text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> a skateboarder performing trick <hau>: mai skateboarder yana yin abin zamba | 16 | 0.436581 |
<translate> mai skateboarder yana yin abin zamba <eng>: a skateboarder performing trick | 16 | 0.327436 |
<translate> shirtless male on a skateboard <hau>: namiji mara riga a kan allo | 16 | 0.382009 |
<translate> namiji mara riga a kan allo <eng>: shirtless male on a skateboard | 16 | 0.382009 |
<translate> brown horse <hau>: launin ruwan kasa doki | 10 | 0.272863 |
<translate> launin ruwan kasa doki <eng>: brown horse | 10 | 0.163718 |
<translate> a card <hau>: kati | 7 | 0.109145 |
<translate> kati <eng>: a card | 7 | 0.163718 |
<translate> bridge above the water <hau>: gada a saman ruwa | 12 | 0.272863 |
<translate> gada a saman ruwa <eng>: bridge above the water | 12 | 0.272863 |
<translate> a chair <hau>: kujera | 7 | 0.109145 |
<translate> kujera <eng>: a chair | 7 | 0.163718 |
<translate> racket held by man <hau>: raket da mutum ya riƙe | 15 | 0.382009 |
<translate> raket da mutum ya riƙe <eng>: racket held by man | 15 | 0.327436 |
<translate> The clear phenomena that are in front of everybody's eyes are the cause of this trust. <hau>: Dalilin irin wannan yardar shi ne dai wannan lamari da yake a fili a gaban idanuwanmu. | 40 | 1.091453 |
<translate> Dalilin irin wannan yardar shi ne dai wannan lamari da yake a fili a gaban idanuwanmu. <en>: The clear phenomena that are in front of everybody's eyes are the cause of this trust. | 39 | 2.073761 |
<translate> No, the people trust the Islamic Republic. <hau>: A'a, mutane dai sun yarda da gwamnati. | 21 | 0.545727 |
<translate> A'a, mutane dai sun yarda da gwamnati. <en>: No, the people trust the Islamic Republic. | 20 | 1.036881 |
<translate> One proof is the election that was held two years ago in which more than 80 percent of eligible voters took part. <hau>: Daya daga cikin abubuwan da suke tabbatar da hakan shi ne zaben da aka gudanar shekaru biyun da suka gabata (zaben shugaban kasa da aka gudanar a shekara ta 2009) inda sama da kashi tamanin cikin dari na mutanen da suke da hakkin kada kuri'a suka fito don kada kuri'unsu. | 82 | 3.110642 |
<translate> Daya daga cikin abubuwan da suke tabbatar da hakan shi ne zaben da aka gudanar shekaru biyun da suka gabata (zaben shugaban kasa da aka gudanar a shekara ta 2009) inda sama da kashi tamanin cikin dari na mutanen da suke da hakkin kada kuri'a suka fito don kada kuri'unsu. <en>: One proof is the election that was held two years ago in which more than 80 percent of eligible voters took part. | 81 | 4.365813 |
<translate> Where in the world is there such a thing? <hau>: A ina ne a duniya ake samun irin wannan? | 23 | 0.600299 |
<translate> A ina ne a duniya ake samun irin wannan? <en>: Where in the world is there such a thing? | 22 | 1.146026 |
<translate> Another proof is the two rallies that we hold every year on the 22nd of Bahman [marking the victory of the Islamic Revolution] and on Quds Day. These demonstrations are related to the Islamic Republic. <hau>: Wani misalin kuma shi ne dai wadannan jerin gwano guda biyu da ake gudanarwa a kowace shekara; wato jerin gwanon ranar 22 ga watan Bahman (don tunawa da ranar da juyin juya halin Musulunci ya yi nasara) da kuma na Ranar Kudus. | 96 | 2.783206 |
<translate> Wani misalin kuma shi ne dai wadannan jerin gwano guda biyu da ake gudanarwa a kowace shekara; wato jerin gwanon ranar 22 ga watan Bahman (don tunawa da ranar da juyin juya halin Musulunci ya yi nasara) da kuma na Ranar Kudus. <en>: Another proof is the two rallies that we hold every year on the 22nd of Bahman [marking the victory of the Islamic Revolution] and on Quds Day. These demonstrations are related to the Islamic Republic. | 95 | 5.129831 |
