text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> Construction of mosques and the presence of qualified clergy in them is the most important point. <hau>: Batu na farko mai muhimmanci, shi ne gina masallaci da kasantuwar malaman da suka dace a wajen. | 43 | 1.255171 |
<translate> Batu na farko mai muhimmanci, shi ne gina masallaci da kasantuwar malaman da suka dace a wajen. <en>: Construction of mosques and the presence of qualified clergy in them is the most important point. | 42 | 2.237479 |
<translate> Currently, despite the existence of thousands of mosques across the country, there is room for thousands more in villages, cities, satellite towns and residential complexes. <hau>: A halin yanzu da ake da dubban masallatai a kasar nan, akwai sauran wajaje gina wasu dubban masallatan a kauyuka da garuruwa da karkara da kuma cikin manyan gine-gine da jama'a suke rayuwa a cikinsu. | 75 | 2.292052 |
<translate> A halin yanzu da ake da dubban masallatai a kasar nan, akwai sauran wajaje gina wasu dubban masallatan a kauyuka da garuruwa da karkara da kuma cikin manyan gine-gine da jama'a suke rayuwa a cikinsu. <en>: Currently, despite the existence of thousands of mosques across the country, there is room for thousands more in villages, cities, satellite towns and residential complexes. | 74 | 3.983805 |
<translate> Easy access to mosques is an urgent need for our faithful people, youth and teenagers. <hau>: Samun isa ga masallaci cikin sauki yana daga cikin lalurai na muminai da matasanmu. | 39 | 1.036881 |
<translate> Samun isa ga masallaci cikin sauki yana daga cikin lalurai na muminai da matasanmu. <en>: Easy access to mosques is an urgent need for our faithful people, youth and teenagers. | 38 | 2.019189 |
<translate> A pious, intellectual, expert and sympathetic cleric in a mosque is the spirit of the mosque - just as doctors and nurses are the spirit of a hospital. <hau>: Samun malami mai tsoron Allah, da hikima, masani da kishi a masallaci, tamkar likita da malamin jiyya ne a asibiti, ruhi ne mai sanya rayuwa ga masallaci. | 71 | 1.964616 |
<translate> Samun malami mai tsoron Allah, da hikima, masani da kishi a masallaci, tamkar likita da malamin jiyya ne a asibiti, ruhi ne mai sanya rayuwa ga masallaci. <en>: A pious, intellectual, expert and sympathetic cleric in a mosque is the spirit of the mosque - just as doctors and nurses are the spirit of a hospital. | 70 | 3.765514 |
<translate> Prayer leaders should prepare themselves to provide moral remedies and consider this an essential duty. And the centers in charge of dealing with the affairs of mosques and Islamic seminaries should provide aid to prayer leaders in all situations. <hau>: Wajibi ne limaman masallatan jam'i su dauki gina kansu don ba wa mutane magani na kyautata ruhi a matsayin wani nauyi da ke wuyansu, sannan kuma wajibi ne cibiyoyin da suke kula da lamurran masallaci da kuma makarantun Hauza a ko ina suke su taimaka musu. | 105 | 3.165215 |
<translate> Wajibi ne limaman masallatan jam'i su dauki gina kansu don ba wa mutane magani na kyautata ruhi a matsayin wani nauyi da ke wuyansu, sannan kuma wajibi ne cibiyoyin da suke kula da lamurran masallaci da kuma makarantun Hauza a ko ina suke su taimaka musu. <en>: Prayer leaders should prepare themselves to provide moral remedies and consider this an essential duty. And the centers in charge of dealing with the affairs of mosques and Islamic seminaries should provide aid to prayer leaders in all situations. | 104 | 5.620985 |
<translate> Mosques should be a place for teaching Quranic exegesis and hadith, a pulpit for promoting social and political principles and a center for preaching and promotion of ethics. <hau>: Wajibi ne masallatai su zamanto makarantu na tafsiri da hadisi sannan kuma mimbari na koyarwa irin ta zamantakewa da siyasa sannan kuma wajen wa'azi da samar da kyawawan halaye. | 77 | 2.073761 |
<translate> Wajibi ne masallatai su zamanto makarantu na tafsiri da hadisi sannan kuma mimbari na koyarwa irin ta zamantakewa da siyasa sannan kuma wajen wa'azi da samar da kyawawan halaye. <en>: Mosques should be a place for teaching Quranic exegesis and hadith, a pulpit for promoting social and political principles and a center for preaching and promotion of ethics. | 76 | 4.09295 |
