text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> They tried to give us a slap whenever they could. <hau>: A duk lokacin da suka sami dama, suna son cutarwa ne. | 28 | 0.764017 |
<translate> A duk lokacin da suka sami dama, suna son cutarwa ne. <en>: They tried to give us a slap whenever they could. | 27 | 1.418889 |
<translate> Whenever we backed down and treated them a little leniently, they got more insolent. No, the resistance of the Islamic Republic and commitment to the slogans and principles of the Revolution have increased our dignity in the world. <hau>: Ko da wasa, tsayin dakan Jamhuriyar Musulunci, bayyanar da taken juyin juya halin Musulunci, bayyanar da riko da koyarwar juyin juya halin Musulunci, dukkanin wadannan abubuwa ne da suka kara mana irin daukakar da muke da ita a duniya. | 97 | 2.564915 |
<translate> Ko da wasa, tsayin dakan Jamhuriyar Musulunci, bayyanar da taken juyin juya halin Musulunci, bayyanar da riko da koyarwar juyin juya halin Musulunci, dukkanin wadannan abubuwa ne da suka kara mana irin daukakar da muke da ita a duniya. <en>: Whenever we backed down and treated them a little leniently, they got more insolent. No, the resistance of the Islamic Republic and commitment to the slogans and principles of the Revolution have increased our dignity in the world. | 96 | 5.184403 |
<translate> Thankfully today our international prestige is very good. <hau>: A yau alhamdu lillahi irin matsayin da muke da shi a duniya matsayi ne mai kyaun gaske. | 35 | 1.255171 |
<translate> A yau alhamdu lillahi irin matsayin da muke da shi a duniya matsayi ne mai kyaun gaske. <en>: Thankfully today our international prestige is very good. | 34 | 1.800898 |
<translate> Conversely, the US government - the bulling enemy which has been openly opposed to us - is the most hated government in Islamic countries. <hau>: A daya bangaren kuma, gwamnatin Amurka - wacce makiya ce da a fili take nuna kiyayyarta a gare mu - tana fadin cewa mutumci da matsayin Amurka a kasashen musulmi, a wannan yankin, a kowace rana sai dada faduwa suke yi. | 80 | 2.728633 |
<translate> A daya bangaren kuma, gwamnatin Amurka - wacce makiya ce da a fili take nuna kiyayyarta a gare mu - tana fadin cewa mutumci da matsayin Amurka a kasashen musulmi, a wannan yankin, a kowace rana sai dada faduwa suke yi. <en>: Conversely, the US government - the bulling enemy which has been openly opposed to us - is the most hated government in Islamic countries. | 79 | 4.256668 |
<translate> Of course if the people of European nations realize that their problems are caused by America and the hegemony of the Zionist regime over their policies, America's popularity will decline far more in Europe and all these actions will be mobilized against America. <hau>: Tabbas idan har al'ummomin kasashen Turai suka fahimci cewa matsalar da suke ciki ta samu asali ne daga Amurka da kuma irin ikon da yahudawan sahyoniya suke da shi kan siyasar kasashen su, to kuwa irin wannan kiyayya da ake yi wa Amurka sai ta karu sosai a can sannan kuma za su hada dukkanin karfin su wajen nuna kiyayya ga Amurka. | 122 | 3.87466 |
<translate> Tabbas idan har al'ummomin kasashen Turai suka fahimci cewa matsalar da suke ciki ta samu asali ne daga Amurka da kuma irin ikon da yahudawan sahyoniya suke da shi kan siyasar kasashen su, to kuwa irin wannan kiyayya da ake yi wa Amurka sai ta karu sosai a can sannan kuma za su hada dukkanin karfin su wajen nuna kiyayya ga Amurka. <en>: Of course if the people of European nations realize that their problems are caused by America and the hegemony of the Zionist regime over their policies, America's popularity will decline far more in Europe and all these actions will be mobilized against America. | 121 | 6.54872 |
<translate> And this is something that will happen in the not so distant future. <hau>: Wannan kuwa wani lamari ne da nan gaba kadan zai faru. | 29 | 0.709445 |
<translate> Wannan kuwa wani lamari ne da nan gaba kadan zai faru. <en>: And this is something that will happen in the not so distant future. | 28 | 1.473462 |
<translate> Another positive point is that there is stability in the country in spite of all these plots and machinations. <hau>: Wani lamarin kuma wanda ya ke a fili shi ne lamarin tabbaci da kwanciyar hankali da ake da shi a kasar nan; duk kuwa da irin makirce-makirce da dasisar da ake kullawa. | 65 | 2.292052 |
