text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> Therefore, you are the ones I am addressing. <hau>: A saboda haka ku ne wadanda na ke magana da su.
25
0.709445
<translate> A saboda haka ku ne wadanda na ke magana da su. <en>: Therefore, you are the ones I am addressing.
24
1.255171
<translate> If we accept that the camp of the enemy has prepared long-term plans for our country and our Revolution, then we must prepare long-term plans as well. <hau>: Idan har mun yarda da cewa makiya suna da wani dogon shiri wajen cutar da kasar mu da kuma juyin juya halin mu, to don haka mu ma wajibi ne mu zamanto muna da wani shiri na dogon lokaci saboda su.
77
2.510343
<translate> Idan har mun yarda da cewa makiya suna da wani dogon shiri wajen cutar da kasar mu da kuma juyin juya halin mu, to don haka mu ma wajibi ne mu zamanto muna da wani shiri na dogon lokaci saboda su. <en>: If we accept that the camp of the enemy has prepared long-term plans for our country and our Revolution, then we must prepare long-term plans as well.
76
4.09295
<translate> We cannot accept that the camp of the enemies of Islam and the Revolution - which has been seriously threatened by Islamic Awakening - lacks long-term plans. Nobody can believe this unless they are extremely naïve and unaware. The enemies definitely have long-term plans. <hau>: Babu yadda za a yi a ce mu yarda da cewa makiyan Musulunci da juyin juya halin Musulunci wadanda irin farkawa ta Musulunci da musulmi suke samu ta zamanto gagarumar barazana a gare su ya zamanto ba su da wani tsari na tsawon lokaci a kan musulmi; babu wani da zai yarda da hakan sai dai idan mun kasance masu karamar kwakwalwa da kuma gafala kafin mu yarda da hakan.
132
4.311241
<translate> Babu yadda za a yi a ce mu yarda da cewa makiyan Musulunci da juyin juya halin Musulunci wadanda irin farkawa ta Musulunci da musulmi suke samu ta zamanto gagarumar barazana a gare su ya zamanto ba su da wani tsari na tsawon lokaci a kan musulmi; babu wani da zai yarda da hakan sai dai idan mun kasance masu karamar kwakwalwa da kuma gafala kafin mu yarda da hakan. <en>: We cannot accept that the camp of the enemies of Islam and the Revolution - which has been seriously threatened by Islamic Awakening - lacks long-term plans. Nobody can believe this unless they are extremely naïve and unaware. The enemies definitely have long-term plans.
131
7.094447
<translate> There are events that take place in the country from time to time in which foreigners clearly have a hand. These events do not just happen without anybody being involved. They happen as a result of their medium-term and long-term plans. <hau>: Kamar yadda babu yadda za a iya cewa irin abubuwan da a wasu lokuta suke faruwa a kasar nan wadanda 'yan kasashen waje suke da hannu cikinsu, a ce haka kawai suka faru, ba yanzu kawai aka haifar da su ba; sunfaru ne sakamakon wadansu tsare-tsare na karamin lokaci da kuma dogon lokaci da aka yi ne.
110
3.438078
<translate> Kamar yadda babu yadda za a iya cewa irin abubuwan da a wasu lokuta suke faruwa a kasar nan wadanda 'yan kasashen waje suke da hannu cikinsu, a ce haka kawai suka faru, ba yanzu kawai aka haifar da su ba; sunfaru ne sakamakon wadansu tsare-tsare na karamin lokaci da kuma dogon lokaci da aka yi ne. <en>: There are events that take place in the country from time to time in which foreigners clearly have a hand. These events do not just happen without anybody being involved. They happen as a result of their medium-term and long-term plans.
109
5.893848
<translate> No, I showed some proof and evidence to some of the friends regarding the fitna of the year 1388 - they had prepared plans since at least 10-15 years earlier. <hau>: A'a, ni dai a lokacin fitinar da ta faru a shekara ta 2009 na nuna wa wadansu 'yan'uwa wasu dalilai, tun alal akalla shekaru goma zuwa sha biyar din da suka gabaci hakan suke da wannan shirin.
