audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_255 | Musa ya shirya yadda zai tara kuɗi domin zuwa aikin hajjin 2026. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_255.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_043 | Da yake wannan babin namu da muke har yanzu muna tasowa ne a harkan noma. Noman da zan iya cewa an shigo da noman zamani a kai shi ne noman shinkafa inda akan shuka shinkafa har zuwa girbi, wasu lokutan ba da hannu ake yi ba kamar wata babban gona da muke da shi anan ana amfani da wata jirgi mai saukan angulu. Amma ida... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_043.flac | male | 15-29 | Tertiary | 108.2 | hausa | 40 | AG | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_185 | ’Yan kasa na da haƙƙi ga ingantattun hidimomin lafiya da sauran ayyukan jin daɗi. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_185.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.054 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1464 | hau_f_1464_he_spontaneous_006 | Astimatizim wata matsala tagani dake faruwa asuffan gaban ido wato kwana ko led ba wanda basu da dedaiceccen zagaye ma'ana idan suffarsu batai kama da ƙwalloba se tai kamada kalan kwai ko lemu mai lanƙwasheshshe mai lanƙwashewa wannan yana hana haske shiga ido ta hanya madedai ciya wadda hakan ke haifar da rashin ganin... | audio/hau_f_1464_he_spontaneous_006.flac | female | 46-60 | Tertiary | 158.72 | hausa | 40 | HE | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_181 | Amfani da fanka maimakon AC a lokacin zafi yana rage shan wutar lantarki. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_181.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.154 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_189 | Na gano cewa halartar bukukuwan iyali yana taimakawa wajen ƙarfafa alaƙa a tsakanin ‘yan uwa. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_189.flac | female | 30-45 | Secondary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_026 | Humaira ta girma, kamar ba yau muka zo sunanta ba. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_026.flac | female | 15-29 | Primary | 5.574 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_550 | Halima tana kewar mijinta, inda take kiran sa kullum da safe | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_550.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.794 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_244 | Duk da kowa yana buƙatar abinci mai gina jiki, amma talakawa ba su da kuɗin siya | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_244.flac | male | 30-45 | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_430 | Na kunna rediyo don jin ko za a yi ruwan sama yau. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_430.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_066 | Yanzu in ma babu kafafen sadarwar nan, ai wasu mutuwa za su yi. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_066.flac | female | 46-60 | Secondary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_961 | hau_m_961_ag_spontaneous_020 | Ana...A cikin al'adun Hausa, ana musayar kayayyaki ko da dama, wasu daga cikinsu sun haɗa da, na ɗaya, noma. Ana musayar kayan amfanin gona kamar shinkafa, masara, dawa da kayan lambu. Na biyun shi, dabbobi. Ana canza dabbobi kamar shanu, tumaki da awaki don a samu wani abu wanda zai maye gurbin shi da wannan. Na uku, ... | audio/hau_m_961_ag_spontaneous_020.flac | male | 30-45 | Tertiary | 162.24 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_102 | Daga ƙarshe, ya gane cewa jin daɗin duniya ba zai maye gurbin aminci ba. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_102.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_323 | Rashin shuka itatuwa yana kara lalacewar ƙasa, wanda ke sa garuruwa fuskantar ambaliya da kwararowar ƙasa. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_323.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_929 | hau_m_929_ag_spontaneous_004 | [?] sunan amfanin gona wanda aka fi sani ko aka fi amfani dashi a wuraran mu da farko dai wanda aka fi sani shine masara na biyun shi shine gero na uku aƙwai dawa sannan na huɗu aƙwai shinkafa da dai sauransu aƙwai irinsu kuma [um] waken suya da wake farin wake da aka ake shukawa shima amma dai wanda aka fi sani shine ... | audio/hau_m_929_ag_spontaneous_004.flac | male | 30-45 | Tertiary | 154.74 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_011 | Yadda ake taimako a gona ko yadda za a taimaki manomi a gona . Akwai abubuwa da dama na taimako ko da ake yi na farko , ana iya zuwa a yi ɗaki a gina idan aka yi ɗaki za ka iya ajiye mutun wanda zai riƙa dafa maka abinci nemowa ruwa da wasu abubuwa da suka haɗa da aikin na yara idan kana da yara za ka iya tafiya da su ... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_011.flac | male | 30-45 | Tertiary | 92.34 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_170 | Masoya ƙalilan ke iya riƙe amana a soyayya saboda irin zamanin da ake ciki. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_170.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_144 | Sana'ar hannu tana buƙatar lokaci da juriya da mayar da kai. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_144.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.313 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_082 | duk zagayowar ranar haihuwata ina godewa Allah bisa ni’imomin rayuwa da ya yi min. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_082.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_243 | Akan haɗa baki da wasu gurɓatattun jami'an tsaron don cutar da al'umma. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_243.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.7 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_554 | Makarantun gwamnati ba sa ba da karatu mai inganci, sai dai akwai sauƙi | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_554.flac | male | 30-45 | Primary | 7.754 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_121 | Kuma wasu walimomin ma na murnar saukar karatun Alƙur'ani ne. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_121.flac | female | 15-29 | Primary | 5.654 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_391 | Ayyukan alheri kamar gudummawa suna ƙarfafa haɗin kai da jin ƙai a cikin al’umma. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_391.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_023 | Barka da war haka, wannan fai-fai an mana bayani ne akan hanya wato na lafiya da zaka bi ka kiyaye abinda za'a dawo maka dashi, kamar yadda muka sani kai abu a dawo maka da shi ba abune da mutane suke da buƙata ba abu ne da yakan jawo ɓacin rai wato a tsakanin mutane, wanda idan mutum ransa ya ɓqci za kuga cewa yakan j... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_023.flac | male | 15-29 | Secondary | 175.2 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_289 | Mutanen da suka fara da ƙalubale amma suka yi nasara na ƙarfafa masu neman ci gaba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_289.flac | male | 15-29 | Tertiary | 10.634 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_486 | Makaranta ta rufe a daren jiya saboda matsalar ruwan sama mai yawa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_486.flac | male | 46-60 | Tertiary | 9.214 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_248 | Mukan huta kafin mu fita motsa jiki kullum da yamma | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_248.flac | male | 15-29 | Primary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_369 | Sun shirya taron zama da shugabannin ƙungiyar kasuwar a gobe. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_369.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.974 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_093 | Rabi ta mayar da hankali sosai a kan kasuwancinta, inda take neman agajin ‘yan uwanta idan tana da matsala | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_093.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_497 | Ai liman shi ke jagorantar komai daga ɗaurin aure zuwa raɗin suna da Sallah | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_497.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_476 | Karɓar kowanne irin buƙatu daga shugaba na iya shafar ayyukana na yau da kullum. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_476.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_333 | A da kwata-kwata bana iya yiwa 'yan mata magana, saboda kunya. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_333.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_485 | Allah Sarki! Na tausaya wa Alhaji Mamman Abubakar saboda irin asarar da ya yi. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_485.flac | female | 15-29 | Primary | 7.974 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_541 | Duk wanda ke cikin al’umma yana da rawar da zai taka wajen haɓaka haɗin kai. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_541.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_453 | Akwai abubuwa da yawa da za su taimakawa mutum wajen samun nasarar. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_453.flac | male | 60+ | Tertiary | 4.594 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_576 | Hudu bai cika wuce iyaka ba a abotarsa da Kamalu | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_576.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_032 | hau_m_032_ag_spontaneous_024 | Hanyoyin magani da kulawa domin inganta samuwar dabbobi masu kyau, kulawa da magunguna suna taka muhinmiyar raya a wajen tabbatar da lafiyar shanu domin a samu riba me yawa a kiwo. Ga wasu hanyoyin da ake amfani da su wajen inganta kiwon shanu: na farko rigakafi da magunguna ana ma alluran shanu rigakafi kaman su tumat... | audio/hau_m_032_ag_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Secondary | 118.19 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1058 | hau_f_1058_ag_spontaneous_007 | Wanna shi kuma gashinan zakaga wannan gonan yayi fure ko ta ko ina gashi wannan ganyan ganyen da ake shukawa nan iri ne na shukan dankali gashi nan a hannun shi mutumin ga shi nan da hula ya sa hula yasa takalmi ya rike adda yanzu yanda ake shuakan nan idan yazo ya samu guri zai chaka addarshi sai ya dasa tushen abun i... | audio/hau_f_1058_ag_spontaneous_007.flac | female | 60+ | Secondary | 152.04 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_402 | Lokutan tunawa da abubuwan baya suna kawo farin ciki da ƙarin haɗin kai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_402.flac | female | 15-29 | Primary | 7.