text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> Sometimes referring to a book at the right time is far more effective than referring to the same book without having read related books. That is to say, if a book is read after similar books have been studied, the reading will be far more effective. Well, this requires guidance. <hau>: A wani lokaci idan ha... | 145 | 4.747822 |
<translate> A wani lokaci idan har kafin karanta wani littafi da muke son karantawa muka karanci wasu littafan na daban da suka dace da wannan maudhu'i da muke gudanar da bincike a kansa, sannan kuma sai muka karanta wannan littafin, to kuwa tasirin hakan zai karu sosai don kuwa za mu iya fadada irin ilimi da kuma masa... | 144 | 7.803891 |
<translate> Certain people are used to reading books, but books that do not require thinking. Nothing is wrong with this. <hau>: Wasu daga cikin kwakwala (mutane) ma'abota littafi ne; sai dai kuma littafan da suke da sauki, littafan da ba sa bukatar yin wani tunani sosai. | 62 | 2.073761 |
<translate> Wasu daga cikin kwakwala (mutane) ma'abota littafi ne; sai dai kuma littafan da suke da sauki, littafan da ba sa bukatar yin wani tunani sosai. <en>: Certain people are used to reading books, but books that do not require thinking. Nothing is wrong with this. | 61 | 3.27436 |
<translate> After all, this is a kind of reading. I would not deny this. But it is better to combine recreational reading - like reading novels, autobiographies and easy historical books - with reading serious books, books that require thinking and careful studying. <hau>: Babu matsala cikin hakan, shi ma karatun litta... | 143 | 5.020685 |
<translate> Babu matsala cikin hakan, shi ma karatun littafi ne; ba ma kore hakan; to amma hanyar da ta fi hakan dacewa da kuma kyau ita ce cewa cikin littafan da mutum ya ke karantawa ya zamanto ya shigar da littafa masu saukin - a matsayin misali littafan kirkirarrun labarai da na tarihi - da kuma littafan da suke bu... | 142 | 7.694746 |
<translate> One of the things that we need today is a list of books for people from different social backgrounds. <hau>: Daya daga cikin abubuwan da a yau muke bukatar su sosai, shi ne tsara wani shiri na karatu da bincike ga bangarori daban-daban na al'umma. | 50 | 1.528035 |
<translate> Daya daga cikin abubuwan da a yau muke bukatar su sosai, shi ne tsara wani shiri na karatu da bincike ga bangarori daban-daban na al'umma. <en>: One of the things that we need today is a list of books for people from different social backgrounds. | 49 | 2.619488 |
<translate> Often when I encourage our youth to read books, they come to me and ask which books they should read. <hau>: A lokuta da dama mu kan kwadaitar da matasa da samaruka dangane da batun karatu; idan suka je dakunan karatun suna cewa to me za mu karanta? | 58 | 1.855471 |
<translate> A lokuta da dama mu kan kwadaitar da matasa da samaruka dangane da batun karatu; idan suka je dakunan karatun suna cewa to me za mu karanta? <en>: Often when I encourage our youth to read books, they come to me and ask which books they should read. | 57 | 3.056069 |
<translate> There is no fixed answer to this question. Probably there are many different answers. <hau>: To wannan tambayar dai ba amsa guda daya kawai take da ita ba; mai yiyuwa ne amsoshi daban-daban. | 39 | 1.146026 |
<translate> To wannan tambayar dai ba amsa guda daya kawai take da ita ba; mai yiyuwa ne amsoshi daban-daban. <en>: There is no fixed answer to this question. Probably there are many different answers. | 38 | 2.019189 |
<translate> Those who are responsible - both in the Ministry of Culture and Islamic Guidance and in our libraries - should work seriously on this issue. In different areas and for people from various social backgrounds, they should recommend a series of books with acceptable variety. <hau>: Wajibi ne masu gudanar da ay... | 108 | 3.110642 |
