text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> One example is the verses which were recited in this meeting by the honorable Egyptian qari: "If Allah assists you, then there is none that can overcome you, and if He forsakes you, who is there then that can assist you after Him?" <hau>: Wannan aya da a halin yanzu wannan malami mai girma dan kasar Masar ya karanto, wato: "Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku" (Suratu Al Imrana 3:160), wato idan har Allah ya taimake ku, to kuwa babu wani karfi da zai yi galaba a kan ku.
124
3.710941
<translate> Wannan aya da a halin yanzu wannan malami mai girma dan kasar Masar ya karanto, wato: "Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku" (Suratu Al Imrana 3:160), wato idan har Allah ya taimake ku, to kuwa babu wani karfi da zai yi galaba a kan ku. <en>: One example is the verses which were recited in this meeting by the honorable Egyptian qari: "If Allah assists you, then there is none that can overcome you, and if He forsakes you, who is there then that can assist you after Him?"
122
6.603292
<translate> [The Holy Quran, 3: 160] If God does not assist you, who will? These are brilliant verses. <hau>: Kuma idan Ya yarbe ku, to, wane ne wanda ya ke taimakon ku bayanSa (Suratu Al Imrana 3:160), wato idan har Allah ya ki taimaka muku, to wa ye zai taimaka muku kuma?
71
2.510343
<translate> Kuma idan Ya yarbe ku, to, wane ne wanda ya ke taimakon ku bayanSa (Suratu Al Imrana 3:160), wato idan har Allah ya ki taimaka muku, to wa ye zai taimaka muku kuma? <en>: [The Holy Quran, 3: 160] If God does not assist you, who will? These are brilliant verses.
70
3.765514
<translate> Muslim nations should wave them as a flag and put them up in front of their eyes. <hau>: Yana da kyau idan har al'ummomi za su rike hakan da sanya shi a gaban su.
38
0.982308
<translate> Yana da kyau idan har al'ummomi za su rike hakan da sanya shi a gaban su. <en>: Muslim nations should wave them as a flag and put them up in front of their eyes.
37
1.964616
<translate> If Allah assists you, then there is none that can overcome you. <hau>: Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku, idan Allah ya taimake ku, babu wani karfi da zai yi galaba a kanku.
50
1.855471
<translate> Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku, idan Allah ya taimake ku, babu wani karfi da zai yi galaba a kanku. <en>: If Allah assists you, then there is none that can overcome you.
49
2.619488
<translate> What should we do to make God assist us? <hau>: To wani abu ne za mu yi Allah Madaukakin Sarki ya taimaka mana?
28
0.873163
<translate> To wani abu ne za mu yi Allah Madaukakin Sarki ya taimaka mana? <en>: What should we do to make God assist us?
27
1.418889
<translate> This is one issue. <hau>: Wannan wata hanya ce.
13
0.327436
<translate> Wannan wata hanya ce. <en>: This is one issue.
12
0.600299
<translate> What should we do to benefit from God's assistance? <hau>: Wani abu ne za mu yi taimakon Allah ya same mu?
25
0.709445
<translate> Wani abu ne za mu yi taimakon Allah ya same mu? <en>: What should we do to benefit from God's assistance?
24
1.255171
<translate> The Holy Quran tells us how to do this. "O you who believe, if you help (the cause of) Allah, He will help you and make firm your feet." <hau>: Wannan wani abu ne da shi kansa Alkur'ani ya gaya mana shi, inda ya ce: "Idan kuka taimaki Allah, zai taimake ku" (Suratu Muhammad 47:7) "Kuma lalle, hakika, Allah Yana taimakon wanda ya ke taimakon wanda Ya ke taimakonSa (Suratu Hajj 22:40), wato idan kuka taimaki Allah, kuka taimaki addinin Allah, ku ka mike saboda Allah, to kuwa Allah zai taimake ku.
