audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_048
Na fahimci cewa juriya tana taimakawa wajen tsayuwa kan kafafun mutum duk da wahalhalu.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_048.flac
male
15-29
Secondary
6.414
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_169
Na yi tafiya zuwa Yosemite National Park domin samun nutsuwa da kuma jin daɗin kallon ɗimbin ruwa a madatsar ruwa.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_169.flac
female
46-60
Secondary
9.954
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_361
Yana da wuyar gaske mutane su iya biyan haraji bayan suna fama da matsin tattalin arziƙi
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_361.flac
female
15-29
Tertiary
7.454
hausa
40
EV
hau_m_980
hau_m_980_ev_spontaneous_007
wannan ya na nuna yanda kabilan yorubawa suke sa lokaci na bikin su yayin da shi ango da amarya zasu zo gaban shi watau shi shugaban su watau me sa wannan lokacin na aure shi da ango da amariya za'a ga su sa gwiwan su a kasa su sugunna a gaban su yayin da bangare na amariya da kuma bangare na ango ko wane zai zo ya zau...
audio/hau_m_980_ev_spontaneous_007.flac
male
30-45
Tertiary
164.82
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_498
Za mu taimaka wa marasa lafiya da magunguna domin rage musu wahala.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_498.flac
male
15-29
Tertiary
7.834
hausa
40
EV
hau_m_1506
hau_m_1506_he_spontaneous_022
(Pause) Idan mutum ya samu rauni a hannunsa a lokacin da yake training ɗinsa ko kuma lokacin da yake yin harkoki na motsa jiki ko kuma yin harkoki na harkan mayda da jikin su yana cikin ƙoshin lafiya shine. Za'a ɗauki hannun mutumin da yake fama da wannan cutan a farko kafi a je ko'ina kafin a tafi da asibiti na farko,...
audio/hau_m_1506_he_spontaneous_022.flac
male
30-45
Tertiary
161.4
hausa
40
HE
hau_m_1138
hau_m_1138_ag_spontaneous_012
to a gaskiya akwai hanyoyi da dama na samun ci gaba da akayi gurin gurin irin fikira da tunani da ƙyare ƙyera da ƙasa shen turawa suka yi na hanyar yanda za'a shuka rake har a rani har a rani wato ma'ana a zafi kenan ko kuma a sanyi saboda kusan duk mutum abun da zeyi la'akari dashi da rake shi rake kawai abunda yake d...
audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_012.flac
male
46-60
Tertiary
158.22
hausa
40
AG
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_547
Idan mutane suka koyi yin magana cikin lumana, za a rage yawan rikice-rikice a gari.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_547.flac
male
30-45
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_588
Ya kafe a kan sai ya yi gogayya da abokinsa, amma ya gane bayan dare ya yi.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_588.flac
male
30-45
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_102
Huraira ta gama digirin digirgir a Jami'ar Bayero da take Kano.
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_102.flac
male
30-45
Tertiary
4.474
hausa
40
EV
HAGT2M1
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_113
Gwamnati na da shirin samar da ayyukan yi miliyan uku a shekarar dubu biyu da ashirin da tara
audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_113.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_040
Jariri kuwa yau da ciwo gobe babu har dai ya saba da wannan duniya.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_040.flac
male
46-60
Tertiary
9.034
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_120
Yana da mahimmanci a kawo ƙarshen cin hanci domin ƙara inganta tsaro da zaman lafiya.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_120.flac
female
15-29
Tertiary
7.574
hausa
40
EV
hau_m_598
hau_m_598_ag_spontaneous_034
Fitowar mutane daga karkara zuwa birane abu ne da ya shafi harkar noma da kuma harkar yawaitar abin ci a kasarmu a yanzu . Don mutane duk sun bar karkara sun dawo burni neman ayyuka irin na gwamnati ta inda shi ya sa mutane sun yawaita a burni kuma abinci baya isansu . Sannan kuma shigowa mutane zuwa burni ya kasance a...
audio/hau_m_598_ag_spontaneous_034.flac
male
15-29
Tertiary
96.15
hausa
40
AG
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_533
Wasu mutane na cin abinci da sauri, amma Jamila na jin daɗin karyawa da iyalanta cikin natsuwa .
