text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> I would like to say to you that you are making a mistake in the present time as well. <hau>: A yanzu ma ina gaya muku cewa yanzu ma ga shi kuna kuskuren.
37
0.81859
<translate> A yanzu ma ina gaya muku cewa yanzu ma ga shi kuna kuskuren. <en>: I would like to say to you that you are making a mistake in the present time as well.
36
1.910043
<translate> In the present time too, you are busy making mistakes in different places in the region and particularly towards the Islamic Republic and the people of Iran. <hau>: A halin yanzu ma, a bangarori daban a yankin nan, musamman dangane da Jamhuriyar Musulunci ta Iran da al'ummar Iran, kuna ci gaba da kuskure.
61
1.63718
<translate> A halin yanzu ma, a bangarori daban a yankin nan, musamman dangane da Jamhuriyar Musulunci ta Iran da al'ummar Iran, kuna ci gaba da kuskure. <en>: In the present time too, you are busy making mistakes in different places in the region and particularly towards the Islamic Republic and the people of Iran.
60
3.219787
<translate> In a few years, someone else will turn up and show you your mistakes, just as today you are admitting to the mistakes that your predecessors made. <hau>: A shekaru masu zuwa wani na daban zai zo shi ma zai dinga fadin wannan kuskure naka, kamar yadda a halin yanzu kake fadin kura-kuran wadanda suka gabace ka.
67
1.910043
<translate> A shekaru masu zuwa wani na daban zai zo shi ma zai dinga fadin wannan kuskure naka, kamar yadda a halin yanzu kake fadin kura-kuran wadanda suka gabace ka. <en>: In a few years, someone else will turn up and show you your mistakes, just as today you are admitting to the mistakes that your predecessors made.
66
3.547223
<translate> You are making mistakes as well. Therefore, you should awaken, correct your mistakes and understand the truth. <hau>: Kai ma kana kuskure, ka farka, ka fice daga cikin wannan kuskuren, ka fahimci hakika.
44
1.091453
<translate> Kai ma kana kuskure, ka farka, ka fice daga cikin wannan kuskuren, ka fahimci hakika. <en>: You are making mistakes as well. Therefore, you should awaken, correct your mistakes and understand the truth.
43
2.292052
<translate> You are making grave mistakes in the region. <hau>: Kuna ci gaba da tafka babban kuskure a yankin nan.
23
0.654872
<translate> Kuna ci gaba da tafka babban kuskure a yankin nan. <en>: You are making grave mistakes in the region.
22
1.146026
<translate> What I want to say to the people of Iran is that by Allah's favor and grace, the Islamic Republic has become powerful and strong. It has become stronger on a daily basis. <hau>: Abin da nake son gaya wa al'ummar Iran, shi ne cewa: cikin iko da yardar Allah, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta zama kasa mai karfi, kuma a kullum sai kara karfi take yi.
77
2.073761
<translate> Abin da nake son gaya wa al'ummar Iran, shi ne cewa: cikin iko da yardar Allah, Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta zama kasa mai karfi, kuma a kullum sai kara karfi take yi. <en>: What I want to say to the people of Iran is that by Allah's favor and grace, the Islamic Republic has become powerful and strong. It has become stronger on a daily basis.
76
4.09295
<translate> It is 10, 12 years now that six great global powers - which are among powerful countries in the world in terms of economic wealth - have been sitting in front of Iran, trying to prevent it from pursuing its nuclear industry. They have said this openly. <hau>: Shekaru goma zuwa sha biyu kenan manyan gwamnatoci shida na duniya - a bangaren dukiya da tattalin arziki da sauransu, suna daga cikin kasashen masu karfi na duniya - sun zauna tare da Iran da nufin hana ta irin ci gaban da ta samu a shirinta na nukiliya. A fili suke fadin hakan.
111
3.165215
<translate> Shekaru goma zuwa sha biyu kenan manyan gwamnatoci shida na duniya - a bangaren dukiya da tattalin arziki da sauransu, suna daga cikin kasashen masu karfi na duniya - sun zauna tare da Iran da nufin hana ta irin ci gaban da ta samu a shirinta na nukiliya. A fili suke fadin hakan. <en>: It is 10, 12 years now that six great global powers - which are among powerful countries in the world in terms of economic wealth - have been sitting in front of Iran, trying to prevent it from pursuing its nuclear industry. They have said this openly.
