text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> This is what is happening in the world. <hau>: A saboda haka daga karshe dai fidirar mutum din za ta farka; wannan shi ne abin da a halin yanzu kuke ganin yana faruwa a duniya.
41
1.63718
<translate> A saboda haka daga karshe dai fidirar mutum din za ta farka; wannan shi ne abin da a halin yanzu kuke ganin yana faruwa a duniya. <en>: This is what is happening in the world.
40
2.128334
<translate> The western world, which is enslaved by the hegemony of material power, is frustrated today. <hau>: Kasashen yammaci ma wadanda suka fada tarkon ikon abin duniya, su ma dai sun fara damuwa.
45
1.146026
<translate> Kasashen yammaci ma wadanda suka fada tarkon ikon abin duniya, su ma dai sun fara damuwa. <en>: The western world, which is enslaved by the hegemony of material power, is frustrated today.
44
2.346625
<translate> If we Muslims could present Islam appropriately and if we could adjust our behavior according to Islam, the entire world would definitely turn to Islam. The problem is with us. <hau>: Matukar dai mu din nan musulmi muka iya gabatar da Musulunci ga al'ummomin duniya yadda ya ke, matukar muka iya sanya rayuwar mu ta yi daidai da koyarwar Musulunci, to ko shakka babu al'ummomin duniya za su rungumi Musulunci.
80
2.401197
<translate> Matukar dai mu din nan musulmi muka iya gabatar da Musulunci ga al'ummomin duniya yadda ya ke, matukar muka iya sanya rayuwar mu ta yi daidai da koyarwar Musulunci, to ko shakka babu al'ummomin duniya za su rungumi Musulunci. <en>: If we Muslims could present Islam appropriately and if we could adjust our behavior according to Islam, the entire world would definitely turn to Islam. The problem is with us.
79
4.256668
<translate> We are the first people addressed by the Holy Quran and the message of the Holy Prophet (s.w.a.). <hau>: Raunin dai yana tare da mu ne, matsalar tana tattare da mu ne, mu din nan mu ne mutanen farkon da Alkur'ani da kuma wannan sako na Annabi yake magana da su.
65
2.073761
<translate> Raunin dai yana tare da mu ne, matsalar tana tattare da mu ne, mu din nan mu ne mutanen farkon da Alkur'ani da kuma wannan sako na Annabi yake magana da su. <en>: We are the first people addressed by the Holy Quran and the message of the Holy Prophet (s.w.a.).
63
3.383505
<translate> We should reform ourselves. <hau>: A saboda haka wajibi ne mu gyara kan mu.
18
0.600299
<translate> A saboda haka wajibi ne mu gyara kan mu. <en>: We should reform ourselves.
17
0.873163
<translate> We should improve ourselves. Thanks to Islam, nations have awakened today. <hau>: A yau albarkacin Musulunci al'ummomi sun farka; lalle mutum yana iya ganin irin wannan farkawar a duk fadin duniyar musulmi.
41
1.309744
<translate> A yau albarkacin Musulunci al'ummomi sun farka; lalle mutum yana iya ganin irin wannan farkawar a duk fadin duniyar musulmi. <en>: We should improve ourselves. Thanks to Islam, nations have awakened today.
40
2.128334
<translate> The first effect of this awakening is the expression of hatred toward the presence of the arrogant powers in the region. <hau>: Tasirin wannan farkawa na farko shi ne irin kyamar kasantuwar ma'abota girman kai a wannan yankin da al'umma suke nunawa.
54
1.528035
<translate> Tasirin wannan farkawa na farko shi ne irin kyamar kasantuwar ma'abota girman kai a wannan yankin da al'umma suke nunawa. <en>: The first effect of this awakening is the expression of hatred toward the presence of the arrogant powers in the region.
53
2.837779
<translate> The Americans are trying to keep away from the great popular movement which can be seen today in certain Islamic countries. But this is not possible. <hau>: Amurkawa suna ta kokari ta hanyar amfani da siyasa da kafafen farfagandarsu wajen ganin sun karkatar da wannan gagarumin yunkuri na al'umma da a yau ake ganinsa a wasu daga cikin kasashen musulmi; to sai dai hakan ba abu ne mai yiyuwa ba.