<translate> They are not related to any particular administration or current: they belong to the Islamic Republic. Notice what the people do on these impressive occasions - in the cold weather of the 22nd of Bahman and in the month of Ramadan while they are fasting. <hau>: Ku duba ku ga me mutane suke yi a yayin wannan yunkuri; a lokacin tsananin sanyi na ranar ashirin da biyu ga watan Bahman, sannan kuma (ranar Kudus) a cikin watan Ramalana cikin (kishirwar) azumi; shin a lokacin da ake fama da sanyi ne ko kuma a lokacin da ake fama da tsananin zafi irin na yanzu. | 127 | 4.038377 |
<translate> Ku duba ku ga me mutane suke yi a yayin wannan yunkuri; a lokacin tsananin sanyi na ranar ashirin da biyu ga watan Bahman, sannan kuma (ranar Kudus) a cikin watan Ramalana cikin (kishirwar) azumi; shin a lokacin da ake fama da sanyi ne ko kuma a lokacin da ake fama da tsananin zafi irin na yanzu. <en>: They are not related to any particular administration or current: they belong to the Islamic Republic. Notice what the people do on these impressive occasions - in the cold weather of the 22nd of Bahman and in the month of Ramadan while they are fasting. | 126 | 6.821583 |
<translate> By Allah's favor, you will see again on Quds Day how impressive the people are. <hau>: Da yardar Allah za ku gani a ranar Kudus (ta wannan shekarar) yadda mutane za su nuna irin azamar da suke da ita. | 50 | 1.582607 |
<translate> Da yardar Allah za ku gani a ranar Kudus (ta wannan shekarar) yadda mutane za su nuna irin azamar da suke da ita. <en>: By Allah's favor, you will see again on Quds Day how impressive the people are. | 49 | 2.619488 |
<translate> This is indicative of the commitment of the people and their love for the Islamic Republic. <hau>: Wannan wani lamari ne da ke nuni da irin so da kaunar da mutane suke yi wa wannan tsarin. | 41 | 1.146026 |
<translate> Wannan wani lamari ne da ke nuni da irin so da kaunar da mutane suke yi wa wannan tsarin. <en>: This is indicative of the commitment of the people and their love for the Islamic Republic. | 40 | 2.128334 |
<translate> Public trust in the Islamic Republic cannot be better and clearer than this. <hau>: Ba za a iya ganin irin wannan yarda da gwamnati sama da hakan ba. | 33 | 0.873163 |
<translate> Ba za a iya ganin irin wannan yarda da gwamnati sama da hakan ba. <en>: Public trust in the Islamic Republic cannot be better and clearer than this. | 32 | 1.691753 |
<translate> This presence is highly significant. <hau>: Wannan kasantuwa ta mutane, wata irin kasantuwa ce mai ma'anar gaske. | 26 | 0.982308 |
<translate> Wannan kasantuwa ta mutane, wata irin kasantuwa ce mai ma'anar gaske. <en>: This presence is highly significant. | 25 | 1.309744 |
<translate> Besides, in certain cases such as the Dey 9th demonstrations of the year 1388, as soon as the people felt the movement that had been started was related to the Islamic Republic and the Revolution, not to a particular person or administration, they carried out that great movement. <hau>: Baya ga hakan, a wasu lokuta na musamman, a matsayin misali ranar tara ga watan Dey na shekarar 1388 (30/12/2009 lokacin da mutane suka fito don nuna goyon bayan su ga tsarin Musulunci bayan da wasu masu tada fitina suka yi kokarin cin mutumcin tsarin da jagororinsa), daga lokacin da mutane suka ji cewa lalle an fara wani yunkuri na cutar da wannan tsarin da kuma juyin juya halin Musulunci, ba wai cutar da wani mutum guda ko kuma wata gwamnati ba, sai suka shigo fagen da samar da irin wannan gagarumin yunkuri. | 165 | 5.893848 |
