audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_311 | Na fahimci cewa faɗin “na gode” da gaske yana sa mutum ya ji an girmama shi. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_311.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_049 | Ana lura da sauyin halayya a jarirai domin sanin yadda suke girma. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_049.flac | female | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_177 | hau_m_177_ev_spontaneous_014 | wannan hoton tana nuna ainihin gaisuwa ta jinjina zuwa sodanni wannan al’ada ce wanda tafiyar take zuwa yarbawa yarbawa kuma kaman yadda muka sani su na ainihin zaune ne a najeriya a ainihin yamma kudu maso yamma to al’adunsu kenan yayin da aka ba ka aure toh suke ainihin riske surukan na ka dole ne ka musu gaisuwa iri... | audio/hau_m_177_ev_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92.1 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_216 | Tsarin gine-ginen Hausawa na gargajiya yana ba wa sauran ƙabilu sha'awa. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_216.flac | female | 30-45 | Tertiary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_421 | Kowa yana da asalinsa, kuma kowa na da abin alfahari a al’adarsa. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_421.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_949 | hau_m_949_ag_spontaneous_035 | Wato tanbayar ta gaba shine ana so asan wanne hanyoyi ne mabanbanta wanda ba a san da su ba aahh za su iya yin tasiri kenan in a ka zo maganar noma, da kiwon kifi, a garin da ya zamana cewa akwai hauhawan mutane ko kuma yawan mutane, ko kuma a gurin mutane sun yi yawa? To ana so a san hanyoyin wannan hauhawan mutanen z... | audio/hau_m_949_ag_spontaneous_035.flac | male | 15-29 | Tertiary | 172.586667 | hausa | 40 | AG | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_183 | A wasu lokutan, yawan buƙatun ‘yan uwa yana iya hana mutum samun ci gaba a rayuwa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_183.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1558 | hau_m_1558_ag_spontaneous_021 | akwai kokarin kariya ko aiyukan kiwo lafiyan koguna da rafika a yankin ku a yankin nan da dama na Nigeria da Africa baki daya akwai kokarin hanyoyin ruwa kaman koguna da rafika wato akwai kokarin kare hanyoyin ruwa domin tababtar da dorewar su da kuma kare albarkacin dake cikin su wan nan kokarin ya yana zuwa ne, daga ... | audio/hau_m_1558_ag_spontaneous_021.flac | male | 30-45 | Tertiary | 152.88 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_071 | Idan ka ga wani cikin wahala, ka taimaka masa, don taimako yana sa ka zama mutumin kirki. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_071.flac | female | 15-29 | Tertiary | 10.414 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_400 | kyakkyawan fata daga iyalai, yana iya sanya mutum jin dole yayi komai cikakke. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_400.flac | female | 60+ | Primary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_375 | hau_f_375_ev_spontaneous_009 | Yau zamu yi magana ne akan barci. Me ake nufi da barci? Barci yana nufin yanayin hutu da natsuwa da mutum yike shiga, idan jikinsa da hankalinsa suke samun sauƙi daga gajiya. A lokacin barci, mutum yana wani yana yi na natsuwa wanda baya lura da abubuwan dake faruwa a waje. Barci yana da matuƙar amfani, ga yara da many... | audio/hau_f_375_ev_spontaneous_009.flac | female | 30-45 | Secondary | 158.28 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_160 | Idan mutum ya dinga kwatanta kansa da wasu, yana iya rasa kwanciyar hankalinsa. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_160.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_494 | Yin aiki da ƙungiyar da ke kula da tsofaffi yana sa su ji ana ƙaunarsu. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_494.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1120 | hau_f_1120_ag_spontaneous_012 | Wannan hoto yana nuna rogo ne da aka suka shi sannan kuma a bisa dukkan alama an saka mishi lambobi , e an saka mishi lamba daga lamba ɗaya zuwa lamba ta biyar sannan akwai kibiyoyi da suke nuna alama Wannan kibiyoyin zai iya nuna yana nuna alaman yanayin yadda akai shukan ne kuma yadda aka jeara su haka alamar ana nun... | audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_012.flac | female | 30-45 | Tertiary | 197.34 | hausa | 40 | AG | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_407 | Kusan kullum Habu yana gidansu, kowa ya gane shi | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_407.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_065 | Iyayenmu da suka gabata sun yi matuƙar ƙoƙari wajen adana al'adu. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_065.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.474 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_127 | Ba ka taɓa zama gwani a kan tarbiyyar yara, kullum koyo ake yi | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_127.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_348 | hau_m_348_he_spontaneous_034 | Hanyoyin da za mu bi mafi sauƙi sannan masu sauri domin buɗe ciny; tsokoki guda uku da suke cinyoyinmu, wanda mafi; so da yawa mutane suna tashi su ji, su ji naman jikinsu duk a tattakure. Su ji ba sa iya mimmiƙewa yadda ya kamata, to akwai hanyoyin sosai masu sauri kuma mafi sauƙi wanda muke bi domin ko; domin koya wa... | audio/hau_m_348_he_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Tertiary | 97.8 | hausa | 40 | HE | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_503 | Aikin titi ya hana motocin haya wucewa, don haka fasinjoji suka yi tafiya da ƙafa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_503.flac | male | 46-60 | Tertiary | 11.174 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_414 | A wasu al'adun Gabas ta Tsakiya, sunkuyawa kaɗan tare da gaisuwar baki ake so. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_414.flac | female | 46-60 | Secondary | 11.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_384 | hau_m_384_he_spontaneous_002 | Tayaya zaka dawo wa da mutum daya samu wani, ya tsinci kansa a wani yanayi wanda yake na samun wahala wajen numfashi? Ko kuma a’a samun wahala wajen samuwar iska daga sassan daga iska ke fitowa ta jikin shi? Idan mutum ya tsinci kansa a wannan yanayi, hanyoyi ne guda biyu kan temaka masa wajen dawo da numfashin sa ko f... | audio/hau_m_384_he_spontaneous_002.flac | male | 30-45 | Secondary | 113.78 | hausa | 40 | HE | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_469 | Yau da gobe da kuma jimawa a harkokin kasuwanci, suna bada damar sanin hada-hadar kuɗi. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_469.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_084 | Wasu suna jin tsoro idan ba su san abin da zai faru ba. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_084.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.074 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_052 | Yin ajiya a asusun gaggawa a banki na iya taimakawa idan wata matsala ta taso. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_052.flac | female | 60+ | Primary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_367 | Talle ya ba da dubu hamsin ga gidan marayun nan da yake a unguwarsu | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_367.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_219 | Samun mutunta iyaye da yarda da ra’ayin ‘ya’ya yana inganta zaman lafiya. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_219.flac | male | 15-29 | Tertiary | 11.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_262 | Su Audu sun je yawon sallah sun samo kuɗin yawon sallah | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_262.flac | female | 15-29 | Primary | 4.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_031 | Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu Yau ma dai zamu yi magana ne a kan mene ne wasu tatsuniyoyi na ruhaniyya na yau da kullum. ko rashin fahimta. game da rashin lafiya, kuma ta ya ya mutane za su iya kimanta da'awar ruhaniyya. gami da lafiya da lafiya. to na farko dai akan tatsuniyoyi da kuma yau da kullum na ... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_031.flac | female | 15-29 | Tertiary | 172.08 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_108 | Mu ma ta gayyace mu taron liyafar don mu ci mu sha, kuma a taka | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_108.flac | male | 46-60 | Primary | 8.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_199 | Za a ɗauki wani mai fama da ciwon kafa a kai shi asibiti. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_199.