80
2.728633
<translate> Amurkawa suna ta kokari ta hanyar amfani da siyasa da kafafen farfagandarsu wajen ganin sun karkatar da wannan gagarumin yunkuri na al'umma da a yau ake ganinsa a wasu daga cikin kasashen musulmi; to sai dai hakan ba abu ne mai yiyuwa ba. <en>: The Americans are trying to keep away from the great popular movement which can be seen today in certain Islamic countries. But this is not possible.
79
4.256668
<translate> It is the hegemony of the arrogant powers that has humiliated the nations of the region. <hau>: Don kuwa wannan yunkurin dai a matakin farko yunkuri ne na adawa da mulkin mallakan ma'abota girman kai a wannan yankin.
49
1.418889
<translate> Don kuwa wannan yunkurin dai a matakin farko yunkuri ne na adawa da mulkin mallakan ma'abota girman kai a wannan yankin. <en>: It is the hegemony of the arrogant powers that has humiliated the nations of the region.
48
2.564915
<translate> It is the machinations and interference of the arrogant powers in the region that have prevented Muslim nations from extending a hand of brotherhood towards each other, from understanding each other, from pooling their resources, from establishing a genuine Islamic Ummah. It is necessary to put an end to this state of affairs. <hau>: Wannan girman kan shi ne abin da ya wulakanta wadannan al'ummomi; shi ne abin da ya sanya al'ummar musulmi yi wa juna kallo-kallo da rashin fahimtar junansu, ya hana su hada karfinsu waje guda da kuma hana kafa al'ummar musulmi da ma'anarta ta hakika; makirce-makirce da tsoma bakin ma'abota girman kan a wannan yankin shi ne ummul aba'isin din dukkanin wadannan abubuwa; don haka wajibi ne a yi maganin hakan.
156
4.966113
<translate> Wannan girman kan shi ne abin da ya wulakanta wadannan al'ummomi; shi ne abin da ya sanya al'ummar musulmi yi wa juna kallo-kallo da rashin fahimtar junansu, ya hana su hada karfinsu waje guda da kuma hana kafa al'ummar musulmi da ma'anarta ta hakika; makirce-makirce da tsoma bakin ma'abota girman kan a wannan yankin shi ne ummul aba'isin din dukkanin wadannan abubuwa; don haka wajibi ne a yi maganin hakan. <en>: It is the machinations and interference of the arrogant powers in the region that have prevented Muslim nations from extending a hand of brotherhood towards each other, from understanding each other, from pooling their resources, from establishing a genuine Islamic Ummah. It is necessary to put an end to this state of affairs.
155
8.40419
<translate> Nations should get rid of the interference and hegemony of the arrogant powers. <hau>: Wajibi ne al'umma su 'yantar da kansu daga iko da tsoma bakin ma'abota girman kai da kuma samun ceto.
45
1.418889
<translate> Wajibi ne al'umma su 'yantar da kansu daga iko da tsoma bakin ma'abota girman kai da kuma samun ceto. <en>: Nations should get rid of the interference and hegemony of the arrogant powers.
44
2.346625
<translate> This is the key to resolving the problems of the region. <hau>: Wannan shi ne mabudin magance matsalolin da wannan yankin yake fuskanta.
29
0.764017
<translate> Wannan shi ne mabudin magance matsalolin da wannan yankin yake fuskanta. <en>: This is the key to resolving the problems of the region.
28
1.473462
<translate> The problems of the regional peoples and movements - governments which have moved away from their people - are due to the presence of the arrogant powers, especially America, in the region. <hau>: Matsalolin mutane da al'ummomi, matsalolin gwamnatoci - wato gwamnatocin da ba sa tare da al'ummominsu - suke fuskanta duk sun samo asali ne sakamakon kasantuwar ma'abota girman kan ne musamman kasar Amurka.