<translate> Wani lamarin kuma wanda ya ke a fili shi ne lamarin tabbaci da kwanciyar hankali da ake da shi a kasar nan; duk kuwa da irin makirce-makirce da dasisar da ake kullawa. <en>: Another positive point is that there is stability in the country in spite of all these plots and machinations. | 64 | 3.438078 |
<translate> These are our strengths. Of course there are many other strong points as well: being inspirational, creating role models, undermining the power of the enemies on the international front and making the enemy despair of subduing the Revolution. <hau>: Dukkanin wadannan abubuwa ne masu kyau da muke da su. Ko da yake ko shakka babu akwai wadansu lamurra masu kyau da dama da suka hada da karfin gwuiwa, zama abin koyi, raunin makiyan mu a fagen kasa da kasa da kuma yanke kaunar da makiya suka yi wajen cutar da juyin juya halin Musulunci. | 114 | 3.492651 |
<translate> Dukkanin wadannan abubuwa ne masu kyau da muke da su. Ko da yake ko shakka babu akwai wadansu lamurra masu kyau da dama da suka hada da karfin gwuiwa, zama abin koyi, raunin makiyan mu a fagen kasa da kasa da kuma yanke kaunar da makiya suka yi wajen cutar da juyin juya halin Musulunci. <en>: These are our strengths. Of course there are many other strong points as well: being inspirational, creating role models, undermining the power of the enemies on the international front and making the enemy despair of subduing the Revolution. | 113 | 6.112139 |
<translate> Our enemies have despaired of subduing the Islamic Republic in spite of the fact that their methods have grown more complex and their facilities have grown in number - in spite of the Internet, in spite of various kinds of organizations that exist in the world, in spite of the network that has dominated the world. The experiences that we have accumulated in legislation and executive work - these are also brilliant points about the country. <hau>: Duk kuwa da cewa hanyoyin da makiyan mu suke bi sun dada zama masu wahalar gaske, sannan kuma irin karfi da kwarewar da suke da su sun karu, abubuwa irin su wannan internet din da sauran abubuwa masu ban mamaki da suke yawo a duniyar nan a halin yanzu - to amma duk da hakan sun gaza wajen cutar da wannan juyin. Kwarewar da muka samu a fagen kafa dokoki, a wajen gudanarwa; wadannan ma suna daga cikin abubuwa masu kyau da ake da su a kasar nan. | 182 | 5.348121 |
<translate> Duk kuwa da cewa hanyoyin da makiyan mu suke bi sun dada zama masu wahalar gaske, sannan kuma irin karfi da kwarewar da suke da su sun karu, abubuwa irin su wannan internet din da sauran abubuwa masu ban mamaki da suke yawo a duniyar nan a halin yanzu - to amma duk da hakan sun gaza wajen cutar da wannan juyin. Kwarewar da muka samu a fagen kafa dokoki, a wajen gudanarwa; wadannan ma suna daga cikin abubuwa masu kyau da ake da su a kasar nan. <en>: Our enemies have despaired of subduing the Islamic Republic in spite of the fact that their methods have grown more complex and their facilities have grown in number - in spite of the Internet, in spite of various kinds of organizations that exist in the world, in spite of the network that has dominated the world. The experiences that we have accumulated in legislation and executive work - these are also brilliant points about the country. | 181 | 9.823079 |
<translate> The population of the country is 75 million. <hau>: Adadin mutanen kasar nan ya kai mutane miliyan saba'in da biyar. | 25 | 0.764017 |
<translate> Adadin mutanen kasar nan ya kai mutane miliyan saba'in da biyar. <en>: The population of the country is 75 million. | 24 | 1.255171 |
<translate> Of course I would like to take this opportunity to declare that considering the resources we have, I believe our country can accommodate 150 million people. <hau>: Lalle ina son a wajen nan in fadi cewa; lalle ni na yi amanna da cewa da irin abubuwan da muke da su a kasar nan, kasar nan za ta iya daukan mutane miliyan dari da hamsin. | 71 | 2.237479 |
<translate> Lalle ina son a wajen nan in fadi cewa; lalle ni na yi amanna da cewa da irin abubuwan da muke da su a kasar nan, kasar nan za ta iya daukan mutane miliyan dari da hamsin. <en>: Of course I would like to take this opportunity to declare that considering the resources we have, I believe our country can accommodate 150 million people. | 70 | 3.765514 |
