audio audioduration (s) 2.95 550 | speaker_id stringclasses 428
values | audio_id stringlengths 23 32 | transcript stringlengths 34 4.55k | audio_path stringlengths 34 43 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | duration float64 2.95 550 | language stringclasses 1
value | snr int64 40 40 | domain stringclasses 3
values |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
HAGT2F3 | hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_367 | Bayyana wa juna ra’ayi yana sa ku fi fahimtar halayenku. | audio/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_367.flac | female | 30-45 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_549 | Hauwa'u ta gode wa mijinta da ya ba ta tukunya sabuwa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_549.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_335 | hau_m_335_he_spontaneous_040 | Samun abinci mai kyau don lafiyar rayuwanmu. Hakika da gaske ne cin abinci wani babban magani ne, sannan samun abinci wanda zai zamto ya gina jiki, ya ƙarawa jiki girma, sannan ya taimawa wajen gyara jiki da gyaran fata , ya ƙara kuma kasancewa fatan bata zamto cikin damshi da kuma kyau da haske, wannan yana da matuƙar... | audio/hau_m_335_he_spontaneous_040.flac | male | 15-29 | Secondary | 101.96 | hausa | 40 | HE | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_581 | Kar ka riƙa tafiya cikin duhu kai kaɗai domin guje wa ɓarayi. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_581.flac | female | 15-29 | Primary | 6.114 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_390 | A daren jiya, aka ba mu tatsuniyar zomo da kura daga bakin kakarmu. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_390.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.954 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_014 | Shi wannan ɗan naki dai da wuri yake son ya fara takawa. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_014.flac | female | 15-29 | Primary | 5.934 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1F1 | hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_080 | Addini bai kamata ya zama nauyi ba, dole ne ya zama abin da ake yi da yarda. | audio/hau_f_HAGT1F1_ev_spontaneous_080.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1104 | hau_f_1104_he_spontaneous_033 | Assalamu alaikum Kun ce, kamar yanda ku ka ce kuna son a muku bayani kan minene manufofin kula da yawan jama'a. To manufofin kula da yawan jama'a sun haɗa da; ya kasance cewa ana kula da yanayin yawan su. Na yanda za'a dinga ƙirga yawan jama'a. Sannan kuma ya kasance cewa ana lura da wasu irin jama'ar ma ake ma tare da... | audio/hau_f_1104_he_spontaneous_033.flac | female | 15-29 | Tertiary | 151.74 | hausa | 40 | HE | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_465 | Manyan makarantu na ƙasa suna da tsada sosai, hakan yana hana iyaye masu ƙaramin ƙarfi shiga. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_465.flac | male | 30-45 | Primary | 8.594 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_622 | hau_f_622_ag_spontaneous_016 | [?] Iyalin yin girbi da zamu ce, yayin yin shuƙi kamar yanda mu ke gani a cikin wannan hoto wani wasu maza ne su ke zaune a jikin wani bango, wani gida su na, su na zaune ne sanye da wani daya mutumin, ya na zaune ne tsanye da jan riga ina rike da ganyer bishiyar manja ya na tsarafa shi dan yin sinsiya da wasu kayayaki... | audio/hau_f_622_ag_spontaneous_016.flac | female | 15-29 | Tertiary | 189.9 | hausa | 40 | AG | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_219 | Alaƙarsa da Maryam tana ƙara danƙo a kullum, saboda suna yawan kasancewa tare. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_219.flac | female | 15-29 | Primary | 9.174 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_119 | Na saba da fesa turaren ɗaki mai daɗi kafin kwanciya. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_119.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.374 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_484 | Muna saurin yarda da mutane, saboda zuciyarmu tana saurin yarda da wanda ya matso kusa da ita. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_484.flac | female | 46-60 | Primary | 6.834 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_314 | Kyautata wa marayu da marasa ƙarfi hanya ce ta nuna ƙauna ga al’umma. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_314.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.434 | hausa | 40 | EV | |
HP3F1 | hau_f_HP3F1_ev_read_487 | Binta mayaudariya ce, amma kuma ba ta son a yaudare ta. | audio/hau_f_HP3F1_ev_read_487.flac | female | 46-60 | Primary | 6.594 | hausa | 40 | EV | |
HP1F2 | hau_f_HP1F2_ev_read_427 | Da akwai fahimtar juna mai kyau a tsakanina da mahaifina. | audio/hau_f_HP1F2_ev_read_427.flac | female | 15-29 | Primary | 5.694 | hausa | 40 | EV | |
HT2M3 | hau_m_HT2M3_ev_read_333 | Yau zan gama ayyukan da na fara jiya kafin in fara sababbi. | audio/hau_m_HT2M3_ev_read_333.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.834 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_130 | Ina iya amfani da ruwan da na yi wanka don shayar da tsirrai a lambuna. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_130.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.394 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_332 | Duk da cewa Rabi ta bar Najeriya, har yanzu ina jin ƙaunarta araina. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_332.flac | male | 15-29 | Tertiary | 8.714 | hausa | 40 | EV | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_331 | Mafarkin da na yi ya ban tsoro, har yanzu ban runtsa ba | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_331.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.614 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_233 | hau_m_233_ev_spontaneous_031 | Aboki na kwud da kwud.