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_533.flac
female
46-60
Tertiary
9.874
hausa
40
EV
hau_f_1102
hau_f_1102_he_spontaneous_017
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu zamu yi magana akan waɗanne ayyuka ne mafi kyau don tabbatar da damar doka ta hanyar hana haihuwa, musamman a wuraren da aka haramta to da farko dai wuraren da aka haramta irin wa’innan abin sun haɗa da alal misali idan guri ba asibiti ba ne basu da idea akan abin, to tabb...
audio/hau_f_1102_he_spontaneous_017.flac
female
15-29
Tertiary
171.54
hausa
40
HE
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_175
Da yamma, Habibu zai nemi taimakon abokansa domin fara kasuwanci da ƙananan kuɗi.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_175.flac
male
15-29
Secondary
6.494
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_507
Malaman da suke sashenmu suna iya ɗaukar kowanne kwas, idan babu malamin.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_507.flac
female
15-29
Tertiary
6.414
hausa
40
EV
hau_m_928
hau_m_928_ag_spontaneous_008
Rake Rake kenan yadda kaga wannan ana ce mishi Rake to shi Rake dai abu ne mai amfani da yawa a jikin mutum shi Rake yana da amfani da yawa a cikin mutum shima dai kamar komai Noman shi ake a gona kowa yasan wannan amma ba ko'ina ake noman Rake ba Rake ita tana buƙatar waje mai sanyi ne wajan da rana da sauran abubuwa ...
audio/hau_m_928_ag_spontaneous_008.flac
male
15-29
Tertiary
154.02
hausa
40
AG
hau_f_304
hau_f_304_he_spontaneous_008
Ta yaya kake kula da lafiyan jikinka a yanayin cin abinci ko a yanayin shan ruwa? Ya kamata mutum ya san ta yanda zai yi kula da jikin shi ko kuma lafiyan jikin shi musanmanma ta yanda zai kamata ya ci abinci ko ta yanda ya kamaya ya sha, yana buƙatan abubuwa masu gina jiki kaman abu wanda zai ƙara masa kuzari da kuma ...
audio/hau_f_304_he_spontaneous_008.flac
female
15-29
Secondary
117.51
hausa
40
HE
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_005
Waƙoƙin Sa'adu Bori suna daga waƙoƙin da nake matuƙar so
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_005.flac
female
46-60
Secondary
9.194
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_074
Jiya na ga wani mutum ya siyo garin kwaki yana ta murna.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_074.flac
female
30-45
Primary
8.634
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_188
Idan sanyi ya dame ka, kana iya sanya kaskon garwashi a ɗakinka.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_188.flac
male
46-59
Tertiary
6.594
hausa
40
EV
hau_m_129
hau_m_129_ag_spontaneous_026
Comment on the common farm practice in your area. Wato na yi bayani akan yadda ake harkan noma a yanki na. To dai mu yarda muke noman mu, shi ne da farko dai idan ka samu jeje wanda kake so kai noma a cikin sa, za kai sassabe, sassabe shi muke kira shi ne zaka sassare duk wani itatuwa wanda ba sa amfani, sakamakon an j...
audio/hau_m_129_ag_spontaneous_026.flac
male
15-29
Tertiary
120.26
hausa
40
AG
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_214
Tana matuƙar son sa da jin kunyarsa, domin ba ta bari su haɗa hanya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_214.flac
female
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_267
Na shirya liyafar cin abinci da karɓar baƙi a lokacin hutun salla.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_267.flac
male
15-29
Secondary
7.254
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_201
Yin wanka da ruwan sanyi da sassafe, wani abin birgewa ne ga matasa.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_201.flac
female
46-60
Tertiary
5.954
hausa
40
EV
HS1M3
hau_m_HS1M3_ev_read_498
Komai na iya canzawa a duniya, amma imani da kai yana taimaka wa mutum.
