audio audioduration (s) 3.29 363 | speaker_id stringclasses 386
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 38 4.31k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 3.29 363 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_570 | Ƙauyen nan ana matuƙar wahalar ruwa, sai da Idirisa ya haƙa mana rijiyar burtsatse | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_570.flac | male | 15-29 | Tertiary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_111 | Na saba duba yanayin hanya kafin fita don sanin inda ba zai yi cinkoso ba. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_111.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_230 | hau_m_230_ev_spontaneous_038 | Abinci a kan hanya, ko in ce Najeriya a matsayin ta na babbar cibiyar abinci, da tanɗe-tanɗe da lashe-lashe a Najeriya ko a duniya, ƙasa ce wacce ake siffanta ta da mafi ingancin shinkafa dafa-dika. Kusan in de jalof ce ake nema, to babu inda ake samun ingantacciyar jalof dafa-dika irin a Najeriya, wannan a dud duniya ... | audio/hau_m_230_ev_spontaneous_038.flac | male | 15-29 | Primary | 93.781333 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_348 | hau_m_348_he_spontaneous_030 | Yadda ake yi a daura maɗauri domin ɗaukar jini ko kuma yin allurar jijiya . Abu na farko da ya kamata ka yi shi ne, ka tanadi duk kayan za ka yi amfani da su domin yin wannan ɗaukar ko yin allurai. Abu na farko shi ne, ka samu ka rike hannun wanda za ka ɗauka da hannu za ka yi amfani da hannun hagu ko na dama duk wanda... | audio/hau_m_348_he_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 91.28 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_496 | Kowa da kiwon da ya karɓe shi, wai maƙocin mai akuya ya sayi kura. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_496.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_267 | Wata budurwa tana adana kuɗi don taimaka wa yaran da ba su da gata. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_267.flac | male | 15-29 | Primary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_292 | Mutanen da suka daina amfani da kayan maye suna buƙatar tallafi don gujewa komawa. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_292.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_048 | yayin girbin masara manomi ya kan je gona ya girbo masaran da ya shuka girbi na masara ana yin shi ne lokacin da masara ta ƙosa manomi wani yakan siyar da ita masaran shi a nan take yayin da wani kuma ya kanje ya busar da ita in ta bushe yakan raba sa da kwanson ta ya ɗura abuhunna domin ya kai kasuwa ya sami riba yayi... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_048.flac | male | 15-29 | Primary | 90.06 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_511 | Yau zan ƙara ƙoƙari wajen bayyana buƙatuna cikin gaskiya da ladabi. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_511.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_697 | hau_m_697_ag_spontaneous_006 | Taimako a gona wata hanya ce da mata kan bi don taimaka ma mazajensu a gona lokacin da suke aiki. Lokacin da namiji ya fito zai tafi gona, wasu daga cikin matanshi sukan rako shi gona, domin idan ya zo yana aikin gona, su kuma a gafe suna can suna shirya masa abinci, suna tanadar masa ruwan sha da na wanke hannu da na ... | audio/hau_m_697_ag_spontaneous_006.flac | male | 30-45 | Tertiary | 94.04 | hausa | 40 | AG | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_314 | Kada a riƙa danna hanyoyin haɗi da ba a sani ba a intanet. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_314.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_031 | hau_f_031_ag_spontaneous_010 | Girbe kayayyaki wa`yanda suke fitowa daga cikin ƙasa wato ma`ana idan aka ce “tubers” ana nufin duk wasu tsirarai ko kuma kayan amfani na gona da suke fitowa a cikin ƙasa. Wa`yannan abubuwan sun haɗa da dankali, doya gwaza, da sauransu, mankanni duka dai da sauransu. Kaman yanda muka faɗa a baya a gurin girbin dankali ... | audio/hau_f_031_ag_spontaneous_010.flac | female | 30-45 | Tertiary | 96.16 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1583 | hau_f_1583_he_spontaneous_018 | yadda jadawalin rigakafi ke bambanta ga yara masu shirin tafiya zuwa ƙasashe masu haɗari idan yaro zaiyi tafiya zuwa ƙasashen da ake ganin sunada haɗari kamuwa da cuttuka yanada mahimmanci a tsara masa rigakafi na musamman kafin tafiya waɗannan rigakafin suka banbanta da na yara dake zama a gidan saboda karin kariya da... | audio/hau_f_1583_he_spontaneous_018.flac | female | 30-45 | Tertiary | 158.76 | hausa | 40 | HE | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_511 | Kalmar yabo daga iyaye tana ƙarawa yara ƙarfin guiwar yin biyayya ga iyayen. