audio
audioduration (s)
2.95
550
speaker_id
stringclasses
428 values
audio_id
stringlengths
23
32
transcript
stringlengths
34
4.55k
audio_path
stringlengths
34
43
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
duration
float64
2.95
550
language
stringclasses
1 value
snr
int64
40
40
domain
stringclasses
3 values
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_526
Yo ni wani lokaci ma ai ba wata ƙararrawa da take iya tashi na.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_526.flac
male
15-29
Primary
5.314
hausa
40
EV
hau_m_1601
hau_m_1601_he_spontaneous_017
Hanyoyi mafi tasiri domin rage ko kuma sassauta kuɗin asibiti masu tsada da yadda majinyata zasu kare kansu. Na farko: Shine: Anemi takardal lissafin kayan da akai maka dalili kuwa shine: zaka iya ganin duk abinda aka cajeka da shi kuma zaka iya gano kuskure a ciki idan anyi, abinda zakai shine ka nemi cikakken lissafi...
audio/hau_m_1601_he_spontaneous_017.flac
male
60+
Tertiary
194.88
hausa
40
HE
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_350
Kamar taron kallon sarki, wanda shi ma biki ne mai zaman kansa.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_350.flac
female
15-29
Primary
5.794
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_158
Yanzu Naira ta zama yayi, inda darajarta ta yi rugugu.
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_158.flac
female
15-29
Tertiary
5.094
hausa
40
EV
HT1F3
hau_f_HT1F3_ev_read_402
Yallaɓai, ba zan samu damar kai matarka unguwa ba, ina da uzuri mai ƙarfi
audio/hau_f_HT1F3_ev_read_402.flac
female
15-29
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
hau_m_605
hau_m_605_he_spontaneous_032
Idan muka ce magani antibiotics muna nufin magani da yake taimakawa ko kuma yake yaki da ƙwayoyin cutar da suke a jikin ɗan Adam. Akwai ƙwayoyin cututtukan da isan suka sama da suna nunkuwa su hayayyafa su ƙaru a jikin ɗan Adam abun da suna buƙatar magani wanda zai dakatar da su zai tsayar da su daga wannan girma ko ha...
audio/hau_m_605_he_spontaneous_032.flac
male
30-45
Tertiary
99.44
hausa
40
HE
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_150
Zan ba ki aron komai a matsayinki na maƙwabciyata, amma kar ki ƙara cewa na ba ki aron kujeruna
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_150.flac
male
30-45
Secondary
9.774
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_259
Idan muka fahimci matsalar wasu, za mu fi yin addu’a da taimakawa juna.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_259.flac
male
46-60
Secondary
9.094
hausa
40
EV
HAGT3M1
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_380
Rage amfani da motoci masu aiki da man fetur zai rage gurɓatar iska.
audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_380.flac
male
46-59
Tertiary
7.234
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_256
Wasu mutane sukan gayyaci mutane cin abinci idan sun samu wata nasara a rayuwa.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_256.flac
female
30-45
Tertiary
8.874
hausa
40
EV
hau_m_048
hau_m_048_ag_spontaneous_023
Amfanin gona ya nuna yana shigo don girbe shi ne a nan wajen wato wannan wani yanayi ne wanda yana ɗaya daga daga cikin mahimmancin matakai a hakar noma lokacin da amfanin gona ya nuna yana nufin ya kai matsayin da za`a girbe shi kuma a yi amfani da shi domin kasuwanci ko wani amfani na daban, misali a gonar masara, ma...
audio/hau_m_048_ag_spontaneous_023.flac
male
15-29
Tertiary
102.656
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_345
Zai yi kyau ku ziyarci cibiyar Ɗanfodiyo ko Alhikima don su duba lafiyarku.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_345.flac
male
46-60
Tertiary
6.274
hausa
40
EV
HAGT2F1
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_530
Lokacin da mutum ya koyi fahimtar ra’ayoyin wasu, yana rage bambance-bambance.
audio/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_530.flac
female
30-45
Tertiary
7.994
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_019
Wasu suna rage kashe kuɗi don taimaka wa iyayensu da abubuwan yau da kullum.
