text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> I hope Allah the Exalted will enable all Muslim nations and the Islamic Ummah - particularly the elites and influential figures of the Islamic Ummah - to benefit most from the teachings of the Holy Prophet (s.w.a.) and the Holy Quran. <hau>: Nan ba da jimawa ba za a ga faruwar hakan. Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wa dukkanin al'ummar musulmi, musamman ma fitattu da kuma masu tasirin cikin al'ummar dacewar amfanuwa da kasantuwar Annabi da kuma koyarwar Alkur'ani iyakacin yadda za su iya.
113
3.165215
<translate> Nan ba da jimawa ba za a ga faruwar hakan. Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wa dukkanin al'ummar musulmi, musamman ma fitattu da kuma masu tasirin cikin al'ummar dacewar amfanuwa da kasantuwar Annabi da kuma koyarwar Alkur'ani iyakacin yadda za su iya. <en>: I hope Allah the Exalted will enable all Muslim nations and the Islamic Ummah - particularly the elites and influential figures of the Islamic Ummah - to benefit most from the teachings of the Holy Prophet (s.w.a.) and the Holy Quran.
112
6.057566
<translate> I pray to Allah the Exalted to bestow His bountiful blessings on our magnanimous Imam who opened up this path in front of us and on our dear martyrs who sacrificed their lives on this path. <hau>: Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya saukar da rahamarsa maras iyaka ga Imamin mu mai girma wanda ya bude mana wannan hanyar da kuma shahidai masu girma wadanda suka sadaukar da rayukansu a bisa wannan tafarkin.
94
2.401197
<translate> Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya saukar da rahamarsa maras iyaka ga Imamin mu mai girma wanda ya bude mana wannan hanyar da kuma shahidai masu girma wadanda suka sadaukar da rayukansu a bisa wannan tafarkin. <en>: I pray to Allah the Exalted to bestow His bountiful blessings on our magnanimous Imam who opened up this path in front of us and on our dear martyrs who sacrificed their lives on this path.
93
5.020685
<translate> Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution issued a message praising the Iranian nation for their massive presence in the Bahman 22nd rallies. <hau>: Sakon Jagora Ga Al'ummar Iran Bayan Jerin Gwanon Ranar Nasarar Juyi
48
0.873163
<translate> Sakon Jagora Ga Al'ummar Iran Bayan Jerin Gwanon Ranar Nasarar Juyi <en>: Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution issued a message praising the Iranian nation for their massive presence in the Bahman 22nd rallies.
47
2.510343
<translate> The following is an excerpt of the message: <hau>: Abin da ke biye fassarar sakon da Jagoran ya fitar ne:
26
0.654872
<translate> Abin da ke biye fassarar sakon da Jagoran ya fitar ne: <en>: The following is an excerpt of the message:
24
1.255171
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> I wholeheartedly thank God who manifested His hand of power through your faith, determination, and insight and proved the power and dynamism of the Islamic Republic - which is rooted in the faith and confidence of this ancient nation - to its enemies more than ever before on the 31st anniversary of the Revolution. <hau>: Sannan kuma godiya daga tsakar zuciya ga Allah Madaukakin Sarki wanda Ya nuna irin karfinsa cikin azama da imani da basirarku, sannan kuma (a lokacin da ake gudanar da bukukuwan) shekaru talatin da daya da samar da Jamhuriyar Musulunci kun tabbata da irin karfi da daukakar wannan tsari wanda ya ginu bisa imani da dogaro da kai na wannan al'umma mai tsohon tarihi yake da shi a kan makiya sama da shekarun baya.
150
4.693249
<translate> Sannan kuma godiya daga tsakar zuciya ga Allah Madaukakin Sarki wanda Ya nuna irin karfinsa cikin azama da imani da basirarku, sannan kuma (a lokacin da ake gudanar da bukukuwan) shekaru talatin da daya da samar da Jamhuriyar Musulunci kun tabbata da irin karfi da daukakar wannan tsari wanda ya ginu bisa imani da dogaro da kai na wannan al'umma mai tsohon tarihi yake da shi a kan makiya sama da shekarun baya. <en>: I wholeheartedly thank God who manifested His hand of power through your faith, determination, and insight and proved the power and dynamism of the Islamic Republic - which is rooted in the faith and confidence of this ancient nation - to its enemies more than ever before on the 31st anniversary of the Revolution.
149
8.076755
<translate> Is thirty years of trial and error not enough to awaken the arrogant and bullying powers and prove to them the futility of their efforts to dominate Islamic Iran? <hau>: Ashe shekaru talatin da daya na gwaji da kura-kuran wasu gwamnatocin ma'abota girman kai da son amfani da karfi bai isa ya sanya su farkarwa daga barcin gafalar da suke ciki ba da kuma fahimtar da su dangane da aikin baban giwan da suke yi na neman mallake kasar Musulunci ta Iran ba?
100
3.547223
<translate> Ashe shekaru talatin da daya na gwaji da kura-kuran wasu gwamnatocin ma'abota girman kai da son amfani da karfi bai isa ya sanya su farkarwa daga barcin gafalar da suke ciki ba da kuma fahimtar da su dangane da aikin baban giwan da suke yi na neman mallake kasar Musulunci ta Iran ba? <en>: Is thirty years of trial and error not enough to awaken the arrogant and bullying powers and prove to them the futility of their efforts to dominate Islamic Iran?
