text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> They planned - or at least, strengthened - the fitna of the year 1388 in order to overthrow the Islamic Republic, but what happened was that the systems and governments which were dependent on them started to fall one after the other. <hau>: Sun karfafa fitinar da ta faru a shekara ta 2009 (bayan zaben shugaban kasa) don cutar da Jamhuriyar Musulunci - ko dai su suka tsara ta ko kuma alal akalla sun goya mata baya da kuma karfafa ta - to amma sai ga shi gwamnatocin da suke a matsayin ‘yan amshin shatansu ne daya bayan daya suke faduwa ko kuma suke ta girgiza.
121
3.929232
<translate> Sun karfafa fitinar da ta faru a shekara ta 2009 (bayan zaben shugaban kasa) don cutar da Jamhuriyar Musulunci - ko dai su suka tsara ta ko kuma alal akalla sun goya mata baya da kuma karfafa ta - to amma sai ga shi gwamnatocin da suke a matsayin ‘yan amshin shatansu ne daya bayan daya suke faduwa ko kuma suke ta girgiza. <en>: They planned - or at least, strengthened - the fitna of the year 1388 in order to overthrow the Islamic Republic, but what happened was that the systems and governments which were dependent on them started to fall one after the other.
120
6.494147
<translate> According to their own luminaries, they attacked Iraq and Afghanistan in order to besiege Iran, but it was they themselves who were besieged. They are trapped in a quagmire. <hau>: Sun kai hari kan kasashen Iraki da Afghanistan, da nufin killace Iran - manyan su suna fadin cewa sun yi hakan ne don killace Iran, to amma kan su ne suka killace, kafafunsu sun nutse cikin laka da shiga cikin tsaka mai wuya.
90
2.728633
<translate> Sun kai hari kan kasashen Iraki da Afghanistan, da nufin killace Iran - manyan su suna fadin cewa sun yi hakan ne don killace Iran, to amma kan su ne suka killace, kafafunsu sun nutse cikin laka da shiga cikin tsaka mai wuya. <en>: According to their own luminaries, they attacked Iraq and Afghanistan in order to besiege Iran, but it was they themselves who were besieged. They are trapped in a quagmire.
89
4.802394
<translate> Allah the Exalted ordained that what happens should be the opposite of what they had planned and implemented against us. <hau>: Allah Madaukakin Sarki Ya kaddara akasin abin da suka tsara kan Iran ne, sannan kuma sun gagara cimma abin da suke so.
53
1.528035
<translate> Allah Madaukakin Sarki Ya kaddara akasin abin da suka tsara kan Iran ne, sannan kuma sun gagara cimma abin da suke so. <en>: Allah the Exalted ordained that what happens should be the opposite of what they had planned and implemented against us.
52
2.783206
<translate> As I pointed out, the recent events in the region are extraordinary. <hau>: Dangane da wannan yankin ma dai kamar yadda na fadi abubuwan da suka faru abubuwa ne masu ban mamaki.
37
1.146026
<translate> Dangane da wannan yankin ma dai kamar yadda na fadi abubuwan da suka faru abubuwa ne masu ban mamaki. <en>: As I pointed out, the recent events in the region are extraordinary.
36
1.910043
<translate> Currently it is not really possible to calculate the dimensions of what is happening in Egypt, Tunisia, Yemen and some other countries. <hau>: A hakikanin gaskiya abubuwan da suka faru a Masar da Tunusiya da Yemen da sauran yankuna lamurra ne da a halin yanzu ba za a iya gano su ba; bangarorinsu suna da girman gaske.
67
2.182907
<translate> A hakikanin gaskiya abubuwan da suka faru a Masar da Tunusiya da Yemen da sauran yankuna lamurra ne da a halin yanzu ba za a iya gano su ba; bangarorinsu suna da girman gaske. <en>: Currently it is not really possible to calculate the dimensions of what is happening in Egypt, Tunisia, Yemen and some other countries.