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_019.flac
female
30-45
Secondary
6.434
hausa
40
EV
HP1M3
hau_m_HP1M3_ev_read_575
Idan mutum yana so ya guji cin bashi, dole ne ya tanadi don lokutan matsala.
audio/hau_m_HP1M3_ev_read_575.flac
male
15-29
Primary
7.414
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_153
Ɓarawon bai fita hayyacinsa ba, duk da dukan da aka naɗa masa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_153.flac
male
60+
Tertiary
6.294
hausa
40
EV
HT2M2
hau_m_HT2M2_ev_read_495
Ka daina barin dabbobinka suna yawo suna ɓata min ƙofar gidana da kashinsu
audio/hau_m_HT2M2_ev_read_495.flac
male
30-45
Tertiary
6.914
hausa
40
EV
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_438
Kuma ba za a sake ganin mu ko a ji ɗuriyarmu ba.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_438.flac
female
15-29
Secondary
4.974
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_403
Bayan sallar magriba, nakan zauna in saurari waƙoƙi masu kwantar da hankali.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_403.flac
male
15-29
Primary
6.774
hausa
40
EV
HT2M1
hau_m_HT2M1_ev_read_311
Ana koyar da yara yadda ake gai da manya a wasu yankuna.
audio/hau_m_HT2M1_ev_read_311.flac
male
30-45
Tertiary
4.994
hausa
40
EV
HP1M2
hau_m_HP1M2_ev_read_074
Amina ta fi son karatun litattafai fiye da kallon talabijin.
audio/hau_m_HP1M2_ev_read_074.flac
male
15-29
Primary
5.094
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_382
Idan na tsara abubuwan da zan yi, yana taimaka min wajen rage wahala.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_382.flac
male
30-45
Tertiary
5.274
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_527
Safiya ta gode wa 'yar uwarta da ta saya mata sabuwar hijabi.
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_527.flac
female
15-29
Tertiary
4.753
hausa
40
EV
HP1F1
hau_f_HP1F1_ev_read_169
Idan ana bikin unguwa, ana gayyatar baƙi daga wurare daban-daban don halarta.
audio/hau_f_HP1F1_ev_read_169.flac
female
15-29
Primary
9.194
hausa
40
EV
HAGS1M1
hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_224
Idris ya yi amfani da ajiyarsa bayan gobara ta lalata wani ɓangare na gidansa.
audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_224.flac
male
15-29
Secondary
7.934
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_037
Duk abin da za ka siya ka ce a ba ka rasiti.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_037.flac
female
15-29
Tertiary
5.914
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_450
Ajiya yana ba da tabbacin rayuwa, yayin da saka jari ke habaka dukiya.
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_450.flac
female
30-45
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
hau_m_420
hau_m_420_ev_spontaneous_006
Barka da warhaka a wannan faifai an mana bayani ne akan banki wato banki abinda ake nufi a nan shine banki shine wato ƙashin baya tattalin arziki kamar yanda muka sani zamani ya canza yanzu ba zamani ne da ake ajiyan kuɗaɗe a gida ba ajiyan kuɗaɗe a gida yakan jawo wato tashin hankali da damuwa kala daban-daban tunanin...
audio/hau_m_420_ev_spontaneous_006.flac
male
15-29
Secondary
192.6
hausa
40
EV
HS2F1
hau_f_HS2F1_ev_read_171
Sun koyi yadda ake gyaran rediyo da talabijin da kansu.
audio/hau_f_HS2F1_ev_read_171.flac
female
30-45
Secondary
4.154
hausa
40
EV
HS1M4
hau_m_HS1M4_ev_read_569
Rayuwa tana buƙatar ƙoƙari da dauriya domin samun cikakkiyar nasara.
