text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> Dear God, shower Your grace, mercy and infinite blessings on our people. <hau>: Ka saukar da dacewa, rahama da tausayinka maras karshe a kan wannan al'umma.
36
0.982308
<translate> Ka saukar da dacewa, rahama da tausayinka maras karshe a kan wannan al'umma. <en>: Dear God, shower Your grace, mercy and infinite blessings on our people.
35
1.855471
<translate> Dear God, bestow Your mercy and forgiveness on our dear martyrs, our magnanimous Imam (r.a.) and all those people who helped and supported the people on this path. <hau>: Ya Ubangiji Allah! Ka yi rahama da gafara ga shahidanmu, marigayi Imam da dukkanin wadanda suka taimaki al'ummar Iran wajen ci gaba da tafiya a kan wannan tafarki.
77
1.910043
<translate> Ya Ubangiji Allah! Ka yi rahama da gafara ga shahidanmu, marigayi Imam da dukkanin wadanda suka taimaki al'ummar Iran wajen ci gaba da tafiya a kan wannan tafarki. <en>: Dear God, bestow Your mercy and forgiveness on our dear martyrs, our magnanimous Imam (r.a.) and all those people who helped and supported the people on this path.
76
4.09295
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful, I swear by the time, 0.527054 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Lalle ne mutum yana a cikin hasara. Most surely man is in loss, 0.436436 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Face wadanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan kwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin hakuri. Except those who believe and do good, and enjoin on each other truth, and enjoin on each other patience [The Holy Quran, 103]. <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Ina rantsuwa da zamani.
187
0.81859
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai Ina rantsuwa da zamani. <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful, I swear by the time, 0.527054 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Lalle ne mutum yana a cikin hasara. Most surely man is in loss, 0.436436 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Face wadanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan kwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin hakuri. Except those who believe and do good, and enjoin on each other truth, and enjoin on each other patience [The Holy Quran, 103].
186
10.095942
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> All praise is due to Allah, Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household. <hau>: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Shugabanmu kuma Annabinmu, Abul Kasim al-Mustafa Muhammad.
85
2.019189
<translate> Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Shugabanmu kuma Annabinmu, Abul Kasim al-Mustafa Muhammad. <en>: All praise is due to Allah, Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master and Prophet, Ab-al-Qassem al-Mustafa Muhammad, and upon his immaculate and infallible household.
84
4.529531
<translate> And greetings be upon the Imams of Muslims and supporters of the oppressed, especially upon the Commander of the Faithful, the Mistress of all women, Hassan and Hussein - the children of mercy and the Imams of the guided - Ali ibn al-Hussein Zayn al-Abidin, Muhammad ibn Ali, Ja'far ibn Muhammad, Musa ibn Ja'far, Ali ibn Musa, Muhammad ibn Ali, Ali ibn Muhammad, Hassan ibn Ali and Hujjat al-Qaem al-Mahdi, Your representative among Your servants and trustworthy ones in Your land. <hau>: Tsira da aminci su tabbata ga Imaman musulmi, masu goyon bayan raunana, Amirul Muminin da Shugabar matar duniya da Hasan da Husain jikokin rahama sannan kuma shugabannin shiriya da Aliyu bn Husain Zainul Abidin da Muhammad bn Ali da Ja'afar bn Muhammad da Musa bn Ja'afar da Ali bn Musa da Muhammad bn Ali da Ali bn Muhammad da Hasan bn Ali da al-Mahdi, hujjojinka a kan bayinka sannan kuma amintattunka a bayan kasarKa.
219
4.584104
<translate> Tsira da aminci su tabbata ga Imaman musulmi, masu goyon bayan raunana, Amirul Muminin da Shugabar matar duniya da Hasan da Husain jikokin rahama sannan kuma shugabannin shiriya da Aliyu bn Husain Zainul Abidin da Muhammad bn Ali da Ja'afar bn Muhammad da Musa bn Ja'afar da Ali bn Musa da Muhammad bn Ali da Ali bn Muhammad da Hasan bn Ali da al-Mahdi, hujjojinka a kan bayinka sannan kuma amintattunka a bayan kasarKa. <en>: And greetings be upon the Imams of Muslims and supporters of the oppressed, especially upon the Commander of the Faithful, the Mistress of all women, Hassan and Hussein - the children of mercy and the Imams of the guided - Ali ibn al-Hussein Zayn al-Abidin, Muhammad ibn Ali, Ja'far ibn Muhammad, Musa ibn Ja'far, Ali ibn Musa, Muhammad ibn Ali, Ali ibn Muhammad, Hassan ibn Ali and Hujjat al-Qaem al-Mahdi, Your representative among Your servants and trustworthy ones in Your land.