<translate> I believe in population growth. <hau>: Lalle ni na yi amanna da yawan al'umma. | 19 | 0.600299 |
<translate> Lalle ni na yi amanna da yawan al'umma. <en>: I believe in population growth. | 18 | 0.927735 |
<translate> If we fail to see the weak points and if we fail to identify our weaknesses, we will definitely be harmed. <hau>: Matukar dai muka rufe ido kan bangaren raunin da muke da shi sannan kuma muka ki fahimtar hakan, to lalle za mu sha kashi. | 54 | 1.528035 |
<translate> Matukar dai muka rufe ido kan bangaren raunin da muke da shi sannan kuma muka ki fahimtar hakan, to lalle za mu sha kashi. <en>: If we fail to see the weak points and if we fail to identify our weaknesses, we will definitely be harmed. | 53 | 2.837779 |
<translate> We have had our own mistakes and weaknesses. We have failed to overcome some of the challenges we have faced. <hau>: Muna da kura-kurai, muna da rauni, mun sami nasara a kan wadansu matsaloli da kalubale; wannan wata hakika ce. | 50 | 1.418889 |
<translate> Muna da kura-kurai, muna da rauni, mun sami nasara a kan wadansu matsaloli da kalubale; wannan wata hakika ce. <en>: We have had our own mistakes and weaknesses. We have failed to overcome some of the challenges we have faced. | 49 | 2.619488 |
<translate> Even in the case of the threats which are directly posed by the enemy, if are harmed, it is our own fault. <hau>: Kai hatta cikin wadannan barazana da makiya suke yi mana kai tsaye, to idan har mun sha kashi to hakan ya samo asali ne daga gazawar da muka nuna. | 61 | 1.800898 |
<translate> Kai hatta cikin wadannan barazana da makiya suke yi mana kai tsaye, to idan har mun sha kashi to hakan ya samo asali ne daga gazawar da muka nuna. <en>: Even in the case of the threats which are directly posed by the enemy, if are harmed, it is our own fault. | 60 | 3.219787 |
<translate> About the Battle of Uhud, the Holy Quran says, "When a misfortune befell you, and you had certainly afflicted (the unbelievers) with twice as much, you began to say: where did this come from? <hau>: Dangane da lamarin yakin Uhudu, Alkur'ani mai girma yana fadin cewa: "Shin kuma a lokacin da wata masifa ta same ku, alhali kuwa kun samar da biyunta, kun ce: Daga ina wannan yake? | 95 | 2.346625 |
<translate> Dangane da lamarin yakin Uhudu, Alkur'ani mai girma yana fadin cewa: "Shin kuma a lokacin da wata masifa ta same ku, alhali kuwa kun samar da biyunta, kun ce: Daga ina wannan yake? <en>: About the Battle of Uhud, the Holy Quran says, "When a misfortune befell you, and you had certainly afflicted (the unbelievers) with twice as much, you began to say: where did this come from? | 94 | 5.075258 |
<translate> Say: it is from yourselves. Surely Allah has power over all things." <hau>: Ka ce: Daga wurin kan ku ne....(6)". | 35 | 0.764017 |
<translate> Ka ce: Daga wurin kan ku ne....(6)". <en>: Say: it is from yourselves. Surely Allah has power over all things." | 33 | 1.746325 |
<translate> [The Holy Quran, 3: 165] That bitter event took place in the Battle of Uhud: the Muslims gained an early victory, but then some people forgot their missions and left their posts to collect spoils. <hau>: A lokacin yakin Uhudu, wannan lamari mai bakanta rai ya faru: da farko dai musulmi sun sami nasara, to amma sai wasu daga cikinsu suka yi sako-sako da aikin da aka ba su, su ka bar inda aka ajiye su suka tafi neman tara ganima. | 101 | 3.05607 |
<translate> A lokacin yakin Uhudu, wannan lamari mai bakanta rai ya faru: da farko dai musulmi sun sami nasara, to amma sai wasu daga cikinsu suka yi sako-sako da aikin da aka ba su, su ka bar inda aka ajiye su suka tafi neman tara ganima. <en>: [The Holy Quran, 3: 165] That bitter event took place in the Battle of Uhud: the Muslims gained an early victory, but then some people forgot their missions and left their posts to collect spoils. | 100 | 5.402694 |
<translate> And the enemy managed to besiege the forces of Islam and attack them. The enemy managed to kill a number of the Muslims and defeat the Muslim army, forcing the Muslims to seek refuse in the mountains. <hau>: Su kuwa makiya suka sami damar ritsawa da rundunar musulmi da maye gurbin da suka bari, inda suka kashe wasu daga cikinsu, su ka sami nasara a kansu, ta yadda hakan ya tilasta wa musulmi gudu da neman mafaka a kan dutse. | 92 | 2.674061 |