80
2.292052
<translate> Matsalolin mutane da al'ummomi, matsalolin gwamnatoci - wato gwamnatocin da ba sa tare da al'ummominsu - suke fuskanta duk sun samo asali ne sakamakon kasantuwar ma'abota girman kan ne musamman kasar Amurka. <en>: The problems of the regional peoples and movements - governments which have moved away from their people - are due to the presence of the arrogant powers, especially America, in the region.
79
4.256668
<translate> The solution to the problems of the region is that the peoples and governments should wake up to the reality and prevent the great Satan from dominating and interfering in the destiny of their nations. <hau>: Maganin dukkanin wadannan matsaloli da suke fuskantar wannan yankin shi ne cewa al'ummomi su dawo cikin hayacinsu, gwamnatoci ma su dawo cikin hayacinsu; su kawar da babbar shaidaniya (Amurka) gefe da hana ta tsoma baki cikin lamurran al'ummomi.
92
2.783206
<translate> Maganin dukkanin wadannan matsaloli da suke fuskantar wannan yankin shi ne cewa al'ummomi su dawo cikin hayacinsu, gwamnatoci ma su dawo cikin hayacinsu; su kawar da babbar shaidaniya (Amurka) gefe da hana ta tsoma baki cikin lamurran al'ummomi. <en>: The solution to the problems of the region is that the peoples and governments should wake up to the reality and prevent the great Satan from dominating and interfering in the destiny of their nations.
91
4.91154
<translate> America's Middle Eastern policies have turned the peoples of the region against their governments. These policies have created a chasm between the peoples and governments of the region. If the people of a country join their government, no foreign power will be able to dominate that country. <hau>: Siyasar da Amurka ta ke gudanarwa a yankin gabas ta tsakiya ita ce ummul aba'isin din adawar da al'ummomi suke yi da gwamnatocinsu; wannan siyasar ita ce ta haifar da rikici tsakanin al'ummomi da gwamnatoci. Idan har al'ummomi suka zamanto tare da gwamnatocinsu, to babu wani karfin da zai iya samun iko a kan kasashe; (don kuwa) babu wani karfin da zai iya yin fada da al'umma.
136
4.474958
<translate> Siyasar da Amurka ta ke gudanarwa a yankin gabas ta tsakiya ita ce ummul aba'isin din adawar da al'ummomi suke yi da gwamnatocinsu; wannan siyasar ita ce ta haifar da rikici tsakanin al'ummomi da gwamnatoci. Idan har al'ummomi suka zamanto tare da gwamnatocinsu, to babu wani karfin da zai iya samun iko a kan kasashe; (don kuwa) babu wani karfin da zai iya yin fada da al'umma. <en>: America's Middle Eastern policies have turned the peoples of the region against their governments. These policies have created a chasm between the peoples and governments of the region. If the people of a country join their government, no foreign power will be able to dominate that country.
135
7.312737
<translate> What we see today in certain Islamic countries is the presence of the people on the scene. <hau>: Abin da a yau yake faruwa a wasu kasashen musulmi, fitowar al'ummomi da kasantuwarsu a fagen gwagwarmaya ne.
44
1.309744
<translate> Abin da a yau yake faruwa a wasu kasashen musulmi, fitowar al'ummomi da kasantuwarsu a fagen gwagwarmaya ne. <en>: What we see today in certain Islamic countries is the presence of the people on the scene.
43
2.292052
<translate> When the people are present on the scene, the sword of the superpowers becomes blunt. <hau>: A lokacin da al'ummomi suka kasance a fage, to kuwa kaifin takobin masu karfi ya kan dushe ne.
46
1.309744
<translate> A lokacin da al'ummomi suka kasance a fage, to kuwa kaifin takobin masu karfi ya kan dushe ne. <en>: When the people are present on the scene, the sword of the superpowers becomes blunt.
45
2.401197
<translate> Then the superpowers cannot bully the people. The superpowers help their friends and mercenaries dominate the people - bully the people. When the people step into the arena, their governments receive support, providing that their governments join their people. <hau>: Suna dora wadansu mutane wadanda suke na kurkusa da su ne, mutanen da suke a matsayin 'yan korensu a kan sauran mutane, don su dinga tursasa wa mutane. A lokacin da al'ummomi suka shigo cikin fage; to kuwa za su karfafa gadon bayan gwamnatoci matukar dai mutanen suka kasance tare da gwamnatin kenan.