99
5.348121
<translate> Is the presence of millions of enthusiastic and insightful people in the ceremonies marking the 31st anniversary of the Revolution not enough to awaken the ill-wishers and deceived people inside the country who sometimes hypocritically claim to support the people? Is this not enough to show them the wish and path of the nation which is the path of pure Islam and our magnanimous Imam? <hau>: Ashe fitowar miliyoyin mutane ma'abota basira da kumaji a yayin bukin tunawa da shekaru talatin da daya na nasarar juyin juya halin Musulunci bai isa masu kiyayya (da tsarin Musulunci) da kuma wadanda aka yaudara na cikin gida wadanda a wasu lokuta cikin riya suke magana dangane da 'al'umma' su dawo cikin hayacinsu da kuma nuna masu hanya da kuma bukatar mutane wadda ita ce dai wannan madaidaicin tafarki na tsarkakakken Musulunci na Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da Alayensa da kuma tafarkin Imam (Khumaini) mai girma ba?
202
6.54872
<translate> Ashe fitowar miliyoyin mutane ma'abota basira da kumaji a yayin bukin tunawa da shekaru talatin da daya na nasarar juyin juya halin Musulunci bai isa masu kiyayya (da tsarin Musulunci) da kuma wadanda aka yaudara na cikin gida wadanda a wasu lokuta cikin riya suke magana dangane da 'al'umma' su dawo cikin hayacinsu da kuma nuna masu hanya da kuma bukatar mutane wadda ita ce dai wannan madaidaicin tafarki na tsarkakakken Musulunci na Annabi Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da Alayensa da kuma tafarkin Imam (Khumaini) mai girma ba? <en>: Is the presence of millions of enthusiastic and insightful people in the ceremonies marking the 31st anniversary of the Revolution not enough to awaken the ill-wishers and deceived people inside the country who sometimes hypocritically claim to support the people? Is this not enough to show them the wish and path of the nation which is the path of pure Islam and our magnanimous Imam?
201
10.859961
<translate> The friends and enemies of the Iranian nation should know that this nation has found its path and will remove all obstacles on its way to reach the peaks of success and prosperity by relying on God and their God-given power. <hau>: Ya kamata masoya da makiya al'ummar Iran su san cewa wannan al'umma (ta Iran) ta fahimci tafarkin da take kai sannan kuma ta kuduri aniyarta sannan kuma ta hanyar dogaro da Allah da kuma karfin da Allah Ya ba ta za ta ci gaba da bin wannan tafarkin na isa ga kololuwan ci gaba da sa'ada, sannan kuma za ta kawar da duk wata cikas da ke kan wannan tafarki.
128
4.474958
<translate> Ya kamata masoya da makiya al'ummar Iran su san cewa wannan al'umma (ta Iran) ta fahimci tafarkin da take kai sannan kuma ta kuduri aniyarta sannan kuma ta hanyar dogaro da Allah da kuma karfin da Allah Ya ba ta za ta ci gaba da bin wannan tafarkin na isa ga kololuwan ci gaba da sa'ada, sannan kuma za ta kawar da duk wata cikas da ke kan wannan tafarki. <en>: The friends and enemies of the Iranian nation should know that this nation has found its path and will remove all obstacles on its way to reach the peaks of success and prosperity by relying on God and their God-given power.
127
6.876155
<translate> May God bestow His assistance and success on this nation, and I hope this nation will benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for him). <hau>: Muna rokon Allah taimako da dacewa ta Ubangiji ga wannan al'umma sannan kuma addu'oin mai girma Bakiyatullah, rayukanmu su zamanto fansa a gare shi, su zamanto garkuwarsu.
79
2.128334
<translate> Muna rokon Allah taimako da dacewa ta Ubangiji ga wannan al'umma sannan kuma addu'oin mai girma Bakiyatullah, rayukanmu su zamanto fansa a gare shi, su zamanto garkuwarsu. <en>: May God bestow His assistance and success on this nation, and I hope this nation will benefit from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for him).
78
4.202096
<translate> Sayyid Ali Khamenei <hau>: Sayyid Ali Khamene'i,
13
0.327436
<translate> Sayyid Ali Khamene'i, <en>: Sayyid Ali Khamenei
11
0.545727
<translate> Leader’s Norouz Message - Khamenei.ir The following is the full text of the message issued on March 20, 2013 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on the occasion of Norouz. <hau>: Shimfida: Abin da ke biye fassarar sakon sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1392 da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar ne a yau din nan 20 ga watan Maris, 2013 don taya al'ummar Iran da sauran al'ummomin da suke gudanar da wannan bikin na Norouz (sabuwar shekara) murna:
120
3.87466
<translate> Shimfida: Abin da ke biye fassarar sakon sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1392 da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar ne a yau din nan 20 ga watan Maris, 2013 don taya al'ummar Iran da sauran al'ummomin da suke gudanar da wannan bikin na Norouz (sabuwar shekara) murna: <en>: Leader’s Norouz Message - Khamenei.ir The following is the full text of the message issued on March 20, 2013 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on the occasion of Norouz.
119
6.439575
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> O Conqueror of hearts and sight, O Planner of night and day, <hau>: Ya Mai sassauya zukata da idanuwa, Ya Mai jujjuya dare da rana, Ya Mai sauya karfi da yanayi, Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi.
56
2.019189
<translate> Ya Mai sassauya zukata da idanuwa, Ya Mai jujjuya dare da rana, Ya Mai sauya karfi da yanayi, Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi. <en>: O Conqueror of hearts and sight, O Planner of night and day,
55
2.946924
<translate> Dear God, Your greetings be upon Your beloved, the mistress of all women in the world, Fatima bint Muhammad, Allah's greetings be upon him and his household. <hau>: Ya Ubangiji Allah, ka yi salati ga Abar kaunarka Shugabar matar duniya Fatima bint Muhammad, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da Alayensa.
74
1.964616
<translate> Ya Ubangiji Allah, ka yi salati ga Abar kaunarka Shugabar matar duniya Fatima bint Muhammad, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da Alayensa. <en>: Dear God, Your greetings be upon Your beloved, the mistress of all women in the world, Fatima bint Muhammad, Allah's greetings be upon him and his household.
