audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_123 | Wasu mutane suna samun ƙwarin gwiwa ta hanyar ƙarfafa tunani mai kyau. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_123.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_067 | Yawancin iyaye suna ganin cewa dole ra'ayin ‘ya’yansu ya dace da buƙatunsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_067.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.994 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_435 | Malama ta karanta alƙur'ani yayin da ake addu’a domin sabon jariri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_435.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1456 | hau_m_1456_he_spontaneous_016 | A cibiyar lafiya wuri ne da mutane ke zuwa don samun kulawar lafiya da na magani ba kamar babban asibiti bane amma yana bada muhimmin ayyuka na lafiya musamman ga mutane da ke fama da kananan cututtuka ko buƙatar shawarwarin lafiya wato a akwai abubuwan da akeyi a wato [um] cibiyar lafiya akwai duban lafiya wato akan j... | audio/hau_m_1456_he_spontaneous_016.flac | male | 30-45 | Tertiary | 166.62 | hausa | 40 | HE | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_063 | Wasu yara na gani suna faɗa jiya, garin na raba su aka yanke ni. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_063.flac | female | 30-45 | Primary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_374 | Shirya aikin gayya a tsakanin matasa abu ne mai kyau a cikin al'umma. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_374.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.84 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_582 | Yau na tashi da godiya a jikina, don haka na fara da addu’ar godiya ga Allah. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_582.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_214 | Lokacin da malamai suka yi yajin aiki, ɗalibai ne suka fi shiga wahala. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_214.flac | male | 30-45 | Primary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_423 | Kome da mutum yake yi a duniyar nan sai an koya masa yadda zai yi shi. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_423.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_314 | Ya kamata na sabunta CV ɗina saboda na samu aiki da wuri. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_314.flac | male | 46-60 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_405 | Lokacin da ake jin tausayin juna, haɗin kai yana ƙara ƙarfi sosai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_405.flac | female | 15-29 | Primary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_099 | Rashin tsari yana sa mutane su fi minti sittin suna jiran layi a banki | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_099.flac | male | 30-45 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_493 | Wallahi, ai na canja tunanina ne don kuwa nan da kwana biyu zan koma. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_493.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_097 | Lokacin damina, mutane na fama da ambaliyar ruwa da rushewar gidaje. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_097.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_482 | Wasu suna neman tallafawar masana wajen gyara dangantaka mai matsala. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_482.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_753 | hau_f_753_ev_spontaneous_010 | Yauwa bisa ga hoton da yake gabanmu ɗin nan. Hoto ne a motoci a guri ɗaya . Akwai motoci kala-kala daga ja sainkalar ƙasa . Akwai masu taya biyu , bajaj kenan , akwai 'yan keke kuma kowa yana neman inda zai iya samu ya fita daga irin matsalar da suka samu . Saboda haka ya kamata ma'aikatan Nijeriya mutane da muka sa su... | audio/hau_f_753_ev_spontaneous_010.flac | female | 15-29 | Tertiary | 128.02 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_435 | Idan kana son gina wani al'amari to ka fara shi kaɗan-kaɗan. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_435.flac | female | 15-29 | Primary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_141 | Sanyin asuba yakan sa na dinga jin wani irin nishaɗi da farin ciki ya kama ni. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_141.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_031 | hau_f_031_ag_spontaneous_032 | Mata a cikin sha’ani na noma mata suna ba da gudummuwa mai yawa a gurin sarrafa amfanin gona zuwa abin da za a yi amfani da shi ta hanyar ci ne ko kuma a kai kasuwa. A janda kuke gani a cikin wannan hoton mama ce take dafa kunu wanda ake kira da ogi kamu ko kuma [cs]pap[cs] ko kuma [cs]corn meal[cs]. Shi dai ogi ko kum... | audio/hau_f_031_ag_spontaneous_032.flac | female | 30-45 | Tertiary | 102.6 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_271 | A baya, iyaye sukan koya wa ‘ya’yansu sana’o’i don samun abin dogaro da Kai. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_271.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.913 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_064 | Yana yawaita saka kayansa na gargajiya domin nuna waye shi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_064.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_481 | Lokacin da aka tattauna batun matsalolin al'umma, mutane sun amince da sabon tsarin tsaftace yankinsu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_481.flac | male | 60+ | Tertiary | 13.