audio
audioduration (s)
3.29
363
speaker_id
stringclasses
386 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
38
4.31k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
3.29
363
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_302
Na shiga adashi, kuma wannan ne watan ɗaukar tawa fa
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_302.flac
female
15-29
Tertiary
6.954
hausa
40
EV
hau_f_679
hau_f_679_ag_spontaneous_033
Sayar da agada. Kasuwar agada tana da matuƙar muhimmanci a fannin noma da ciniki a Nigeria da wasu sassan Africa. Agada tana ɗaya daga cikin amfanin gona da ake dasawa da yawa kuma tana da matuƙar buƙata a kasuwa. Shirya agada don siyarwa: bayan girbe agada, dole ne a tantance ingantattun agada daga marsa kyau. Ana tat...
audio/hau_f_679_ag_spontaneous_033.flac
female
15-29
Tertiary
101.9
hausa
40
AG
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_518
Mun ji labarin wani abu a unguwa. Menene gaskiyar al’amarin?
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_518.flac
female
15-29
Secondary
5.854
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_102
Dasa bishiyoyi ma su tsayi yana ƙara ƙarfin ƙasa da hana yawaitar guguwar hamada a yankunan da su ke da sahara.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_102.flac
male
46-59
Tertiary
9.154
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_204
Wani yaro ya yi wa mahaifiyarsa wanki don rage mata gajiyar aiki.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_204.flac
male
15-29
Secondary
6.714
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_589
Na fara rubuta tarihin dangina domin tabbatar da cewa zuriyarmu za ta san inda muka fito.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_589.flac
male
30-45
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
hau_f_804
hau_f_804_ag_spontaneous_023
(????????????) toh Kamar dai yanda na gani anan mace ce Take, Kusan.... gashi tana yanka doya Kuma Ganin alamu Abinda take yi din take girkawa, ko take soyawa din na sayarwa ne, na sana'a ne Toh Ita sana'a daman wajibi ce ga duk wata mace da take sota tsira da mutuncin ta!.. Mai aure ko marar aure Domin shi zaman banza...
audio/hau_f_804_ag_spontaneous_023.flac
female
15-29
Secondary
163.44
hausa
40
AG
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_131
Ɗaurin auren zai tara mutane da yawa, kuma akwai walima
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_131.flac
female
30-45
Secondary
5.074
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_293
Tabawa ba ta rufe shagonta sai ta ji gosulo ya yi sauƙi a hanya
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_293.flac
female
46-60
Tertiary
6.214
hausa
40
EV
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_244
Da tara kuɗin nake yi, da yanzu na sami wani ɗan jari.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_244.flac
female
60+
Primary
4.754
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_016
Kafin a kulla auratayya a Mauritania, ana yin bikin Takussi don haɗa dangi waje ɗaya.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_016.flac
male
46-59
Tertiary
9.474
hausa
40
EV
hau_m_339
hau_m_339_he_spontaneous_012
To wannan shi akafi sani da rigakafi. Mene ne rigakafi? Rigakafi shi ne a samu a daƙilar da wata cuta kafun ta kai ga bayyana kanta a jikin ɗan adam shi ne rigakafi. Rigakafin nan ya ake yin shi ne? Yadda ake rigakafin nan shine ana kawo ƙwayar cuta haka a shigar dashi a jikin ɗan adam, sabida a jikin ɗan adam akwai wa...
audio/hau_m_339_he_spontaneous_012.flac
male
15-29
Secondary
223.38
hausa
40
HE
hau_m_032
hau_m_032_ag_spontaneous_002
Irrin abincin Karin kumallo da ake yawancin samu a nijeriya. A yankin arewacin najeriya abincin Karin kumallo ya banbanata gwargwadon al’ada da wadata ga wasu daga cikin abinci da akafi gani a Karin kumallo. Na farko koko da kosai koko ruwa mai ɗan kauri wanda keyi daga gero,dawa ko masa sannan ayi masa ɗan ɗano da kay...
audio/hau_m_032_ag_spontaneous_002.flac
male
15-29
Secondary
143.37
hausa
40
AG
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_399
Yallaɓai faɗi kawai, yadda ka ce haka za a yi dole
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_399.flac
female
15-29
Tertiary
4.174
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_467
Idan mutum yana da fiye da bukatarsa, yana da kyau ya raba da wanda bai da shi.