audio/hau_m_HS1M4_ev_read_569.flac
male
15-29
Secondary
6.214
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_151
Ni ina son kyautata wa maƙwabta, kawai dai ba na so idan na ba wa mutum abu, ya ƙi godewa
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_151.flac
male
30-45
Secondary
9.454
hausa
40
EV
hau_m_420
hau_m_420_ev_spontaneous_022
Barka da warhaka! a wannan faifai an wato bayani ne akan yanayin wato samun ka yanayin kuma yanda wato lafiyarka yake tafiya kamar yanda muka sanni ne shi neman kuɗi abune da yake da matukar mahimmanci sabida sai da kuɗi wato kayi abubuwa na rayuwa da dama neman kuɗi da neman ilimi mahimman abubuwa ne da ya kamata ace ...
audio/hau_m_420_ev_spontaneous_022.flac
male
15-29
Secondary
153.12
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_366
Yawancin gidaje a Abuja sun koma amfani da hasken rana don rage dogaro da NEPA.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_366.flac
female
15-29
Tertiary
7.554
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_347
Na fi son amfani da man kwalliya mai ɗan ƙamshi domin jin daɗin fatata.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_347.flac
female
46-60
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
HT1M4
hau_m_HT1M4_ev_read_516
Wasu matasa sun shiga aikin ƙato-da-gora bayan da ɓarayi suka dame su.
audio/hau_m_HT1M4_ev_read_516.flac
male
15-29
Tertiary
6.234
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_579
Dole a kiyaye doka a zauna lafiya a ƙasar nan fa
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_579.flac
female
15-29
Tertiary
5.474
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_351
Bukukuwan cika shekara suna tuna wa mutum ci gaban da ya samu.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_351.flac
male
15-29
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
hau_m_267
hau_m_267_he_spontaneous_039
Cutar daji na mahaifa, cutar daji wanda ke kama gefen mahaifa ko kuma wanda yake kama maran mace shi dai wannan cuta ta daji cuta ce wacce take da matukar illa sosai ga lafiyar mata domin takan zamo sanadiyar hana haihuwa saboda ita wannan cuta takan hana ƙwayayen da suke a cikin mace ƙyanƙyasa harma akai ga samun ciki...
audio/hau_m_267_he_spontaneous_039.flac
male
30-45
Primary
98.06
hausa
40
HE
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_571
An umarci duk manoman waken garin da su je wajen dagaci su ba da kwano ɗai-ɗai don tallafa wa marayu
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_571.flac
male
60+
Tertiary
12.454
hausa
40
EV
hau_f_1049
hau_f_1049_ag_spontaneous_001
zanyi bayani akan yadda zan tantance lokacin gona ta ya girma ya isa a cire an zamani an zamanantar da amfanin gona ya zama wajibi idan akayi maganar samun riba da ta dace su ne hanyoyi sun haɗa da kamar fahimtar nau'in amfanin gona kafin a duba alamu na lokaci yana da kyau manoma su su fahimci nau'in amfanin gonaki na...
audio/hau_f_1049_ag_spontaneous_001.flac
female
46-60
Secondary
179.04
hausa
40
AG
HT3M1
hau_m_HT3M1_ev_read_433
Sukan yi wa ɗan kasuwar da jarinsa ya karye gidauniya domin tallafa masa.
audio/hau_m_HT3M1_ev_read_433.flac
male
46-60
Tertiary
6.554
hausa
40
EV
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_147
Muhammad yana sadakar gurasa da kunu, duk ranar juma'a da safe.