<translate> Through their kindness, the custodians, managers and trustees of mosques should attract the pure hearts of the youth and instill enthusiasm into them. <hau>: Wajibi ne ta hanyar so da kaunar masu kula da masallatai su janyo hankulan zukatan matasanmu masu tsarki. | 57 | 1.309744 |
<translate> Wajibi ne ta hanyar so da kaunar masu kula da masallatai su janyo hankulan zukatan matasanmu masu tsarki. <en>: Through their kindness, the custodians, managers and trustees of mosques should attract the pure hearts of the youth and instill enthusiasm into them. | 56 | 3.001497 |
<translate> There should be well-defined and appropriate cooperation between mosques and educational centers in all areas. <hau>: A yi kokarin kulla alaka tsakanin masallaci da cibiyoyin ilimi na kowane waje gwargwadon yadda aka tsara kuma wanda ya dace. | 44 | 1.255171 |
<translate> A yi kokarin kulla alaka tsakanin masallaci da cibiyoyin ilimi na kowane waje gwargwadon yadda aka tsara kuma wanda ya dace. <en>: There should be well-defined and appropriate cooperation between mosques and educational centers in all areas. | 43 | 2.292052 |
<translate> It would be very appropriate if prayer leaders commended prominent students of every area in mosques and in front of the people. <hau>: Abu ne mai kyau idan ya zamana a masallaci ne sannan kuma a idanuwan mutane ne limamin wani masallaci zai girmama daliban da suka yi fice a fagen ilimi. | 61 | 1.855471 |
<translate> Abu ne mai kyau idan ya zamana a masallaci ne sannan kuma a idanuwan mutane ne limamin wani masallaci zai girmama daliban da suka yi fice a fagen ilimi. <en>: It would be very appropriate if prayer leaders commended prominent students of every area in mosques and in front of the people. | 60 | 3.219787 |
<translate> Mosques should preserve a strong and continuing relationship with the youth who get married, with people who make scientific, social, artistic and sports achievements, with benevolent people who make efforts to provide aid to other people, with grief-stricken people who are in need of sympathy and even with newly-born infants. <hau>: Wajibi ne masallaci ya karfafa irin alakar da ya ke da ita da matasa wadanda suke son yin aure, da mutanen da suka sami wani matsayi na ilimi da zamantakewa da fasaha da wasannin motsa jiki, da mutanen da suke da himmar taimakon sauran mutane, da mutanen da suke cikin mawuyacin hali kai hatta ma da jariran da ake haihuwarsu. | 136 | 3.820086 |
<translate> Wajibi ne masallaci ya karfafa irin alakar da ya ke da ita da matasa wadanda suke son yin aure, da mutanen da suka sami wani matsayi na ilimi da zamantakewa da fasaha da wasannin motsa jiki, da mutanen da suke da himmar taimakon sauran mutane, da mutanen da suke cikin mawuyacin hali kai hatta ma da jariran da ake haihuwarsu. <en>: Mosques should preserve a strong and continuing relationship with the youth who get married, with people who make scientific, social, artistic and sports achievements, with benevolent people who make efforts to provide aid to other people, with grief-stricken people who are in need of sympathy and even with newly-born infants. | 135 | 7.312737 |
<translate> Producing irritating sounds during night time and when people are resting is an inappropriate act which is at times against the laws of sharia. <hau>: Bude murya mai cutarwa (daga masallaci) musamman da daddare a lokacin da mutane suke hutawa, lamari ne da bai dace ba, a wani lokacin ma ya saba wa shari'a. | 65 | 1.910043 |
<translate> Bude murya mai cutarwa (daga masallaci) musamman da daddare a lokacin da mutane suke hutawa, lamari ne da bai dace ba, a wani lokacin ma ya saba wa shari'a. <en>: Producing irritating sounds during night time and when people are resting is an inappropriate act which is at times against the laws of sharia. | 64 | 3.438078 |
<translate> The only sound which should be produced by mosques is the sound of adhan [call to prayer] recited in a pleasant voice. <hau>: Sautin da ya kamata kawai ya dinga tashi daga masallaci shi ma da sauti mai dadi yadda ya dace shi ne sautin kiran salla. | 58 | 1.473462 |
<translate> Sautin da ya kamata kawai ya dinga tashi daga masallaci shi ma da sauti mai dadi yadda ya dace shi ne sautin kiran salla. <en>: The only sound which should be produced by mosques is the sound of adhan [call to prayer] recited in a pleasant voice. | 57 | 3.056069 |