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_467.flac
male
46-60
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_074
Yusuf yana shirin rubuta jarabawar WAEC a shekarar gaba mai zuwa.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_074.flac
female
30-45
Secondary
6.234
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_439
Wanda yake ba ka ƙwarin gwiwa a duk lokacin da kake jin ka da rauni.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_439.flac
male
15-29
Tertiary
7.474
hausa
40
EV
HAGT1M1
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_508
Shawarar shugabannin addini na taimakawa mutane su fahimci rayuwa da bin hanyoyin gaskiya.
audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_508.flac
male
15-29
Tertiary
8.153
hausa
40
EV
hau_f_205
hau_f_205_ag_spontaneous_021
Idan kana da kwakwa a koren gidanta wanda ba a bare ba sannan kana don ka sayar dashi, ya kamata ka duba wasu abubuwa da shawarwari daya kamata domin kaci moriyar wannan kwakwa. Na farko yana da kyau a tantance ingancin a tabbatar cewa kwakwar da mutum yake dashi yana da kyau, kuma bata lalace ba ko ƙwari sun ɓata. Ida...
audio/hau_f_205_ag_spontaneous_021.flac
female
15-29
Primary
93
hausa
40
AG
hau_f_1142
hau_f_1142_ag_spontaneous_015
Kasancewar wasu nau'ikan malan buɗe mana littafi na iya shafar lafiyar tsire-tsire ta hanyan tasirin su kan juriya ko rauni shigar cututtuka Malan buɗe mana littafi suna da matuƙar tasiri a cikin tsarin ɗabi'a kuma wasu daga cikin su, na iya taimakawa wajen karema tsire-tsire ƙarfin juriya ga wasu cututtuka. yayin da w...
audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_015.flac
female
46-60
Primary
154.98
hausa
40
AG
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_437
A bara, bayan shekaru uku na aiki, Sani ya sami matsayi mafi girma a ofis.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_437.flac
male
15-29
Tertiary
6.334
hausa
40
EV
HS1F4
hau_f_HS1F4_ev_read_082
A da, Baƙo bai taɓa kulle ƙofar gidansa da kyau ba, har sai da aka sace masa waya.
audio/hau_f_HS1F4_ev_read_082.flac
female
15-29
Secondary
7.874
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_277
Gwamma na mallaki motar haya a kan na mallaki motar hawa kawai.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_277.flac
male
15-29
Tertiary
5.654
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_067
Kashe min fitilar nan ko na samu na yi bacci
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_067.flac
female
15-29
Secondary
4.534
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_294
Na yi wa kakarmu tallan sabulu muna yara ni da ƙanina.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_294.flac
female
15-29
Tertiary
5.174
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_122
Mutane na fuskantar matsin lamba daga dangi don bin tsarin aure na gargajiya.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_122.flac
male
15-29
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
hau_m_335
hau_m_335_he_spontaneous_018
Matsalolin da aka fi samu ga masu juna biyu, ya danganta daga kasancewar rufewar mahaifa, wato mabiyiya ta rufe mahaifa, wanda hakan zai zamto, zubar jini ga uwa ba tare da tana jin zafi ba. Sannan, akan iya samun normal pregnancy, wanda ciki da ba yi da matsala, amma ba wai kawai dan ba yi da matsala za a zauna haka b...