Aboki na kwud da kwud shine wanda a koda yaushe in yaji sanyinka kaima ka ji nasa.
Ka bashi shawara ya kuma baka shawara koda yaushe kuna tare.
Zai yi wahala ku yi awa ashirin da hudu ba ku haɗu ba ko kuma ba ku ji lafiyar juna ba.
Aboki na kwud da kwud [um] yana da matuƙar mahimmanci a rayuwa,... | audio/hau_m_233_ev_spontaneous_031.flac | male | 46-60 | Tertiary | 165.24 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_404 | Yawancin ɗalibai suna dogaro da satar jarabawa saboda suna son samun sakamako mai kyau. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_404.flac | male | 30-45 | Primary | 9.434 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1506 | hau_m_1506_he_spontaneous_015 | Antibiotic magunguna ne wanda aka samo su daga inda ake kira da suna biotic watan su magunguna ne wanda suke kashe bacteria ƙwayoyin bacteria dik inda akace antibiotic ana nufin hanya ne wanda ake kashe cutan bac.. teria sabida kar su yaɗu ko kuma suke kashe su ga baki ɗaya watan wannan antibiotic ɗin nan magani ne wan... | audio/hau_m_1506_he_spontaneous_015.flac | male | 30-45 | Tertiary | 161.46 | hausa | 40 | HE | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_518 | Nazarin tsarin dokar haraji ya na ƙara wayar da kai kan hakkokin jama’a. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_518.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.714 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_290 | Ka fara tattaunawa da gaskiya cikin natsuwa a kan abubuwan da ke buƙatar gyara. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_290.flac | female | 30-45 | Primary | 10.194 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_394 | Zan yi amfani da darasin jiya ta hanyar ƙara haƙuri da mutane a yau. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_394.flac | female | 30-45 | Primary | 9.634 | hausa | 40 | EV | |
HS1F3 | hau_f_HS1F3_ev_read_442 | Ina yabawa kwastomominmu da abokan hulɗarmu na gida da na nesa. | audio/hau_f_HS1F3_ev_read_442.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_419 | Ana shan fura da madara a wasu yankuna domin bikin maraba da jariri. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_419.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.534 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_594 | Ina yin rayuwata daidai da bakin aljihuna, domin ba na kwaikwayon rayuwar wani. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_594.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.674 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_467 | Ba a yarda mace ta zauna da wanda ba muharraminta ba a gida guda. | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_467.flac | male | 30-45 | Tertiary | 7.794 | hausa | 40 | EV | |
HT2M1 | hau_m_HT2M1_ev_read_332 | Malama Zainab ta koya mana yadda ake yin taron biki a al'adar Hausawa . | audio/hau_m_HT2M1_ev_read_332.flac | male | 30-45 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HT1F4 | hau_f_HT1F4_ev_read_039 | Amma wasu ba sa so a ba su rasiti saboda cuwa-cuwa. | audio/hau_f_HT1F4_ev_read_039.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.594 | hausa | 40 | EV | |
HAGT3M1 | hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_059 | Sun dawo daga asibiti, kuma amma jikin da saura sosai. | audio/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_059.flac | male | 46-59 | Tertiary | 6.074 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_091 | hau_m_091_ag_spontaneous_024 | Wannan ya kasance cin abinci, tare da ɗa da uba. Abincin kuma ya kasance abincin rana, ko kuma abincin safe. Suna cin abinci ne tare da ruwan lemu, ruwan matsattsun `ya’yan itacuwa ke nan. Mafi yawanci lemu ana samar da shi ne daga matsattsun ‘ya’yan itacuwa, kamar gwanda, abarba, tufa, mangwaro, da dai sauransu. Abubu... | audio/hau_m_091_ag_spontaneous_024.flac | male | 15-29 | Primary | 94.82 | hausa | 40 | AG | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_480 | Da na ga yarana suna yin shuka a gida, sai na kai su gona don su yi kallo. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_480.flac | male | 30-45 | Tertiary | 4.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_564 | Ba kowane labarin nake yarda da shi ba a kafafen sada zumunta. | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_564.flac | female | 15-29 | Primary | 7.214 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_294 | Bincike na nuna cewa yawan dogaro da kayan waje yana rage wa ƙasa ƙarfin samar da abinci. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_294.flac | male | 30-45 | Primary | 11.914 | hausa | 40 | EV | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_279 | In dai na yi kuɗi, ya kamata a ce iyayena su san cewa ina da shi. | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_279.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.974 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_145 | Gujewa tattaunawar da ke jawo tashin hankali yana sa zaman lafiya a zamantakewa. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_145.flac | male | 46-60 | Primary | 12.234 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_522 | Iyaye sukan shirya taro na musamman don murnar ranar haihuwar yara. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_522.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_313 | Na tsani yawan duba wayar nan da zarar mutum ya farka daga barci. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_313.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.454 | hausa | 40 | EV | |
HP1F3 | hau_f_HP1F3_ev_read_402 | Makarantun gwamnati kyauta ne, ku sanya yaranku a ciki su yi karatu | audio/hau_f_HP1F3_ev_read_402.flac | female | 15-29 | Primary | 9.214 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_434 | Shugabannin gurin aiki suna taimakawa matasa wajen fahimtar sana’a da samun ci gaban aikinsu. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_434.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.374 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_393 | Gujewa yawan shagaltuwa yana taimakawa wajen samun nasara a ayyuka. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_393.flac | male | 46-60 | Tertiary | 6.414 | hausa | 40 | EV | |
HAGT1M2 | hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_122 | Dole ma'aikaci ya amsa umarnin shugaba, in dai bai kauce ƙa'idar aiki ba. | audio/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_122.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.874 | hausa | 40 | EV | |
HP1F1 | hau_f_HP1F1_ev_read_209 | Yawanci, irin waɗannan bukukkuwa suna ƙarfafa zumunci da haɗin kai tsakanin mutane. | audio/hau_f_HP1F1_ev_read_209.flac | female | 15-29 | Primary | 7.154 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_492 | A wasu lokuta, na fi jin sautin agogon mai taushi sama fiye da mai ƙarfi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_492.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_003 | Tsananin zafin jiya ya saka ni ciwon kai da yin fitsari rawaya. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.754 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_252 | Satar da ake yi min ce ta sa na tashi daga unguwar | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_252.flac | female | 30-45 | Primary | 5.874 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_245 | Sau da yawa akan kafa dokoki ba tare da yin la’akari da yanayin rayuwar al’umma ba. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_245.flac | female | 15-29 | Tertiary | 7.334 | hausa | 40 | EV | |