81
2.401197
<translate> A'a, ni dai a lokacin fitinar da ta faru a shekara ta 2009 na nuna wa wadansu 'yan'uwa wasu dalilai, tun alal akalla shekaru goma zuwa sha biyar din da suka gabaci hakan suke da wannan shirin. <en>: No, I showed some proof and evidence to some of the friends regarding the fitna of the year 1388 - they had prepared plans since at least 10-15 years earlier.
80
4.311241
<translate> They had prepared plans since after the demise of the Imam (r.a.). The effect of those plans revealed itself in the year 1378, including the events that happened at the Tehran University dormitory and the other events that most of you remember. <hau>: Tun bayan rasuwar marigayi Imam akwai wadansu tsare-tsare da suke da su; sakamakon wadannan tsare-tsare ya fito a shekarar 1378 (1999), mafi yawa daga cikinku za ku iya tuna lamarin nan na rikici da ya barke a jami'ar Tehran da sauran batutuwan da suka faru.
104
2.837779
<translate> Tun bayan rasuwar marigayi Imam akwai wadansu tsare-tsare da suke da su; sakamakon wadannan tsare-tsare ya fito a shekarar 1378 (1999), mafi yawa daga cikinku za ku iya tuna lamarin nan na rikici da ya barke a jami'ar Tehran da sauran batutuwan da suka faru. <en>: They had prepared plans since after the demise of the Imam (r.a.). The effect of those plans revealed itself in the year 1378, including the events that happened at the Tehran University dormitory and the other events that most of you remember.
103
5.566412
<translate> Some people may not remember those events clearly. <hau>: Mai yiyuwa ne wasu daga cikinku ba za su iya tunawa sosai ba.
28
0.927735
<translate> Mai yiyuwa ne wasu daga cikinku ba za su iya tunawa sosai ba. <en>: Some people may not remember those events clearly.
27
1.418889
<translate> The events that happened last year revived those plans. <hau>: Rikicin da suka faru a shekarar da ta gabata sake rayar da wadancan tsare-tsare da suka yi ne.
34
1.200599
<translate> Rikicin da suka faru a shekarar da ta gabata sake rayar da wadancan tsare-tsare da suka yi ne. <en>: The events that happened last year revived those plans.
33
1.746325
<translate> Thankfully they were defeated, and they must have been defeated. <hau>: Wanda alhamdu lillahi duk sun sha kashi, kuma wajibi ne ma su sha kashin.
35
1.091453
<translate> Wanda alhamdu lillahi duk sun sha kashi, kuma wajibi ne ma su sha kashin. <en>: Thankfully they were defeated, and they must have been defeated.
34
1.800898
<translate> Therefore, the camp of the enemy has long-term plans. <hau>: A saboda haka sansanin makiya suna da wani shiri na tsawon lokaci.
28
0.81859
<translate> A saboda haka sansanin makiya suna da wani shiri na tsawon lokaci. <en>: Therefore, the camp of the enemy has long-term plans.
27
1.418889
<translate> They will not give up just because they were defeated on a certain occasion. No, they will design plans for the next 10 years, the next 20 years, the next 40 years. <hau>: Sai dai ba za su yanke kana ba saboda sun ga cewa yau sun sha kashi; za su ci gaba da shiri don shekaru goma, shekaru ashirin, shekaru arba'in masu zuwa.
75
1.964616
<translate> Sai dai ba za su yanke kana ba saboda sun ga cewa yau sun sha kashi; za su ci gaba da shiri don shekaru goma, shekaru ashirin, shekaru arba'in masu zuwa. <en>: They will not give up just because they were defeated on a certain occasion. No, they will design plans for the next 10 years, the next 20 years, the next 40 years.
74
3.983805
<translate> You should be prepared. <hau>: Don haka wajibi ne ku zamanto cikin shiri.
18
0.600299
<translate> Don haka wajibi ne ku zamanto cikin shiri. <en>: You should be prepared.
