audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_1638 | hau_m_1638_he_spontaneous_008 | Hana yaɗuwar cutar zazzaɓin cizon sauro. [pause] Cutar zazzaɓin cizon sauro [pause] ta kasance ɗaya daga cikin manyan ƙalubalen da da ke fuskantan duniya musamman ƙasashe masu tasowa. Inda take dalilin mutuwar mutane da dama a kowace shekara. [pause] Wannan ya na faruwa ne duk da ƙokarin da ake yi na shawo kan cutar ta... | audio/hau_m_1638_he_spontaneous_008.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.4 | hausa | 40 | HE | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_564 | Maza ma kan duba madubin don gyaran gamu ko gashin baki. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_564.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_421 | Rage yawan yin faɗa yana taimakawa wajen samun jituwa tsakanin mutane. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_421.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_055 | Taimaka wa yaro ya ɗauki kaya na iya sa shi farin ciki. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_055.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.954 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_490 | Yana son zuwa wajen budurwarsa a-kai-a-kai domin su fita yawon shaƙatawa. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_490.flac | female | 46-60 | Secondary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_424 | hau_m_424_ev_spontaneous_029 | Barka da war haka, a wannan pai-pai an gwado mana ne yanda za'a wato ƙirƙiri shiye-shirye na aiki. Kamar yadda muka sani, zaka iya wato rubutawa ko zane yanayin shirye-shirye na aikin da zaka yi ko ince na aikin da kakeyi misali, wato idan aikin ka ya shapi zuwa litini ne izuwa wato juma'a kamar kwanaki biyar kenan a m... | audio/hau_m_424_ev_spontaneous_029.flac | male | 15-29 | Secondary | 170.88 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_076 | Mutane na buƙatar fahimta cewa bayarwa dole ne ta zama ta sa rai ba tilas ba. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_076.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.66 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_534 | Ya kamata gwamnati ta samar da tsarin tallafin karatu domin daƙile rashin ilimi. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_534.flac | male | 30-45 | Primary | 7.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2F1 | hau_f_HT2F1_ev_read_424 | Ajiye kuɗi yana ba mutum damar gujewa rashin tabbas a rayuwa. | audio/hau_f_HT2F1_ev_read_424.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_406 | Akwai ma masu kaɗa wa sarki tambari da yi masa kirari. | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_406.flac | female | 46-60 | Secondary | 5.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_455 | Bayar da taimako ga abokin aiki ko maƙwabci ba tare da roƙo ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_455.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.834 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_596 | Zuwan yara ɗakin gwaje-gwajen kimiyya, yana ƙara musu karsashi wajen koyo. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_596.flac | female | 15-29 | Primary | 7.894 | hausa | 40 | EV | |
HS3F2 | hau_f_HS3F2_ev_read_572 | Akwai wasu al'adu masu ban sha'awa na bayan aure, kamar irin su "tasani". | audio/hau_f_HS3F2_ev_read_572.flac | female | 46-60 | Secondary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_423 | A lokacin wasan dambe, ka tabbatar da ka kayar da mutum, shi ne nasara! | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_423.flac | male | 46-60 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_198 | Dokokin gwamnati na iya kare ‘yan kasa, amma wasu suna hana ci gaban tattalin arziki. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_198.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_057 | Kiwon aladu a inda nake baida wani asali sosai, saboda mutane basu cika kiwo ta aladu ba, amma masu kiwon aladun nan kaɗan daga cikin su sukan kiwo ta aladun ne ta hanyar rufe su a gida, domin ba sa son fitan shi da yawo, sabida suna samun cuta kala-kala in aka sake su suna yawo. Saboda shiga bola da kwata da suke yi. ... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_057.flac | male | 15-29 | Tertiary | 105.26 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_178 | Rayuwa kenan, a da fa sai na yi dako nake iya cin abinci. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_178.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_592 | Ayyukan yau da kullum kamar share gida da goge kayan ɗaki suna taimakawa wajen tabbatar da tsafta. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_592.flac | male | 46-60 | Primary | 9.554 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_900 | hau_m_900_ev_spontaneous_012 | Wannan na farko ta inda za'a taimaka ma shi shine ta harkan ilimi, saboda ilimi wani babban abu ne a rayuwa, saboda da inda babu ilimi al-amura ba sa tafiya yanda su ka kamata, na farko de a yankin wurinnan yakamata a tabbatar da harkan ilimi, ze iya yiwuwa ko irin karatun zaure ne, in wurin ba irin makarantan boko na ... | audio/hau_m_900_ev_spontaneous_012.flac | male | 15-29 | Tertiary | 161.16 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_255 | hau_m_255_ag_spontaneous_029 | Gonar wake aloyi mai makwannii biyu, a gonae wake aloyin mai makwannii biyu ya shuka , shukar tana cikin matakin farko na girma idan take fitar da ganyaye kuma tana fara kafa tushe ƙarfi. Wannan lokaci ne mai mahimmanci don tabbatar da cewa wake ya isasshen ruwa iska oxygen da kuma abubuwa gina jiki daga ƙasa. Tsafta a... | audio/hau_m_255_ag_spontaneous_029.flac | male | 15-29 | Primary | 128.88 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_069 | Barin yara barkatai a kan titi babbar illa ce ga makomar al'umma. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_069.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.634 | hausa | 40 | EV | |
HT1M1 | hau_m_HT1M1_ev_read_172 | Bala ya nuna wa duniya shi na Allah ne, yana yin riya. | audio/hau_m_HT1M1_ev_read_172.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.774 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_347 | Babu wata alaƙa da za ta ɗore ba tare da ɓangarorin biyu ba. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_347.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_558 | Da safe, Fadila ta gode wa Allah da ya ba ta damar kammala karatunta. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_558.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.113 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1101 | hau_f_1101_ag_spontaneous_013 | wannan kaman yanda muke gani wannan wurin kiwon aladune aladu da ake anfani dashi hasali mu ana ba muncika kiwon shi ba saboda [?] ba'acika ba'a cika ciba wannan aladun gasunan kamar li kitoci ne kula da aladun ne suke duba su suma akan yi anfani da su gurin nama nama da mai dan aladu suna da mai sosai sannan suna da n... | audio/hau_f_1101_ag_spontaneous_013.flac | female | 60+ | Secondary | 153.42 | hausa | 40 | AG | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_350 | Ban taɓa ganin mai hannun baiwa irin shugaban ƙaramar hukumarku ba. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_350.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.114 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_145 | Auren kashe wuta ta yi, sai dai ba ta ji da daɗi ba. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_145.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.34 | hausa | 40 | EV | |
HS3M2 | hau_m_HS3M2_ev_read_248 | Idan muka fahimci yadda wasu ke ji, ba za mu yi musu hukunci cikin gaggawa ba. | audio/hau_m_HS3M2_ev_read_248.flac | male | 46-60 | Secondary | 9.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_191 | Bala ya daina shan taba, bayan ya kwanta a asibiti tsawon mako uku. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_191.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_035 | hau_m_035_he_spontaneous_007 | Kasuwa, guri ne da ake ma kirari da kasuwa akai miki dole. Kasuwa wuri ne da ake saye da sayarwa na kayayyakin masarufi. Za ka iya samun jinsin maza da mata a cikin kowani irin kasuwa, ba a bambancewa ace wannan kasuwan ta maza ce kaɗai ko kuma wannan kasuwan ta mata ce kaɗai. Duk abubuwan da kake so ka saya, akwai iri... | audio/hau_m_035_he_spontaneous_007.flac | male | 15-29 | Secondary | 97.98 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_662 | hau_f_662_ag_spontaneous_022 | “Waiting by the meal to be cooked”, waton a Hausance, jiran abinci yayin da ake dafawa. Lokacin da ake dafa abinci, wasu na iya zaunawa kusa da wuta ko kicin, suna jiran abinci ya yi. Wannan, yana iya zama saboda suna jin yunwa, suna so su duba yadda abinci ke tafiya ko kuma suna temaka wa me dafa abinci. Dalilan jiran... | audio/hau_f_662_ag_spontaneous_022.flac | female | 30-45 | Tertiary | 95.33 | hausa | 40 | AG | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_546 | Ina wuni Malam Haruna, yaya dabbobi? Sun samu kiwo sosai kuwa? | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_546.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_544 | Yau, Ibrahim zai gode wa mijin ƴarsa da ya taimaka masa wajen kammala aikin gida da gona. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_544.