audio/hau_m_HS1M3_ev_read_498.flac
male
15-29
Secondary
6.094
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_183
Ilimin haƙƙin ɗan ƙasa yana ƙarfafa mutane su nemi hakkokinsu a cikin al’umma.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_183.flac
female
15-29
Tertiary
7.774
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_362
Iyali da dangi sukan ɗauka cewa duk wanda ya samu nasara dole ne ya tallafa wa sauran ‘yan uwa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_362.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_016
Idan ka samu kuɗin da ka bayyana me za ka yi da su?
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_016.flac
female
15-29
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_448
An yi wa karen Salmanu allurar rage dafi da aka saba yi masa
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_448.flac
female
60+
Primary
6.354
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_235
Zaizayar ƙasa aba ce da take iya zama barazana ga manomanmu
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_235.flac
male
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_354
Baffa Bala ya tura min da kuɗi na sayi kayan sallah
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_354.flac
female
30-45
Secondary
4.874
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_231
Wannan watan ba lallai na iya biyan kuɗin wutar lantarkina ba, saboda hidimar bikin 'yata
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_231.flac
female
46-60
Secondary
10.594
hausa
40
EV
hau_m_1500
hau_m_1500_ev_spontaneous_014
Tabbas um um anan inda nake zaune zaria wato kasar zazzau um wannan dede lokacin da muke ciki lokacin da sarkin zazzau shehu yarasu aka nada sabon sarki Ahmad Nuhu um kamar yadda tarihi ya nuna kasar zazzau tanada gidaje da dama akawai gidan mallawa akwai gidan bare-bari akwai gidan katsinawa sannan kuma nakarshe akwai...
audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_014.flac
male
30-45
Tertiary
188.4
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_426
Kabiru ba shi da aiki sai zuwa kallon ƙwallo da yammaci
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_426.flac
male
15-29
Primary
4.994
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_290
Yana da kyau a nemi hanyoyin bayar da gudunmawa a cikin al’umma domin taimakawa marasa hali.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_290.flac
male
46-60
Secondary
6.874
hausa
40
EV
hau_m_035
hau_m_035_he_spontaneous_021
Mahimmancin kulawar [cs] antenatal [cs]. A yau zanyi magana akan mahimmancin kulawar da ake bawa ga mata masu juna biyu wato [cs] antenatal care [cs] wannan kulawa nada matuƙar mahimmanci wajen tabbatar da lafiya ga uwa da jaririn da take ɗauke da shi. Mecece [cs] antenatal care [cs], [cs] antenatal care [cs] ita ce ku...
audio/hau_m_035_he_spontaneous_021.flac
male
15-29
Secondary
109.42
hausa
40
HE
hau_m_243
hau_m_243_ag_spontaneous_050
'Ya'yan bishiyan gwanda akan mazubi. Wannan 'ya'yan bishiyan gwanda ne wanda aka zuba shi akan mazubi kaman kwano ne shi ko wani tangaran wanda aka zuba akai, ina tunanin kamar za a tafi tallanshi keenan. 'Ya'yan bishiyan gwanda dai ana samun shi ne kuma ana amfaani da shi a matsayin abinci ko abin sha a ƙasashen duniy...
audio/hau_m_243_ag_spontaneous_050.flac
male
30-45
Tertiary
93.46
hausa
40
AG
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_335
Idan muka nazarci abubuwan da suka gabata, za mu iya fahimtar inda zamu sa gaba.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_335.flac
female
15-29
Tertiary
8.134
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_277
Kada ka maimaita kuskuren rashin tsara kasafin kuɗi, hakan za ya sa ka manta da muhimman abubuwa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_277.flac
female
30-45
Primary
12.274
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_286
Zan fara tunani a kan yadda zan iya zama mafi kyakkyawan mutum daga yau.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_286.flac
female
15-29
Secondary
6.994
hausa
40
EV
hau_f_1132
hau_f_1132_ag_spontaneous_023
Amfani da na'urar tashi, mai tsarafa kan sa da fasahar zamani da fasahar tauraron dan adam a harkokin noma a Nigeria ya na da dama da kuma qalubale ga wasu da ga cikin damar da qalubale na amfani da wadannan fasahohin dama na farko inganta bin daji da kulawa da gonaki na'urar tashi mai tsarafa kan sa da tauraran dan ad...
audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_023.flac
female
15-29
Tertiary
171.78
hausa
40
AG
hau_f_194
hau_f_194_he_spontaneous_005
Barkanmu da yammaci. Zan yi bayani ne a kan magungunan gargajiya da ake amfani da su, wajen jinyar mara lafiya, wajen jinyar cututtuka. Magungunan gargajiya tabbas daga ciki akwai masu kyau, wanda sukan iya jinyar mutum idan ya samu damuwa har ya samu lafiya. Kaɗan daga cikin magungunan su ne akwai tafarnuwa; akwai cit...
audio/hau_f_194_he_spontaneous_005.flac
female
15-29
Primary
95.88
hausa
40
HE
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_003
A wasu lukota, yin gyara a gurguje da kanka na iya haddasa matsala idan ba ka yi a hankali ba.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_003.flac
female
46-60
Secondary
13.634
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_124
Idan mutum ya yi alheri, ba lallai ya karɓi lada nan take ba.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_124.flac
female
15-29
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
hau_f_916
hau_f_916_ev_spontaneous_008
Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana wato kunama kamar yadda mu ka sani kunama abu ne da ya ke da matukar hatsarin gaske yayin da zamu gan cewa so dayawan lokuta wato ya kan yi yawo a wurare da dama ya kan yi yawo a wurare daban daban yayin da za mu gan cewa wato ya kan yin, mafiya lokuta idan a ka samu ramuk...
audio/hau_f_916_ev_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
159.84
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_120
Ya kamata masu masana'antu su fara tunanin gyaran magudanan ruwansu kafin damina.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_120.flac
female
15-29
Primary
7.854
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_243
Da doka da oda na aiki da an kawo ƙarshen matsalar cin hanci da rashawa.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_243.flac
female
15-29
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_556
Yau Nazira za ta gode wa mijinta da ya ɗauki nauyin ɗawainiyarta.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_556.flac
female
15-29
Secondary
6.354
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_036
Kare mutuncin mutane da nuna ɗa’a a cikin magana yana haifar da girmamawa.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_036.flac
female
30-45
Primary
7.674
hausa
40
EV
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_031
Tasirin shekaru a kan garkuwan jiki da kuma yanda za a taimaka wa tsofaffi. Sanannen abu ne cewa da shekaru na taka muhimmiyar rawa ta fuskacin raguwar ƙarfin garkuwar jiki, yayin da mutum ke tsufa ƙarfin garkuwar jikin sa yana raguwa. Wannan yana sanyawa tsofaffi su zama masu saurin kamuwa da cututtuka. Jiki yana rage...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_031.flac
male
15-29
Secondary
116.88
hausa
40
HE
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_308
Bayan ya yi wanka, Sadiya ta yanke shawarar gujewa munanan dabi’u.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_308.flac
female
15-29
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
hau_m_231
hau_m_231_ag_spontaneous_011
Wannan hoton yana ɗauke da mace ƙarƙashin rumfa tana girke girke. Ta ɗaura girki da tukuya a gabanta da sauran kayan girki tana zaune a kan kujera. Kuma ta kasance ta girka abincin safe ne irin wanda aka saba girkawa karkara wato ƙauye kenan. Wato yawanci a ƙauyuka akan yi tuwo wanda ya kasance shi ne abinci su ne na y...