73
3.929232
<translate> Dear God, Your blessings be upon her, her father, her husband and her children. <hau>: Ya Allah ka yi dadin tsira a gar eta ga mahaifinta da mijinta da 'ya'yanta.
38
0.927735
<translate> Ya Allah ka yi dadin tsira a gar eta ga mahaifinta da mijinta da 'ya'yanta. <en>: Dear God, Your blessings be upon her, her father, her husband and her children.
37
1.964616
<translate> Dear God, bestow on him, on his descendents, on his followers, on his people, on his special ones, on all those who obey him, on his enemies and on all people of the world what You brighten up his eyes with and what You make his heart happy with. <hau>: Ya Ubangiji Allah, Ka zamanto majibinci, garkuwa, shugaba, mataimaki, mai shiryarwa da kuma nuna hanya ga Waliyinka, Al-Hujjat dan Al-Hasan, tsira da amincinka su tabbata a gare shi da kuma iyayensa, a wannan lokacin da kuma dukkanin lokuta har ka tabbatar da shi doron kasarka yana mai maka biyayya da kuma tabbatar da shi na tsawon lokaci. Ya Ubangiji Allah! O Allah, be, for Your representative, the Hujjat (proof), son of al-Hasan, Your blessings be on him and his forefathers, in this hour and in every hour, a guardian, a protector, a leader, a helper, a proof, and a watchful eye until you make him reside on the earth, in obedience (to You), and cause him to live in it for a long time. 0.316219 4.txt 1757-Leader-s-Norouz-Message.txt Ka ba shi abubuwan da idanuwansa za su haskaka da su sannan kuma zuciyarsa za ta ji dadinsu cikin kansa da zuriyarsa da ‘yan Shi'ansa da wadanda suke karkashinsa, na kurkusa da shi da kuma dukkanin mabiyansa da kuma dukkanin mutanen duniya.
316
7.531028
<translate> Ya Ubangiji Allah, Ka zamanto majibinci, garkuwa, shugaba, mataimaki, mai shiryarwa da kuma nuna hanya ga Waliyinka, Al-Hujjat dan Al-Hasan, tsira da amincinka su tabbata a gare shi da kuma iyayensa, a wannan lokacin da kuma dukkanin lokuta har ka tabbatar da shi doron kasarka yana mai maka biyayya da kuma tabbatar da shi na tsawon lokaci. Ya Ubangiji Allah! O Allah, be, for Your representative, the Hujjat (proof), son of al-Hasan, Your blessings be on him and his forefathers, in this hour and in every hour, a guardian, a protector, a leader, a helper, a proof, and a watchful eye until you make him reside on the earth, in obedience (to You), and cause him to live in it for a long time. 0.316219 4.txt 1757-Leader-s-Norouz-Message.txt Ka ba shi abubuwan da idanuwansa za su haskaka da su sannan kuma zuciyarsa za ta ji dadinsu cikin kansa da zuriyarsa da ‘yan Shi'ansa da wadanda suke karkashinsa, na kurkusa da shi da kuma dukkanin mabiyansa da kuma dukkanin mutanen duniya. <en>: Dear God, bestow on him, on his descendents, on his followers, on his people, on his special ones, on all those who obey him, on his enemies and on all people of the world what You brighten up his eyes with and what You make his heart happy with.
315
10.859961
<translate> I would like to offer my congratulations to all my esteemed fellow countrymen throughout Iran, to all Iranians who are in different parts of the world and to all nations that celebrate Norouz, particularly our honorable war veterans, the families of our martyrs, our disabled war veterans and their families and all those who are making efforts to serve the Islamic system and our dear country. <hau>: Ina taya dukkanin 'yan'uwanmu masu girma a duk fadin kasar nan, da kuma dukkanin Iraniyawa da suke fadin duniya, da kuma dukkanin al'ummomin da suke girmama (idin) Norouz, musamman dakaru masu sadaukarwa, iyalan shahidai da sojojin da suka sami raunuka, da kuma dukkanin mutanen wadanda suke hidima a kan tafarkin ci gaban wannan tsari da kuma wannan kasa ta mu mai girma, murnar wannan idin.
165
4.584104
<translate> Ina taya dukkanin 'yan'uwanmu masu girma a duk fadin kasar nan, da kuma dukkanin Iraniyawa da suke fadin duniya, da kuma dukkanin al'ummomin da suke girmama (idin) Norouz, musamman dakaru masu sadaukarwa, iyalan shahidai da sojojin da suka sami raunuka, da kuma dukkanin mutanen wadanda suke hidima a kan tafarkin ci gaban wannan tsari da kuma wannan kasa ta mu mai girma, murnar wannan idin. <en>: I would like to offer my congratulations to all my esteemed fellow countrymen throughout Iran, to all Iranians who are in different parts of the world and to all nations that celebrate Norouz, particularly our honorable war veterans, the families of our martyrs, our disabled war veterans and their families and all those who are making efforts to serve the Islamic system and our dear country.
164
8.895345
<translate> I hope that Allah the Exalted makes this day and this new year's day a source of happiness, prosperity and joy for our nation and for all Muslims in the world. I hope that Allah the Exalted makes us successful in carrying out our responsibilities. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya wannan rana da wannan farkon shekarar ta zama abar faranta rai da nishadi ga al'ummarmu da kuma dukkanin musulman duniya, sannan kuma ya ba mu dacewa wajen sauke nauyin da ke wuyanmu.
102
2.619488
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya wannan rana da wannan farkon shekarar ta zama abar faranta rai da nishadi ga al'ummarmu da kuma dukkanin musulman duniya, sannan kuma ya ba mu dacewa wajen sauke nauyin da ke wuyanmu. <en>: I hope that Allah the Exalted makes this day and this new year's day a source of happiness, prosperity and joy for our nation and for all Muslims in the world. I hope that Allah the Exalted makes us successful in carrying out our responsibilities.