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1217 | hau_f_1217_ag_spontaneous_015 | ?? binciken am fanin hanyoyin don riƙe danshi da daidaita zafi a arewacin najeriya na farko, riƙe danshi a cikin ƙasa rike danshi a cikin kasa yana taimakawa wajen rufe saman kasa da shara ko kayan gini wanda ke hana zubar ?/ wanda ke hana ruwa zubar cikin sauri wannan yana ba ƙasa damar rike danshi na tsawon lokaci wa... | audio/hau_f_1217_ag_spontaneous_015.flac | female | 46-60 | Tertiary | 154.74 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_039 | A wannan video mun ga yadda wato ake gabaatadda yaro ko kuma a ce ake wato ainihin gabatadda yaro ga sa addnin kiristanci ga shi nan dai mun gani iyayen wato maman da baban wannan yaro sun yi wato hotuna bayan an yi hotuna ga nan gefe ɗaya kuma ana bukukuwa, kama daga bukukuwan a kama daga yanda aka kama wurin aka tsaf... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_039.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.36 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_285 | Jamilu da Halima kullum suka haɗu sai sun yi wasan taubasai | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_285.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_523 | Lura da kuɗaɗen watan yana taimaka min wajen keɓe adadin da ya dace domin kayayyakin amfani da abinci. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_523.flac | male | 46-60 | Tertiary | 13.174 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_113 | Gara na yi tiransifa a kan sai na je na bi dogayen layukan nan na banki | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_113.flac | male | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_310 | Wasu suna ganin bayar da tallafin wani kaso ga coci wahala ne. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_310.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_592 | Ana buƙatar matasa su mai da hankali wajen koyon addini da aikata abin da suka koya. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_592.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1555 | hau_m_1555_he_spontaneous_012 | [cs] so [cs] kaman yanda na ga wannan fai-fai abun da ya kusa a ciki shi ne a takaice bayani a kan yanda idan mutum ya daina shan taba [taa] idan ya daina shan taba yana samun [cs] cikakken lafiya a jikin shi, tunda wannan taban da yake sha yakan [cs] causing [cs] huhun shi ta daina aiki yanda ya kamata saboda wasu kaf... | audio/hau_m_1555_he_spontaneous_012.flac | male | 30-45 | Tertiary | 187.74 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_235 | A baya, Nasiru bai gane cewa damuwa tana haddasa ciwon jiki ba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_235.flac | female | 60+ | Primary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_466 | Wasu mutane ba sa zuwa taron al’umma, saboda suna ganin cewa ba a ɗaukar shawarwarinsu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_466.flac | male | 60+ | Tertiary | 11.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_431 | Ya wajen su Binta, su ma sun koma ko ba su koma ba? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_431.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_520 | Audu ƙwararre ne idan ana batun lissafin kuɗi mai yawa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_520.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_045 | Yana da kyau a guji fita da dare ba tare da dalili ba, musamman a wuraren da ba a san su da tsaro ba. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_045.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_243 | hau_m_243_ag_spontaneous_038 | Yanda ake dasa daŋkali wannan hanya ce wanda ake dasa daŋkali a gona idan kana son ka dasa daŋkali, za kai kunya wa daŋkalin bayan ka yi kunya, ka samu igiyaŋ daŋkali, ko kuma itacen ko kuma reshen daŋkali ka tona ka binne igiya'nnan a cikin ƙasa idan ka shuka shi a ƙasa, ko ka dasa shi a cikin gona, yakan tsuruwa ya y... | audio/hau_m_243_ag_spontaneous_038.flac | male | 30-45 | Tertiary | 96.78 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_403 | Ina ware lokaci don shaƙatawa domin samun natsuwa a rayuwata. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_403.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1153 | hau_f_1153_ag_spontaneous_036 | Hakika wannan kasa da nake gani da ya zo mun a a alon a alon naura na kasa ne wanda ba zai yiwu ayi mashi shuka ba ba zai yiwu ayi mashi shuka ba saboda yanayin kasan ko anyi shuka gaskiya ba lalle ya fito ba saboda gurin sahara ne kuma kasan yanada laushi sannan idan mutum yace zai yi noma gaskiya zai sha wahala ne sa... | audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_036.flac | female | 46-60 | Tertiary | 171.48 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_211 | Na saba da ware lokaci na musamman don shaƙatawa bayan aiki mai wahala. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_211.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_392 | Yana da muhimmanci a zaɓi mutanen da suke da gaskiya da adalci | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_392.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_461 | Ban ji daɗi ba da aka umarce ni da na yi jawabi a taron. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_461.