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_511.flac | female | 30-45 | Primary | 8.194 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_358 | Har yanzu Binta ba ta sauya rayuwar jin daɗin da take yi ba, duk da hauhawar farashin kayayyaki. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_358.flac | female | 60+ | Primary | 6.514 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_241 | Idan ba a tsara rana ba, yawanci za a ƙare da ɓata lokaci akan abubuwan banza. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_241.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_358 | An karrama wata matashiya da ta ke koyar da mata gyaran wayar hannu. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_358.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_255 | Tabawa takan yi wanka sannan ta je gidan maƙociyarta ta yi hira da yamma | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_255.flac | male | 15-29 | Primary | 9.154 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_007 | A bara, wata mage ta kamu da cuta saboda rashin tsafta a gidansu. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_007.flac | female | 60+ | Primary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_068 | hau_m_068_ag_spontaneous_014 | Matakan dasa dankali zaƙi sun haɗa da; na ɗaya shirya gona wato ka fara da aikin tsaftace ƙasa daga ciyayi da sauran datti, sannan ka haƙa rami ko shuka mai kyau. Na biyu zaɓen kayan shuka; ka zaɓa ganyen dankali mai kyau mai kuma lafiyayyu wanda baa su da cuuta. Na uku dasa kayan shuka; ka dasa ganyen dankalin zaƙi ci... | audio/hau_m_068_ag_spontaneous_014.flac | male | 15-29 | Tertiary | 130.98 | hausa | 40 | AG | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_432 | Mama ba sai kin je gidana ba, ki ƙyale na dinga zuwa ina gaishe ki a gidanki | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_432.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_007 | Mun fara yin wata sabuwar al’ada wacce duk shekara muke taruwa domin rera waƙoƙin gargajiya. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_007.flac | male | 15-29 | Primary | 8.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_207 | Wata dattijuwa ta bai wa wata budurwa shawara mai kyau game da rayuwa. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_207.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_215 | Zumunta a ƙafa take. tun daga Abuja suka kawo mata ziyara | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_215.flac | female | 46-60 | Primary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_208 | Maimuna ta yarda da Maryam, inda take gaya mata sirrin rayuwarta | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_208.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_233 | Dole sai jama'a sun haɗa karfinsu kafin su iya cimma burinsu. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_233.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.9 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_419 | Mutane da yawa tsoron kare ma suke yi, saboda haushinsa da cizonsa. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_419.flac | female | 60+ | Primary | 8.434 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_418 | Dukkan matan unguwa sun hallara domin taya mahaifiyar Aisha murnar samun sabon yaro. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_418.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_407 | Damuwarki fa damuwata ce, ki fada min matsalarki kawai don Allah | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_407.flac | female | 15-29 | Primary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_411 | Sarkin kasuwa ya ce, zai ci tarar duk wani ɗan kasuwar da aka ga shara a ƙofar shagonsa | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_411.flac | male | 46-59 | Tertiary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_835 | hau_m_835_ag_spontaneous_008 | wannan hoto yana nuna mana cewa mata ne manya guda biyu akwai kuma wata matashiya me sanye da riga me duhu a jikinta kanta ba dankwali ta tattare gashinta ta sa wani abu ta daure tana kallon wannan magidanciya da take kokarin tattare salak dain da suka shuka domin jigilarsa zuwa kasuwa [?] sannan ita kuma magidanciyan ... | audio/hau_m_835_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 165.36 | hausa | 40 | AG | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_377 | Bala yana ware wa matarsa lokaci domin tattaunawa a kan rayuwarsu | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_377.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_088 | Tana tura wa Rabi kuɗi duk lokacin da ta nema, saboda ta san ba ta da wasa | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_088.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_520 | Idan na yi kuskure, ina ƙoƙarin fahimtar matsalolina domin guje wa maimaita shi. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_520.flac | female | 46-60 | Primary | 6.