<translate> Baya ga hakan, a wasu lokuta na musamman, a matsayin misali ranar tara ga watan Dey na shekarar 1388 (30/12/2009 lokacin da mutane suka fito don nuna goyon bayan su ga tsarin Musulunci bayan da wasu masu tada fitina suka yi kokarin cin mutumcin tsarin da jagororinsa), daga lokacin da mutane suka ji cewa lalle an fara wani yunkuri na cutar da wannan tsarin da kuma juyin juya halin Musulunci, ba wai cutar da wani mutum guda ko kuma wata gwamnati ba, sai suka shigo fagen da samar da irin wannan gagarumin yunkuri. <en>: Besides, in certain cases such as the Dey 9th demonstrations of the year 1388, as soon as the people felt the movement that had been started was related to the Islamic Republic and the Revolution, not to a particular person or administration, they carried out that great movement. | 164 | 8.895345 |
<translate> It was not just enthusiastic youth who stepped into the arena. Everybody came. <hau>: Lamarin ba wai shi ne kawai matasa masu kishi sun shigo cikin fage ba ne, kowa da kowa ne ya fito. | 42 | 1.309744 |
<translate> Lamarin ba wai shi ne kawai matasa masu kishi sun shigo cikin fage ba ne, kowa da kowa ne ya fito. <en>: It was not just enthusiastic youth who stepped into the arena. Everybody came. | 41 | 2.182907 |
<translate> The event that happened on the 9th of Dey was extraordinary and it was due to the commitment of the people to the Islamic Republic. <hau>: Abin da ya faru a ranar 9 ga watan Dey wani lamari ne mai ban mamaki; sakamakon irin kaunar da mutane suke yi wa wannan tsari ne. | 60 | 1.691753 |
<translate> Abin da ya faru a ranar 9 ga watan Dey wani lamari ne mai ban mamaki; sakamakon irin kaunar da mutane suke yi wa wannan tsari ne. <en>: The event that happened on the 9th of Dey was extraordinary and it was due to the commitment of the people to the Islamic Republic. | 59 | 3.165215 |
<translate> This is one of the most important strengths of the country. <hau>: Daya daga cikin bangarorin karfi na wannan kasar shi ne wannan. | 27 | 0.709445 |
<translate> Daya daga cikin bangarorin karfi na wannan kasar shi ne wannan. <en>: This is one of the most important strengths of the country. | 26 | 1.364317 |
<translate> The country has made progress under the most severe sanctions. <hau>: Kasar nan ta sami ci gaba ne a cikin mafi tsananin takunkumi. | 27 | 0.764017 |
<translate> Kasar nan ta sami ci gaba ne a cikin mafi tsananin takunkumi. <en>: The country has made progress under the most severe sanctions. | 26 | 1.364317 |
<translate> In what areas has the country made progress? <hau>: Daya daga cikin su shi ne a fagen ilimi da fasaha, wanda mai girma shugaban kasar ya yi ishara da hakan cikin jawabin da ya yi. Mun sami ci gaba a fagen nukiliya, mun sami ci gaba a fagen fasaha ta abubuwan rayuwa, haka nan a fagen fasahar ilimin Nano, haka nan a fagen fasahar makamashi, haka nan a fagen ilimin sararin samaniya da fagen kera na'urori, haka nan a fage mai muhimmanci na ‘ya'yan halittu, haka nan a fagen tagwaita halitta, haka nan a fagen magunguna da sauransu; dukkanin wadannan suna daga cikin ilmummuka na koli na duniya. | 129 | 6.439575 |
<translate> Daya daga cikin su shi ne a fagen ilimi da fasaha, wanda mai girma shugaban kasar ya yi ishara da hakan cikin jawabin da ya yi. Mun sami ci gaba a fagen nukiliya, mun sami ci gaba a fagen fasaha ta abubuwan rayuwa, haka nan a fagen fasahar ilimin Nano, haka nan a fagen fasahar makamashi, haka nan a fagen ilimin sararin samaniya da fagen kera na'urori, haka nan a fage mai muhimmanci na ‘ya'yan halittu, haka nan a fagen tagwaita halitta, haka nan a fagen magunguna da sauransu; dukkanin wadannan suna daga cikin ilmummuka na koli na duniya. <en>: In what areas has the country made progress? | 128 | 6.930729 |
<translate> All of these areas are highly sophisticated fields in the world. <hau>: Wasu daga cikin wadannan ilmummuka ma kasashen da suke da su ba su wuce su biyar zuwa goma ba. | 36 | 1.200599 |
<translate> Wasu daga cikin wadannan ilmummuka ma kasashen da suke da su ba su wuce su biyar zuwa goma ba. <en>: All of these areas are highly sophisticated fields in the world. | 35 | 1.855471 |