110
5.948421
<translate> Their real goal is to open the nuts and bolts of the nuclear industry. <hau>: Manufarsu ita ce kawo karshen wannan shiri na nukiliyan.
32
0.764017
<translate> Manufarsu ita ce kawo karshen wannan shiri na nukiliyan. <en>: Their real goal is to open the nuts and bolts of the nuclear industry.
31
1.63718
<translate> They have said this to our officials many years ago. <hau>: A shekarun baya a fili suke fadin hakan ga jami'anmu.
26
0.709445
<translate> A shekarun baya a fili suke fadin hakan ga jami'anmu. <en>: They have said this to our officials many years ago.
25
1.309744
<translate> The result of a 10, 12-year struggle with the Islamic Republic is that they have been forced to tolerate the operation of several thousand centrifuges in the country. <hau>: Shekaru goma zuwa sha biyu na ce-ce-ku-ce da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, sakamakon dai shi ne cewa wadannan manyan kasashe shidan ya zama musu dole suka amince da ci gaba da aikin wasu dubban bututun tace uranium a kasar Iran.
83
2.564915
<translate> Shekaru goma zuwa sha biyu na ce-ce-ku-ce da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, sakamakon dai shi ne cewa wadannan manyan kasashe shidan ya zama musu dole suka amince da ci gaba da aikin wasu dubban bututun tace uranium a kasar Iran. <en>: The result of a 10, 12-year struggle with the Islamic Republic is that they have been forced to tolerate the operation of several thousand centrifuges in the country.
82
4.420386
<translate> They have been forced to tolerate the continuation of this industry in our country. <hau>: Ya zama musu dole su amince da ci gaba da aikin nukiliyan a kasar nan.
35
0.982308
<translate> Ya zama musu dole su amince da ci gaba da aikin nukiliyan a kasar nan. <en>: They have been forced to tolerate the continuation of this industry in our country.
34
1.800898
<translate> They have been forced to tolerate the development of this industry and the continuation of research on it. <hau>: Ya zama musu dole su amince da ci gaba da gudnar da bincike na fasahar nukiliya a kasar nan da kuma fadada shi.
47
1.418889
<translate> Ya zama musu dole su amince da ci gaba da gudnar da bincike na fasahar nukiliya a kasar nan da kuma fadada shi. <en>: They have been forced to tolerate the development of this industry and the continuation of research on it.
46
2.45577
<translate> This is what they have been trying to prevent for many years, but today they have signed on paper that they have no problem with our nuclear industry. <hau>: Wannan shi ne abin da suka dau shekara da shekaru suna ta kokari wajen ganin sun hana shi, amma a halin yanzu sun amince da shi a kan takarda da cewa ba su da abin cewa.
71
2.128334
<translate> Wannan shi ne abin da suka dau shekara da shekaru suna ta kokari wajen ganin sun hana shi, amma a halin yanzu sun amince da shi a kan takarda da cewa ba su da abin cewa. <en>: This is what they have been trying to prevent for many years, but today they have signed on paper that they have no problem with our nuclear industry.
70
3.765514
<translate> Apart from the power of the Iranian people, what other meaning does this have? <hau>: Mece ce ma'anar hakan in ba karfin da al'ummar Iran suka yi ba?
34
0.873163
<translate> Mece ce ma'anar hakan in ba karfin da al'ummar Iran suka yi ba? <en>: Apart from the power of the Iranian people, what other meaning does this have?
33
1.746325
<translate> God's mercy be upon the likes of Shahriari, Rezainejad, Ahmadi Roshan and Ali Muhammadi. <hau>: Rahamar Allah ta tabbata ga mutane irin su Shahriyari, Rizayinejad, Ahmadiroshan da Ali Muhammadi (masanan nukiliya na Iran da makiya suka kashe).
66
2.182907
<translate> Rahamar Allah ta tabbata ga mutane irin su Shahriyari, Rizayinejad, Ahmadiroshan da Ali Muhammadi (masanan nukiliya na Iran da makiya suka kashe). <en>: God's mercy be upon the likes of Shahriari, Rezainejad, Ahmadi Roshan and Ali Muhammadi.
