text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> Elsewhere in Nahjul Balaghah, the Commander of the Faithful (a.s.) says, "An insightful person is one who listens and then thinks, one who looks and then perceives." An insightful person is one who does not shut his ears to different voices, and when he has listened, he should think. One cannot accept or reject something just because one has listened to it. <hau>: A wani wajen na daban Amirul Muminin (a.s) yana fadin cewa: "Hakika mai basira shi ne wanda ya ji sannan ya yi tunani ya kalla sannan kuma ya gani" (Nahjul Balagah, huduba ta 153); wato mai basira shi ne wanda ya bude kunnuwansa ya saurari abubuwa, bayan da ya saurara saii kuma ya yi tunani a kan su; wato ba kowane abin da aka ji ne za a yi watsi da shi ko kuma yarda da shi ba; wajibi ne a yi tunani kansa.
197
6.002994
<translate> A wani wajen na daban Amirul Muminin (a.s) yana fadin cewa: "Hakika mai basira shi ne wanda ya ji sannan ya yi tunani ya kalla sannan kuma ya gani" (Nahjul Balagah, huduba ta 153); wato mai basira shi ne wanda ya bude kunnuwansa ya saurari abubuwa, bayan da ya saurara saii kuma ya yi tunani a kan su; wato ba kowane abin da aka ji ne za a yi watsi da shi ko kuma yarda da shi ba; wajibi ne a yi tunani kansa. <en>: Elsewhere in Nahjul Balaghah, the Commander of the Faithful (a.s.) says, "An insightful person is one who listens and then thinks, one who looks and then perceives." An insightful person is one who does not shut his ears to different voices, and when he has listened, he should think. One cannot accept or reject something just because one has listened to it.
196
10.64167
<translate> An insightful person is one who listens and then thinks, one who looks and then perceives. <hau>: Hakika mai basira shi ne wanda ya ji sannan ya yi tunani ya kalla sannan kuma ya gani.
42
1.091453
<translate> Hakika mai basira shi ne wanda ya ji sannan ya yi tunani ya kalla sannan kuma ya gani. <en>: An insightful person is one who listens and then thinks, one who looks and then perceives.
41
2.182907
<translate> The problem with many of the people who slipped and fell into the pitfalls of lack of insight was that they did not look and they closed their eyes to a clear truth. <hau>: Matsalar ayyukan da dama daga cikin mutanen da suka girgiza da fadawa tarkon rashin basira sannan kuma suka fadi kasa warwas, ita ce cewa ba su kalli lamarin da kyau da kuma sanya idanuwansu kan wata hakika ba ce.
82
2.45577
<translate> Matsalar ayyukan da dama daga cikin mutanen da suka girgiza da fadawa tarkon rashin basira sannan kuma suka fadi kasa warwas, ita ce cewa ba su kalli lamarin da kyau da kuma sanya idanuwansu kan wata hakika ba ce. <en>: The problem with many of the people who slipped and fell into the pitfalls of lack of insight was that they did not look and they closed their eyes to a clear truth.
81
4.365813
<translate> It is necessary to look first, and then one will be able to see. <hau>: Wajibi ne mutum ya kalli lamurra; a lokacin da ya kalla, to kuwa a wannan lokacin ne zai gani.
44
1.418889
<translate> Wajibi ne mutum ya kalli lamurra; a lokacin da ya kalla, to kuwa a wannan lokacin ne zai gani. <en>: It is necessary to look first, and then one will be able to see.
43
2.292052
<translate> Sometimes we are not even prepared to look at certain things. <hau>: Mu din nan a wasu lokuta ko da ma mun bude idanuwanmu mun kalla din ba a shirye mu ke mu yi hakan ba.
42
1.528035
<translate> Mu din nan a wasu lokuta ko da ma mun bude idanuwanmu mun kalla din ba a shirye mu ke mu yi hakan ba. <en>: Sometimes we are not even prepared to look at certain things.