<translate> And everybody should fulfill their duty in this regard as much as they can. The people, municipalities and government organizations should all play their role in this regard. Wise, responsible and pious clergy can and must act as the axis of this holy effort. <hau>: Kula da masallaci da yi masa ado na ababen da suke kyautata ruhi da na zahiri nauyi ne da ke wuyan dukkanin al'umma, wajibi ne kowa ya ba da gudummawarsa a wannan bangaren gwargwadon iyawarsa. Wajibi ne mutane, kananan hukumomi da sauran cibiyoyi na gwamnati ya ba da tasa gudummawar sannan kuma malami mai tsoron Allah da jin nauyi a wuyansa wajibi ne ya zamanto shi ne tushen wannan kokari. | 135 | 4.529531 |
<translate> Kula da masallaci da yi masa ado na ababen da suke kyautata ruhi da na zahiri nauyi ne da ke wuyan dukkanin al'umma, wajibi ne kowa ya ba da gudummawarsa a wannan bangaren gwargwadon iyawarsa. Wajibi ne mutane, kananan hukumomi da sauran cibiyoyi na gwamnati ya ba da tasa gudummawar sannan kuma malami mai tsoron Allah da jin nauyi a wuyansa wajibi ne ya zamanto shi ne tushen wannan kokari. <en>: And everybody should fulfill their duty in this regard as much as they can. The people, municipalities and government organizations should all play their role in this regard. Wise, responsible and pious clergy can and must act as the axis of this holy effort. | 134 | 7.258164 |
<translate> I pray to Allah the Exalted to bestow success on everyone. I also pray to God to bestow a long life, continued enthusiasm and increasing success on Hojjatoleslam wal Muslemeen Aghaye Qara'ati who is a mujahid and devoted cleric. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya ba wa dukkaninku dacewa sannan kuma ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya kara wa malami mai jihadi mai kuma yawan hidima mai girma Hujjatul Islami wal Muslimin Sheik Kara'ati yawan rai da kuma dacewa a kowace rana. | 118 | 3.056069 |
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya ba wa dukkaninku dacewa sannan kuma ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya kara wa malami mai jihadi mai kuma yawan hidima mai girma Hujjatul Islami wal Muslimin Sheik Kara'ati yawan rai da kuma dacewa a kowace rana. <en>: I pray to Allah the Exalted to bestow success on everyone. I also pray to God to bestow a long life, continued enthusiasm and increasing success on Hojjatoleslam wal Muslemeen Aghaye Qara'ati who is a mujahid and devoted cleric. | 117 | 6.330429 |
<translate> Sayyid Ali Khamenei <hau>: Sayyid Ali Khamenei | 12 | 0.272863 |
<translate> Sayyid Ali Khamenei <en>: Sayyid Ali Khamenei | 10 | 0.491154 |
<translate> Mehr 18, 1389 <hau>: 18, Mehr 1389 | 16 | 0.382009 |
<translate> 18, Mehr 1389 <en>: Mehr 18, 1389 | 14 | 0.709445 |
<translate> Leader’s Speech to Students and Youth of Qom - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Daliban Jami'a Da Matasan Kum | 34 | 0.81859 |
<translate> Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Daliban Jami'a Da Matasan Kum <en>: Leader’s Speech to Students and Youth of Qom - Khamenei.ir | 32 | 1.691753 |
<translate> The following is the full text of the speech delivered in Qom by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on October 26, 2010 to a group of university students and youth of Qom. <hau>: Shimfida: A ranar Talata (26-10-2010) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubun dubatan daliban jami'oi da matasan lardin Kum a ci gaba da ziyarar da ya ke yi a lardin. | 95 | 2.783206 |
<translate> Shimfida: A ranar Talata (26-10-2010) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubun dubatan daliban jami'oi da matasan lardin Kum a ci gaba da ziyarar da ya ke yi a lardin. <en>: The following is the full text of the speech delivered in Qom by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on October 26, 2010 to a group of university students and youth of Qom. | 94 | 5.075258 |
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> All praise is due to Allah, the Lord of all sentient beings, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household, especially the one remaining with Allah on earth. <hau>: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu kuma Annabinmu Abul Kasim al-Mustafa Muhammad tare da tsarkakan iyalan gidansa zababbu shiryayyu masu shiryarwa kuma ma'asumai musamman ma Wanzajjen Allah a bayan kasa. | 125 | 3.547223 |