audio/hau_m_335_he_spontaneous_018.flac
male
15-29
Secondary
98.76
hausa
40
HE
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_489
Duk wani mai hankali yana tanadi don gujewa ruɗani a lokacin larura.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_489.flac
male
15-29
Primary
7.254
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_295
Bayan Aliyu ya shiga irin matsalar da Amadu ya fuskanta, ya fahimce shi.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_295.flac
male
46-60
Secondary
8.814
hausa
40
EV
hau_m_1526
hau_m_1526_ev_spontaneous_006
kula da tattalin kulawa bada cikakken kulawa kan tattalin arziki ko samun ko hanyan samun sa abinda yake samun na yau da gobe ke shigo masa ko ƙarshen wata ko ƙarshe shekara tattalin wannan abun ba ƙaramin hanya bace da zata taimaki mutum dalilin kadan daga cikin dalilai sune mutum yana iya tashi ba shida lafiya ko yan...
audio/hau_m_1526_ev_spontaneous_006.flac
male
30-45
Tertiary
160.92
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_446
Nuna kulawa da yawan tuntuɓar juna, yana ƙara danƙon soyayya.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_446.flac
male
60+
Tertiary
5.434
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_091
Sun yarda da juna bayan sun fahimci cewa kowa yana da kuskure.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_091.flac
female
15-29
Tertiary
4.673
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_417
Sai a siyo mata kifi domin kar a bar ta da yunwa.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_417.flac
female
60+
Primary
5.714
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_072
Rashin iya tattaunawa na haifar da jayayya mara amfani a soyayya.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_072.flac
male
30-45
Tertiary
7.84
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_131
Idan mutum yana da burin zama likita, dole ne ya yi ƙoƙari.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_131.flac
male
30-45
Tertiary
3.954
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_176
Ka tsara jadawalin da ke tabbatar da koyarwa da kuma nishaɗantarwa ga yara.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_176.flac
female
60+
Primary
10.354
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_327
Lokacin fari, noma da ajiyar hatsi suna taimakawa wajen gujewa yunwa.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_327.flac
male
60+
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_057
Hassan ya bude asusun ajiyar gaggawa a UBA domin kula da buƙatunsa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_057.flac
male
15-29
Secondary
8.654
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_037
Jama’a na buƙatar samun kariya da aminci daga jami’an tsaro, ba fargaba da rashin aminci ba.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_037.flac
female
15-29
Tertiary
9.254
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_284
Duk ɗan kwalejinmu yana koyar sanya manyan kaya a makaranta.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_284.flac
female
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_165
Ana yin liyafa a lokacin sallah don mutane su zo su ci abinci tare.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_165.flac
female
15-29
Primary
6.734
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_436
Yana da kyau mutum ya lura da abinda yafi ci masa kuɗi a tsarin rayuwa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_436.flac
female
15-29
Tertiary
6.154
hausa
40
EV
hau_m_469
hau_m_469_ev_spontaneous_021
Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana ne yanda yara suke wasa wato na tuƙa taya wasan taya wasane da ya samo usuli tun a shekarun baya wasa ne da yake da ɗinbin tarihi yayinda yara sukeda son wasanni na irin taya taya da aka cirena mota wanda ta samu matsala akan wato siyar wa iyayen yara yayinda yara wasu na m...
audio/hau_m_469_ev_spontaneous_021.flac
male
15-29
Secondary
167.7
hausa
40
EV
hau_m_261
hau_m_261_ev_spontaneous_009
More car carring a big cow to wannan kalmaa in za mu fassara shi a kalmar Hausa farko za mu ce car shi nee moto carry ɗauka big babba cow shanu to in za mu haɗa su gabaa ɗaya za mu cee mota ya ɗakko babban shanu ko kuma mu cee mota ya ɗakko babban saniya to irin wannan yakan faru ne in mota za ta ɗakko saniya ta kai ta...