123
4.584104
<translate> Wannan wani abu ne da shi kansa Alkur'ani ya gaya mana shi, inda ya ce: "Idan kuka taimaki Allah, zai taimake ku" (Suratu Muhammad 47:7) "Kuma lalle, hakika, Allah Yana taimakon wanda ya ke taimakon wanda Ya ke taimakonSa (Suratu Hajj 22:40), wato idan kuka taimaki Allah, kuka taimaki addinin Allah, ku ka mike saboda Allah, to kuwa Allah zai taimake ku. <en>: The Holy Quran tells us how to do this. "O you who believe, if you help (the cause of) Allah, He will help you and make firm your feet."
121
6.54872
<translate> [The Holy Quran, 22: 40] If you help God and His religion and if you rise up for the sake of God, He will assist you. <hau>: A duk inda wata al'umma ta mike saboda addinin Allah, ta shigo da karfinta fage, to kuwa Allah Madaukakin Sarki zai taimaka mata.
62
1.582607
<translate> A duk inda wata al'umma ta mike saboda addinin Allah, ta shigo da karfinta fage, to kuwa Allah Madaukakin Sarki zai taimaka mata. <en>: [The Holy Quran, 22: 40] If you help God and His religion and if you rise up for the sake of God, He will assist you.
61
3.27436
<translate> We have practical experience in this regard. <hau>: Mu dai mun ga misalin hakan a tattare da mu.
22
0.654872
<translate> Mu dai mun ga misalin hakan a tattare da mu. <en>: We have practical experience in this regard.
21
1.091453
<translate> Surely Allah does not change the condition of a people until they change their own condition. <hau>: Mun jarraba cewa "Lalle ne, Allah ba Ya canja abin da yake ga mutane sai sun canja abin da ya ke ga zukatansu" (Suratur Ra'ad 13:11).
57
2.019189
<translate> Mun jarraba cewa "Lalle ne, Allah ba Ya canja abin da yake ga mutane sai sun canja abin da ya ke ga zukatansu" (Suratur Ra'ad 13:11). <en>: Surely Allah does not change the condition of a people until they change their own condition.
56
3.001497
<translate> [The Holy Quran, 13: 11] The Iranian nation tested this verse in action. <hau>: Al'ummar Iran dai sun jarraba wannan; sun tabbatar da hakan kuma a aikace.
37
0.982308
<translate> Al'ummar Iran dai sun jarraba wannan; sun tabbatar da hakan kuma a aikace. <en>: [The Holy Quran, 13: 11] The Iranian nation tested this verse in action.
36
1.910043
<translate> We made some change and Allah the Exalted changed our situation. <hau>: Mun samar da sauyi a cikin mu, don haka sai Allah Madaukakin Sarki Ya sauya yanayin mu.
37
1.146026
<translate> Mun samar da sauyi a cikin mu, don haka sai Allah Madaukakin Sarki Ya sauya yanayin mu. <en>: We made some change and Allah the Exalted changed our situation.
36
1.910043
<translate> What is surprising is that if we take one step forward, God will take ten steps for us. <hau>: Abin mamakin ma shi ne cewa a lokacin da muka yi taku guda, to kuwa Allah Madaukakin Sarki Ya kan yi taku goma ne.
52
1.63718
<translate> Abin mamakin ma shi ne cewa a lokacin da muka yi taku guda, to kuwa Allah Madaukakin Sarki Ya kan yi taku goma ne. <en>: What is surprising is that if we take one step forward, God will take ten steps for us.
51
2.728633
<translate> We changed ourselves a little and God helped us a lot and changed our situation. <hau>: Dan motsi kadan muka yi wajen sauya kan mu, sai Allah Madaukakin Sarki Ya taimaka mana, ya sauya yanayin mu.
43
1.364317
<translate> Dan motsi kadan muka yi wajen sauya kan mu, sai Allah Madaukakin Sarki Ya taimaka mana, ya sauya yanayin mu. <en>: We changed ourselves a little and God helped us a lot and changed our situation.
42
2.237479
<translate> Today we see the same thing in the world. <hau>: A yau ma muna ganin hakan a duniya.
22
0.545727
<translate> A yau ma muna ganin hakan a duniya. <en>: Today we see the same thing in the world.