101
5.457267
<translate> My honorable fellow countrymen should pay attention that the days for commemorating the martyrdom of Hazrat Fatima are in the middle of the Norouz holidays and it is necessary for all of us to value and respect these days. <hau>: Ina kiran al'ummarmu masu girma da su lura da cewa ranakun shahadar Fatima al-Zahra (a.s) sun fado cikin tsakiyar ranakun idin nan, don haka kiyayewa da kuma girmama wadannan ranaku wani lamari ne da ya zamanto wajibi a kan dukkaninmu.
105
3.05607
<translate> Ina kiran al'ummarmu masu girma da su lura da cewa ranakun shahadar Fatima al-Zahra (a.s) sun fado cikin tsakiyar ranakun idin nan, don haka kiyayewa da kuma girmama wadannan ranaku wani lamari ne da ya zamanto wajibi a kan dukkaninmu. <en>: My honorable fellow countrymen should pay attention that the days for commemorating the martyrdom of Hazrat Fatima are in the middle of the Norouz holidays and it is necessary for all of us to value and respect these days.
104
5.620985
<translate> The moment a new year starts is in fact the interval between an end and a beginning: the end of one year and the beginning of a new year. <hau>: Lokacin sauyi da shigowar sabuwar shekara, a hakikanin gaskiya, wani kan iyaka ne tsakanin karshen wani waje da kuma mafarin wani waje; wato karshen shekarar da ta gabata da kuma mafarin sabuwar shekara.
74
2.237479
<translate> Lokacin sauyi da shigowar sabuwar shekara, a hakikanin gaskiya, wani kan iyaka ne tsakanin karshen wani waje da kuma mafarin wani waje; wato karshen shekarar da ta gabata da kuma mafarin sabuwar shekara. <en>: The moment a new year starts is in fact the interval between an end and a beginning: the end of one year and the beginning of a new year.
73
3.929232
<translate> Of course, we should mainly focus on what lies ahead. <hau>: Tabbas wajibi ne mu ba da himma kan abubuwan da ke gabanmu.
29
0.81859
<translate> Tabbas wajibi ne mu ba da himma kan abubuwan da ke gabanmu. <en>: Of course, we should mainly focus on what lies ahead.
28
1.473462
<translate> We should look at the new year and we should make plans and prepare ourselves for it. <hau>: Mu kalli sabuwar shekara, don mu shiryar da kanmu da kuma yin tsare-tsaren da suka dace.
39
1.036881
<translate> Mu kalli sabuwar shekara, don mu shiryar da kanmu da kuma yin tsare-tsaren da suka dace. <en>: We should look at the new year and we should make plans and prepare ourselves for it.
38
2.019189
<translate> However, looking back on the path that we have followed will also be beneficial for us so that we see what we have done, how we have moved forward and what results our work has produced, and we should learn lessons from it and gain experience. <hau>: Duk da cewa duba baya da kuma abin da muka yi a baya zai kasance mai amfani a gare mu, don mu ga me muka yi, ya ya yunkurinmu ya kasance, mene ne sakamakon abubuwan da muka yi, sannan kuma mu dau darasi daga cikinsu.
104
2.837779
<translate> Duk da cewa duba baya da kuma abin da muka yi a baya zai kasance mai amfani a gare mu, don mu ga me muka yi, ya ya yunkurinmu ya kasance, mene ne sakamakon abubuwan da muka yi, sannan kuma mu dau darasi daga cikinsu. <en>: However, looking back on the path that we have followed will also be beneficial for us so that we see what we have done, how we have moved forward and what results our work has produced, and we should learn lessons from it and gain experience.
103
5.566412
<translate> Life is full of twists and turns, full of ups and downs. What is important is that we should climb out of the depths and try to reach the peaks. <hau>: Tsawon tarihi haka rayuwar dan'adam ta kasance; tana da kwane-kwane da kuma fadi tashi; abin da ke da muhimmanci shi ne mu yi kokari ficewa daga wadannan tuddan masu matsaloli, sannan mu isar da kanmu zuwa ga kololuwa ta ci gaba.
92
2.946924
<translate> Tsawon tarihi haka rayuwar dan'adam ta kasance; tana da kwane-kwane da kuma fadi tashi; abin da ke da muhimmanci shi ne mu yi kokari ficewa daga wadannan tuddan masu matsaloli, sannan mu isar da kanmu zuwa ga kololuwa ta ci gaba. <en>: Life is full of twists and turns, full of ups and downs. What is important is that we should climb out of the depths and try to reach the peaks.
91
4.91154
<translate> As far as our confrontation with the arrogant powers of the world is concerned, what was obvious about the year 1391 was the harshness of the enemies towards the Iranian nation and the Islamic Republic. <hau>: Abin da ya fito fili a shekara ta 1391 a fagen fadarmu da duniyar ma'abota girman kai shi ne kara kaimi da matsin lambar makiya a kan al'ummar Iran da kuma tsarin Jamhuriyar Musulunci.
83
2.237479
<translate> Abin da ya fito fili a shekara ta 1391 a fagen fadarmu da duniyar ma'abota girman kai shi ne kara kaimi da matsin lambar makiya a kan al'ummar Iran da kuma tsarin Jamhuriyar Musulunci. <en>: As far as our confrontation with the arrogant powers of the world is concerned, what was obvious about the year 1391 was the harshness of the enemies towards the Iranian nation and the Islamic Republic.
82
4.420386
<translate> Of course, on the surface of the issue, the enemies were harsh, but below the surface was the experience of the Iranian nation and its victory in different arenas. <hau>: Koda yake zahirin lamarin, shi ne tsanantawar makiyar; amma badinin lamarin shi ne kwarewa da nasarorin da al'ummar Iran suka samu a fagage daban-daban.