<translate> Su kuwa makiya suka sami damar ritsawa da rundunar musulmi da maye gurbin da suka bari, inda suka kashe wasu daga cikinsu, su ka sami nasara a kansu, ta yadda hakan ya tilasta wa musulmi gudu da neman mafaka a kan dutse. <en>: And the enemy managed to besiege the forces of Islam and attack them. The enemy managed to kill a number of the Muslims and defeat the Muslim army, forcing the Muslims to seek refuse in the mountains. | 91 | 4.91154 |
<translate> The holy life of the Prophet (s.w.a.) was put in danger and he was harmed. <hau>: Sakamakon hakan rayuwar Manzon Allah (s.a.w.a.) ta kasance cikin hatsari, inda aka cutar da Ma'aiki. | 52 | 1.473462 |
<translate> Sakamakon hakan rayuwar Manzon Allah (s.a.w.a.) ta kasance cikin hatsari, inda aka cutar da Ma'aiki. <en>: The holy life of the Prophet (s.w.a.) was put in danger and he was harmed. | 51 | 2.728633 |
<translate> Then the Muslims asked why such a thing happened while God had promised them victory. <hau>: Daga baya dai musulmi sun ce me ya sa hakan ta faru? Ga shi kuwa Allah Madaukakin Sarki ya yi mana alkawarin nasara. | 45 | 1.473462 |
<translate> Daga baya dai musulmi sun ce me ya sa hakan ta faru? Ga shi kuwa Allah Madaukakin Sarki ya yi mana alkawarin nasara. <en>: Then the Muslims asked why such a thing happened while God had promised them victory. | 44 | 2.346625 |
<translate> Allah the Exalted says that He kept His promise and gave the Muslims a victory but that it was the Muslims themselves who ruined everything. <hau>: Allah Madaukakin Sarki ya bayyana cewar lalle mun samar muku da nasara, alkawarin Allah dai ta cika, to amma ku da kan ku ne kuka bata lamurran. | 63 | 1.800898 |
<translate> Allah Madaukakin Sarki ya bayyana cewar lalle mun samar muku da nasara, alkawarin Allah dai ta cika, to amma ku da kan ku ne kuka bata lamurran. <en>: Allah the Exalted says that He kept His promise and gave the Muslims a victory but that it was the Muslims themselves who ruined everything. | 62 | 3.328933 |
<translate> God says the Muslims harmed the enemy just as the enemy harmed the Muslims: "And you had certainly afflicted (the unbelievers) with twice as much." God tells them not to be surprised. After all, in a battlefield you hurt the enemy and you also get hurt. <hau>: Da farko dai idan har makiya sun cutar da ku, to ku ma dai ai kun cutar da makiyan "alhali kuwa kun samar da biyunta" - kada ku yi mamaki; ai a fagen yaki dai akwai cutarwa da kuma cutuwa, akwai dukkaninsu biyun. | 118 | 3.056069 |
<translate> Da farko dai idan har makiya sun cutar da ku, to ku ma dai ai kun cutar da makiyan "alhali kuwa kun samar da biyunta" - kada ku yi mamaki; ai a fagen yaki dai akwai cutarwa da kuma cutuwa, akwai dukkaninsu biyun. <en>: God says the Muslims harmed the enemy just as the enemy harmed the Muslims: "And you had certainly afflicted (the unbelievers) with twice as much." God tells them not to be surprised. After all, in a battlefield you hurt the enemy and you also get hurt. | 117 | 6.330429 |
<translate> The Holy Quran says, "Say: it is from yourselves." <hau>: Daga nan sai Alkur'ani ya ke fadin cewa: "Daga wurin kan ku ne", wato daga kan ku ne, ku kanku ne kuka yi kuskure. | 47 | 1.63718 |
<translate> Daga nan sai Alkur'ani ya ke fadin cewa: "Daga wurin kan ku ne", wato daga kan ku ne, ku kanku ne kuka yi kuskure. <en>: The Holy Quran says, "Say: it is from yourselves." | 45 | 2.401197 |
<translate> The Holy Quran says that it was the Muslims themselves. It was because of their mistake. We have made mistakes in certain cases and we have failed to fulfill our responsibilities in certain cases, otherwise "Allah has power over all things". <hau>: Mun yi kuskure a wasu wajajen "Lalle ne, Allah, a kan dukan kome, Mai ikon yi ne(7)" - a wani wajen kuma ba mu yi abin da ya dace mu yi ba ne; a wani wajen kuma irin sanya idon da ya kamata mu yi ba mu yi ba; hakan ne suke haifar da matsaloli, wajibi ne mu lura da wadannan abubuwan. | 124 | 4.09295 |