21
1.091453
<translate> America did not want these things to happen in Egypt. <hau>: Shin Amurka tana son ganin wannan abin da ya faru a Masar din ne?
29
0.873163
<translate> Shin Amurka tana son ganin wannan abin da ya faru a Masar din ne? <en>: America did not want these things to happen in Egypt.
28
1.473462
<translate> The evil Zionist front, which has influence over all western powers, did not want this to happen. <hau>: Shin wadannan lalatattun yahudawan sahyoniyan, wadanda suke da karfi da bakin magana cikin dukkanin masu karfi na kasashen yammaci, suna son ganin wannan abin da ya farun ne?
62
2.128334
<translate> Shin wadannan lalatattun yahudawan sahyoniyan, wadanda suke da karfi da bakin magana cikin dukkanin masu karfi na kasashen yammaci, suna son ganin wannan abin da ya farun ne? <en>: The evil Zionist front, which has influence over all western powers, did not want this to happen.
61
3.27436
<translate> But it happened. <hau>: To amma hakan dai ta faru.
14
0.436581
<translate> To amma hakan dai ta faru. <en>: But it happened.
13
0.654872
<translate> Why? <hau>: Saboda me?
8
0.218291
<translate> Saboda me? <en>: Why?
7
0.327436
<translate> Because "If Allah assists you, then there is none that can overcome you." <hau>: Saboda "Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku".
38
1.036881
<translate> Saboda "Idan Allah Ya taimake ku, to, babu marinjayi a gare ku". <en>: Because "If Allah assists you, then there is none that can overcome you."
36
1.910043
<translate> If God helps, all material powers will be ineffective. <hau>: Idan har Allah ya taimaka, to kuwa dukkanin wani karfi na duniya sai ya ja gefe.
33
1.036881
<translate> Idan har Allah ya taimaka, to kuwa dukkanin wani karfi na duniya sai ya ja gefe. <en>: If God helps, all material powers will be ineffective.
32
1.691753
<translate> This is how nations should restore their dignity. <hau>: Ta haka ne ya kamata al'ummomi za su dawo da daukakar su.
26
0.81859
<translate> Ta haka ne ya kamata al'ummomi za su dawo da daukakar su. <en>: This is how nations should restore their dignity.
25
1.309744
<translate> And to Allah belongs the might and to His Messenger and to the believers. <hau>: Daukaka ta Allah ce da ManzonSa da kuma muminai (Suratul Munafikun 63:8).
41
1.200599
<translate> Daukaka ta Allah ce da ManzonSa da kuma muminai (Suratul Munafikun 63:8). <en>: And to Allah belongs the might and to His Messenger and to the believers.
40
2.128334
<translate> [The Holy Quran, 63: 8] Dignity belongs to God. <hau>: Daukaka ta Allah ce.
25
0.382009
<translate> Daukaka ta Allah ce. <en>: [The Holy Quran, 63: 8] Dignity belongs to God.
24
1.255171
<translate> You exalt whoever You please and abase whoever You please. [The Holy Quran, 3: 26] He is the One who bestows dignity on people. <hau>: Kuma kana daukaka wanda Ka ke so, kuma Kana kaskantar da wanda Ka ke so (Suratu Al Imrana 3:26), wato shi ne ya ke bayar da daukaka.
72
2.073761
<translate> Kuma kana daukaka wanda Ka ke so, kuma Kana kaskantar da wanda Ka ke so (Suratu Al Imrana 3:26), wato shi ne ya ke bayar da daukaka. <en>: You exalt whoever You please and abase whoever You please. [The Holy Quran, 3: 26] He is the One who bestows dignity on people.
71
3.820087
<translate> You should seek dignity from God. <hau>: A saboda haka ku nemi daukaka daga wajen Allah.
20
0.600299
<translate> A saboda haka ku nemi daukaka daga wajen Allah. <en>: You should seek dignity from God.
19
0.982308
<translate> It is necessary to become familiar with the Holy Quran. <hau>: To wajibi ne a fahimci Alkur'ani.
22
0.491154
<translate> To wajibi ne a fahimci Alkur'ani. <en>: It is necessary to become familiar with the Holy Quran.