17
0.873163
<translate> Of course such meetings are not appropriate for proposing long-term plans. <hau>: Ko da yake nan ba shi ne wajen tsara irin wadannan tsare-tsare na shekaru masu zuwa ba - wajibi ne cibiyoyi na tunani daban-daban, cibiyoyi na siyasa da al'adu su ne masu gudanar da wannan aiki, wajibi ne su aikata wannan aikin, kuma suna yi - abin da nake son fadi a gaba daya shi ne cewa lalle akwai fagen tsara irin wadannan tsare-tsare na asasi kuma na tsawon lokaci wanda a lokuta daban-daban na sha tunatarwa kan hakan, a nan ma dai ina ganin wajibi ne in dan kara bayani kansa.
117
5.566412
<translate> Ko da yake nan ba shi ne wajen tsara irin wadannan tsare-tsare na shekaru masu zuwa ba - wajibi ne cibiyoyi na tunani daban-daban, cibiyoyi na siyasa da al'adu su ne masu gudanar da wannan aiki, wajibi ne su aikata wannan aikin, kuma suna yi - abin da nake son fadi a gaba daya shi ne cewa lalle akwai fagen tsara irin wadannan tsare-tsare na asasi kuma na tsawon lokaci wanda a lokuta daban-daban na sha tunatarwa kan hakan, a nan ma dai ina ganin wajibi ne in dan kara bayani kansa. <en>: Of course such meetings are not appropriate for proposing long-term plans.
116
6.275857
<translate> I deem it necessary to briefly speak about the issue of acquiring insight. During the recent years I have spoken a lot about the issue of acquiring insight. <hau>: A babin basira, ni dai na yi maganganu sosai cikin shekarun baya-bayan nan dangane da batun basira; sauran mutane ma sun fadi maganganu sosai; sannan kuma na ga wadansu matasa ma sun aikata ayyuka masu kyau a wannan fagen.
78
2.45577
<translate> A babin basira, ni dai na yi maganganu sosai cikin shekarun baya-bayan nan dangane da batun basira; sauran mutane ma sun fadi maganganu sosai; sannan kuma na ga wadansu matasa ma sun aikata ayyuka masu kyau a wannan fagen. <en>: I deem it necessary to briefly speak about the issue of acquiring insight. During the recent years I have spoken a lot about the issue of acquiring insight.
77
4.147522
<translate> I would like to re-emphasize the issue of insight. <hau>: Ina so in sake karin haske dangane da wannan batu na basira.
29
0.764017
<translate> Ina so in sake karin haske dangane da wannan batu na basira. <en>: I would like to re-emphasize the issue of insight.
28
1.473462
<translate> I emphasize insight in order to encourage you - as the ones who are in the arena and are responsible for taking action - to go after the measures and plans that are related to acquiring insight and fulfill this important need. Insight is a beacon of guidance. <hau>: A hakikanin gaskiya wannan jaddadawa da nake yi da manufar cewa ne ku din nan matasa da ku ne na ke magana da ku, ku din nan ku ne masu fagen, nauyi yana wuyanku ne, ku tafi don gudanar da ayyuka da kuma tsare-tsaren da aka tsara su cikin basira. Ku lamunce wannan babbar bukata da ake da ita.
124
3.765514
<translate> A hakikanin gaskiya wannan jaddadawa da nake yi da manufar cewa ne ku din nan matasa da ku ne na ke magana da ku, ku din nan ku ne masu fagen, nauyi yana wuyanku ne, ku tafi don gudanar da ayyuka da kuma tsare-tsaren da aka tsara su cikin basira. Ku lamunce wannan babbar bukata da ake da ita. <en>: I emphasize insight in order to encourage you - as the ones who are in the arena and are responsible for taking action - to go after the measures and plans that are related to acquiring insight and fulfill this important need. Insight is a beacon of guidance.
123
6.657866
<translate> Therefore, insight is a compass and a beacon of guidance. <hau>: Basira lamari ne mai samar da haske; basira na'ura ce mai nuna alkibla.
35
1.036881
<translate> Basira lamari ne mai samar da haske; basira na'ura ce mai nuna alkibla. <en>: Therefore, insight is a compass and a beacon of guidance.
34
1.800898
<translate> Insight can provide you with light in a dark place. <hau>: A wani fage da ke cike da duhu, basira lamari ne da ke nuna wa mutum hanya.