41
2.182907
<translate> We have seen some twisted people who are not even prepared to look. <hau>: Mutum ya kan ga wadansu mutane wadanda suka kauce wa hanya wadanda ba ma a shirye suke su kalli lamurra din ba.
42
1.364317
<translate> Mutum ya kan ga wadansu mutane wadanda suka kauce wa hanya wadanda ba ma a shirye suke su kalli lamurra din ba. <en>: We have seen some twisted people who are not even prepared to look.
41
2.182907
<translate> I am not speaking about spiteful enemies. I will speak about these enemies later on: "And they denied them unjustly and proudly while their soul had been convinced of them." <hau>: Mu dai ba muna magana ne kan wannan makiyia mai tsananin adawa ba - a nan gaba zan yi karin haske kan hakan; "Kuma suka yi musunsu, alhali zukatansu, sun natsu da su, domin zalunci da girman kai..."
92
2.783206
<translate> Mu dai ba muna magana ne kan wannan makiyia mai tsananin adawa ba - a nan gaba zan yi karin haske kan hakan; "Kuma suka yi musunsu, alhali zukatansu, sun natsu da su, domin zalunci da girman kai..." <en>: I am not speaking about spiteful enemies. I will speak about these enemies later on: "And they denied them unjustly and proudly while their soul had been convinced of them."
90
4.856967
<translate> [The Holy Quran, 27: 14] There are some people who have ulterior motives and step in with their grudges. After all, an enemy is an enemy, and it is a different matter. <hau>: (Suratun Naml 27:14) - akwai wadansu mutane wadanda da wata manufar suke shigowa; to makiya ne dai; ba wai kan wadannan ake magana ba; bahasin dangane da ni da kai ne da muke fage.
90
2.45577
<translate> (Suratun Naml 27:14) - akwai wadansu mutane wadanda da wata manufar suke shigowa; to makiya ne dai; ba wai kan wadannan ake magana ba; bahasin dangane da ni da kai ne da muke fage. <en>: [The Holy Quran, 27: 14] There are some people who have ulterior motives and step in with their grudges. After all, an enemy is an enemy, and it is a different matter.
89
4.802394
<translate> If we want to gain insight, we have to open up our eyes. We have to look. <hau>: Matukar muna son mu sami basira, wajibi ne mu bude idanuwanmu; wajibi ne mu gani.
44
1.200599
<translate> Matukar muna son mu sami basira, wajibi ne mu bude idanuwanmu; wajibi ne mu gani. <en>: If we want to gain insight, we have to open up our eyes. We have to look.
43
2.292052
<translate> There are certain things that can be seen. <hau>: Akwai wadansu abubuwa da za a iya ganinsu.
22
0.600299
<translate> Akwai wadansu abubuwa da za a iya ganinsu. <en>: There are certain things that can be seen.
21
1.091453
<translate> If we pass over them in a superficial and careless way, if we fail to see them, we will naturally make mistakes. <hau>: Idan har muka kalli hakan kawai ba tare da tunani ba, lalle ba za mu gansu ba, kuma hakan kuskure ne muke yi.
57
1.528035
<translate> Idan har muka kalli hakan kawai ba tare da tunani ba, lalle ba za mu gansu ba, kuma hakan kuskure ne muke yi. <en>: If we pass over them in a superficial and careless way, if we fail to see them, we will naturally make mistakes.
56
3.001497
<translate> I would like to provide an example from history. <hau>: Bari in kawo mana wani misali cikin tarihi.
22
0.545727
<translate> Bari in kawo mana wani misali cikin tarihi. <en>: I would like to provide an example from history.
21
1.091453
<translate> In the Battle of Siffin, Muawiyah's army came very close to being defeated. His army was very close to being crushed. <hau>: A lokacin yakin Siffin sojojin Mu'awiyya sun kusan shan kashi; ba abin da ya rage wajen kawar da su gaba daya da shan kashinsu.
