audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_460 | Rashin wuraren ajiya masu kyau yana hana manoma adana kayan nomansu. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_460.flac | female | 15-29 | Primary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_340 | Wanda ke tsayawa don kare gaskiya, yana barin tarihi mai kyau. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_340.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_429 | Sannan su likitocin dabbobi, sun san hanyoyin da ake bi don a kula da su. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_429.flac | female | 60+ | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1053 | hau_f_1053_ev_spontaneous_027 | Rashin lokaci na mutane da ke aiki a ofishin mai aiki. Hange cikin rayuwar aiki na zamani Rashin lokaci na mutanen da ke aiki a ofishi mai cike da aiki yana bada hangen nesa mai ban sha'awa tare da rayuwar aikin zamani An kama yanayi mai sauri da ƙarfi na ofishi a cikin tsari mai cike da ruɗani da ban sha'awa na gani y... | audio/hau_f_1053_ev_spontaneous_027.flac | female | 30-45 | Tertiary | 151.26 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_329 | Yin magana da mutum cikin lumana da tausayi yakan sa su ji an ba su daraja. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_329.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_234 | hau_m_234_ev_spontaneous_055 | Mataːkaːi daː yaːroː keː biː kaːfin yaː faːraː tafiːyaː Daː faːr’koː daːiː, yaːroː kaːfin yaː faːraː tafiːyaː, in yaː kaːiː waːtaː baːkwai, zaːiː ɗan dingaː kamaː aːbuː, yanaː miƙeːwaː. Saːiː kumaː yaː dingaː faɗuːwaː yaː kamaː, yaː miƙeː, yaː kumaː faɗiː. Wannan, mataːkiː uːkuː neː naː waːtaː baːkwai. Idan yaː kaːiː w... | audio/hau_m_234_ev_spontaneous_055.flac | male | 30-45 | Tertiary | 76.78 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_063 | hau_m_063_ag_spontaneous_018 | ɗauka ko kuma jigilan kaya a gargajiyance kaya a gona ko kuma a kasuwa kar na buƙatar kan ai jigilansu kuma wannan jigilan muna da hanyoyin jigilan kala kala daga zuwa jirgin sama jirgin ƙasa jirgin ruwa kwale kwale babura kekuna kai wan lokaci kuma har da kai da baro ana jigilan kaya to wannan abun da ke cikin hoton n... | audio/hau_m_063_ag_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Primary | 104.62 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_027 | Barkanku da warhaka. sunana Clifford Namu, [?] birane a jihar Taraba musamman a yankuna da suka haɗu da Jalingo suna tasiri ne sosai akan yawan gonaki da ake iya noma akansu. Bincike da ake gunjumar da amfani da fasaha GIS wato ma’ana shi shi ne [cs] Geographic Information System yana nuna canje-canje masu yawa a yanay... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_027.flac | male | 30-45 | Tertiary | 116.58 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_322 | Kai da dai mutum a gida yake, sai ya ci abu mai nauyi. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_322.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_148 | John yana ganin sauyin yadda yake kallon duniya tun daga lokacin da ya girma. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_148.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_005 | Girbin dankali hanya ne da ake cire dankali daga gona ko kuma idan lokacin girbi ya yi. Abun da ake yi, ana ciro dankalin ne daga cikin rami ko tushen dankalin, sannan kuma sai a nema gurin ajiya, a aje shi kafin a tafi kai shi kasuwa. Idan aka bar shi a guri buɗaɗɗe, inda ko kuma aka aje shi da rana, inda rana take ta... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_005.flac | female | 30-45 | Tertiary | 96.34 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_876 | hau_f_876_he_spontaneous_025 | .... tsarin iyali tsarin iyali hanya ce ta shirya wa iyali yadda za'a haifi yara bisa tsari da tazara ta yadda iyali zasu sami lafiya jin daɗi da kuma wadatar rayuwa ana yin haka ne ta hanyar amfani da hanyoyi hana ɗaukan ciki ko tsara haihuwa ga himma ga muhimman ab amfanin tsarin iyali na farko kiwon lafiya ya na tai... | audio/hau_f_876_he_spontaneous_025.flac | female | 30-45 | Tertiary | 153.42 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_034 | Na saba kowacce Asabar ina zama a gida na yi gyaran ciki da bai | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_034.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_052 | Idan kowa yana ba da gudunmawa, za a samu sauƙin rayuwa a gida. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_052.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_449 | Sharuɗɗan al’umma kan aure na iya sa wasu su ji tsoron auren. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_449.flac | female | 60+ | Primary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_011 | Yaro a gona, wato yaro yana nuna wata babbar al’ada a yawanci, al’umomi musamman yanku nan ƙauyuka da karkara, nan, na nan wajen na Hausawa da sauransu dai na arewacin Nijeriya. Wannan yana nuni yara suna shiga aikin gona tare da iyayensu,na koyon dabaru da kuma taimakawa wajen samar da abinci na yau da gobe da kullum.... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 110.442667 | hausa | 40 | AG | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_427 | Fara aikin gida da sassafe yana sa ka gama aiki cikin lokaci kaɗan | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_427.flac | male | 46-60 | Primary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_594 | Manajanmu yana yawan tilasta mana mu yi shiga mai kyau. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_594.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_423 | Gujewa yawan cin bashi yana hana fadawa cikin matsin tattalin arziki. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_423.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_297 | A wannan wahalar rayuwar sana'a ce kawai mafita ba albashi kaɗai ba | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_297.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_110 | hau_m_110_ag_spontaneous_020 | Toh akwai hanyoyi da muke bi domin kintsa ƙasar mu kafin mu yi shuka. Da farko dai abin da muke yi ma wannan ƙasa bayan duk in muka yi girbi muna ɗan barin ta ta huta, bima’ana ba za yi shuka a bisan ta ba, za a barta ta tsuma ta juƙu na ɗan wani lokaci inda ma har ta kai ga wani lokaci muna sa shanu suna yin tattaki a... | audio/hau_m_110_ag_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 96.36 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_181 | Horar da yara cikin ɗa’a da ladabi yana tabbatar da gina nagartaccen iyali. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_181.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_151 | Yin shiri kafin shiga wani taro yana rage rashin jin daɗi ko damuwa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_151.flac | male | 46-60 | Primary | 9.394 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_318 | Matasa sun haɗu don share tituna da gyaran makarantar firamare a unguwa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_318.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_346 | Manyan coci suna samar da ayyukan yi ta hanyar makarantu, asibitoci, da gidajen bauta. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_346.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_484 | Na fahimci cewa yin abubuwan alkhairi ga mutane yana sa su farin ciki. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_484.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_429 | A lokacin taruka masu sauƙi, ina gaisawa da abokaina ba tare da tsari ba, sau da yawa da murmushi ko maganar barkwanci. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_429.flac | female | 46-60 | Secondary | 17.274 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_343 | Sai dai a bar zuwa wasu wuraren a je inda ya fi muhimmanci. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_343.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_570 | Lokacin da aka sami saɓani kan rayuwa, ina yin magana cikin ladabi domin samun fahimta. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_570.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_168 | hau_f_168_ag_spontaneous_023 | E zan yi imanin cewa, sanya noma a cikin manhajan makarantu zai yi tasiri mai kyau wajen tsaron abinci. Dalilaina na ɗaya, ƙara yawan manoma da illimi, idan yara sun koya noma tun suna makaranta za su zamo manoma masu ƙarewa a nan gaba. Wanda zai taimaka wajen bunƙas samar da abinci a cikin ƙasa. Na biyu inganta aikin ... | audio/hau_f_168_ag_spontaneous_023.flac | female | 30-45 | Primary | 99.89 | hausa | 40 | AG | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_089 | Saminu yakan yi addu'o'i kowacce safiya don neman tsarin kansa | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_089.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_915 | hau_f_915_ev_spontaneous_014 | barka da war haka a wannan hoto angwado hoto ne wato na boko kamar yanda muka sani boka yakanyi shiga na musamman wanda idan ka ganshi za ka iya ganeshi yayin da wannan boka yake sanyi da wato jan kaya a ƙugunsa sannan yake shafe da baƙi wato a gefen jikinsa sannan kuma yake shafe da baki wato a kansa dama fuskarsa bak... | audio/hau_f_915_ev_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Tertiary | 165 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_178 | Gaza cimma wata matsaya daga ɓangaren mahukunta da na ma'aikata. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_178.flac | female | 60+ | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_295 | hau_m_295_ag_spontaneous_016 | Barkanmu dai da wannan lokaci a yau zamu yi duba a kan maudu’inmu mai taken kwakwar manja da itaciyarta. Bishiyar kwakwan manja na daga cikin bishiya mafi daɗewa ko ince tsawon rai a duniya, inda ‘yan kimiya suka tabbatar inda kula takan iya shafe tsawon shekara ɗari da hamsin a duniya, kuma tai ta yaɗo har na shekara ... | audio/hau_m_295_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Secondary | 100.98 | hausa | 40 | AG | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_577 | Yana da kyau mutum ya rage wasu kashe-kuɗi domin samun tsayayyen tanadi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_577.flac | male | 15-29 | Primary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_091 | Idan abokina na cikin damuwa, ina tuntuɓarsa domin nuna kulawa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_091.flac | female | 46-60 | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_331 | Akwai wadanda ke yawan korafi game da gurbacewar muhalli amma ba sa daukar matakin gyara. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_331.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_159 | Rubuta abin da yake damuna a littafi, yana rage min nauyin da ke zuciyata. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_159.flac | female | 60+ | Primary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_118 | Yanayin da ɗan'adam yake ciki zai iya saituwa ta hanyar kyakkyawan tunani. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_118.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.334 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_524 | Hukumar alhazai ta fara gabatar da bita ga maniyyatan bana. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_524.flac | female | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1141 | hau_f_1141_he_spontaneous_006 | shawar-wari masu amfani don tafiyar da shayarwa yayin komawa aiki da hada wanda suka hada da fitar da nono da ajiyeshi don amfani ga baki daya um shirya kafin komawa aiki fara fitar da nono watanni goma kafin komawa aikin don tara isashen ajiya nemo ingantaccen famfon nono dake da saukin amfani koyi koyi yadda ake fita... | audio/hau_f_1141_he_spontaneous_006.flac | female | 15-29 | Tertiary | 193.5 | hausa | 40 | HE | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_537 | Lokacin da ake shirya karin kumallo ga iyali yana ba da damar haɗa kan dangi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_537.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_012 | Wasu damfara na amfani da hanyoyin yanar gizo don satar bayanan kuɗi. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_012.flac | male | 30-45 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_992 | hau_f_992_ev_spontaneous_001 | Ya na nuna wata yarinya karama da ke barci akan gado ta na tsanye da riga ja kuma an lallabe ta da kyale mai lauyan kore su ka tunanin mai da kwanciyar hankali alamar cewa ta na jin dadin baccin ta bacci ya na da matukar mahimmanci da lafiyar jiki da kwakwalwa musamman ga yara lokacin da yara ke barci jikin su ya na sa... | audio/hau_f_992_ev_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Tertiary | 152.58 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_190 | Insha Allah, zan koyi yadda ake nuna ƙauna ta hanyar faɗa da aikatawa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_190.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1077 | hau_m_1077_ag_spontaneous_025 | A tabbas akwai shuke-shuken da a ma iya cewa muna jin tsoron wato shukasu. duba da la'akari da cewa wato abu ne wanda zamani ya canza zamuga cewa bari mu ɗauki misali gero, gero wato wani abu ne wanda idan ya taso shi sai idan ya kai, lokacin da ya kai to wannan tum-tum na kanshi, a shine yake fitar da wannan gero. To ... | audio/hau_m_1077_ag_spontaneous_025.flac | male | 46-60 | Tertiary | 193.8 | hausa | 40 | AG | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_546 | A zaman da aka yi jiya, an cimma matsaya kan rikicin kasuwar garinmu. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_546.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_010 | Dashe, dashe da ake yi na tazarar haihuwa . Shi dai ana yinsa kala-kala akwai wani nau'i na shi da ake sanya wani roba a hannu wansa wannan roba takan taimaka wajen yi wannan aiki waje sarrafa ƙwayoyin halittar jikin mutum domin su yi mana aiki na dakatar da kuma hana ɗaukar ciki a kokacin da ba a buƙatarsa. Sai dai ga... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Primary | 92 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_271 | Garba ya tuna da abubuwan da suka faru da shi a rayuwarsa, yanzu ya ƙara hankali. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_271.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_5121 | hau_f_5121_ev_spontaneous_008 | wadanne ayukan jiki ke kawo wani farin ciki da dalilan su ayukan motsa jiki suna da matukar mahimmanci a rayuwa ba dan lafiyar jiki kadai ba harda lafiyar kwakwalwa da jin dadi daga cikin ayukan motsa jiki dake kawo mani farin ciki akwai tafiya mai nisa wasan kwallon kafa iyo da kuma rawa kowanne daga cikin wadannan ay... | audio/hau_f_5121_ev_spontaneous_008.flac | female | 46-60 | Tertiary | 255 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_017 | daga cikin manyan bishiyoyi da suke da muhimmanci a fannin noma da tattalin arziƙi a duniya wannan bishiya tana samar da ƙwayar cocoa wacce ake amfani da ita wajen yin kayan marmari irin su chocolate biscuits da kuma shayi ma in ma ana so bishiyar cocoa tana girma sosai a wuraren da ake da zafi da kuma danshi musamman ... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 87.19093 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_421 | zaƙewa a abota yana iya sa wasu abokan aikin su guji mutum. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_421.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_358 | Hukumar muhalli ta tara mazauna gari don gyaran gurɓatattun yankunan birnin. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_358.flac | female | 15-29 | Primary | 9.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1199 | hau_m_1199_he_spontaneous_002 | yadda ake haɗa tsaftace hannu cikin ayyukan yau da kullum tsaftace hannu yana da matuƙar mahimmanci dan hana a ɗau cututtuka da kare lafiya ana iya sanya ana iya sanya tsaftace hannu a cikin ayyukan yau da kullum ta hanyoyi masu sauƙi da kuma inganci wanke hannu lokuta wanke hannu a lokuta masu mahimmanci akwai wasu lo... | audio/hau_m_1199_he_spontaneous_002.flac | male | 15-29 | Tertiary | 186.84 | hausa | 40 | HE | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_576 | Muna samun alheri sosai daga injin ƙyanƙyasar da muka ƙirƙiro. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_576.flac | female | 60+ | Primary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_562 | Ka dinga yi kana dubawa, domin in ba ka lura ba, za ka rasa komai. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_562.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_028 | Wasu mutanen suna samun ciwo wanda ke bada zurfi sosai ba, to amma indai kana so ka taimaka musu wurin goge ciwon a nan ya kamata ka fara tsaftace hannayenka. In ka tsaftace su sa’an nan ka nemi ruwan ɗimi ka wanke wannan ciwon yanda ya kamata sama-sama, za ka wanke ciwon bada ƙarfi ba sa’an nan ka nemi man shafawa na ... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_028.flac | female | 15-29 | Tertiary | 92.48 | hausa | 40 | HE | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_195 | Ita duniya kamar rawar 'yan mata take, na gaba ya koma baya. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_195.flac | female | 60+ | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_526 | Usama yana yin aikinsa ba tare da yin wani abu da zai zubar masa da mutunci. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_526.flac | female | 60+ | Primary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_475 | Akwai makarantu da dama da ke ba da horon sana’a ta yanar gizo. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_475.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.313 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_288 | Zan tabbatar da cewa yau na kasance mai godiya da farin ciki. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_288.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_323 | Rayuwa ta fi daɗi lokacin da muna yara, domin akwai kawanciyar hankali | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_323.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_407 | A da masu manyan shekaru aka sani da hawan jini, amma yanzu ya zama ruwan dare a tsakanin matasa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_407.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_091 | Na yaba wa ƙwazonka matuƙa wajen tsara wa da tafi da wannan aiki. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_091.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.094 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_530 | Akwai buƙatar fadakarwa domin kare haƙƙin mata da yara a cikin al’umma. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_530.