<translate> We have made progress in these areas. <hau>: Mun sami ci gaba a wadannan fagage. | 20 | 0.545727 |
<translate> Mun sami ci gaba a wadannan fagage. <en>: We have made progress in these areas. | 19 | 0.982308 |
<translate> This was while the doors of transferring knowledge to our country were closed on us on all sides. <hau>: Hakan kuwa a daidai lokacin da aka rufe mana dukkanin kofofin samun irin wadannan ilmummuka ne. | 41 | 1.091453 |
<translate> Hakan kuwa a daidai lokacin da aka rufe mana dukkanin kofofin samun irin wadannan ilmummuka ne. <en>: This was while the doors of transferring knowledge to our country were closed on us on all sides. | 40 | 2.128334 |
<translate> I read an article which quoted an American newspaper, published two, three days ago. <hau>: Ina karanta wata makala da aka nakalto daga wata jaridar kasar Amurka wacce aka buga ta cikin ‘yan kwanaki biyu zuwa ukun da suka gabata. | 48 | 1.582607 |
<translate> Ina karanta wata makala da aka nakalto daga wata jaridar kasar Amurka wacce aka buga ta cikin ‘yan kwanaki biyu zuwa ukun da suka gabata. <en>: I read an article which quoted an American newspaper, published two, three days ago. | 47 | 2.510343 |
<translate> The article said that Iran is an exception in nuclear technology. <hau>: Tana cewa Iran dai cikin lamarin nukiliya ta bambanta. | 25 | 0.600299 |
<translate> Tana cewa Iran dai cikin lamarin nukiliya ta bambanta. <en>: The article said that Iran is an exception in nuclear technology. | 24 | 1.255171 |
<translate> China, Pakistan and India achieved nuclear technology with the help of other countries. But where did Iran get this technology? The article says that Iran did not get nuclear technology from a foreign country. <hau>: Kasar China ta sami fasahar nukiliya, amma daga ina ta samu, kasar Pakistan ta sami fasahar nukiliya, daga wa ta samu; Indiya ma ta samu, amma daga ina ta samu; Iran kuma daga ina ta samu? | 84 | 2.401197 |
<translate> Kasar China ta sami fasahar nukiliya, amma daga ina ta samu, kasar Pakistan ta sami fasahar nukiliya, daga wa ta samu; Indiya ma ta samu, amma daga ina ta samu; Iran kuma daga ina ta samu? <en>: China, Pakistan and India achieved nuclear technology with the help of other countries. But where did Iran get this technology? The article says that Iran did not get nuclear technology from a foreign country. | 83 | 4.474959 |
<translate> These are the things that our enemies are saying. <hau>: Wadannan abubuwa ne da makiyan mu suke fadi. | 23 | 0.600299 |
<translate> Wadannan abubuwa ne da makiyan mu suke fadi. <en>: These are the things that our enemies are saying. | 22 | 1.146026 |
<translate> The article was published in The Washington Post. <hau>: An buga wannan makalar ce a cikin jaridar Washington Post. | 24 | 0.709445 |
<translate> An buga wannan makalar ce a cikin jaridar Washington Post. <en>: The article was published in The Washington Post. | 23 | 1.200599 |
<translate> We also made advances in building infrastructures - and you heard the statistics in this regard. There were advances in building roads, highways, dams, silos and factories and in producing important industrial products such as steel, cement and other such things. <hau>: Ci gaba a fagen samar da abubuwan ci gaban kasa - wato wadannan abubuwa da kuka ji su cikin rahoton da aka gabatar - a bangaren kanana da manyan hanyoyi, madatsan ruwa, rumbuna, kamfanonin kere-kere na masana'antu, karafa, siminti da sauransu. | 110 | 3.110642 |
<translate> Ci gaba a fagen samar da abubuwan ci gaban kasa - wato wadannan abubuwa da kuka ji su cikin rahoton da aka gabatar - a bangaren kanana da manyan hanyoyi, madatsan ruwa, rumbuna, kamfanonin kere-kere na masana'antu, karafa, siminti da sauransu. <en>: We also made advances in building infrastructures - and you heard the statistics in this regard. There were advances in building roads, highways, dams, silos and factories and in producing important industrial products such as steel, cement and other such things. | 109 | 5.893848 |