65
3.492651
<translate> God's mercy be upon their families. God's mercy be upon a people who stand by their truthful claims and rights. <hau>: Rahamar Allah ta tabbata ga shahidan nukiliya, rahamar Allah ga iyalansu sannan da kuma al'ummar da ta tsaya kyam akan gaskiya da kuma hakkinta.
58
1.800898
<translate> Rahamar Allah ta tabbata ga shahidan nukiliya, rahamar Allah ga iyalansu sannan da kuma al'ummar da ta tsaya kyam akan gaskiya da kuma hakkinta. <en>: God's mercy be upon their families. God's mercy be upon a people who stand by their truthful claims and rights.
57
3.05607
<translate> I would like to raise another point which is the last one. <hau>: Bari in fadi wani batun na daban wanda shi ne na karshe.
29
0.764017
<translate> Bari in fadi wani batun na daban wanda shi ne na karshe. <en>: I would like to raise another point which is the last one.
28
1.473462
<translate> Our predecessors used to call such statements, "boasting among strangers" [audience laughs]. <hau>: Tsoffinmu dai su kan kira hakan da ‘Ihu bayan hari' (mutane suka fashe da dariya).
46
1.255171
<translate> Tsoffinmu dai su kan kira hakan da ‘Ihu bayan hari' (mutane suka fashe da dariya). <en>: Our predecessors used to call such statements, "boasting among strangers" [audience laughs].
45
2.401197
<translate> I do not want to say anything more in this regard. <hau>: Ni dai ba na so in cewa wani abu sosai kan hakan.
28
0.764017
<translate> Ni dai ba na so in cewa wani abu sosai kan hakan. <en>: I do not want to say anything more in this regard.
27
1.418889
<translate> If those who will hear this statement want to know the truth and if they are willing to use their experiences correctly, they should know that should any war break out - of course we do not welcome and begin any war - he who will emerge humiliated [literally: "head-cracked"] out of it, will be transgressing and criminal America. <hau>: Idan har wadanda za su ji wannan maganar suna son sanin hakikanin lamarin sannan idan har suna son amfani da hankalinsu da kyau, to mu dai ba ma maraba da yaki, ba za mu fara wani yaki ba, ba za mu yi riga malam masallaci ba.
128
2.837778
<translate> Idan har wadanda za su ji wannan maganar suna son sanin hakikanin lamarin sannan idan har suna son amfani da hankalinsu da kyau, to mu dai ba ma maraba da yaki, ba za mu fara wani yaki ba, ba za mu yi riga malam masallaci ba. <en>: If those who will hear this statement want to know the truth and if they are willing to use their experiences correctly, they should know that should any war break out - of course we do not welcome and begin any war - he who will emerge humiliated [literally: "head-cracked"] out of it, will be transgressing and criminal America.
127
6.876155
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful 0.639683 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, kungiya-kungiya. And you see men entering the religion of Allah in companies, 0.550482 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt To ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, lallle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karbar tuba ne. (Suratun Nasr 110:1). Then celebrate the praise of your Lord, and ask His forgiveness. Surely He is oft-returning to mercy [The Holy Quran, 110]. <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
193
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful 0.639683 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, kungiya-kungiya. And you see men entering the religion of Allah in companies, 0.550482 11.txt 2102-Leader-s-sermons-at-Eid-ul-Fitr-prayers.txt To ka yi tasbihi game da gode wa Ubangijinka, kuma ka neme Shi gafara, lallle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karbar tuba ne. (Suratun Nasr 110:1). Then celebrate the praise of your Lord, and ask His forgiveness. Surely He is oft-returning to mercy [The Holy Quran, 110].
192
10.423379
<translate> Leader’s Speech to Librarians and Library Officials - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Jami'an Dakunan Karatu Na Iran
35
0.81859
<translate> Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Jami'an Dakunan Karatu Na Iran <en>: Leader’s Speech to Librarians and Library Officials - Khamenei.ir
33
1.746325
<translate> The following is the full text of the speech delivered on July 20, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Republic in a meeting with librarians in Tehran. <hau>: Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ne a ganawar da ya yi da jami'ai da masu kula da dakunan karatu na Iran a ranar 20, Yulin 2011:
83
2.45577
<translate> Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ne a ganawar da ya yi da jami'ai da masu kula da dakunan karatu na Iran a ranar 20, Yulin 2011: <en>: The following is the full text of the speech delivered on July 20, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Republic in a meeting with librarians in Tehran.