115
3.492651
<translate> Suna dora wadansu mutane wadanda suke na kurkusa da su ne, mutanen da suke a matsayin 'yan korensu a kan sauran mutane, don su dinga tursasa wa mutane. A lokacin da al'ummomi suka shigo cikin fage; to kuwa za su karfafa gadon bayan gwamnatoci matukar dai mutanen suka kasance tare da gwamnatin kenan. <en>: Then the superpowers cannot bully the people. The superpowers help their friends and mercenaries dominate the people - bully the people. When the people step into the arena, their governments receive support, providing that their governments join their people.
114
6.166711
<translate> This is the solution to the problems of this region. <hau>: Wannan shi ne maganin matsalolin da wannan yanki yake fiuskanta.
27
0.764017
<translate> Wannan shi ne maganin matsalolin da wannan yanki yake fiuskanta. <en>: This is the solution to the problems of this region.
26
1.364317
<translate> Today the fake Zionist regime is like a cancerous tumor in the region, a tumor that has plagued the region. <hau>: A yau wannan haramtacciyar gwamnati ta sahyoniyawa ta zamanto tamkar cutar kansa ce ga wannan yankin, ta cutar da wannan yankin.
54
1.473462
<translate> A yau wannan haramtacciyar gwamnati ta sahyoniyawa ta zamanto tamkar cutar kansa ce ga wannan yankin, ta cutar da wannan yankin. <en>: Today the fake Zionist regime is like a cancerous tumor in the region, a tumor that has plagued the region.
53
2.837779
<translate> The arrogant powers have focused all their efforts on safeguarding this cancerous tumor in the region. <hau>: Dukkanin kokarin ma'abota girman kai shi ne tabbatar da wannan cutar kansar a wannan yankin.
43
1.091453
<translate> Dukkanin kokarin ma'abota girman kai shi ne tabbatar da wannan cutar kansar a wannan yankin. <en>: The arrogant powers have focused all their efforts on safeguarding this cancerous tumor in the region.
42
2.237479
<translate> The existence of this cancerous tumor in the region has caused war, discord and wrong policies in the region. <hau>: Kasantuwar wannan cutar kansa a wannan yankin ita ce ummul aba'isin din yaki da sabani da munanan siyasar da ke gudana a yankin.
55
1.63718
<translate> Kasantuwar wannan cutar kansa a wannan yankin ita ce ummul aba'isin din yaki da sabani da munanan siyasar da ke gudana a yankin. <en>: The existence of this cancerous tumor in the region has caused war, discord and wrong policies in the region.
54
2.892351
<translate> They are doing everything in their power in order to safeguard this tumor and preserve their stronghold in the region. Today we are witness to the signs and consequences of these efforts: the reaction of the peoples of the region. When the people awaken, they do not tolerate such conditions. <hau>: Wadannan abubuwa (na tabbatar da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ikon da ma'abota girman kai suke da shi) shi ne abin da a yau din ya haifar da dukkanin wadannan abubuwa da a yau yake faruwa, wato mayar da martanin al'ummomi. A lokacin da al'ummomi suka farka, to kuwa ba za su taba yarda da irin wannan yanayi ba.
127
3.710941
<translate> Wadannan abubuwa (na tabbatar da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ikon da ma'abota girman kai suke da shi) shi ne abin da a yau din ya haifar da dukkanin wadannan abubuwa da a yau yake faruwa, wato mayar da martanin al'ummomi. A lokacin da al'ummomi suka farka, to kuwa ba za su taba yarda da irin wannan yanayi ba. <en>: They are doing everything in their power in order to safeguard this tumor and preserve their stronghold in the region. Today we are witness to the signs and consequences of these efforts: the reaction of the peoples of the region. When the people awaken, they do not tolerate such conditions.
