audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_482 | hau_m_482_ag_spontaneous_015 | Barka dai hoton da muke gani a nan hoto ne na shuka, kuma alaman shukan cewa ta kamu da rashin lafiya, ko kuma wani ƙwari sun fara cinta. Domin da ganin launin shukan za ka ga cewa a ganyan shukan an fara samun rami rami ramunmuka, kuma shukar ta takure wanda ya nuna alaman cewa bata da lafiya wani ƙwaro ya fara cin ga... | audio/hau_m_482_ag_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Primary | 96.04 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_402 | hau_m_402_ev_spontaneous_009 | Assalamu alaikum jama’a ni ne dai nako Dauda Muhammad wanda kuka sani yau dai kamar kullon yauma na ƙara zuwa muku da wani maudu’i wanda ya ƙunshi kwantar da hankali da kuma samun natsuwa. Mene ne ze sa ka dinga kwantar da hankali da samun natsuwa a yayin aiki ko kuma yayin zantakewa ko kuma a zaman gida da dai al’amur... | audio/hau_m_402_ev_spontaneous_009.flac | male | 15-29 | Secondary | 113.86 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_026 | Idan kana kan yanar-gizo ba kowane abu za a tambaye ka ka amsa ba. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_026.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_320 | Yin haƙuri da mutum a lokacin da ya ɓata maka rai yana nuna so da fahimta. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_320.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_261 | Yau zan yi amfani da darasin da na koya a baya domin fuskantar yau da gobe. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_261.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_509 | Nasihar dattawa na taimakawa matasa wajen yanke shawarar da ta dace a rayuwa. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_509.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_035 | Ranar Lahadi kuma na ajiye ta a matsayin ranar da zan zauna na huta | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_035.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.314 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_213 | Kayan aiki na zamani sun sauƙaƙa hanyoyin koyon sana’o’i daban-daban. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_213.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.273 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_070 | Ba wa kaina ƙwarin gwiwa bayan kammala ayyuka yana ƙarfafa ni don ci gaba ba tare da jinkiri ba. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_070.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_225 | An sanya dokar ta-ɓaci a Kano, bayan wani hargitsi da matasa suka tayar. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_225.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.54 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_300 | Ana yawan koyi da masu tasiri a kafafen sada zumunta ba tare da sanin asalin rayuwarsu ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_300.flac | male | 15-29 | Tertiary | 11.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_264 | Sani ba ya son yanayin zafi, saboda yana fama da yawan tari. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_264.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1537 | hau_m_1537_he_spontaneous_005 | Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu wannan matsala wato rashin samun ingantacen haɗin jariri da nono uwa yayin shayarwa na iya haifar da matsaloli ga lafiyar jariri da kuma jin daɗin mahaifiya gane wannan matsala da wuri yana da matuƙar mahimmanci dan gujewa matsaloli kamar rashin samun isashen abinci ... | audio/hau_m_1537_he_spontaneous_005.flac | male | 46-60 | Tertiary | 153 | hausa | 40 | HE | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_266 | Dokokin gwamnati na iya kare ‘yan ƙasa, amma wasu suna hana ci gaban kasuwanci da tattalin arziƙi. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_266.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.814 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_562 | hau_m_562_ag_spontaneous_025 | Ah wannan kamar yanda zamu gani a wannan ɗau ɗauka shi ne wato abubuwa guda uku wa'inda suke ƙara lafiya na abinci abunci guda uku masu ƙara lafiya a jikin mutum wanda idan kaje asibiti ma ka kamu da rashin lafiya idan kana so a baka abinci masu ƙarin lafiya toh a jikin wa'innan abincin za'a bata na farko dai wannan ab... | audio/hau_m_562_ag_spontaneous_025.flac | male | 15-29 | Primary | 174 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_022 | To a ma ga [um] wannan a game da bincike na muhalli da yake kawo matsalan rake matsalan shukan rake a arewacin Najeriya sannan kuma wanda ya ƙunsha harkan ruwa a arewacin su da kuma wanda ya ƙunshi harkan ma shi kanshi ƙasa na arewacin Najeriya lafiyan ƙasan to gaskiya wannan akan samu tangarɗa saboda akwai da dama wa'... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_022.