82
4.420386
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> Dear book-loving brothers and sisters, welcome. This meeting is a purely cultural meeting. <hau>: Ina wa ‘yan'uwa maza da mata masu girma masu kula da littafa barka da zuwa.
40
1.091453
<translate> Ina wa ‘yan'uwa maza da mata masu girma masu kula da littafa barka da zuwa. <en>: Dear book-loving brothers and sisters, welcome. This meeting is a purely cultural meeting.
39
2.073761
<translate> The main purpose for which I arranged this meeting with you dear brothers and sisters was to thank our librarians and library officials across the country for their efforts and for the great and important responsibility that they are shouldering. <hau>: Wannan zama dai, wani zama ne da ke da alaka da al'adu dari bisa dari; sannan kuma manufa ta farko na shirya irin wannan zama da kuma ganawa da ku ‘yan'uwa maza da mata masu girma, ita ce nuna godiya ta ga irin kokarin da jami'an dakunan karatu da masu kula da ayyukansu suke yi a duk fadin kasar nan, saboda ayyuka masu girma da suke yi kuma masu muhimmanci.
122
4.202096
<translate> Wannan zama dai, wani zama ne da ke da alaka da al'adu dari bisa dari; sannan kuma manufa ta farko na shirya irin wannan zama da kuma ganawa da ku ‘yan'uwa maza da mata masu girma, ita ce nuna godiya ta ga irin kokarin da jami'an dakunan karatu da masu kula da ayyukansu suke yi a duk fadin kasar nan, saboda ayyuka masu girma da suke yi kuma masu muhimmanci. <en>: The main purpose for which I arranged this meeting with you dear brothers and sisters was to thank our librarians and library officials across the country for their efforts and for the great and important responsibility that they are shouldering.
121
6.54872
<translate> The other purpose was to show respect for books and reading books and to underline the importance of books in society. <hau>: Abu na biyu kuma shi ne bayyanar da wata alama ta girmama littafi da karatunsa da kuma muhimmancin da littafi ya ke da shi cikin al'umma.
53
1.528035
<translate> Abu na biyu kuma shi ne bayyanar da wata alama ta girmama littafi da karatunsa da kuma muhimmancin da littafi ya ke da shi cikin al'umma. <en>: The other purpose was to show respect for books and reading books and to underline the importance of books in society.
52
2.783206
<translate> The more we move ahead, the more we will need books. <hau>: Gwargwadon yadda muka ci gaba, to kuwa gwargwardon yadda bukatar da muke da ita ga littafi za ta karu.
41
1.418889
<translate> Gwargwadon yadda muka ci gaba, to kuwa gwargwardon yadda bukatar da muke da ita ga littafi za ta karu. <en>: The more we move ahead, the more we will need books.
40
2.128334
<translate> It is wrong to think that books will be sidelined after the emergence of new communication equipment. <hau>: Lalle kuskure ne wani ya yi tunanin cewa sakamakon irin ci gaban da aka samu a bangaren sadarwa, hakan zai sanya a yi watsi da littafi da mai she shi saniyar ware.
58
1.964616
<translate> Lalle kuskure ne wani ya yi tunanin cewa sakamakon irin ci gaban da aka samu a bangaren sadarwa, hakan zai sanya a yi watsi da littafi da mai she shi saniyar ware. <en>: It is wrong to think that books will be sidelined after the emergence of new communication equipment.
57
3.056069
<translate> One point is that if we are after increasing cooperation among our people in terms of thought, experience and artistic talent, we should increase our contact with books. <hau>: Wani batun shi ne cewa idan har muna son karfafa irin karfin da muke da shi a bangaren tunani da kwarewa da fasaha, to wajibi ne mu kara irin alakar da muke da ita da littafi.
72
2.128334
<translate> Wani batun shi ne cewa idan har muna son karfafa irin karfin da muke da shi a bangaren tunani da kwarewa da fasaha, to wajibi ne mu kara irin alakar da muke da ita da littafi. <en>: One point is that if we are after increasing cooperation among our people in terms of thought, experience and artistic talent, we should increase our contact with books.
71
3.820087
<translate> A book is a collection of intellectual and artistic products, a collection of the knowledge of one or several people. <hau>: Littafi dai wani gungu ne na tunani da zauki da al'adu; gungun abubuwa ne da wani mutum ko wasu mutane suka cimma da kuma kai wa gare su.