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_147.flac
male
15-29
Secondary
6.114
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_353
Kamfanonin da bankuna sukan gargaɗi mutane su guji cin bashi kafin biyan tsohon bashin.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_353.flac
female
15-29
Tertiary
8.434
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_097
Gwannati ta ci alwashin gyara hanyoyi guda biyu domin rage yawan haɗarurruka
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_097.flac
female
46-60
Tertiary
6.934
hausa
40
EV
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_001
Yana da muhimmanci mace da namiji su sami ‘yancin kansu ba tare da tsangwama ba.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_001.flac
male
15-29
Tertiary
6.694
hausa
40
EV
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_044
Rayuwa tana da daɗi, wani lokaci rayuwa tana da ban tsoro, wani lokaci rayuwa tana da abun baƙin ciki. Mostili, idan wani lokaci idan ta samu mutum, ta samu mutum, zai kasance yana jin baƙin ciki a rayuwa dai wani lokaci kuma, mutum zai kasance a cikin farin ciki. Ka zama mai san kanka, ka zama mai san mutane, ka zama ...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_044.flac
male
30-45
Tertiary
88.08
hausa
40
EV
hau_f_959
hau_f_959_ev_spontaneous_004
yawwa Assalamu'alaikum bambancin dai ɗanɗano da jinɗaɗi a tufafi yanada mahimmanci dan samun Assalamu'alaikum bambancin dai ɗanɗano da jinɗaɗi a tufafi yana da mahimmanci dan samun kyan gani ba tare da rasa kwanciyan hankali ba ga wasu shawarwari na ɗaya ka zaɓa kayan da ke da aji a jiki kaman kayan auduga inda ke da l...
audio/hau_f_959_ev_spontaneous_004.flac
female
46-60
Tertiary
160.68
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_025
Kamar jiya aka haife shi fa, Girman dan mutum ba wuya!
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_025.flac
female
30-45
Primary
5.314
hausa
40
EV
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_194
Bayan watanni shida, Fatima ta iya karanta littattafan Turanci ba tare da wahala ba.
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_194.flac
male
15-29
Tertiary
6.654
hausa
40
EV
HM4F3
hau_f_HM4F3_ev_read_593
Amma da a lokacin da yake maganar wani ya tanka, da an yi faɗa.
audio/hau_f_HM4F3_ev_read_593.flac
female
60+
Primary
6.054
hausa
40
EV
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_242
Da Rabe da Iro da Haladu sun biya kuɗin ruwansu na wannan watan
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_242.flac
female
46-60
Secondary
9.194
hausa
40
EV
hau_m_336
hau_m_336_ag_spontaneous_011
[cs] Word modern types of farming practices i idopt it in your area to grow Toba groups as yam /kasava etc [cs] kamar kullum dai me magana Ahmad Isah inkiya barde [um] me fassara ko magana izuwa yare na hausa wato wani haya a kebi dan yin noma da ya shafi a noma kaman irin noma doya da kuma rogo noman doya da noman rog...
audio/hau_m_336_ag_spontaneous_011.flac
male
15-29
Primary
193.98
hausa
40
AG
HT1M1
hau_m_HT1M1_ev_read_551
Ba na iya wuce mahaifina da takalma idan yana zaune a zaure.
audio/hau_m_HT1M1_ev_read_551.flac
male
15-29
Tertiary
5.894
hausa
40
EV
hau_m_1086
hau_m_1086_ag_spontaneous_004
Samar da abinci da ruwa a yana tasiri sosai wajen haihuwan dabbobi a Najeriya. A kamar shi abinci in dai in dabbobi ba sa ba su samun ingantaccen abinci ka ga bayanda za a yi su su su su su girma yanda ya kamata har su haihu. in har ba a ma ba dabbobi abinci mutuwa ma za su yi sabidda in dai ba sa amun abinci suna ci, ...
audio/hau_m_1086_ag_spontaneous_004.flac
male
15-29
Tertiary
151.68
hausa
40
AG
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_466
A wasu wurare, ana shafa wa jariri mai da turare don albarka da kariya.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_466.flac
female
30-45
Tertiary
7.214
hausa
40
EV
HT2M3
hau_m_HT2M3_ev_read_402
Kafin ta fara aiki, sai ta rubuta jerin abubuwan da take son kammalawa.