<translate> Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu kuma Annabinmu Abul Kasim al-Mustafa Muhammad tare da tsarkakan iyalan gidansa zababbu shiryayyu masu shiryarwa kuma ma'asumai musamman ma Wanzajjen Allah a bayan kasa. <en>: All praise is due to Allah, the Lord of all sentient beings, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem Al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household, especially the one remaining with Allah on earth. | 124 | 6.712438 |
<translate> Greetings be upon you Fatima Masoumeh, the daughter of Musa ibn Ja'far, and your immaculate, select and infallible ancestors. <hau>: Amincin Allah ya tabbata a gare ki Ya Fatima al-Ma'asuma, Ya 'yar Musa bn Ja'afar. | 59 | 1.309744 |
<translate> Amincin Allah ya tabbata a gare ki Ya Fatima al-Ma'asuma, Ya 'yar Musa bn Ja'afar. <en>: Greetings be upon you Fatima Masoumeh, the daughter of Musa ibn Ja'far, and your immaculate, select and infallible ancestors. | 58 | 3.110642 |
<translate> Meeting with you dear youth in the last few days of the long trip is like a refreshing start. <hau>: Ganawa da ku matasa masu girma a ranakun karshe na wannan doguwar tafiya wani lamari ne na sake jaddada karfin da ake da shi. | 49 | 1.473462 |
<translate> Ganawa da ku matasa masu girma a ranakun karshe na wannan doguwar tafiya wani lamari ne na sake jaddada karfin da ake da shi. <en>: Meeting with you dear youth in the last few days of the long trip is like a refreshing start. | 48 | 2.564915 |
<translate> One of the reasons why the general atmosphere of the country is full of determination, enthusiasm and rationality is that the youth make up a major portion of the population of our country. <hau>: Daya daga cikin dalilan da suka sanya yanayin kasar nan, alhamdu lillahi, ya zamanto wani yanayi ne da ke cike da azama da irada da amfani da hankali, shi ne cewa mafi yawa daga cikin al'ummar kasar nan matasa ne. | 89 | 2.783206 |
<translate> Daya daga cikin dalilan da suka sanya yanayin kasar nan, alhamdu lillahi, ya zamanto wani yanayi ne da ke cike da azama da irada da amfani da hankali, shi ne cewa mafi yawa daga cikin al'ummar kasar nan matasa ne. <en>: One of the reasons why the general atmosphere of the country is full of determination, enthusiasm and rationality is that the youth make up a major portion of the population of our country. | 88 | 4.747822 |
<translate> And this meeting is truly a meeting for the youth. I have memories about the youth of Qom. <hau>: Dangane da matasan garin Kum lalle ina da abin fadi dangane da su haka nan kuma ina da bayanai daban-daban dangane da su. | 48 | 1.364317 |
<translate> Dangane da matasan garin Kum lalle ina da abin fadi dangane da su haka nan kuma ina da bayanai daban-daban dangane da su. <en>: And this meeting is truly a meeting for the youth. I have memories about the youth of Qom. | 47 | 2.510343 |
<translate> Although there are a number of youth among the students of Qom who come from other cities, the majority of the students who have attended this meeting are from Qom. <hau>: Duk da cewa a cikin daliban jami'ar (da suka zo nan) akwai matasan da suka zo daga sauran garuruwa na daban, to amma mafi yawa ko kuma kusan dukkanin (matasan da suke a nan) na garin Kum ne. | 82 | 2.510343 |
<translate> Duk da cewa a cikin daliban jami'ar (da suka zo nan) akwai matasan da suka zo daga sauran garuruwa na daban, to amma mafi yawa ko kuma kusan dukkanin (matasan da suke a nan) na garin Kum ne. <en>: Although there are a number of youth among the students of Qom who come from other cities, the majority of the students who have attended this meeting are from Qom. | 81 | 4.365813 |
<translate> Before the political activities of the years 1341 and 1342 were in full swing, I had observed signs of vigilance and cleverness among the youth of Qom. <hau>: Kafin wannan gwagwarmaya ta yi karfi sosai a shekarun 1341 da 1342 (1962-63), to lalle mu mun ga alamun wayo da sanin ya kamatan matasan Kum. | 73 | 1.964616 |
<translate> Kafin wannan gwagwarmaya ta yi karfi sosai a shekarun 1341 da 1342 (1962-63), to lalle mu mun ga alamun wayo da sanin ya kamatan matasan Kum. <en>: Before the political activities of the years 1341 and 1342 were in full swing, I had observed signs of vigilance and cleverness among the youth of Qom. | 72 | 3.87466 |
<translate> I will never forget that at the beginning of Haram Alley or on the other side of the street - Arg Alley - there was a newspaper stand. They used to put the newspapers there for the people to see. <hau>: Ni ba zan taba mantawa ba a wannan lungun da ke gaban haram (haramin Sayyida Ma'asuma) ko kuma ta wancan bangaren titin, lungun Arg akwai wani shago na sayar da jaridu a wajen; su kan lankaya labarai da jaridu a wajen. | 100 | 3.056069 |