<translate> Mun yi kuskure a wasu wajajen "Lalle ne, Allah, a kan dukan kome, Mai ikon yi ne(7)" - a wani wajen kuma ba mu yi abin da ya dace mu yi ba ne; a wani wajen kuma irin sanya idon da ya kamata mu yi ba mu yi ba; hakan ne suke haifar da matsaloli, wajibi ne mu lura da wadannan abubuwan. <en>: The Holy Quran says that it was the Muslims themselves. It was because of their mistake. We have made mistakes in certain cases and we have failed to fulfill our responsibilities in certain cases, otherwise "Allah has power over all things". | 123 | 6.657866 |
<translate> When people like you and I make our lives aristocratic and luxurious, the people will learn from us. <hau>: A lokacin da muka sanya rayuwarmu ni da ku, ta zamanto rayuwa ta almubazzaranci da jin dadi, to kuwa mutane za su koya daga wajen mu. | 59 | 2.019189 |
<translate> A lokacin da muka sanya rayuwarmu ni da ku, ta zamanto rayuwa ta almubazzaranci da jin dadi, to kuwa mutane za su koya daga wajen mu. <en>: When people like you and I make our lives aristocratic and luxurious, the people will learn from us. | 58 | 3.110642 |
<translate> Some people believe that it is necessary to avoid extravagance in life. <hau>: Wasu kuma sun yi amanna da cewa wajibi ne a gaza a cikin rayuwa, bai kamata a yi almubazzaranci ba, bai kamata a wuce gona da iri ba; a lokacin da suka kalli cewa ni da ku muna almubazzaranci; za su ce da kyau mu dai ba wai muna sama da wadannan ba ne, su din nan su ne shugabannin mu. | 95 | 4.256668 |
<translate> Wasu kuma sun yi amanna da cewa wajibi ne a gaza a cikin rayuwa, bai kamata a yi almubazzaranci ba, bai kamata a wuce gona da iri ba; a lokacin da suka kalli cewa ni da ku muna almubazzaranci; za su ce da kyau mu dai ba wai muna sama da wadannan ba ne, su din nan su ne shugabannin mu. <en>: Some people believe that it is necessary to avoid extravagance in life. | 94 | 5.075258 |
<translate> Government officials must not turn to a life of luxury, at least as long as they are in a position of responsibility. <hau>: Jami'an gwamnati kan, alal akalla tsawon lokacin da suke a wannan matsayin, kada su damu da rayuwa ta jin dadi. | 50 | 1.309744 |
<translate> Jami'an gwamnati kan, alal akalla tsawon lokacin da suke a wannan matsayin, kada su damu da rayuwa ta jin dadi. <en>: Government officials must not turn to a life of luxury, at least as long as they are in a position of responsibility. | 49 | 2.619488 |
<translate> Disregarding the spirit of jihad and selflessness, disregarding the enemy's cultural invasion, disregarding the fact that the enemy is lying in ambush, disregarding the enemy's infiltration into the media atmosphere of the country, neglecting our duty to preserve what belongs to the people - these are our shortcomings and weak points. <hau>: Gafala daga ruhin jihadi da sadaukarwa, gafala daga kokarin lalata ala'du na al'umma da makiya suke yi, gafala daga tarkon da makiya suka dana, gafala daga irin tasirin da makiya suke da shi cikin kafafen watsa labarai, nuna halin ko in kula cikin baitul mali; to wadannan laifin mu ne, wadannan bangare ne na raunin da muke da shi. | 162 | 4.638677 |
<translate> Gafala daga ruhin jihadi da sadaukarwa, gafala daga kokarin lalata ala'du na al'umma da makiya suke yi, gafala daga tarkon da makiya suka dana, gafala daga irin tasirin da makiya suke da shi cikin kafafen watsa labarai, nuna halin ko in kula cikin baitul mali; to wadannan laifin mu ne, wadannan bangare ne na raunin da muke da shi. <en>: Disregarding the spirit of jihad and selflessness, disregarding the enemy's cultural invasion, disregarding the fact that the enemy is lying in ambush, disregarding the enemy's infiltration into the media atmosphere of the country, neglecting our duty to preserve what belongs to the people - these are our shortcomings and weak points. | 161 | 8.731627 |
<translate> The tendency towards tribal behaviors in political and economic arenas is among our other weaknesses. <hau>: Haka nan kuma shigo da kabilanci cikin fagen siyasa da tattalin arziki suna daga cikin bangarorin rauni da muke da shi. | 42 | 1.255171 |
<translate> Haka nan kuma shigo da kabilanci cikin fagen siyasa da tattalin arziki suna daga cikin bangarorin rauni da muke da shi. <en>: The tendency towards tribal behaviors in political and economic arenas is among our other weaknesses. | 41 | 2.182907 |