21
1.091453
<translate> It is necessary to have faith in the Holy Quran with all your heart. Superficial faith is not enough. <hau>: Wajibi ne mu yi imani da Alkur'ani da dukkanin karfi da zuciyar mu, imani na zahiri bai wadatar ba.
50
1.364317
<translate> Wajibi ne mu yi imani da Alkur'ani da dukkanin karfi da zuciyar mu, imani na zahiri bai wadatar ba. <en>: It is necessary to have faith in the Holy Quran with all your heart. Superficial faith is not enough.
49
2.619488
<translate> Today developing this faith is easier than it used to be. <hau>: Yarda da hakan a yau ya fi sauki idan aka kwatanta da shekarun baya.
31
0.927735
<translate> Yarda da hakan a yau ya fi sauki idan aka kwatanta da shekarun baya. <en>: Today developing this faith is easier than it used to be.
30
1.582607
<translate> Today there are so many divine signs that faith has become easier because one can see the same thing that Prophet Ibrahim saw. "That my heart may be at ease." [The Holy Quran, 2: 260] One can easily develop this confidence. <hau>: A yau, wato a wannan zamani da muke ciki, zamanin da ni da ku din nan muke rayuwa a ciki, akwai ayoyi da bisharori na Ubangiji da yawan gaske wadanda suke saukaka wa zuciyar mutum amincewa; don kuwa suna ganin abin nan da Annabi Ibrahim (a.s) ya fadi inda ya ke cewa: "amma domin zuciyata, ta natsu" (Suratul Bakara 2:260), mutum ya kan sami wannan nitsuwar.
143
5.075258
<translate> A yau, wato a wannan zamani da muke ciki, zamanin da ni da ku din nan muke rayuwa a ciki, akwai ayoyi da bisharori na Ubangiji da yawan gaske wadanda suke saukaka wa zuciyar mutum amincewa; don kuwa suna ganin abin nan da Annabi Ibrahim (a.s) ya fadi inda ya ke cewa: "amma domin zuciyata, ta natsu" (Suratul Bakara 2:260), mutum ya kan sami wannan nitsuwar. <en>: Today there are so many divine signs that faith has become easier because one can see the same thing that Prophet Ibrahim saw. "That my heart may be at ease." [The Holy Quran, 2: 260] One can easily develop this confidence.
142
7.694746
<translate> This is because the truth is in front of our eyes. <hau>: Saboda yana gani da idanuwansa; abubuwa ne da suke a gabannin idanuwanmu.
33
1.036881
<translate> Saboda yana gani da idanuwansa; abubuwa ne da suke a gabannin idanuwanmu. <en>: This is because the truth is in front of our eyes.
32
1.691753
<translate> These things are right in front of our eyes. <hau>: Wadannan abubuwa ne da muke ganinsu da idanuwanmu.
25
0.709445
<translate> Wadannan abubuwa ne da muke ganinsu da idanuwanmu. <en>: These things are right in front of our eyes.
24
1.255171
<translate> This is the miracle of the Quranic call and the awareness that the Holy Quran has given us. <hau>: Wadannan wasu mu'ujizozi ne na Alkur'ani da kuma labarai da masaniyar da Alkur'ani ya ke ba mu.
49
1.473462
<translate> Wadannan wasu mu'ujizozi ne na Alkur'ani da kuma labarai da masaniyar da Alkur'ani ya ke ba mu. <en>: This is the miracle of the Quranic call and the awareness that the Holy Quran has given us.
48
2.564915
<translate> We should preserve these things. <hau>: Wajibi ne a kiyaye wadannan abubuwa.
18
0.545727
<translate> Wajibi ne a kiyaye wadannan abubuwa. <en>: We should preserve these things.
17
0.873163
<translate> Of course memorizing the Holy Quran is just a means. <hau>: Ko da ya ke hadda wata hanya ce ta isa ga wani abu, ba wai ita ce manufa ba. Haddar Alkur'ani wata hanya ce da mutum zai bi wajen samun saukin karanta Alkur'ani da maimaita shi cikin sauki haka nan kuma da saukin yin tunani.