71
1.910043
<translate> Koda yake zahirin lamarin, shi ne tsanantawar makiyar; amma badinin lamarin shi ne kwarewa da nasarorin da al'ummar Iran suka samu a fagage daban-daban. <en>: Of course, on the surface of the issue, the enemies were harsh, but below the surface was the experience of the Iranian nation and its victory in different arenas.
70
3.765514
<translate> Our enemies had targeted different areas, mainly economic and political. <hau>: Makiyanmu sun yi kokarin cutar da bangarori daban-daban na kasar nan; bangaren da suka fi ba shi muhimmanci shi ne bangaren tattalin arziki da siyasa.
44
1.63718
<translate> Makiyanmu sun yi kokarin cutar da bangarori daban-daban na kasar nan; bangaren da suka fi ba shi muhimmanci shi ne bangaren tattalin arziki da siyasa. <en>: Our enemies had targeted different areas, mainly economic and political.
43
2.292052
<translate> On the economic front, they announced and reiterated that they wanted to cripple the Iranian nation through sanctions. <hau>: A fagen tattalin arziki, a fili suke fadin cewa suna son su gurguntar da al'ummar Iran ne ta hanyar wadannan takunkumi (da suke sanyawa).
55
1.63718
<translate> A fagen tattalin arziki, a fili suke fadin cewa suna son su gurguntar da al'ummar Iran ne ta hanyar wadannan takunkumi (da suke sanyawa). <en>: On the economic front, they announced and reiterated that they wanted to cripple the Iranian nation through sanctions.
54
2.892351
<translate> However, they failed to cripple the Iranian nation and by Allah's favor and grace, we achieved a lot of progress in different areas, which has been or will be explained to our dear people in detail. And God willing, I will also briefly discuss certain things in my speech on the first day of Farvardin. <hau>: To amma sun gaza wajen gurguntar da al'ummar Iran, don kuwa cikin yarda da kuma taimakon Ubangiji mun sami nasarori a bangarori daban-daban; wanda an yi wa al'ummar Iran karin bayani kansu, sannan kuma a nan gaba ma za a yi musu; ni ma idan har ina raye, a jawabin da zan yi a ranar daya ga watan Farbardin (gobe kenan), zan yi ishara da wadannan abubuwa a jumlatance.
153
4.693249
<translate> To amma sun gaza wajen gurguntar da al'ummar Iran, don kuwa cikin yarda da kuma taimakon Ubangiji mun sami nasarori a bangarori daban-daban; wanda an yi wa al'ummar Iran karin bayani kansu, sannan kuma a nan gaba ma za a yi musu; ni ma idan har ina raye, a jawabin da zan yi a ranar daya ga watan Farbardin (gobe kenan), zan yi ishara da wadannan abubuwa a jumlatance. <en>: However, they failed to cripple the Iranian nation and by Allah's favor and grace, we achieved a lot of progress in different areas, which has been or will be explained to our dear people in detail. And God willing, I will also briefly discuss certain things in my speech on the first day of Farvardin.
152
8.240472
<translate> In particular, there were certain flaws inside the country. There were certain cases of negligence and laxity which aided the enemy in his plans. But on the whole, the general movement of the Islamic system and the people was a progressive movement and by Allah's favor, we will see the outcomes of this national experience in the future. <hau>: Tabbas a fagen tattalin arziki an matsa wa mutane lamba, an haifar musu da matsaloli; musamman ma da yake wasu matsalolin daga cikin gida ne; an nuna gazawa da rikon sakainar kashi ga wasu batutuwa a cikin gida wanda hakan ya taimakawa makiya cimma manufar da suka tsara; to amma a yanayi na gaba daya, yunkurin da jami'an gwamnati da kuma jama'a suka yi, wani yunkuri ne zuwa ga ci gaba, wanda cikin yardar Allah a nan gaba za a ga sakamakon wannan yunkuri da aka yi.
171
5.402694
<translate> Tabbas a fagen tattalin arziki an matsa wa mutane lamba, an haifar musu da matsaloli; musamman ma da yake wasu matsalolin daga cikin gida ne; an nuna gazawa da rikon sakainar kashi ga wasu batutuwa a cikin gida wanda hakan ya taimakawa makiya cimma manufar da suka tsara; to amma a yanayi na gaba daya, yunkurin da jami'an gwamnati da kuma jama'a suka yi, wani yunkuri ne zuwa ga ci gaba, wanda cikin yardar Allah a nan gaba za a ga sakamakon wannan yunkuri da aka yi. <en>: In particular, there were certain flaws inside the country. There were certain cases of negligence and laxity which aided the enemy in his plans. But on the whole, the general movement of the Islamic system and the people was a progressive movement and by Allah's favor, we will see the outcomes of this national experience in the future.
170
9.22278
<translate> On the political front, on the one hand they tried to isolate the Iranian nation and on the other hand they tried to throw the Iranian nation into indecision and uncertainty. <hau>: A fagen siyasa ma, a bangare guda makiya sun ba da himma ne wajen sun mai da al'ummar Iran saniyar ware, a bangare guda kuma su sanya al'ummar Iran cikin shakku da kokwanto; su raunana irin himmar da suke da ita.
89
2.783206
<translate> A fagen siyasa ma, a bangare guda makiya sun ba da himma ne wajen sun mai da al'ummar Iran saniyar ware, a bangare guda kuma su sanya al'ummar Iran cikin shakku da kokwanto; su raunana irin himmar da suke da ita. <en>: On the political front, on the one hand they tried to isolate the Iranian nation and on the other hand they tried to throw the Iranian nation into indecision and uncertainty.