HT2F2 | hau_f_HT2F2_ev_read_427 | Malamin unguwa ne ya sanya wa jaririn suna bayan an gama addu’o’i. | audio/hau_f_HT2F2_ev_read_427.flac | female | 30-45 | Tertiary | 6.494 | hausa | 40 | EV | |
HS1M2 | hau_m_HS1M2_ev_read_544 | Idan naga ba a amince da ni ba, ina ƙoƙarin ƙara fahimtar wanda ke gaba da ni. | audio/hau_m_HS1M2_ev_read_544.flac | male | 15-29 | Secondary | 5.954 | hausa | 40 | EV | |
HP3M1 | hau_m_HP3M1_ev_read_126 | Aisha tana guje wa cunkoson mutane ta hanyar zuwa wurare da babu hayaniya. | audio/hau_m_HP3M1_ev_read_126.flac | male | 46-60 | Primary | 9.994 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1067 | hau_m_1067_ag_spontaneous_030 | [um] dankalin da yake da kore kokuma tsuro [um] na cikin lambu [um] tabbas yana da hatsari saboda nafarko, dankali abune wanda in yana danyen shi, in yana ɗanyan shi to ba zai yu a ce kawai kazo wai ka kama cinshi ba na fara koren na yananuna alaman be gama yi ba, sannan wannan tsuro na shi shedun wannan in yayi ya rik... | audio/hau_m_1067_ag_spontaneous_030.flac | male | 46-60 | Tertiary | 155.1 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_1650 | hau_f_1650_ev_spontaneous_001 | [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] [CS] | audio/hau_f_1650_ev_spontaneous_001.flac | female | 30-45 | Tertiary | 153.9 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_482 | Ka zamo mai ƙarfin guiwa da jin za ka iya komai. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_482.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.234 | hausa | 40 | EV | |
HS2F1 | hau_f_HS2F1_ev_read_403 | Ya shiga makarantar addini, bayan ya kammala digirinsa na uku. | audio/hau_f_HS2F1_ev_read_403.flac | female | 30-45 | Secondary | 5.473 | hausa | 40 | EV | |
HS2M2 | hau_m_HS2M2_ev_read_387 | Na ji fa ana ta raɗe-raɗin Darakta zai auri mataimakiyar shugaban sashen kuɗi | audio/hau_m_HS2M2_ev_read_387.flac | male | 30-45 | Secondary | 7.934 | hausa | 40 | EV | |
HT1M4 | hau_m_HT1M4_ev_read_229 | A wasu yankuna, ana yawan sare itatuwa ba tare da shuka sababbi ba. | audio/hau_m_HT1M4_ev_read_229.flac | male | 15-29 | Tertiary | 7.514 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_420 | hau_m_420_ev_spontaneous_019 | Barka da warhaka a wannan faifai an gwado mana ne yadda wato giya yake narkewa a jikin mutum ba kamar yadda sauran abinci yake narkewa ba ne sannan akwai banbanci a tsakanin narkewan wato giya a jikin ɗan namiji da jikin a mace a wannan wato faifai anyi mana bayani ne dalla-dalla bayani daki-daki wato da ya shafi wato ... | audio/hau_m_420_ev_spontaneous_019.flac | male | 15-29 | Secondary | 197.76 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_912 | hau_f_912_ev_spontaneous_014 | ? barka da warhaka wannan hoto ya gwado mana hoto ne wato na wurin aiki ma'ana na wato ma'aikata kamar yadda muka sani akan yi ƙoƙari a gyara wato du wasu ofisoshi da suke a ma'aikata wato akan bi opisoshi a gyara su a ƙawata su ya yanda wato za'a samar da aikin da yakamata a wannan wuri kamar yadda muke gani anyi wato... | audio/hau_f_912_ev_spontaneous_014.flac | female | 15-29 | Tertiary | 200.4 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_343 | Gobe za a karɓi aikin nan fa, yau da daddare zan hana ido bacci na ƙarasa | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_343.flac | male | 46-60 | Tertiary | 8.654 | hausa | 40 | EV | |