<translate> Ni ba zan taba mantawa ba a wannan lungun da ke gaban haram (haramin Sayyida Ma'asuma) ko kuma ta wancan bangaren titin, lungun Arg akwai wani shago na sayar da jaridu a wajen; su kan lankaya labarai da jaridu a wajen. <en>: I will never forget that at the beginning of Haram Alley or on the other side of the street - Arg Alley - there was a newspaper stand. They used to put the newspapers there for the people to see. | 99 | 5.348121 |
<translate> When we were returning from school, we used to stop there and look at the headlines of the newspapers. <hau>: A lokacin da mu ke dawowa daga makaranta, mu kan tsaya mu karanta kanun labaran wadannan jaridu. | 44 | 1.146026 |
<translate> A lokacin da mu ke dawowa daga makaranta, mu kan tsaya mu karanta kanun labaran wadannan jaridu. <en>: When we were returning from school, we used to stop there and look at the headlines of the newspapers. | 43 | 2.292052 |
<translate> When the taghuti regime was forced to retreat in the case of the bill related to election regulations [the elimination of Islam from the list of preconditions required of the candidates and the vetting body] and decided to revoke it, the youth who lived around Haram Alley and Eram Street came to me and offered their congratulations on the success of the clergy against the taghuti regime. <hau>: A lokacin da lamarin nan na jihohi da kananan hukumomi ya taso da yadda aka tilasta wa gwamnatin dagutu ta wancan lokacin ja da baya da kuma soke wannan dokar, matasan wannan lungu da ke jikin haram da wadanda suke kan tituna - a mafi yawan lokuta mu kan ga wadannan matasa amma ba ma tunanin cewa suna da wani tunani na siyasa ko kuma ma suna da wata alaka da lamurra na siyasa - su kan zo suna cewa mana muna taya ku murnar nasarar da malamai suka samu a kan gwamnatin dagutu. | 183 | 5.511839 |
<translate> A lokacin da lamarin nan na jihohi da kananan hukumomi ya taso da yadda aka tilasta wa gwamnatin dagutu ta wancan lokacin ja da baya da kuma soke wannan dokar, matasan wannan lungu da ke jikin haram da wadanda suke kan tituna - a mafi yawan lokuta mu kan ga wadannan matasa amma ba ma tunanin cewa suna da wani tunani na siyasa ko kuma ma suna da wata alaka da lamurra na siyasa - su kan zo suna cewa mana muna taya ku murnar nasarar da malamai suka samu a kan gwamnatin dagutu. <en>: When the taghuti regime was forced to retreat in the case of the bill related to election regulations [the elimination of Islam from the list of preconditions required of the candidates and the vetting body] and decided to revoke it, the youth who lived around Haram Alley and Eram Street came to me and offered their congratulations on the success of the clergy against the taghuti regime. | 182 | 9.877652 |
<translate> The youth of Qom who appeared to be detached from political issues came to seminarians like me and offered their congratulations although we did not know each other at all. I wondered what kind of spirit made the youth of Qom so sensitive to the issue of political activities, the political movement and the fight between the clergy and the taghuti regime. There were no university students living in Qom at that time. <hau>: Matasan garin Kum wadanda a zahiri gwamnatin wancan lokacin ta yi watsi da su gefe, su kan zo wajen mu, mu daliban addini, su taya mu murna duk da cewa ba su ma san mu ba. Ni tun a wancan lokacin na fara tunanin cewa wani irin ruhi da karfin gwuiwa ne matasan Kum suke da shi - a wancan lokacin dai babu daliban jami'a a Kum; matasa ne 'yan makarantun sakandare wadansun su ma ba daliban ba ne; matasa ne marasa aikin yi - wadanda suke da irin wannan shu'uri da karfin gwuiwa dangane da gwagwarmayar da malamai suke yi da gwamnatin dagutu. | 205 | 6.275857 |
<translate> Matasan garin Kum wadanda a zahiri gwamnatin wancan lokacin ta yi watsi da su gefe, su kan zo wajen mu, mu daliban addini, su taya mu murna duk da cewa ba su ma san mu ba. Ni tun a wancan lokacin na fara tunanin cewa wani irin ruhi da karfin gwuiwa ne matasan Kum suke da shi - a wancan lokacin dai babu daliban jami'a a Kum; matasa ne 'yan makarantun sakandare wadansun su ma ba daliban ba ne; matasa ne marasa aikin yi - wadanda suke da irin wannan shu'uri da karfin gwuiwa dangane da gwagwarmayar da malamai suke yi da gwamnatin dagutu. <en>: The youth of Qom who appeared to be detached from political issues came to seminarians like me and offered their congratulations although we did not know each other at all. I wondered what kind of spirit made the youth of Qom so sensitive to the issue of political activities, the political movement and the fight between the clergy and the taghuti regime. There were no university students living in Qom at that time. | 204 | 10.859961 |