57
1.800898
<translate> Littafi dai wani gungu ne na tunani da zauki da al'adu; gungun abubuwa ne da wani mutum ko wasu mutane suka cimma da kuma kai wa gare su. <en>: A book is a collection of intellectual and artistic products, a collection of the knowledge of one or several people.
56
3.001497
<translate> We should truly appreciate the opportunity to use the intellectual products by different people and this is what books can give us. <hau>: A saboda haka wajibi ne mu yi kokarin amfanuwa da wadannan abubuwa da tunanin mutane daban-daban suka samar da su; wannan shi ne abin da littafi ya ke gabatar mana da shi, ya ke gabatar mana da shi a matsayin kyauta; wannan shi ne kyautar da littafi ya ba mu.
82
3.110642
<translate> A saboda haka wajibi ne mu yi kokarin amfanuwa da wadannan abubuwa da tunanin mutane daban-daban suka samar da su; wannan shi ne abin da littafi ya ke gabatar mana da shi, ya ke gabatar mana da shi a matsayin kyauta; wannan shi ne kyautar da littafi ya ba mu. <en>: We should truly appreciate the opportunity to use the intellectual products by different people and this is what books can give us.
81
4.365813
<translate> Therefore, books are a valuable phenomenon and a precious entity. <hau>: A saboda haka littafi wani lamari ne mai muhimmanci da kuma kimar gaske.
30
0.873163
<translate> A saboda haka littafi wani lamari ne mai muhimmanci da kuma kimar gaske. <en>: Therefore, books are a valuable phenomenon and a precious entity.
29
1.528035
<translate> This has always been the case and the future will be no different. <hau>: A ko da yaushe haka lamarin ya ke, a nan gaba ma haka zai kasance.
34
0.982308
<translate> A ko da yaushe haka lamarin ya ke, a nan gaba ma haka zai kasance. <en>: This has always been the case and the future will be no different.
33
1.746325
<translate> Therefore, it is necessary to pay serious attention to books, particularly to reading books. <hau>: A saboda haka wajibi ne a ba wa littafi muhimmanci.
31
0.654872
<translate> A saboda haka wajibi ne a ba wa littafi muhimmanci. <en>: Therefore, it is necessary to pay serious attention to books, particularly to reading books.
30
1.582607
<translate> This is the benefit of teaching literacy. <hau>: Wannan ita ce fa'aidar iya karatu da rubutu.
23
0.709445
<translate> Wannan ita ce fa'aidar iya karatu da rubutu. <en>: This is the benefit of teaching literacy.
22
1.146026
<translate> The effect of the movement that is carried out in different countries in order to root out illiteracy is to enable people to make use of the collection of other people's thoughts and artistic talents. This is not possible without reading books. <hau>: Tasiri da sakamakon yunkurin yaki da jahilci da ake yi a wannan kasar shi ne wannan, wato cewa za mu sami damar amfanuwa da abubuwan da wasu suka gabatar na tunani da zauki da kuma kwarewar da suke da ita; wanda ba za a iya samun hakan ba kuwa in ba tare da karatu ba.
112
3.492651
<translate> Tasiri da sakamakon yunkurin yaki da jahilci da ake yi a wannan kasar shi ne wannan, wato cewa za mu sami damar amfanuwa da abubuwan da wasu suka gabatar na tunani da zauki da kuma kwarewar da suke da ita; wanda ba za a iya samun hakan ba kuwa in ba tare da karatu ba. <en>: The effect of the movement that is carried out in different countries in order to root out illiteracy is to enable people to make use of the collection of other people's thoughts and artistic talents. This is not possible without reading books.
111
6.002994
<translate> I believe one of the worst and most harmful kinds of laziness is the lack of energy to read books. <hau>: A tunani na daya daga cikin mafiya munin ragwantaka shi ne ragwantaka cikin karanta littafi.
46
1.146026
<translate> A tunani na daya daga cikin mafiya munin ragwantaka shi ne ragwantaka cikin karanta littafi. <en>: I believe one of the worst and most harmful kinds of laziness is the lack of energy to read books.
45
2.401197
<translate> And if you do not do anything about this laziness, it will increase. <hau>: Gwargwadon yadda mutum ya share wa wannan ragwantakar fage, gwargwadon yadda za ta ci gaba da karuwa.