63
1.800898
<translate> A lokacin yakin Siffin sojojin Mu'awiyya sun kusan shan kashi; ba abin da ya rage wajen kawar da su gaba daya da shan kashinsu. <en>: In the Battle of Siffin, Muawiyah's army came very close to being defeated. His army was very close to being crushed.
62
3.328933
<translate> The trick that they thought up to save themselves was that they put copies of the Holy Quran on spearheads and marched to the battlefield. <hau>: Don haka sai su ka fara tunanin yadda za su 'yanto kansu, inda suka yi tunanin daga Alkur'anai a kan masunsu su shigo fage.
61
1.746325
<translate> Don haka sai su ka fara tunanin yadda za su 'yanto kansu, inda suka yi tunanin daga Alkur'anai a kan masunsu su shigo fage. <en>: The trick that they thought up to save themselves was that they put copies of the Holy Quran on spearheads and marched to the battlefield.
60
3.219787
<translate> They said, "Let us do as the Quran says." <hau>: Suka ce ku zo mu baje Alkur'ani duk abin da ya fadi sai mu yi aiki da shi.
36
1.146026
<translate> Suka ce ku zo mu baje Alkur'ani duk abin da ya fadi sai mu yi aiki da shi. <en>: They said, "Let us do as the Quran says."
34
1.800898
<translate> It was a good trick that had mass appeal. <hau>: To aiki ne mai kyau a zahiri musamman a wajen mutane masu karamar kwakwalwa.
28
0.873163
<translate> To aiki ne mai kyau a zahiri musamman a wajen mutane masu karamar kwakwalwa. <en>: It was a good trick that had mass appeal.
27
1.418889
<translate> A number of people in Imam Ali's army - who later on formed a group called Khawarij and drew their swords to fight the Commander of the Faithful (a.s.) - started to think the enemy was making a good suggestion. <hau>: Wadansu mutane wadanda daga baya suka zamanto su ne Khawarijawa wadanda suka daga takubba wajen yakan Amirul Muminin (a.s), sai suka dubi cikin sansanin Amirul Muminin (a.s) suka ce ai wannan lamari ne mai kyau.
109
3.110642
<translate> Wadansu mutane wadanda daga baya suka zamanto su ne Khawarijawa wadanda suka daga takubba wajen yakan Amirul Muminin (a.s), sai suka dubi cikin sansanin Amirul Muminin (a.s) suka ce ai wannan lamari ne mai kyau. <en>: A number of people in Imam Ali's army - who later on formed a group called Khawarij and drew their swords to fight the Commander of the Faithful (a.s.) - started to think the enemy was making a good suggestion.
108
5.839276
<translate> They thought, "What these people are saying is not bad. They are just saying that we should let the Quran be the judge." <hau>: A'a, ai ba maganar banza suka fadi ba, sun ce ne mu zo mu sanya Alkur'ani ya zamanto mai hukumci a tsakaninmu.
60
1.63718
<translate> A'a, ai ba maganar banza suka fadi ba, sun ce ne mu zo mu sanya Alkur'ani ya zamanto mai hukumci a tsakaninmu. <en>: They thought, "What these people are saying is not bad. They are just saying that we should let the Quran be the judge."
58
3.110642
<translate> You see, this was where they were deceived. <hau>: Ku duba ku gani a nan ne suka fada tarkon yaudara; sun fada wannan tarkon ne saboda ba su kalli abin da ke karkashin wannan magana ba.
45
1.746325
<translate> Ku duba ku gani a nan ne suka fada tarkon yaudara; sun fada wannan tarkon ne saboda ba su kalli abin da ke karkashin wannan magana ba. <en>: You see, this was where they were deceived.
44
2.346625
<translate> If they wanted to know the truth, it was right in front of their eyes. <hau>: Idan har da suna son su fahimci gaskiya, to ai gaskiyar a gaban idanuwansu take.
38
1.036881
<translate> Idan har da suna son su fahimci gaskiya, to ai gaskiyar a gaban idanuwansu take. <en>: If they wanted to know the truth, it was right in front of their eyes.