<translate> Afterwards, when the events of the year 1356 took place, Qom revealed its true capacities. <hau>: Bayan faruwar lamarin shekarar 1356 (1977), garin Kum ya nuna kansa a fili. | 41 | 0.982308 |
<translate> Bayan faruwar lamarin shekarar 1356 (1977), garin Kum ya nuna kansa a fili. <en>: Afterwards, when the events of the year 1356 took place, Qom revealed its true capacities. | 40 | 2.128334 |
<translate> Qom started leading the public movement in the streets, presence in different arenas and resistance against the cruel iron fists of the regime. <hau>: A hakikanin gaskiya jagorancin wannan yunkuri na mutane a kan tituna da fagage da kuma tsayin daka a gaban zalunci da amfani da karfin jami'an tsaron gwamnati ya faro ne daga Kum. | 65 | 1.964616 |
<translate> A hakikanin gaskiya jagorancin wannan yunkuri na mutane a kan tituna da fagage da kuma tsayin daka a gaban zalunci da amfani da karfin jami'an tsaron gwamnati ya faro ne daga Kum. <en>: Qom started leading the public movement in the streets, presence in different arenas and resistance against the cruel iron fists of the regime. | 64 | 3.438078 |
<translate> The Ali ibn Abi Talib Army was one of the successful armies during the Sacred Defense Era, and it was a pioneer. <hau>: Wannan bataliya ta Aliyu bn Abi Talib (ta garin Kum) wacce tana daga cikin bataliyoyin da suka sami nasarori da lokacin kallafaffen yaki ta kasance a sahun gaba. | 65 | 2.073761 |
<translate> Wannan bataliya ta Aliyu bn Abi Talib (ta garin Kum) wacce tana daga cikin bataliyoyin da suka sami nasarori da lokacin kallafaffen yaki ta kasance a sahun gaba. <en>: The Ali ibn Abi Talib Army was one of the successful armies during the Sacred Defense Era, and it was a pioneer. | 64 | 3.438078 |
<translate> The people of Qom were successful in all great trials, and their youth were in the vanguard. <hau>: A dukkanin manyan jarrabawar da aka fuskanta, mutanen Kum sun ci nasarar wannan jarrabawar; sannan kuma matasa su ne suka kasance a sahun gaba-gaba. | 52 | 1.582607 |
<translate> A dukkanin manyan jarrabawar da aka fuskanta, mutanen Kum sun ci nasarar wannan jarrabawar; sannan kuma matasa su ne suka kasance a sahun gaba-gaba. <en>: The people of Qom were successful in all great trials, and their youth were in the vanguard. | 51 | 2.728633 |
<translate> The people of Qom played a role in the Revolution. <hau>: Mutanen Kum sun gabatar da gagarumar gudummawa ga wannan juyin juya hali. | 28 | 0.764017 |
<translate> Mutanen Kum sun gabatar da gagarumar gudummawa ga wannan juyin juya hali. <en>: The people of Qom played a role in the Revolution. | 27 | 1.418889 |
<translate> They played a role in the Sacred Defense. After the war, especially after our magnanimous Imam (r.a.) passed away, the youth of Qom played even a more prominent role. <hau>: Sun taka gagarumar rawa a lokacin kallafaffen yaki; bayan gama yaki - musamman ma bayan rasuwar marigayi Imam, wanda muka yi gagarumar rashin inuwarsa da ta lullube mu - irin gudummawar da matasan Kum suka bayar a fili yake sosai; wannan lamari ne mai muhimmanci. | 97 | 2.946924 |
<translate> Sun taka gagarumar rawa a lokacin kallafaffen yaki; bayan gama yaki - musamman ma bayan rasuwar marigayi Imam, wanda muka yi gagarumar rashin inuwarsa da ta lullube mu - irin gudummawar da matasan Kum suka bayar a fili yake sosai; wannan lamari ne mai muhimmanci. <en>: They played a role in the Sacred Defense. After the war, especially after our magnanimous Imam (r.a.) passed away, the youth of Qom played even a more prominent role. | 96 | 5.184403 |
<translate> This is an important point. Pay attention to the fact that ever since the latter part of the first decade of the Revolution the enemies of the Revolution and the camp of the enemy formulated a policy with the help of Iranian experts. <hau>: Ku lura ku gani; tun daga karshe-karshen shekaru goma da nasarar Juyin Juya Halin Musulunci zuwa sama, makiyan Juyin Juya Halin Musulunci ta hanyar amfani da wasu Iraniyawa kwararru sun shigo da wata sabuwar siyasa - saboda kwararrun da ba Iraniyawa ba ba za su iya fahimtar hakan ba; wato wadanda suka dauka don gudanar musu da wannan aiki iraniyawa ne - wannan siyasar kuwa ita ce kokarin samar da wani sansani na adawa da Juyin Juya Halin Musulunci wanda zai faro daga Kum. | 147 | 5.402694 |