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_165 | hau_m_165_he_spontaneous_025 | Bandeji mai laushi, kayan nannaɗewa ne da ake amfani da shi wajen kare idon sawu daga rauni ko kuma don taimakawa wajen warkar da kumburi da ciwo, bandejin an yi shi daga kayan roba wanda yakeɗauke da nannaɗiya a jikin kafa, yana da goyon baya da rage ciwo. Dalilin amfani da bandeji mai laushi akan idon sawu. Na ɗaya, ... | audio/hau_m_165_he_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Primary | 113.749333 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_333 | Yin aiki tare da jami’an tsaro yana ƙarfafa tsaro a cikin al’umma. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_333.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.814 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_138 | Insha'Allah zan kammala ginin gidana nan da wata uku masu zuwa | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_138.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_737 | hau_f_737_he_spontaneous_011 | Ingattatcen kula da lafiya nada matuƙar mahimmanci a fannin kiwon lafiya, Kuma tana bukatar hadin guiwar duk masu ruwa da tsaki musamman ma likitoci da sauran kwararrun masu ruwa da tsaki. Ingattatciyar kula da lafiya tana nufin bayar da kulawa lafiya wanda ya dace da bukatun marasa lafiya tare da tabbatar da cewa an b... | audio/hau_f_737_he_spontaneous_011.flac | female | 30-45 | Tertiary | 118 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_352 | hau_f_352_ev_spontaneous_030 | barka da war haka a wannnan faifai anyi magana ne a kan ilimi da ake koyansa a makarantu da kuma ilimi na rayuwa kamar yadda muke gani wannan mutumi yayi aiki ne na sama da shekara hamsin a rayuwan sa kaman yadda muke ganinsa dattijo ne sannan ya yi bayani a kan yanayin yanda za ka kyautata tsammani yadda za ka yi tsam... | audio/hau_f_352_ev_spontaneous_030.flac | female | 30-45 | Primary | 120.28 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_182 | Rashin kishin ɗalibai, da kuma rashin kishin ƙasa, daga ma'aikata | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_182.flac | female | 60+ | Primary | 5.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_205 | Hakkinmu ne mu kare muhallinmu yadda ya kamata, domin mu ne muke rayuwa a cikinsa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_205.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_041 | Wata ƙungiya ta bayar da tallafin karatu ga ɗaliban jami’a. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_041.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_107 | hau_m_107_he_spontaneous_004 | A shi kuma wannan [cs] traditional Believe about [cs] breast Feeding [cs] shi kuma yana magana ne game da yanda ake shayarwa na jariri ko kuma yanda wasu sun ka yadda da shayarawa na jariri, wasu kuma ba su yadda ba saboda akwai mutane da dama da yawa da wasunsu ba su yadda da shayarwa ba, wasu ko haihuwa sukai yi se d... | audio/hau_m_107_he_spontaneous_004.flac | male | 15-29 | Primary | 92.24 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_383 | hau_m_383_he_spontaneous_011 | Ta yaya zamu kare kan mu daga kamuwa da cututtuka a cikin asibitocin mu, kowa ya san asibiti anan ake ajiye majinyata domin a rinƙa kulawa da su saboda su samu sauƙi a basu kulawa ta musamman idan basu da lafiya zamu kare kan mu daga kamuwa da cututtuka a asibiti ta hanyar tsaftace da kuma amfani da kayan aiki yadda ya... | audio/hau_m_383_he_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 103.32 | hausa | 40 | HE | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_600 | Raba aikin gida yana sa iyali su koyi aiki tare da kuma taimakon juna. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_600.flac | male | 46-60 | Primary | 10.914 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_367 | A ba shi wurin kwana da abinci mai kyau in da dama. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_367.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_422 | Ki sayi komai ki ajiye, ana sa ran kayan abinci za su tashi | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_422.flac | male | 15-29 | Primary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_236 | hau_f_236_ev_spontaneous_017 | Kiwon kaji. A Unguwarmu, a wurarenmu ba shi da wahala. Ana neman ɗaki ne, a sa fitila saboda ya dinga haska musu da raana da daddare suna cin abinci, a rufe ƙofofi saboda iska ko sanyi kada ya dame su. Sannan a samu abun ruwa, a ajiye musu wanda za su dinga shan ruwa da shi. Kiwon kaji yana da matuƙar sauƙi sosai inda ... | audio/hau_f_236_ev_spontaneous_017.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94.5 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_171 | Tsarin ajiye kuɗi na iya taimakawa wajen cimma manyan burika. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_171.flac | male | 15-29 | Primary | 7.534 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_047 | Tafiyar za ta iya ɗaukar awanni biyar, zuwa da dawowa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_047.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.254 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_524 | Kulawa da rijistar haraji yana sauƙaƙa samun damar samun tallafin gwamnati. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_524.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_379 | Wani kuɗin ba zai taɓa iya ajiyuwa ba sai an kai shi banki. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_379.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1120 | hau_f_1120_ag_spontaneous_029 | Wannan hoto yana ɗauke da aladu akwai wasu kaman suna cikin keji ne da wasu ƙarafuna da suka musu togaciya daga fitowa daga gurin da suke zuwa fili toh wurin da aka killace su an killace su ne domin a basu kulawa yadda ya kamata sannan kuma kamar yadda nayi bayani baya aladu mu ga musulmi haramtaccen nama ne agare mu a... | audio/hau_f_1120_ag_spontaneous_029.flac | female | 30-45 | Tertiary | 159.48 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1102 | hau_f_1102_he_spontaneous_022 | Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah za muyi magana ne akan wadansu dalilai ne suka fi haifar da rashin haihuwa a cikin maza da mata, kuma ta yaya wa'innan abubuwan ke tasiri ke tasiri zaɓin mu wajan zaɓin magani toh da parko dai abubuwan da suke haipar da rashin haihuwa mu para ta ɓangaran maza, abubuwan da suke abubuwan d... | audio/hau_f_1102_he_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Tertiary | 169.74 | hausa | 40 | HE | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_521 | Hausawa mazauna kurmi, suna da riƙe al'adarsau, kuma suna ƙoƙarin ɗora yaransu a kanta. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_521.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_045 | Dole ne kwanne uba ya ɗauki nauyin ci da sha da suturar 'ya'yansa | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_045.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_274 | hau_f_274_ev_spontaneous_020 | Gida dai muhali ne wadanda ake rayuwa a cikinsa. Gida ya kama duk wani abin da za ka kwanta ka huta ka zama ba ka da damuwa ka saki jiki; shi ake cewa gida. A Hausance dai akwai na’i, a rayuwa gaba daya akwai nau’ikan gidaje kala-kala kuma dabam-dabam. A Hausance dai muna da shigifa sannan akwai soro da dukkanin sauran... | audio/hau_f_274_ev_spontaneous_020.flac | female | 15-29 | Primary | 101.58 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_357 | Tanko yakan kira matarsa sau biyar a rana, domin ya bayyana mata yadda ya yi kewarta. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_357.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.234 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_362 | Nasir ya naɗe wayar da ya sayo wa Karima a takarda mai ƙyalli, sannan ya ba ta | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_362.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_344 | Na saba da amfani da fitilu masu ƙarancin amfani da wuta domin rage tsada. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_344.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.714 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_211 | Kyawun mu'amala da girmama mutane, ya sanya kowa yabon muhammad. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_211.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.414 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_029 | Yin inshora na iya taimakawa wajen kare mutum daga manyan matsalolin kuɗi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_029.flac | female | 60+ | Primary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_110 | hau_m_110_ag_spontaneous_026 | Yadda ake kiwon aladu a yankin mu, wato shi dai kiwon aladu a yankin mu suna yin shi ne cikin ‘yan ramuka da ake yin su za a ga an ɗan yi rami kamar kogo haka a saka su a ɗan kange su da makangi. Wato amfanin shi wannan kangewar ko in ce wannan rami shi ne, yana kare su daga mugayen dabbobi, duk wata dabba da zata iya ... | audio/hau_m_110_ag_spontaneous_026.flac | male | 15-29 | Tertiary | 100.58 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_332 | Mafarkin da na yi yau ya daɗaɗa min rai sosai, har na wuni ina nishaɗi | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_332.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_049 | Sabbin tsare-tsare da ƙirƙire-ƙirƙire na taimakawa wajen haɓaka aiki da samun ci gaba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_049.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.954 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_065 | Bari in je in kwanta in yi barci domin shirin tashi da wuri. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_065.flac | male | 15-29 | Primary | 4.934 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_520 | Mun jiyo wata hayaniya daga waje. Babu wata matsala kuwa? | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_520.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_429 | Sadarwa yadda ya kamata na taimakawa wajen samun fahimta a cikin aure. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_429.flac | female | 46-60 | Primary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_314 | Amfani da robobi fiye da kima yana cutar da yanayi. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_314.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.96 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_512 | Na gane cewa amana ba abu ba ne da ake samu a rana guda, sai an ɗau lokaci da aiki tuƙuru. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_512.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_127 | Yallaɓai ya kamata ka sake ni don ba laifin komai na yi ba | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_127.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_005 | Shuka yara muhimmancin noma. Shuka yara wato seedling su ne matakin farko na rayuwar shuka, wanda ke buƙatar kulawa sosai don su girma lafiya. Waɗannan shuke-shuke ƙanana. suna da mutuƙar muhimmanci domin su ne tushen samun ingantaccen amfanin gona. Ana shuka su ne daga iri mai kyau wanda aka zaɓa don tabbatar da cewa ... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_005.flac | male | 15-29 | Primary | 106.52 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_648 | hau_m_648_ag_spontaneous_001 | Yadda ake sarrafa shinkafa amma ta hanyar gargajiya ta gumin hannu . Sarrafa shinkafar da hannu yana da matakai daban-daban daga girbi har zuwa niƙa. Ga cikakken bayanin yadda ake yin hakan ta hanyar gumin hannu. Na farko girbi, a yanke shinkafa mai isa girbi da dare ba ko wuƙa a tare gundun Shinkafar kuma a bar shi ya... | audio/hau_m_648_ag_spontaneous_001.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98 | hausa | 40 | AG | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_442 | Tsara abubuwa bisa fifiko yana taimakawa wajen rage tara tulin ayyuka . | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_442.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_264 | Lami ba ta da tsayayyiyar hanya, domin tana bin mai sauƙi ne idan ta saurari rediyo | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_264.flac | female | 46-60 | Tertiary | 8.614 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_582 | Sabiru zai fara saka kaso daga ribar kasuwancinsa a asusun tanadi. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_582.flac | male | 15-29 | Primary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1083 | hau_m_1083_ag_spontaneous_013 | Zan yi magana akan wannan hoto, hoto da muke gani akan sikirin namu, wanda da ka gani kjasan cewa manomi ne wannan a gonar Alkama. Inda wannan manomi yake tsaye, ya ɗaga hannu daka gani ka san cewa yana rokon Ubangiji ne wa albarkar wannan noma, don ya smu ya, don ya fitar da noma mai kyau, yana neman albarka, da nuna ... | audio/hau_m_1083_ag_spontaneous_013.flac | male | 15-29 | Tertiary | 173.4 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_056 | Idan mutum bai shiga sabgar soja ba, to babu ruwansa da kai. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_056.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_087 | Ita ƙararrawar waya, tana iya farkar da mutum ko ta tuna masa wani abu. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_087.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.774 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_451 | Duk shekara sai ta sauya wurin aiki, don haka ba ta da wata ƙwarewa. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_451.flac | female | 60+ | Primary | 5.634 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_247 | An gano matasan da suka kitsa wata zanga-zanga a makarantar Kano kafital. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_247.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_455 | Rashin isassun wuraren kiwon lafiya yana janyo wahala ga mutane a yankunan karkara. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_455.flac | female | 15-29 | Primary | 9.054 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_337 | Yanzu muna zama da kowa lafiya, saboda mun gano ana haɗa mu da mutane. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_337.flac | female | 30-45 | Primary | 11.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_113 | Yawancin maza suna da yawan hange-hange, ko da sun tsayar da masoyiya, | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_113.