HP2M1 | hau_m_HP2M1_ev_read_392 | Ɗaliban wannan zamani suna dogara da satar amsa don cin jarrabawa. | audio/hau_m_HP2M1_ev_read_392.flac | male | 30-45 | Primary | 7.194 | hausa | 40 | EV | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_511 | Sai alam ya buga sau uku sannan Aminu yakan iya tashi daga barci | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_511.flac | female | 46-60 | Tertiary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_420 | hau_m_420_ev_spontaneous_041 | Barka da warhaka! a wannan faifai an mana bayani ne akan yanayin wato shigar mutum da kuma yanayin wato da za'a ce yanayi na fitar sa wato kamar yanda muka sanni mutum yana da yanayi kala daban-daban yanda za'a iya ɗauko ai bayanin sa dalla-dalla ko kuma ince yanda za ai bayanin yanayin sa dalla-dalla kamar yanda muka ... | audio/hau_m_420_ev_spontaneous_041.flac | male | 15-29 | Secondary | 151.8 | hausa | 40 | EV | |
HS1F4 | hau_f_HS1F4_ev_read_533 | Idan muna jin tausayin marayu,hakan zai sa mu samu lada kuma mu sa su ji daɗi. | audio/hau_f_HS1F4_ev_read_533.flac | female | 15-29 | Secondary | 7.074 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M1 | hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_479 | Babana ya bani ƙarfin guiwa lokacin da zan tafi yi wa ƙasa hidima. | audio/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_479.flac | male | 30-45 | Tertiary | 3.914 | hausa | 40 | EV | |
HAGT2M3 | hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_355 | Na fahimci cewa taimakawa matasa da yara yana da matuƙar amfani ga makomar al’umma. | audio/hau_m_HAGT2M3_ev_spontaneous_355.flac | male | 30-45 | Tertiary | 8.02 | hausa | 40 | EV | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_374 | Na fahimci cewa shuka bishiyoyi yana taimakawa wajen rage hayaƙin da ke gurɓata iska. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_374.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.294 | hausa | 40 | EV | |
HAGS1M1 | hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_030 | Ki sayi komai ki ajiye kafin su fara tsada a nan gaba | audio/hau_m_HAGS1M1_ev_spontaneous_030.flac | male | 15-29 | Secondary | 3.534 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_227 | Shan iska a kan tudu yana taimakawa wajen rage gajiya da damuwa. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_227.flac | male | 60+ | Tertiary | 9.094 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_167 | hau_f_167_he_spontaneous_032 | Akwai wasu kuskuren fahimta dan gane da danganttakan yanayi mai sanyi da rashin lafiya. ga wasu daga ciki, sanyi yana haifar da mura ko zazzaɓi kuskure ne ace sanyi kai tsaye yana haifar da mura ko zazzaɓi. mura ko zazzaɓi sunada a laƙa da kwayoyin cuta ko kwayoyin kwayar cuta, bada sanyi kai tsaye ba sanyi kawai na sa... | audio/hau_f_167_he_spontaneous_032.flac | female | 15-29 | Secondary | 121.98 | hausa | 40 | HE | |
hau_m_598 | hau_m_598_ag_spontaneous_021 | Kiwon awakai a wannan tsarin namu ana yin ta ne ta yanayin da wasu lokutan barin su ake yi kawai su fita yawo su nemo wa kansu abinci, yamma na yi sun san gun zaman su za su dawo gida. E to wannan tsari sau tari yana baiwa matsala wa mutanen unguwa masu yin noma, akuyoyin na iya cin musu amfanin gona, sai kuma tsari na... | audio/hau_m_598_ag_spontaneous_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.23 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_353 | Na fi jin daɗin bacci idan akwai ƙamshin turaren ɗaki mai sanyaya rai. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_353.flac | female | 15-29 | Secondary | 6.214 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_961 | hau_m_961_ag_spontaneous_008 | Eh, tabbas na taɓa halattan taro, na horarwa dan noma me ɗorewa. Abunda aka nuna mana a wajan wannan taro, mahimmancin shi kanshi noman. Sabida yanayi ya kai ga rayuwa ta canza, noma za kayi shi ko ba dan kaci riba ba ko ka sayar, za kai noma ma dan ka shuka abinda zaka ci, sabida yanayin juyawa na rayuwa da ta canza. ... | audio/hau_m_961_ag_spontaneous_008.flac | male | 30-45 | Tertiary | 152.76 | hausa | 40 | AG | |