<translate> Creation of different infrastructures in the country and technical and engineering capabilities in different industries - these are all advances. <hau>: An samar da abubuwan gina kasa daban-daban, kwarewa ta fasaha a bangaren masana'antu, dukkanin wadannan ci gaba ne. | 49 | 1.200599 |
<translate> An samar da abubuwan gina kasa daban-daban, kwarewa ta fasaha a bangaren masana'antu, dukkanin wadannan ci gaba ne. <en>: Creation of different infrastructures in the country and technical and engineering capabilities in different industries - these are all advances. | 48 | 2.564915 |
<translate> Today our people, especially our youth, have more self-confidence than 10, 20 years ago. <hau>: A yau musamman matasan mu irin dogaro da kan da suke da shi ya fi na shekaru goma zuwa ashirin din da suka gabata. | 49 | 1.418889 |
<translate> A yau musamman matasan mu irin dogaro da kan da suke da shi ya fi na shekaru goma zuwa ashirin din da suka gabata. <en>: Today our people, especially our youth, have more self-confidence than 10, 20 years ago. | 48 | 2.564915 |
<translate> He [one of the people who spoke in the meeting] was right and I know for a fact that in scientific areas our youth are prepared to anything for which we have the necessary infrastructure in the country. <hau>: Lalle abin da aka fadi haka yake, ina da masaniya kan hakan; a fagen ilimi, duk wani abin da zai yi tasiri cikin gina kasar nan, to matasan mu a shirye suke su aikata shi. | 84 | 2.237479 |
<translate> Lalle abin da aka fadi haka yake, ina da masaniya kan hakan; a fagen ilimi, duk wani abin da zai yi tasiri cikin gina kasar nan, to matasan mu a shirye suke su aikata shi. <en>: He [one of the people who spoke in the meeting] was right and I know for a fact that in scientific areas our youth are prepared to anything for which we have the necessary infrastructure in the country. | 83 | 4.474959 |
<translate> That is to say, there is nothing that our young scientists cannot do, providing we have the necessary infrastructure in the country. <hau>: Wato babu wani abin da za mu gaya wa matasan mu cewa lalle ku riki wannan abin su nuna cewa ba za su iya ba, da sharadin cewa ya zamanto na gina kasa ne. | 67 | 2.182907 |
<translate> Wato babu wani abin da za mu gaya wa matasan mu cewa lalle ku riki wannan abin su nuna cewa ba za su iya ba, da sharadin cewa ya zamanto na gina kasa ne. <en>: That is to say, there is nothing that our young scientists cannot do, providing we have the necessary infrastructure in the country. | 66 | 3.547223 |
<translate> Thankfully this is our situation. <hau>: Alhamdu lillahi wannan shi ne irin yanayin da muke ciki. | 24 | 0.81859 |
<translate> Alhamdu lillahi wannan shi ne irin yanayin da muke ciki. <en>: Thankfully this is our situation. | 23 | 1.200599 |
<translate> A wide range of construction projects have been carried out in the country. These are all advances. <hau>: An gudanar da ayyukan ci gaban kasa masu yawa; dukkanin wadannan ci gaba ne. | 38 | 0.927735 |
<translate> An gudanar da ayyukan ci gaban kasa masu yawa; dukkanin wadannan ci gaba ne. <en>: A wide range of construction projects have been carried out in the country. These are all advances. | 37 | 1.964616 |
<translate> We have had a lot of advances in these areas. <hau>: A wannan fagen dai mun sami ci gaba masu yawa. | 25 | 0.654872 |
<translate> A wannan fagen dai mun sami ci gaba masu yawa. <en>: We have had a lot of advances in these areas. | 24 | 1.255171 |
<translate> The fourth strength: international prestige. <hau>: Abu na hudu cikin abubuwa masu kyau da karfin da muke da shi: shi ne mutumci da daukaka ta kasa da kasa. | 35 | 1.418889 |