88
4.747822
<translate> What happened in reality was the exact opposite. Regarding their efforts to isolate the Iranian nation, not only did they fail to restrain our rational international policies, but also events such as the summit of the Non-Aligned Movement were held in Tehran and a large number of leaders and government officials from different countries throughout the world attended the summit. <hau>: A fagen kokarin mai da al'ummar Iran saniyar ware, ba ma wai kawai sun gaza wajen takaita irin siyasarmu ta kasa da kasa da kuma wannan yankin ba ne, face ma dai mun sami nasarar gudanar da tarurruka irin su taron shugabannin kungiyar 'yan ba ruwanmu ta duniya inda shugabani da manyan jami'an kasashe da yawan gaske suka zo nan Tehran sannan kuma akasin abin da makiyanmu suke so ne ya faru.
154
4.529531
<translate> A fagen kokarin mai da al'ummar Iran saniyar ware, ba ma wai kawai sun gaza wajen takaita irin siyasarmu ta kasa da kasa da kuma wannan yankin ba ne, face ma dai mun sami nasarar gudanar da tarurruka irin su taron shugabannin kungiyar 'yan ba ruwanmu ta duniya inda shugabani da manyan jami'an kasashe da yawan gaske suka zo nan Tehran sannan kuma akasin abin da makiyanmu suke so ne ya faru. <en>: What happened in reality was the exact opposite. Regarding their efforts to isolate the Iranian nation, not only did they fail to restrain our rational international policies, but also events such as the summit of the Non-Aligned Movement were held in Tehran and a large number of leaders and government officials from different countries throughout the world attended the summit.
153
8.295045
<translate> This led to the opposite of what our enemies wanted and showed that not only is the Islamic Republic not isolated but that people of the world hold the Islamic Republic, Islamic Iran and the honorable Iranian nation in high regard. <hau>: Wato ba wai kawai ba a kaurace wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ne, face dai duniya tana ganin Jamhuriyar Musulunci da kuma kasar Musulunci ta Iran da idon girmamawa ne.
81
1.910043
<translate> Wato ba wai kawai ba a kaurace wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ne, face dai duniya tana ganin Jamhuriyar Musulunci da kuma kasar Musulunci ta Iran da idon girmamawa ne. <en>: This led to the opposite of what our enemies wanted and showed that not only is the Islamic Republic not isolated but that people of the world hold the Islamic Republic, Islamic Iran and the honorable Iranian nation in high regard.
80
4.311241
<translate> Regarding domestic issues, whenever our dear people had the opportunity to express their feelings - mainly on the 22nd of Bahman of 1391 - they exhibited whatever enthusiasm and epic presence that was necessary and they were present on the scene in larger numbers and with more enthusiasm than the previous years. <hau>: A fagen batutuwa na cikin gida kuwa, al'ummarmu masu girma a duk wajen da aka sami dama sannan da kuma bukatar a bayyanar da irin so da kaunar da ake da ita ta taso - a mafi yawan lokuta a ranar 22 ga watan Bahman na shekarar 1391 - lalle sun bayyanar da kansu da kuma shigowa cikin fage; ta yadda irin fitowar da suka yi ta fi ta shekarun da suka gabata yawa.
140
4.420386
<translate> A fagen batutuwa na cikin gida kuwa, al'ummarmu masu girma a duk wajen da aka sami dama sannan da kuma bukatar a bayyanar da irin so da kaunar da ake da ita ta taso - a mafi yawan lokuta a ranar 22 ga watan Bahman na shekarar 1391 - lalle sun bayyanar da kansu da kuma shigowa cikin fage; ta yadda irin fitowar da suka yi ta fi ta shekarun da suka gabata yawa. <en>: Regarding domestic issues, whenever our dear people had the opportunity to express their feelings - mainly on the 22nd of Bahman of 1391 - they exhibited whatever enthusiasm and epic presence that was necessary and they were present on the scene in larger numbers and with more enthusiasm than the previous years.
139
7.531028
<translate> Another example was the presence of the people of North Khorasan in the thick of the sanctions, which was an example that showed the conditions and spirits of the Iranian people and their attitude towards the Islamic system and the officials who are serving them. <hau>: Wani misalin kuma shi ne irin fitowar da mutanen lardin Khorasan ta arewa suka yi (don tarbar jagoran a lokacin da ya kai ziyara can) duk kuwa da wannan takunkumin da aka sanya inda suka bayyanar da irin so da kaunar da suke yi wa wannan tsari na Musulunci da kuma jami'an gwamnati da kuma masu yi musu hidima.
117
3.601796
<translate> Wani misalin kuma shi ne irin fitowar da mutanen lardin Khorasan ta arewa suka yi (don tarbar jagoran a lokacin da ya kai ziyara can) duk kuwa da wannan takunkumin da aka sanya inda suka bayyanar da irin so da kaunar da suke yi wa wannan tsari na Musulunci da kuma jami'an gwamnati da kuma masu yi musu hidima. <en>: Another example was the presence of the people of North Khorasan in the thick of the sanctions, which was an example that showed the conditions and spirits of the Iranian people and their attitude towards the Islamic system and the officials who are serving them.
116
6.275857
<translate> Thankfully, great things were done throughout the year, including scientific endeavors, the work relating to infrastructure and the strenuous efforts by the people and government officials. <hau>: Alhamdu lillahi, tsawon wannan shekarar an gudanar da ayyuka masu girma; an gudanar da ayyuka daban-daban a fagen ilimi, gina kasa, mutane da kuma al'umma sun yunkura ainun.
75
2.128334
<translate> Alhamdu lillahi, tsawon wannan shekarar an gudanar da ayyuka masu girma; an gudanar da ayyuka daban-daban a fagen ilimi, gina kasa, mutane da kuma al'umma sun yunkura ainun. <en>: Thankfully, great things were done throughout the year, including scientific endeavors, the work relating to infrastructure and the strenuous efforts by the people and government officials.