hau_m_835 | hau_m_835_ag_spontaneous_003 | Wannan sura wanene mara cewa wani me su ne inda ya cafke Tarwaɗa a hunnan sa na dama ya rike ta sabida tsantsin da take dashi tabaci wannan me su baƙar fata ne ya ɗaure ya rike wannan [um] tarwaɗa kifi daya kamo da hannun sa inda ya sauke hannunsa na hagu daya rike kuma akan samu dama irin wannan na kifi tarwaɗa a wuri... | audio/hau_m_835_ag_spontaneous_003.flac | male | 15-29 | Tertiary | 159.36 | hausa | 40 | AG | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_329 | To, ka yanka min guda biyu, nama na dubu da ɗari biyar. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_329.flac | male | 15-29 | Tertiary | 4.593 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_786 | hau_m_786_ag_spontaneous_003 | Yanda muke yin girbi. To a nan muna shuka gero, dawa, maiwa, masara da kuma wake to duka akwai yanda ake yin girbin su, amma daga girbin gero da dawa da na maiwa da na masara duka iri ɗaya ne. Amma wake shi nasa ya bambanta, wake yadda ake yin nasa shi tsinkan sa ake yi ɗaya bayan ɗaya ake bi ake tsinkan ‘ya’yan ake ra... | audio/hau_m_786_ag_spontaneous_003.flac | male | 30-45 | Tertiary | 98.6 | hausa | 40 | AG | |
HS1M4 | hau_m_HS1M4_ev_read_201 | Sauraron buƙatun mutane babbar hanya ce ta ƙara danƙon alaƙa da gwamnati. | audio/hau_m_HS1M4_ev_read_201.flac | male | 15-29 | Secondary | 6.654 | hausa | 40 | EV | |
HT1M3 | hau_m_HT1M3_ev_read_288 | Na gano wani shagon sayar da abinci mai sauƙi wanda ke da daɗi da araha. | audio/hau_m_HT1M3_ev_read_288.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.794 | hausa | 40 | EV | |
HP1M2 | hau_m_HP1M2_ev_read_529 | Amma duk da haka, saka ƙararrawa yana da kyau ƙwarai. | audio/hau_m_HP1M2_ev_read_529.flac | male | 15-29 | Primary | 4.794 | hausa | 40 | EV | |
HT3M2 | hau_m_HT3M2_ev_read_033 | Ana iya cewa "Sannu da kokari" yayin da aka taɓa kafaɗa don ƙarfafa gwiwa. | audio/hau_m_HT3M2_ev_read_033.flac | male | 46-60 | Tertiary | 7.014 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_1025 | hau_m_1025_ag_spontaneous_032 | Fa'idoji da kalubalen amfani da tsarin ban ruwa na zamani a kauyukan nijeriya Tsarin ban ruwa na zamani wata fasaha ce da ake amfani da ita wajen sarrafa yawan ruwan da ake baiwa shuka domin rage barna da inganta girbin amfanin Gona Fa'idojin amfani da tsarin ban ruwa na zamani: :-Rage barnar ruwa a kauyukan Nijeriya d... | audio/hau_m_1025_ag_spontaneous_032.flac | male | 46-60 | Tertiary | 177.78 | hausa | 40 | AG | |
HS1F1 | hau_f_HS1F1_ev_read_018 | Cajin wayar nan fa ba ya shiga tsawon awanni biyu da rabi. | audio/hau_f_HS1F1_ev_read_018.flac | female | 15-29 | Secondary | 5.854 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_313 | Yin taka tsantsan na hana mutum dawowa cikin halin jaraba. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_313.flac | female | 15-29 | Tertiary | 5.394 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_332 | hau_m_332_ag_spontaneous_006 | Awannan lokacin zamu yi magana ne akan dodon koɗi, dodon koɗi wani halite ce wanda suke rayuwa a gurare ma bambanta wace take da baiwar yin rayuwa a cikin sahara da kuma cikin ruwa da kuma cikin ƙanƙara, wannan nau’i na dodon koɗi suna da banbanci matuƙa wanda Allah yayi musu wanda shi ke basu daman yi wurin yin rayuwa... | audio/hau_m_332_ag_spontaneous_006.flac | male | 15-29 | Tertiary | 98.64 | hausa | 40 | AG | |
hau_f_916 | hau_f_916_ev_spontaneous_026 | barka war haka a wannan hoto an gwado mana hoto ne wato na karafuna da inji wanda suke bada wutar lantarki kamar yadda muka sani irer iren wa'ennan karafuna sukan taimaka kwarai dagaske yayin da yanda muka sani wato wutar lantarki abun da yake da matukar mahimmanci abune da yake da matukar tasiri wato ga rayuwan al'umm... | audio/hau_f_916_ev_spontaneous_026.flac | female | 30-45 | Tertiary | 168.3 | hausa | 40 | EV | |