<translate> Wajibi ne masu gudanar da ayyuka a fagen littafa - shin a ma'aikatar shiryarwa ta Musulunci ne ko kuma a dakunan karatun - su yi gagarumin aiki a wannan fagen; a bangarori daban-daban, a bangarori daban-daban na al'umma ta hanyoyin da suka dace, su samar da hanyoyin karatu. <en>: Those who are responsible -... | 107 | 5.784703 |
<translate> They should tell people which books to read before others. When a youth or somebody who is not used to reading books is encouraged to start studying and to move ahead, he or she will often find a way that is appropriate for him or her. <hau>: (A matsayin misali) Da farko dai wannan littafin, sai kuma wannan... | 120 | 3.765514 |
<translate> (A matsayin misali) Da farko dai wannan littafin, sai kuma wannan, daga nan kuma sai wannan. A lokacin da wani matashi da wani saurayi da ma duk mutumin da bai zamanto yana da kauna da kuma kula ta azo a gani ga lamarin karatu ba, ya shigo wannan fagen, a sannu zai gano hanyar da ya kamata ya kama. <en>: Th... | 119 | 6.439575 |
<translate> This is another point. <hau>: Wannan ma wani lamari ne. | 14 | 0.382009 |
<translate> Wannan ma wani lamari ne. <en>: This is another point. | 13 | 0.654872 |
<translate> A book is the outcome of the thought, experience or art of the people who have prepared and produced that book. <hau>: Littafi wani bangare ne na tunani da kwarewa da kuma zaukin mutumin ko kuma mutanen da suka rubuta shi da kuma buga shi. | 51 | 1.418889 |
<translate> Littafi wani bangare ne na tunani da kwarewa da kuma zaukin mutumin ko kuma mutanen da suka rubuta shi da kuma buga shi. <en>: A book is the outcome of the thought, experience or art of the people who have prepared and produced that book. | 50 | 2.674061 |
<translate> Not every book is beneficial. Not every book is harmless. <hau>: Ba wai dole ne kowane littafi ya zamanto mai amfani ba sannan kuma ba kowane littafi ne ya ke zamantowa ba shi da cutarwa ba. | 44 | 1.582607 |
<translate> Ba wai dole ne kowane littafi ya zamanto mai amfani ba sannan kuma ba kowane littafi ne ya ke zamantowa ba shi da cutarwa ba. <en>: Not every book is beneficial. Not every book is harmless. | 43 | 2.292052 |
<translate> Certain books are harmful. <hau>: Wasu daga cikin littafan masu cutarwa ne. | 17 | 0.545727 |
<translate> Wasu daga cikin littafan masu cutarwa ne. <en>: Certain books are harmful. | 16 | 0.81859 |
<translate> Just as health officials warn people and do not allow poisonous drugs, dangerous drugs and habit-forming drugs to be available to everybody, so those who are responsible for the affairs related to books should not argue that people are free to choose which book to read and let every harmful book be read. Bo... | 313 | 5.075258 |
<translate> Masu kula da lamurran littafa ba za su iya cewa mu dai za mu bar komai a sake haka kawai cikin ‘yanci ba, su kansu mutane su zaba, shi kenan sai a shigo da kowane littafi mai cutarwa kasuwa ba - kamar yadda masu kula da lamuuran magunguna ba haka kawai suke barin ana shigowa da magunguna masu cutarwa, magun... | 312 | 10.859961 |
<translate> Therefore, it is necessary to be careful. <hau>: A saboda haka wajibi ne mu lura. | 20 | 0.491154 |
<translate> A saboda haka wajibi ne mu lura. <en>: Therefore, it is necessary to be careful. | 19 | 0.982308 |
<translate> It is necessary to make good and wholesome books available. <hau>: Wajibi ne mu gabatar wa mutane da littafa masu kyau sannan kuma ingantattu. | 33 | 1.036881 |
<translate> Wajibi ne mu gabatar wa mutane da littafa masu kyau sannan kuma ingantattu. <en>: It is necessary to make good and wholesome books available. | 32 | 1.691753 |