audio/hau_m_HT2M3_ev_read_402.flac
male
30-45
Tertiary
5.554
hausa
40
EV
HT2F1
hau_f_HT2F1_ev_read_367
Sadiya ta fi son mai kuɗi a kan talaka, saboda tana son farin ciki
audio/hau_f_HT2F1_ev_read_367.flac
female
30-45
Tertiary
5.934
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_414
Kula da yawan kashe kuɗi yana taimakawa wajen guje wa matsaloli na kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_414.flac
female
15-29
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_317
Kamalu ya koyi yadda ake adana ruwa don amfani da shi a lokacin rani.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_317.flac
male
60+
Tertiary
5.994
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_276
Baffa yakan biyo ta cikin unguwanni idan ya ji akwai cunkoson ababen hawa
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_276.flac
female
46-60
Tertiary
7.614
hausa
40
EV
HAGT1F3
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_431
Rabi ta gode wa Salisu saboda gurbin karatun da ya samo wa ‘yarta
audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_431.flac
female
15-29
Tertiary
6.394
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_324
Na ƙarfafi abokaina yayin da suka yi rawa a gasar cikin gida.
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_324.flac
male
46-60
Secondary
8.814
hausa
40
EV
hau_m_253
hau_m_253_he_spontaneous_024
Daga cikin hanyoyin da sashen, haihuwa na asibiti ke bi, domin inganta shayarwa. Dakuma temakama mata, tafuskancin samarda, ko kuma bunƙasa ruwan nonansu. Ya haɗa da shawarin da akan ba uwaye sabobbin haihuwa. Ta fuskacin sanin muhimmancin, shayar da jarirai madarar uwa. Da kuma tasirin da hakan kedashi ga lafiyar wann...
audio/hau_m_253_he_spontaneous_024.flac
male
15-29
Secondary
101.88
hausa
40
HE
hau_f_1153
hau_f_1153_ag_spontaneous_024
hakika wannan kwa kwa ne aka tura mun shi a kan nakura na shi kwa kwa ana samun shi ne a mafiya yawan lokaci a kudan cin najeria sune suka fi shuka wato kwa kwan ruwa kenan saboda kwa kwan ya kashi kashi amma wannan dai kwa kwa ne na ruwa ana anfani da shi ta wurare daban daban yana magani sannan ana cin shi ana jin da...
audio/hau_f_1153_ag_spontaneous_024.flac
female
46-60
Tertiary
169.98
hausa
40
AG
hau_f_249
hau_f_249_he_spontaneous_010
Rigakafin cutar karyaˋ garkuwan jikiˋ. Rigakafin cutan karyaˋ garkuwan jikiˋ yanaˋ da mahimmanciˋ don kareˋ kai da sauran al’umma dagaˋ kamuwaˋ da wannan cutaˋ mai karyaˋ garkuwan jikiˋ. Ga wasuˋ hanyoyin da za a iya bi don hanaˋ yaduwan cutan karyaˋ garkuwaˋ jikiˋ. Na farkoˋ yin amfaˋ da [cs] condom, [cs] yin amfaniˋ ...
audio/hau_f_249_he_spontaneous_010.flac
female
30-45
Primary
114.58
hausa
40
HE
hau_m_444
hau_m_444_he_spontaneous_024
Bangaren karban haihuwa na asibiti suna kara inganta da kuma bada shawarwari akan yanda za’a shayar da nonon uwa da kuma tallafi na madara da za’ayi amfani da itta wajen inganta lafiyan jariri na farko tara iyyaye tare da yi masu bita akan abinda ya shafi yanda ya kamata ma su shayar da nono da inda yakamata su aje yar...
audio/hau_m_444_he_spontaneous_024.flac
male
30-45
Secondary
77.84
hausa
40
HE
HT1M2
hau_m_HT1M2_ev_read_214
Muna haɗu wa da juna a yayin bikin Sallah da kuma Maulidi .