218
10.859961
<translate> The first thing that I would like to say in the second sermon is to greet and congratulate all the brothers and sisters who say prayers and to advise them to observe piety. <hau>: Sallama da gaisuwa da kuma taya murna ga dukkanin ‘yan'uwa maza da mata masallata tare da kira zuwa ga tsoron Allah a matsayin maganarmu ta farko a cikin wannan huduba ta biyun.
78
2.128334
<translate> Sallama da gaisuwa da kuma taya murna ga dukkanin ‘yan'uwa maza da mata masallata tare da kira zuwa ga tsoron Allah a matsayin maganarmu ta farko a cikin wannan huduba ta biyun. <en>: The first thing that I would like to say in the second sermon is to greet and congratulate all the brothers and sisters who say prayers and to advise them to observe piety.
77
4.147523
<translate> The events that occurred in our region during the month of Ramadan and before that, were and still are bitter events. <hau>: Abubuwan da suka faru cikin wannan wata na Ramalana da ma gabanninsa a yankin nan, abubuwa ne msu tada hankali.
53
1.528035
<translate> Abubuwan da suka faru cikin wannan wata na Ramalana da ma gabanninsa a yankin nan, abubuwa ne msu tada hankali. <en>: The events that occurred in our region during the month of Ramadan and before that, were and still are bitter events.
52
2.783206
<translate> Unfortunately, some vicious hands made the blessed month of Ramadan bitter for the regional peoples. <hau>: Abin bakin cikin shi ne cewa wasu hannuwa marasa albarka, sun mai da watan Ramalanan ya zamanto wata mai sosa rai ga mafi yawa daga cikin mutanen yankin nan.
57
2.019189
<translate> Abin bakin cikin shi ne cewa wasu hannuwa marasa albarka, sun mai da watan Ramalanan ya zamanto wata mai sosa rai ga mafi yawa daga cikin mutanen yankin nan. <en>: Unfortunately, some vicious hands made the blessed month of Ramadan bitter for the regional peoples.
56
3.001497
<translate> Many Muslim peoples in Yemen, Palestine and Syria experienced difficult days and fasts because of the evil plots of the enemies. <hau>: Da dama daga cikin al'ummomin musulmi muminai a kasar Yemen, a Bahrain, a Palastinu, a Siriya, sun fuskanci ranaku masu tsanani sakamakon bakar aniyar makiya.
62
1.964616
<translate> Da dama daga cikin al'ummomin musulmi muminai a kasar Yemen, a Bahrain, a Palastinu, a Siriya, sun fuskanci ranaku masu tsanani sakamakon bakar aniyar makiya. <en>: Many Muslim peoples in Yemen, Palestine and Syria experienced difficult days and fasts because of the evil plots of the enemies.
61
3.27436
<translate> All these events are important to our people. <hau>: Dukkanin wadannan wasu lamurra ne masu muhimmanci ga al'ummarmu.
24
0.709445
<translate> Dukkanin wadannan wasu lamurra ne masu muhimmanci ga al'ummarmu. <en>: All these events are important to our people.
23
1.200599
<translate> Another issue is a domestic one: the issue of the nuclear negotiations. <hau>: Batun nag aba kuma batu ne na cikin gidanmu, wanda shi ne batun tattaunawar nukiliya.
35
1.036881
<translate> Batun nag aba kuma batu ne na cikin gidanmu, wanda shi ne batun tattaunawar nukiliya. <en>: Another issue is a domestic one: the issue of the nuclear negotiations.
34
1.800898
<translate> I deem it necessary to raise a few points in this regard. <hau>: A saboda ina ga ya zama wajibi in yi ishara da wasu batutuwa da suke da alaka da hakan.
38
1.200599
<translate> A saboda ina ga ya zama wajibi in yi ishara da wasu batutuwa da suke da alaka da hakan. <en>: I deem it necessary to raise a few points in this regard.