<translate> Therefore, it is necessary to pay attention to this point besides providing a list of books to read. <hau>: A saboda haka a gefen tsare-tsare na karatu, wajibi ne a lura da wannan batu. | 40 | 0.982308 |
<translate> A saboda haka a gefen tsare-tsare na karatu, wajibi ne a lura da wannan batu. <en>: Therefore, it is necessary to pay attention to this point besides providing a list of books to read. | 39 | 2.073761 |
<translate> As Iranians and a Muslim nation, we have had a fundamental, deep and long-lasting relationship with books. <hau>: Mu din nan a matsayin mu na al'ummar Iran, a matsayin mu na wata al'umma ta musulmi, alakar mu da littafi wata alaka ce da ke da tushe sannan kuma mai tsawon tarihi. | 62 | 2.019189 |
<translate> Mu din nan a matsayin mu na al'ummar Iran, a matsayin mu na wata al'umma ta musulmi, alakar mu da littafi wata alaka ce da ke da tushe sannan kuma mai tsawon tarihi. <en>: As Iranians and a Muslim nation, we have had a fundamental, deep and long-lasting relationship with books. | 61 | 3.27436 |
<translate> Big libraries, scholarly communities and valuable writings have a long history in our country, especially after the spread of Islam. <hau>: A kasar mu musamman bayan shigowar Musulunci, mun kasance muna da manya-manyan dakunan karatu da ayyuka na ilimi. | 49 | 1.309744 |
<translate> A kasar mu musamman bayan shigowar Musulunci, mun kasance muna da manya-manyan dakunan karatu da ayyuka na ilimi. <en>: Big libraries, scholarly communities and valuable writings have a long history in our country, especially after the spread of Islam. | 48 | 2.564915 |
<translate> We have a long historical background as far as books are concerned. We have been familiar with books for many centuries. <hau>: Mu wata al'umma ce wace take da tsohon tarihi na mu'amala da littafi; tsawon karnoni mun kasance masu alaka mai kyau da littafi. | 52 | 1.473462 |
<translate> Mu wata al'umma ce wace take da tsohon tarihi na mu'amala da littafi; tsawon karnoni mun kasance masu alaka mai kyau da littafi. <en>: We have a long historical background as far as books are concerned. We have been familiar with books for many centuries. | 51 | 2.728633 |
<translate> Of course those days it was not easy to have access to books. <hau>: Ko da yake a wancan lokacin samun littafi ba lamari ne mai sauki ba. | 32 | 0.873163 |
<translate> Ko da yake a wancan lokacin samun littafi ba lamari ne mai sauki ba. <en>: Of course those days it was not easy to have access to books. | 31 | 1.63718 |
<translate> Copying books was difficult, but people who loved and needed books made a lot of efforts in this regard. <hau>: Kwafan littafan da aka rubuta su lamari ne mai wahala, to amma duk da hakan akwai wadansu mutane wadanda ma'abota hakan ne, sun kasance wadanda suka dace wajen amfani da littafi, sun kasance masu ... | 71 | 2.564915 |
<translate> Kwafan littafan da aka rubuta su lamari ne mai wahala, to amma duk da hakan akwai wadansu mutane wadanda ma'abota hakan ne, sun kasance wadanda suka dace wajen amfani da littafi, sun kasance masu iyakacin kokarinsu. <en>: Copying books was difficult, but people who loved and needed books made a lot of effor... | 70 | 3.765514 |
<translate> We have read or heard many stories about people who owned a particular book and were not prepared to lend it to other people. The people who needed the book had to beg the owner to lend it to them for a couple of days and then they had to stay up day and night to hand-copy the book without resting so that t... | 172 | 5.184403 |
<translate> Mun karanta sannan kuma mun sha jin cewa akan sami wasu mutane da suke bukatar wani littafi amma mai shi ya kan yi rowa da hana su shi; daga baya bayan roko, da wahala, a kan ba su aron wannan littafi na tsawon dare guda ko dare biyu, haka suke zama dare da rana suna karanta shi; ba su da hutu, haka suke ka... | 171 | 9.277353 |