<translate> Ku lura ku gani; tun daga karshe-karshen shekaru goma da nasarar Juyin Juya Halin Musulunci zuwa sama, makiyan Juyin Juya Halin Musulunci ta hanyar amfani da wasu Iraniyawa kwararru sun shigo da wata sabuwar siyasa - saboda kwararrun da ba Iraniyawa ba ba za su iya fahimtar hakan ba; wato wadanda suka dauka don gudanar musu da wannan aiki iraniyawa ne - wannan siyasar kuwa ita ce kokarin samar da wani sansani na adawa da Juyin Juya Halin Musulunci wanda zai faro daga Kum. <en>: This is an important point. Pay attention to the fact that ever since the latter part of the first decade of the Revolution the enemies of the Revolution and the camp of the enemy formulated a policy with the help of Iranian experts. | 146 | 7.913037 |
<translate> Qom Seminary is geographically located in Qom, but its seminarians are essentially spread out in the entire country. <hau>: A zahiri makarantar hauza tana Kum ne, amma wannan gungun 'yan makarantar hauza sun yadu a duk fadin kasar nan. | 51 | 1.364317 |
<translate> A zahiri makarantar hauza tana Kum ne, amma wannan gungun 'yan makarantar hauza sun yadu a duk fadin kasar nan. <en>: Qom Seminary is geographically located in Qom, but its seminarians are essentially spread out in the entire country. | 50 | 2.674061 |
<translate> The seminarian who lives in Qom is influential in the city or village he comes from. <hau>: Wannan dalibin addini da ke zaune a Kum, yana da tasiri a garin su da kuma kauyensu. | 44 | 1.255171 |
<translate> Wannan dalibin addini da ke zaune a Kum, yana da tasiri a garin su da kuma kauyensu. <en>: The seminarian who lives in Qom is influential in the city or village he comes from. | 43 | 2.292052 |
<translate> Seminarians have gathered here from different parts of the country. <hau>: Sun taru a wannan waje daga dukkanin bangarori na kasar nan. | 28 | 0.709445 |
<translate> Sun taru a wannan waje daga dukkanin bangarori na kasar nan. <en>: Seminarians have gathered here from different parts of the country. | 27 | 1.418889 |
<translate> When the members of Qom Seminary go on vacation or return home to do something, Qom Seminary is in fact spread out in the entire country. <hau>: Wadannan dalibai wadanda idan aka yi hutu ko kuma saboda wasu dalilai su kan koma gidajensu, ma'anar hakan ita ce cewa su na nan a ko ina a duk fadin kasar nan. | 67 | 1.910043 |
<translate> Wadannan dalibai wadanda idan aka yi hutu ko kuma saboda wasu dalilai su kan koma gidajensu, ma'anar hakan ita ce cewa su na nan a ko ina a duk fadin kasar nan. <en>: When the members of Qom Seminary go on vacation or return home to do something, Qom Seminary is in fact spread out in the entire country. | 66 | 3.547223 |
<translate> Foreigners do not understand this. The Americans could not have inferred this truth. Only an insider - an Iranian, somebody who was familiar with the nature of the clergy - could have understood this truth. <hau>: A saboda haka duk wani tunani, duk wata akida, duk wani kokari da azamar da aka samu a nan, a hakikanin gaskiya zai yadu a duk fadin kasar nan; to wannan lamari ne da ‘yan waje ba za su iya fahimtarsa ba; Amurkawa ba za su iya fahimtar hakan ba, wannan wani lamari ne da sai dan cikin gida, sai wani Ba'iraniye, wani wanda ya fahimci yanayin malamai ne zai fahimce shi. | 132 | 4.802394 |
<translate> A saboda haka duk wani tunani, duk wata akida, duk wani kokari da azamar da aka samu a nan, a hakikanin gaskiya zai yadu a duk fadin kasar nan; to wannan lamari ne da ‘yan waje ba za su iya fahimtarsa ba; Amurkawa ba za su iya fahimtar hakan ba, wannan wani lamari ne da sai dan cikin gida, sai wani Ba'iraniye, wani wanda ya fahimci yanayin malamai ne zai fahimce shi. <en>: Foreigners do not understand this. The Americans could not have inferred this truth. Only an insider - an Iranian, somebody who was familiar with the nature of the clergy - could have understood this truth. | 131 | 7.094447 |
<translate> They taught this to foreigners. Thus, they tried to prepare the ground for a fitna in Qom. <hau>: Don haka sai suka sanar da su hakan; a saboda haka ne suka yi kokari wajen samar da wani sansani na haifar da fitina a Kum. | 54 | 1.63718 |