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1521 | hau_f_1521_he_spontaneous_003 | Cutar da ake ɗauka a asibiti [?] cutar da ake ɗauka a asibiti HAIS na nupin cututtukan da marasa lapiya ke ɗauka yayin da suke samin kulawa a asibiti ko cibiyar kiwon lapiya wannan na iya faruwa ne a duk lokacin da ake samun kulawa ko bayan an sallame su daga asibiti HAIS suna daga cikin wannan [?] sakamako kamar mutuw... | audio/hau_f_1521_he_spontaneous_003.flac | female | 30-45 | Tertiary | 165.66 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_106 | hau_m_106_ev_spontaneous_044 | Shin mai ya kamata mutun yayi bayan ya tashi aiki ko kuma nace ka san ko kin san abin da ya kamata kiyi bayan kin tashi daga aiki da yamma? To a wannan faifan bidiyon mun ga abin da mutum ya kamata yayi bayan ya tashi daga aiki inda ragowar rana, wato rana ba ta gama faɗuwa ba, ka dawo gida, to ga abubuwan da ya kamata... | audio/hau_m_106_ev_spontaneous_044.flac | male | 15-29 | Tertiary | 217 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1553 | hau_m_1553_he_spontaneous_001 | (Pause) CPR a jikin manya da yara masu girma (Pause) ko (?) (?) (pause) wato wata dabara ce da ake amfani da ita da ita don ceton rayuwa idan zuciya ta daina bugawa, ko numfashi ya tsaya. wannan yana faruwa ne lokacin da mutum ya faɗi ba tare vda motsi ko numfashi ba. kamar lokacin bugun zuciya, ɗari, ko shaƙar ruwa. (... | audio/hau_m_1553_he_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 196.2 | hausa | 40 | HE | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_475 | Yana da kyau mutum ya ware kuɗi domin gyaran gida, matsala na iya tasowa kowane lokaci. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_475.flac | male | 15-29 | Primary | 7.454 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_238 | Ya kamata ku wayar wa da mutane kai a kan yadda ake cin zarafin marayu | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_238.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_286 | Yin magana cikin nutsuwa da jami’an tsaro yana taimakawa wajen gujewa hatsaniya. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_286.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.4 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_054 | Wasu na taimaka wa marayu ta hanyar samar musu da kayan masarufi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_054.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1572 | hau_f_1572_he_spontaneous_001 | Idan mutum yana jin cewa ba'a ɗauki damuwar sa da mahimmanci ba yayin ganawa da ƙwarare yana da muhimmanci yasan yadda ze kare kansa cikin girmamawa da kwanciyan hankali abu na farko daya kamata yayi shine ka bayana damuwarka a fili idan kana jin ba'a saurareka ko kuma ba'a ɗauki maganar ka da mahimmanci ba ka faɗa hak... | audio/hau_f_1572_he_spontaneous_001.flac | female | 60+ | Tertiary | 241.56 | hausa | 40 | HE | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_519 | Za a tattauna batun yadda za a kawo wa al’umma sababbin hanyoyin samar da wutar lantarki. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_519.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_057 | Aiki da shugaba ɗan gargajiya na iya jawo matsala ga sabbin dabaru na zamani. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_057.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_346 | Batulu ta tuna wa yayarta yadda suke zuwa karɓo sadaka a gidan sarki. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_346.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_524 | Ku tabbatar kuna ajiye akwatin agajin gaggawa saboda halin rayuwa | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_524.flac | female | 15-29 | Primary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_287 | Bana sake amincewa da duk mutumin da ya ci amanta. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_287.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1560 | hau_f_1560_he_spontaneous_002 | rawar da sonkai ko gaba (??) ko gaba daga ma'aikatan lafiya ke takawa wajan hana samun service na tsararran iyali da hanyoyin gyarawa masu lokuta ra'aiyoyi koson ko sonrai na ma'aikatan lafiya kan hana mata da maza samun service na tsaranran iyali wannan yana iya wannan yana iya zama saboda banbancin addini al'ada ko r... | audio/hau_f_1560_he_spontaneous_002.flac | female | 46-60 | Secondary | 158.82 | hausa | 40 | HE | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_516 | Ba zaƙewa ba ce don ka ba wa Hassan kuɗi, a matsayinsa na abokinka | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_516.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.554 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_402 | Na fahimci cewa yin aiki mai kyau yana sa abokan cinikayya su ci gaba da dawowa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_402.flac | female | 60+ | Primary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_055 | Iyaye suna buƙatar fahimtar cewa yara suna da ra’ayoyinsu da buƙatunsu na kansu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_055.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.354 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_161 | Mansura ta ga yadda shan barasa ya lalata rayuwar abokinta, don haka ta guje masa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_161.