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.553 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_915 | hau_f_915_ev_spontaneous_044 | Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana yara ne yanda suka jeru suke cin abinci kamar yadda muka sani yara wato akan yi girki a zuba musu wanda za su zauna su ci kamar yadda muka sani yara suna da haɗin-kai a lokuta daban-daban yayin da za ku ga cewa in su ka ga ɗan uwansu yana cikinku wato ko wani hali ko babu a... | audio/hau_f_915_ev_spontaneous_044.flac | female | 30-45 | Tertiary | 158.52 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_375 | Wani yaro ya koyi dafuwar abinci don taimakawa tsohuwar da ke gidansu. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_375.flac | female | 60+ | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HT3M1 | hau_m_HT3M1_ev_read_383 | Da yawan masu kamuwa da cutukan zamanin matasa ne da suka fi son rayuwar jin daɗi. | audio/hau_m_HT3M1_ev_read_383.flac | male | 46-60 | Tertiary | 13.554 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_223 | Idan mutum yana neman ilimi, yana iya samun sauƙi wajen shawo kan matsaloli. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_223.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.714 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_383 | hau_m_383_he_spontaneous_030 | [?]a dukkanin aikin likitanci koh abinda ya shafi kiwon lafiya [um] a kwai abubun da ake kira na korun ta kwana wannan abun ana akanyi anfani da wani abu a madadin wani abu a wannan guri shine yanda zaka amfani da wani igiya koh tsumma koh wani kyelle da kake dashi yayin da aka samu wani aksiden yayin da aka samu wani ... | audio/hau_m_383_he_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.4 | hausa | 40 | HE | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_118 | Suna yin zaman majalisar unguwa ne da yamma domin rage lokaci. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_118.flac | male | 15-29 | Primary | 6.254 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_216 | Ladi za ta sayi kaya da yawa kafin farashinsu ya yi tashin gwauron zabi. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_216.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_157 | Sun tafi dubiyar mara lafiya wanda aka kwantar a asibiti. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_157.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.054 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_105 | Tun ba ma ƙasashen da suke Gabas ta Tsakiya ba, waɗannan kullum a cikin masifa suke. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_105.flac | female | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_290 | Mutane na jin tsoron ƴan sanda saboda ana haɗa kai da su a cutar da mutane. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_290.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.5 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_556 | Me ya faru yau na ga kin ɗora babbar tukunya akan wuta. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_556.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.353 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_576 | Ba dole ne mutum ya yarda da duk abin da malaman addini ke faɗa ba. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_576.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.034 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_227 | Gwara mutum ya nemi abin yi, tunda albashi baya wadatarwa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_227.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.914 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_546 | Magidantan unguwar sun taru sun tattauna a kan matsalar shara da ake zubar wa a cikin unguwa | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_546.flac | male | 60+ | Tertiary | 10.334 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_388 | Shirya bukukuwa na bukatar tunani mai zurfi, don kauce wa ruɗani. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_388.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.174 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_003 | Na tambayi Hamza idan yana da buƙatar tallafi akan wani matsala. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_003.flac | female | 46-60 | Primary | 5.714 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_569 | Idan mutum bai tanadi ba, yana iya fuskantar wahala a lokacin matsala. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_569.flac | male | 15-29 | Primary | 5.814 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_316 | Mutanen da sukayi nasara suna zamar min abin koyi a rayuwata. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_316.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M1 | hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_535 | Yin tambayoyi ga shugabannin addini yana ƙara ilimi, amma dole a kiyaye mutuncinsu. | audio/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_535.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.554 | hausa | 40 | EV | |