<translate> There are many such stories. <hau>: Akwai irin wannan yanayin da yawa. | 16 | 0.436581 |
<translate> Akwai irin wannan yanayin da yawa. <en>: There are many such stories. | 15 | 0.764017 |
<translate> Today these obstacles have been removed. <hau>: To a yau dai an kawar da wadannan matsaloli. | 20 | 0.600299 |
<translate> To a yau dai an kawar da wadannan matsaloli. <en>: Today these obstacles have been removed. | 19 | 0.982308 |
<translate> Today we should take this long historical background into consideration and try to improve our position in publishing and reading books. <hau>: A saboda haka wajibi ne a yau bisa la'akari da wannan tsohon tarihi, mu daukaka matsayin da muke da shi wajen buga littafa da kuma amfani da littafi. | 56 | 1.746325 |
<translate> A saboda haka wajibi ne a yau bisa la'akari da wannan tsohon tarihi, mu daukaka matsayin da muke da shi wajen buga littafa da kuma amfani da littafi. <en>: Today we should take this long historical background into consideration and try to improve our position in publishing and reading books. | 55 | 2.946924 |
<translate> Those who produce books should also pay attention to this point. When producing books - in the sense of producing copies of books, translating them or making them available to people - it is necessary to pay attention to the needs and shortcomings in society. <hau>: Wajibi ne su ma masu buga littafa su lura... | 156 | 5.620985 |
<translate> Wajibi ne su ma masu buga littafa su lura da wannan lamari. A wajen samar da littafi - shin buga littafi da ma'anar samar da shi ko kuma da ma'anar yin tarjamar littafi ko kuma da ma'anar yada littafi da isar da shi zuwa ga hannun wane da wane - lalle su dinga la'akari da bukatar da ake da ita a kasa. Wato ... | 155 | 8.40419 |
<translate> We see that they sometimes provide misleading advice in the book market. In particular, they go after issues that are harmful to the country's mentality in moral, religious, ideological or political matters. One can clearly see that there are certain hands in the book market that try to promote certain idea... | 194 | 6.712438 |
<translate> A wasu lokuta muna ganin yadda ake kokarin batar da mutane a wajajen da ake gabatar da littafa; ana gabatar da wasu littafa masu cutarwa ga kwakwalan mutane da kuma cutarwa ga kasar nan a fagen kyawawan halaye da kuma addini da akida, haka nan kuma a bangaren siyasa. A fili mutum yake iya ganin yadda wasu m... | 193 | 10.477951 |
<translate> I would say that as far as cultural matters are concerned many of the activities that are promoted in our country by foreigners and by the enemies of Islam and the Islamic Republic appear to be cultural, but they are political in nature. One can see these things. <hau>: Ina sanar da ku cewa da dama daga cik... | 131 | 4.256668 |
<translate> Ina sanar da ku cewa da dama daga cikin abubuwan da ‘yan kassashen waje, makiya da masu adawa da Musulunci da kuma tsarin Musulunci suke kwadaitarwa kansu a cikin kasar nan a matsayin ayyuka na al'adu, zahirinsu ne ya ke zama ayyuka na al'adu, to amma badininsu kan siyasa ce kawai; wannan dai lamari ne da m... | 130 | 7.039874 |
<translate> Those who are in charge of the affairs related to books - including librarians, library managers, officials working for the Ministry of Culture and Islamic Guidance and publishers - should pay attention to the point that they should promote healthy, beneficial and nutritious spiritual nourishment in society... | 153 | 5.129831 |
<translate> A saboda haka wajibi ne masu gudanar da ayyuakn littafa - shin ku din nan ne a matsayin ku na masu kula da dakunan karatu ko kuma jami'an dakunan karatun, ko kuma mutanen da suke da wani matsayi da kuma nauyi a ma'aikatar shiryarwa, ko kuma su kansu masu buga littafan - wajibi ne su lura da cewa abubuwan da... | 152 | 8.240472 |