audio/hau_m_HT1M2_ev_read_214.flac
male
15-29
Tertiary
4.654
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_206
Na lura cewa yin kasafi yana taimakawa wajen yin rayuwa mai kyau da tsari.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_206.flac
female
15-29
Tertiary
8.234
hausa
40
EV
HT3M2
hau_m_HT3M2_ev_read_524
Na kafa iyaka domin kowanne ɓangare ya kauce wa kashe wa kashe kuɗi fiye da kima.
audio/hau_m_HT3M2_ev_read_524.flac
male
46-60
Tertiary
10.254
hausa
40
EV
hau_m_1065
hau_m_1065_ag_spontaneous_031
Barkanmu da wannan lokaci, sannunmu da sake saduwa a wani sashi inda za mu yi magana akan menene amfani da rashin amfanin da tauraron ɗan adam yake dashi wajen ɗauka wajen ɗaukowa a ayyukan da akeyi a gonakin Nigeria na ƙauyaku da farko dai mu sani tauraruwa da akayi amfani dashi wajen ayyukan gona yanada matuƙar mahim...
audio/hau_m_1065_ag_spontaneous_031.flac
male
46-60
Tertiary
154.14
hausa
40
AG
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_070
Rage amfani da robobi yana taimakawa wajen kare muhalli daga gurɓacewa.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_070.flac
male
60+
Tertiary
9.534
hausa
40
EV
hau_m_1076
hau_m_1076_ag_spontaneous_009
Wannan tambaya yana magana akan cewa muna ganin siyar da ƙulu taki da ko ƙaho,kasuwanci ne kuna ganin siyar da ƙulu,taki ko ƙaho kasuwanci ne me riba Eh, kasuwanci ne me riba sosai mana um siyar da taki ma kasuwanci ne babba me riba ana samun riba sosai shima ƙulun ana samun riba ga masu yi shi ma shima ƙahon ga masu s...
audio/hau_m_1076_ag_spontaneous_009.flac
male
46-60
Tertiary
163.26
hausa
40
AG
hau_f_1279
hau_f_1279_ev_spontaneous_014
Barka da war haka kafin wato in kama hanya zuwa ga tafiya makaranta wato nakan gudanar da wasu wato abubuwa muhimmai wadda wato zan fita kafin izu wa tafiya makaranta wadda za mu ga cewa wadda so dayawan lokaci bayan na shirya zan tafi nakan wato shirye shirye na abubuwa da zan tafi makaranta dasu kama da ga kan littat...
audio/hau_f_1279_ev_spontaneous_014.flac
female
46-60
Tertiary
167.22
hausa
40
EV
HS2M2
hau_m_HS2M2_ev_read_178
Yana da kyau a bayyana abubuwan rayuwa ga maƙwabta masu aminci.
audio/hau_m_HS2M2_ev_read_178.flac
male
30-45
Secondary
6.074
hausa
40
EV
HM4M2
hau_m_HM4M2_ev_read_206
Tafiya a cikin hamada ko cikin duwatsu yana ƙara min himma da kuzari.
audio/hau_m_HM4M2_ev_read_206.flac
male
60+
Tertiary
8.654
hausa
40
EV
hau_m_376
hau_m_376_ag_spontaneous_026
Wato ni ina zaune a garin Kaduna, garin Kaduna kuma Makera Kakuri ina yin noma kala-kala daban-daban ina nufin nau’in amfanin gona da suke girma mafi kyau a Makera Kakuri Kaduna South, a Makera Kakuri Kaduna South nau’o’in amfanin gona da suka fi girma sun haɗa da, na farko dai akwai masara wannan shi ne amfanin gona m...
