text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> The man asked, "How can your command be revived?" <hau>: Wanda ya ruwaito wannan hadisin yana cewa: "Sai na ce masa ya ya za a raya al'amarin na ku?
38
1.255171
<translate> Wanda ya ruwaito wannan hadisin yana cewa: "Sai na ce masa ya ya za a raya al'amarin na ku? <en>: The man asked, "How can your command be revived?"
36
1.910043
<translate> He answered, "By learning our knowledge and teaching it to people." <hau>: Sai ya ce: "Ya koyi iliminmu sannan kuma ya sanar da mutane".
33
0.873163
<translate> Sai ya ce: "Ya koyi iliminmu sannan kuma ya sanar da mutane". <en>: He answered, "By learning our knowledge and teaching it to people."
31
1.63718
<translate> Then he said, "If people know the virtues of our words, they will obey us." <hau>: Saboda idan mutane suka san maganganunmu, lalle za su bi mu
37
0.764017
<translate> Saboda idan mutane suka san maganganunmu, lalle za su bi mu <en>: Then he said, "If people know the virtues of our words, they will obey us."
35
1.855471
<translate> There is no need to become angry and complain about this and that. It is enough to learn the teachings of the Holy Prophet's (s.w.a.) household appropriately and transfer them to other people. These monotheistic teachings, these teachings about the nature of man, these teachings that encompass different issues of human life are by themselves attractive. <hau>: Wajen yada ilimin Ahlulbaiti, babu wata bukatar ku buga wannan kofa da wancan kofar; babu wata bukata ta aikata munanan halaye da nuna rashin amincewa kan wannan da wancan; ku tsaya wajen neman ilimin Ahlulbaiti kawai ya wadatar sannan kuma ku sanar da sauran mutane abin da kuka koya din. Wadannan ilmummuka na tauhidi, wadannan ilmummuka na sanin dan'adam, irin wadannan ilimummuka da suka shafi rayuwar bil'adama, shi kansa lamari ne mai jan hankali, lamari ne da ke jan zukata, lamari ne da ke sanya mutum a kan tafarkin Imamai.
190
6.330429
<translate> Wajen yada ilimin Ahlulbaiti, babu wata bukatar ku buga wannan kofa da wancan kofar; babu wata bukata ta aikata munanan halaye da nuna rashin amincewa kan wannan da wancan; ku tsaya wajen neman ilimin Ahlulbaiti kawai ya wadatar sannan kuma ku sanar da sauran mutane abin da kuka koya din. Wadannan ilmummuka na tauhidi, wadannan ilmummuka na sanin dan'adam, irin wadannan ilimummuka da suka shafi rayuwar bil'adama, shi kansa lamari ne mai jan hankali, lamari ne da ke jan zukata, lamari ne da ke sanya mutum a kan tafarkin Imamai. <en>: There is no need to become angry and complain about this and that. It is enough to learn the teachings of the Holy Prophet's (s.w.a.) household appropriately and transfer them to other people. These monotheistic teachings, these teachings about the nature of man, these teachings that encompass different issues of human life are by themselves attractive.
189
10.259662
<translate> There is a great opportunity for you here. <hau>: To wannan waje (makarantar hauza ta Kum) wata dama ce mai girma a gare ku.
33
1.200599
<translate> To wannan waje (makarantar hauza ta Kum) wata dama ce mai girma a gare ku. <en>: There is a great opportunity for you here.
32
1.691753
<translate> You have gathered here from different countries. <hau>: (Ku din nan) mutane ne da kuka fito daga kabilu daban-daban, daga kasashe daban-daban, kuka taru a nan.
34
1.309744
<translate> (Ku din nan) mutane ne da kuka fito daga kabilu daban-daban, daga kasashe daban-daban, kuka taru a nan. <en>: You have gathered here from different countries.
33
1.746325
<translate> Here each of you has the opportunity to become familiar with your Muslim brothers and their indigenous culture. <hau>: Kowane guda daga cikinku yana da wannan dama ta ku hadu da 'ya'uwanku musulmi da samun masaniya kan al'adunsu.