126
6.821583
<translate> I believe that the movements which we see today in certain Islamic countries are the reaction of the peoples to the long-standing humiliation that the arrogant powers have imposed on them. <hau>: Mu dai mun yi imanin cewa yunkurin da a yau yake faruwa a wasu kasashe na musulmi, mayar da martanin al'ummomi da rashin amincewarsu ne ga irin wulakancin da ma'abota girman kai suke yi musu tsawon shekara da shekaru.
84
2.564915
<translate> Mu dai mun yi imanin cewa yunkurin da a yau yake faruwa a wasu kasashe na musulmi, mayar da martanin al'ummomi da rashin amincewarsu ne ga irin wulakancin da ma'abota girman kai suke yi musu tsawon shekara da shekaru. <en>: I believe that the movements which we see today in certain Islamic countries are the reaction of the peoples to the long-standing humiliation that the arrogant powers have imposed on them.
83
4.474959
<translate> Today they have found an opportunity, and they have stepped into the arena. <hau>: A yau dai dama ce ta samu don haka suka shigo fage.
31
0.764017
<translate> A yau dai dama ce ta samu don haka suka shigo fage. <en>: Today they have found an opportunity, and they have stepped into the arena.
30
1.582607
<translate> Religious scholars and political, scientific and academic figures have a very heavy responsibility to shoulder. <hau>: Nauyin da ke wuyan malaman addini, 'yan siyasa, masana da malaman jami'a nauyi ne mai girman gaske.
41
1.200599
<translate> Nauyin da ke wuyan malaman addini, 'yan siyasa, masana da malaman jami'a nauyi ne mai girman gaske. <en>: Religious scholars and political, scientific and academic figures have a very heavy responsibility to shoulder.
40
2.128334
<translate> Today the people of these countries are in need of the guidance of these prominent figures - political figures, scientific figures, academic figures, religious figures. <hau>: A yau dai mutanen wadannan kasashe suna bukatar shiryarwar wadannan masana da fitattun mutane; shin 'yan siyasa ne ko kuma masana na jami'a da addini.
60
1.582607
<translate> A yau dai mutanen wadannan kasashe suna bukatar shiryarwar wadannan masana da fitattun mutane; shin 'yan siyasa ne ko kuma masana na jami'a da addini. <en>: Today the people of these countries are in need of the guidance of these prominent figures - political figures, scientific figures, academic figures, religious figures.
59
3.165215
<translate> They have a heavy responsibility. <hau>: Gagarumin nauyin yake wuyansu shi ne wannan.
20
0.654872
<translate> Gagarumin nauyin yake wuyansu shi ne wannan. <en>: They have a heavy responsibility.
19
0.982308
<translate> They must not let the system of arrogance use the different tools they enjoy and hijack this great popular movement. <hau>: Bai kamata su bari cibiyoyin ma'abota girman su yi amfani da hanyoyi daban-daban da suke da su wajen karkatar da wannan gagarumin yunkuri na al'umma da kuma sace wannan motsi na al'umma ba.
62
2.019189
<translate> Bai kamata su bari cibiyoyin ma'abota girman su yi amfani da hanyoyi daban-daban da suke da su wajen karkatar da wannan gagarumin yunkuri na al'umma da kuma sace wannan motsi na al'umma ba. <en>: They must not let the system of arrogance use the different tools they enjoy and hijack this great popular movement.
61
3.27436
<translate> They must be vigilant. <hau>: Wajibi ne su lura sosai.
17
0.491154
<translate> Wajibi ne su lura sosai. <en>: They must be vigilant.
16
0.81859
<translate> They should guide people towards the goals and ideals which are lofty for all countries. <hau>: Wajibi ne su shiryar da mutane zuwa ga manufofin da kowace kasa take daukansu a matsayin manyan manufofi.
42
1.255171
<translate> Wajibi ne su shiryar da mutane zuwa ga manufofin da kowace kasa take daukansu a matsayin manyan manufofi. <en>: They should guide people towards the goals and ideals which are lofty for all countries.
41
2.182907
<translate> If this happens, the region will have a bright future - the future of the Islamic Ummah will be bright. <hau>: Idan har aka sami hakan, to kuwa makomar wannan yankin za ta zamanto makoma ce mai kyau, makomar al'ummar musulmi za ta zamanto makoma ce mai kyau.