<translate> Fortunately literacy has been widely promoted in our society and it is possible for people to make use of books. We should make use of this opportunity. <hau>: Alhamdu lillahi a yau matsayin ilimi da kuma amfani da liitafi a kasar nan ya karu da kuma daukaka; lalle wajibi ne a yi amfani da wannan damar. | 69 | 1.964616 |
<translate> Alhamdu lillahi a yau matsayin ilimi da kuma amfani da liitafi a kasar nan ya karu da kuma daukaka; lalle wajibi ne a yi amfani da wannan damar. <en>: Fortunately literacy has been widely promoted in our society and it is possible for people to make use of books. We should make use of this opportunity. | 68 | 3.656369 |
<translate> I would like to take this opportunity to ask our government officials to review the matters related to books, reading books and good and beneficial books. I would like to ask them to start a movement in the country. A new perspective should be adopted by those who make plans, those who produce books, those ... | 190 | 6.002994 |
<translate> Ni dai ina so in yi amfani da wannan dama ta wannan taron na yau in sake kira da sake yin wani sabon nazari cikin lamarin littafi da karatu da littafi mai kyau sannan kuma mai amfani; yana da kyau jami'an kasar nan su fara wani yunkuri (a wannan bangaren); kama daga masu tsare-tsare har zuwa ga masu samar d... | 189 | 10.259662 |
<translate> Printing 1000-3000 copies is not good for a country with 75 million people and with so many highly motivated youth. We should be able to print a lot more copies. Fortunately certain books are published many times, but in general the situation is not satisfactory. <hau>: Buga kwafi dubu ko dubu biyu ko uku n... | 114 | 3.110642 |
<translate> Buga kwafi dubu ko dubu biyu ko uku na littafi da makamancin hakan ba lamari ne da ya dace da kasar da take da mutane miliyan saba'in da biyar sannan kuma da irin wannan matasan da muke da su masu irin wannan shauki ba; wajibi ne adadin kwafin ya yi yawa sosai. <en>: Printing 1000-3000 copies is not good fo... | 113 | 6.112139 |
<translate> In any case I would like to thank the officials in charge of the affairs related to books. <hau>: Ala kulli hal ni dai ina gode wa masu kula da lamuran littafi, sannan haka nan kuma ina bukatar su da su ba wa lamarin littafi muhimmancin gaske. | 53 | 1.746325 |
<translate> Ala kulli hal ni dai ina gode wa masu kula da lamuran littafi, sannan haka nan kuma ina bukatar su da su ba wa lamarin littafi muhimmancin gaske. <en>: In any case I would like to thank the officials in charge of the affairs related to books. | 52 | 2.783206 |
<translate> This average amount of time should be far more than this. The need for books will never be eliminated. People need books from early adolescence and from early years of learning literacy to the end of their life. <hau>: Tun daga lokacin samartaka, tun daga farkon lokacin da ya fara karatu har zuwa karshen ra... | 111 | 3.656368 |
<translate> Tun daga lokacin samartaka, tun daga farkon lokacin da ya fara karatu har zuwa karshen rayuwa, mutum yana da bukatar littafi; yana da bukatar fahimtar lamurra da kuma samo kayayyakin abin masu karfafa masa ruhi da tunaninsa; lalle wajibi ne a fahimci hakan a tsakankanin al'umma sannan kuma a yi wani abu a w... | 110 | 5.948421 |
<translate> I am grateful to you for your efforts. <hau>: Ina mika godiya ta ga irin kokarin da kuke yi. | 23 | 0.654872 |
<translate> Ina mika godiya ta ga irin kokarin da kuke yi. <en>: I am grateful to you for your efforts. | 22 | 1.146026 |
<translate> I am happy about what has been done so far and I expect you to intensify your efforts. <hau>: Lalle na yi farin ciki da abubuwan da aka gudanar sannan kuma fatan da muke da shi shi ne cewa abin da aka aikata din a kara rubanya shi. | 54 | 1.746325 |