66
3.547223
<translate> Putting Hosni Mubarak in a cage and trying him in a court of law are a very significant event. It is not just a matter of replacing one power and government with another. The issue is far more profound than this. <hau>: Gurfanar da wannan mara albarkar (Mubarak tsohon shugaban Masar) na kasar Masar a gaban kotu cikin keji lalle wani lamari ne da ke cike da ma'anoni masu ban mamaki. Lamarin ba wai shi ne cewa an kawar da wata gwamnati ko kuma an kawar da wani mai karfi ba ne sannan wani kuma ya maye gurbinsa ba; lalle lamarin ya fi karfin haka.
121
3.983804
<translate> Gurfanar da wannan mara albarkar (Mubarak tsohon shugaban Masar) na kasar Masar a gaban kotu cikin keji lalle wani lamari ne da ke cike da ma'anoni masu ban mamaki. Lamarin ba wai shi ne cewa an kawar da wata gwamnati ko kuma an kawar da wani mai karfi ba ne sannan wani kuma ya maye gurbinsa ba; lalle lamarin ya fi karfin haka. <en>: Putting Hosni Mubarak in a cage and trying him in a court of law are a very significant event. It is not just a matter of replacing one power and government with another. The issue is far more profound than this.
120
6.494147
<translate> Today the usurping Zionist regime has been besieged among countries that are motivated to confront it. The events are extraordinary. <hau>: A yau haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyoniya tana cikin tsaka mai wuya tsakanin kasashen da suke da kumajin fada da ita.
54
1.473462
<translate> A yau haramtacciyar gwamnatin yahudawan sahyoniya tana cikin tsaka mai wuya tsakanin kasashen da suke da kumajin fada da ita. <en>: Today the usurping Zionist regime has been besieged among countries that are motivated to confront it. The events are extraordinary.
53
2.837779
<translate> But they have not been successful so far and thanks to the awakening of nations, they will not be successful in the future either - just as the Islamic slogans which were shouted in Egypt ruined their dreams again. <hau>: Ko da yake suna ta kokarin su wajen ganin sun dakatar da irin wannan farkawa da take faruwa da mai she ta aljihunsu, amma dai sun gagara kuma da yardar Allah albarkacin wannan farkawar ba za su iya ba. Kamar yadda a halin yanzu aka sake daga wannan taken a kasar Masar wanda ya daga musu hankali.
112
3.547223
<translate> Ko da yake suna ta kokarin su wajen ganin sun dakatar da irin wannan farkawa da take faruwa da mai she ta aljihunsu, amma dai sun gagara kuma da yardar Allah albarkacin wannan farkawar ba za su iya ba. Kamar yadda a halin yanzu aka sake daga wannan taken a kasar Masar wanda ya daga musu hankali. <en>: But they have not been successful so far and thanks to the awakening of nations, they will not be successful in the future either - just as the Islamic slogans which were shouted in Egypt ruined their dreams again.
111
6.002994
<translate> Of course I am concerned about Libya. <hau>: Tabbas ni dai ina cikin damuwa dangane da abin da ke gudana a kasar Libiya.
27
0.927735
<translate> Tabbas ni dai ina cikin damuwa dangane da abin da ke gudana a kasar Libiya. <en>: Of course I am concerned about Libya.
26
1.364317
<translate> In Libya, the policy of the west is very cruel and cunning. They took advantage of the popular uprising. It is very important for them to create a foothold in Libya to remain there. <hau>: Siyasar kasashen yammaci a kasar Libiya wata siyasa ce mummuna. Sun yi mummunan amfani da yunkurin al'ummar kasar. A wajen su tabbbatar da ikonsu a kasar Libiya wani lamari ne mai muhimmanci.
85
2.292052
<translate> Siyasar kasashen yammaci a kasar Libiya wata siyasa ce mummuna. Sun yi mummunan amfani da yunkurin al'ummar kasar. A wajen su tabbbatar da ikonsu a kasar Libiya wani lamari ne mai muhimmanci. <en>: In Libya, the policy of the west is very cruel and cunning. They took advantage of the popular uprising. It is very important for them to create a foothold in Libya to remain there.