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_211 | Nakan ware lokaci da yammaci na zauna cikin shiru don zurfafa tunanin rayuwa | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_211.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_145 | Na fahimci cewa duk wahalar da muke fuskanta tana koya mana wani darasi. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_145.flac | female | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_110 | Madoki yana nufin wani abu da za ka iya kare kanka daga farmaki. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_110.flac | female | 15-29 | Primary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_481 | Tana son su riƙa haɗuwa da saurayinta a koyaushe domin ƙara danƙon soyayya. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_481.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_231 | Su kwa mata an ɗora musu nauyin haɗa kayan bacci da takalma da jaka. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_231.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_241 | Maryam ta fahimci cewa kaskantar da kai yana hana mutum cimma burinsa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_241.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_195 | Ina siyan kayan abinci da yawa idan na samu dama, saboda na san bayan kwanaki farashinsu zai ƙaru. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_195.flac | male | 30-45 | Primary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_155 | Duk sanda na ɗau albashi, mahaifina nake kaiwa gaba ɗaya. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_155.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_421 | hau_m_421_ev_spontaneous_054 | Barka da warhaka. a wannan hoto an gwado mana hoto ne na sarakuna wato a cikin fararen kaya. Ko kuma ince waɗanda su kayi shiga a cikin fararen kaya Kamar yanda muka sani waɗannan kaya da yake jikin su kaya ne da yake gwada mana cewa suna cikin farin ciki suna cikin murna, yayinda kowannen su yake dauke da wato tagulla... | audio/hau_m_421_ev_spontaneous_054.flac | male | 15-29 | Secondary | 167.7 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_380 | hau_f_380_ag_spontaneous_014 | Gonan masara , gonan masara ana samuwa a duk fannin duniya. Ire-iren gonan masara na ɗaya manyan gina masara ko manyan kasuwan gona masara ana irin wannan gonan don abincin dabbobi ko abincin mutane na ci ko na gasawa . Na biyu gonan cikin gida , wannan gona ana shukawa a bayan gida kuma karamin gona ne. Na uku wannan ... | audio/hau_f_380_ag_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94.6 | hausa | 40 | AG | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_365 | Na saba yin addu’a ta minti ɗaya kafin in fara duk wani aiki da safe. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_365.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_352 | Irin matsalar nan ta ɗora wa kai abin da ya fi ƙarfinsa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_352.flac | female | 60+ | Primary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_144 | Wanda ya nufi titin zuwa Tsohon Matsugunin Jami'ar Bayero zai fi kyau ya shiga ta Karkasara | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_144.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_339 | Mun yanke shawarar yin hidima a gidajen cin abinci na cikin gari maimakon manyan shaguna. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_339.flac | male | 46-60 | Primary | 11.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_008 | A idan aka ce firibenshon and konturol manajment of inbestiyos dizis maleriya, ita ce hanyoyin da ake amfani da su domin kariya da kuma magance zazzafin cizon sauro a Turance ita ce maleriya. Da farko shi ne ze yi wahala a ce an tsira daga cizon sauro musamman a ƙasahsen dake da sauro da yawan gaskiya hakan ze iya samu... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 103.74 | hausa | 40 | HE | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_201 | Ranar yau, muna fata za ta kasance mai albarka sosai | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_201.flac | male | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_439 | Tun asuba suke fito da karnukan su kai su yawo | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_439.flac | female | 60+ | Primary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_011 | Sannu sannu ba ta hana kaiwa gaci, sai dai a daɗe ba a je ba. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_011.