audio/hau_m_231_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
92.68
hausa
40
AG
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_026
Idan mutum ya san inda yake kuskure, zai iya ɗaukar matakin gyara halayensa.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_026.flac
male
46-60
Secondary
8.934
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_530
Iyaye sukan shirya liyafa lokacin da yaro ya gama koyon karatun farko.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_530.flac
female
30-45
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_497
Shema’u takan saurari waƙen Annabi da yamma kafin sallar magariba
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_497.flac
male
15-29
Primary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_697
hau_m_697_ag_spontaneous_027
Fure. Bishiya takan yi fure ne lokacin da ta girma, girmanta ya kai girma, ta kai lokacin da za ta fara yin ‘ya’ya. Kamar bishiyar gwanda, takan yi fure ne lokacin da ta girma, ta girma, ta girma, ta kai ta fara yin ‘ya’ya. Daga lokacin da ta fara yin fure, lokaci ne ta fara yin ‘ya’ya kenan. Wannan furen shi ne zai ci...
audio/hau_m_697_ag_spontaneous_027.flac
male
30-45
Tertiary
92.64
hausa
40
AG
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_201
Akwai nau'in ƙorafi ta hanyar kafafen sadarwa da na sada zumunta.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_201.flac
female
60+
Primary
5.634
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_201
Yanzu kan zan iya cewa kyautatawa mutane yana sa a samu goyon baya daga gare su.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_201.flac
female
30-45
Primary
10.074
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_446
Mun ga mawaƙa suna rera waƙoƙi na yabo ga sarki a filin taro.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_446.flac
female
15-29
Primary
6.554
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_212
Ranar daurin aurena shakwara da jamfa da wando zan saka.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_212.flac
female
46-60
Tertiary
5.234
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_431
Idan nayi kuskure ga abokaina, na kan yi ƙoƙarin bayar da haƙuri domin gyara alaƙar mu da juna
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_431.flac
female
46-60
Secondary
9.074
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_008
Ko da yaushe na kan yi ƙoƙarin mayar da hankali kan abubuwa masu muhimmanci maimakon yawan saɓani
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_008.flac
female
60+
Primary
8.594
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_096
A tsawon lokaci, ya fahimci cewa kar ya kusanci abokansa da zance mai ruɗarwa.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_096.flac
female
15-29
Tertiary
8.113
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_502
Wato alaji in ka sami soyayyen dankali da ƙwai, ai ka gama samun nasara.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_502.flac
male
15-29
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
hau_m_481
hau_m_481_ev_spontaneous_001
Barkan mu dai a wannan bideyon an gwado mana ne wato za’ace ma aura ta ana nufin abunda ake nufi yadda ma’aurata suke rayuwan su cikin farin ciki, da kuma kwanciyar hankali. Kaman yadda muke gani wannan bideyo ana mana bayani ne akan yana yin yadda wato rayuwan aure yake. Yanayin yadda rayuwan iyali, yadda iyyali suke ...
audio/hau_m_481_ev_spontaneous_001.flac
male
30-45
Primary
97.52
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_007
Shan taba a wuraren da jama'a suke yana kawo cutarwa a gare su
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_007.flac
male
60+
Tertiary
9.094
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_409
Ku ware lokaci kai da matarka ku zauna ku yi shiru a lambu yana ƙara kwancinyar hankali.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_409.flac
female
15-29
Primary
8.374
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_047
Mutum na iya amfani da littafi ko waya don bin diddigin kasafinsa na wata.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_047.flac
female
60+
Primary
7.074
hausa
40
EV
HS1F3
hau_f_HS1F3_ev_read_539
Da safe, Khadija ta gode wa Allah da ya ba ta ikon yin azumi.
audio/hau_f_HS1F3_ev_read_539.flac
female
15-29
Secondary
6.594
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_079
Yau jami'an tsaro sun damƙe masu ƙwacen waya 5 a Gwammaja.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_079.flac
male
15-29
Primary
5.354
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_254
Idan abokai suka haɗu, akan yi raha da wasa da dariya da tuno da.