84
4.529531
<translate> Fist, the issue of Libyan oil is important to them. <hau>: Da farko dai batun man fetur din kasar Libiya wanda yake da muhimmanci a wajen su.
33
0.982308
<translate> Da farko dai batun man fetur din kasar Libiya wanda yake da muhimmanci a wajen su. <en>: Fist, the issue of Libyan oil is important to them.
32
1.691753
<translate> Third, they can have control over Egypt and Tunisia: two revolutionary countries. <hau>: Na uku sanya ido kan kasashen Masar da Tunusiya; kasashe biyu da aka gudanar da juyin juya hali.
40
1.255171
<translate> Na uku sanya ido kan kasashen Masar da Tunusiya; kasashe biyu da aka gudanar da juyin juya hali. <en>: Third, they can have control over Egypt and Tunisia: two revolutionary countries.
39
2.073761
<translate> Libya is bordered by Egypt on the east and by Tunisia on the west. Moreover, from Libya they can have control over Sudan, Algeria and all other countries of the region. <hau>: A gabashin kasar Libiya, Masar tana nan, a yammaci kuwa ga Tunusiya; kamar yadda kuma daga wajen za su iya tabbatar da ikon su kan kasashen Sudan, Aljeriya da dukkanin kasashen wannan yankin.
79
2.292052
<translate> A gabashin kasar Libiya, Masar tana nan, a yammaci kuwa ga Tunusiya; kamar yadda kuma daga wajen za su iya tabbatar da ikon su kan kasashen Sudan, Aljeriya da dukkanin kasashen wannan yankin. <en>: Libya is bordered by Egypt on the east and by Tunisia on the west. Moreover, from Libya they can have control over Sudan, Algeria and all other countries of the region.
78
4.202096
<translate> They want to create a firm foothold in Libya. <hau>: Suna son rusa wannan kasar ta yadda daga baya idan ba su cimma abin da suke son cimmawa ba, su biyo ta wannan hanyar wajen tabbatar da ikonsu a kasar.
49
1.910043
<translate> Suna son rusa wannan kasar ta yadda daga baya idan ba su cimma abin da suke son cimmawa ba, su biyo ta wannan hanyar wajen tabbatar da ikonsu a kasar. <en>: They want to create a firm foothold in Libya.
48
2.564915
<translate> These things have to be built again. <hau>: Daga baya dai wajibi ne a sake gina su.
21
0.600299
<translate> Daga baya dai wajibi ne a sake gina su. <en>: These things have to be built again.
20
1.036881
<translate> I am concerned about the issue of Libya. <hau>: A saboda wannan yanayin ne na ke cikin damuwa dangnae da kasar Libiya.
28
0.927735
<translate> A saboda wannan yanayin ne na ke cikin damuwa dangnae da kasar Libiya. <en>: I am concerned about the issue of Libya.
27
1.418889
<translate> Dear God, make the holy heart of the Imam of the Age satisfied with us. <hau>: Ya Ubangiji Allah! Ka faranta ran mai girma Waliyul Asr da mu.
37
0.982308
<translate> Ya Ubangiji Allah! Ka faranta ran mai girma Waliyul Asr da mu. <en>: Dear God, make the holy heart of the Imam of the Age satisfied with us.
36
1.910043
<translate> Make our life and death serve the cause of Islam. <hau>: Ka sanya rayuwar mu da kuma mutuwar mu su zamanto saboda Musulunci da kuma daukaka tafarkin Musulunci.
33
1.091453
<translate> Ka sanya rayuwar mu da kuma mutuwar mu su zamanto saboda Musulunci da kuma daukaka tafarkin Musulunci. <en>: Make our life and death serve the cause of Islam.