74
3.983804
<translate> The ground has been prepared for progressive movement and for - God willing - explosive progress, in economic and political areas as well as in other crucial areas. <hau>: Cikin yardar Allah an samar da hanyoyin ci gaba; shin a fagen tattalin arziki ne ko kuma a fagen siyasa, haka nan a sauran bangarori na rayuwa.
63
1.691753
<translate> Cikin yardar Allah an samar da hanyoyin ci gaba; shin a fagen tattalin arziki ne ko kuma a fagen siyasa, haka nan a sauran bangarori na rayuwa. <en>: The ground has been prepared for progressive movement and for - God willing - explosive progress, in economic and political areas as well as in other crucial areas.
62
3.328933
<translate> According to the outlook that has been delineated for us by Allah's favor and thanks to the determination our faithful people, the year 1392 will be the year of progress, dynamism and experience for the Iranian nation, not in the sense that the enmity of the enemies will decrease, rather in the sense that the Iranian people will be more prepared and their presence will be more effective. <hau>: Sakamakon taimako na Ubangiji da kuma himmar al'ummar musulmi (ta Iran) an share fagen fata mai kyau cikin shekara ta 1392, cikin yardar Allah za ta zamanto shekara ce ta ci gaba da yunkuri da kuma samun kwarewa.
128
2.510343
<translate> Sakamakon taimako na Ubangiji da kuma himmar al'ummar musulmi (ta Iran) an share fagen fata mai kyau cikin shekara ta 1392, cikin yardar Allah za ta zamanto shekara ce ta ci gaba da yunkuri da kuma samun kwarewa. <en>: According to the outlook that has been delineated for us by Allah's favor and thanks to the determination our faithful people, the year 1392 will be the year of progress, dynamism and experience for the Iranian nation, not in the sense that the enmity of the enemies will decrease, rather in the sense that the Iranian people will be more prepared and their presence will be more effective.
127
6.876155
<translate> Of course, what lies ahead for us in the year 1392 will be in the two important areas of politics and economics. <hau>: Tabbas abin da ke gabanmu a shekara ta 1392, lalle a mafi yawan bangarori zai zamanto ne a fagen tattalin arziki da siyasa.
56
1.582607
<translate> Tabbas abin da ke gabanmu a shekara ta 1392, lalle a mafi yawan bangarori zai zamanto ne a fagen tattalin arziki da siyasa. <en>: Of course, what lies ahead for us in the year 1392 will be in the two important areas of politics and economics.
55
2.946924
<translate> On the economic front, it is necessary to pay attention to domestic production, just as had been stressed in last year's slogan. <hau>: A fagen tattalin arziki wajibi ne a kara himma kan abubuwan da ake samarwa a cikin gida, kamar yadda hakan ya kasance shi ne taken shekarar da ta gabata.
59
1.746325
<translate> A fagen tattalin arziki wajibi ne a kara himma kan abubuwan da ake samarwa a cikin gida, kamar yadda hakan ya kasance shi ne taken shekarar da ta gabata. <en>: On the economic front, it is necessary to pay attention to domestic production, just as had been stressed in last year's slogan.
58
3.110642
<translate> Of course, certain things were done, but promoting domestic production and supporting Iranian labor and capital is a long-term issue: it cannot reach the desired outcome in one year. <hau>: Tabbas an gudanar da ayyuka masu yawa; to amma karfafa samar da abubuwan da ake samarwa a cikin gida da kuma aiki tukuru da kuma goyon bayan ayyukan 'yan gida, wani shiri ne na tsawon lokaci; ba za a iya cimma shi cikin shekara guda ba.
86
2.783206
<translate> Tabbas an gudanar da ayyuka masu yawa; to amma karfafa samar da abubuwan da ake samarwa a cikin gida da kuma aiki tukuru da kuma goyon bayan ayyukan 'yan gida, wani shiri ne na tsawon lokaci; ba za a iya cimma shi cikin shekara guda ba. <en>: Of course, certain things were done, but promoting domestic production and supporting Iranian labor and capital is a long-term issue: it cannot reach the desired outcome in one year.
85
4.584104
<translate> Fortunately, in the second half of the year 1391, the policies for domestic production were ratified and announced for implementation. That is to say, the ground work was laid for this work. And on the basis of these policies, the Majlis and the executive branch can make plans, start a good movement and hopefully move forward with firm determination and continued efforts. <hau>: Abin farin cikin shi ne cewa a watanni shida na karshe na shekarar bara (1391) an amince da dokar karfafa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida sannan kuma an sanar da ita - wato a hakikanin gaskiya an share wannan hanyar - wanda a bisa wannan dokar majalisa da gwamnati za su iya tsara ayyuka, su fara wani yunkuri mai kyau sannan kuma cikin yardar Allah ta hanyar himma da aiki tukuru a samu ci gaba.
159
4.529531
<translate> Abin farin cikin shi ne cewa a watanni shida na karshe na shekarar bara (1391) an amince da dokar karfafa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida sannan kuma an sanar da ita - wato a hakikanin gaskiya an share wannan hanyar - wanda a bisa wannan dokar majalisa da gwamnati za su iya tsara ayyuka, su fara wani yunkuri mai kyau sannan kuma cikin yardar Allah ta hanyar himma da aiki tukuru a samu ci gaba. <en>: Fortunately, in the second half of the year 1391, the policies for domestic production were ratified and announced for implementation. That is to say, the ground work was laid for this work. And on the basis of these policies, the Majlis and the executive branch can make plans, start a good movement and hopefully move forward with firm determination and continued efforts.