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.22 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_479 | Malamai magadan annabawa ne, wato suna kamanta irin rayuwar annabawa. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_479.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_073 | Dogon lokaci tsakanin masoya yana iya rage danƙon soyayya a wannan zamani. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_073.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.42 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_192 | Yin murabus a lokuta na musamman don nuna rashin goyon baya. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_192.flac | female | 60+ | Primary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_135 | Yara biyar sun ishe ni, ina samu, na daina haihuwa kwata-kwata | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_135.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_364 | Aisha tana ware lokaci a kullum don aiki kan muhimmancin ayyukanta kafin rana ta fadi. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_364.flac | male | 46-60 | Tertiary | 10.974 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_041 | Dole ne gwamnati ta tabbatar da cewa manufofinta suna amfanar da kowa ba wariya ba bambanci. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_041.flac | female | 15-29 | Tertiary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_005 | Kariya daga kwayoyin cuta a asibitoci . Ka zo wannan asibitin ne don samun ingantaccen kulawa ko kuma ka zo duba mara lafiya, Barka da shigowa wannan asibiti Ma'aikatanmu suna ƙoƙarin ba da ƙwarewarsu a kan aikinsu, kowanne shekara a Canada ten percent na marasa lafiya da suka ɗauki ƙwayoyin cuta daga asibiti an musu w... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 50.74 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_165 | hau_m_165_he_spontaneous_017 | Ɗakin gaggawa wanda kuma ake kira da ER a turance. Yana nufin wani sashi a asiti da aka tanada don kaɓar mara lafiya da ke buƙatar kulawa na gaggawa. Wannan ɗaki yana da matuƙar muhimmanci wajen kula da mutane da suka samu raunuka, wusa suka kamu da cututtuka cikin gaggawa. Muhimmancin ɗakin gaggawa, kula da cikin gagg... | audio/hau_m_165_he_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Primary | 98.410667 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_528 | Shirya tarurruka inda dangi za su bayyana labarun tsoffi domin tunawa da su. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_528.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.534 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_255 | A yau, wasu mutane suna amfani da ƙwarewarsu don ƙirƙirar sababbin abubuwa. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_255.flac | female | 30-45 | Secondary | 7.233 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_117 | Yin nazari da daidaita jerin ayyuka zai taimaka wajen samun babban sakamako. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_117.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.894 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_025 | Shiga tallata kayayyakin ‘yan kasuwa na gida yana bunƙasa harkokinsu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_025.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_929 | hau_m_929_ag_spontaneous_007 | Assalamu alaikum barkanmu da sake dawowa a cikin wannan shiri namu A yau tambayan tana tambaya ne akan.. Tana nuni ne akan Mutanen mu na wannan al'umma Suna saida.. ulu Ko kuma ace kashin Tinkiya ko tumaki Ko kuma pata /// A cikin Al'umma tawa Wato hausawa kenan Mutane na sayar da Gashin tunkiya Wadansu nace mashi Ruwa... | audio/hau_m_929_ag_spontaneous_007.flac | male | 30-45 | Tertiary | 161.28 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_512 | Mu kan je teburin mai shayi wani lokacin don shan shayi. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_512.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.554 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_093 | Ali ya bayar da shawarar a bi ta Madobi maimakon hanyar Zaria. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_093.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_029 | Medictation ko kuma tsarkakewan tunani na nufin wata hanya ce ta tsayawa da daddare ko kuma yin tunani cikin natsuwa domin samun kwarciyar hankali da fahimta me zurfi. A cikin wannan tsarin mutum yana mayar da hankali kan wani abu ko kuma yin tunani a hankali wanda hakan yana taimakawa wajen rage damuwa, ƙarfafa tunani... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_029.flac | female | 15-29 | Secondary | 107.6 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_148 | hau_f_148_he_spontaneous_013 | Alluran rigakafi. Allurace wadda ake yi domin samun tsari daga kamuwa da cuta me yaɗuwa, ita wannan allura ana yin ta ne domin samun rigakafi daga kamuwa da wata cuta, misalin alluran rigakafi da akan yi wa mutane shi ne, alluran rigakafi da ake yi domin samun kariya da cutan kobiot 19, sannan kuma akwai alluran rigaka... | audio/hau_f_148_he_spontaneous_013.flac | female | 15-29 | Tertiary | 113.51 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_180 | hau_m_180_ag_spontaneous_088 | Hanyoyin gargajiya da manoma ke bi wajen cashee shinkafansu. Baya ga girbe shinkafansu sukan ajeyeta ta bushe ta sha iska domin su zo su cashe ta daga cikin konsan ta, sukan tara ta a wuri ɗaya bayan ta bushe, mutum ko mutane da yawa sukan zo da sanda si ta bugunta. Suna dukan ta domin ta fitar da wannan ƙwayar shinkaf... | audio/hau_m_180_ag_spontaneous_088.flac | male | 15-29 | Primary | 90.36 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_392 | Masarauta ta kafa kwamitin mutum bakwai domin kula da tarbiyyar matasa. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_392.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_909 | hau_f_909_ev_spontaneous_022 | Barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana hoto ne na malama da take karantarwa a aji. wato su malamai mutane ne da suke da tasiri, mutane ne da suke da muhimmanci a tsakanin al'umma kamar yadda muka sani ba ilimi kaɗai suke koyarwa ba, sukan koyar da tarbiyya ba ki ɗaya. yanayin yanda ɗalibi ya ga malaminsa ko malamar... | audio/hau_f_909_ev_spontaneous_022.flac | female | 30-45 | Tertiary | 181.68 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_544 | ka dinga kwatanta gaskiya da riƙon amana a kowane hali. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_544.flac | female | 46-60 | Primary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_470 | Idan muka samu matsala, mu kan tattauna domin mu fahimci juna da neman yafiya. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_470.flac | female | 15-29 | Primary | 7.654 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_127 | A tare da kowane ƙalubale na rayuwa , akwai tarin nasarori | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_127.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_243 | Daga cikin matsalolinmu akwai rashin kula da aiki yadda ya dace. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_243.flac | male | 30-45 | Secondary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_325 | Na ji daɗin yadda manya a garin nan suka samu zuwa makarantar yaƙi da jahilci | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_325.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.433 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_583 | Idan aka bi al’ada daidai, za a sami kyakkyawar rayuwa a sabon gida. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_583.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_577 | Idan aka wayar da kan mutane game da lafiyar ƙwaƙwalwarsu, za a sami ingantacciyar al’umma. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_577.flac | male | 60+ | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_515 | Ya kamata a rinƙa ware wani kaso na albashi domin ajiyewa saboda abin zai iya tasowa ba zato ba tsammani. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_515.flac | male | 15-29 | Primary | 8.294 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_335 | Na lura mutunta juna tsakanin mutane a wuraren aiki yana rage tsananin gasa da kuma faɗa da juna. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_335.flac | female | 60+ | Primary | 9.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_264 | Gurasa da ɗanwake ne zaɓin ɗalibai idan an fito tara. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_264.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.273 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_454 | Wa’azin zamantakewa a majami’a ko masallaci ya na ƙarfafa haɗin kai. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_454.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_116 | Amma kula da gida, wannan kowa zai iya sa hannu a ciki. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_116.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_012 | Gudanar da ƙasa a aikin noma , gudanar da ƙasa tsari ne mai mahimmanci wanda ke nufin kula da lafiyar ƙasa domin tabbatar da samun ingantaccen amfanin gona. Wannan tsarin ya haɗa da kiyaye ƙasa daga lalacewa da ƙimar sinadarin amfanin gona , tabbatar da cewa ƙasa tana da isasshen ruwa da iska don girman shuke-shuke. Gu... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Primary | 129 | hausa | 40 | AG | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_528 | Wanda kuwa ya jefa rayuwarsa cikin matsala, to zai yi nadama. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_528.