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_254.flac
female
46-60
Secondary
6.834
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_458
Limamin Masallacin Ƙasa da yake Abuja, ya yi kira ga Musulmi su riƙa taimaka wa maƙotansu.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_458.flac
male
15-29
Tertiary
9.234
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_270
Me ya farkar da kai ne daga bacci na gan ka zaune.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_270.flac
female
15-29
Secondary
5.054
hausa
40
EV
hau_f_822
hau_f_822_ev_spontaneous_004
barkan mu dai wannan hoto hoto ne na kasuwa kamar yadda muka sani kasuwa wuri ne na saye da sayarwa wato na abubuwa muhimmai wanda muke anfani da su wato na yau da kullun wallau waƴannan kayayyaki a gidaje ne ko a ko a wato ofisoshi ko a ma'ikatu masu zaman kansu ko a kungiya mai zaman wato kokuma a masana'atu da dai s...
audio/hau_f_822_ev_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
165.72
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_354
Kafin ya fita aiki, Usman yana tantance abubuwan da suka fi muhimmanci don farawa da su.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_354.flac
male
46-60
Tertiary
9.774
hausa
40
EV
hau_m_786
hau_m_786_ag_spontaneous_013
Wannan yana nufin wani yanayi ne mai matuƙar rikitarwa a tskani halittu, inda dukkanin abubuwa da suka zabi juma suke tafiya domin a samu tsari mai ƙyau. Kowanne ɓangare yana da matuƙar mahimmanci domin a sama yanayin ya ci gaba da kuma tafiya lafiya . A cikin wannan yana yi mai rikitarwa akwai da yawa abubuwa daban-da...
audio/hau_m_786_ag_spontaneous_013.flac
male
30-45
Tertiary
94.54
hausa
40
AG
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_082
Dalibai da ke ƙoƙari sosai a makaranta sukan samu tallafin karatu daga gwamnati ko ƙungiyoyi.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_082.flac
male
30-45
Tertiary
7.914
hausa
40
EV
hau_f_1049
hau_f_1049_ag_spontaneous_018
Zan yi bayani akan bukukuwa da ke da nasaba da cinikayya da misaya su kayayyaki a al'adu a kasuwannin gargajiya musayar kaya a Afirka, yawancin ƙasashen Afirka musamman a Nigeria da wasu a al'adu na sama Hausa ana gudanar da kasuwanni ke amfani [?] a baya kafin zuwan kuɗi, yawancin kasuwanni suna aiki ne domin ya dinga...
audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_018.flac
female
46-60
Secondary
178.02
hausa
40
AG
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_574
Rashin kulawa da lafiyar ƙwaƙwalwa na iya haifar da matsaloli wajen dangantakarka da mutane .
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_574.flac
male
60+
Tertiary
6.674
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_235
Sana’a hanya ce mai kyau ta samun kuɗi ba tare da dogaro da aikin gwamnati ba.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_235.flac
female
30-45
Secondary
7.034
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_407
Idan mutum ya kasance mai gaskiya, saƙonsa zai fi fita da kyau.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_407.flac
female
46-60
Primary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_1538
hau_m_1538_he_spontaneous_018
[?] Ilimin jama'i, cikake ilimin jama'i cikake, wani tsari ne na ilimantar da matasa da manya gane da jama'i dangantaka, kiwon lafiya lafiyar jiki da hankali da kuma al'amurar da su ka shafa hayiwa da kariya da ga cututka masu yaɗuwa da hanyar jama'i. Wannan ilimi ya na taimakawa wajen rage jahilci kare lafiyar mutum d...