audio/hau_m_261_ev_spontaneous_009.flac
male
15-29
Secondary
92.96
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_318
A shekara mai zuwa. zan yi hutuna a Saudiyya, inda nake son zuwa har Madina.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_318.flac
male
15-29
Secondary
7.134
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_237
Taron suna yana da matuƙar muhimmanci sosai a al'adar Hausawa
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_237.flac
male
15-29
Tertiary
5.774
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_021
Idan mutum yana nazarin yadda ya rayu a baya, zai iya gujewa kuskuren da ya riga ya yi.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_021.flac
male
46-60
Secondary
9.214
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_027
Girmamawa ba yana nufin karɓar duk wata bukata ta sirri daga shugaba ba.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_027.flac
male
15-29
Tertiary
6.274
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_533
Lamarin aure a wannan ƙarni akwai kashe kuɗi fiye da tunaninka.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_533.flac
female
30-45
Tertiary
5.694
hausa
40
EV
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_523
‘Yan uwansa sun haɗa masa gudunmawa saboda ya yi kasuwanci.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_523.flac
male
46-60
Tertiary
6.354
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_231
Rashin kuɗi ba hujja bane da zai sa mutum aikata wani laifi domin samun kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_231.flac
female
15-29
Tertiary
8.153
hausa
40
EV
hau_m_639
hau_m_639_ag_spontaneous_002
Barkanmu da warhaka wato zan yi Magana inda ake koya ma wato manoma wanda suke nan a ƙauyanku yanda za ka yi noma wato da ita maganin gona. Sannan kuma ina son in sa ku ku gane akan cewa yana da kyau a koya ma wato manoma wanda suke ƙauyuka su gane amfanin magani wanda ake zubawa a gona ko na kashe ƙwari ko kuma wanda ...
audio/hau_m_639_ag_spontaneous_002.flac
male
30-45
Tertiary
93
hausa
40
AG
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_585
A yanzu ana iya gano waɗanda suke yin satar, bayan an saka kyamarar talabijin.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_585.flac
male
15-29
Secondary
5.774
hausa
40
EV
hau_f_369
hau_f_369_he_spontaneous_032
Jama’a barkanmu da warhaka yau zamu tattauna ne akan yadda ake sarrafa damuwa ta gajiya. Damuwa na iya zama wani abu dake shafan kowa da kowa a rayuwa, yana iya bayyana a matsayin damuwa,bacin rai, rashin barci, ko kuma matsalolin jiki, kaman su ciwon kai, ko ciwon ciki. Ga wasu hanyoyi da za a iya bi don sarrafa damuw...
audio/hau_f_369_he_spontaneous_032.flac
female
30-45
Primary
114.12
hausa
40
HE
HT1F1
hau_f_HT1F1_ev_read_020
Shan abin sha mai ƙarfi a hankali yana hana yawaitar hatsarurruka.
audio/hau_f_HT1F1_ev_read_020.flac
female
15-29
Tertiary
6.114
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_234
Wani mutum ya hana wata mace daukar kaya mai nauyi don taimakonta.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_234.flac
male
15-29
Secondary
5.514
hausa
40
EV
HP3F1
hau_f_HP3F1_ev_read_178
A bara, wata ƙungiya ta ƙaddamar da shiri na ziyartar abokan da suka daɗe ba a haɗu ba.
audio/hau_f_HP3F1_ev_read_178.flac
female
46-60
Primary
6.954
hausa
40
EV
HS3F2
hau_f_HS3F2_ev_read_306
Limamai sun haɗu sun tattauna a kan yawan rigingimu da ake yi a garin
audio/hau_f_HS3F2_ev_read_306.flac
female
46-60
Secondary
6.754
hausa
40
EV
hau_m_085
hau_m_085_ag_spontaneous_013
Shirya Abinci Cikin FarinCiki Shirya abinci abu ne wanda ba a iya rayuwa ba tare da shi. To, duk lokacin da aka ce mutum zai shirya abinci, yana farin cikin ganin cewa wannan abinci abu ne da zai ba dukwanda ya jaba zai kasance cikin farin ciki. Dama shi ɗan Adam sai ya ci yake rayuwa Idan mutum yanaso ya shirya abinci...