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.194 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_016 | [um] Wannan ga shi nan farin rake ne ga shi nan a gefe ga kuma suga a gefe Shi wannan farin rake, rake ne da ake shuka a fadama wanda in an shuka shi a fadama [um] zai [um] zai girma, yakan yi shekara ɗaya in aka shuka shi To, da shi ake yin farin siga Idan aka shuka shi ya girma, za a sare shi, in aka sare kamfanonin ... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_016.flac | male | 15-29 | Tertiary | 154.32 | hausa | 40 | AG | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_585 | A kowace shekara, dangin Musa suna taruwa don tunawa da kakanninsu da yin addu’o’i da bukukkuwa. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_585.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.854 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_389 | Lokacin da ake yin magana mai ma’ana, ana gina haɗin kai na zuciya tsakanin abokai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_389.flac | female | 15-29 | Primary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_011 | mahimman abubuwan da ake buƙata wajen zaɓar hanyar yin taki a yanayi daban daban a Najeria yin taki daga sharan noma dab dabbobi yanada matuƙar muhimmanci da inganta ƙasa da rage shara ammayanayn Nigeria yanada bambance-bambance daga wuraren dakeda ruwan sama mai yawa zuwa yankunan dake fama da zafi da ƙurar hamada don... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_011.flac | male | 46-60 | Tertiary | 172.98 | hausa | 40 | AG | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_185 | Yawan gogewa a rayuwa yana ba mutum hikima da sanin yadda zai tafiyar da al’amura. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_185.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_973 | hau_f_973_ag_spontaneous_017 | Kaman yadda muke gani wannan wani tsutsa ne irin wanda suke lalata amfanin gona tsutsa ne da yake lalata amfanin gona idan ba a sa ma gonan nan magani ba idan har ya kasance da gonan bai samu kulawa ba ko kuma da kulawa amma kuma duk da haka wasu tsutsotsin sukan ? sukan bibiyi gona don ganin sun lalata shi mai gona ba... | audio/hau_f_973_ag_spontaneous_017.flac | female | 46-60 | Tertiary | 152.7 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1142 | hau_f_1142_ag_spontaneous_001 | Noman melon yana buƙatar karfarfan kulawa da wasu buƙa abokan haɗin gwiwa na shuka dan tabbatar da samun amfanin gona mai ƙyau, wasu daga cikin shahararrun shuka da ake amfani dasu a zaman abokan haɗin gwiwa na melon sune waɗanda ke taimakawa wajan kare shiga daga ƙwari, ingantan yanayi, ko kuma kara sinadarin gina jik... | audio/hau_f_1142_ag_spontaneous_001.flac | female | 46-60 | Primary | 186.36 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_142 | hau_m_142_ag_spontaneous_011 | Yadda ake fara noman gona. Fara noma yana buƙatar shiri mai kyau da natsuwa, ga matakan da za a bi domin fara noma cikin nasara: Da farko, zaɓin iri da za a noma; a fara da zaɓar irin amfanin gona da za a shuka, zaɓi ya dogara ne akan yanayin ƙasa, yanayin muhalli da buƙatar kasuwa. Misali, idan ana son noman masara ko... | audio/hau_m_142_ag_spontaneous_011.flac | male | 15-29 | Tertiary | 119.306667 | hausa | 40 | AG | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_148 | Idan mutum yana da basussuka, ya dace ya tsara yadda zai biya su cikin lokaci. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_148.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.754 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_919 | hau_f_919_ev_spontaneous_028 | ya nake shirya ranan aiki to yadda nake shirya ranan aikina shine tinda daddare kafin garin Allah ya waye nakan tsara yadda zan tafiyar da abubuwana misali tin daga safe ina fita wajan aiki kuma yara zasu tafi makaranta domin rage lokaci ko kuma domin mu samu mu fita da wuri akwai abubuwan da nakeyi tin da daddare wand... | audio/hau_f_919_ev_spontaneous_028.flac | female | 30-45 | Tertiary | 159.36 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_571 | Da Baita ya ji Musa da matarsa suna faɗa sai ya fita | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_571.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_346 | Na saba da yin tsari domin tabbatar da cewa ina samun lokaci na kaina. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_346.flac | female | 60+ | Primary | 8.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_184 | hau_m_184_ev_spontaneous_028 | Dalilin da ya sa makarantun fillan suka fi na wasu ƙasashe masu cigaba inganci. Makarantun fillan suna cikin mafi kyau a duniya saboda da tsarin iliminsu na musanman da ke mayar da hankali kan inganci da daidaito, manyan dalilin da suka sanya haka shi ne duk makarantu a fillan suna samun tallafi iri ɗaya daga gwamnati ... | audio/hau_m_184_ev_spontaneous_028.flac | male | 15-29 | Tertiary | 115.4 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_382 | Hukumar Jagoranci da Daidaito ta yi nasarar shawo kan matsalar ɗaukar aiki . | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_382.flac | female | 15-29 | Primary | 8.454 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_524 | Sai mutum ya dage, ya yi aiki tuƙuru, kafin ya cimma muradin rayuwarsa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_524.