audio/hau_m_1538_he_spontaneous_018.flac
male
46-60
Tertiary
185.4
hausa
40
HE
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_482
Idan na samu kuɗi da yawa, nakan nutsu dan na san me ya kamata na fara yi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_482.flac
female
15-29
Tertiary
6.034
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_599
Ya kamata a gyara magudanan ruwa saboda zuwan damina, kada rariya ta cushe
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_599.flac
male
46-60
Secondary
7.034
hausa
40
EV
hau_m_1175
hau_m_1175_ev_spontaneous_002
[um] idan an tambaye mu irin gudunmuwa muke bayarwa autar anguwan mu zan bigi ƙirji ince [?] sai dai muce yana iya daidai a yanda [?] da kuma irinna so na farko abinda zan [um] zan gaya idan aka min wannan tambaya shine zanyi zanyi koƙari in nuna wa mutane da irin abinda ya kamata suyi domin suma su gudanar da tsaptar ...
audio/hau_m_1175_ev_spontaneous_002.flac
male
15-29
Tertiary
171.9
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_376
In kuwa kana da abin da za ka ciyar da ita, to ai hakan ma daidai ne.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_376.flac
female
30-45
Secondary
5.874
hausa
40
EV
hau_f_052
hau_f_052_ev_spontaneous_020
Ka’idojin da za su ƙarfafaka a cikin sauƙi na farko, ka tsara manufofinka a bayyane, ka fayyace abun da kake son cinmawa kuma ka rarraba shi zuwa matakai masu sauƙi, sai kuma ka zamo mai daidaito. Kananan matakai da kake yi akai-akai suna kaiwa ga babban nasara, sai kuma ka cigaba da koyo, yin karatu, halartan kwasa-kw...
audio/hau_f_052_ev_spontaneous_020.flac
female
15-29
Secondary
103.92
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_406
Na fahimci cewa tsare kuɗi yana ba da damar samun kwanciyar hankali a nan gaba.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_406.flac
female
30-45
Tertiary
7.134
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_045
Raba kuɗin wutar lantarki yana da kyau a yi shi bisa yawan amfanin da kowa ke yi.
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_045.flac
male
30-45
Tertiary
9.794
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_335
Antin Maimuna ta aiko mata da kayan azumi, inda kuma za ta aiko mata da kuɗi gobe
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_335.flac
female
30-45
Secondary
7.074
hausa
40
EV
hau_m_476
hau_m_476_ev_spontaneous_027
Yanda za ka shawo kan wani al’amari na rashi tattare da kai ko kuma na tsoron kuɓcewan wani abu daga gareka ya zamanto lokacin da aka ce ka rasa wnai abu ya zamanto kana da natsuwa ka da ka tada hankali wajen cewa ka rasa wani abu ko kuma kana tsoron rasa wani abu. Idan ka rasa wani abu to tayiyu akwai wani abu mafi gi...
audio/hau_m_476_ev_spontaneous_027.flac
male
30-45
Secondary
110.12
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_428
Idan mutum yana da basussuka, yana da kyau ya fara biyan mafi muhimmanci.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_428.flac
female
15-29
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_547
Binciken bututun ruwa domin inganta shi yana hana lalacewar ruwa da tsadar gyara.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_547.flac
male
46-60
Secondary
9.354
hausa
40
EV
hau_f_1058
hau_f_1058_ag_spontaneous_030
ƙananun umh abubuwa ko ince kamar irin anunuwan da manomi ke anfani da shi wajan noma shi ne kamar irinsu fatanya su irin su fatanya su lauje garma da dai sauran su suke anfani da shi wajan noma gonakin su na gida ƙananu ƙananun gona wanda suke na gida ne to irin wannan kananun kayan aiki shi ne suke anfani da shi a go...
audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_030.flac
female
60+
Secondary
153.42
hausa
40
AG
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_552
Wasu shugabannin suna wuce iyaka, inda suke saka ƙananan ma'aikata yi musu aikin ƙashin kansu.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_552.flac
female
15-29
Tertiary
8.32
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_572
Kin je kin yi wa Habiba Allah sanya alkhairin bikinta kuwa?
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_572.flac
male
30-45
Tertiary
5.514
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_557
Idan kana da kuɗi sai ka sai abin da ka ga dama.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_557.flac
male
46-60
Tertiary
5.814
hausa
40
EV