34
1.091453
<translate> A wani fage da ke cike da duhu, basira lamari ne da ke nuna wa mutum hanya. <en>: Insight can provide you with light in a dark place.
33
1.746325
<translate> It can show you the way. <hau>: Basira tana nuna mana hanya.
17
0.436581
<translate> Basira tana nuna mana hanya. <en>: It can show you the way.
16
0.81859
<translate> Of course for ultimate success, insight is a necessary condition, but it is not sufficient. <hau>: Ko da yake wajen samun cikakkiyar nasara, basira sharadi ne na wajibi, to amma ba sharadi ne da ke wadatarwa shi kadai ba.
50
1.63718
<translate> Ko da yake wajen samun cikakkiyar nasara, basira sharadi ne na wajibi, to amma ba sharadi ne da ke wadatarwa shi kadai ba. <en>: Of course for ultimate success, insight is a necessary condition, but it is not sufficient.
49
2.619488
<translate> There are other requirements for success. Hopefully, I will briefly speak about this in the end if there is time and my memory does not fail me. <hau>: Don tabbatar da nasara akwai wadansu sharuddan na daban da ake bukata, a nan gaba idan har akwai lokaci sannan kuma ban manta ba zan yi ishara da hakan a karshen magana ta.
69
2.019189
<translate> Don tabbatar da nasara akwai wadansu sharuddan na daban da ake bukata, a nan gaba idan har akwai lokaci sannan kuma ban manta ba zan yi ishara da hakan a karshen magana ta. <en>: There are other requirements for success. Hopefully, I will briefly speak about this in the end if there is time and my memory does not fail me.
68
3.656369
<translate> However, insight is a necessary condition. <hau>: To amma basira sharadi ne na wajibi.
20
0.545727
<translate> To amma basira sharadi ne na wajibi. <en>: However, insight is a necessary condition.
19
0.982308
<translate> Even if all the other conditions are met, it will be very difficult to achieve success and reach your goal in the absence of insight. <hau>: Idan har aka samu dukkanin wadannan abubuwa, amma sai ya zamanto babu basira, to kuwa samun wannan nasarar lamari ne mai wahalar gaske.
57
1.528035
<translate> Idan har aka samu dukkanin wadannan abubuwa, amma sai ya zamanto babu basira, to kuwa samun wannan nasarar lamari ne mai wahalar gaske. <en>: Even if all the other conditions are met, it will be very difficult to achieve success and reach your goal in the absence of insight.
56
3.001497
<translate> In selecting a world view and developing an essential understanding of monotheistic concepts, one acquires a kind of insight through a monotheistic view of nature. <hau>: A yayin zaban mahanga da fahimta ta asasi dangane da ma'ana ta tauhidi, mutum ya kan sami basira ta hanyar mahanga ta tauhidi dangane da duniya.
74
2.128334
<translate> A yayin zaban mahanga da fahimta ta asasi dangane da ma'ana ta tauhidi, mutum ya kan sami basira ta hanyar mahanga ta tauhidi dangane da duniya. <en>: In selecting a world view and developing an essential understanding of monotheistic concepts, one acquires a kind of insight through a monotheistic view of nature.
73
3.929232
<translate> The difference between a monotheistic view and a materialistic view is that this world is considered systematic, orderly and purposeful from a monotheistic perspective. And we are part of this nature, and our existence and life are purposeful. We did not come to this world without a purpose. <hau>: Bambancin da ke tsakanin mahanga ta tauhidi da ta abin duniya yana cikin: cewa a mahanga ta tauhidi, wannan duniya wani gungun ne na tsari, wani gungun ne na kula da doka, dabi'a ce da take cike da manufa; mu din nan da muke a matsayin wani bangare na wannan dabi'a, don haka akwai wata manufa cikin samuwa da kuma rayuwarmu; ba mu zo duniya haka kawai ba tare da wata manufa ba.