HS2F2 | hau_f_HS2F2_ev_read_004 | Tun da burikanmu da ra'ayoyinmu sun zo ɗaya sai a fara wannan yunƙuri. | audio/hau_f_HS2F2_ev_read_004.flac | female | 30-45 | Secondary | 6.634 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_484 | Ya riga ya saba zuwa taro da a makare, shi ya sa ko kallonsa ban yi ba da ya shigo | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_484.flac | male | 30-45 | Tertiary | 9.114 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_114 | Sannan taimakon wani yana jawo alheri da albarka ga mai yi. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_114.flac | female | 60+ | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HS1M3 | hau_m_HS1M3_ev_read_228 | Ba na shiga duk abin da na san zai kawo min matsala. | audio/hau_m_HS1M3_ev_read_228.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.093 | hausa | 40 | EV | |
HT2M2 | hau_m_HT2M2_ev_read_005 | Idan matsala ta taso, yana da kyau a yi magana cikin lumana. | audio/hau_m_HT2M2_ev_read_005.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_065 | Bayan ya fahimci laifinsa, Salisu ya yanke shawarar gina sabuwar rayuwa. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_065.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.994 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_398 | Shirya gasa don tara kuɗi yana samar da tallafi ga marasa galihu da ƙananan makarantu. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_398.flac | male | 46-60 | Secondary | 7.714 | hausa | 40 | EV | |
HS3M1 | hau_m_HS3M1_ev_read_527 | Wani saurayi ya fitar da lokacinsa don koya wa yara karatun Alƙur’ani. | audio/hau_m_HS3M1_ev_read_527.flac | male | 46-60 | Secondary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_544 | Zamu iya samun cigaba idan muka haɗa ra'ayoyin shugaba da sababbin dabaru. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_544.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.574 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_495 | Yau, zan yi wa wani alheri don nuna godiya da abubuwan da nake da su. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_495.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_107 | In ka shirya ka kira ni bayan biyar da rabi sai mu tafi gida. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_107.flac | female | 15-29 | Tertiary | 4.673 | hausa | 40 | EV | |
HM4M1 | hau_m_HM4M1_ev_read_134 | Nana ta gano cewa rungumar gaskiya na taimakawa wajen rage rashin tabbas. | audio/hau_m_HM4M1_ev_read_134.flac | male | 60+ | Tertiary | 7.874 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_513 | Takan fara yin abubuwan da za su amfane ta a kan waɗanda za su amfani sauran jama'a | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_513.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_331 | Kuma in za su yi azumi a garin, to su dinga yin sahur. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_331.flac | male | 15-29 | Secondary | 4.694 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_450 | Kullum sai na mammatsa hannuna idan na tashi daga bacci | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_450.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.094 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_047 | Wasannin nishaɗi a yayin liyafa yana kawo farin ciki da annashuwa. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_047.flac | female | 15-29 | Primary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_029 | hau_m_029_ev_spontaneous_014 | Matakan koyon tafiya na farko akwai reflex na jarirai wanda yake fara wa daga watanni biyu. Jarirai suna da reflex na tafiya inda suke yin motsin tafiya, idan aka riƙe su tsaye tare da ƙafafun su suna taɓa ƙasa. Sai kuma wannan relex ɗin yana gushewa yayin da suke girma sai kuma akwai ƙarfafa jiki da kuma kai wanda yak... | audio/hau_m_029_ev_spontaneous_014.flac | male | 30-45 | Secondary | 117.84 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1138 | hau_m_1138_ag_spontaneous_013 | Da farko dai shi gaskiya Rake akwai...yana da mahimmanci da dama ta ɓangaran lafiya ta hanyoyi daban daban saboda gaskiya a cikin...duk a cikin kaya irin marmari haka zaka ga ba wani irin wani...kayan marmari ko itatuwa da yake da suppa da yanayi daban da kuma sinadiran yadda ake sarrafa shi ta hanyoyi daban daban irin... | audio/hau_m_1138_ag_spontaneous_013.flac | male | 46-60 | Tertiary | 152.28 | hausa | 40 | AG | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_097 | Abin takaici ne mutum ya ci bashi don wata ƙaramar matsala. | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_097.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_185 | Ka dinga fita da lema ko rigar ruwa a lokacin damina. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_185.flac | male | 46-59 | Tertiary | 5.594 | hausa | 40 | EV | |