37
1.964616
<translate> The first point is a word of thanks to officials in charge of these long and arduous negotiations - the honorable President and particularly the negotiation team who really made great efforts and worked hard. <hau>: Batu na farko shi ne mika godiya ga jami'an da suka gudanar da wannan doguwar tattaunawa mai sarkakiya, wato mai girma shugaban kasa sannan kuma musamman tawagar da ta jagoranci tattaunawar, wadanda a hakikanin gaskiya sun yi kokari da kuma jurewa wahalhalu.
94
2.892351
<translate> Batu na farko shi ne mika godiya ga jami'an da suka gudanar da wannan doguwar tattaunawa mai sarkakiya, wato mai girma shugaban kasa sannan kuma musamman tawagar da ta jagoranci tattaunawar, wadanda a hakikanin gaskiya sun yi kokari da kuma jurewa wahalhalu. <en>: The first point is a word of thanks to officials in charge of these long and arduous negotiations - the honorable President and particularly the negotiation team who really made great efforts and worked hard.
93
5.020685
<translate> They will certainly be divinely rewarded whether the document that has been prepared will- through its determined legal procedures- be ratified or not. <hau>: Shin an amince da matanin yarjejeniyar da aka cimma din bayan bin hanyoyin da doka ta tanadar ko kuma ba a amince ba, lalle ladar su tana nan.
63
1.855471
<translate> Shin an amince da matanin yarjejeniyar da aka cimma din bayan bin hanyoyin da doka ta tanadar ko kuma ba a amince ba, lalle ladar su tana nan. <en>: They will certainly be divinely rewarded whether the document that has been prepared will- through its determined legal procedures- be ratified or not.
62
3.328933
<translate> Of course in order to ratify this document, there is a clear legal procedure that, by Allah's favor, has to be taken. <hau>: Tabbas kafin amincewa da wannan matanin, akwai wata hanyar da doka ta tanadar da za a bi, wanda wajibi ne a bi wannan hanyar, kuma za a yi hakan insha Allahu.
69
2.128334
<translate> Tabbas kafin amincewa da wannan matanin, akwai wata hanyar da doka ta tanadar da za a bi, wanda wajibi ne a bi wannan hanyar, kuma za a yi hakan insha Allahu. <en>: Of course in order to ratify this document, there is a clear legal procedure that, by Allah's favor, has to be taken.
68
3.656369
<translate> The next point is that by Allah's favor and grace, no one will be allowed to take advantage of this document in any way and to undermine the fundamental principles of the Islamic Republic whether this document is ratified or not. <hau>: Batu na gaba shi ne cewa ko an amince da wannan matanin ko ba a amince da shi ba, da yardar Allah ba za a taba barin wasu su yi mummunan amfani da hakan ba. Ba za a taba bari wani yayi komai kashin cutarwa ga tushen wannan tsari na Musulunci ba.
105
3.165215
<translate> Batu na gaba shi ne cewa ko an amince da wannan matanin ko ba a amince da shi ba, da yardar Allah ba za a taba barin wasu su yi mummunan amfani da hakan ba. Ba za a taba bari wani yayi komai kashin cutarwa ga tushen wannan tsari na Musulunci ba. <en>: The next point is that by Allah's favor and grace, no one will be allowed to take advantage of this document in any way and to undermine the fundamental principles of the Islamic Republic whether this document is ratified or not.
104
5.620985
<translate> The defense capabilities and the security area of the country will- by God's grace- be protected although we know that the enemies have placed great emphasis on these areas. <hau>: Da yardar Allah za a kiyaye karfin kariya da hurumin tsaron kasar nan. Duk kuwa da cewa mun san makiya suna hankoron wannan bangaren.
64
1.63718
<translate> Da yardar Allah za a kiyaye karfin kariya da hurumin tsaron kasar nan. Duk kuwa da cewa mun san makiya suna hankoron wannan bangaren. <en>: The defense capabilities and the security area of the country will- by God's grace- be protected although we know that the enemies have placed great emphasis on these areas.
63
3.383505
<translate> The Islamic Republic will never give in to the enemy's greed in the area of protecting its defense capabilities and security- particularly in this environment filled with the enemies' threats. <hau>: A fagen karfin kariya da tsaron kasa, shi din ma a irin wannan yanayi na barazanar da makiya suke yi, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika kai ga kokarin wuce gona da irin makiya ba.