157
5.129831
<translate> Bambancin da ke tsakanin mahanga ta tauhidi da ta abin duniya yana cikin: cewa a mahanga ta tauhidi, wannan duniya wani gungun ne na tsari, wani gungun ne na kula da doka, dabi'a ce da take cike da manufa; mu din nan da muke a matsayin wani bangare na wannan dabi'a, don haka akwai wata manufa cikin samuwa da kuma rayuwarmu; ba mu zo duniya haka kawai ba tare da wata manufa ba. <en>: The difference between a monotheistic view and a materialistic view is that this world is considered systematic, orderly and purposeful from a monotheistic perspective. And we are part of this nature, and our existence and life are purposeful. We did not come to this world without a purpose.
156
8.458763
<translate> This is the meaning of faith in the existence of the All-Powerful and All-Knowing God. <hau>: Wannan ita ce ma'anar imani da samuwar Allah Masani kuma mai karfi.
38
0.81859
<translate> Wannan ita ce ma'anar imani da samuwar Allah Masani kuma mai karfi. <en>: This is the meaning of faith in the existence of the All-Powerful and All-Knowing God.
37
1.964616
<translate> When we realize there is a purpose behind our existence, then we start to search for that purpose. <hau>: A lokacin da muka fahimci cewa akwai wata manufa da muke son cimma cikin rayuwarmu, to a nan ba za mu yi kasa a gwuiwa wajen isa ga wannan manufar ba.
58
1.964616
<translate> A lokacin da muka fahimci cewa akwai wata manufa da muke son cimma cikin rayuwarmu, to a nan ba za mu yi kasa a gwuiwa wajen isa ga wannan manufar ba. <en>: When we realize there is a purpose behind our existence, then we start to search for that purpose.
57
3.056069
<translate> And after we realize what the purpose is, we start making efforts in order to achieve that purpose. <hau>: Bayan da muka samo wannan manufar, muka fahimci mece ce manufar, to kuwa daga nan za mu fara kokari wajen cimma wannan manufar.
50
1.528035
<translate> Bayan da muka samo wannan manufar, muka fahimci mece ce manufar, to kuwa daga nan za mu fara kokari wajen cimma wannan manufar. <en>: And after we realize what the purpose is, we start making efforts in order to achieve that purpose.
49
2.619488
<translate> On the other hand, we know that from a monotheistic perspective any kind of goal-oriented effort will definitely help one achieve results. <hau>: A daya bangaren kuma mun san cewa ta hanyar mahanga ta tauhidi, duk wani kokari a tafarkin cimma manufa zai kai ga sakamako.
59
1.63718
<translate> A daya bangaren kuma mun san cewa ta hanyar mahanga ta tauhidi, duk wani kokari a tafarkin cimma manufa zai kai ga sakamako. <en>: On the other hand, we know that from a monotheistic perspective any kind of goal-oriented effort will definitely help one achieve results.
58
3.110642
<translate> From this perspective, despair, disappointment and frustration will be meaningless in one's life. <hau>: Idan aka sami irin wannan mahanga, to kuwa yanke kauna, faduwar gaba da yin kasa a gwuiwa ba su da ma'ana.
48
1.528035
<translate> Idan aka sami irin wannan mahanga, to kuwa yanke kauna, faduwar gaba da yin kasa a gwuiwa ba su da ma'ana. <en>: From this perspective, despair, disappointment and frustration will be meaningless in one's life.
47
2.510343
<translate> When you know that there is a purpose behind your existence, your creation, your life and your breathing, you go after that purpose and make efforts in order to achieve that purpose. <hau>: A lokacin da ka san cewa samuwarka, rayuwarka da kuma numfashinka suna gudana ne saboda cimma wata manufa, lalle za ka yi kokari.
70
1.746325
<translate> A lokacin da ka san cewa samuwarka, rayuwarka da kuma numfashinka suna gudana ne saboda cimma wata manufa, lalle za ka yi kokari. <en>: When you know that there is a purpose behind your existence, your creation, your life and your breathing, you go after that purpose and make efforts in order to achieve that purpose.
69
3.710942
<translate> [The Holy Quran, 9: 52] Two of the best things are awaiting us. We will either be martyred on this path, which is the best, or we will remove the enemy from our path and achieve the goal, which is also the best. <hau>: (Imam Husain)Yana cewa: Babu wani abin da zai same mu face dayan ababe guda biyu masu kyau; ko dai a kashe mu a bisa wannan tafarkin wanda shi ne yafi kyau; ko kuma mu kawar da makiya daga kan hanya mu sami isa ga manufa, wanda shi ma wannan shi ne mafi kyau.