67
2.892351
<translate> Ko da ya ke hadda wata hanya ce ta isa ga wani abu, ba wai ita ce manufa ba. Haddar Alkur'ani wata hanya ce da mutum zai bi wajen samun saukin karanta Alkur'ani da maimaita shi cikin sauki haka nan kuma da saukin yin tunani. <en>: Of course memorizing the Holy Quran is just a means.
66
3.547223
<translate> The youth should utilize their talent and their memory. Encourage your children and youth to memorize the Holy Quran. <hau>: Yana da kyau matasa su tafi su yi amfani da irin karfin da suke da shi, su yi amfani da kwakwalwarsu ta hadda, haka nan kananan yara ma wajen haddar Alkur'ani.
65
2.128334
<translate> Yana da kyau matasa su tafi su yi amfani da irin karfin da suke da shi, su yi amfani da kwakwalwarsu ta hadda, haka nan kananan yara ma wajen haddar Alkur'ani. <en>: The youth should utilize their talent and their memory. Encourage your children and youth to memorize the Holy Quran.
64
3.438078
<translate> We have made a lot of progress, but this level of progress is not enough. <hau>: Ko da ya ke ba za a iya kwatanta yau din nan da lokacin mu da ya gabata ba, lalle mun sami gagarumin ci gaba.
47
1.528035
<translate> Ko da ya ke ba za a iya kwatanta yau din nan da lokacin mu da ya gabata ba, lalle mun sami gagarumin ci gaba. <en>: We have made a lot of progress, but this level of progress is not enough.
46
2.45577
<translate> When the Holy Quran is memorized, there will be more of an opportunity to reflect on it, and this reflection is the key. <hau>: A lokacin da aka haddace, to kuwa a nan ne za a sami karfi da kuma damar yin tunani sosai wanda kuma shi kansa wannan tunanin wani mabudi ne.
64
1.910043
<translate> A lokacin da aka haddace, to kuwa a nan ne za a sami karfi da kuma damar yin tunani sosai wanda kuma shi kansa wannan tunanin wani mabudi ne. <en>: When the Holy Quran is memorized, there will be more of an opportunity to reflect on it, and this reflection is the key.
63
3.383505
<translate> In any case I would like to welcome all those who have attended these competitions. I hope Allah the Exalted will bestow His blessings on all of you out of respect for the Holy Quran, and I hope He will associate us with the Holy Quran in this world and in the hereafter. <hau>: Mabudi na asali shi ne dai wannan tunani cikin Alkur'ani. Ala kulli hal, mu dai muna maraba da dukkanin masu karatu da haddar Alkur'ani na kasar mu da kuma baki 'yan kasashen wajen da suka zo; muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya saukar da albarkokinsa a gare ku albarkacin Alkur'ani, sannan kuma ya tayar da mu a duniya da lahira tare da Alkur'ani.
143
4.365813
<translate> Mabudi na asali shi ne dai wannan tunani cikin Alkur'ani. Ala kulli hal, mu dai muna maraba da dukkanin masu karatu da haddar Alkur'ani na kasar mu da kuma baki 'yan kasashen wajen da suka zo; muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya saukar da albarkokinsa a gare ku albarkacin Alkur'ani, sannan kuma ya tayar da mu a duniya da lahira tare da Alkur'ani. <en>: In any case I would like to welcome all those who have attended these competitions. I hope Allah the Exalted will bestow His blessings on all of you out of respect for the Holy Quran, and I hope He will associate us with the Holy Quran in this world and in the hereafter.