81
2.401197
<translate> A fagen karfin kariya da tsaron kasa, shi din ma a irin wannan yanayi na barazanar da makiya suke yi, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika kai ga kokarin wuce gona da irin makiya ba. <en>: The Islamic Republic will never give in to the enemy's greed in the area of protecting its defense capabilities and security- particularly in this environment filled with the enemies' threats.
80
4.311241
<translate> The next point is that whether this document is ratified or not, we will not abandon our regional friends: the oppressed people of Palestine, the oppressed people of Yemen, the people and government of Syria, the people and government of Iraq, the oppressed people of Bahrain and the sincere mujahids of the Resistance in Lebanon and Palestine. These people will always enjoy our support. <hau>: Batu na gaba shi ne cewa, shin an amince da wannan matanin ko ba a amince da shi ba, ba za mu taba daina goyon bayan abokanmu na wannan yankin ba: kama daga al'ummar Palastinu da ake zalunta, zuwa al'ummar Yemen da ake zalunta, zuwa al'umma da kuma gwamnatin Siriya, zuwa al'umma da gwamnatin Iraki, da al'ummar Bahrain da ake zalunta, da mujahidai ma'abota gaskiya na kungiyoyin gwagwarmaya a Labanon da Palastinu; lalle za mu ci gaba da goyon bayansu.
185
5.784702
<translate> Batu na gaba shi ne cewa, shin an amince da wannan matanin ko ba a amince da shi ba, ba za mu taba daina goyon bayan abokanmu na wannan yankin ba: kama daga al'ummar Palastinu da ake zalunta, zuwa al'ummar Yemen da ake zalunta, zuwa al'umma da kuma gwamnatin Siriya, zuwa al'umma da gwamnatin Iraki, da al'ummar Bahrain da ake zalunta, da mujahidai ma'abota gaskiya na kungiyoyin gwagwarmaya a Labanon da Palastinu; lalle za mu ci gaba da goyon bayansu. <en>: The next point is that whether this document is ratified or not, we will not abandon our regional friends: the oppressed people of Palestine, the oppressed people of Yemen, the people and government of Syria, the people and government of Iraq, the oppressed people of Bahrain and the sincere mujahids of the Resistance in Lebanon and Palestine. These people will always enjoy our support.
184
9.986797
<translate> The next point is that our policy towards the arrogant government of America will not change in any way despite these negotiations and the document that has been prepared. <hau>: Batu na gaba shi ne cewa ta kowace fuska babu wani sauyi da za a samu cikin siyasarmu a fagen tinkarar gwamnatin girman kai ta Amurka, duk kuwa da wannan tattaunawar da kuma matanin yarjejeniyar da aka tsara.
78
2.45577
<translate> Batu na gaba shi ne cewa ta kowace fuska babu wani sauyi da za a samu cikin siyasarmu a fagen tinkarar gwamnatin girman kai ta Amurka, duk kuwa da wannan tattaunawar da kuma matanin yarjejeniyar da aka tsara. <en>: The next point is that our policy towards the arrogant government of America will not change in any way despite these negotiations and the document that has been prepared.
77
4.147523
<translate> As we have said many times, we have no negotiations with America on different global and regional issues. We have no bilateral negotiations with America. Sometimes, we have negotiated with them in exceptional cases such as the nuclear issue and we have done so because of our interests. <hau>: Kamar yadda a lokuta da dama muka sha fadi, ba ma tattaunawa da Amurka cikin batutuwa daban na duniya da na wannan yankin; ba ma da wata tattaunawa ta bangarori biyu da Amurka; a wasu lokuta ne a wasu batutuwa na musamman kamar wannan batu na nukiliya, saboda wata maslaha, muka tattauna da Amurka.
119
3.438078
<translate> Kamar yadda a lokuta da dama muka sha fadi, ba ma tattaunawa da Amurka cikin batutuwa daban na duniya da na wannan yankin; ba ma da wata tattaunawa ta bangarori biyu da Amurka; a wasu lokuta ne a wasu batutuwa na musamman kamar wannan batu na nukiliya, saboda wata maslaha, muka tattauna da Amurka. <en>: As we have said many times, we have no negotiations with America on different global and regional issues. We have no bilateral negotiations with America. Sometimes, we have negotiated with them in exceptional cases such as the nuclear issue and we have done so because of our interests.