120
3.547223
<translate> (Imam Husain)Yana cewa: Babu wani abin da zai same mu face dayan ababe guda biyu masu kyau; ko dai a kashe mu a bisa wannan tafarkin wanda shi ne yafi kyau; ko kuma mu kawar da makiya daga kan hanya mu sami isa ga manufa, wanda shi ma wannan shi ne mafi kyau. <en>: [The Holy Quran, 9: 52] Two of the best things are awaiting us. We will either be martyred on this path, which is the best, or we will remove the enemy from our path and achieve the goal, which is also the best.
119
6.439575
<translate> Therefore, there is no loss on this path. <hau>: A saboda haka babu wata cutuwa a nan.
23
0.600299
<translate> A saboda haka babu wata cutuwa a nan. <en>: Therefore, there is no loss on this path.
22
1.146026
<translate> The materialistic view is the exact opposite of this. According to the materialistic view, there is no purpose behind the existence of man. A materialist has no idea why he came into being. <hau>: Sabanin hakan shi ne mahanga ta abin duniya. Da farko dai mahanga ta abin duniya ba ta ganin akwai wata manufa cikin samuwar dan'adam da kuma wannan duniya; alal hakika ba su san saboda me ya zo duniya ba.
92
2.728633
<translate> Sabanin hakan shi ne mahanga ta abin duniya. Da farko dai mahanga ta abin duniya ba ta ganin akwai wata manufa cikin samuwar dan'adam da kuma wannan duniya; alal hakika ba su san saboda me ya zo duniya ba. <en>: The materialistic view is the exact opposite of this. According to the materialistic view, there is no purpose behind the existence of man. A materialist has no idea why he came into being.
91
4.91154
<translate> However, none of these are natural goals of life that accompany his existence. When there is no faith in God, ethics and justice become meaningless. <hau>: A lokacin da aka rasa imani da Allah, to kuwa kyawawan halaye ma su kan zamanto ba su da ma'ana, adalci ma ya kan zama ba shi da ma'ana; babu wani abin da za a samu in ban da jin dadi na daidaikun mutane.
83
2.783206
<translate> A lokacin da aka rasa imani da Allah, to kuwa kyawawan halaye ma su kan zamanto ba su da ma'ana, adalci ma ya kan zama ba shi da ma'ana; babu wani abin da za a samu in ban da jin dadi na daidaikun mutane. <en>: However, none of these are natural goals of life that accompany his existence. When there is no faith in God, ethics and justice become meaningless.
82
4.420386
<translate> Nothing but pleasure and personal gains becomes meaningful. If a materialist faces a problem on the way to personal gains, he considers it a loss. <hau>: (A matsayin misali) idan kafar mutum ta ci karo da wani dutse sannan ya ji ciwo a kokarin da yake yi na samun wani abin duniya da ya kebanta da shi, to ya cutu da kuma yin hasara.
77
2.510343
<translate> (A matsayin misali) idan kafar mutum ta ci karo da wani dutse sannan ya ji ciwo a kokarin da yake yi na samun wani abin duniya da ya kebanta da shi, to ya cutu da kuma yin hasara. <en>: Nothing but pleasure and personal gains becomes meaningful. If a materialist faces a problem on the way to personal gains, he considers it a loss.
76
4.09295
<translate> If he fails to achieve personal gains and if he cannot continue his efforts, then he become disappointed and hopeless and starts to think of suicide and other irrational things. <hau>: Idan har bai yi nasara ba, idan har ya gagara yin kokari wajen samun abin da yake neman to kuwa zai kai ga yanke kauna da kashe kansa da sauran ayyukan da suka saba wa hankali.
76
2.182907
<translate> Idan har bai yi nasara ba, idan har ya gagara yin kokari wajen samun abin da yake neman to kuwa zai kai ga yanke kauna da kashe kansa da sauran ayyukan da suka saba wa hankali. <en>: If he fails to achieve personal gains and if he cannot continue his efforts, then he become disappointed and hopeless and starts to think of suicide and other irrational things.