142
7.694746
<translate> Leader's Message to 19th National Prayer Conference - Khamenei.ir <hau>: Sakon Jagora Ga Taron Tsayar Da Salla Karo Na Sha Tara
33
0.81859
<translate> Sakon Jagora Ga Taron Tsayar Da Salla Karo Na Sha Tara <en>: Leader's Message to 19th National Prayer Conference - Khamenei.ir
31
1.63718
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> The creation of an entity called "mosque" - first in Quba and then in Medina - is among the most exquisite and meaningful innovations of Islam at the beginning of the formation of an Islamic community: The house of God and the house of people, the solitude of a close relationship with God and the companionship provided through socializing with people, the center for remembrance of God and spiritual ascension, the center for science, jihad and management of material affairs, the place for worshipping and a center for politics. <hau>: Samar da wani lamari mai suna masallaci, da farko a Kuba kana daga baya kuma a Madina, yana daga cikin mafi kyawun sabbin abubuwan da Musulunci ya gabatar tun daga farkon kafa al'ummar Musulunci: (Masallaci wanda ake kiransa da sunan) Dakin Allah da Dakin mutane; (wajen) kadaitaka da debe kewa da Allah da kuma kadaitaka da mutane, cibiyar zikiri da kuma mi'irajin ababe masu kyautata ruhi sannan kuma fagen ilimi da jihadi da tunani na duniya; sansani na ibada da siyasa, cibiyar hada zukata waje guda.
226
4.91154
<translate> Samar da wani lamari mai suna masallaci, da farko a Kuba kana daga baya kuma a Madina, yana daga cikin mafi kyawun sabbin abubuwan da Musulunci ya gabatar tun daga farkon kafa al'ummar Musulunci: (Masallaci wanda ake kiransa da sunan) Dakin Allah da Dakin mutane; (wajen) kadaitaka da debe kewa da Allah da kuma kadaitaka da mutane, cibiyar zikiri da kuma mi'irajin ababe masu kyautata ruhi sannan kuma fagen ilimi da jihadi da tunani na duniya; sansani na ibada da siyasa, cibiyar hada zukata waje guda. <en>: The creation of an entity called "mosque" - first in Quba and then in Medina - is among the most exquisite and meaningful innovations of Islam at the beginning of the formation of an Islamic community: The house of God and the house of people, the solitude of a close relationship with God and the companionship provided through socializing with people, the center for remembrance of God and spiritual ascension, the center for science, jihad and management of material affairs, the place for worshipping and a center for politics.
225
10.859961
<translate> These are all interrelated pairs which portray the image of the Islamic mosque and illustrate the gap that exists between the Islamic mosque and worship centers of other religions. <hau>: Dukkanin wadannan abubuwa ne wadanda suke nuna yanayin masallaci a Musulunci, sannan kuma ya ke nuni da bambancin da masallaci (wajen ibada) na Musulunci yake da shi da sauran wajajen ibadu na sauran addinai.
76
2.292052
<translate> Dukkanin wadannan abubuwa ne wadanda suke nuna yanayin masallaci a Musulunci, sannan kuma ya ke nuni da bambancin da masallaci (wajen ibada) na Musulunci yake da shi da sauran wajajen ibadu na sauran addinai. <en>: These are all interrelated pairs which portray the image of the Islamic mosque and illustrate the gap that exists between the Islamic mosque and worship centers of other religions.
75
4.038377
<translate> In the Islamic mosque, the enthusiasm and joy of pure worship is mixed with the enthusiasm of a healthy, pure and rational life and brings society closer to its Islamic standard. <hau>: A masallacin Musulunci shauki na ibada cikin tsarkin zuciya da kuma tsarkakan ayyuka na rayuwar duniya abubuwa da suke tafiya tare, sannan kuma suke kusata daidaikun mutane da al'umma gaba daya ga tafarkin Musulunci.
78
2.292052
<translate> A masallacin Musulunci shauki na ibada cikin tsarkin zuciya da kuma tsarkakan ayyuka na rayuwar duniya abubuwa da suke tafiya tare, sannan kuma suke kusata daidaikun mutane da al'umma gaba daya ga tafarkin Musulunci. <en>: In the Islamic mosque, the enthusiasm and joy of pure worship is mixed with the enthusiasm of a healthy, pure and rational life and brings society closer to its Islamic standard.
77
4.147522
<translate> The mosque is the manifestation of the union of the world and the hereafter and the union of individuals and society in Islamic ideology. <hau>: Masallaci alama ce da ke nuni da irin alakar da ke tsakanin duniya da lahira da kuma kulla alaka ta daidaiku da ta al'ummance a mahanga ta Musulunci.