HT1F3 | hau_f_HT1F3_ev_read_454 | Maigidana yana da salon shugabanci na gargajiya, yana buƙatar a yi komai bisa tsarin da. | audio/hau_f_HT1F3_ev_read_454.flac | female | 15-29 | Tertiary | 8.094 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_447 | Zan guji yin kuskuren jiya ta hanyar kula da maganata da aikina yau. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_447.flac | female | 30-45 | Primary | 9.354 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1508 | hau_f_1508_ev_spontaneous_019 | Ni na kasance ina rayuwa ne a cikin gari ma ɗimbin tarihi da al'adu wato Zariya kuma zan iya cewa biki mai ban sha'awa da birgewa da ake yi a garinmu shi ne bikin Sallah Bikin Sallah biki ne wanda yake da matuƙar ban-sha'awa da birgewa kuma yake tara al'ummomi kala dabn-daban daga ƙabilu daban-daban da suke cikin masar... | audio/hau_f_1508_ev_spontaneous_019.flac | female | 30-45 | Tertiary | 206.82 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_229 | hau_m_229_he_spontaneous_018 | Komuniti aut rich furograms wato shirye-shiryen da ake yi ake kaiwa ga al’umma na fanin lafiya domin a wayar da kan al’umma kuma a taimaki wannan al’umma. Irin wannan shirye-shirye asibitoci ko kuma ince gomnati sukan shirya irin wannan shiri,harma wannan ma ƙungiya mai zaman kanta takan shirya wannan shiri domin a tai... | audio/hau_m_229_he_spontaneous_018.flac | male | 15-29 | Tertiary | 93.98 | hausa | 40 | HE | |
HT3F1 | hau_f_HT3F1_ev_read_392 | Lokacin da agogo ya yi ƙara, na kan yi jinkiri kafin in tashi. | audio/hau_f_HT3F1_ev_read_392.flac | female | 46-60 | Tertiary | 6.334 | hausa | 40 | EV | |
HM4F3 | hau_f_HM4F3_ev_read_430 | Yin magana da wanda ya fi ƙwarewa yana iya rage damuwa da matsin lamba. | audio/hau_f_HM4F3_ev_read_430.flac | female | 60+ | Primary | 6.134 | hausa | 40 | EV | |
HM4M2 | hau_m_HM4M2_ev_read_437 | Rashin kula da matasa yana iya sawa su faɗa cikin muggan halaye. | audio/hau_m_HM4M2_ev_read_437.flac | male | 60+ | Tertiary | 8.974 | hausa | 40 | EV | |
hau_m_230 | hau_m_230_ev_spontaneous_034 | Hanyooyin tafiye-tafiye na safara a Naijerya Lallai mafi girman abunda muka dogara da shi a Naijerya wajen safara a wannan lokaci na yanzu shi ne mota. Mota ita ce aka dogara da ita wajen safara daga gari zuwa gari ko daga waje zuwa waje. A wasu yankunan ana samun abunda ake kira da nafeef keke nafeef wanda da yawa, mu... | audio/hau_m_230_ev_spontaneous_034.flac | male | 15-29 | Primary | 95.232 | hausa | 40 | EV | |
hau_f_1106 | hau_f_1106_ag_spontaneous_010 | Wannan hotor hoton tarakta ne; wanda mu ke yi mishi laƙabi da mai manjagara. wannan ? wani nauʼin tarakta ne na noma, wanda ake amfani dashi wurin janyo kayan noma, kamar famfo, maʼana tiyo na ban ruwa, injinan feshin magani, ko kuma jawo kayan girbi. Siffofi da kuma amfanin tarakta: na farko akwai tsarin gine-gine, ya... | audio/hau_f_1106_ag_spontaneous_010.flac | female | 46-60 | Tertiary | 150.36 | hausa | 40 | AG | |
HT1M2 | hau_m_HT1M2_ev_read_021 | Jummala tana biye wa Hansai, bayan Hansai 'yar gidan attajirai ce | audio/hau_m_HT1M2_ev_read_021.flac | male | 15-29 | Tertiary | 6.734 | hausa | 40 | EV | |
HT1F1 | hau_f_HT1F1_ev_read_184 | Yakan karya kumallo da taba sigari ko kuma goro kafin ya ci abinci. | audio/hau_f_HT1F1_ev_read_184.flac | female | 15-29 | Tertiary | 6.194 | hausa | 40 | EV | |
HP2F1 | hau_f_HP2F1_ev_read_401 | Zan rika fuskantar ƙalubale da ƙarfin zuciya maimakon karaya da sarewa.. | audio/hau_f_HP2F1_ev_read_401.flac | female | 30-45 | Primary | 10.154 | hausa | 40 | EV | |
HP1M3 | hau_m_HP1M3_ev_read_272 | Yana da kyau mutum ya ajiye kuɗi domin shirya rayuwa mai kyau a gaba. | audio/hau_m_HP1M3_ev_read_272.flac | male | 15-29 | Primary | 5.974 | hausa | 40 | EV |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.