158
8.567908
<translate> Regarding political issues, the great event of the year 1392 is the presidential elections, which will in fact determine the executive and political destiny of the country - and in a sense, the general destiny of the country - for the next four years. <hau>: A fagen lamurran siyasa, babban aikin da ake da shi a wannan shekarar ta 1392 shi ne zaben shugaban kasa da za a gudanar; wanda a hakikanin gaskiya shi ne zai tsara irin siyasar gudanar da kasar nan cikin shekaru hudu masu zuwa.
103
2.674061
<translate> A fagen lamurran siyasa, babban aikin da ake da shi a wannan shekarar ta 1392 shi ne zaben shugaban kasa da za a gudanar; wanda a hakikanin gaskiya shi ne zai tsara irin siyasar gudanar da kasar nan cikin shekaru hudu masu zuwa. <en>: Regarding political issues, the great event of the year 1392 is the presidential elections, which will in fact determine the executive and political destiny of the country - and in a sense, the general destiny of the country - for the next four years.
102
5.511839
<translate> God willing, the people will manage to build a good future for themselves and their country through their presence in this arena. <hau>: Mutane ta hanyar shigowarsu wannan fagen, insha Allahu, za su sami damar ciyar da kasar nan da kuma kansu gaba.
53
1.473462
<translate> Mutane ta hanyar shigowarsu wannan fagen, insha Allahu, za su sami damar ciyar da kasar nan da kuma kansu gaba. <en>: God willing, the people will manage to build a good future for themselves and their country through their presence in this arena.
52
2.783206
<translate> Of course, it is necessary for the people to have a jihad-like presence both in the economic arena and in the political arena. <hau>: Tabbas wajibi ne mutane su ba da himma da kuma aiki tukuru ba kama hannun yaro a fagen tattalin arziki, haka nan a fagen siyasa.
56
1.528035
<translate> Tabbas wajibi ne mutane su ba da himma da kuma aiki tukuru ba kama hannun yaro a fagen tattalin arziki, haka nan a fagen siyasa. <en>: Of course, it is necessary for the people to have a jihad-like presence both in the economic arena and in the political arena.
55
2.946924
<translate> It is necessary to step into the arenas with a heart full of hope and enthusiasm and to try to reach the goals with epic moves. <hau>: Wajibi ne a shigo wannan fage cikin kumaji da azama, da gagarumar himma da kuma kyakkyawan fata, haka nan kuma da zuciyar da take cike da kyakkyawan fata da nishadi don a sami cimma manufofin da aka sa a gaba.
78
2.619488
<translate> Wajibi ne a shigo wannan fage cikin kumaji da azama, da gagarumar himma da kuma kyakkyawan fata, haka nan kuma da zuciyar da take cike da kyakkyawan fata da nishadi don a sami cimma manufofin da aka sa a gaba. <en>: It is necessary to step into the arenas with a heart full of hope and enthusiasm and to try to reach the goals with epic moves.
77
4.147522
<translate> With this outlook, I name the year 1392 "The Year of Political and Economic Valor" and I hope that by Allah's grace, our dear people and our caring government officials will give rise to an economic as well as a political epic. <hau>: A saboda haka na sanya wa wannan shekara ta 1392 sunan "Shekarar Yunkuri Na Siyasa Da Karfafa Tattalin Arziki", sannan kuma muna fatan cikin yardar Allah, al'ummarmu masu girma da kuma jami'an gwamnati masu kishi, za su sami nasarar cimma manufar wannan yunkuri da hobbasa ta tattalin arziki da kuma siyasa.
116
3.601796
<translate> A saboda haka na sanya wa wannan shekara ta 1392 sunan "Shekarar Yunkuri Na Siyasa Da Karfafa Tattalin Arziki", sannan kuma muna fatan cikin yardar Allah, al'ummarmu masu girma da kuma jami'an gwamnati masu kishi, za su sami nasarar cimma manufar wannan yunkuri da hobbasa ta tattalin arziki da kuma siyasa. <en>: With this outlook, I name the year 1392 "The Year of Political and Economic Valor" and I hope that by Allah's grace, our dear people and our caring government officials will give rise to an economic as well as a political epic.
115
6.221284
<translate> With the hope of receiving divine attentions and benefiting from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake), and saluting the immaculate soul of our magnanimous Imam and the souls of our honorable martyrs, <hau>: Da fatan samun kulawa ta Ubangiji Madaukakin Sarki da kuma addu'oin mai girma Imam Mahdi (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi) sannan kuma gaisuwa da sallama ga ruhin marigayi Imam Kumaini da shahidai madaukaka.
108
2.674061
<translate> Da fatan samun kulawa ta Ubangiji Madaukakin Sarki da kuma addu'oin mai girma Imam Mahdi (rayukanmu su zamanto fansa a gare shi) sannan kuma gaisuwa da sallama ga ruhin marigayi Imam Kumaini da shahidai madaukaka. <en>: With the hope of receiving divine attentions and benefiting from the prayers of the Imam of the Age (may our souls be sacrificed for his sake), and saluting the immaculate soul of our magnanimous Imam and the souls of our honorable martyrs,
107
5.784702
<translate> Leader’s Speech to Foreign Seminarians in Qom - Khamenei.ir The following is the full text of the speech delivered by Ayatollah Khamenei on October 25, 2010 to foreign seminarians in Qom. <hau>: Shimfida: A safiyar ranar litinin (25-10-2010) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban dalibai 'yan kasashen waje da suke karatu a makarantar hauzar Kum. Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran ya yi musu ne:
104
3.056069
<translate> Shimfida: A safiyar ranar litinin (25-10-2010) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban dalibai 'yan kasashen waje da suke karatu a makarantar hauzar Kum. Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran ya yi musu ne: <en>: Leader’s Speech to Foreign Seminarians in Qom - Khamenei.ir The following is the full text of the speech delivered by Ayatollah Khamenei on October 25, 2010 to foreign seminarians in Qom.
103
5.566412