audio/hau_m_085_ag_spontaneous_013.flac
male
15-29
Tertiary
100.52
hausa
40
AG
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_005
Tabbas lafiyar jiki nada matuƙar mahimmanci domin gudanar da rayuwar mutum yau da kullum. Sai dai kuma ɗan Adam ba lafiyar jiki kaɗai yake buƙata ba yana buƙatar ingattacciyar lafiyar kwakwalwa, abinda a kafi sani da mental hels. Lafiyar kwakwalwa shine mutun ya kasance yanayin abubuwa akan dai dai sannan kuma yanajin ...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_005.flac
male
15-29
Secondary
100.64
hausa
40
HE
hau_m_189
hau_m_189_he_spontaneous_035
Dalilan da ya sa aka zaɓi abincin gina jiki na kayan lambu ko na dabbobi. Akwai dalilai da dama da ya sa mutane ke zaɓe tsakanin abinci jiki na kayan lambu da na dabbobi, ga wasu daga ciki: na farko kiwon lafiya, kayan lambu abincin dake nan na kayan lambu yana cike da sinadarai masu mahinmanci kamar bitamin ma’adanai ...
audio/hau_m_189_he_spontaneous_035.flac
male
15-29
Tertiary
92.78
hausa
40
HE
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_224
A lokacin bukukkuwan ƙarshen shekara a ƙasashen Yamma, Idris ya gano cewa sanin al’adu daban-daban yana da amfani.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_224.flac
female
30-45
Primary
17.074
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_433
Idan ina da kuɗi kaɗan, na fi son cin waina da ƙuli-ƙuli.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_433.flac
male
15-29
Tertiary
4.634
hausa
40
EV
hau_f_274
hau_f_274_ev_spontaneous_002
Dodon ihsan, mutanen isan dai mutane ne waɗanda ake samunsu a wani ɓangaruri na Nageriya, ana samunsu a jahar Edo sannan kuma ana samunsu a jahar Bauci da kuma sauran wurare. Dodon isan dai wani lokaci ne da ake warewa domin tunawa da magabata, wannan taron dai ya haɗa da nuna dodanni da sauran raye-raye dama kaɗe-kaɗe...
audio/hau_f_274_ev_spontaneous_002.flac
female
15-29
Primary
113.7
hausa
40
EV
hau_m_1268
hau_m_1268_ev_spontaneous_012
barkan mu da wannan lokaci hausawa suka ce hali zanan dutse kuma wannan karin magana ya kasance gaskiya wato sawa mutun suna ko sunan mutun yana dacewa da ɗabi'u da aiyuka nasa sau da dama idan mutun aka aifi yaro wajan sa masa suna akanyi kokari a nemo suna na mutanan kirki a sawa yaro saboda mutane suna da imanin cew...
audio/hau_m_1268_ev_spontaneous_012.flac
male
30-45
Tertiary
173.34
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_244
Jami’an tsaro sun hana motoci bin wasu hanyoyi keɓantattu a yau.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_244.flac
female
46-60
Tertiary
7.094
hausa
40
EV
hau_f_737
hau_f_737_he_spontaneous_036
Fahimtyar alamar Abinci Fahimtar alamar abinci yana da matuƙar mahimmanci da lafiyarmu da kuma zaɓar abinci mai kyau. Alamar Abinci tana bayar d bayanai masu mahimmanci game abubuwan da ke cikin abincin da muke ci wannan yana taimaka mana musan abun da muke ci, musamman ma idan muna da wasu buƙatu na musamman ko kuma m...
audio/hau_f_737_he_spontaneous_036.flac
female
30-45
Tertiary
162.84
hausa
40
HE
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_342
Har da ƙarin wannan ranka ya daɗe haƙiƙa an martaba mu.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_342.flac
female
15-29
Tertiary
5.473
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_062
Jiya abincin dubu 7 na ci a otal, amma ban ƙoshi ba.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_062.flac
female
30-45
Primary
7.634
hausa
40
EV
HAGT1M2
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_441
A zauna da mutum a halin ƙunci da kuma walwala.
audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_441.flac
male
15-29
Tertiary
5.834
hausa
40
EV
hau_f_1508
hau_f_1508_ev_spontaneous_015
aikin nesa dai aiki ne da yake da muhimmanci da dama wandsa ya shafi su ma'aikata da wadan da suka dauke su aiki daga cikin mahimmancin aikin nesa shine samun yanci na lokaci mutum ya um samun daman kwazo wajen yin aiki saboda mutum yana nesa da gida ba yana da kila abokai bane da ze dunga yawace-yawace ko adunga zama ...
audio/hau_f_1508_ev_spontaneous_015.flac
female
30-45
Tertiary
174.54
hausa
40
EV
HAGT2F3
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_537
An tsara yadda za a kawo kayan lefe domin tabbatar da an bi al'adar gida.
audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_537.flac
female
30-45
Tertiary
8.214
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_299
Koyon sababbin abubuwa a wajen aiki yana sa mutum ya ƙware da aiki
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_299.flac
male
15-29
Tertiary
6.414
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_332
Matasa da yawa suna fuskantar ƙalubale wajen fahimtar menene gaskiyar abota.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_332.flac
female
15-29
Primary
8.054
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_177
Rashin sahihin tsarin kashe kuɗi na iya jefa mutum cikin matsananciyar damuwa.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_177.flac
female
15-29
Tertiary
8.594
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_399
Ka ware wani kaso na albashinka don magance matsalolin da ba a yi zato ba.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_399.flac
male
15-29
Primary
6.494
hausa
40
EV
HM4F2
hau_f_HM4F2_ev_read_593
A wata rana, wani kare ya ci abinci mai illa har ya rasa lafiya.
audio/hau_f_HM4F2_ev_read_593.flac
female
60+
Primary
6.434
hausa
40
EV
HAGT2M3
hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_338
Sai kowa ya fito an yi aiki tare don cigaban al'umma.
audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_338.flac
male
30-45
Tertiary
6.3
hausa
40
EV
HP1F3
hau_f_HP1F3_ev_read_301
Gwamnati ta ware kaso mai tsoka daga kasafin bana domin bunƙasa tsaftar muhalli.
audio/hau_f_HP1F3_ev_read_301.flac
female
15-29
Primary
6.894
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_449
A duk lokacin da malamai suka shiga yajin aiki, ɗalibai ne suke cutuwa
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_449.flac
male
30-45
Primary
6.714
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_009
Shiga cikin ƙungiyoyin da ake haɗa kuɗi domin taimako yayin hidima.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_009.flac
male
15-29
Secondary
6.334
hausa
40
EV
hau_f_909
hau_f_909_ev_spontaneous_008
barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana wato hotone na sarki shi sarki mutum ne da yake da matukar muhimmanci a tsakanin al'umma kamar yadda muke gani yanayin shigar da yayi shigane irin na sarauta sannan shigane na kasaita a kowani al'ada zaka ga akwai irin shiga da sarki yake fitowa dashi wanda daga angansa zaka g...
audio/hau_f_909_ev_spontaneous_008.flac
female
30-45
Tertiary
185.76
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_501
Akwai buƙatar karin jami’an tsaro don kiyaye lafiyar al’umma da dukiyoyinsu.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_501.flac
male
60+
Tertiary
9.334
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_120
In mutum ya rayu a cikin al'ummarmu zai san tabbas muna da sauran aiki.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_120.flac
male
60+
Tertiary
8.894
hausa
40
EV
HS3M1
hau_m_HS3M1_ev_read_374
Ya samu halartar taron gidauniyar tallafa wa almajirai ta ƙasa
audio/hau_m_HS3M1_ev_read_374.flac
male
46-60
Secondary
5.714
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_095
A safiyar yau sun yi salloli na nafila da dama
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_095.flac
female
46-60
Tertiary
4.234
hausa
40
EV
HAGT1F2
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_116
Kyautata wa marayu da marasa galihu na ƙara albarkar rayuwa.
audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_116.flac
female
15-29
Tertiary
7.534
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_550
Babu tabbas shin za ayi wa Aliyu aikin ko a'a.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_550.flac
female
60+
Primary
4.874
hausa
40
EV
hau_m_1129
hau_m_1129_ag_spontaneous_007
[?] a a Najeriya akan samar da ɗai-ɗaikun na na'urori na ɗaukar bayanai musamman a gidajen gona na kiwon kaji da tsuntsaye [?] a akwai [um] na'ura da ake ajewa ta ɗaukar bayanai wadda wannan na'urar take kasancewa kamar kundi ne na ɗaukar bayanai dukkanin abubuwan da suke faruwa a wannan gidan gona kuma tana da alaƙa d...
audio/hau_m_1129_ag_spontaneous_007.flac
male
46-60
Tertiary
150.78
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_543
Da wuya ni da Malam Musa Lebura mu samu ƙarin matsayi a wannan shekarar.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_543.flac
male
46-60
Tertiary
5.874
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_228
Sana’ar hannu tana matuƙar taimakawa wajen gujewa zaman banza da laifuka.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_228.flac
female
30-45
Secondary
5.873
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_134
Halo, ka shigo fa don kuwa akwai shayin gahawa da na'ana'a.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_134.flac
male
15-29
Primary
6.094
hausa
40
EV
HAGT1F1
hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_367
Duk da yawaitar cin hanci, har yanzu akwai fatan samun gwamnati mai adalci.
audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_367.flac
female
15-29
Tertiary
6.78
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_458
Addinin Musulunci da al'adun Hauswa suna da alaƙa ta kusa sosai.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_458.flac
male
30-45
Tertiary
6.474
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_233
Mutane suna buƙatar fahimta da haƙuri don guje wa rashin jituwa tsakanin mabiya addinai.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_233.flac
male
15-29
Tertiary
8.414
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_173
Ina kashe fitila idan zan bar ɗaki don rage amfani da lantarki.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_173.flac
female
46-60
Secondary
7.634
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_158
Matasa suna koyo daga ƙwarewarsu da kuma kuskuren da suka yi a baya.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_158.flac
female
15-29
Primary
6.454
hausa
40
EV
hau_m_1724
hau_m_1724_he_spontaneous_004
[?] wadanne ne gama garin alamomi na cuta me tsarke makoshi wato alamomi na cuta me tsarke makoshi da farko akwai zazzabi zazzabi, akwai gumi sannan akwai shan wahala wajen yin numfashi akwai yawan ciwon kirji yawan ciwon kirji, wannan ma alama ce ta cuta me tsarke makoshi sannan yanayin zafi ko sanyi na jikin mutum ze...
audio/hau_m_1724_he_spontaneous_004.flac
male
60+
Tertiary
161.04
hausa
40
HE
hau_m_1127
hau_m_1127_ag_spontaneous_038
[um] Nan gona ce kokuma ga hoto nan na dan yatsa, hannu ya bude wani dankali wanda yake dankalin a cikin kasa yake amma kuma ya ribe tsutsotsi sun hau kansa, sakamakon abinda yasa tsutsotsi sun hau kansa a gefe guda kuma ga wani chan tsutsotsi basu lalata shiba, nan kuma dankaline wanda ƙaƙo ya haushi ya lalata shi, ha...
audio/hau_m_1127_ag_spontaneous_038.flac
male
60+
Tertiary
151.5
hausa
40
AG
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_422
Gudanar da aiki cikin tsari yana taimakawa wajen kauce wa matsin lamba.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_422.flac
female
60+
Primary
6.294
hausa
40
EV