37
1.964616
<translate> How can such a person have faith in the Holy Quran? <hau>: Ta ya ya za a yi a ce ya yi imani da Alkur'ani?
30
0.873163
<translate> Ta ya ya za a yi a ce ya yi imani da Alkur'ani? <en>: How can such a person have faith in the Holy Quran?
29
1.528035
<translate> We believe the Commander of the Faithful, Ali ibn Abi Talib (a.s.), had been appointed by the Holy Prophet (s.w.a.), but even those who did not accept this agreed that the people had pledged allegiance to him after the third caliph and accepted his caliphate. He became the leader. <hau>: A wajen mu baya ga batun cewa Annabi (s.a.w.a.) ne ya nada Amirul Muminin (a.s) (a matsayin halifansa), ko da ma mutanen da ba su yarda da hakan ba, to amma sun yarda da cewa a wancan lokacin bayan halifa na uku dukkanin al'umma sun yi masa bai'a, sun yarda da halifancinsa; ya zama imam, ya zamanto shugaban da wajibi ne al'ummar musulmi su yi masa biyayya.
163
5.238976
<translate> A wajen mu baya ga batun cewa Annabi (s.a.w.a.) ne ya nada Amirul Muminin (a.s) (a matsayin halifansa), ko da ma mutanen da ba su yarda da hakan ba, to amma sun yarda da cewa a wancan lokacin bayan halifa na uku dukkanin al'umma sun yi masa bai'a, sun yarda da halifancinsa; ya zama imam, ya zamanto shugaban da wajibi ne al'ummar musulmi su yi masa biyayya. <en>: We believe the Commander of the Faithful, Ali ibn Abi Talib (a.s.), had been appointed by the Holy Prophet (s.w.a.), but even those who did not accept this agreed that the people had pledged allegiance to him after the third caliph and accepted his caliphate. He became the leader.
162
8.7862
<translate> It was the duty of all Muslims to confront anybody who drew his sword to fight him. <hau>: A saboda haka wani nauyi ne a wuyan dukkanin musulmi su yi fada da duk wanda ya yake shi, da duk wanda ya daga takobi wajen yakansa.
52
1.746325
<translate> A saboda haka wani nauyi ne a wuyan dukkanin musulmi su yi fada da duk wanda ya yake shi, da duk wanda ya daga takobi wajen yakansa. <en>: It was the duty of all Muslims to confront anybody who drew his sword to fight him.
51
2.728633
<translate> If the person who put pages of the Holy Quran on spears really believed in the Book, the Holy Quran asks, "Why are you fighting Imam Ali (a.s.)?" <hau>: Don haka idan har wannan mutumin da ya daga Alkur'ani da gaske ne ya yi imani da shi, to Alkur'ani ya fadi cewa da wani dalili ne za ka yi yaki da Ali.
78
2.073761
<translate> Don haka idan har wannan mutumin da ya daga Alkur'ani da gaske ne ya yi imani da shi, to Alkur'ani ya fadi cewa da wani dalili ne za ka yi yaki da Ali. <en>: If the person who put pages of the Holy Quran on spears really believed in the Book, the Holy Quran asks, "Why are you fighting Imam Ali (a.s.)?"
76
4.09295
<translate> If he really believed in the Holy Quran, he should have put his hands up and said, "I am not fighting this war." He should have dropped his sword. <hau>: Idan har da gaske ya yi imani da Alkur'ani to wajibi ne ya daga hannayensa sama ya ce lalle ni kan ba zan yi yaki ba, ya ajiye takobin na sa.
73
2.019189
<translate> Idan har da gaske ya yi imani da Alkur'ani to wajibi ne ya daga hannayensa sama ya ce lalle ni kan ba zan yi yaki ba, ya ajiye takobin na sa. <en>: If he really believed in the Holy Quran, he should have put his hands up and said, "I am not fighting this war." He should have dropped his sword.