audio/hau_m_376_ag_spontaneous_026.flac
male
15-29
Primary
102.74
hausa
40
AG
hau_m_305
hau_m_305_he_spontaneous_009
Mene ne hanyoyi daya kamata abi? Domin sarrafawa da rarraba kayan albarkatu? Kaman su kayan abinci, da ruwa a matsugunin gaggawa. Sarrafa da rarraba kayan abinci da ruwa a matsugunin gaggawa sun hada da abubuwa kamar haka: Na ɗaya tsatsare da gudanarwa, hukumomin gaggawa su kafa ƙa’idoji sannan su daidaita da hukumomin...
audio/hau_m_305_he_spontaneous_009.flac
male
15-29
Primary
100.18
hausa
40
HE
HM4F1
hau_f_HM4F1_ev_read_570
Sun ƙi ba wa ‘yan sandan komai, don haka suka kore su daga wurin da suke sayar da ruwa.
audio/hau_f_HM4F1_ev_read_570.flac
female
60+
Primary
7.394
hausa
40
EV
hau_m_234
hau_m_234_ev_spontaneous_008
Cunkoson ababen hawa, suna faruwa ne a yayin da ake gabatar da wasu bukukuwa, bukukuwan sun kasance na ƙarshen shekara ne, ko kuma bukukuwa ne a lokacin da ake bikin sallah, ko lokacin da ake bukukuwa na al’umma ko na al’ada, wanda ya kasance ana samun cunkoson ababen hawa akan tituna, wanda suka haɗa da mashina da mut...
audio/hau_m_234_ev_spontaneous_008.flac
male
30-45
Tertiary
97.86
hausa
40
EV
hau_f_622
hau_f_622_ag_spontaneous_030
Fere rogo, naga wata mata zaune akan karamar kujera tana tare da wani na miji a gefenta wata kila mijinta ne a gaban su akwai babban tari ko kuma nace tarin rogo ne masu yawa ne a gaban ta, wannan rogon yana bada wani muhimmin tubali da ake amfani dashi ta hanyoyi da dama kuma yana da fa’ida mai yawa a jiki, matan tana...
audio/hau_f_622_ag_spontaneous_030.flac
female
15-29
Tertiary
97
hausa
40
AG
HS3F1
hau_f_HS3F1_ev_read_066
A riƙa canza wayoyin lantarki da suka tsufa don kauce wa matsala.
audio/hau_f_HS3F1_ev_read_066.flac
female
46-60
Secondary
6.914
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_037
Ina jin su Barau da ƙaninsa suna faɗa da sasafe, kamar ba wa da ƙani ba
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_037.flac
female
30-45
Secondary
6.754
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_362
Yana da kyau a tallata sana’o’in mutanen gari domin ƙarfafa kasuwancinsu.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_362.flac
male
46-60
Primary
10.154
hausa
40
EV
hau_m_1531
hau_m_1531_he_spontaneous_022
A ma'aikatan lafiya na iya mu'amala da marasa lafiya da ke dogaro da yiwuwar faɗakarwa ta bin gaskiya fight healing cikin mutunci da inganci ta hanyar fahimta haƙuri da girmama ra'ayoyi ra'ayoyi mataki na farko shi ne shi ne sauraron marar lafiya da gaske tare da nuna girmamawa ga wan gaskiyarsa ba tare da raina, arin ...
audio/hau_m_1531_he_spontaneous_022.flac
male
46-60
Tertiary
163.92
hausa
40
HE
HS1F1
hau_f_HS1F1_ev_read_311
Wasu mafarkai sukan sa mutum ya farka da sauri saboda tsananin razana.
audio/hau_f_HS1F1_ev_read_311.flac
female
15-29
Secondary
5.974
hausa
40
EV
HP2F1
hau_f_HP2F1_ev_read_446
Idan ina daraja lokaci yau, zan fi cin gajiyar damarmakin da ke gabana.
audio/hau_f_HP2F1_ev_read_446.flac
female
30-45
Primary
12.154
hausa
40
EV
HT3F2
hau_f_HT3F2_ev_read_048
Na fahimci cewa idan na fara ranar da nazari, ina samun kyakkyawan sakamako.