118
6.385002
<translate> The nuclear issue was not the only case. There were other cases as well which I have referred to in my previous public speeches. <hau>: Wannan ma ba shi kawai ba, a baya ma an samu irin hakan. A baya ma a jawaban da na yi, na yi ishara da hakan.
61
1.800898
<translate> Wannan ma ba shi kawai ba, a baya ma an samu irin hakan. A baya ma a jawaban da na yi, na yi ishara da hakan. <en>: The nuclear issue was not the only case. There were other cases as well which I have referred to in my previous public speeches.
60
3.219787
<translate> The American policies in the region are 180 degrees the opposite of the policies of the Islamic Republic. <hau>: Akwai bambanci da sabani tamkar kasa da sama tsakanin siyasar Amurka a yankin nan da siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
43
1.200599
<translate> Akwai bambanci da sabani tamkar kasa da sama tsakanin siyasar Amurka a yankin nan da siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran. <en>: The American policies in the region are 180 degrees the opposite of the policies of the Islamic Republic.
42
2.237479
<translate> The Americans accuse Hezbollah and the Lebanese Resistance - who are the most self-sacrificing forces in their country in the area of national defense - of terrorism. <hau>: Amurkawa suna tuhumar kungiyar Hizbullah, kungiyar gwagwarmayar kasar Labanon - wacce ta kasance mafi sadaukarwar kungiyar kare kasa da za a samu a wata kasa - da ayyukan ta'addanci.
72
2.073761
<translate> Amurkawa suna tuhumar kungiyar Hizbullah, kungiyar gwagwarmayar kasar Labanon - wacce ta kasance mafi sadaukarwar kungiyar kare kasa da za a samu a wata kasa - da ayyukan ta'addanci. <en>: The Americans accuse Hezbollah and the Lebanese Resistance - who are the most self-sacrificing forces in their country in the area of national defense - of terrorism.
71
3.820087
<translate> This is while they support the terrorist child-killing government of Zionism. <hau>: Amma kuma sai ga shi suna goyon bayan gwamnatin ‘yan ta'adda ta sahyoniyawa, mai kashe kananan yara.
39
1.200599
<translate> Amma kuma sai ga shi suna goyon bayan gwamnatin ‘yan ta'adda ta sahyoniyawa, mai kashe kananan yara. <en>: This is while they support the terrorist child-killing government of Zionism.
38
2.019189
<translate> How can one do business, negotiate and reach an agreement with such a policy? <hau>: To ta yaya za a iya mu'amala da irin wannan siyasar, ta yaya za a iya tattaunawa kan hakan, ta ya ya za a iya cimma wata yarjejeniya da irin wannan siyasar?
54
1.964616
<translate> To ta yaya za a iya mu'amala da irin wannan siyasar, ta yaya za a iya tattaunawa kan hakan, ta ya ya za a iya cimma wata yarjejeniya da irin wannan siyasar? <en>: How can one do business, negotiate and reach an agreement with such a policy?
53
2.837779
<translate> There are other cases as well and I will expand on them in other speeches. American dreams <hau>: Akwai wasu batutuwan ma na daban, wadanda zan bar karin bayani kansu a wani lokacin na daban.
41
1.091453
<translate> Akwai wasu batutuwan ma na daban, wadanda zan bar karin bayani kansu a wani lokacin na daban. <en>: There are other cases as well and I will expand on them in other speeches. American dreams
39
2.073761
<translate> Another point is about the Americans' blustering in recent days. <hau>: Batu na gaba shi ne dangane da ihu bayan hari da koda kai da Amurka take yi cikin ‘yan kwanakin nan.
40
1.309744
<translate> Batu na gaba shi ne dangane da ihu bayan hari da koda kai da Amurka take yi cikin ‘yan kwanakin nan. <en>: Another point is about the Americans' blustering in recent days.
39
2.073761
<translate> Each of them is blustering in a different way. <hau>: Kowane guda daga cikinsu sai koda kai da fankama yake yi.
29
0.81859
<translate> Kowane guda daga cikinsu sai koda kai da fankama yake yi. <en>: Each of them is blustering in a different way.