<translate> Abu na hudu cikin abubuwa masu kyau da karfin da muke da shi: shi ne mutumci da daukaka ta kasa da kasa. <en>: The fourth strength: international prestige. | 34 | 1.800898 |
<translate> I do not agree with the idea that today our international situation is bad. Not at all. <hau>: Ni dai ban yarda da abin da wasu suke fadi ba na cewa yanayin mu a fagen kasa da kasa yanayi ne mara kyau; ko da wasa. | 51 | 1.63718 |
<translate> Ni dai ban yarda da abin da wasu suke fadi ba na cewa yanayin mu a fagen kasa da kasa yanayi ne mara kyau; ko da wasa. <en>: I do not agree with the idea that today our international situation is bad. Not at all. | 50 | 2.674061 |
<translate> No, today our international situation is very good. <hau>: A'a, yanayin mu a fagen kasa da kasa yanayi ne mai kyaun gaske. | 29 | 0.927735 |
<translate> A'a, yanayin mu a fagen kasa da kasa yanayi ne mai kyaun gaske. <en>: No, today our international situation is very good. | 28 | 1.473462 |
<translate> As far as foreign policy is concerned, today the Islamic Republic has come to be recognized as a respectable, influential and prestigious country in the world. <hau>: A yau a cikin lamurran da suka shafi kasa da kasa ana ganin Jamhuriyar Musulunci ne a matsayin wata kasa mai girma, mai tasiri da kuma mutumci. | 64 | 1.746325 |
<translate> A yau a cikin lamurran da suka shafi kasa da kasa ana ganin Jamhuriyar Musulunci ne a matsayin wata kasa mai girma, mai tasiri da kuma mutumci. <en>: As far as foreign policy is concerned, today the Islamic Republic has come to be recognized as a respectable, influential and prestigious country in the world. | 63 | 3.383505 |
<translate> This international dignity - which is the result of certain factors, including presence of the people, public resistance and clear revolutionary slogans shouted by our people and government officials - cannot be undermined by the words and actions of a certain government in a corner of the world. <hau>: Wannan daukaka ta kasa da kasa ta samo asali ne daga wadansu abubuwa, da suka hada da kasantuwar mutane a fage, tsayin dakan mutane, rera taken juyin juya halin Musulunci sannan da kuma hadin kai da fahimtar juna da ke tsakanin mutane da jami'an gwamnati. | 111 | 2.892351 |
<translate> Wannan daukaka ta kasa da kasa ta samo asali ne daga wadansu abubuwa, da suka hada da kasantuwar mutane a fage, tsayin dakan mutane, rera taken juyin juya halin Musulunci sannan da kuma hadin kai da fahimtar juna da ke tsakanin mutane da jami'an gwamnati. <en>: This international dignity - which is the result of certain factors, including presence of the people, public resistance and clear revolutionary slogans shouted by our people and government officials - cannot be undermined by the words and actions of a certain government in a corner of the world. | 110 | 5.948421 |
<translate> These actions have always been there. <hau>: Irin wannan yunkuri na su dai a ko da yaushe ya kasance yana nan. | 25 | 0.873163 |
<translate> Irin wannan yunkuri na su dai a ko da yaushe ya kasance yana nan. <en>: These actions have always been there. | 24 | 1.255171 |
<translate> Some people think that if a certain arrogant government in Europe and elsewhere says makes an insulting comment about the Islamic Republic, it means the position of the Islamic Republic has been undermined in the world. <hau>: Wasu suna tunanin cewa idan wata kasa ma'abociyar girman kai shin a Turai ne ko kuma a wajen Turai ta fadi wata mummunar magana a kan Jamhuriyar Musulunci, shi kenan hakan yana nufin rauni da girgizar irin matsayin da Jamhuriyar Musulunci take da shi ne, ko da wasa, su din nan a duk lokacin da suka sami dama sun yi abin da za su iya. | 116 | 3.929232 |