32
1.691753
<translate> Leader's Message on the Occasion of Pakistan Flood - Khamenei.ir <hau>: Sakon Jagora Ga Al'ummar Musulmi Sakamakon Ambaliyar Ruwar Pakistan
33
0.764017
<translate> Sakon Jagora Ga Al'ummar Musulmi Sakamakon Ambaliyar Ruwar Pakistan <en>: Leader's Message on the Occasion of Pakistan Flood - Khamenei.ir
31
1.63718
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> The flood disaster in Pakistan which has caused great suffering for our Muslim brothers and sisters in that country is reaching greater proportions every day. <hau>: A kowace rana bangarori daban-daban na gagarumin bala'in ambaliyar ruwar da ya fada wa ‘yan'uwa musulmi maza da mata na kasar Pakistan, sai dada bayyana yake yi.
61
1.746325
<translate> A kowace rana bangarori daban-daban na gagarumin bala'in ambaliyar ruwar da ya fada wa ‘yan'uwa musulmi maza da mata na kasar Pakistan, sai dada bayyana yake yi. <en>: The flood disaster in Pakistan which has caused great suffering for our Muslim brothers and sisters in that country is reaching greater proportions every day.
60
3.219787
<translate> This disaster has struck a widespread area, from north of Pakistan to the south, and it has displaced millions of people. <hau>: Wannan bala'i ya mamaye mafi yawa daga cikin yankunan arewa da kudancin kasar Pakistan sannan kuma ya sanya miliyoyi mutane cikin halin gudun hijra (da tsaka mai wuya).
59
1.800898
<translate> Wannan bala'i ya mamaye mafi yawa daga cikin yankunan arewa da kudancin kasar Pakistan sannan kuma ya sanya miliyoyi mutane cikin halin gudun hijra (da tsaka mai wuya). <en>: This disaster has struck a widespread area, from north of Pakistan to the south, and it has displaced millions of people.
58
3.110642
<translate> The large scale of this destructive tragedy has made it extremely difficult to provide aid. <hau>: Fadaduwar wannan bala'i mai tada hankali ya sanya hatta kai agaji ya zamanto yana fuskantar matsalolin gaske.
40
1.200599
<translate> Fadaduwar wannan bala'i mai tada hankali ya sanya hatta kai agaji ya zamanto yana fuskantar matsalolin gaske. <en>: The large scale of this destructive tragedy has made it extremely difficult to provide aid.
39
2.073761
<translate> The Muslim Pakistani nation is facing this great tragedy at a time when occupying and invading American forces are constantly using baseless pretexts to attack this Muslim country. Honorable Muslim nations, <hau>: Al'ummar musulmi na kasar Pakistan suna fuskantar wannan babbar musiba a daidai lokacin da sojojin mamaya da wuce gona da iri na Amurka suke ci gaba da wuce gona da iri kan wannan kasa ta musulmi suna masu fakewa da wasu dalilai marasa tushe.
89
2.728633
<translate> Al'ummar musulmi na kasar Pakistan suna fuskantar wannan babbar musiba a daidai lokacin da sojojin mamaya da wuce gona da iri na Amurka suke ci gaba da wuce gona da iri kan wannan kasa ta musulmi suna masu fakewa da wasu dalilai marasa tushe. <en>: The Muslim Pakistani nation is facing this great tragedy at a time when occupying and invading American forces are constantly using baseless pretexts to attack this Muslim country. Honorable Muslim nations,
88
4.747822
<translate> The extent of losses is so great that millions of our Muslim brothers and sisters are in urgent need of food, clothes and shelter. A large part of Pakistan's infrastructures has been destroyed. <hau>: Girman hasarar da ta faru ta kai matsayin da baya ga gagarumar bukata ta gaggawa da miliyoyin ‘yan'uwanmu maza da mata da suke da ita na abinci, tufafi da matsuguni, har ila yau kuma wani bangare mai girman gaske na kasar Pakistan ya tafi haka nan.
98
3.05607
<translate> Girman hasarar da ta faru ta kai matsayin da baya ga gagarumar bukata ta gaggawa da miliyoyin ‘yan'uwanmu maza da mata da suke da ita na abinci, tufafi da matsuguni, har ila yau kuma wani bangare mai girman gaske na kasar Pakistan ya tafi haka nan. <en>: The extent of losses is so great that millions of our Muslim brothers and sisters are in urgent need of food, clothes and shelter. A large part of Pakistan's infrastructures has been destroyed.