28
1.473462
<translate> Of course, this is alright with us. Their domestic problems force them into blustering. They claim that they have dragged Iran towards the negotiating table, that they have made Iran surrender, that they have obtained such and such concessions from our country and other such claims. <hau>: Matsalolinsu na cikin gida ne ya ke tilasta musu suke ta fadin irin wadannan maganganun cewa, eh lalle mun tilasta wa Iran zama teburin tattaunawa, mun tilasta wa Iran mika kai, mun hana Iran mallakar makaman nukiliya, mun karbi kaza a wajen Iran, da dai sauran irin wadannan maganganun.
117
3.219787
<translate> Matsalolinsu na cikin gida ne ya ke tilasta musu suke ta fadin irin wadannan maganganun cewa, eh lalle mun tilasta wa Iran zama teburin tattaunawa, mun tilasta wa Iran mika kai, mun hana Iran mallakar makaman nukiliya, mun karbi kaza a wajen Iran, da dai sauran irin wadannan maganganun. <en>: Of course, this is alright with us. Their domestic problems force them into blustering. They claim that they have dragged Iran towards the negotiating table, that they have made Iran surrender, that they have obtained such and such concessions from our country and other such claims.
116
6.275857
<translate> However, the truth is something else. They say that they have prevented Iran from building nuclear weapons, but this has nothing to do with our negotiations with America and other countries. <hau>: Suna fadin cewa mun hana Iran mallakar makaman nukiliya, amma hakan ba shi da wata alaka da tattaunawa da Amurka ko wanin Amurka; su kansu sun san hakan.
70
1.800898
<translate> Suna fadin cewa mun hana Iran mallakar makaman nukiliya, amma hakan ba shi da wata alaka da tattaunawa da Amurka ko wanin Amurka; su kansu sun san hakan. <en>: However, the truth is something else. They say that they have prevented Iran from building nuclear weapons, but this has nothing to do with our negotiations with America and other countries.
69
3.710942
<translate> They themselves know this and sometimes they have spoken about the importance of the fatwa that bans nuclear weapons. <hau>: A wasu lokuta ma su kan kawo muhimmancin fatawar da aka fitar kan haramcin makaman nukiliya.
42
1.036881
<translate> A wasu lokuta ma su kan kawo muhimmancin fatawar da aka fitar kan haramcin makaman nukiliya. <en>: They themselves know this and sometimes they have spoken about the importance of the fatwa that bans nuclear weapons.
41
2.182907
<translate> According to the commands of the Holy Quran and Islamic sharia, we consider building, keeping and using nuclear weapons as haraam and therefore, we will not do so. <hau>: Mu mun haramta kera makaman nukiliya, ajiye su da kuma amfani da su ne bisa hukunci na Alkur'ani da shari'a ta Musulunci; don haka ba za mu yi hakan ba.
71
1.910043
<translate> Mu mun haramta kera makaman nukiliya, ajiye su da kuma amfani da su ne bisa hukunci na Alkur'ani da shari'a ta Musulunci; don haka ba za mu yi hakan ba. <en>: According to the commands of the Holy Quran and Islamic sharia, we consider building, keeping and using nuclear weapons as haraam and therefore, we will not do so.
70
3.765514
<translate> This has nothing to do with them and with these negotiations. <hau>: Hakan ba shi da wata alaka da su, sannan kuma ba shi da wata alaka da wannan tattaunawar.
35
1.146026
<translate> Hakan ba shi da wata alaka da su, sannan kuma ba shi da wata alaka da wannan tattaunawar. <en>: This has nothing to do with them and with these negotiations.
34
1.800898
<translate> They themselves know that this is the truth. <hau>: Su kansu sun cewa wannan shi ne hakikanin lamarin.
22
0.600299
<translate> Su kansu sun cewa wannan shi ne hakikanin lamarin. <en>: They themselves know that this is the truth.
21
1.091453
<translate> They know that what prevents the Islamic Republic from building nuclear weapons is not their threats and intimidating behavior. There is a religious barrier behind this and they know the significance of this fatwa, but they still claim that it was they who prevented Iran. <hau>: Sun san cewa abin da ya hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran kera makaman nukiliya ba wai barazanar su ba ce, wani haramci ne na shari'a kawai; sun san muhimmancin wannan fatawar; amma duk da haka suna fadin cewa mu ne dai (muka hana).