60
1.910043
<translate> Idan har aka sami hakan, to kuwa makomar wannan yankin za ta zamanto makoma ce mai kyau, makomar al'ummar musulmi za ta zamanto makoma ce mai kyau. <en>: If this happens, the region will have a bright future - the future of the Islamic Ummah will be bright.
59
3.165215
<translate> In terms of our strategic position and our natural resources, we Muslims enjoy a very sensitive position in the world. <hau>: Mu dai wata al'umma ce da take da mutane biliyan guda da rabi sannan kuma mu ke a wani waje mai matukar muhimmanci a bangaren dabi'a da albarkatun kasa.
56
1.746325
<translate> Mu dai wata al'umma ce da take da mutane biliyan guda da rabi sannan kuma mu ke a wani waje mai matukar muhimmanci a bangaren dabi'a da albarkatun kasa. <en>: In terms of our strategic position and our natural resources, we Muslims enjoy a very sensitive position in the world.
55
2.946924
<translate> But it is others who are ruling us. It is others who determine our destiny. They make decisions about our oil and our governments. <hau>: To amma duk da haka mun kasance wasu ne suke mulkanmu, wadansu mutane ne suke ayyana mana makomar mu, wadansu mutane ne suke ayyana mana yadda man fetur din mu zai kasance, wadansu mutane ne suke tsara wa gwamnatocin mu yadda za mu yi.
81
2.783206
<translate> To amma duk da haka mun kasance wasu ne suke mulkanmu, wadansu mutane ne suke ayyana mana makomar mu, wadansu mutane ne suke ayyana mana yadda man fetur din mu zai kasance, wadansu mutane ne suke tsara wa gwamnatocin mu yadda za mu yi. <en>: But it is others who are ruling us. It is others who determine our destiny. They make decisions about our oil and our governments.
80
4.311241
<translate> This state of affairs must be transformed, and there is no doubt that it will be so. <hau>: Wajibi ne a sauya wannan yanayi kuma ko shakka babu za a sauya shi; wanda a yau ana iya ganin alamar hakan.
48
1.473462
<translate> Wajibi ne a sauya wannan yanayi kuma ko shakka babu za a sauya shi; wanda a yau ana iya ganin alamar hakan. <en>: This state of affairs must be transformed, and there is no doubt that it will be so.
47
2.510343
<translate> Islam tells its followers: "Muhammad is the Messenger of Allah, and those with him are firm of heart against the unbelievers, compassionate among themselves. You will see them bowing down, prostrating themselves, seeking grace from Allah and pleasure. <hau>: Haka Musulunci ya ke tarbiyyantar da mabiyansa da cewa: "Kuma wadannan da ke tare da shi masu tsanani ne a kan kafirai, masu rahama ne a tsakaninsu, kana ganin su suna masu ruku'i masu sujada, suna neman falala daga Ubangijinsu da yardarSa.
115
3.219787
<translate> Haka Musulunci ya ke tarbiyyantar da mabiyansa da cewa: "Kuma wadannan da ke tare da shi masu tsanani ne a kan kafirai, masu rahama ne a tsakaninsu, kana ganin su suna masu ruku'i masu sujada, suna neman falala daga Ubangijinsu da yardarSa. <en>: Islam tells its followers: "Muhammad is the Messenger of Allah, and those with him are firm of heart against the unbelievers, compassionate among themselves. You will see them bowing down, prostrating themselves, seeking grace from Allah and pleasure.
114
6.166711
<translate> Their marks are in their faces because of the effect of prostration." [The Holy Quran, 48: 29] These are the characteristics of the Islamic Ummah. <hau>: Alamarsu tana a cikin fuskokinsu" (Suratul Fat'h 48:29) wadannan su ne siffofi da alamu na al'ummar musulmi.
65
1.582607
<translate> Alamarsu tana a cikin fuskokinsu" (Suratul Fat'h 48:29) wadannan su ne siffofi da alamu na al'ummar musulmi. <en>: Their marks are in their faces because of the effect of prostration." [The Holy Quran, 48: 29] These are the characteristics of the Islamic Ummah.