97
5.238976
<translate> Unfortunately, international organizations have not properly fulfilled their duty to render services to the grief-stricken people of Pakistan. <hau>: Abin bakin cikin shi ne cewa cibiyoyin kasa da kasa sun gagara sauke nauyin da ke wuyansu na isar da agaji ga mutanen da ambaliyar ruwar ta ritsa da su, lamarin da shi kansa abin bincikawa ne.
70
2.45577
<translate> Abin bakin cikin shi ne cewa cibiyoyin kasa da kasa sun gagara sauke nauyin da ke wuyansu na isar da agaji ga mutanen da ambaliyar ruwar ta ritsa da su, lamarin da shi kansa abin bincikawa ne. <en>: Unfortunately, international organizations have not properly fulfilled their duty to render services to the grief-stricken people of Pakistan.
69
3.710942
<translate> Muslim brothers and sisters, <hau>: ‘Yan'uwa musulmi maza da mata
14
0.382009
<translate> ‘Yan'uwa musulmi maza da mata <en>: Muslim brothers and sisters,
13
0.654872
<translate> Whatever the amount of our aid, it is only a small drop compared to the large ocean of the needs of the flood-stricken people of Pakistan. However, in this critical situation, we should rush to the aid of our grief-stricken brothers and sisters on the basis of Islamic brotherhood. <hau>: Komai girman irin taimakon da za mu bayar, ya yi kadan idan aka kwatanta da irin gagarumar bukatar da wadanda ambaliyar ruwar ta kasar Pakistan ta ritsa da su suke da ita, to amma a irin wannan yanayi mai hatsarin gaske, bisa la'akari da ‘yan'uwantaka ta Musulunci, wajibi ne mu yi aiki da nauyin da ke wuyanmu wajen taimaka wa wadannan ‘yan'uwa maza da mata.
142
4.311241
<translate> Komai girman irin taimakon da za mu bayar, ya yi kadan idan aka kwatanta da irin gagarumar bukatar da wadanda ambaliyar ruwar ta kasar Pakistan ta ritsa da su suke da ita, to amma a irin wannan yanayi mai hatsarin gaske, bisa la'akari da ‘yan'uwantaka ta Musulunci, wajibi ne mu yi aiki da nauyin da ke wuyanmu wajen taimaka wa wadannan ‘yan'uwa maza da mata. <en>: Whatever the amount of our aid, it is only a small drop compared to the large ocean of the needs of the flood-stricken people of Pakistan. However, in this critical situation, we should rush to the aid of our grief-stricken brothers and sisters on the basis of Islamic brotherhood.
141
7.640173
<translate> An important point which Islamic governments and international organizations should consider is that they should help the Pakistani government develop and carry out plans to deal with this tragedy, provide aid to the people, and to help cope with the immediate and long-term consequences of this tragedy. <hau>: Wani lamarin da ya zama wajibi gwamnatocin kasashen musulmi da cibiyoyin kasa da kasa su lura da shi da kuma ba shi muhimmanci shi ne taimakawa gwamnatin kasar Pakistan wajen yadda za a fuskanci wannan bala'i da yadda za a isar da taimako na gaggawa (da wadanda abin ya shafa), da kuma yadda za a fuskanci sakamako na yanzu da kuma na nan gaba na wannan bala'i.
123
3.874659
<translate> Wani lamarin da ya zama wajibi gwamnatocin kasashen musulmi da cibiyoyin kasa da kasa su lura da shi da kuma ba shi muhimmanci shi ne taimakawa gwamnatin kasar Pakistan wajen yadda za a fuskanci wannan bala'i da yadda za a isar da taimako na gaggawa (da wadanda abin ya shafa), da kuma yadda za a fuskanci sakamako na yanzu da kuma na nan gaba na wannan bala'i. <en>: An important point which Islamic governments and international organizations should consider is that they should help the Pakistani government develop and carry out plans to deal with this tragedy, provide aid to the people, and to help cope with the immediate and long-term consequences of this tragedy.