<translate> Tribal behavior means that our criticism and approval of a person's action is not affected by the nature of his action, rather it is affected by our relationship with him: a mistake by somebody from our tribe is considered easy to ignore, but the same mistake by somebody from the opposing tribe is considered actionable. <hau>: Shigo da kabilanci yana nufin goyon bayan aikin da wani mutum wanda ya fito daga kabilarmu ko kuma muke da alaka da shi; mu rufe ido kan kuskuren da ya yi, to amma idan wani kuma na wata kabilar ta daban ya yi, sai mu ci gaba da bin diddigin lamarin da kuma neman hukumta shi. | 127 | 3.492651 |
<translate> Shigo da kabilanci yana nufin goyon bayan aikin da wani mutum wanda ya fito daga kabilarmu ko kuma muke da alaka da shi; mu rufe ido kan kuskuren da ya yi, to amma idan wani kuma na wata kabilar ta daban ya yi, sai mu ci gaba da bin diddigin lamarin da kuma neman hukumta shi. <en>: Tribal behavior means that our criticism and approval of a person's action is not affected by the nature of his action, rather it is affected by our relationship with him: a mistake by somebody from our tribe is considered easy to ignore, but the same mistake by somebody from the opposing tribe is considered actionable. | 126 | 6.821583 |
<translate> If somebody from our tribe does a good thing, his action is considered praiseworthy, but this is not true of the same action by a person from another tribe: this is tribal behavior. <hau>: Haka nan kuma idan wani dan kabilarmu ko kuma wanda muke da alaka da shi ya aikata wani abin kirki, sai a ta yayata shi da kuma girmama shi, amma idan daga wata kabilar ce, a'a. | 83 | 2.346625 |
<translate> Haka nan kuma idan wani dan kabilarmu ko kuma wanda muke da alaka da shi ya aikata wani abin kirki, sai a ta yayata shi da kuma girmama shi, amma idan daga wata kabilar ce, a'a. <en>: If somebody from our tribe does a good thing, his action is considered praiseworthy, but this is not true of the same action by a person from another tribe: this is tribal behavior. | 82 | 4.420386 |
<translate> This behavior is not Islamic. It is not revolutionary. <hau>: To wannan dai ba dabi'a ce ta Musulunci ba, ba ta juyin juya halin Musulunci ba ce. | 34 | 1.146026 |
<translate> To wannan dai ba dabi'a ce ta Musulunci ba, ba ta juyin juya halin Musulunci ba ce. <en>: This behavior is not Islamic. It is not revolutionary. | 33 | 1.746325 |
<translate> I do not want to say it is prevalent, but it exists. <hau>: Ba wai ina cewa ya kama ko ina ba ne, amma dai akwai shi. | 33 | 0.927735 |
<translate> Ba wai ina cewa ya kama ko ina ba ne, amma dai akwai shi. <en>: I do not want to say it is prevalent, but it exists. | 32 | 1.691753 |
<translate> Many activities have been undertaken in the economic area, but the issue of employment has not been resolved yet. The issue of inflation has not been resolved. The issue of our culture of labor has not been resolved. <hau>: A fagen tattalin arziki ma an gudanar da ayyuka masu yawa sannan kuma masu kima; to amma dai ba a magance matsalar rashin aikin yi ba, ba a magance matsalar faduwar kudi da tsadar kayayyaki ba, ba a magance matsalar al'adar aiki ba, haka nan kuma ba a magance matsalar amfani da sa'oi na aiki ba da kyau ba. | 110 | 3.601796 |
<translate> A fagen tattalin arziki ma an gudanar da ayyuka masu yawa sannan kuma masu kima; to amma dai ba a magance matsalar rashin aikin yi ba, ba a magance matsalar faduwar kudi da tsadar kayayyaki ba, ba a magance matsalar al'adar aiki ba, haka nan kuma ba a magance matsalar amfani da sa'oi na aiki ba da kyau ba. <en>: Many activities have been undertaken in the economic area, but the issue of employment has not been resolved yet. The issue of inflation has not been resolved. The issue of our culture of labor has not been resolved. | 109 | 5.893848 |
<translate> The culture of labor should be changed in the country so that people consider work as worship and increase the amount of work they do in a particular period of time. <hau>: Wajibi ne al'adar aiki a kasar nan ta zamanto ta yadda mutane za su dinga jin aiki a matsayin wata ibada ce; a dinga gudanar da kowace sa'a ta aiki cikin shauki da kuma gudanar da aikin da ya kamata a yi. | 83 | 2.674061 |
<translate> Wajibi ne al'adar aiki a kasar nan ta zamanto ta yadda mutane za su dinga jin aiki a matsayin wata ibada ce; a dinga gudanar da kowace sa'a ta aiki cikin shauki da kuma gudanar da aikin da ya kamata a yi. <en>: The culture of labor should be changed in the country so that people consider work as worship and increase the amount of work they do in a particular period of time. | 82 | 4.420386 |