47
1.418889
<translate> Kowane guda daga cikinku yana da wannan dama ta ku hadu da 'ya'uwanku musulmi da samun masaniya kan al'adunsu. <en>: Here each of you has the opportunity to become familiar with your Muslim brothers and their indigenous culture.
46
2.45577
<translate> Those from Europe can communicate with people from East Asia. <hau>: Daga wannan wajen za ku iya kulla tun daga nahiyar turai har zuwa Asiya.
29
0.873163
<translate> Daga wannan wajen za ku iya kulla tun daga nahiyar turai har zuwa Asiya. <en>: Those from Europe can communicate with people from East Asia.
28
1.473462
<translate> Those from Africa can communicate with people from Middle Eastern countries. <hau>: Ku din nan kuna iya kulla alaka daga nahiyar Afirka har zuwa kasashen yankin gabas ta tsakiya.
33
1.036881
<translate> Ku din nan kuna iya kulla alaka daga nahiyar Afirka har zuwa kasashen yankin gabas ta tsakiya. <en>: Those from Africa can communicate with people from Middle Eastern countries.
32
1.691753
<translate> Get to know each other. <hau>: Ku yi kokari wajen sanin junanku.
17
0.491154
<translate> Ku yi kokari wajen sanin junanku. <en>: Get to know each other.
16
0.81859
<translate> Try to become familiar with each other's culture, wishes and ideals. <hau>: Ku fahimci irin al'adun juna da irin fatan da kuke da shi da manyan manufofinku; ta haka za a iya samar da wata al'umma guda.
44
1.582607
<translate> Ku fahimci irin al'adun juna da irin fatan da kuke da shi da manyan manufofinku; ta haka za a iya samar da wata al'umma guda. <en>: Try to become familiar with each other's culture, wishes and ideals.
43
2.292052
<translate> This is a very great opportunity, which you cannot find somewhere else. <hau>: Ko shakka babu wannan wata gagarumar dama ce a gare ku. Ba za ku sami irin wannan dama a wani waje na daban ba.
43
1.473462
<translate> Ko shakka babu wannan wata gagarumar dama ce a gare ku. Ba za ku sami irin wannan dama a wani waje na daban ba. <en>: This is a very great opportunity, which you cannot find somewhere else.
42
2.237479
<translate> An international center has been formed here for Islamic scholarship. <hau>: Wata cibiya ta kasa da kasa ta Musulunci ce aka kafa ta a wannan wajen.
31
0.982308
<translate> Wata cibiya ta kasa da kasa ta Musulunci ce aka kafa ta a wannan wajen. <en>: An international center has been formed here for Islamic scholarship.
30
1.582607
<translate> When you gather in a place and become familiar with each other, an international society is formed for Islamic scholarship. <hau>: Za ku iya kafa wata cibiya na kasa da kasa a wannan wajen ta hanyar zama da junanku waje guda, ku dinga numfashi tare da kuma sanin junanku.
58
1.855471
<translate> Za ku iya kafa wata cibiya na kasa da kasa a wannan wajen ta hanyar zama da junanku waje guda, ku dinga numfashi tare da kuma sanin junanku. <en>: When you gather in a place and become familiar with each other, an international society is formed for Islamic scholarship.
57
3.056069
<translate> Make the best of this opportunity. <hau>: Lalle ku yi kokarin amfanuwa da kyau da wannan damar.
23
0.764017
<translate> Lalle ku yi kokarin amfanuwa da kyau da wannan damar. <en>: Make the best of this opportunity.
22
1.146026
<translate> You are young. <hau>: Ku din nan matasa ne.
13
0.382009
<translate> Ku din nan matasa ne. <en>: You are young.
12
0.600299
<translate> The greatest asset that a youth has is his pure and enlightened heart. <hau>: Mafi girman jarin matashi shi ne wannan zuciya mai tsarki da yake da ita.
34
0.873163
<translate> Mafi girman jarin matashi shi ne wannan zuciya mai tsarki da yake da ita. <en>: The greatest asset that a youth has is his pure and enlightened heart.
33
1.746325
<translate> My dear ones, make the best of this enlightened heart. <hau>: Ya ku abin kauna ta! Ku yi kokarin amfanuwa da wannan zuciya mai haske.