122
6.603292
<translate> This is the case in as much as providing such large-scale relief operations is problematic for any country facing such an emergency situation. <hau>: Saboda ko shakka babu gudanar da ayyukan agaji irin wannan ya kan zamanto mai wahalan gaske ga kowace hukuma da ta sami kanta cikin wannan yanayi na gaggawa da isar da taimako.
63
1.964616
<translate> Saboda ko shakka babu gudanar da ayyukan agaji irin wannan ya kan zamanto mai wahalan gaske ga kowace hukuma da ta sami kanta cikin wannan yanayi na gaggawa da isar da taimako. <en>: This is the case in as much as providing such large-scale relief operations is problematic for any country facing such an emergency situation.
62
3.328933
<translate> Sayyid Ali Khamenei <hau>: Sayyid Ali Khamenei
12
0.272863
<translate> Sayyid Ali Khamenei <en>: Sayyid Ali Khamenei
10
0.491154
<translate> Ramdan 20, 1431 <hau>: 20, Ramadhan, 1431
18
0.491154
<translate> 20, Ramadhan, 1431 <en>: Ramdan 20, 1431
16
0.81859
<translate> Leader's Speech to Participants of 20th International Quran Competitions - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Mahalarta Gasar Alkur'ani Karo Na 28
38
0.873163
<translate> Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Mahalarta Gasar Alkur'ani Karo Na 28 <en>: Leader's Speech to Participants of 20th International Quran Competitions - Khamenei.ir
36
1.910043
<translate> The following is the full text of the speech delivered on July 5, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution to participants of the 28th International Quran Competitions in Tehran. <hau>: Shimfida: A ranar talata 5, Yulin 2011 ce Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da mahalarta gasar karatun Alkur'ani mai girma na kasa da kasa karo na 28 da aka gudanar a nan Tehran. Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran ya yi ne:
101
3.27436
<translate> Shimfida: A ranar talata 5, Yulin 2011 ce Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da mahalarta gasar karatun Alkur'ani mai girma na kasa da kasa karo na 28 da aka gudanar a nan Tehran. Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran ya yi ne: <en>: The following is the full text of the speech delivered on July 5, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution to participants of the 28th International Quran Competitions in Tehran.
100
5.402694
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> All praise belongs to Allah and greetings be upon Muhammad and his immaculate household. <hau>: Tsira da amincin Allah su tabbata ga (annabi) Muhammadu da Alayensa tsarkaka.
42
1.200599
<translate> Tsira da amincin Allah su tabbata ga (annabi) Muhammadu da Alayensa tsarkaka. <en>: All praise belongs to Allah and greetings be upon Muhammad and his immaculate household.
41
2.182907
<translate> I am very happy that Allah the Exalted let me live one more year and gave me another opportunity to attend this pleasant and enjoyable Quranic recitation. <hau>: Ina matukar farin ciki da alhamdu lillahi Allah Madaukakin Sarki Ya ba mu damar ci gaba da wanzuwa na tsawon shekara guda da kuma samun damar halartar wannan taro mai faranta rai da kuma dadi na Alkur'ani mai girma.
81
2.564915
<translate> Ina matukar farin ciki da alhamdu lillahi Allah Madaukakin Sarki Ya ba mu damar ci gaba da wanzuwa na tsawon shekara guda da kuma samun damar halartar wannan taro mai faranta rai da kuma dadi na Alkur'ani mai girma. <en>: I am very happy that Allah the Exalted let me live one more year and gave me another opportunity to attend this pleasant and enjoyable Quranic recitation.
80
4.311241
<translate> I enjoyed the way the dear brothers recited the Holy Quran. <hau>: Lalle na ji dadin tilawar da ‘yan'uwa masu girma suka yi.
31
0.873163
<translate> Lalle na ji dadin tilawar da ‘yan'uwa masu girma suka yi. <en>: I enjoyed the way the dear brothers recited the Holy Quran.