75
4.038377
<translate> This is the difference between the monotheistic view and materialistic view, between divine knowledge and material knowledge. This is one of the most essential foundations of insight. <hau>: A saboda haka ku dubi bambancin da ke tsakanin mahanga ta tauhdi da mahanga ta abin duniya. Wannan ita ce masaniya ta Ubangiji wancan kuma ita ce masaniya ta abin duniya.
75
2.182907
<translate> A saboda haka ku dubi bambancin da ke tsakanin mahanga ta tauhdi da mahanga ta abin duniya. Wannan ita ce masaniya ta Ubangiji wancan kuma ita ce masaniya ta abin duniya. <en>: This is the difference between the monotheistic view and materialistic view, between divine knowledge and material knowledge. This is one of the most essential foundations of insight.
74
3.983804
<translate> From a monotheistic point of view, when you engage in a fight, the fight is a holy struggle. <hau>: A lokacin da mutum yake gwagwarmaya da irin wannan mahanga, to kuwa wannan gwagwarmaya za ta zamanto mai tsarki; idan har ma ya yi yaki ne, haka lamarin zai kasance.
63
2.073761
<translate> A lokacin da mutum yake gwagwarmaya da irin wannan mahanga, to kuwa wannan gwagwarmaya za ta zamanto mai tsarki; idan har ma ya yi yaki ne, haka lamarin zai kasance. <en>: From a monotheistic point of view, when you engage in a fight, the fight is a holy struggle.
62
3.328933
<translate> Basically, fighting is not based on suspicion or malevolence. <hau>: Alal hakika gwagwarmaya ce wacce ba wai ta ginu ne bisa mummunar manufa ba.
33
0.927735
<translate> Alal hakika gwagwarmaya ce wacce ba wai ta ginu ne bisa mummunar manufa ba. <en>: Basically, fighting is not based on suspicion or malevolence.
32
1.691753
<translate> Rather, the purpose of this fight is to help humanity achieve goodness, perfection, welfare and growth. <hau>: Gwagwarmaya ce saboda dan'adamtaka - ba wai shi kansa mutum din ba - gwagwarmaya ce ta isa ga alheri da kamala da jin dadi da kai wa ga kololuwa ta ci gaba.
64
2.292052
<translate> Gwagwarmaya ce saboda dan'adamtaka - ba wai shi kansa mutum din ba - gwagwarmaya ce ta isa ga alheri da kamala da jin dadi da kai wa ga kololuwa ta ci gaba. <en>: Rather, the purpose of this fight is to help humanity achieve goodness, perfection, welfare and growth.
63
3.383505
<translate> From this perspective, life is beautiful, and moving on in this vast arena is enjoyable. <hau>: Da irin wannan mahanga, rayuwa tana da wata fuska mai kyau sannan kuma yunkuri a wannan tafarki mai fadi wani aiki ne mai faranta rai.
51
1.691753
<translate> Da irin wannan mahanga, rayuwa tana da wata fuska mai kyau sannan kuma yunkuri a wannan tafarki mai fadi wani aiki ne mai faranta rai. <en>: From this perspective, life is beautiful, and moving on in this vast arena is enjoyable.
50
2.674061
<translate> Your tiredness is relieved through remembrance of Allah the Exalted and keeping the goal in mind. <hau>: Za a kawar da gajiyawar mutum ga zikirin Allah da kuma manufar da yake son cimma.
45
1.146026
<translate> Za a kawar da gajiyawar mutum ga zikirin Allah da kuma manufar da yake son cimma. <en>: Your tiredness is relieved through remembrance of Allah the Exalted and keeping the goal in mind.
44
2.346625
<translate> Insight is in fact the basis of all human efforts and struggles in society. <hau>: Alal hakika basira ita ce tushen dukkanin kokari da gwagwarmaya ta dan'adam a cikin al'umma.
37
1.036881
<translate> Alal hakika basira ita ce tushen dukkanin kokari da gwagwarmaya ta dan'adam a cikin al'umma. <en>: Insight is in fact the basis of all human efforts and struggles in society.