35
1.036881
<translate> Ya ku abin kauna ta! Ku yi kokarin amfanuwa da wannan zuciya mai haske. <en>: My dear ones, make the best of this enlightened heart.
34
1.800898
<translate> Strengthen your relationship with Allah the Exalted. <hau>: Ku karfafa alakarku da Allah Madaukakin Sarki.
25
0.600299
<translate> Ku karfafa alakarku da Allah Madaukakin Sarki. <en>: Strengthen your relationship with Allah the Exalted.
24
1.255171
<translate> If a youth who is prepared can bring his heart closer to Allah the Exalted through humility, dhikr, solemn prayer and reliance on God, the situation will be the best of the best. <hau>: Idan har matashin da yake da irin wannan shiri ya sami damar sanar da zuciyarsa Ubangiji ta hanyar kaskantar da kai da zikiri da tawassuli, to hakan zai zamanto "haske bisa ga haske" a gare shi.
96
2.619488
<translate> Idan har matashin da yake da irin wannan shiri ya sami damar sanar da zuciyarsa Ubangiji ta hanyar kaskantar da kai da zikiri da tawassuli, to hakan zai zamanto "haske bisa ga haske" a gare shi. <en>: If a youth who is prepared can bring his heart closer to Allah the Exalted through humility, dhikr, solemn prayer and reliance on God, the situation will be the best of the best.
95
5.129831
<translate> The light of divine knowledge will shine on your hearts. <hau>: Hasken masaniyar Ubangiji zai haskaka zukatanku.
25
0.654872
<translate> Hasken masaniyar Ubangiji zai haskaka zukatanku. <en>: The light of divine knowledge will shine on your hearts.
24
1.255171
<translate> Avoiding sins, developing a close relationship with God and appreciating daily prayers are among the priorities. <hau>: Nesantar zunubi, debe kewa da Ubangiji da girmama salla suna daga cikin lamurra masu muhimmanci.
43
1.091453
<translate> Nesantar zunubi, debe kewa da Ubangiji da girmama salla suna daga cikin lamurra masu muhimmanci. <en>: Avoiding sins, developing a close relationship with God and appreciating daily prayers are among the priorities.
42
2.237479
<translate> Daily prayers are one of the greatest blessings of God. <hau>: Daya daga cikin manyan ni'imomin Ubangiji ita ce salla.
27
0.709445
<translate> Daya daga cikin manyan ni'imomin Ubangiji ita ce salla. <en>: Daily prayers are one of the greatest blessings of God.
26
1.364317
<translate> They give us the opportunity every day to ask Him for help, to say that we need Him and to strengthen our devotion through supplication and expressing our dependence on Him. <hau>: Salla tana samar da wannan dama ta cewa wajibi ne a kowace rana mu gana da Ubangijinmu, mu yi magana da Allah Madaukakin Sarki, ku nemi taimako daga wajensa, ku gabatar da bukatarku cikin wannan kaskantar da kai.
88
2.783206
<translate> Salla tana samar da wannan dama ta cewa wajibi ne a kowace rana mu gana da Ubangijinmu, mu yi magana da Allah Madaukakin Sarki, ku nemi taimako daga wajensa, ku gabatar da bukatarku cikin wannan kaskantar da kai. <en>: They give us the opportunity every day to ask Him for help, to say that we need Him and to strengthen our devotion through supplication and expressing our dependence on Him.
87
4.69325
<translate> Religious luminaries have always attached a lot of importance to daily prayers. <hau>: Manyan bayin Allah da suka gabata su kan ba wa salla gagarumin muhimmanci.
31
0.81859
<translate> Manyan bayin Allah da suka gabata su kan ba wa salla gagarumin muhimmanci. <en>: Religious luminaries have always attached a lot of importance to daily prayers.
30
1.582607
<translate> No, daily prayers provide us with a great opportunity, and it is necessary to make use of them. <hau>: Lamarin ba shi ne kawai mu sauke wani nauyi da ke wuyanmu ba; a'a, wata dama ce mai girma wacce wajibi ne a amfana da ita.