<translate> Don haka sai suka sanar da su hakan; a saboda haka ne suka yi kokari wajen samar da wani sansani na haifar da fitina a Kum. <en>: They taught this to foreigners. Thus, they tried to prepare the ground for a fitna in Qom. | 53 | 2.837779 |
<translate> Because I do not want to mention names, I will just continue without mentioning any names. In the years 1358 and 1359, both the people of Qom and the people of Tabriz gave rise to an epic. <hau>: A wannan shekarar ta 1358 da 1359 (1979 da 1980) mutanen Kum da mutanen Tabriz sun samar da wani irin yunkuri; ba wai kawai yunkuri na shigowa fage da kunce kulli ba, face ma dai da kumaji da yunkuri irin na ruhi da kyakkyawar fahimta. | 106 | 3.165215 |
<translate> A wannan shekarar ta 1358 da 1359 (1979 da 1980) mutanen Kum da mutanen Tabriz sun samar da wani irin yunkuri; ba wai kawai yunkuri na shigowa fage da kunce kulli ba, face ma dai da kumaji da yunkuri irin na ruhi da kyakkyawar fahimta. <en>: Because I do not want to mention names, I will just continue without mentioning any names. In the years 1358 and 1359, both the people of Qom and the people of Tabriz gave rise to an epic. | 105 | 5.675557 |
<translate> After the Imam (r.a.) passed away, the same event happened in another form in Qom. <hau>: Bayan rasuwar Imam ma hakan ta sake faruwa ta wani yanayi na daban. | 39 | 0.81859 |
<translate> Bayan rasuwar Imam ma hakan ta sake faruwa ta wani yanayi na daban. <en>: After the Imam (r.a.) passed away, the same event happened in another form in Qom. | 38 | 2.019189 |
<translate> If the people of Qom had not been vigilant, if the youth of Qom had been incapable of appropriate analysis, if they had not been clever enough, we would have faced far more problems than we currently do. <hau>: Idan da a ce mutanen Kum sun gafala, idan da a ce matasan Kum sun nuna gazawa wajen fahimta, idan da a ce ba a nuna wannan gagarumin sanin ya kamatan ba, to kuwa da matsaloli sun bayyana. | 96 | 2.564915 |
<translate> Idan da a ce mutanen Kum sun gafala, idan da a ce matasan Kum sun nuna gazawa wajen fahimta, idan da a ce ba a nuna wannan gagarumin sanin ya kamatan ba, to kuwa da matsaloli sun bayyana. <en>: If the people of Qom had not been vigilant, if the youth of Qom had been incapable of appropriate analysis, if they had not been clever enough, we would have faced far more problems than we currently do. | 95 | 5.129831 |
<translate> This is the truth. <hau>: Wannan shi ne hakikanin lamarin, wannan lamari ne da ke bayanin hakikanin matasan Kum. | 24 | 0.927735 |
<translate> Wannan shi ne hakikanin lamarin, wannan lamari ne da ke bayanin hakikanin matasan Kum. <en>: This is the truth. | 23 | 1.200599 |
<translate> People like me will be among you for a short time. <hau>: Mu dai baki ne na 'yan wasu kwanaki. | 24 | 0.545727 |
<translate> Mu dai baki ne na 'yan wasu kwanaki. <en>: People like me will be among you for a short time. | 23 | 1.200599 |
<translate> Our time and share of work is over. <hau>: Mun riga da mun cinye lokacin mu. | 20 | 0.491154 |
<translate> Mun riga da mun cinye lokacin mu. <en>: Our time and share of work is over. | 19 | 0.982308 |
<translate> It is you who should manage this country. You should help this national power and dignity - which has been obtained through different achievements - reach perfection. This is a duty in the history of our country that lies on your shoulders. <hau>: A halin yanzu zuwa gaba na ku ne; ku din nan ne dai ya wajaba a gare ku ku ci gaba da gudanar da kasar nan; wajibi ne ku ciyar da wadannan tsayin daka na kasa da daukaka ta kasa a bangarori daban-daban gaba ta hanyar amfani da irin nasarorin da ya zuwa yanzu aka samu; wannan wani nauyi ne na tarihi da ke wuyanku. | 119 | 3.929232 |
<translate> A halin yanzu zuwa gaba na ku ne; ku din nan ne dai ya wajaba a gare ku ku ci gaba da gudanar da kasar nan; wajibi ne ku ciyar da wadannan tsayin daka na kasa da daukaka ta kasa a bangarori daban-daban gaba ta hanyar amfani da irin nasarorin da ya zuwa yanzu aka samu; wannan wani nauyi ne na tarihi da ke wuyanku. <en>: It is you who should manage this country. You should help this national power and dignity - which has been obtained through different achievements - reach perfection. This is a duty in the history of our country that lies on your shoulders. | 118 | 6.385002 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.