<translate> It is necessary to work. <hau>: Wajibi ne a yi aiki. | 17 | 0.491154 |
<translate> Wajibi ne a yi aiki. <en>: It is necessary to work. | 16 | 0.81859 |
<translate> Patience, gratitude, dhikr, benevolence, fairness, lack of persecution, willingness to render services - these things should be promoted in our society on a daily basis. <hau>: Wajibi ne hakurin mu, godiyar mu, zikirin mu, kyautatawar mu, mutumta sauran mutane, nesantar mu ga cutar da sauran mutane da kuma kaunar yin hidima ga sauran mutane a kowace rana su zamanto suna kara karfafuwa cikin mutane. | 100 | 3.219787 |
<translate> Wajibi ne hakurin mu, godiyar mu, zikirin mu, kyautatawar mu, mutumta sauran mutane, nesantar mu ga cutar da sauran mutane da kuma kaunar yin hidima ga sauran mutane a kowace rana su zamanto suna kara karfafuwa cikin mutane. <en>: Patience, gratitude, dhikr, benevolence, fairness, lack of persecution, willingness to render services - these things should be promoted in our society on a daily basis. | 99 | 5.348121 |
<translate> We have shortcomings in these areas. <hau>: Lalle mun gaza a wannan fagen. | 19 | 0.436581 |
<translate> Lalle mun gaza a wannan fagen. <en>: We have shortcomings in these areas. | 18 | 0.927735 |
<translate> The spread of the culture of extravagance and luxurious lifestyles in society and the failure to stop the tendency towards violence among certain people, are harmful. <hau>: Muna nuna fina-finan da su kansu wadanda suka shirya su, suna jan kunnen da kuma kaunar ganin an kawo karshen irin wannan amfani da karfi da makamai a cikin al'umma; to amma sai ga shi muna yada irin wadannan fina-finan! | 78 | 2.401197 |
<translate> Muna nuna fina-finan da su kansu wadanda suka shirya su, suna jan kunnen da kuma kaunar ganin an kawo karshen irin wannan amfani da karfi da makamai a cikin al'umma; to amma sai ga shi muna yada irin wadannan fina-finan! <en>: The spread of the culture of extravagance and luxurious lifestyles in society and the failure to stop the tendency towards violence among certain people, are harmful. | 77 | 4.147523 |
<translate> These things are harmful. <hau>: Wadannan abubuwa ne masu cutarwa. | 14 | 0.382009 |
<translate> Wadannan abubuwa ne masu cutarwa. <en>: These things are harmful. | 13 | 0.654872 |
<translate> A few years ago I read in an American magazine that certain reform-minded people in America had suggested that the number of Hollywood movies which contain scenes of lust and violence should be gradually decreased and that movies about family values, innocence and noble behavior should be promoted. <hau>: A ‘yan shekarun da suka gabata din nan na gani cikin wata mujallar Amurka inda wani mai neman gyara a can yana ba da shawarar cewa a rage yawan irin fina-finan kamfanin Holywood wadanda suke yada zinace-zinace da amfani da karfi, sannan a dinga yada fina-finan iyali da fina-finai na mutumci. | 114 | 3.27436 |
<translate> A ‘yan shekarun da suka gabata din nan na gani cikin wata mujallar Amurka inda wani mai neman gyara a can yana ba da shawarar cewa a rage yawan irin fina-finan kamfanin Holywood wadanda suke yada zinace-zinace da amfani da karfi, sannan a dinga yada fina-finan iyali da fina-finai na mutumci. <en>: A few years ago I read in an American magazine that certain reform-minded people in America had suggested that the number of Hollywood movies which contain scenes of lust and violence should be gradually decreased and that movies about family values, innocence and noble behavior should be promoted. | 113 | 6.112139 |
<translate> They are thinking of reforming their situation, and yet we are learning what they are trying to reform. <hau>: Su din nan suna cikin wannan tunanin, to amma sai ga shi mu din nan yanzu ne muke kokarin koya! | 46 | 1.255171 |
<translate> Su din nan suna cikin wannan tunanin, to amma sai ga shi mu din nan yanzu ne muke kokarin koya! <en>: They are thinking of reforming their situation, and yet we are learning what they are trying to reform. | 45 | 2.401197 |
<translate> One of the plots is to corrupt our young generation. <hau>: Rashin fada da lalacewar matasa ta hanyar da ta dace wacce kuma ta yi daidai da hankali, shi ma daya ne daga cikin matsalolin da muke fuskanta. | 43 | 1.63718 |