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_757 | hau_m_757_ag_spontaneous_013 | Barkan ku da war haka Sunana Clifford Namu [?] zan yi bayani ne akan [?] kiwon awaki [?] waɗanda aka fi kira da akuya ko akuyoyi [?] ɓangaren Jihar Taraba [?] Jalingo dai babban birni ne na Jihar Taraba Kiwon awaki na da matuƙar mahimmanci idan aka [?] ake kiwon ana kiwon dabbobi ne domin naman su, madarar su da ko kum... | audio/hau_m_757_ag_spontaneous_013.flac | male | 30-45 | Tertiary | 173.22 | hausa | 40 | AG | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_263 | Taimaka wa ‘yan gudun hijira yana buƙatar shiri da tanadi na kuɗaɗe. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_263.flac | male | 15-29 | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_217 | Idan aka yi haka, an samar da wutar da ruwa, to mutane za su biya. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_217.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_068 | An buɗe makarantar da wuri domin magance matsalolin makara. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_068.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_123 | Ana iya tura saƙo a ƙanƙanin lokaci ga dubban mutane a kafar sada zumunta. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_123.flac | female | 30-45 | Tertiary | 10.474 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_589 | Guje wa faɗa da hayaniya a bainar jama’a yana guje yana kawo maslaha. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_589.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_033 | Duk ranar juma'a muna cire ciyayin harabar masallacin juma'a na garinmu. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_033.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.494 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_483 | Liman yau ya yi huɗuba a kan cin hanci da rashawa da mutane suke yi | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_483.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_216 | Kaucewa damuwa yana taimakawa wajen samun kwanciyar hankali da farin ciki. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_216.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.474 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_249 | hau_f_249_he_spontaneous_024 | A kowane lokaci, a kowane ƙarni zamu iya faɗawa da rauni ko haɗari a gida. To wane taimakon gaggawa ya kamata mu yi idan wani ya faɗa haɗari, ko rauni, jini na zuba? Ta ya za mu yi mu magance wannan jinin idan mutum ya ji ciwo jini na zuba? Abu na farko da ya kamata ya yi kan ya taɓa mai ciwon, ya kamata ya tsaftace ha... | audio/hau_f_249_he_spontaneous_024.flac | female | 30-45 | Primary | 163.9 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_039 | Lokacin da aka samu ciwon kai mai tsanani ko kuma migrine wasu abubuwa suna faruwa a cikin jikin mutum wanda ke haifar da wannan rashin lafiya. A yayin migrine wani ɓangare na ƙwaƙwalwa yana samun matsala wurin sarrafa abubuwan dake faruwa a jikin wanda hakan yake haifar da matsantsanin ciwo, da kuma rashin jindaɗi. Ga... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Secondary | 105.685333 | hausa | 40 | HE | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_399 | Na gano cewa yin canje-canje domin rage nauyi ga wanda nauyi ya masa yawa yana ƙarfafa haɗin kai. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_399.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.034 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_170 | hau_f_170_he_spontaneous_019 | jama’a barkan mu dai da wannan lokaci zan yi bayani a kan hanyoyin shaƙatawa hanyoyin shaƙatawa sune hanyoyin da za su taimaka maka wajen rage damuwa da tashin hankali a jikin ka da tunanin ka sannan da amfani sosai ga mutum da suke jin damuwa ko kunya ko kuma tashin hankali ga wasu daga cikin hanyoyin shaƙatawa na yau... | audio/hau_f_170_he_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Primary | 126.52 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_189 | Raba sirri tsakanin abokai yana nuna amana da ƙarfin haɗin kai. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_189.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_194 | hau_f_194_he_spontaneous_022 | Assalamu alaikum zan yi bayani ne a kan kintace ana nufin bi ma'ana kaman mutum ya yanke abu kaza zai iya faruwa, abu kasa zai iya faruwa kuma wasu su kan zo su faru wasu kuma ba sa faruwa to kintace ba gaskiya ba ne zan dai yi bayani a kan kintacen gaskiyan shi da kuma abun da ya danganta shi da lafiya ƙwaƙwalwa kinta... | audio/hau_f_194_he_spontaneous_022.flac | female | 15-29 | Primary | 124.48 | hausa | 40 | HE | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_203 | Wasu suna jin daɗin kallon fina-finai masu barkwanci don rage damuwa. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_203.flac | female | 60+ | Primary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_329 | Don ba ka san me ya je ya taɓa ba. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_329.flac | male | 46-60 | Tertiary | 3.954 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_055 | hau_m_055_ag_spontaneous_017 | Shin kana goyon bayan amfani da wannan fasaha ta amfani da haɗa shukai ko kuma in ce amfani kala daban-daban a gona ɗaya , zai iya taimakawa wajen rage wannan wani cewa na ƙasa wanda ruwa yake ko iska take yi ina goyon baya duk wanda wannan taimako da haka zai haifar .idan ka kula ai ana gwada irin wannan ɗin ma yana Ƙ... | audio/hau_m_055_ag_spontaneous_017.flac | male | 15-29 | Tertiary | 95.36 | hausa | 40 | AG | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_090 | Matasa sun halarci taron raya al’adu a garin Dutse don nuna basirarsu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_090.