<translate> Lalle na yi farin ciki da abubuwan da aka gudanar sannan kuma fatan da muke da shi shi ne cewa abin da aka aikata din a kara rubanya shi. <en>: I am happy about what has been done so far and I expect you to intensify your efforts. | 53 | 2.837779 |
<translate> By Allah's favor, you will benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake). <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya taimaka muku sannan kuma ku zamanto cikin addu'ar mai girma Bakiyatullah (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi). | 66 | 1.964616 |
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya taimaka muku sannan kuma ku zamanto cikin addu'ar mai girma Bakiyatullah (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi). <en>: By Allah's favor, you will benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake). | 65 | 3.492651 |
<translate> The following is the full text of the speech delivered by Ayatollah Khamenei on February 21, 2011 in a meeting with a group of government officials. <hau>: Abin da ke biye jawabin da Jagoran ya gabatar ne a wajen wannan buki: | 50 | 0.927735 |
<translate> Abin da ke biye jawabin da Jagoran ya gabatar ne a wajen wannan buki: <en>: The following is the full text of the speech delivered by Ayatollah Khamenei on February 21, 2011 in a meeting with a group of government officials. | 49 | 2.619488 |
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> I would like to congratulate you dear audience, the entire Iranian nation, the great Islamic Ummah and all the people who fight for freedom and justice throughout the world on the auspicious birthday anniversaries of the Holy Prophet (s.w.a.), Muhammad ibn Abdullah, and his honorable descendant, Ja'far ibn ... | 164 | 4.693249 |
<translate> Ina isar da sakon taya murnar haihuwar Manzon Allah Muhammad bn Abdullah da kuma dansa mai girma Imam Ja'afar bn Muhammad al-Sadik (amincin Allah ya tabbata a gare shi) a gare ku, ku din nan da kuka zo wannan wajen, baki masu girma da suka halarci wannan taron, haka nan kuma ga dukkanin al'ummar Iran masu g... | 162 | 8.7862 |
<translate> The birth of the Holy Prophet (s.w.a.) was the beginning of a brilliant dawn in the life of humanity. <hau>: Haihuwar Manzon Allah (s.a.w.a) wani mafari ne na alfijiri mai haskakawa cikin rayuwar bil'adama. | 57 | 1.582607 |
<translate> Haihuwar Manzon Allah (s.a.w.a) wani mafari ne na alfijiri mai haskakawa cikin rayuwar bil'adama. <en>: The birth of the Holy Prophet (s.w.a.) was the beginning of a brilliant dawn in the life of humanity. | 56 | 3.001497 |
<translate> His birth made the people of his time see the divine warnings with their own eyes. The castles of oppressive kings collapsed. <hau>: Sakamakon wannan haihuwar ce al'ummomin wancan lokacin suka shaidi bisharar Ubangiji ya yi da idanuwansu. | 47 | 1.091453 |
<translate> Sakamakon wannan haihuwar ce al'ummomin wancan lokacin suka shaidi bisharar Ubangiji ya yi da idanuwansu. <en>: His birth made the people of his time see the divine warnings with their own eyes. The castles of oppressive kings collapsed. | 46 | 2.45577 |
<translate> The birth of the Holy Prophet (s.w.a.) was a prelude to his be'that [being appointed as prophet]. <hau>: Wannan haihuwa wani share fage ne na aiko (Annabi a matsayin manzo) sannan wannan aiko din kuwa rahama ce ga dukkanin duniya; kamar yadda (Allah Madaukakin Sarki) ya fadi: "Kuma ba Mu aike ka ba face dom... | 93 | 3.383505 |
<translate> Wannan haihuwa wani share fage ne na aiko (Annabi a matsayin manzo) sannan wannan aiko din kuwa rahama ce ga dukkanin duniya; kamar yadda (Allah Madaukakin Sarki) ya fadi: "Kuma ba Mu aike ka ba face domin wata rahama ga talikai" (Suratul Anbiya 21:107). <en>: The birth of the Holy Prophet (s.w.a.) was a pr... | 92 | 4.966113 |