53
1.63718
<translate> Lamarin ba shi ne kawai mu sauke wani nauyi da ke wuyanmu ba; a'a, wata dama ce mai girma wacce wajibi ne a amfana da ita. <en>: No, daily prayers provide us with a great opportunity, and it is necessary to make use of them.
52
2.783206
<translate> According to a narration, daily prayers are like a spring in your home in which you bathe five times a day. <hau>: Ana fadin cewa salla tamkar idon ruwa ne da ke gidanku, wanda a kowace rana kuke wanka a cikinsa sau biyar.
52
1.364317
<translate> Ana fadin cewa salla tamkar idon ruwa ne da ke gidanku, wanda a kowace rana kuke wanka a cikinsa sau biyar. <en>: According to a narration, daily prayers are like a spring in your home in which you bathe five times a day.
51
2.728633
<translate> This bathing can have permanent effects on young hearts. <hau>: Irin wannan wankan yana iya yin tasiri mai dawwama cikin zukatan matashi.
29
0.927735
<translate> Irin wannan wankan yana iya yin tasiri mai dawwama cikin zukatan matashi. <en>: This bathing can have permanent effects on young hearts.
28
1.473462
<translate> It is through purity and piety that we can receive effective and incisive language from Allah the Exalted as a gift. <hau>: Lalle ta hanyar tsarki da takawa mutum ya kan iya samun kyautar magana mai tasiri cikin zukatan mutane daga wajen Allah Madaukakin Sarki.
55
1.418889
<translate> Lalle ta hanyar tsarki da takawa mutum ya kan iya samun kyautar magana mai tasiri cikin zukatan mutane daga wajen Allah Madaukakin Sarki. <en>: It is through purity and piety that we can receive effective and incisive language from Allah the Exalted as a gift.
54
2.892351
<translate> Our magnanimous Imam's spirituality, his pure nature, his relationship with God and the tears he shed in prayer in the middle of the night were one reason why a single word by our Imam had amazing effects on the general atmosphere of the country in difficult times and in all conditions. <hau>: Wani dalilin kuma da ya sanya magana guda ta Imam take yin irin wannan gagarumin tasiri mai ban mamaki a wannan kasar (musamman) a lokacin da ake cikin wata gagarumar matsala shi ne kusacin da Allah da yake da shi da kuma irin hawayen da yake zubarwa a tsakar dare.
119
3.165215
<translate> Wani dalilin kuma da ya sanya magana guda ta Imam take yin irin wannan gagarumin tasiri mai ban mamaki a wannan kasar (musamman) a lokacin da ake cikin wata gagarumar matsala shi ne kusacin da Allah da yake da shi da kuma irin hawayen da yake zubarwa a tsakar dare. <en>: Our magnanimous Imam's spirituality, his pure nature, his relationship with God and the tears he shed in prayer in the middle of the night were one reason why a single word by our Imam had amazing effects on the general atmosphere of the country in difficult times and in all conditions.
118
6.385002
<translate> When the Imam was alive, his son - the Late Hajj Sayyid Ahmad - told me, "When the Imam gets up [to pray] in the middle of the night, he cries so much that ordinary tissues cannot wipe his tears. He has to wipe his tears with a towel." <hau>: Dan Imam - marigayi Hajj Sayyid Ahmad - tun ma lokacin Imam yana raye ya taba gaya min cewa: A tsakar dare a lokacin da Imam ya ke tashi, ya kan yi ta kuka ta yadda hatta wannan dan hankacif din nan da ake share hannu da shi ya kan kasa wajen share hawayen da ke zuba masa, har sai ya yi amfani da tawul wajen share hawayensa; ku duba irin wannan hawaye da yake zubarwa.
150
4.856967
<translate> Dan Imam - marigayi Hajj Sayyid Ahmad - tun ma lokacin Imam yana raye ya taba gaya min cewa: A tsakar dare a lokacin da Imam ya ke tashi, ya kan yi ta kuka ta yadda hatta wannan dan hankacif din nan da ake share hannu da shi ya kan kasa wajen share hawayen da ke zuba masa, har sai ya yi amfani da tawul wajen share hawayensa; ku duba irin wannan hawaye da yake zubarwa. <en>: When the Imam was alive, his son - the Late Hajj Sayyid Ahmad - told me, "When the Imam gets up [to pray] in the middle of the night, he cries so much that ordinary tissues cannot wipe his tears. He has to wipe his tears with a towel."