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_222 | Nauyinku ne dukkanku kula da mahallinku da kuma iyalanku gabaɗaya | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_222.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.96 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_031 | Kullum sai ta sha kunnun kanwa da gasasshen nama da yajin daddawa. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_031.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.674 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_177 | Idan mutum yana nazarin rayuwarsa, zai san inda yake buƙatar gyara. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_177.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.674 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_646 | hau_f_646_ev_spontaneous_039 | Manyan addinai biyar na duniya. A duniya akwai addinai da dama amma akwai wasu wadanda suka fi yawan mabiya kuma suka fi shahara. Waɗannan su ne , kiristanci, kiristanci su ne addini da ya fi yawan mabiya a duniya, an kafa shi bisa koyarwar annabi yesu Almasihu littafinsa mai tsarki shi je injila. Mabiya wannan Addinin... | audio/hau_f_646_ev_spontaneous_039.flac | female | 15-29 | Secondary | 121.69 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_168 | Auren soyayya ya fi daɗi sosai a kan na ƙiyayya | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_168.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_036 | Saminu ya jajanta wa Kabiru a kan shagonsa da ya yi gobara jiya | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_036.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_248 | Aiki mai nauyi ya sa Hassan ya rasa lokacinsa na hutu. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_248.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_159 | Hana kushe ko ƙaryata wata aya ta Kur'ani ko Babul zai taimaka wa zaman lafiya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_159.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.094 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_103 | Na'ima ta tsara kullum za ta yi karatu na tsawon sa'o'i biyar | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_103.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_092 | Ashe ma ke ƙanwar Dauda ce. Ai abokina ne sosai | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_092.flac | male | 46-60 | Primary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_214 | Tun mutuwar aurenta ba ta samu isasshiyar nutsuwa ba sai yau | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_214.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_444 | Manufofin tattalin arziƙi suna shafar rayuwar mutane ta yau da kullum. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_444.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.4 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_272 | hau_f_272_he_spontaneous_010 | A duk lokacin da mutane suka zo wurina akan neman lafiya da ciwon tunanin, ko kuma rashin barci, wannan yana nuna min suna fama da matsalolin samun barci da kuma gajiya a kullum. Bawa kai ingantaccen barci da samun kyakkyawan lafiyar ƙwalƙwalwa. A wannan bidiyon za mu koyar da yadda zaka tafiyantar da ƙwaƙwalwarka guri... | audio/hau_f_272_he_spontaneous_010.flac | female | 15-29 | Tertiary | 105.14 | hausa | 40 | HE | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_120 | Ɗumamar yanayi na haddasa matsaloli kamar gajiya, rashin ruwa a jiki da ciwon zuciya. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_120.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.314 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_352 | Shekaranjiya, wata ƙawata ta yi kuka saboda ta ji kamar ba a damu da ita ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_352.flac | female | 30-45 | Tertiary | 8.954 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_132 | Zamana a Kurmi, ya sa na san irin goro mai kyau da maras kyau. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_132.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_456 | Fara rana da jerin abubuwa masu muhimmanci yana taimakawa wajen samun nasara a cikin aiki. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_456.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_042 | Idan ana son ƙarfafa dangantaka, dole ne a kaucewa yawan saɓawa juna. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_042.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.554 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_565 | A ranar tunawa da dattijon garinsu, jama’a sun zo da kayan gargajiya. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_565.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_307 | Dubi yadda ƙura ta buɗe ko'ina saboda iska mai ƙarfi da ta kaɗa. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_307.flac | female | 15-29 | Primary | 7.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_008 | Horadda manomanmu na gargajiya kan yanda za su yi amfani da magungunan fesawa a gona yana da matuƙar muhimmanci. Ya kamata gwamnati ta ba da hankula a wannan ɓangaran don a tabbatar da cewa manomanmu sun samu ishashshen ilimi a kan yanda za su fesa maganin gona wanda ya kasance koda na ƙwari ne ko kuma na ciyayi. Wani ... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_008.flac | male | 15-29 | Tertiary | 128.8 | hausa | 40 | AG | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_294 | Garba ya tuna da abubuwan da suka faru da shi a rayuwarsa, yanzu ya ƙara hankali. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_294.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_245 | Yawan damuwa yana hana mutum jin daɗin rayuwa da aiki mai kyau. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_245.flac | female | 60+ | Primary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_003 | Arewacin Najeriya musamman a jihohin Kano da Kaduna yana da yanayin dazuka da ƙasar Savana wanda ke da zafi sosai da ƙarancin ruwan sama bishiyoyin kwakwa da ake dasawa a irin wannan wuri dan fuskantar yanayi me zafi da bushewa amma suna da hanyoyi da yawa da suke amfani da su domin dacewa da wannan mawuyacin yanayi na... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 188.1 | hausa | 40 | AG | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_241 | Rashi kan sa mutane cin duk abin da suka samu, ba tare da la’akari da muhimmancin ga lafiya ba | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_241.flac | male | 30-45 | Primary | 9.834 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_505 | Idan Najeriya tana son ci gaba, dole ne ta inganta tsarin ilimi ta rage tsadar sa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_505.flac | male | 30-45 | Primary | 8.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_380 | Don Allah Hajara ki daure ki zo don kuwa akwai masu kiɗan dije. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_380.flac | female | 30-45 | Tertiary | 5.734 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_438 | Wani almajiri ya shigo gidana neman abin da zai ci. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_438.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.48 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_683 | hau_m_683_he_spontaneous_010 | [um] idan aka ce [cs] public healths annoucement [cs]. [cs] public healths announcement [cs] kamat [um] sanin wa ga jami’an lahiya masu ba da kariya ko kuma masu kula da yaɗuwat wasu cututtuka masu saurin yaɗuwa a cikin jikin al’umma waɗan da suka haɗa da cuta me sarƙe numfashi itace korona biros kamar amai da gudawa ... | audio/hau_m_683_he_spontaneous_010.flac | male | 30-45 | Tertiary | 90.94 | hausa | 40 | HE | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_312 | Rashin kula da shara yana haddasa cututtuka a cikin jama’a. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_312.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.22 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_357 | Idan gadona bai saitu ba, ina yawan jin ciwon baya lokacin tashi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_357.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1132 | hau_f_1132_ag_spontaneous_019 | Manoma a Najeriya na iya auna ingancin compost ta hanyoyi daban-daban ga wasu daga cikin hanyoyin da zasu taimaka wajen kimanta ingancin compost na farko, duba launin compost ingantaccen compost yana da launi me me kyau wanda zai iya zama ruwan ƙasa ko zinariya idan compost ɗin yana da launin baƙi ko ja hakan na iya nu... | audio/hau_f_1132_ag_spontaneous_019.flac | female | 15-29 | Tertiary | 158.1 | hausa | 40 | AG | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_491 | A wasu lokuta, samun tallafi daga ƙwararru yana da matuƙar muhimmanci wajen kaifafa hankali. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_491.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.153 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_158 | Ina son yin amfani da dabaru ajiye kuɗi don siyan mota nan gaba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_158.flac | male | 15-29 | Primary | 6.454 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_242 | Duk da cin hanci da ya dabaibaye 'yan ƙasa, har yanzu akwai masu gaskiya da amana. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_242.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.894 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_334 | Za mu fara shirin wayar da kai game da mahimmancin samun isasshen bacci da nutsuwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_334.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_443 | Mutanen ƙauyen su Musa za su je Kano domin yi wa gwamna godiya | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_443.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.873 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F1 | hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_030 | A kullum ina ƙoƙarin ganin yadda matata za ta samu hanyoyin cin gashin kanta. | audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_030.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_432 | Idan aka karɓi juna kamar yadda kowa yake, za a fi samun zaman lafiya. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_432.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_099 | ‘Yan unguwa za su haɗa kuɗi don taimaka wa masu sana’ar tireda a kasuwa. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_099.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_035 | Mutane a shekarun baya sun cuce ni sosai saboda kirkina. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_035.flac | female | 30-45 | Primary | 6.234 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_548 | Ranar da Zainab ta karɓi wata kyauta daga ƙawarta, sai ta ji daɗi sosai. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_548.flac | female | 15-29 | Primary | 6.774 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.