audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_543 | Tun da Rabi’u ya fara taimakon abokansa, ya ji daɗin kasancewa tare da su. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_543.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_065 | Kafar sadarwa tana taka rawa sosai a rayuwar al'ummar wannan zamani. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_065.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_108 | Idan mutum yana son ya zama mai juriya, dole ne ya koyi yadda zai iya magance matsaloli. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_108.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_068 | Na saba tambayar direbobi game da mafi sauƙin hanya idan tafiya ta yi nisa. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_068.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.193 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_337 | Amma wasu lokutan, wani lattin sai ya jawo wani sabon lattin. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_337.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_313 | Tabbas shawartar mutane kan haƙƙinsu yana taimakawa wajen rage zalunci. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_313.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_147 | Ku kula dai da kanku don ba wanda zai kula muku da kanku | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_147.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.434 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_468 | Wasu lokutan sai an je makaranta , ake sanin hada-hadar kuɗaɗe. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_468.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.014 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_016 | Yanzu ba sai mun fita waje ba, an samar da ƙaramar kasuwa a unguwarmu. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_016.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_348 | hau_m_348_he_spontaneous_005 | yawwa bayanin da zan yi shi ne zan yi bayani a kan cutar shan inna xxx cutar shan inna tana ɗaya daga cikin cuta masu hatsari da suke kashe ƙananun yara sannan ita wannan cutar shan inna ana magance ta ne ta hanyar ba wa yara riga kafi sannan shi wannan riga kafin na cutar shan inna a tabbatar an ajiye shi a matsakaici... | audio/hau_m_348_he_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Tertiary | 88.06 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_363 | hau_f_363_he_spontaneous_019 | Matsalar biyan kuɗin asibiti mai yawa na ɗaya daga cikin manyan ƙalubale da mutane ke fuskanta musamman idan ba su da inshoran lafiya ko kuma kuɗaɗen suna da tsada sosai. Ga cikakken bayani kan yanda za a iya fuskantar wannan matsalar na ɗaya fahimtar matsalan sannan da yin nazari akan biyan kuɗin, duba cikakken bayani... | audio/hau_f_363_he_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Primary | 118.92 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_676 | hau_f_676_ev_spontaneous_024 | Allah yayi dare gari ya waye tashuwa da safe tana daɗi da kuma nishadi, idan katashi ka buɗe idanun ka kaga gari ya waye. Tashuwar safe tana da mahimmanci ya yinda ka tashi da kuzari da kuma karfin jiki da lafiya. Ya yinda mutun zai shirya saboda wasu aikace aikace shi na yau da gobe. Safiya lokaci ne wadda mutun zai k... | audio/hau_f_676_ev_spontaneous_024.flac | female | 15-29 | Tertiary | 116 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1652 | hau_m_1652_ev_spontaneous_006 | [??] a wannan hoto kuma daga gani hoto ce da aka dauka akar hanya na titi wato hanya me kwalta kuma wannan hanyan a ta daidai inda mota yake neman yin kwana kamar hanya ce da ta zama mahada na hanya guda uku a bayan motan da take neman shan kwana akwai mota wadda ita babbar motace wato bus wanda ake yawan sumfuri izuwa... | audio/hau_m_1652_ev_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 152.88 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_929 | hau_m_929_ag_spontaneous_012 | Assalamu'alaikum barkan mu da sake dawowa a yau ana tambaya ne akan shin akwai wa'insu al'adu da suke amfani da ƙahon dabbobi eh akwai gaskiya ƙahon dabbobi ana amfani da su a wajen al'adu daban daban al'adu kaman sun ko kaman yoroba hausa ko ibo duk suna amfani da ƙahon dabbobi ta waje daban daban ehm kaman hausawa da... | audio/hau_m_929_ag_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 156.42 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_324 | Ba ni shinkafar kaɗan da miyar ganye da nama, sai ki bani ruwan gora. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_324.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_516 | Ƙauna ba kawai magana ba ce, amma ayyuka da nuna ƙoƙari na ci gaba da gina dangantaka. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_516.flac | female | 15-29 | Primary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_482 | Fulani suna amfani da madara da zuma a bukukuwan maraba da jariri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_482.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_036 | Tuberculosis ciwon tarin fuka, idan aka ce ciwon tarin fuka , cuta ce da ƙwarya cuta mai suna microbecterian Tuberculosis ke haifarwa. Wannan cuta tana shafar hunhu mafi yawa amma tana iya kama wasu sassan jiki kamar ƙwaƙwalwa, koda da ƙafufuwa . Yadda tarin fuka ke yaɗuwa, tarin fuka na yaɗuwar ta iska idan mai ɗauke ... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_036.flac | male | 30-45 | Tertiary | 90.7 | hausa | 40 | HE | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_443 | Sani da Hajara, kullum sai sun yi tattaki da safe, don kai 'yarsu makaranta | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_443.flac | male | 15-29 | Primary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_100 | Na saba kallon fina-finai masu nishaɗi domin rage damuwa bayan kammala aiki. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_100.flac | male | 15-29 | Primary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_439 | Ware lokaci don koyar da addini a gida yana taimaka wa yara su san gaskiya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_439.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_350 | Taliyar gargajiya ta fi daɗi da garɗi, ga ta kuma arha | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_350.flac | male | 30-45 | Primary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_001 | Lokacin da manhajar banki ta samu matsala, ana cutar da abokan ciniki. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_001.flac | male | 30-45 | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_222 | Yin addu’a da ibada tana ƙarfafa ruhi kuma tana kawo nutsuwa a zuciya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_222.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_048 | hau_m_048_ag_spontaneous_026 | Wato na`uran tashi mai sarafa kanta itace nan wajen ke san tse da aka sani ta da jirgi jirgin “drone” tana ɗaya daga cikin fasahohin zamani da ake amfani da su fannoni daban daban wannan na`ura tana aiki ba tare da direba ba kuma ana iya sarrafa ta daga nesa wanda za`a iya amfani da na`uran komfuta ko kuma wayoyi a sar... | audio/hau_m_048_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 99.754667 | hausa | 40 | AG | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_190 | Na fahimci cewa mutunta wurin da aka ware wa kowa yana rage yawan tashin hankali a gida. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_190.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_075 | A da, wani ƙauye ba ya ɗaukar mata a matsayi na shugabanni, amma yanzu an gyara hakan. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_075.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_226 | hau_m_226_ev_spontaneous_042 | lafiyar kudi lafiyar jama'a watau idan aka ce lafiyar kudi ana nufin a neman lafiya da kudi wanda jama'a su ke yi dole ne a duk san da mutum bai da lafiya zai nemi ya je asibiti domin likita ya duba shi ka yi ma sa gwaje gwaje a gano abin da ya ke damin sa domin a dauki mataki na gaggawa ta hanyar ba shi magunguna ko k... | audio/hau_m_226_ev_spontaneous_042.flac | male | 15-29 | Tertiary | 151.8 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_519 | Idan mutum yana da matsala da wani, yana da kyau ya nemi hanyar sulhu maimakon yin faɗa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_519.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_299 | Iyayen ɗaliban da suka yi nasara a bikin yaye ɗaliabai sun sami lambar yabo. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_299.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_275 | hau_m_275_ev_spontaneous_035 | babbanci tsakanin koyarwar adzudzuwa da kuma koharwa na gargadziya wanda ba na adzudzuwa ba koyarwa dai kala biyu ne akwai wanda kake shiga adzi ka zauna a dauki littafi a koya maka zuwa wani lokaci in an kammala karatu zaa baka takaddar shedawa nacewa ka kammala wannan karatu akwai kuma koyarwa wanda take ba haka ba shi kum... | audio/hau_m_275_ev_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Primary | 93.22 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_323 | Bala ya tashi wasu daga cikin ‘yan hayar gidansa saboda sun karya dokar da ya saka | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_323.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_114 | Idan dare ya yi, ina jin daɗin gyara filo kafin in kwanta. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_114.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_460 | Kuɗi na iya sayen jin daɗi na ɗan lokaci, amma ba zai sayi kwanciyar hankali ba. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_460.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_325 | Kula da muhalli na taimakawa wajen kare lafiyar al’umma da amincinsu. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_325.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1459 | hau_f_1459_he_spontaneous_007 | ebola wata cuta ce dake tsoratar da mutane fiye da yawancin cututtuka domin suna jin tsoro sosai da zarar sunji sunan ta amma gaskiyar magana itace ba abu ne mai sauki mutum ya kamu da cutar ba idan mutum ya kamu da ita dole sai ya taba wani da ke nuna alamomin cutar wato wanda ke da zazzabi amai gudawa ko jini kuma do... | audio/hau_f_1459_he_spontaneous_007.flac | female | 46-60 | Tertiary | 153.66 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_810 | hau_m_810_ag_spontaneous_028 | A farko dai mata ta area mu ta ɓangaren mu suna da muhimmanci da yawa domin suma suna yin noma. Wasu matan ma sun fi mazajen da yawa ƙwazon aikin gona. Kaman ta area Balli, Tunga, gashaka da sauran ɓangaren taraba, mata sukan cika yin noman gyada, mata suka cika yin noman dawa, mata su kan iya tafiya gonan shinkafa in ... | audio/hau_m_810_ag_spontaneous_028.