148
8.022182
<translate> That man of steel was not shaken by the flood of harms and events that were enough to shake a nation. The power and awe of global powers were hollow to that man. But before the greatness of God, he used to shed tears like that when praying and asking God for help. <hau>: Ku duba ku ga wannan mutumin wanda abubuwan da suke faruwa cikin rayuwa wadanda suke girgiza wata al'umma amma ko da wasa ba sa girgiza shi. Wannan mutumin da irin girma da iko masu karfi na duniya ba su da wani tasiri a gare shi, amma shi ne wannan mutumin da a gaban girma ta Ubangiji a lokaci da yake addu'a da neman gafara ya ke zubar da irin wannan hawayen.
137
4.147522
<translate> Ku duba ku ga wannan mutumin wanda abubuwan da suke faruwa cikin rayuwa wadanda suke girgiza wata al'umma amma ko da wasa ba sa girgiza shi. Wannan mutumin da irin girma da iko masu karfi na duniya ba su da wani tasiri a gare shi, amma shi ne wannan mutumin da a gaban girma ta Ubangiji a lokaci da yake addu'a da neman gafara ya ke zubar da irin wannan hawayen. <en>: That man of steel was not shaken by the flood of harms and events that were enough to shake a nation. The power and awe of global powers were hollow to that man. But before the greatness of God, he used to shed tears like that when praying and asking God for help.
136
7.36731
<translate> I would like to reiterate that I am very satisfied to have met you dear people. <hau>: Ina sake sanar da ku cewa lalle ina cikin farin ciki a yau din nan saboda samun damar ganawa da ku.
44
1.255171
<translate> Ina sake sanar da ku cewa lalle ina cikin farin ciki a yau din nan saboda samun damar ganawa da ku. <en>: I would like to reiterate that I am very satisfied to have met you dear people.
43
2.292052
<translate> I deem it necessary to express my sincere gratitude to Mr. A'rafi, the officials in charge of "Jame'at al-Mustafa", the instructors and all those who played a role in this great movement. <hau>: Lalle wajibi ne in mika godiya ta ga mai girma Sheikh A'arafi (shugaban jami'ar al-Mustafa ta Kum) da sauran jami'an 'Jami'ar Al-Mustafa' da sauran malamai da sauran mutanen da suke da hannu cikin gudanar da wannan gagarumin aiki.
102
2.892351
<translate> Lalle wajibi ne in mika godiya ta ga mai girma Sheikh A'arafi (shugaban jami'ar al-Mustafa ta Kum) da sauran jami'an 'Jami'ar Al-Mustafa' da sauran malamai da sauran mutanen da suke da hannu cikin gudanar da wannan gagarumin aiki. <en>: I deem it necessary to express my sincere gratitude to Mr. A'rafi, the officials in charge of "Jame'at al-Mustafa", the instructors and all those who played a role in this great movement.
101
5.457267
<translate> I hope Allah the Exalted will bestow His grace and blessings on all of them, all of you and all those who made a contribution. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin sarki da ya sanya su, ya sanya ku da dukkanin wadanda suka taimaka cikin tausayi da kuma kulawarsa. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu.
75
2.292052
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin sarki da ya sanya su, ya sanya ku da dukkanin wadanda suka taimaka cikin tausayi da kuma kulawarsa. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu. <en>: I hope Allah the Exalted will bestow His grace and blessings on all of them, all of you and all those who made a contribution.