72
3.87466
<translate> This lack of insight is the result of lack of care. It is the result of failing to watch out. It is the result of closing one's eyes to a clear truth. <hau>: Ku duba ku gani wannan rashin basirar ya samo asali ne daga rashin kula; ya samo asali ne sakamakon rashin sanya ido; ya samo asali ne sakamakon rufe idanuwa kan wata hakika da take a fili.
79
2.292052
<translate> Ku duba ku gani wannan rashin basirar ya samo asali ne daga rashin kula; ya samo asali ne sakamakon rashin sanya ido; ya samo asali ne sakamakon rufe idanuwa kan wata hakika da take a fili. <en>: This lack of insight is the result of lack of care. It is the result of failing to watch out. It is the result of closing one's eyes to a clear truth.
78
4.202096
<translate> During the events that resulted from the recent fitna, a number of people made a mistake, which was because of their lack of insight. <hau>: A cikin wannan fitina ta baya-bayan nan (fitinar da ta biyo bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2009), wadansu mutane sun yi kuskure; hakan ya samo asali ne sakamakon rashin basira.
72
2.292052
<translate> A cikin wannan fitina ta baya-bayan nan (fitinar da ta biyo bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2009), wadansu mutane sun yi kuskure; hakan ya samo asali ne sakamakon rashin basira. <en>: During the events that resulted from the recent fitna, a number of people made a mistake, which was because of their lack of insight.
71
3.820087
<translate> Claims were made that a great and impressive election had been rigged. There is an obvious way to settle this issue. If somebody believes that an electoral fraud has taken place, he should first present reasons. <hau>: Idan har mutum ya yi imani da cewa an yi magudi, da farko dai wajibi ne ya gabatar da dalilin da ke nuni da cewa an yi magudin; to idan ma sun kawo ko kuma ba su kawo ba, to doka dai ta ayyana abin da za a yi; za su iya kai kara.
106
3.328933
<translate> Idan har mutum ya yi imani da cewa an yi magudi, da farko dai wajibi ne ya gabatar da dalilin da ke nuni da cewa an yi magudin; to idan ma sun kawo ko kuma ba su kawo ba, to doka dai ta ayyana abin da za a yi; za su iya kai kara. <en>: Claims were made that a great and impressive election had been rigged. There is an obvious way to settle this issue. If somebody believes that an electoral fraud has taken place, he should first present reasons.
105
5.675557
<translate> He can complain legally. It is necessary to investigate and review the issue. Impartial individuals should investigate and see if there has been a fraud or not. <hau>: Wajibi ne a gudanar da bincike, mutane wadanda ba sa goyon bayan kowane bangare su zo su duba don ya fito fili shin an yi magudin ko kuma ba a yi ba; wannan ita ce hanyar.
76
2.292052
<translate> Wajibi ne a gudanar da bincike, mutane wadanda ba sa goyon bayan kowane bangare su zo su duba don ya fito fili shin an yi magudin ko kuma ba a yi ba; wannan ita ce hanyar. <en>: He can complain legally. It is necessary to investigate and review the issue. Impartial individuals should investigate and see if there has been a fraud or not.
75
4.038377
<translate> I helped them a lot. I personally extended the legal period for complaining. I even suggested that they themselves come and recount the votes in front of TV cameras. <hau>: Idan har mutum bai yarda da wannan hanyar ba - duk kuwa da cewa mu din nan mun taimaka sosai; ni da kaina na kara wa'adin da doka ta tanadar na kai karar, har ma muka ce wadannan malamai su zo gaban kyamarar talabijin a kirga kuri'un - to amma suka ci gaba da bore.
96
3.328933
<translate> Idan har mutum bai yarda da wannan hanyar ba - duk kuwa da cewa mu din nan mun taimaka sosai; ni da kaina na kara wa'adin da doka ta tanadar na kai karar, har ma muka ce wadannan malamai su zo gaban kyamarar talabijin a kirga kuri'un - to amma suka ci gaba da bore. <en>: I helped them a lot. I personally extended the legal period for complaining. I even suggested that they themselves come and recount the votes in front of TV cameras.