65
1.964616
<translate> Masallaci alama ce da ke nuni da irin alakar da ke tsakanin duniya da lahira da kuma kulla alaka ta daidaiku da ta al'ummance a mahanga ta Musulunci. <en>: The mosque is the manifestation of the union of the world and the hereafter and the union of individuals and society in Islamic ideology.
64
3.438078
<translate> Based on this view our hearts beat for mosques and are filled with enthusiasm and sense of responsibility. <hau>: Wannan mahanga ce ta sanya zukatanmu suke kaunar masallaci sannan kuma suke cike da shauki da kuma jin nauyi.
47
1.364317
<translate> Wannan mahanga ce ta sanya zukatanmu suke kaunar masallaci sannan kuma suke cike da shauki da kuma jin nauyi. <en>: Based on this view our hearts beat for mosques and are filled with enthusiasm and sense of responsibility.
46
2.45577
<translate> Today we are not short of individuals - in our mosques - who can present a view of this glorious and impressive image. <hau>: A yau din nan masallatanmu cike suke da mutanen da za su iya nuna irin wannan hoto mai kyau da shauki.
54
1.418889
<translate> A yau din nan masallatanmu cike suke da mutanen da za su iya nuna irin wannan hoto mai kyau da shauki. <en>: Today we are not short of individuals - in our mosques - who can present a view of this glorious and impressive image.
53
2.837779
<translate> The presence of our pure-hearted youth and conscious and sympathetic teachers and clergy has truly made mosques the center for remembrance of God, worshipping, thought and knowledge and has evoked beloved and precious memories in our hearts. <hau>: Kasantuwar matasa masu tsarkin zuciya da kuma malamai masana masu kishi, lalle za a iya mai da masallaci ya zamanto wata cibiya ta zikiri da ibada da tunani da masaniya da kuma sanya tunawa da ababen kauna cikin zukatanmu.
98
2.674061
<translate> Kasantuwar matasa masu tsarkin zuciya da kuma malamai masana masu kishi, lalle za a iya mai da masallaci ya zamanto wata cibiya ta zikiri da ibada da tunani da masaniya da kuma sanya tunawa da ababen kauna cikin zukatanmu. <en>: The presence of our pure-hearted youth and conscious and sympathetic teachers and clergy has truly made mosques the center for remembrance of God, worshipping, thought and knowledge and has evoked beloved and precious memories in our hearts.
97
5.238976
<translate> However, before this duty is fulfilled in a perfect manner, none of us can ignore the danger which threatens society, youth, families and future generations as a result of shortage of mosques or the shortcomings which exist in mosques. Nor can we deprive ourselves of the great blessings which Islamic mosques present to society and the Islamic Republic. <hau>: To amma kafin a cimma wadannan nauyi da aiki da su, babu wani daga cikinmu da zai iya kawar da hatsarin da rashin masallatai ko kuma rauninsu zai haifar ga al'umma da matasa da iyalai da kuma al'ummomi masu zuwa, mu gafala da kuma haramta wa kawukanmu irin albarkoki masu girma da masallaci irin na Musulunci ya ba wa kasarmu da kuma wannan tsari na mu (na Musulunci) da mutanenmu.
158
4.638677
<translate> To amma kafin a cimma wadannan nauyi da aiki da su, babu wani daga cikinmu da zai iya kawar da hatsarin da rashin masallatai ko kuma rauninsu zai haifar ga al'umma da matasa da iyalai da kuma al'ummomi masu zuwa, mu gafala da kuma haramta wa kawukanmu irin albarkoki masu girma da masallaci irin na Musulunci ya ba wa kasarmu da kuma wannan tsari na mu (na Musulunci) da mutanenmu. <en>: However, before this duty is fulfilled in a perfect manner, none of us can ignore the danger which threatens society, youth, families and future generations as a result of shortage of mosques or the shortcomings which exist in mosques. Nor can we deprive ourselves of the great blessings which Islamic mosques present to society and the Islamic Republic.
157
8.513335