HS3F1 | hau_f_HS3F1_ev_read_157 | Kayan ɗaki suna buƙatar gyara lokaci-lokaci don a samu dogon lokaci ana amfani da su. | audio/hau_f_HS3F1_ev_read_157.flac | female | 46-60 | Secondary | 10.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_194 | Ba na jin daɗin yadda kawuna yake ɗauka na tamfar wani yaro alhali na girma. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_194.flac | female | 15-29 | Primary | 9.734 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_050 | Kuma fa mabiya ɗin nan ba za su iya tsinana masa komai ba. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_050.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_442 | Mu koya wa yaranmu ƙarfin zuciya, domin ta haka ne za su yi nasara. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_442.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.374 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_115 | hau_f_115_ev_spontaneous_034 | Patauci, ko kuma ince kasuwanci a cikin kwale kwale na ruwa macece ke kasuwanci tana saide saiden ta a cikin kwale kwale nan ta dogara da kanta bata zauna bata zauna sai an kawo mata ba bata zauna sai miji ya fita ya nemo ya bata ba kuma daga gani kabila ce ba bahaushiya bace ta fita ta nema don ta ciyar da iyalan ta t... | audio/hau_f_115_ev_spontaneous_034.flac | female | 15-29 | Primary | 160.26 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F3 | hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_052 | Bayan ya ci amanarta, ya yarda cewa kowane mutum na buƙatar iyaka. | audio/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_052.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.193 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_042 | hau_f_042_ev_spontaneous_005 | Yaron da ke barci yana nufin yaro wanda yake cikin yanayi na hutawa ko barci. Barci yana daga cikin muhimman abubuwa a rayuwan kowane mutum, musamman yara. Saboda yana taimakawa wajen bawa jikinsu da kwakwalwarsu don samun hutu da kuma cigaba da girma. Muhimmacin barci ga yara, girman jiki, barci yana da matuƙar muhimm... | audio/hau_f_042_ev_spontaneous_005.flac | female | 15-29 | Tertiary | 109.44 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F2 | hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_486 | Na koya cewa dole ne mutum ya mutunta kansa kafin wasu su mutunta shi. | audio/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_486.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1574 | hau_f_1574_he_spontaneous_011 | Yadda al'adu suke taka mahimmiyar ruwa wurin hana suke taka muguwar rawa wajan hana mace wurin hana mace wurin hana mace ta kula da kanta, lokacin haihuwa al'adu suna taka mahimmiyar ruwa, rawa warin wannan mugun abu ta yadda zaka ga mace in tana da ciki wai al'ada ya bata dama wai ta riƙa jin kunya saboda idan taje as... | audio/hau_f_1574_he_spontaneous_011.flac | female | 60+ | Secondary | 152.46 | hausa | 40 | HE | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_105 | Idan dare ya yi, na kan duba ko na shirya kayana na washegari. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_105.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.894 | hausa | 40 | EV | |
HM4F2 | hau_f_HM4F2_ev_read_070 | Rage siyan abubuwan da ba su da muhimmanci yana ƙara ƙarfin tattalin arziƙi. | audio/hau_f_HM4F2_ev_read_070.flac | female | 60+ | Primary | 8.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_029 | Barka da war haka a wannan hoto an gwado mana ne na hoto yanda ake gina gida kamar yadda muka sani gina gida abune da yake da matuƙar mahimmanci abune da yake da matuƙar tasiri a tsakanin al'umma yayin da ake gina gida wato akanyi wato gurare da dama kama daga kan ɗakuna wanda ake kwana a cikin ta ɗakuna wanda ake zama... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_029.flac | female | 30-45 | Tertiary | 157.08 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1519 | hau_f_1519_he_spontaneous_013 | alamomin rauni raunin addini raunin addini wani yanayi ne da dake faruwa ga mutum bayan ya fuskanci tsananin matsi tsoro ko cin zarafi a cikin a cikin tsarin addini ko ƙungiyar addini wannan rauni wannan rauni na iya ka na iya shafar na iya shafar ƙwaƙwalwa tunani halayya dakuma dangantakar mutum da ƙasa. dangantakar m... | audio/hau_f_1519_he_spontaneous_013.flac | female | 30-45 | Tertiary | 205.56 | hausa | 40 | HE | |