74
3.983804
<translate> Leader’s Speech to Students - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Daliban Jami'a
26
0.654872
<translate> Jawabin Jagora Yayin Ganawa Da Daliban Jami'a <en>: Leader’s Speech to Students - Khamenei.ir
24
1.255171
<translate> The following is the full text of the speech delivered on August 10, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Republic in a meeting with university students in Tehran. <hau>: Shimfida: A ranar laraba 10, Augustan 2011 wacce ta yi daidai da ranar 9 ga watan Ramalana mai alfarma ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban daliban da suka fito daga jami'oi daban-daban na kasar Iran da jami'ansu. Abin da ke tafe fassarar jawabin da Jagoran ya yi musu ne:
109
3.874659
<translate> Shimfida: A ranar laraba 10, Augustan 2011 wacce ta yi daidai da ranar 9 ga watan Ramalana mai alfarma ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban daliban da suka fito daga jami'oi daban-daban na kasar Iran da jami'ansu. Abin da ke tafe fassarar jawabin da Jagoran ya yi musu ne: <en>: The following is the full text of the speech delivered on August 10, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Republic in a meeting with university students in Tehran.
108
5.839276
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> I am thankful to Allah the Exalted from the bottom of my heart who gave me another opportunity in the month of Ramadan to be in the company of you dear, motivated and dynamic youth and to listen to your comments for a few hours. <hau>: Ina gode wa Allah Madaukakin Sarki da Ya sake ba ni damar zama cikin ku matasa masu girma, ma'abota nishadi da kumajin aiki a wannan rana na watan Ramalana don sauraren abubuwan da za ku fadi.
96
2.45577
<translate> Ina gode wa Allah Madaukakin Sarki da Ya sake ba ni damar zama cikin ku matasa masu girma, ma'abota nishadi da kumajin aiki a wannan rana na watan Ramalana don sauraren abubuwan da za ku fadi. <en>: I am thankful to Allah the Exalted from the bottom of my heart who gave me another opportunity in the month of Ramadan to be in the company of you dear, motivated and dynamic youth and to listen to your comments for a few hours.
95
5.129831
<translate> The points which were raised in this meeting by my dear brothers, sisters and children were exactly the same things that I expected to hear from you dear youth. <hau>: Abubuwan da ‘yan'uwa maza da mata ‘ya'yana masu girma suka fadi a wajen nan shi ne dai abubuwan da na ke fatan ji daga bakunanku matasa masu girma.
69
1.964616
<translate> Abubuwan da ‘yan'uwa maza da mata ‘ya'yana masu girma suka fadi a wajen nan shi ne dai abubuwan da na ke fatan ji daga bakunanku matasa masu girma. <en>: The points which were raised in this meeting by my dear brothers, sisters and children were exactly the same things that I expected to hear from you dear youth.
68
3.656369
<translate> That is to say, I may not agree with certain opinions expressed in such meetings, but the spirit of thinking, making choices and expressing opinions with motivation is the same thing that I wish to see among our youth. <hau>: Mai yiyuwa ne ra'ayina ya bambanta da wasu daga cikin abubuwan da aka fadi din, wato mai yiyuwa ne ya zamana ban yarda da abin da aka fadi din ba, to amma ruhin tunani, zaban abubuwa da kuma ruhin bayani shi ne dai abubuwan da muke fatan gani daga wajen matasa.
108
3.438078
<translate> Mai yiyuwa ne ra'ayina ya bambanta da wasu daga cikin abubuwan da aka fadi din, wato mai yiyuwa ne ya zamana ban yarda da abin da aka fadi din ba, to amma ruhin tunani, zaban abubuwa da kuma ruhin bayani shi ne dai abubuwan da muke fatan gani daga wajen matasa. <en>: That is to say, I may not agree with certain opinions expressed in such meetings, but the spirit of thinking, making choices and expressing opinions with motivation is the same thing that I wish to see among our youth.
107
5.784702
<translate> I want you to think, choose on the basis of your thought and have the courage to express your opinion on the basis of your choice. <hau>: Mu dai muna son ku yi tunani; sannan kuma bisa wannan tunani na ku, ku bukaci abubuwan da kuke so; sannan kuma bisa wannan bukata ta ku ku sami jaruntakar bayanin abubuwan da kuke so din a fili.
75
2.45577
<translate> Mu dai muna son ku yi tunani; sannan kuma bisa wannan tunani na ku, ku bukaci abubuwan da kuke so; sannan kuma bisa wannan bukata ta ku ku sami jaruntakar bayanin abubuwan da kuke so din a fili. <en>: I want you to think, choose on the basis of your thought and have the courage to express your opinion on the basis of your choice.