<translate> The advances made by humanity, the scientific advances, the different areas of knowledge and the great discoveries that have been made in the world are all because of the emergence of the light of Islam in that amazing historical era. <hau>: Dukkanin irin ci gaban da dan'adam ya samu, irin su ci gaba na ili... | 95 | 2.728633 |
<translate> Dukkanin irin ci gaban da dan'adam ya samu, irin su ci gaba na ilimi, masaniya daban-daban da manyan abubuwan da ya gano a wannan duniyar, to kuwa hakan yana da alaka da bayyanar hasken Musulunci a wancan zamani na tarihi mai ban mamaki. <en>: The advances made by humanity, the scientific advances, the diff... | 94 | 5.075258 |
<translate> And this blessing was made available to people. <hau>: An ba wa dan'adam wannan ni'imar. | 22 | 0.600299 |
<translate> An ba wa dan'adam wannan ni'imar. <en>: And this blessing was made available to people. | 21 | 1.091453 |
<translate> If humanity had more knowledge, if humanity enjoyed a deeper understanding, if humanity knew the Prophet (s.w.a.), if humanity was familiar with Islam, if humanity knew the message of Islam, today the scene of history would be a different scene. The ignorance of human beings and their short-sightedness have... | 152 | 4.365813 |
<translate> Idan har da dan'adam yana da masaniya sosai, sannan kuma ya fahimci Manzon Allah da kuma Musulunci sosai haka nan kuma ya fahimci sakon da ya zo da shi, to kuwa da rayuwar bil'adama, ta zamanto wata rayuwa ta daban (wato da ta sauya). Irin jahilcin da mu mutane muke da shi da kuma irin rashin hangen nesan m... | 151 | 8.1859 |
<translate> And today we can see the signs. <hau>: A yau kuma ga shi nan muna ganin alamun hakan da idanuwanmu. | 26 | 0.873163 |
<translate> A yau kuma ga shi nan muna ganin alamun hakan da idanuwanmu. <en>: And today we can see the signs. | 25 | 1.309744 |
<translate> Today the world is frustrated at the heavy impositions of materialistic civilization, and it is looking for a way out. <hau>: A yau dai duniya ta tsaya kyam wajen tinkarar abubuwan da al'adu da wayewa na kasashen yammaci suka tilasta mata, sannan kuma tana ci gaba da neman mafita. | 62 | 1.910043 |
<translate> A yau dai duniya ta tsaya kyam wajen tinkarar abubuwan da al'adu da wayewa na kasashen yammaci suka tilasta mata, sannan kuma tana ci gaba da neman mafita. <en>: Today the world is frustrated at the heavy impositions of materialistic civilization, and it is looking for a way out. | 61 | 3.27436 |
<translate> Today the wave of Islamic Awakening that you see in certain Islamic countries, such as Egypt and Tunisia, is a sign that humanity is frustrated. <hau>: Irin farkawa ta Musulunci da a yau kuke ganinta a fili a wasu kasashen musulmi irin su Masar da Tunusiya, wani misali da kuma alama ce ta irin tsayin dakan ... | 77 | 2.45577 |
<translate> Irin farkawa ta Musulunci da a yau kuke ganinta a fili a wasu kasashen musulmi irin su Masar da Tunusiya, wani misali da kuma alama ce ta irin tsayin dakan da bil'adam suka yi ne. <en>: Today the wave of Islamic Awakening that you see in certain Islamic countries, such as Egypt and Tunisia, is a sign that h... | 76 | 4.09295 |
<translate> When demons dominate the life of people - human demons are more dangerous than jinn demons - and when the arrogant powers of the world mislead the people of the world by interfering in the personal life of people, their economy, their understanding and their ideologies, life enters a dark void. This darknes... | 183 | 5.293549 |
<translate> A lokacin da shaidanu suka sami iko a kan rayuwar mutane - wanda shaidanun mutane sun fi shaidanu aljanu hatsarin gaske - sannan kuma ma'abota girman na duniya suke ci gaba da tsoma baki cikin rayuwa ta zamantakewa da daidaikun mutane da tattalin arziki da fahimtar mutane sannan kuma suke ci gaba da jan su ... | 182 | 9.877652 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.