hau_f_600 | hau_f_600_ev_spontaneous_027 | Su sana’o’i walau na hannu ne ko kasuwanci ko na fasaha ko na ɗinki ko; ko na girki da sauransu. Dik yawancin masu sana’o’i za ka ga suna da abu guda, kamar irin hangen nesa. Za ka ga da yawansu suna da hangen nesa, me za su cim ma a yaruwansu, nan da shekara biyu zuwa shekara uku, wane masayi suke. Za ka ga kuma suna ... | audio/hau_f_600_ev_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 150.42 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1212 | hau_f_1212_he_spontaneous_004 | a wannan bidiyo yana nuna mana wani shago ne ko wajen sai da magunguna mai suna Jani pharmacy limited an samu korafi daga hanun yan magunguna a nigeria game da tasirin tsutan covid 19 a bangaren su sun ce hauhawan farashin magunguna ya samu asaline sakamakon annoba a cewan wani dan magani kashi sabain da biyar na kayai... | audio/hau_f_1212_he_spontaneous_004.flac | female | 46-60 | Secondary | 150.3 | hausa | 40 | HE | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_310 | Dole kowane ɗan takara ya fara yin rijistar jam'iyyarsa da sayen fom. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_310.flac | male | 30-45 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_570 | hau_f_570_he_spontaneous_027 | Shi ya sa su mutanen da kake gani an haife su da wani matsala ko kuma wasu matsaloli da yawa wasu kuma sai ka ga matsalar ƙwaƙwalwa ne ko kuma wani tsatson jikinsu ba yanda ya kamata yake ba. Ai abun nan abubuwa nan za a iya karewa tun mace ta faɗa ta ce, tana da juna biyu ciki sai a yi gaggawa zuwa asibiti musamman ma... | audio/hau_f_570_he_spontaneous_027.flac | female | 15-29 | Tertiary | 94.72 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_931 | hau_m_931_ag_spontaneous_019 | wannan gashi nan a gonane gashi nan ya na ta ana ta cire anfanin gona ne gashi nan dai alaman ana girbi ne ai nan ana ta girbi ne [?] masara ake girbewa ko dawa ne gashinan dai yana cikin gona ne yana aiki gashinan ya debo gashinan a gashi nan kara ne gashi nan a hanuna wanda anfanin gona da ake da yake cikin gonan a y... | audio/hau_m_931_ag_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Tertiary | 158.7 | hausa | 40 | AG | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_056 | Duk da cewa ba shi da saurin yarda, Rabi’u ya fahimci cewa babu wanda ba ya kuskure. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_056.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_507 | Aminu ne jami'i mai kula da gyare-gyaren wutar lantarkin unguwanni 3 da suke kusa. | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_507.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.634 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_134 | hau_m_134_ag_spontaneous_027 | yaro da uban sa suke cin abinci da abun sha mara nauyi da suke hira suna jin daɗin abun nan da suke ʧi a wannan hoton yana nuna yaron na matuƙar cikin ƙoshin lafiya kuma baban na kula da shi yanda ya ɗauko abinci a cokali yana so ya bashi yana da kyau ka kula da yaron ka sosai domin kuzarin sa da lafiyar shin a daga ci... | audio/hau_m_134_ag_spontaneous_027.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.205333 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_003 | [um] kaman yanda muka gani muka sani a nan duk wani abu da mutum ya fuskanta ya na so ya iya ko ya koya to dole sai bi wasu hanyoyi wanda zan faɗa a yanzu. Misali in ka na so kayi [um] sana'a dole sai kaje ka samu wanda suke sana'a irin wannan ko wanda suke haɓaka kasuwanci shi, basshi yiwuwa ace misali ka na sana'a sa... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_003.flac | male | 46-60 | Tertiary | 158.7 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_197 | hau_m_197_ag_spontaneous_032 | Manoma a Bauchi suna shirin wargi don mangance yiwuwar ambaliyar ruwa ta hanyoyi kamar haka; na farko maginuwar shingin ruwa, suna gina shingin ruwa na tubali, yumɓu ko wasu kayan da za su hana ruwa kwarara acikin gonakinsu. Na biyu, akwai zane na laluɓe hanyoyin ruwa, wannan hanya suna yin noman da zai bi tsarin ganga... | audio/hau_m_197_ag_spontaneous_032.flac | male | 30-45 | Tertiary | 99.48 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_006 | Shi kuwa jirgin sama, kowa ya san harka ce ta masu hannu da shuni. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 5.274 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_193 | Safiya ta fahimci cewa samun isasshen barci yana taimakawa lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwa. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_193.flac | female | 15-29 | Secondary | 8.394 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_302 | Na lura cewa wasu abubuwa da suka faru sun taimaka min wajen fahimtar mutane. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_302.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_444 | Akwai abubuwa da yawa da ya kamata a ce ƴan ƙasa suna amfana da su. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_444.flac | female | 15-29 | Primary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_077 | Idan na ga wani babban mutum ɗauke da kaya masu nauyi ina ɗaukar masa zuwa inda zai je. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_077.flac | male | 15-29 | Secondary | 7.554 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.