30
1.582607
<translate> I ask Allah the Exalted to associate all these dear people and all of us with the Holy Quran in the hereafter. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya tayar da dukkanin wadannan ‘yan'uwa masu girma, dukkanin ku da kuma dukkanin mu da Alkur'ani; a duniya mu zamanto tare da Alkur'ani, mu rayu tare da Alkur'ani, mu numfasa da Alkur'ani haka nan kuma a lahira, a ranar tashin kiyama Alkur'ani ya zamanto mai ceton mu; kada ya zamanto mai kuka a kan mu.
110
4.474958
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya tayar da dukkanin wadannan ‘yan'uwa masu girma, dukkanin ku da kuma dukkanin mu da Alkur'ani; a duniya mu zamanto tare da Alkur'ani, mu rayu tare da Alkur'ani, mu numfasa da Alkur'ani haka nan kuma a lahira, a ranar tashin kiyama Alkur'ani ya zamanto mai ceton mu; kada ya zamanto mai kuka a kan mu. <en>: I ask Allah the Exalted to associate all these dear people and all of us with the Holy Quran in the hereafter.
109
5.893848
<translate> This is our wish. These international competitions show everybody that the Holy Quran is a unifying factor, the source of unity. <hau>: Wannan shi ne fatan da muke da shi. Abin da mutum ya ke iya gani cikin wannan gasar karatun Alkur'ani ta kasa da kasa shi ne cewa Alkur'ani wani abu ne mai tattarowa, abu ne mai hada kan (al'umma) waje guda.
80
2.892351
<translate> Wannan shi ne fatan da muke da shi. Abin da mutum ya ke iya gani cikin wannan gasar karatun Alkur'ani ta kasa da kasa shi ne cewa Alkur'ani wani abu ne mai tattarowa, abu ne mai hada kan (al'umma) waje guda. <en>: This is our wish. These international competitions show everybody that the Holy Quran is a unifying factor, the source of unity.
79
4.256668
<translate> One of these factors, and perhaps the most important factor, is the Holy Quran. <hau>: Mu musulmi muna da abubuwa masu yawa da suke hada mu waje guda, daya daga cikin su wanda kuma mai yiyuwa ya fi su muhimmanci shi ne Alkur'ani.
52
1.800898
<translate> Mu musulmi muna da abubuwa masu yawa da suke hada mu waje guda, daya daga cikin su wanda kuma mai yiyuwa ya fi su muhimmanci shi ne Alkur'ani. <en>: One of these factors, and perhaps the most important factor, is the Holy Quran.
51
2.728633
<translate> All Muslim nations are humble before the Holy Quran. They want to learn lessons from the Holy Quran. <hau>: Dukkanin musulmi, dukkanin al'ummar musulmi sun mika kai ga Alkur'ani; suna son su dau darussa daga cikin Alkur'ani; suna son su kusata kansu da Alkur'ani.
57
1.910043
<translate> Dukkanin musulmi, dukkanin al'ummar musulmi sun mika kai ga Alkur'ani; suna son su dau darussa daga cikin Alkur'ani; suna son su kusata kansu da Alkur'ani. <en>: All Muslim nations are humble before the Holy Quran. They want to learn lessons from the Holy Quran.
56
3.001497
<translate> This is a very important opportunity. <hau>: Wannan wata dama ce mai muhimmancin gaske.
18
0.491154
<translate> Wannan wata dama ce mai muhimmancin gaske. <en>: This is a very important opportunity.
17
0.873163
<translate> The enemies of Islam and the Holy Quran have tried to create a rift among Muslim nations. They have tried to divide them. <hau>: Makiya Musulunci da makiya Alkur'ani sun yi ta kokari wajen haifar da fitina da rarrabuwan kai tsakanin musulmi, su raba kansu, kai hatta ma a wani lokaci su sanya su fada da juna.
70
2.292052
<translate> Makiya Musulunci da makiya Alkur'ani sun yi ta kokari wajen haifar da fitina da rarrabuwan kai tsakanin musulmi, su raba kansu, kai hatta ma a wani lokaci su sanya su fada da juna. <en>: The enemies of Islam and the Holy Quran have tried to create a rift among Muslim nations. They have tried to divide them.