43
1.309744
<translate> Gwargwadon yadda mutum ya share wa wannan ragwantakar fage, gwargwadon yadda za ta ci gaba da karuwa. <en>: And if you do not do anything about this laziness, it will increase.
42
2.237479
<translate> Reading books should be promoted in society and this is a duty that should be shouldered by all the organizations which are responsible in this regard, ranging from primary schools to mass media, the IRIB and public relations systems. There should be certain programs to make our children used to close and careful reading since early childhood. <hau>: Wajibi ne a karfafa karatun littafi a cikin al'umma; wannan kuwa wani nauyi ne da ke wuyan dukkanin cibiyoyin da suke da nauyi a wuyansu a wannan fagen; kama daga makarantun firamare - wanda wajibi ne a samar da wani shiri da kuma tsari wanda zai ba wa yaran mu samun al'adar karatu su zamanto matasa masu tunani da kuma bincike - har zuwa ga cibiyoyin sadarwa, zuwa ga hukumar gidan radiyo da talabijin har zuwa ga hanyoyin isar da sakonni daban-daban.
158
5.020685
<translate> Wajibi ne a karfafa karatun littafi a cikin al'umma; wannan kuwa wani nauyi ne da ke wuyan dukkanin cibiyoyin da suke da nauyi a wuyansu a wannan fagen; kama daga makarantun firamare - wanda wajibi ne a samar da wani shiri da kuma tsari wanda zai ba wa yaran mu samun al'adar karatu su zamanto matasa masu tunani da kuma bincike - har zuwa ga cibiyoyin sadarwa, zuwa ga hukumar gidan radiyo da talabijin har zuwa ga hanyoyin isar da sakonni daban-daban. <en>: Reading books should be promoted in society and this is a duty that should be shouldered by all the organizations which are responsible in this regard, ranging from primary schools to mass media, the IRIB and public relations systems. There should be certain programs to make our children used to close and careful reading since early childhood.
157
8.513335
<translate> One of the great and important things that could be done in society is to promote reading books and make it a prevalent reality. <hau>: Daya daga cikin ayyuka masu girma da kuma muhimmanci a cikin al'umma shi ne wajibi ne a gudanar da gagarumin yunkurin fadakarwa dangane da muhimmancin karatu.
56
1.582607
<translate> Daya daga cikin ayyuka masu girma da kuma muhimmanci a cikin al'umma shi ne wajibi ne a gudanar da gagarumin yunkurin fadakarwa dangane da muhimmancin karatu. <en>: One of the great and important things that could be done in society is to promote reading books and make it a prevalent reality.
55
2.946924
<translate> We see today that owners of unimportant products, which have little effect on the lives of people, use various forms of advertisement to promote their products. <hau>: A yau din nan muna ganin yadda ake ta tallen wasu kayayyaki marasa muhimmanci sosai, wadanda ba su da wani tasiri ma cikin rayuwar mutane, masu wadannan kayayyaki suna ta tallensu talle mai ban mamaki, kai tsaye; sannan kuma cibiyoyin sadarwa na al'umma, jaridu da hukumar gidan radiyo da talabijin kuma suna ta yadawa; alhali kuma babu wani wajibci cikin hakan; babu wajibci tattare da hakan; wasu abubuwa ne na gefe kawai a cikin rayuwa; a wasu lokuta su na da amfani amma a wasu lokutan kan ba su da wani amfani, face ma dai cutarwar da ke tattare da su.
155
6.657865
<translate> A yau din nan muna ganin yadda ake ta tallen wasu kayayyaki marasa muhimmanci sosai, wadanda ba su da wani tasiri ma cikin rayuwar mutane, masu wadannan kayayyaki suna ta tallensu talle mai ban mamaki, kai tsaye; sannan kuma cibiyoyin sadarwa na al'umma, jaridu da hukumar gidan radiyo da talabijin kuma suna ta yadawa; alhali kuma babu wani wajibci cikin hakan; babu wajibci tattare da hakan; wasu abubuwa ne na gefe kawai a cikin rayuwa; a wasu lokuta su na da amfani amma a wasu lokutan kan ba su da wani amfani, face ma dai cutarwar da ke tattare da su. <en>: We see today that owners of unimportant products, which have little effect on the lives of people, use various forms of advertisement to promote their products.