95
5.129831
<translate> [Audience shouting slogans] Please listen. My purpose is not to express my opinion about past events. <hau>: Manufar ba ita ce a bayyanar da mahanga dangane da wani lamari da ya wuce ba; muna so ne kawai mu kawo misali.
53
1.473462
<translate> Manufar ba ita ce a bayyanar da mahanga dangane da wani lamari da ya wuce ba; muna so ne kawai mu kawo misali. <en>: [Audience shouting slogans] Please listen. My purpose is not to express my opinion about past events.
52
2.783206
<translate> Therefore, acquiring insight is not something difficult. <hau>: A saboda haka gano basira ba abu ne mai wahalar gaske ba.
25
0.764017
<translate> A saboda haka gano basira ba abu ne mai wahalar gaske ba. <en>: Therefore, acquiring insight is not something difficult.
24
1.255171
<translate> If you see that there is a logical legal channel. But when somebody defies that logical legal channel and does something that harms the country and works against national interests, it is clear that he should be condemned from a fair, conventional and impartial perspective. <hau>: Idan har kuka duba za ku ga cewa akwai wata hanya wacce doka ta tanadar, wanda idan wani ya yi KKaren tsaye wa wannan doka da ta dace da hankali cutarwa ce ga kasa, cutarwa ce ga ababen amfani na kasa. To a mahanga ta adalci, a mahangar da aka saba da ita, a mahanga wacce ba ta goyon bayan wani bangare, lalle shi wannan mutumin abin hukumta wa ne.
142
4.747822
<translate> Idan har kuka duba za ku ga cewa akwai wata hanya wacce doka ta tanadar, wanda idan wani ya yi KKaren tsaye wa wannan doka da ta dace da hankali cutarwa ce ga kasa, cutarwa ce ga ababen amfani na kasa. To a mahanga ta adalci, a mahangar da aka saba da ita, a mahanga wacce ba ta goyon bayan wani bangare, lalle shi wannan mutumin abin hukumta wa ne. <en>: If you see that there is a logical legal channel. But when somebody defies that logical legal channel and does something that harms the country and works against national interests, it is clear that he should be condemned from a fair, conventional and impartial perspective.
141
7.640173
<translate> This is something obvious, an obvious judgment call. <hau>: Wannan wani lamari ne da yake a fili; wannan wani hukumci ne da yake a fili.
32
1.091453
<translate> Wannan wani lamari ne da yake a fili; wannan wani hukumci ne da yake a fili. <en>: This is something obvious, an obvious judgment call.
31
1.63718
<translate> It is not difficult to acquire insight. <hau>: Gano basira ba wani abu ne mai wahala ba.
21
0.600299
<translate> Gano basira ba wani abu ne mai wahala ba. <en>: It is not difficult to acquire insight.
20
1.036881
<translate> Acquiring insight only requires that one avoid different pitfalls, including friendships, enmities, passions and prejudgments. <hau>: Mutum ya zamanto bai fada tarko daban-daban da suka hada da na abokai, makiya, son zuciya da sauran riga malam masallaci shi kansa ya wadatar wajen samun basira.
65
1.910043
<translate> Mutum ya zamanto bai fada tarko daban-daban da suka hada da na abokai, makiya, son zuciya da sauran riga malam masallaci shi kansa ya wadatar wajen samun basira. <en>: Acquiring insight only requires that one avoid different pitfalls, including friendships, enmities, passions and prejudgments.
64
3.438078
<translate> The demand to have insight is just limited to this level of reflection. It just requires a look, nothing more. <hau>: Bukatar da ake da ita ta basira ita ce dai wannan tunanin; ita ce dai wannan sanya ido, babu wani abin da ya wuce hakan.