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_023 | Soyayyar zamani ba ta faye son gaggawa ba wajen neman karɓuwa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_023.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_094 | A lokacin ruwan sama, ana duba rufin gida don hana ɗakuna zubar ruwa. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_094.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_368 | Nuna ƙwarin guiwa wajen yin magana alamu ne dake nuna ƙwarewa wajen tattaunawa. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_368.flac | female | 46-60 | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_310 | Akwai jami’ai nagari, amma rashin bin doka na wasu yana ɓata sunan su. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_310.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.28 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_161 | Yin tunani a kan yawan kuɗin da ake kashewa ya na sa a rage kashe kuɗi wajen buƙatun da ba na dole ba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_161.flac | male | 15-29 | Primary | 10.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1108 | hau_f_1108_ag_spontaneous_022 | Zan yi bayani akan tambayan da yake kan waya na shi de a kasan mu, akwai banbance tsakanin al'adun kiwon alade a yankuna, a yankunan kudu masoya. A kudu,[?] maso gabar ga wasu mahimmar bambance-bambance Na daya, hanyar kula da alade, kudu masa yamma a wannan yanke, ana amfani da alade a matsayin abinci me tsada musamma... | audio/hau_f_1108_ag_spontaneous_022.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.44 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_455 | An sha mamakin ganin yadda aka ƙawata makarantar wadda ta lalace a baya. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_455.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_227 | Usman yana taimaka wa 'yar uwarsa da aikin gida bayan makaranta don rage mata gajiya. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_227.flac | female | 60+ | Primary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_582 | hau_m_582_ag_spontaneous_028 | [um] wannan hoton kuma da da ub ne suke karyawa da safe dan yana zaune a gefe ɗaya da kwano a gabansa ɗayan gefen kuma akwai paranti da panke guda biyu a dayan gefen kuma akwai kofi da lemo a cikin kofin shi kuma uban yana ɗayan gefen shima da abun karinsa da kofi mara lemo a ciki da ɗayan kofin kuma akwai lemo a ciki ... | audio/hau_m_582_ag_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Tertiary | 187.86 | hausa | 40 | AG | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_265 | Yawan wulaƙanci da shugaban kamfanin ya ke yi wa ma'aikatansa, ya sanya duk an gudu daga kamfanin. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_265.flac | male | 30-45 | Secondary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_980 | hau_m_980_ev_spontaneous_008 | wannan hoto yana nuna yanda ƙabilan hausawa sukeyin gini tun daka ƙwaba ƙasa yayin da tun farko ita kanta ƙasad da ake gini da ita tana da ƙa'idoji yanda sukeyin ginin nasu domin ƙasan tai inganci a jikin ginin sukan ɗauki lokaci suna bawa wannan ƙasa ruwa kuma a wurin ƙwaɓa ƙasan sukan sa mata kashin doki ko kashin ja... | audio/hau_m_980_ev_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 154.92 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_378 | Ki daina yawan tunani don kar ki kamu da cutar damuwa | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_378.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_067 | A wasu makarantun, ana ƙarfafa ɗalibai su koyi sana’o’i tun suna makaranta. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_067.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_046 | Yawan amfani da kafafen sada zumunta yana iya tasiri ga tunani da ɗabi’un mutane. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_046.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_415 | Rage yawan yin faɗa yana taimakawa wajen samun jituwa tsakanin mutane. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_415.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_332 | Kowane mutum yana da hakkin kare muhalli domin amfanin gaba. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_701 | hau_m_701_ev_spontaneous_005 | Wannan hoto ya nuna wata gonar rogo da anka shuka, wanda ya shuka rogo ɗin nan ya nuna cewa shi ainihin manomi ne yanda ya ƙera rogo ɗin, rogo ɗin sun ka fita a layi ɗai, ɗai-ɗai bias ɗai kuma ya nuna cewa ƙasa ɗin yana da kyau.Ana iya ganin bishiyoyin rogo masu yawa suna girma a jere suna da ganye masu yawa kuma masu ... | audio/hau_m_701_ev_spontaneous_005.flac | male | 30-45 | Tertiary | 108.8 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1120 | hau_f_1120_ag_spontaneous_018 | wannan hoto yana ɗ auke da abubuwa mabam daga farko muna ganin sararin samaniya wani guri yayi fari fari wani gurin yayi ? sannan kuma akwai ƙyauyuka daga can mai haka zalika kuma a cikin hoton akwai kaji a gona da suke shawagin su kajin a gona suna shawagin su su gasunan sunyi kyau jikinsu yayi kyau gashin su yayi kya... | audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_018.flac | female | 30-45 | Tertiary | 177.48 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_183 | Saurin me kike yi? ki zo ki cike fom ɗin tallafin karatu | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_183.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_578 | A kowace Sallah, dangin Bello suna taruwa don tunawa da al’adun kakanninsu. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_578.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_098 | Sun mai da hankali wajen koyon sana’a, inda suke jajircewa don ganin haƙansu ya cim ma ruwa | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_098.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_349 | Yana da kyau mutum ya shiga cikin ayyukan al’umma domin inganta rayuwar mutane. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_349.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.84 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_194 | Akwai nau'in ƙorafi ta hanyar yin zanga-zangar zaman lafiya da lumana. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_194.flac | female | 60+ | Primary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_461 | Yin hakuri da juna yana rage yawan sabani tsakanin mutane. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_461.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1500 | hau_m_1500_ev_spontaneous_012 | Na kan yi ƙoƙari rashin nuna fifiko na ƙabilanci a lokacin da na kasance cikin al'umma wanda ba ra'ayi na rayuwa addini, ahhh al'ada, da makamantan haka, idan ya haɗani da irin waɗannan mutanen na kanyi ƙoƙari naga cewa bana nuna fifiko na nawa anan gurin ina nufin in so ɗan al'afdana, ɗan yarena ɗan addini na wanda na... | audio/hau_m_1500_ev_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 199.26 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_293 | A wasu lokuta, nakan gwada wuraren cin abinci daban-daban domin jin sabon ɗanɗano. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_293.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.953 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_075 | In dai muna cikin mota, dole ne mu daure belin kujera don kare kanmu daga haɗari. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_075.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_171 | Yin aiki a ɓoye domin zatin Allah shi ne ya fi kawo lada. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_171.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_466 | Amfani da kayayyakin tsafta masu sauƙin amfani yana rage wahalar tsaftacewa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_466.flac | male | 46-60 | Primary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_338 | Kuɗi suna saka mutum ya yi saurin sauyawa cikin sauƙi. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_338.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_362 | Lokacin da mutum ya yi tunani kan abubuwan da suka faru, zai sa ya zamo mai taka tsantsan. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_362.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_341 | Na gano cewa za a iya yin taki da ganyen da ke zuba daga wasu nau'ikan bishiyoyi | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_341.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_440 | Kullum da safe Hasan yake fito da bahayar magunansa ya zubar | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_440.flac | female | 60+ | Primary | 6.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_571 | hau_m_571_he_spontaneous_036 | Ga yanda za ku iya ku ba wa kanku allura wanda aka riga aka ja a cikin sirinji na farƙo, za ku ɗauki wato audiga wanda yake da tsafta, sai ku sa a cikin sinadari wanan maganin dake kashe kwayoyin cuta, wato sɪfɪrit ku share, inda za a bada alluran, bayan kun share shi da ƙawo, sai kuma a bari ya bushe a ɗan riƙe fatan ... | audio/hau_m_571_he_spontaneous_036.flac | male | 30-45 | Tertiary | 95.84 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_319 | Malam Jibrin ya shawarci matasa da su daina rayuwa babu buri mai ma'ana. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_319.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.754 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_593 | Yadda gwamnan yake rabawa 'ya'yansa manyan muƙamai, ya nuna son kai. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_593.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_148 | Nuhu da abokansa sun hau dutsen Shere don kallon faɗuwar rana. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_148.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_488 | Mafi girman nasara a rayuwa shine yin tasiri mai kyau a zuƙatan mutane. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_488.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_351 | Mutane sukan ji daɗin tattaunawa idan ana musu magana cikin tausasawa da fahimta. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_351.flac | female | 46-60 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_314 | hau_f_314_ev_spontaneous_006 | A zamanin iyaye da kakanni mutane sukan yi shanya a kofar gida wannan yanayi ya kasance da abubuwa na ban takaici ban haushi da ban ta'ajibi saboda mutum zaizo yayi shanyar kayan sa amma sai kaga iska ta zubar kuma yara suna wasa sun zubar da kayan a irin wannan yanayin muka samu wasu yara suna wasa a kofar gida sun zu... | audio/hau_f_314_ev_spontaneous_006.flac | female | 15-29 | Primary | 151.2 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_118 | Ƙarancin yawan ma'aikatan bankin ne yake kawo cinkoso a bankuna | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_118.flac | male | 30-45 | Primary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_432 | Kowa ya yarda da aikin sa-kai don mu inganta rayuwar matasanmu. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_432.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_445 | Gudanar da wa’azi kan rayuwar Annabawa na ba wa mutane misalin kyakkyawan jagoranci. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_445.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1525 | hau_m_1525_he_spontaneous_005 | (Pause) Ga bayani a hausa kan muhimmancin abubuwan da ya kamata a lura da su wajen (Pause) zaɓar likita, ko ƙwararren lafiyar jiki. (pause) domin samun sahihin (pause) ganewar cuta, (pause) ganewar cuta da ingantaccen tsarin magani. (pause) Mahimman abubuwan da ake duba lokacin zaɓar ƙwararren lafiya (pause) na ɗaya, ƙ... | audio/hau_m_1525_he_spontaneous_005.flac | male | 46-60 | Tertiary | 283.5 | hausa | 40 | HE | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_281 | A ƙa'ida ko me mutum ya saya ya kamata a ba shi rasiti. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_281.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_236 | Akwai mutanen da ke jin cewa addu’a kaɗai zata kawo musu nasara ba tare da ƙoƙari ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_236.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_472 | Bayan sun haɗu, Musa ya riƙa bincike kan tarihin kabilarsa don ya fahimci kome. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_472.flac | female | 30-45 | Primary | 12.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_560 | Akwai wata rana da muka taɓa dawowa gida a ƙafa sanda muna firamare | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_560.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_069 | Idan mutum yana shan wahala wajen biyan kuɗi, yana da kyau a tallafa masa har sai ya sami sauƙi. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_069.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.634 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_488 | Malam ya halatta na ajiye azumin nan saboda ba ni da lafiya? | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_488.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_277 | Ruwa yana da mahimmanci, don haka ana buƙatar a rage ɓarnata shi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_277.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_369 | hau_f_369_he_spontaneous_033 | yau za mu tattauna ne a kan yin hutu wato ɗaukar hutu yin hutu yana da muhimmanci don kiyaye lafiya da inganta aiki lokacin da mu ke yin aiki ba tare da hutu ba yana iya haifar da gajiya rage ƙarfin aiki da kuma ƙara damuwa ga wasu dalilan da ya sa yin hutu ya zama dole na farko yin hutu yana taimakawa wajan rage gajiy... | audio/hau_f_369_he_spontaneous_033.flac | female | 30-45 | Primary | 89.78 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_348 | hau_m_348_he_spontaneous_023 | tsaːrin iyaːli to mutaːne, me ake nufi da tsaːrin iyaːli? tsaːrin iyaːli ba koːmai baː ne, wata hanyaː ce da taːke taimaːkaː wa ma’auːraːta domin su waːre maː kansu loːkacin da yaːkamaːtaː su haihu, da kuːma loːkacin da yaːkamaːtaː matansu ta daːu ciki. Shiː wannan tsaːrin iyaːlin yaːna taimaːkaː wa ma’aːuraːta ta wura... | audio/hau_m_348_he_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Tertiary | 94.48 | hausa | 40 | HE | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_499 | Ina ƙoƙarin gano inda nake da rauni domin in samu damar inganta rayuwata. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_499.flac | female | 46-60 | Primary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_076 | Sun koyi cewa bayyana iyaka yana hana mutane yin abin da bai dace ba. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_076.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_358 | Makaroni mai kyau, sai tamu ta gida, ita na fi so | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_358.flac | male | 30-45 | Primary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_076 | Soyayyar ‘yan uwa tana ƙarfafa zumunci, yayin da ta aure ke kawo aminci. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_076.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.52 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_254 | Yin amfani da hasken rana don kunna kayan lataroni sukan sa a samu sauƙi. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_254.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_121 | Idan dangin amarya ba sa son saurayin, to wannan ya shiga uku. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_121.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_072 | Malam Yusuf ya koyar da dalibansa yadda za su kasance da nutsuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_072.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_348 | Mata ma sun haɗa Naira dubu a matsayin gudunmawarsu ta aikin gayya. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_348.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_013 | Kallon rawar gargajiya a bukukuwa hanya ce mai ƙayatarwa dan koyon al'adu. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_013.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.714 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_282 | Wasu na ganin cewa nasara tana samuwa ne daga albarkar abu, wasu kuma na ganin saɓanin haka. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_282.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.