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1129 | hau_m_1129_ag_spontaneous_003 | [um] tsari da hukuma tayi ko kuma hanyoyin da hukuma ta yi bi na kula da kundi na bayanai na harkar tafiye-tafiye na dabbobi ta ƙarƙashin hukuma me kula da harkar kiwon dabbobi a ƙasan Najeriya su ma sunyi wani tsari da suke ajiye wani kundi na bayanai na harkar kula da tafiye-tafiye inda dabbobin suke bi suke zuwa suk... | audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 150.72 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_427 | Yayin bikin Sallah, ana gudanar da wasan kwaikwayo domin nishadantar da jama’a. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_427.flac | female | 15-29 | Primary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_154 | Bala ya umarci wani mai kanti da ya ƙirga kuɗinsa, bayan da ya yi iƙirarin cewa Balan bai biya kuɗin madara ba. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_154.flac | male | 30-45 | Tertiary | 11.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_550 | Halima na fushi da ni, duk da ban san me na yi mata ba | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_550.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_037 | Assalamu alikum Mune muka ce ayi bayani akan cewa me yasa ake tatsuniyar cewa cin dare ya na haifar da ƙiba. Sannan kuma ku ka ce a tattauna ainihin abubuwan da ke tasiri tasirin nauyin nauyi. To abunda yasa ake tatsuniyar cewa cin dare ya na haifar da ƙiba, shi ne a lokacin daga anci abinci sai dai akwanta br nar ke b... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_037.flac | female | 15-29 | Tertiary | 152.28 | hausa | 40 | HE | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_193 | Yawanci tsofaffi suna da ra’ayoyin gargajiya, yayin da matasa ke son sabbin hanyoyin rayuwa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_193.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.274 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_582 | Na saba amfani da kiɗa mai laushi domin jin daɗin kwanciya. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_582.flac | male | 15-29 | Primary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_372 | Ai gwara da Bala da Lado suka shirya, don yawan rikicin ba shi da amfani | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_372.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_495 | Idan ba a ɗauki matakan gyara manufofin tattalin arziki ba, yana iya jawo koma baya. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_495.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.4 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_514 | Wasu mutane suna halartar wa’azi domin ƙara samun fahimta game da addinin su. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_514.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_191 | Lokacin da wani ya shiga wani wurin da bai kamata ba, muna magana da shi cikin natsuwa. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_191.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_229 | hau_m_229_he_spontaneous_007 | Samar da abinci mai kunshe da dikkanin sinadarin da jikin ɗan adam da yake buƙata, mun kasacewa cikin lafiya da yiyuwar jiki, ya kamata mutum a duk rana ya samu abincin da yake ƙunshe da waɗannan sinadaran wanda jikinsa yake buƙata, domin ginuwa da kuma kasancewa cikin lafiya, domin kaucewa wata cuta. Waɗannan sinadara... | audio/hau_m_229_he_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.52 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_045 | Mahaifiyata ta koya min cewa shiryawa gaba yana rage matsalolin rayuwa. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_045.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.254 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_247 | Aiwatar da tsarin raba lokacin amfani da wutar lantarki yana rage kuɗin wuta. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_247.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_320 | Cin abincin gargajiya na taimakawa wajen hana cututtukan zamani da ke yawaita yanzu. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_320.flac | female | 60+ | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_576 | Kullum Atika sai ta je dubiyar ƙawarta Indo da ba ta da lafiya | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_576.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_375 | hau_f_375_ev_spontaneous_001 | Yau za mu koyi bayani yadda za ka iya tsara jadawalinka na aiki akowane rana jadawalin aiki za a iya tsara shi bisa kowane rana ko wata bisa ga yanda ya fi maka sauƙi, na farko ya kamata ka san take na aikin ka wannan yana nufin jadawalin da aka tsara don yin aikin, na biyu ranakun mako a yawancin lokuta mutane suna zu... | audio/hau_f_375_ev_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Secondary | 180.5 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.