55
1.63718
<translate> Bukatar da ake da ita ta basira ita ce dai wannan tunanin; ita ce dai wannan sanya ido, babu wani abin da ya wuce hakan. <en>: The demand to have insight is just limited to this level of reflection. It just requires a look, nothing more.
54
2.892351
<translate> Thus, one can conclude that acquiring insight is something that anybody can do. <hau>: Daga hakan za a iya fahimtar cewa samun basira, aiki ne na kowa da kowa; kowa yana iya samun basira.
41
1.309744
<translate> Daga hakan za a iya fahimtar cewa samun basira, aiki ne na kowa da kowa; kowa yana iya samun basira. <en>: Thus, one can conclude that acquiring insight is something that anybody can do.
40
2.128334
<translate> Of course some people are just careless sometimes, and their lack of insight is not rooted in spite or malevolence. <hau>: Amma wadansu kan a'a saboda adawa, saboda mummunan fata, a wasu lokuta kuma wadansu su kan gafala.
50
1.255171
<translate> Amma wadansu kan a'a saboda adawa, saboda mummunan fata, a wasu lokuta kuma wadansu su kan gafala. <en>: Of course some people are just careless sometimes, and their lack of insight is not rooted in spite or malevolence.
49
2.619488
<translate> In spite of the fact that people really love their lives, sometimes they may doze off or fail to pay attention for a moment when driving, and a tragic event may happen as a result. <hau>: Duk da cewa mutum yana tsananin son ransa, to amma mai yiyuwa ne a lokacin da yake tuki ya gafala shi, hankalinsa ya tafi wani waje na daban shi kenan sai ya yi hatsari.
82
2.237479
<translate> Duk da cewa mutum yana tsananin son ransa, to amma mai yiyuwa ne a lokacin da yake tuki ya gafala shi, hankalinsa ya tafi wani waje na daban shi kenan sai ya yi hatsari. <en>: In spite of the fact that people really love their lives, sometimes they may doze off or fail to pay attention for a moment when driving, and a tragic event may happen as a result.
81
4.365813
<translate> Such mistakes cannot be considered as sins. But if they keep happening, it is lack of insight and is no longer acceptable. <hau>: Irin matsalar da take kunno kai a wannan fagen, ba za a iya cewa zunubi ba ne; to amma idan har hakan ya ci gaba da wanzuwa, to daga nan kan hakan ya zamanto rashin basira; to daga nan ba za a taba amincewa da hakan ba.
83
3.056069
<translate> Irin matsalar da take kunno kai a wannan fagen, ba za a iya cewa zunubi ba ne; to amma idan har hakan ya ci gaba da wanzuwa, to daga nan kan hakan ya zamanto rashin basira; to daga nan ba za a taba amincewa da hakan ba. <en>: Such mistakes cannot be considered as sins. But if they keep happening, it is lack of insight and is no longer acceptable.
82
4.420386
<translate> Today the main efforts of the enemy in its soft war are focused on creating confusion in the political atmosphere of the country. Pay attention to this point. <hau>: Aikin da a yau makiya suka fi ba shi muhimmanci a cikin yaki na ruwan sanyi da suke yi shi ne yada kararraki dangane da fagen siyasa na kasar nan; lalle wannan lamari ne da ya kamata ku lura da shi.
78
2.510343
<translate> Aikin da a yau makiya suka fi ba shi muhimmanci a cikin yaki na ruwan sanyi da suke yi shi ne yada kararraki dangane da fagen siyasa na kasar nan; lalle wannan lamari ne da ya kamata ku lura da shi. <en>: Today the main efforts of the enemy in its soft war are focused on creating confusion in the political atmosphere of the country. Pay attention to this point.
77
4.147522
<translate> This is the most important thing that the enemy is doing today. <hau>: Wannan shi ne mafi muhimmancin aikin da makiya suke yi a yau.
30
0.81859
<translate> Wannan shi ne mafi muhimmancin aikin da makiya suke yi a yau. <en>: This is the most important thing that the enemy is doing today.