64
3.438078
<translate> Reliance on God, remembrance of God, engaging in dhikr, humility before God - these are the signs of the spirituality that members of the Islamic Ummah enjoy. <hau>: Wadannan su ne ababen da ake gani a tattare da su; wato wannan tawakkali, wannan komawa ga Allah, irin wannan tuna Allah da kuma irin wannan kankan da kai din a gaban Allah Madaukakin Sarki.
87
2.401197
<translate> Wadannan su ne ababen da ake gani a tattare da su; wato wannan tawakkali, wannan komawa ga Allah, irin wannan tuna Allah da kuma irin wannan kankan da kai din a gaban Allah Madaukakin Sarki. <en>: Reliance on God, remembrance of God, engaging in dhikr, humility before God - these are the signs of the spirituality that members of the Islamic Ummah enjoy.
86
4.638677
<translate> 0.273482 <hau>: Wannan shi ne siffarsu, a cikin Attaura, kuma siffarsu a cikin Injila, ita ce kamar tsiron shuka wanda ya fitar da reshensa, sa'an nan ya karfafa shi ya yi kauri, sa'an nan ya daidaita a kan kafafunsa (Suratul Fat'h 48:29). That is their description in the Torah and their description in the Gospel - like as sown corn that sends forth its shoot and strengthens it and rises firm upon its stalk, delighting the sowers."
112
5.620985
<translate> Wannan shi ne siffarsu, a cikin Attaura, kuma siffarsu a cikin Injila, ita ce kamar tsiron shuka wanda ya fitar da reshensa, sa'an nan ya karfafa shi ya yi kauri, sa'an nan ya daidaita a kan kafafunsa (Suratul Fat'h 48:29). That is their description in the Torah and their description in the Gospel - like as sown corn that sends forth its shoot and strengthens it and rises firm upon its stalk, delighting the sowers." <en>: 0.273482
110
5.948421
<translate> [The Holy Quran, 48: 29] These are the developmental stages of the Islamic Ummah. <hau>: Wannan shi ne matakai na ci gaban al'ummar musulmi; suna girmama da samun daukaka, da kuma karfafa.
43
1.146026
<translate> Wannan shi ne matakai na ci gaban al'ummar musulmi; suna girmama da samun daukaka, da kuma karfafa. <en>: [The Holy Quran, 48: 29] These are the developmental stages of the Islamic Ummah.
42
2.237479
<translate> It is the hand of divine power that helps human beings grow like this. <hau>: Wannan karfi ne na Ubangiji da yake karfafa irin wadannan mutane.
30
0.709445
<translate> Wannan karfi ne na Ubangiji da yake karfafa irin wadannan mutane. <en>: It is the hand of divine power that helps human beings grow like this.
29
1.528035
<translate> That He may enrage the disbelievers with (the sight of) them. <hau>: Domin (Allah) Ya fusatar da kafirai game da su (Suratul Fat'h 48:29); a lokacin da makiya ma'abota girman kai suka ga irin wannan mutumi musulmi da ya sami tarbiyya ta Musulunci, a fili ya ke cewa za su yi fushi da kuma bakin ciki.
83
3.492651
<translate> Domin (Allah) Ya fusatar da kafirai game da su (Suratul Fat'h 48:29); a lokacin da makiya ma'abota girman kai suka ga irin wannan mutumi musulmi da ya sami tarbiyya ta Musulunci, a fili ya ke cewa za su yi fushi da kuma bakin ciki. <en>: That He may enrage the disbelievers with (the sight of) them.
82
4.420386
<translate> We should reform ourselves. <hau>: Mu gina kan mu.
13
0.327436
<translate> Mu gina kan mu. <en>: We should reform ourselves.
12
0.600299
<translate> We should adjust our life according to the Holy Quran. <hau>: Mu sanya koyarwar Alkur'ani cikin rayuwarmu.