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1080 | hau_f_1080_he_spontaneous_020 | [?] ƙwayoyin cuta ne wanda yake samun gaban mace wanda yake hayayyafa yana yaɗuwa a sassan jikin ta yana daɗa girma yana cutar da ƙwayoyin halittar ta sannan kuma yana sanya mata wasu abubuwa yayin yin al'adar ta ta kan fuskanci wasu matsaloli na ciwon baya da ciwon mara da kuma zuban jini umm zuban jini akai-akai da k... | audio/hau_f_1080_he_spontaneous_020.flac | female | 46-60 | Tertiary | 157.08 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_312 | An raba wa ƙananan manoma takin zamani don su tallafi sana'arsu | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_312.flac | male | 46-60 | Primary | 7.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_696 | hau_f_696_ev_spontaneous_018 | Barka da zuwa gabatarwa kan aikin gida, [domestic work] assa Assalamu'alaikum barkan mu da wannan taro a yau zan gabatar da jawabi akan aikin gida ma'anar sa muhimmancin sa da kalubale da ke tattare da shi ma'anar aikin gida aikin gida na nufin ɗaukar ayyukan da akeyi a cikin gida dan kula da safta shirya abinci kula d... | audio/hau_f_696_ev_spontaneous_018.flac | female | 15-29 | Tertiary | 155.52 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_238 | Yau na yi mafarki mai daɗi wanda ya sa ni farkawa da farin ciki. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_238.flac | female | 15-29 | Secondary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_583 | Kallon rana sanda take fitowa ko faɗuwa, yana sa ni jin walwala da nishaɗi. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_583.flac | male | 46-59 | Tertiary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_035 | Sai gashi masana wa’yande suke suna da ilimin rigakafi sai suka tashi suka haɗa kai suka sanar da mutane ta hanyar ta zamani na sadarwa sun yi amfani da wuraren musamman sun gayawa manya-manyan mutane sun wallafa a shafinsu mutane da yawa sai suka ji suka san amfanin rigakafi da rashin yin ta. To, hakan sai wasu magida... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_035.flac | female | 15-29 | Tertiary | 113.96 | hausa | 40 | HE | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_190 | Amma wasu garuruwan ba su da komai sai wuraren shaƙatawa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_190.flac | female | 46-60 | Secondary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_518 | Yin wasanni kamar motsa jiki suna taimakawa wajen rage damuwa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_518.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.994 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_064 | Shan abin sha kaɗan yana rage yiwuwar samun matsala da gaggawa | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_064.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_047 | hau_m_047_ev_spontaneous_023 | Wannan hoto ne da yake ɗauke da baƙar mace sanye da kayayyaki na gargajiya. A cikin wannan hoto baƙar mace ce take sanye da kayan gargajiya, wanda suka haɗa da ɗankunnen murjani,sarƙa ƙarama da babba ta murjani, riga ta murjani. Sannan ɗauke da hula da ado-ado na murjani a cikinta. Wannan mata tana da dogon gashi an tu... | audio/hau_m_047_ev_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Tertiary | 97.32 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_048 | Fahimatar nau’ikan abinci da kuma makamantar su, fahimatar na’uikan abinci da kuma bambance-bambancen su da kuma tsarin da ya kamata ayi amfani da su, lallai wannan abu ne dake da matuƙar muhimmanci ga rayuwar kowane irin mutum, yana da kyau mu rika fahimatar abincin da muke amfani da shi ko kuma muke ci a yau da gobe ... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_048.flac | male | 30-45 | Primary | 103.5 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_038 | Bala ya rufe asusun bankinsa saboda ɓata lokaci, sakamakon rashin isassun ma'aikata | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_038.flac | male | 30-45 | Primary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_202 | Yin shiru kan zalunci na iya ƙara ta'azzara matsaloli, amma magana na iya zama haɗari. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_202.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_289 | A da kullum sai munje motsa jiki filin sukuwa da yamma. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_289.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_962 | hau_m_962_ag_spontaneous_007 | To haƙiƙani abu na farko da ya kamata jama'a a fara yi da su ya kamata a wayar da kan jama'a a kan me ake nufi da shi kanshi rafi. da kogi da ruwa. Ba wai haka kawai za a bar jama'a ba ne, saboda in har ba awayar masu da kai ba, kowa zai ta abinda ya gadama ne wanda abinda ya dace da wanda bai dace ba. In kuma mutum ak... | audio/hau_m_962_ag_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Tertiary | 184.405333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_047 | hau_m_047_ev_spontaneous_020 | a cikin wannan hoto nakan iya hango wajen da ake gudanar da zanga-zanga yayin da a gaban farkon yake ɗauke da ɗan sanda sanye da kayan aiki irin nasu yana riƙe da bindiga sanye da hular kwano yana kallon gaban sa ta ɓangaren hagu wajen da mutane suke a tare waɗannan mutane suna da yawa yayin da su ke tsaye suke kallon ... | audio/hau_m_047_ev_spontaneous_020.flac | male | 15-29 | Tertiary | 92.94 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_410 | Halima ta koya wa yara muhimmancin rage amfani da robobi da sake sarrafa su. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_410.flac | male | 30-45 | Tertiary | 11.94 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_047 | Yana da kyau a yi magana tun da wuri kan yadda za a raba kuɗin kayan abinci da sauran buƙatu. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_047.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_543 | Na lura cewa rashin tanadi yana sa mutane shiga cikin matsalar kuɗi ba zato ba tsammani. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_543.flac | male | 15-29 | Primary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_071 | Mahaifi ya adana rigar jariri domin tunawa da farkon kwanakin sa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_071.flac | female | 15-29 | Primary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_006 | Ba na son amfani da kayan sawar wani, don hakan ba shi da kyau. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_006.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_316 | Malaman zamani sun zama 'yan kwalliya, tamkar masu tallan kaya a dandalin sada zumunta. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_316.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_509 | Jamil da Maryam sukan fahimci juna sosai, har wani lokaci sukan san abinda ke ran junansu | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_509.flac | female | 15-29 | Primary | 9.334 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_115 | Jummala fa da Balaraba ƙawaye ne sosai na yankan shakku! | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_115.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_388 | Ana buƙatar a sami tausayi sosai tsakanin mata da miji. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_388.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_410 | Sun yi tunanin mallakar gida abu ne mai sauƙi har sai da suka fara yunƙuri. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_410.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.814 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_473 | Wasu iyaye ba sa fahimtar cewa zamani yana canzawa da abubuwan da yara ke so. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_473.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_201 | Idan na zauna ƙarƙashin inuwar bishiya mai sanyi, nakan samu hutu da nutsuwa. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_201.flac | male | 60+ | Tertiary | 11.654 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_363 | Idan kana da kuɗi, ba mai son ka don Allah fa | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_363.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_534 | Idan muna jin tausayin marayu, za mu samu lada kuma mu sa su ji daɗi. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_534.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.314 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_374 | Mutane suna girma suna ganowa da fahimtar abubuwa ta hanyar kallon rayuwar baya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_374.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_251 | Yanzu manyan mutane sun daina kallon shekarunsu , sun koma makaranta. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_251.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_163 | Fati ta gane cewa samun aminci a soyayya yana bukatar hakuri da fahimta. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_163.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_302 | A yau kuma ana samun ƙungiyoyin masu motsa jiki don neman ƙarfi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_302.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_304 | hau_f_304_he_spontaneous_025 | Shin ta yaya mutum yake amfani da yanar gizo don taimakawa ko kuma don rage gajiya? Musamman ma yana gizon da zata haɗaka da ‘yan uwa da abokan arziki da kuma mutane na alkarya gabaki ɗaya. Ita dai wannan yanar gizo tana da matuƙar mahimmanci ga rayuwar ɗan Adam, musamman ma talabijin da muke amfani dashi a gida. Ita t... | audio/hau_f_304_he_spontaneous_025.flac | female | 15-29 | Secondary | 145.14 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_366 | Yin dariya tare yana rage damuwa kuma yana ƙara kusanci. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_366.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_451 | Mutumin yana shirin gina sabon dakin kwana a gidansa don baƙon da ka iya zuwa ba zato. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_451.flac | male | 15-29 | Primary | 8.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_168 | hau_f_168_ag_spontaneous_012 | Horar da manoma matasa, wato waɗanda yanzu ne suke kan ganiyan su a aikin gona. Shi dai wannan horarwa yana da matuƙar amfani, domin yana wayar da kan manuma su san abin da bas u sani ba. Ko kuma su koya ƙarin dabaru na sabanta nomansu. \Kamar dai yanda kuka gani shi dai noman doyan nan yana da wuyar sha’ani, inda za k... | audio/hau_f_168_ag_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Primary | 93.9 | hausa | 40 | AG | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_457 | Yakubu ya halarci bikin Argungu inda ya ga gasar kamun kifi mai ban sha’awa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_457.flac | female | 15-29 | Primary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_360 | Yin tunani kan abinda ya gabata na rayuwa nasa a fahimci kai. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_360.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_753 | hau_f_753_ev_spontaneous_020 | To bisa ga hoton da yake gabanmu ɗinnan, hoton da ya nuna yara da suke wasa. Yaran nan suna wasa, sunan wasan nan shi ne wasan waye ni. Kuma wasan nan tun da ni na tashi a Arewa, ni zance wasan nan gaskiya in na tuna yana kawo min murmushi sosai, yana kawo min daɗin rai. Saboda me? Saboda abokanayena mun yi wasan nan t... | audio/hau_f_753_ev_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Tertiary | 114.04 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_156 | A baya na kasa gane cewa haƙuri shine matakin nasara. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_156.flac | female | 30-45 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_383 | hau_m_383_he_spontaneous_019 | Cutace wadda yawanci ana samun wannan cuta ta hanyan shan ruwa, sannan wannan cuta yakan sa mutum yeta gudawa. Ya yin da mutum yake gudawa ko ye bayan gari a fili, a ba a bayan gida, ko ban ɗaki akasin inda mutane suke zuwa suyi bayan gari. Idan mutum ye bayan gari a fili ya yin da ruwa ya zo shi ya sauka a kai, ya ɗeb... | audio/hau_m_383_he_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 104.46 | hausa | 40 | HE | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_528 | Malamin asibitin ya ce ku dinga shan ruwa sosai da sosai | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_528.flac | female | 15-29 | Primary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_028 | An sanyawa malaman islamiyya da na allo albashi a garinmu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_028.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1554 | hau_m_1554_he_spontaneous_021 | wannan abu da na kalla bayani [?] shi ne akwai cutan da ya ƙirƙir ya fito daga Lagos wanda aka same shi har ya kashe mutane ashirin da biyar wannan cuta ya zamana mutanen gari ko kuma mutanen anguwa sun same shi ne daga yanayin ƙarancin yanayin ƙaranci na kula ko kuma yanayi na ƙaranci na mayar da hankali sannan kuma d... | audio/hau_m_1554_he_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Tertiary | 155.1 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_571 | Samun ingantaccen ilimi ya zama abu mai matuƙar tsada a yanzu | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_571.flac | male | 30-45 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_118 | Ina son na kai ziyara aisibiti duba abokina da ke fama da rashinlafiya. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_118.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_383 | Al’adar girmama manya tana daga cikin darussan da ke da muhimmanci sosai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_383.flac | male | 30-45 | Tertiary | 10.314 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1121 | hau_f_1121_he_spontaneous_009 | yadda [??] ma'aurata zasu tattauna akan batu tuwa wanda suka shafi jima'i iyakoki da kuma amince wa da juna cikin sauki ? ?? tattaunawa kan batu tuwa daa suka shaafiii lafiyar jima'i iyakoki da kumaaa amincewaa da juna yana iya zama wahalaa ? ga wasu ma'aurata amma wasu ma'auratan yana iya zaman cewa me sauki atare das... | audio/hau_f_1121_he_spontaneous_009.flac | female | 46-60 | Tertiary | 165.48 | hausa | 40 | HE | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_576 | Na saba shan shayi mai madara da safe domin jin daɗi. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_576.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_354 | Zan fara tanadi da wuri domin gujewa matsalolin da rashin tanadi ke haddasawa. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_354.flac | female | 30-45 | Primary | 11.714 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_193 | Kar a ce za a bangaje su a wuce saboda ana sauri. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_193.flac | female | 60+ | Primary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_440 | Halima tana jin tsoron rashin dacewa da tsammanin da iyayenta ke da shi a kanta game da rayuwarta. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_440.flac | female | 60+ | Primary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_003 | Ƙararrawa ta yi kaɗawa ta biyu daidai lokacin da aka fara kiran assalatu. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_003.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.094 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_342 | Rashin kuɗi na kawo baƙin ciki da rashin sukuni a rayuwa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_342.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_341 | Amira da maƙociyarta sun amince da dokar da aka saka musu domin ci gaba da zaman lafiya a gidansu | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_341.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_380 | Yana da kyau a dinga yin bukukuwa domin tunawa da lokutan farin ciki. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_380.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_595 | Ina ma Hibba za ta amince ta damƙa min zuciyarta da ragamar rayuwarta | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_595.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.