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1638 | hau_m_1638_he_spontaneous_009 | canje-canje a rayuwar mutum da samun mumunar yanayi su ne manyan sauye-sauye a rayuwar yau da kullum killace kai tsoran mutuwa kai ɗai da nisantar da masoya tsoron yaɗa cutar ga yan uwan ka jin laifi da nadama aiki azamana annoba sune sauye-sauye a rayuwar mutum da jin mumunar yanayi nauyin aiki fiye da kima da rashin ... | audio/hau_m_1638_he_spontaneous_009.flac | male | 46-60 | Tertiary | 151.14 | hausa | 40 | HE | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_423 | Kulawa da dabbobin gida abu ne da ya zama wajibi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_423.flac | female | 60+ | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_225 | hau_f_225_he_spontaneous_014 | Matsalolin shayarwa suna nuni ne ga matsalolin da ke faruwa a lokacin shayarwa, wanda zai iya shafar iyaye, Uwa ta samar da madara, iyawar jaariri na ciyarwa ko duka biyu, abubuwan shayarwa na yau da kullum sun haɗa da: Rashin wadataccen madara cike da nono wanda zai iya zama mai zafi kuma yana da wahala ga jaarirai, t... | audio/hau_f_225_he_spontaneous_014.flac | female | 30-45 | Tertiary | 98.58 | hausa | 40 | HE | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_177 | Ranar auren Sadiya akwai kallo, tun daga ganin yadda ta ci burin bikin | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_177.flac | male | 15-29 | Primary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1213 | hau_f_1213_ev_spontaneous_038 | To gaskiya kalmar so a gurina tana nufin kulawa yarda aminci ƙauna da dai sauransu amma ni a guri na kalmar so wata kalma ce me girma me matuƙar ma'ana ,ma'anarta kuma tana nufin kyautatawa ko ku haɗu ku so juna ko aminci ko yarda da dai sauransu sannan gaskiya akwai hanyoyi da dama ko abubuwan da yawa da nake ciki a g... | audio/hau_f_1213_ev_spontaneous_038.flac | female | 46-60 | Tertiary | 160.38 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_149 | Yana da kyau mutum ya san abubuwan da suka fi muhimmanci don ya fifita tanadinsa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_149.flac | male | 15-29 | Secondary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_345 | Ƙunci yana yayewa ne da zarar mutum ya samu kuɗi. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_345.flac | female | 30-45 | Tertiary | 4.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_279 | Na tanadi ƙaton rago domin yankawa a bikin saukar ɗana, sati mai zuwa. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_279.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_553 | Ahmad ya kan durƙusa ya gaishe da shugaban kamfaninsu kullum. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_553.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_528 | Soyayya tana buƙatar ƙoƙari da kulawa don ta kasance mai ɗorewa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_528.flac | female | 15-29 | Primary | 6.694 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_074 | Idan mutane suka fi fifita kayayyakin gida, kasuwancin yankin zai samu ci gaba. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_074.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_080 | Bayan ya runtse ido cikin nutsuwa, take bacci ya ɗauke shi | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_080.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_037 | Amma sun kyauta da suka haɗa wa Jamila kuɗi suka ba ta gudunmawa | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_037.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_136 | Kuma duk wanda ya gina ramin mugunta, to fa zai iya faɗawa ciki. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_136.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.174 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_386 | Matsin lambar zamantakewa, yakan iya sanya mutum jin dole ne yayi nasara. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_386.flac | female | 60+ | Primary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_622 | hau_f_622_ag_spontaneous_026 | Kamar yadda muke gani, wannan ƙwallon kwakwar manja ne wato kamar yadda muka gani a hoton da ya wuce yana nuna mana bayan an samu wannan kwakwar manja, an samu aka sarrafa sa, an dafa ta aka tatsa aka cire wannan man manjar da ya fita a jiki. So ƙwallon shi ma yana da matuƙar amfani a jikin wannan kwakwar manjar ba abi... | audio/hau_f_622_ag_spontaneous_026.flac | female | 15-29 | Tertiary | 117.5 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_009 | Yakan tambayi iyalina ko suna da matsala a lokacin da na yi tafiya. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_009.