23
0.545727
<translate> Mu sanya koyarwar Alkur'ani cikin rayuwarmu. <en>: We should adjust our life according to the Holy Quran.
22
1.146026
<translate> We should adjust our behavior towards friends, enemies and arrogant powers according to the Quranic plan. <hau>: Mu tsara halaye da alakar mu da abokai da 'yan adawa da ma'abota girman kai ta yi daidai da koyarwa ta Alkur'ani.
49
1.473462
<translate> Mu tsara halaye da alakar mu da abokai da 'yan adawa da ma'abota girman kai ta yi daidai da koyarwa ta Alkur'ani. <en>: We should adjust our behavior towards friends, enemies and arrogant powers according to the Quranic plan.
48
2.564915
<translate> Allah the Exalted has promised that He will reward those who act like this, and this reward will be offered both in this world and in the hereafter. <hau>: Allah Madaukakin Sarki Ya yi alkawarin ba da kyauta ga mutanen da suka yi irin wannan kokari, zai ba su lada.
60
1.364317
<translate> Allah Madaukakin Sarki Ya yi alkawarin ba da kyauta ga mutanen da suka yi irin wannan kokari, zai ba su lada. <en>: Allah the Exalted has promised that He will reward those who act like this, and this reward will be offered both in this world and in the hereafter.
59
3.165215
<translate> And paradise is the reward in the hereafter. <hau>: Wannan ladar kuwa a nan duniya ce haka nan kuma a can lahira ma.
30
0.927735
<translate> Wannan ladar kuwa a nan duniya ce haka nan kuma a can lahira ma. <en>: And paradise is the reward in the hereafter.
29
1.528035
<translate> This is the path that you dear people of Iran are treading. By Allah's favor, you will continue treading this path. <hau>: Wannan hanya ita ce wacce ku din nan mutanen Iran masu girma kuka rika, kuke ci gaba da riko da ita sannan kuma da yardar Allah za ku ci gaba da binta.
65
1.964616
<translate> Wannan hanya ita ce wacce ku din nan mutanen Iran masu girma kuka rika, kuke ci gaba da riko da ita sannan kuma da yardar Allah za ku ci gaba da binta. <en>: This is the path that you dear people of Iran are treading. By Allah's favor, you will continue treading this path.
64
3.438078
<translate> Fortunately we see that today Muslim nations from different parts of the world of Islam are gradually moving towards this path. <hau>: Wannan hanyar kuma ita ce dai wacce a yau abin farin ciki ake ganinta a tsakanin al'ummomin musulmi a bangarori daban-daban na duniya, a hankali a hankali sun kama hanyar isa gare ta.
63
2.019189
<translate> Wannan hanyar kuma ita ce dai wacce a yau abin farin ciki ake ganinta a tsakanin al'ummomin musulmi a bangarori daban-daban na duniya, a hankali a hankali sun kama hanyar isa gare ta. <en>: Fortunately we see that today Muslim nations from different parts of the world of Islam are gradually moving towards this path.
62
3.328933
<translate> Allah the Exalted says: "And the end is for the God-fearing." [The Holy Quran, 7: 128] If we practice fear of God as a principle in our actions, there is no doubt that ultimate victory will belong to the Islamic Ummah. <hau>: Allah Madaukakin Sarki Yana fadin cewa: "Kuma makoma (mai kyau) ta masu takawa ce" (Suratul A'arafi 7:128). Idan har muka sanya wannan tsoron Allah ya zamanto tafarkin aikin mu, to kuwa makoma da sakamako mai kyau n al'ummar musulmi ne.
115
3.219787
<translate> Allah Madaukakin Sarki Yana fadin cewa: "Kuma makoma (mai kyau) ta masu takawa ce" (Suratul A'arafi 7:128). Idan har muka sanya wannan tsoron Allah ya zamanto tafarkin aikin mu, to kuwa makoma da sakamako mai kyau n al'ummar musulmi ne. <en>: Allah the Exalted says: "And the end is for the God-fearing." [The Holy Quran, 7: 128] If we practice fear of God as a principle in our actions, there is no doubt that ultimate victory will belong to the Islamic Ummah.
114
6.166711