<translate> Rashin fada da lalacewar matasa ta hanyar da ta dace wacce kuma ta yi daidai da hankali, shi ma daya ne daga cikin matsalolin da muke fuskanta. <en>: One of the plots is to corrupt our young generation. | 42 | 2.237479 |
<translate> So far we have not been successful in confronting this plot. <hau>: Mu dai har ya zuwa yanzu ba mu dau hanyar da ta dace ta fada da hakan ba kamar yadda kuma ba mu yi nasara ba. | 43 | 1.528035 |
<translate> Mu dai har ya zuwa yanzu ba mu dau hanyar da ta dace ta fada da hakan ba kamar yadda kuma ba mu yi nasara ba. <en>: So far we have not been successful in confronting this plot. | 42 | 2.237479 |
<translate> Ideological principles should be presented in an appropriate way - both the principles that are related to Islam and the principles that are related to the Revolution and the Islamic Republic. <hau>: Haka nan batun muggan kwayoyi na masana'antu da yada sha'awa ta jima'i da makamantan hakan. A samar da hanyar da ta dace ta akida, shin akidar Musulunci ne ko kuma wadanda suke da alaka da juyin juya halin Musulunci da tsarin Jamhuriyar Musulunci. | 85 | 2.728633 |
<translate> Haka nan batun muggan kwayoyi na masana'antu da yada sha'awa ta jima'i da makamantan hakan. A samar da hanyar da ta dace ta akida, shin akidar Musulunci ne ko kuma wadanda suke da alaka da juyin juya halin Musulunci da tsarin Jamhuriyar Musulunci. <en>: Ideological principles should be presented in an appropriate way - both the principles that are related to Islam and the principles that are related to the Revolution and the Islamic Republic. | 84 | 4.529531 |
<translate> As I said, strong points increase our hope and they show us our capacities. And weak points show us the priorities and what we should do. Our time is up. <hau>: Kamar yadda muka fadi ne, bangaren karfi da abubuwa masu kyau suna kara mana irin fatan da muke da shi ne, su kan nuna mana irin dama da fagagen da muke da su ne; su kuwa bangarorin rauni da muke da su suna nuna mana abubuwan da ya kamata mu fi ba su muhimmanci ne, wato me ya kamata mu aikata. | 105 | 3.710941 |
<translate> Kamar yadda muka fadi ne, bangaren karfi da abubuwa masu kyau suna kara mana irin fatan da muke da shi ne, su kan nuna mana irin dama da fagagen da muke da su ne; su kuwa bangarorin rauni da muke da su suna nuna mana abubuwan da ya kamata mu fi ba su muhimmanci ne, wato me ya kamata mu aikata. <en>: As I said, strong points increase our hope and they show us our capacities. And weak points show us the priorities and what we should do. Our time is up. | 104 | 5.620985 |
<translate> I think it is almost time for adhan. <hau>: Dangane da lamurran da suka shafi wannan yankin kuwa; duk da cewa lokaci dai ya ja, ina ganin yanzu dai an kusan kiran salla. | 41 | 1.582607 |
<translate> Dangane da lamurran da suka shafi wannan yankin kuwa; duk da cewa lokaci dai ya ja, ina ganin yanzu dai an kusan kiran salla. <en>: I think it is almost time for adhan. | 40 | 2.128334 |
<translate> Regarding the regional issues I would briefly say that the conditions of the region are developing in the opposite direction of the policies of western powers, America and international Zionism. <hau>: A takaice dai ina son fadin cewa yanayin wannan yankin dai a halin yanzu kishiyar siyasar da manyan kasashen yammaci da Amurka da yahudawan sahyoniya na kasa da kasa suke son gudanarwa ne. | 77 | 2.237479 |
<translate> A takaice dai ina son fadin cewa yanayin wannan yankin dai a halin yanzu kishiyar siyasar da manyan kasashen yammaci da Amurka da yahudawan sahyoniya na kasa da kasa suke son gudanarwa ne. <en>: Regarding the regional issues I would briefly say that the conditions of the region are developing in the opposite direction of the policies of western powers, America and international Zionism. | 76 | 4.09295 |
<translate> They imposed sanctions on Iran, but it was they themselves who were caught in an economic crisis. <hau>: Sun sanya wa Iran takunkumi, to amma matsalar tattalin arziki ta ritsa da su. | 39 | 0.982308 |
<translate> Sun sanya wa Iran takunkumi, to amma matsalar tattalin arziki ta ritsa da su. <en>: They imposed sanctions on Iran, but it was they themselves who were caught in an economic crisis. | 38 | 2.019189 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.