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_195 | A jiya, wani mutum ya biya wa wani bako kudin motarsa zuwa gida. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_195.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_212 | hau_m_212_he_spontaneous_021 | Wannan wani ciwon kai ne mai tsanani wanda sau ɗaya da yawa, yana zuwa tare da wasu almomi kamar tashin zuciya, amai da kuma jin rashin jin daɗi da haske da saauti. Ciwon kai na yana da ƙarfi fiye da al’ada, kuma yana iya ɗaukar awannani da dama ko kwanaki. ciwon kai yana da cikin cututtukan jijiyoyi jiki, wanda yake n... | audio/hau_m_212_he_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 102.96 | hausa | 40 | HE | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_469 | Yakan je Yahuza Suya ya siyo gurasa da daddare, saboda kayansa suna da sauƙi | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_469.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.033 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_229 | Wasu masana’antu suna fitar da hayaƙi mai illa ga muhalli da lafiyar jama'a barkatai. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_229.flac | female | 15-29 | Primary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_103 | Iyaye suna jin daɗi idan jaririnsu ya fara tashi da kansa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_103.flac | female | 15-29 | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_344 | A yau, mutane na kallon shahararru a matsayin abin koyi, ba tare da tantance halinsu ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_344.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_160 | Ci gaban aiki yana buƙatar koyon sabbin abubuwa a kullum. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_160.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.434 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_599 | Idris ya cire kuɗi daga asusunsa na ajiya bayan motarsa ta samu matsala. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_599.flac | male | 15-29 | Primary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1279 | hau_f_1279_ev_spontaneous_006 | Barka da warhaka. Yanda na ke shirye-shirye wato na abubuwa da zan yi su a wuni [ya] yana kama wa ne wato tun daga sanyin safiya yayin da wato na tashi a barci, wato akwai shirye-shirye da nake yi wanda zan gabatar da su wato a wannan wuni. Ba tare da na samu matsala na lokaci ko kuma matsala da zai sha fi zan yi abun ... | audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_006.flac | female | 46-60 | Tertiary | 172.5 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_248 | Amfani da yanayin jiki yana ƙara fito da saƙon da ake so a fahimtar har yayi matukar tasiri. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_248.flac | female | 46-60 | Primary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_041 | Shiga ƙungiya ko al’umma a jami’a yana bada damar samun ƙwarewar jagoranci. A yayin da ka ɗauki matsayin jagoranci ko mai gudanar da wata aiki zaka iya koyo yadda ake tafiyar da aiki, da kuma tsarun ayyuka. Samar da damar sadarwa ko kuma saduwa ga sabbin mutane: shiga Samar da damar saduwa da sabbin mutane: shiga ƙungi... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_041.flac | female | 15-29 | Tertiary | 124.48 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1484 | hau_m_1484_he_spontaneous_004 | ita dai wannan cuta anemia a lokacin ciki tana mutuƙar tasiri ga lafiyar uwa da jariri amenia na faruwa ne a jikin mace mai ciki be da ishasshan ƙaramin jini wanda ke ɗaukar iskar zuwa sassan jiki mafi yawan lokuta anemia a cikin mata masu juna biyu yana faruwa ne sakamoƙon ƙarancin ƙarfi tasirin anemia ga lafiyar uwa ... | audio/hau_m_1484_he_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Tertiary | 191.64 | hausa | 40 | HE | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_163 | Duk wanda ke neman ci gaba a rayuwa, dole ne ya koyi yadda ake fuskantar kalubale. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_163.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_123 | A wasu yankunan, jama’a suna jin tsoron tunkarar jami’an tsaro saboda tsoron rashin adalci. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_123.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_064 | Lokacin da Musa ya faɗi jarrabawa, ya ƙara jajircewa don samun nasara a gaba. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_064.