29
1.528035
<translate> Those who know about political work and issues are aware that today the power of the superpowers is mainly based on the power of their propaganda rather than their atomic bombs and the wealth accumulated in their banks. <hau>: Mutanen da suke da masaniya cikin lamurra na siyasa sun san cewa karfin da makiya suke da shi sama da karfin makaman nukiliya da dukiyar da suke da ita shi ne karfin da suke da shi a fagen farfaganda da kafafen watsa labaransu da suke isa kunnen kowa.
97
2.946924
<translate> Mutanen da suke da masaniya cikin lamurra na siyasa sun san cewa karfin da makiya suke da shi sama da karfin makaman nukiliya da dukiyar da suke da ita shi ne karfin da suke da shi a fagen farfaganda da kafafen watsa labaransu da suke isa kunnen kowa. <en>: Those who know about political work and issues are aware that today the power of the superpowers is mainly based on the power of their propaganda rather than their atomic bombs and the wealth accumulated in their banks.
96
5.184403
<translate> And they know methods of propaganda really well. <hau>: Sun san yadda suke yada farfaganda da kyau.
22
0.600299
<translate> Sun san yadda suke yada farfaganda da kyau. <en>: And they know methods of propaganda really well.
21
1.091453
<translate> In all fairness, they have achieved good advances in propaganda work. <hau>: Lalle sun ci gaba sosai a fagen farfaganda.
27
0.600299
<translate> Lalle sun ci gaba sosai a fagen farfaganda. <en>: In all fairness, they have achieved good advances in propaganda work.
26
1.364317
<translate> Today westerners - both in America and in Europe - have learnt modern and highly advanced methods of propaganda. We are behind in this regard. <hau>: A yau mutanen kasashen yammaci - shin a Turai ne ko kuma a Amurka - sun koyi hanyoyin da suka ci gaba sosai a fagen farfaganda da yada labarai; lalle mu kan muna baya a wannan fagen.
73
2.292052
<translate> A yau mutanen kasashen yammaci - shin a Turai ne ko kuma a Amurka - sun koyi hanyoyin da suka ci gaba sosai a fagen farfaganda da yada labarai; lalle mu kan muna baya a wannan fagen. <en>: Today westerners - both in America and in Europe - have learnt modern and highly advanced methods of propaganda. We are behind in this regard.
72
3.87466
<translate> One of the most essential things that they know is how to broadcast propaganda. <hau>: Daya daga cikin mafi muhimmancin ayyukansu shi ne cewa sun san yadda ake yada farfaganda.
35
0.982308
<translate> Daya daga cikin mafi muhimmancin ayyukansu shi ne cewa sun san yadda ake yada farfaganda. <en>: One of the most essential things that they know is how to broadcast propaganda.
34
1.800898
<translate> Through these methods of propaganda, through creation of uproar and through promoting a multitude of false ideas, they try to influence the atmosphere of different societies and transform them. <hau>: Ta hanyar wannan farfagandar, ta hanyar tada jijiyoyin wuya da kirkirar kalmomi na karya, suna kokari ne wajen sauya fagen zamantakewa na al'umma da yin tasiri cikinsa.
70
1.800898
<translate> Ta hanyar wannan farfagandar, ta hanyar tada jijiyoyin wuya da kirkirar kalmomi na karya, suna kokari ne wajen sauya fagen zamantakewa na al'umma da yin tasiri cikinsa. <en>: Through these methods of propaganda, through creation of uproar and through promoting a multitude of false ideas, they try to influence the atmosphere of different societies and transform them.
69
3.710942
<translate> Today our youth have to shoulder a heavy duty in this regard. <hau>: A yau nauyin da ke wuyan matasanmu a wannan fagen yana da girman gaske.
32
0.927735
<translate> A yau nauyin da ke wuyan matasanmu a wannan fagen yana da girman gaske. <en>: Today our youth have to shoulder a heavy duty in this regard.
31
1.63718