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_571 | hau_m_571_he_spontaneous_003 | Jama’a barkan mu da sake saduwa a yau zamuyi Magana ne akan shawarwari guda uku wanda suke tallafawa garkuwan jiki. Na ɗaya shine san rayuwa samun ishashshen bacci na tsawon sa’oi bakwai zuwa tara a ko wace dare yana matuƙar taimakawa garkuwan jiki’ ayyukan matsa jiki kasan cewa kanayin ayyukan motsa jiki kamar yin taf... | audio/hau_m_571_he_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 97.48 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_302 | hau_m_302_ev_spontaneous_004 | Sharhi ne a kan lamarin siyasan Nijeriya da aka tafka a dandalin sadarwa na tiwta. To tsakanin mai magana da yawun bakin Tinibu da kuma wani magoyin bayan tsohon, mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubukar. Shi wannan mai magana da yamun bakin Tinibu wato Bayo ananiga ya fitar da magana da ke cewa lokaci ya yiwa Atiku Abu... | audio/hau_m_302_ev_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Secondary | 109.26 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_347 | An gudanar da bikin ƙabilar Gwari don tunawa da shugabanninsu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_347.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.154 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_561 | Ina wuni? Na ji ana cewa za a gyara titin unguwar nan. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_561.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.433 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_332 | Ka bada kayan aiki kamar littattafai ga ɗalibai da ke buƙatar tallafi. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_332.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_024 | Wasu suna amfani da sunayen kakanninsu wajen ba wa ‘ya’yansu suna. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_024.flac | male | 15-29 | Primary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_289 | Akwai buƙatar taimaka wa tsofaffi wajen ayyuka kamar tafiya asibiti ko sayayya. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_289.flac | female | 60+ | Primary | 9.874 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_015 | Idan aka koya musu fahimtar juna, rikici tsakanin ‘yan’uwa zai ragu. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_015.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_435 | Komawa sabon gari na buƙatar haƙuri da dacewa da sabon yanayi. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_435.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_571 | hau_m_571_he_spontaneous_015 | Hanyoyin keɓe mai covid 19 wato cutar corona sunanan kamar haka, na farko keɓewa a gida, a zauna a wani ɗaki na daban, a yi amfani da banɗaki na daban, a kaucewa hurɗa na wasu mutane daban, a sanya abin rufe fuska, kuma kasance da tsafta, na biyu, kayan kariya na PPA marks, a sanya abin rufe fuska don rufe hanci da bak... | audio/hau_m_571_he_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 102.22 | hausa | 40 | HE | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_215 | Yau, Latifa za ta nemi taimakon ƙawarta wajen kammala aikin da aka ɗora mata. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_215.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.174 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_679 | hau_f_679_ag_spontaneous_039 | Semo. Semo yana daga cikin mashahurin kayan abincin da ake amfani da su a Nigeria, musamman a matsayin tuwo da ake ci da miya. Ana samar da shi daga gari mai laushi da aka sarrafa daga alkama. Ga yadda ake aiwatar da tsarin sarrafa semo tun daga alkama har zuwa abinci mai amfani. Matakan sarrafa semo: zaɓin alkama:- an... | audio/hau_f_679_ag_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Tertiary | 100 | hausa | 40 | AG | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_340 | Matar tana da ƙoƙarin sadaka: ka ga kuwa ai ita sadaka maganin masifa ce. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_340.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.034 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_314 | Haƙiƙa Cimma buri yana da mahimmanci a rayuwar kowane mutum. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_314.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_161 | Yin wasa tare da abokai na taimaka wa matasa wajen samun kwanciyar hankali. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_161.flac | female | 15-29 | Primary | 8.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_009 | Kowa ya san irin matar da ta dace da shi a yanayinsa. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_009.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.42 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_261 | Kula da nau'in abincin da za ka dinga ci shi ne babban magani. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_261.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.394 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_107 | Yau na ji a rediyo cewa akwai cunkoson ababen hawa a babban titin unguwarmu. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_107.flac | female | 46-60 | Tertiary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HT3F2 | hau_f_HT3F2_ev_read_334 | Ki saka waɗannan jajjayen kayan kawai, bikin na manya ne fa | audio/hau_f_HT3F2_ev_read_334.flac | female | 46-60 | Tertiary | 4.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_192 | Sauya tunani daga abu mai tayar da hankali zuwa abu mai daɗi yana taimakawa wajen samun nutsuwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_192.flac | female | 60+ | Primary | 9.214 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_586 | Jacob zai rage yawan amfani da wayar salula don inganta barcinsa. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_586.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.674 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_372 | Na gane cewa ana iya noma kayan lambu a buhun siminti. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_372.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.553 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_210 | Taken Ranar Muhalli ta Duniya ta bana shi ne, ''Dole ne kowa ya taka rawa wajen tsaftace muhallinmu''. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_210.flac | male | 15-29 | Secondary | 8.214 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_348 | Cunkoso a manyan biranen duniya ya zama ruwan dare game duniya. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_348.flac | female | 15-29 | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_540 | Yin addu’a da ibada yana taimakawa wajen rage damuwa da tunani mai nauyi. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_540.flac | male | 60+ | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_063 | Ina kafa iyaka tsakanin lokutan aiki da na sirri don kauce wa gajiya sosai. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_063.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_226 | hau_m_226_ev_spontaneous_004 | [?] Layin ruwa. a cikin jarkoki mafi yawanci guraren da ake samun matsalar ruwa su suke fama da irin waɗannan wahalhalu na layin ruwa. wanda a duk lokacin da mutum zai yi amfani da ruwa, sai ya je ya bi dogon layi kamin ya samu ruwa. kuma duk wannan layi, sai mu ga yana ɗaukar lokaci sosai. saboda sai ka bi layi, kamin... | audio/hau_m_226_ev_spontaneous_004.flac | male | 15-29 | Tertiary | 152.88 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_292 | Na saba canza lokacin baccina idan tafiya ko wani shiri ya taso. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_292.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_226 | Ina duba titi kafin na tsallaka, domin guje wa abin da rashin yi ka iya haifarwa. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_226.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_378 | Mazauna karkara sun kai kukansu ga gwamnati saboda matsalar rashin ruwan sha. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_378.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.8 | hausa | 40 | EV | |
HM4F1 | hau_f_HM4F1_ev_read_547 | Akwai yiwuwar ka shiga wasan ƴar ɓuya da jami'an tsaro. | audio/hau_f_HM4F1_ev_read_547.flac | female | 60+ | Primary | 4.274 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_158 | Ina tabbatar da cewa komai yana kan inda ya dace kafin in fita aiki. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_158.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_087 | Addini yana da tasiri, amma ya kamata mutum ya yi ibada bisa fahimtarsa ba kawai bin jagora ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_087.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.14 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_053 | Idan mutum yana siyan kaya ta intanet, dole ne ya tabbatar da cewa shafin yana da sahihanci. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_053.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_274 | Yin aikin sa-kai yana haɓaka kyakkyawan haɗin kai a tsakanin jama’a. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_274.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.814 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.