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_233 | hau_m_233_ev_spontaneous_032 | Yadda nake sadarwa tsakanin mutanen da suke haya, nike haya A gida daya Gama da matsayin bin muhalli More muhalli abu mai muhimmanci ne,don Tabbatar da zaman lafiya Da kuma kwakkwan yanayi a cikin gidan Da kuma kewaye Yadda mutane suke sadarwa A wadannan batutuwa Na iya banbanta Dangane da halayen su (?) matsalar Da ku... | audio/hau_m_233_ev_spontaneous_032.flac | male | 46-60 | Tertiary | 159.42 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_426 | Dalibai sun fi cutuwa, idan malamai suka dakatar da koyo da koyarwa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_426.flac | male | 30-45 | Primary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_205 | Ya fara sha'awa da yawan fushi bayan ya kai shekarun balaga. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_205.flac | female | 15-29 | Primary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_386 | Aikin sa-kai a makarantu, asibitoci, ko gidajen marayu yana iya kawo sauyi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_386.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_007 | Ya fara sha'awa da yawan fushi bayan ya kai shekarun balaga. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_007.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_268 | Idan kai alƙali ne, ka yi ƙoƙarin ganin cewa ka ƙwato wa wanda aka zalunta haƙƙinsa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_268.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.254 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_357 | Ingantacciyar tattaunawa tana hana yawan rikici da rashin fahimtar juna a tsakanin iyali. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_357.flac | female | 46-60 | Primary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_313 | Kabiru ya raba wa mata talatin jarin sana'ar kiwon kaji a garin | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_313.flac | male | 46-60 | Primary | 9.194 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_171 | A mafi yawan lokuta, kawuna yana ba ni shawarwari masu amfani kan rayuwa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_171.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_309 | Na fahimci cewa wasu fitattun ‘yan kasuwa sun taka rawar gani duk da matsalolin da suka fuskanta. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_309.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_231 | hau_m_231_ag_spontaneous_014 | wannan hoton ya kasance yana ɗauke da gwanda wannan ɗan itaciya sunansa gwanda wato ita bishiyar gwanda ta kasance tana da tsayi sosai tana da ganyayyaki koraye kuma ita gwanda tana da ɗanta yana da tsayi sosai kaman irin manya manyan mangwaron nan haka yake a cikin a cikinta akwai ‘ya’ya ƙanana ƙanana ƙanana ƙanana ba... | audio/hau_m_231_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Primary | 66.84 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_565 | Iyayenmu na yanzu sun fi na da sanin muhimmancin ilimi | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_565.flac | female | 30-45 | Secondary | 4.234 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_360 | Akwai mutanen da ke jin cewa addu’a kaɗai zai kawo musu nasara ba tare da ƙoƙari ba. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_360.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.414 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_160 | Ƙarar injin markaɗen Ado kullum sai ta cika mana unguwa wallahi | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_160.flac | female | 15-29 | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_395 | Lokacin da ake nuna kauna da kulawa, ana gina haɗin zuciya mai ƙarfi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_395.flac | female | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_478 | Bala yakan tsara abin da zai yi a rana, sannan da daddare yakan yi waiwaye. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_478.flac | female | 46-60 | Primary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_281 | Baje kolin kayan jarirai yana zama al'ada lokacin bikin haihuwa. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_281.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_269 | Halartar tarukan al’umma yana ƙarfafa haɗin kai da fahimtar juna. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_269.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_226 | Ilimin da ake samu ta hanyar kwarewa yana da muhimmanci fiye da na aji kawai. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_226.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_113 | Idan mutum ya yi tanadin kuɗi tun da wuri, zai guje wa faɗawa matsalar bashi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_113.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.134 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.