74
3.983805
<translate> But the spirit of thinking, making choices and dynamism are what our youth need today. <hau>: To amma dai shi kansa wannan ruhi na neman a aiwatar da wani abu shi ne dai abin da matasan mu na yau suke bukatarsa.
49
1.582607
<translate> To amma dai shi kansa wannan ruhi na neman a aiwatar da wani abu shi ne dai abin da matasan mu na yau suke bukatarsa. <en>: But the spirit of thinking, making choices and dynamism are what our youth need today.
48
2.564915
<translate> I would like to start a discussion about something, but before that, I would like to make a few points about the comments that our friends made in this meeting. I would say the friends spoke very well. <hau>: To na dai shirya wani bahasi da nake son gabatarwa, ko da yake mafari ne na wani bahasi wanda zan yi karin haske kansa, to amma kafin hakan zan so in ce wani abu dangane da wasu abubuwa guda biyu zuwa uku da ‘yan'uwa suka fadi.
98
2.946924
<translate> To na dai shirya wani bahasi da nake son gabatarwa, ko da yake mafari ne na wani bahasi wanda zan yi karin haske kansa, to amma kafin hakan zan so in ce wani abu dangane da wasu abubuwa guda biyu zuwa uku da ‘yan'uwa suka fadi. <en>: I would like to start a discussion about something, but before that, I would like to make a few points about the comments that our friends made in this meeting. I would say the friends spoke very well.
97
5.238976
<translate> I have written down the main topics that the ladies and gentlemen spoke about. <hau>: Na rubuta muhimman abubuwan da ‘yan'uwa maza da mata suka fadi.
32
0.764017
<translate> Na rubuta muhimman abubuwan da ‘yan'uwa maza da mata suka fadi. <en>: I have written down the main topics that the ladies and gentlemen spoke about.
31
1.63718
<translate> I have a few things to say about the election, but I will say these things in the future. <hau>: Ina da abubuwan fadi dangane da zaben wanda insha Allahu a nan gaba zan fade su.
42
1.036881
<translate> Ina da abubuwan fadi dangane da zaben wanda insha Allahu a nan gaba zan fade su. <en>: I have a few things to say about the election, but I will say these things in the future.
41
2.182907
<translate> One of the friends reported that a student organization has been formed in order to research economy of resistance. <hau>: Wani daga cikin ‘yan'uwa ya sanar da kafa wata cibiya ta daliban jami'a don gudanar da bincike cikin fagen tattalin arziki.
47
1.364317
<translate> Wani daga cikin ‘yan'uwa ya sanar da kafa wata cibiya ta daliban jami'a don gudanar da bincike cikin fagen tattalin arziki. <en>: One of the friends reported that a student organization has been formed in order to research economy of resistance.
46
2.45577
<translate> Such profound actions are exactly what the country needs. <hau>: Irin wadannan ayyuka masu girma su ne irin abubuwan da kasar nan take bukatar su.
29
0.927735
<translate> Irin wadannan ayyuka masu girma su ne irin abubuwan da kasar nan take bukatar su. <en>: Such profound actions are exactly what the country needs.
28
1.473462
<translate> You should think, study and do research. <hau>: Wajibi ne ku yi tunani, ku gudanar da bincike sosai.
26
0.81859
<translate> Wajibi ne ku yi tunani, ku gudanar da bincike sosai. <en>: You should think, study and do research.
25
1.309744
<translate> Your research will definitely benefit yourselves even if it is not good or favorable for the organizations in charge. <hau>: Idan ma har wadannan binciken ba su amfani cibiyar da abin ya shafa ba ko kuma bai yi daidai da ayyukansu ba, to ko shakka babu zai amfani ayyukanku sannan kuma zai taimake ku.
61
2.073761
<translate> Idan ma har wadannan binciken ba su amfani cibiyar da abin ya shafa ba ko kuma bai yi daidai da ayyukansu ba, to ko shakka babu zai amfani ayyukanku sannan kuma zai taimake ku. <en>: Your research will definitely benefit yourselves even if it is not good or favorable for the organizations in charge.
60
3.219787