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.08 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_294 | Idan mutum yana da lokaci, yana da kyau ya tallafa wa ƙungiyoyin da ke taimaka wa mabuƙata. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_294.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_100 | Ina kokarin rage kashe kudina don ban san me gobe za ta haifar ba. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_100.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_196 | A lokacin damina, ambaliya na hana mutane fita aiki kuma na haddasa cututtuka. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_196.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_267 | hau_m_267_he_spontaneous_032 | Tatsuniyoyi da kuma gaskiya tatsuniyoyi wani lokacin, labarai na tatsuniyoyi sukan ɗauƙi haŋƙalin waɗansu mutune sosai. Wani lokacin kuma waɗansu mutune ba sa mai da haŋƙali akan shi, yawan tatsuniyoyi da ake yaɗawa cikin mutunae da yana taimakawa wajen canza tunanin mutune. Wani lokacin har ma su kasa bambance ƙarya d... | audio/hau_m_267_he_spontaneous_032.flac | male | 30-45 | Primary | 75.43 | hausa | 40 | HE | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_149 | Mahaifiyata ke yin girki, mahaifina kuma ke kawo abinci da ba da kuɗin don yin buƙatun rayuwa | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_149.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_522 | Dogaro da “Allah ya ce” ba tare da bincike ba na iya haifar da ruɗani da cin zarafi. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_522.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_631 | hau_m_631_ev_spontaneous_033 | Iyali, iyali wani taron jama'a ne wanda suke da alaƙa da juna ta jini. Iyali ya ƙunshi uba da uwa da dai sauransu. A wani Hausar kuma ana kira iyali da ahli ko ka ce iyali wane ko ahlin wane. Dukkan wani a doran ƙasa yana komawa ne zuwa ga nasabar iyali. Za ka samu duk wanda ka gani a doron ƙasa ba wai faɗowa ya yi dag... | audio/hau_m_631_ev_spontaneous_033.flac | male | 30-45 | Tertiary | 102.7 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_469 | Iro ya sha kunu da nama a bikin Gbagyi da aka yi a Minna. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_469.flac | female | 15-29 | Primary | 10.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_350 | hau_m_350_ev_spontaneous_013 | Barkanmu dai a wannan hoto a gwado mana ne ko kuma ina ne an nuna mana ne yaro da yake wato yana zaune a tsohon kitchen kuma in ce kitchen na gargajiya kamar yadda muke gani Wannan kitchen tsohon kitchen ne da aka fi amfani da su shekarun baya kenan ko kuma ina ce aka fi anfani da su a ƙauyuka da kuma wasu sassa ma na ... | audio/hau_m_350_ev_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Primary | 94.1 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_053 | hau_m_053_ev_spontaneous_017 | Tattaunawa tattaunawa wani yanayi ne da akan haɗu mutane daban-daban akan wani ƙudiri ko akan wani matsala dan a tattauna a sama mafita shi irin wannan tattaunawan ya danganta da dalilin kiran wannan tattaunawa wani lokaci a makaranta ne za'a zo a taru ɗalibai su tattauna a tsakanin su su saman ma da kan su mafita a ci... | audio/hau_m_053_ev_spontaneous_017.flac | male | 30-45 | Secondary | 151.86 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_341 | Nasiba ta fi son sayen kayan ƙasar waje fiye da na gida | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_341.flac | male | 30-45 | Primary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_114 | Wasu yara suna fuskantar matsaloli a makaranta, amma suna cin nasara da taimakon malamai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_114.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_040 | Fahimtar kuskuren da ya gabata na bada dama wajen gyara da kaucewa makamancin wannan kuskuren a gaba. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_040.flac | female | 30-45 | Primary | 12.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_196 | hau_f_196_ev_spontaneous_022 | Farinciki da yake kasancewa tare da mutmm yayin da ya ga ya yi taimako, ya taimaki wani. Taimako na kasancewa kala-kala, ba wai lallai se mutum mai kuɗi ne kawai ze iya yin taimako. Taimako na kasancewa, za ka iya gani dattijo a hanya yana neman taimako. Ka taimaka masa, ba ze iya ɗaukan abin da yake kai ba, ko ka aza ... | audio/hau_f_196_ev_spontaneous_022.flac | female | 30-45 | Primary | 98.76 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_250 | Mata suna da irin nasu kayan mayamayan da ke saka musu laushin fata. | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_250.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_072 | Dole ne a sami daidaito tsakanin yin biyayya da bin burin rayuwa. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_072.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.5 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.