36
1.910043
<translate> This is one level of insight. <hau>: Wannan wani matsayi ne na basira.
17
0.436581
<translate> Wannan wani matsayi ne na basira. <en>: This is one level of insight.
16
0.81859
<translate> One may suffer from lack of insight in different events. <hau>: A cikin lamurra daban-daban da suke faruwa mai yiyuwa ne mutum ya fuskanci basira da rashin basira.
34
1.146026
<translate> A cikin lamurra daban-daban da suke faruwa mai yiyuwa ne mutum ya fuskanci basira da rashin basira. <en>: One may suffer from lack of insight in different events.
33
1.746325
<translate> It is necessary to gain insight. <hau>: Wajibi ne mutum ya nemo basira.
19
0.545727
<translate> Wajibi ne mutum ya nemo basira. <en>: It is necessary to gain insight.
18
0.927735
<translate> What does gaining insight mean? In what ways can one gain insight? The kind of insight which is necessary in different events and which has been emphasized in Islamic narrations and in the statements of the Commander of the Faithful (a.s.) means that one should reflect on the events that happen or will happen around one. <hau>: Wannan basirar wacce a lokacin faruwar abubuwa take zama wajibi sannan kuma cikin ruwayoyi da maganganun Amirul Muminin (a.s) aka jaddada kanta ita ce cewa wajibi ne mutum ya yi tunani cikin matsaloli da lamurran da suke bijiro masa, ya yi kokari wajen ganin bai tsallake su haka kawai kamar yadda sauran mutane suke yi ba; kamar yadda Amirul Muminin (a.s) ya fadi: "Allah ya yi rahama ga mutumin da ya yi tunani sannan kuma ya dauki darasi kan hakan" (Nahjul Balagah, huduba ta 103).
183
6.330429
<translate> Wannan basirar wacce a lokacin faruwar abubuwa take zama wajibi sannan kuma cikin ruwayoyi da maganganun Amirul Muminin (a.s) aka jaddada kanta ita ce cewa wajibi ne mutum ya yi tunani cikin matsaloli da lamurran da suke bijiro masa, ya yi kokari wajen ganin bai tsallake su haka kawai kamar yadda sauran mutane suke yi ba; kamar yadda Amirul Muminin (a.s) ya fadi: "Allah ya yi rahama ga mutumin da ya yi tunani sannan kuma ya dauki darasi kan hakan" (Nahjul Balagah, huduba ta 103). <en>: What does gaining insight mean? In what ways can one gain insight? The kind of insight which is necessary in different events and which has been emphasized in Islamic narrations and in the statements of the Commander of the Faithful (a.s.) means that one should reflect on the events that happen or will happen around one.
182
9.877652
<translate> That is to say, one should evaluate issues in a reflective manner and gain insight out of this evaluation. <hau>: Wato a hada lamurra da tunani - ya dau darasi sannan idanuwansa suka budu - ta haka ne basira take bayyana.
50
1.418889
<translate> Wato a hada lamurra da tunani - ya dau darasi sannan idanuwansa suka budu - ta haka ne basira take bayyana. <en>: That is to say, one should evaluate issues in a reflective manner and gain insight out of this evaluation.
49
2.619488
<translate> One should consider events in an appropriate manner. Appropriate evaluation and reflecting on the evaluation help create insight in human beings. That is to say, evaluation and reflection open one's eyes to the truth. <hau>: Kyakkyawan kallo ga lamurran da suka faru, fahimtarsu da kyau sannan da kuma yin tunani a kansu lamari ne da ke haifar da basira; wato ya kan sama wa mutum mahanga mai kyau da kuma bude masa idonsa wajen ganin hakika.
92
2.783206
<translate> Kyakkyawan kallo ga lamurran da suka faru, fahimtarsu da kyau sannan da kuma yin tunani a kansu lamari ne da ke haifar da basira; wato ya kan sama wa mutum mahanga mai kyau da kuma bude masa idonsa wajen ganin hakika. <en>: One should consider events in an appropriate manner. Appropriate evaluation and reflecting on the evaluation help create insight in human beings. That is to say, evaluation and reflection open one's eyes to the truth.
91
4.91154