104
2.837779
<translate> Sun san cewa abin da ya hana Jamhuriyar Musulunci ta Iran kera makaman nukiliya ba wai barazanar su ba ce, wani haramci ne na shari'a kawai; sun san muhimmancin wannan fatawar; amma duk da haka suna fadin cewa mu ne dai (muka hana). <en>: They know that what prevents the Islamic Republic from building nuclear weapons is not their threats and intimidating behavior. There is a religious barrier behind this and they know the significance of this fatwa, but they still claim that it was they who prevented Iran.
103
5.566412
<translate> They are not honest with their own people and they do not tell them the truth. <hau>: Suna karya wa al'ummarsu; ba sa gaya musu gaskiya, ba sa gaya musu hakika.
38
1.036881
<translate> Suna karya wa al'ummarsu; ba sa gaya musu gaskiya, ba sa gaya musu hakika. <en>: They are not honest with their own people and they do not tell them the truth.
37
1.964616
<translate> On various other matters, they say that they have adopted such and such a measure about Iran's nuclear industry and that they have forced Iran to surrender, but they can only see Iran's surrender in their dreams. <hau>: Dangane da batutuwa daban-daban na daban, suna fadin cewa ga abin da muka yi dangane da batun nukiliya, ga abin da muka fadi, mun tilasta wa Iran mika kai; amma lalle sai dai a cikin mafarki ne kawai za su ga mika wuyan Iran.
92
2.728633
<translate> Dangane da batutuwa daban-daban na daban, suna fadin cewa ga abin da muka yi dangane da batun nukiliya, ga abin da muka fadi, mun tilasta wa Iran mika kai; amma lalle sai dai a cikin mafarki ne kawai za su ga mika wuyan Iran. <en>: On various other matters, they say that they have adopted such and such a measure about Iran's nuclear industry and that they have forced Iran to surrender, but they can only see Iran's surrender in their dreams.
91
4.91154
<translate> From the beginning of the Revolution until today, five other U.S. presidents died or were lost in history dreaming that they would force the Islamic Republic to surrender. <hau>: Tun daga farkon juyin juya halin Musulunci zuwa yau, shugabannin Amurka guda biyar aka yi, ko dai sun mutu ko kuma sun bace cikin tarihi da mafarkin tilasta wa Iran ta mika kai.
73
2.019189
<translate> Tun daga farkon juyin juya halin Musulunci zuwa yau, shugabannin Amurka guda biyar aka yi, ko dai sun mutu ko kuma sun bace cikin tarihi da mafarkin tilasta wa Iran ta mika kai. <en>: From the beginning of the Revolution until today, five other U.S. presidents died or were lost in history dreaming that they would force the Islamic Republic to surrender.
72
3.874659
<translate> You too will never achieve the dream of forcing the Islamic Republic to surrender. <hau>: To kai ma kamar su, ba za ka taba cimma wannan manufa ta tilasta wa Iran mika wuya ba.
39
1.200599
<translate> To kai ma kamar su, ba za ka taba cimma wannan manufa ta tilasta wa Iran mika wuya ba. <en>: You too will never achieve the dream of forcing the Islamic Republic to surrender.
38
2.019189
<translate> There was one point in the statements that the American president made in recent days: he admitted to America's past mistakes. <hau>: Akwai wasu batutuwa da ake iya gani cikin maganganun da shugaban Amurka yake yi cikin ‘yan kwanakin nan.
45
1.091453
<translate> Akwai wasu batutuwa da ake iya gani cikin maganganun da shugaban Amurka yake yi cikin ‘yan kwanakin nan. <en>: There was one point in the statements that the American president made in recent days: he admitted to America's past mistakes.
44
2.346625
<translate> He admitted that the Americans made a mistake in Iran on the 28th of Mordad. He admitted that the Americans made a mistake in helping Saddam Hussein. <hau>: Ya amince da cewa Amurka ta tafka kuskure a Iran a ranar 28 ga watan Mordad; ya amince da cewa Amurka ta yi kuskure wajen taimakawa Saddam Husain.
67
1.855471
<translate> Ya amince da cewa Amurka ta tafka kuskure a Iran a ranar 28 ga watan Mordad; ya amince da cewa Amurka ta yi kuskure wajen taimakawa Saddam Husain. <en>: He admitted that the Americans made a mistake in Iran on the 28th of Mordad. He admitted that the Americans made a mistake in helping Saddam Hussein.