<translate> Wasu suna tunanin cewa idan wata kasa ma'abociyar girman kai shin a Turai ne ko kuma a wajen Turai ta fadi wata mummunar magana a kan Jamhuriyar Musulunci, shi kenan hakan yana nufin rauni da girgizar irin matsayin da Jamhuriyar Musulunci take da shi ne, ko da wasa, su din nan a duk lokacin da suka sami dama sun yi abin da za su iya. <en>: Some people think that if a certain arrogant government in Europe and elsewhere says makes an insulting comment about the Islamic Republic, it means the position of the Islamic Republic has been undermined in the world. | 115 | 6.221284 |
<translate> No, they have done these things whenever they could. They used to do such things even when we used to back down against them. <hau>: A wancan lokacin ma da abin bakin ciki muka nuna gazawa a gaban makiya, sun kasance suna aikata irin wadannan abubuwan da suke yi. | 58 | 1.582607 |
<translate> A wancan lokacin ma da abin bakin ciki muka nuna gazawa a gaban makiya, sun kasance suna aikata irin wadannan abubuwan da suke yi. <en>: No, they have done these things whenever they could. They used to do such things even when we used to back down against them. | 57 | 3.05607 |
<translate> It is wrong to think that it was our resistance and steadfastness that made them determined in their enmity. <hau>: Lamarin ba shi ne cewa a halin yanzu da muka yi tsayin daka, hakan ya sanya su tada jijiyoyin wuya. | 50 | 1.255171 |
<translate> Lamarin ba shi ne cewa a halin yanzu da muka yi tsayin daka, hakan ya sanya su tada jijiyoyin wuya. <en>: It is wrong to think that it was our resistance and steadfastness that made them determined in their enmity. | 49 | 2.619488 |
<translate> One day one of the European governments used to express friendship and a tendency to establish relations with Iran. The same government formed a court after the Mykonos restaurant issue and leveled accusations against high-ranking officials of the country. European governments cooperated with it and all of them withdrew their ambassadors out of Tehran. <hau>: Haka nan a wani lokaci a baya daya ma an samu wata daga cikin gwamnatocin kasashen Turai da take bayyanar da so da kaunarta ga Jamhuriyar Musulunci; to amma a lokacin da batun kisan gillan hotel din nan na Mykonos (da ya faru a kasar Jamus) ya taso sannan kuma aka kafa wata kotu da kuma zargin manyan jami'an kasar nan da hannu cikin hakan! Nan take kasashen turai suka goyi bayanta, suka kirayi dukkanin jakadun su daga Tehran; dukkanin wadannan abubuwan ba mu mance da su. | 168 | 5.566411 |
<translate> Haka nan a wani lokaci a baya daya ma an samu wata daga cikin gwamnatocin kasashen Turai da take bayyanar da so da kaunarta ga Jamhuriyar Musulunci; to amma a lokacin da batun kisan gillan hotel din nan na Mykonos (da ya faru a kasar Jamus) ya taso sannan kuma aka kafa wata kotu da kuma zargin manyan jami'an kasar nan da hannu cikin hakan! Nan take kasashen turai suka goyi bayanta, suka kirayi dukkanin jakadun su daga Tehran; dukkanin wadannan abubuwan ba mu mance da su. <en>: One day one of the European governments used to express friendship and a tendency to establish relations with Iran. The same government formed a court after the Mykonos restaurant issue and leveled accusations against high-ranking officials of the country. European governments cooperated with it and all of them withdrew their ambassadors out of Tehran. | 167 | 9.059062 |
<translate> They received such a strong slap from this Hussayniyyah that a long time later they were still looking for a cure. <hau>: Sun fuskanci gagarumar cutarwa daga wannan Husainiyar wanda sun jima suna neman hanyar magance hakan. | 46 | 1.036881 |
<translate> Sun fuskanci gagarumar cutarwa daga wannan Husainiyar wanda sun jima suna neman hanyar magance hakan. <en>: They received such a strong slap from this Hussayniyyah that a long time later they were still looking for a cure. | 45 | 2.401197 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.