69
3.710942
<translate> This is the result of lack of attention to the Holy Quran. <hau>: Hakan ya samo asali ne sakamakon gafala da koyarwar Alkur'ani da aka yi ne.
34
1.036881
<translate> Hakan ya samo asali ne sakamakon gafala da koyarwar Alkur'ani da aka yi ne. <en>: This is the result of lack of attention to the Holy Quran.
33
1.746325
<translate> Considering the fact that all Muslim nations accept this heavenly Book - this heavenly Message, this great divine gift - is there any other means of unity which is better than the Holy Quran? <hau>: A lokacin da al'ummar musulmi, suka yarda da wannan saukakken littafi, wannan sako na Ubangiji, wannan kyauta ta Ubangiji mai girma, to wani abu ne ya fi hakan a matsayin hanyar hadin kai?
83
2.237479
<translate> A lokacin da al'ummar musulmi, suka yarda da wannan saukakken littafi, wannan sako na Ubangiji, wannan kyauta ta Ubangiji mai girma, to wani abu ne ya fi hakan a matsayin hanyar hadin kai? <en>: Considering the fact that all Muslim nations accept this heavenly Book - this heavenly Message, this great divine gift - is there any other means of unity which is better than the Holy Quran?
82
4.420386
<translate> All of us should benefit from this spiritual blessing. All of us should make use of this source of divine and Islamic dignity and power. <hau>: Wato dukkanin mu mu zauna a kan wannan tabarma ta Ubangiji; dukkanin mu mu amfana da wannan mabubbugar daukaka da karfi na Musulunci da kuma Ubangiji.
61
1.746325
<translate> Wato dukkanin mu mu zauna a kan wannan tabarma ta Ubangiji; dukkanin mu mu amfana da wannan mabubbugar daukaka da karfi na Musulunci da kuma Ubangiji. <en>: All of us should benefit from this spiritual blessing. All of us should make use of this source of divine and Islamic dignity and power.
60
3.219787
<translate> There are two things that we have ignored. One is the fact that the Holy Quran is the means of Muslim unity. <hau>: Akwai gafala guda biyu da muke da su: na farko ita ce gafalar da muka yi daga cewa Alkur'ani wata hanya ce da haduwar musulmi.
60
1.855471
<translate> Akwai gafala guda biyu da muke da su: na farko ita ce gafalar da muka yi daga cewa Alkur'ani wata hanya ce da haduwar musulmi. <en>: There are two things that we have ignored. One is the fact that the Holy Quran is the means of Muslim unity.
59
3.165215
<translate> The second is faith in Quranic concepts and the promises that have been made in the Holy Quran. <hau>: Na biyu ita ce gafala daga yarda da ma'anonin Alkur'ani da kuma yarda da alkawarin da Allah Madaukakin Sarki ya yi mana.
52
1.63718
<translate> Na biyu ita ce gafala daga yarda da ma'anonin Alkur'ani da kuma yarda da alkawarin da Allah Madaukakin Sarki ya yi mana. <en>: The second is faith in Quranic concepts and the promises that have been made in the Holy Quran.
51
2.728633
<translate> We should have faith in divine promises. If we have faith in God's promises, then the path to dignity, unity and power will be opened up before the Islamic Ummah. <hau>: Matukar muka yarda da alkawarin Allah, to kuwa a wannan lokacin hanyar isa ga daukaka, ga hadin kai, ga samun karfin al'ummar Musulunci za ta budu; al'ummar musulmi za su tsira daga irin ci bayan da suke fuskanta.
83
2.510343
<translate> Matukar muka yarda da alkawarin Allah, to kuwa a wannan lokacin hanyar isa ga daukaka, ga hadin kai, ga samun karfin al'ummar Musulunci za ta budu; al'ummar musulmi za su tsira daga irin ci bayan da suke fuskanta. <en>: We should have faith in divine promises. If we have faith in God's promises, then the path to dignity, unity and power will be opened up before the Islamic Ummah.
82
4.420386