66
3.547223
<translate> He admitted to two, three mistakes, but he did not mention tens of others. <hau>: Ya fadi abubuwa guda biyu zuwa uku ne, amma bai fadi wasu gomomin (kurakuren) da suka yi ba.
46
1.473462
<translate> Ya fadi abubuwa guda biyu zuwa uku ne, amma bai fadi wasu gomomin (kurakuren) da suka yi ba. <en>: He admitted to two, three mistakes, but he did not mention tens of others.
45
2.401197
<translate> He did not speak about the 25-year oppressive and treacherous rule of the second Pahlavi monarch. <hau>: Bai fadi zalunci na shekaru 25 na gwamnatin zalunci na Pahlawi ta biyu ba.
43
0.982308
<translate> Bai fadi zalunci na shekaru 25 na gwamnatin zalunci na Pahlawi ta biyu ba. <en>: He did not speak about the 25-year oppressive and treacherous rule of the second Pahlavi monarch.
42
2.237479
<translate> He did not speak about the many instances of torture, looting, massacre, disaster and calamity that were caused by America. <hau>: Bai fadi irin azabtarwa, satan dukiya, kisan gilla da bala'in da Amurka ta haifar ba.
50
1.146026
<translate> Bai fadi irin azabtarwa, satan dukiya, kisan gilla da bala'in da Amurka ta haifar ba. <en>: He did not speak about the many instances of torture, looting, massacre, disaster and calamity that were caused by America.
49
2.619488
<translate> He did not speak about the destruction of the Iranian peoples' dignity and America's efforts to trample upon their domestic and foreign interests. <hau>: Bai fadi irin cin mutumci da take manufofi na ciki da wajen Iran da Amurka ta yi ba. Bai fadi irin ikon da sahyoniyawa suka yi ba.
62
1.800898
<translate> Bai fadi irin cin mutumci da take manufofi na ciki da wajen Iran da Amurka ta yi ba. Bai fadi irin ikon da sahyoniyawa suka yi ba. <en>: He did not speak about the destruction of the Iranian peoples' dignity and America's efforts to trample upon their domestic and foreign interests.
61
3.27436
<translate> He did not speak about the Zionists' domination, the killing of Iranian passengers on a passenger plane and many other things. <hau>: Bai fadi kakkabo jirgin fasinjan Iran da sojojin Amurka suka yi ta hanyar harbo shi da makami mai linzami da suka yi ba da dai sauransu ba.
60
1.800898
<translate> Bai fadi kakkabo jirgin fasinjan Iran da sojojin Amurka suka yi ta hanyar harbo shi da makami mai linzami da suka yi ba da dai sauransu ba. <en>: He did not speak about the Zionists' domination, the killing of Iranian passengers on a passenger plane and many other things.
59
3.165215
<translate> Nonetheless, he mentioned a number of mistakes. <hau>: To amma dai ya fadi wasu kura-kuran.
22
0.600299
<translate> To amma dai ya fadi wasu kura-kuran. <en>: Nonetheless, he mentioned a number of mistakes.
21
1.091453
<translate> I would like to offer a friendly word of advice to these excellencies: today - after the passage of many years from the 28th of Mordad, the eight-year war and the defense that the Islamic Republic put up there - you acknowledge that you have made certain mistakes. <hau>: Ni dai ina son in gaya wa wadannan masu girman wasu ‘yan wasu jumloli a matsayin nasiha: a yau din nan bayan gushewar shekaru aru-aru daga ranar 28 ga watan Mordad ko kuma kallafaffen yaki na shekaru takwas, sai ga shi kun amince da cewa kun yi kuskure.
121
3.438078
<translate> Ni dai ina son in gaya wa wadannan masu girman wasu ‘yan wasu jumloli a matsayin nasiha: a yau din nan bayan gushewar shekaru aru-aru daga ranar 28 ga watan Mordad ko kuma kallafaffen yaki na shekaru takwas, sai ga shi kun amince da cewa kun yi kuskure. <en>: I would like to offer a friendly word of advice to these excellencies: today - after the passage of many years from the 28th of Mordad, the eight-year war and the defense that the Islamic Republic put up there - you acknowledge that you have made certain mistakes.
120
6.494147