audio/hau_f_HT3F2_ev_read_048.flac
female
46-60
Tertiary
7.714
hausa
40
EV
HT2F2
hau_f_HT2F2_ev_read_210
Matsaloli suna koya wa mutum yadda zai riƙe kansa ba tare da faɗuwar gaba ba.
audio/hau_f_HT2F2_ev_read_210.flac
female
30-45
Tertiary
7.014
hausa
40
EV
HS2F2
hau_f_HS2F2_ev_read_579
Nakan sasanta Bala da matarsa, amma akwai abubuwan da ba na shiga saboda ina da iyaka
audio/hau_f_HS2F2_ev_read_579.flac
female
30-45
Secondary
7.794
hausa
40
EV
HM4M1
hau_m_HM4M1_ev_read_037
Gujewa tunanin abin da ke kawo damuwa, yakan taimaka wajen samun kwanciyar hankali.
audio/hau_m_HM4M1_ev_read_037.flac
male
60+
Tertiary
6.714
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_570
Ibrahim ya fi so a yi sharar gida sau biyu a sati.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_570.flac
male
46-60
Primary
7.114
hausa
40
EV
HP1F2
hau_f_HP1F2_ev_read_361
Marka ta koyi cewa ba kowane mutum ke fahimtar yadda take ji ba.
audio/hau_f_HP1F2_ev_read_361.flac
female
15-29
Primary
6.814
hausa
40
EV
hau_f_765
hau_f_765_ag_spontaneous_039
Barkan mu da warhaka. Barkan mu da sake saduwa a yau dai muna ɗauke muku da bayani ne akan soya kayayyakin da aka sarrafa da fulawa. Kamar misalin cin cin shi dai cin cin wani abune wanda aka sarrafashi da garin fulawa ta hanyan amfani da wasu sinadarai wanda suka haɗa da suga, kwai, bota, bekin foda dashi karan kanshi...
audio/hau_f_765_ag_spontaneous_039.flac
female
15-29
Tertiary
111.96
hausa
40
AG
HS1M2
hau_m_HS1M2_ev_read_029
Bari na bayar a kai wa almajirancan rigunan sanyi, akwai sanyi!
audio/hau_m_HS1M2_ev_read_029.flac
male
15-29
Secondary
5.074
hausa
40
EV
HP3M1
hau_m_HP3M1_ev_read_120
Maryam tana sauraron mutane da kyau kafin ta bada amsa a zance.
audio/hau_m_HP3M1_ev_read_120.flac
male
46-60
Primary
8.394
hausa
40
EV
HT1M3
hau_m_HT1M3_ev_read_439
A wasu lokuta, na fi son cin dambun nama saboda yana da sauƙin samu.
audio/hau_m_HT1M3_ev_read_439.flac
male
15-29
Tertiary
5.754
hausa
40
EV
HS3M2
hau_m_HS3M2_ev_read_432
Da tare da Sadiya kuka yi, da tuni kun kammala aikin nan fa
audio/hau_m_HS3M2_ev_read_432.flac
male
46-60
Secondary
6.734
hausa
40
EV
HP2M1
hau_m_HP2M1_ev_read_070
Idan za a ƙara yawan ma’aikatan banki, mutane ba za su daɗe suna jira ba.
audio/hau_m_HP2M1_ev_read_070.flac
male
30-45
Primary
6.714
hausa
40
EV
HT1F4
hau_f_HT1F4_ev_read_280
Yana da kyau a koya wa mutane yadda za su yi mu'amala da kuɗi.
audio/hau_f_HT1F4_ev_read_280.flac
female
15-29
Tertiary
6.994
hausa
40
EV
HT3F1
hau_f_HT3F1_ev_read_181
Jami'ai sun ce akwai motar da ta lalace a tsakiyar titi, wadda take haddasa tsaiko.
audio/hau_f_HT3F1_ev_read_181.flac
female
46-60
Tertiary
8.254
hausa
40
EV