154
8.349618
<translate> I would say I am not satisfied with the situation of our society in this regard. <hau>: Ina son sanar da ku cewa lalle ni dai hankali na bai amince da yanayin da kasar mu da al'ummar mu take ciki ba.
45
1.418889
<translate> Ina son sanar da ku cewa lalle ni dai hankali na bai amince da yanayin da kasar mu da al'ummar mu take ciki ba. <en>: I would say I am not satisfied with the situation of our society in this regard.
44
2.346625
<translate> Yes, today the number of books that are published is a lot more than the past. <hau>: Na'am da gaske ne a yau irin littafan da ake samarwa nesa ba kusa ba ya fi irin wadanda ake samar da su a baya; a wasu lokuta ma ninkin ba ninkiya ne ake buga wa, ko kuma yawan da ake bugawa yana da yawan gaske; to amma hakan bai wadatar ba; hakan ya kasa wa wannan kasa ta mu.
90
3.820087
<translate> Na'am da gaske ne a yau irin littafan da ake samarwa nesa ba kusa ba ya fi irin wadanda ake samar da su a baya; a wasu lokuta ma ninkin ba ninkiya ne ake buga wa, ko kuma yawan da ake bugawa yana da yawan gaske; to amma hakan bai wadatar ba; hakan ya kasa wa wannan kasa ta mu. <en>: Yes, today the number of books that are published is a lot more than the past.
89
4.802394
<translate> They should buy books to read, not to decorate their bookshelves and show them off to different people. <hau>: Yana da kyau a sami wani kashi na azo a gani na sayen littafi don karantawa, ba wai don yin ado da su da nuna cewa lalle ni ma ina da littafi ba.
61
1.964616
<translate> Yana da kyau a sami wani kashi na azo a gani na sayen littafi don karantawa, ba wai don yin ado da su da nuna cewa lalle ni ma ina da littafi ba. <en>: They should buy books to read, not to decorate their bookshelves and show them off to different people.
60
3.219787
<translate> Therefore, one point is the issue of reading books in society. <hau>: Wannan shi ne lamari na farko wanda shi ne batun karatu a cikin al'umma.
31
0.873163
<translate> Wannan shi ne lamari na farko wanda shi ne batun karatu a cikin al'umma. <en>: Therefore, one point is the issue of reading books in society.
30
1.582607
<translate> The issue related to libraries is another issue. <hau>: Wani lamarin kuma shi ne batun dakunan karatu.
21
0.545727
<translate> Wani lamarin kuma shi ne batun dakunan karatu. <en>: The issue related to libraries is another issue.
20
1.036881
<translate> Since my youth, I have noticed the role of librarians whenever I went to libraries. <hau>: Ni dai a lokacin samartaka yayin da na ke tafiya dakunan karatu, a fili na kasance ina ganin irin rawar da masu kula da dakunan karatun suke takawa.
53
1.800898
<translate> Ni dai a lokacin samartaka yayin da na ke tafiya dakunan karatu, a fili na kasance ina ganin irin rawar da masu kula da dakunan karatun suke takawa. <en>: Since my youth, I have noticed the role of librarians whenever I went to libraries.
52
2.783206
<translate> I used to go to the library at Imam Ridha's (a.s.) shrine and I used to see what important role the librarians played there. <hau>: Mu kan tafi dakin karatun haramin Imam Ridha (a.s.) mu kan ga irin ayyukan da masu kula da littafa suke yi, irin wahalar da suke sha da kuma irin kishin da suke nunawa.
77
2.346625
<translate> Mu kan tafi dakin karatun haramin Imam Ridha (a.s.) mu kan ga irin ayyukan da masu kula da littafa suke yi, irin wahalar da suke sha da kuma irin kishin da suke nunawa. <en>: I used to go to the library at Imam Ridha's (a.s.) shrine and I used to see what important role the librarians played there.
76
4.09295
<translate> One of the important things is that we should make our minds used to disciplined studying. <hau>: Daya daga cikin ayyuka masu muhimmanci shi ne mu sabar da kwakwalanmu da tsari da kuma karatu da bincike.
45
1.364317
<translate> Daya daga cikin ayyuka masu muhimmanci shi ne mu sabar da kwakwalanmu da tsari da kuma karatu da bincike. <en>: One of the important things is that we should make our minds used to disciplined studying.
44
2.346625