text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> A young man or lady will come and criticize you. <hau>: A halin yanzu kuna sukan cewa me ya sa wani tsoho yake shugabanci, mai ba shi shawara kuma matashi.
36
1.200599
<translate> A halin yanzu kuna sukan cewa me ya sa wani tsoho yake shugabanci, mai ba shi shawara kuma matashi. <en>: A young man or lady will come and criticize you.
35
1.855471
<translate> Currently you complain why the manager is old and his consultant is young. <hau>: Kuna cewa ne shugaba ya zama matashi, mai ba da shawara kuma ya zama tsoho.
34
0.982308
<translate> Kuna cewa ne shugaba ya zama matashi, mai ba da shawara kuma ya zama tsoho. <en>: Currently you complain why the manager is old and his consultant is young.
33
1.746325
<translate> This is while the young consultant is a young student, a young MA or Ph.D. student or a young man who has graduated recently. <hau>: Alhali kuwa wannan matashin mai ba da shawara wani dalibin jami'a ne; a matsayin misali dalibin jami'a mai digiri na biyu ko kuma dakta ko kuma bai jima da gama karatunsa ba.
70
2.128334
<translate> Alhali kuwa wannan matashin mai ba da shawara wani dalibin jami'a ne; a matsayin misali dalibin jami'a mai digiri na biyu ko kuma dakta ko kuma bai jima da gama karatunsa ba. <en>: This is while the young consultant is a young student, a young MA or Ph.D. student or a young man who has graduated recently.
69
3.710942
<translate> And he has not made a mistake, yet he becomes the target of criticisms. If a person is prepared for such things and has such qualifications before entering the arena of action, he or she will definitely get a position of responsibility. <hau>: Babu wani laifin da ya aikata, amma dai ana ta sukansa. To lalle akwai bukatar a sami irin wannan kumajin. Mutum ya samar wa kansa irin wannan shiri da kuma kwarewa ga kansa, ya shigo cikin fage, ko shakka babu zai sami irin wannan nauyi na shugabanci.
105
3.05607
<translate> Babu wani laifin da ya aikata, amma dai ana ta sukansa. To lalle akwai bukatar a sami irin wannan kumajin. Mutum ya samar wa kansa irin wannan shiri da kuma kwarewa ga kansa, ya shigo cikin fage, ko shakka babu zai sami irin wannan nauyi na shugabanci. <en>: And he has not made a mistake, yet he becomes the target of criticisms. If a person is prepared for such things and has such qualifications before entering the arena of action, he or she will definitely get a position of responsibility.
104
5.620985
<translate> One of the dear brothers who spoke very well in this meeting said in the beginning of his statements that we are working like this so that they realize there are still people who want to work. <hau>: Daya daga cikin ‘yan'uwan mu mai girma wanda ya yi magana mai kyaun gaske a nan, a farkon maganarsa ya bayyana cewa muna ta gudanar da aiki don a san cewa har ya zuwa yanzu akwai mutane.
84
2.401197
<translate> Daya daga cikin ‘yan'uwan mu mai girma wanda ya yi magana mai kyaun gaske a nan, a farkon maganarsa ya bayyana cewa muna ta gudanar da aiki don a san cewa har ya zuwa yanzu akwai mutane. <en>: One of the dear brothers who spoke very well in this meeting said in the beginning of his statements that we are working like this so that they realize there are still people who want to work.
83
4.474959
<translate> Do not use the word "still". <hau>: Lalle bai kamata a dinga amfani da wannan kalma ta ‘har yanzu' ba.
28
0.927735
<translate> Lalle bai kamata a dinga amfani da wannan kalma ta ‘har yanzu' ba. <en>: Do not use the word "still".
27
1.418889
<translate> No, there was no such expectation. <hau>: Babu irin wannan fatna kuwa.
19
0.436581
<translate> Babu irin wannan fatna kuwa. <en>: No, there was no such expectation.
18
0.927735
<translate> As far as the Revolution is concerned, our expectations are far beyond these things. <hau>: Fatan da muke da shi dangane da lamurran da suka shafi juyin juya halin Musulunci, nesa ba kusa ba sun fi wadannan maganganu.
46
1.528035
<translate> Fatan da muke da shi dangane da lamurran da suka shafi juyin juya halin Musulunci, nesa ba kusa ba sun fi wadannan maganganu. <en>: As far as the Revolution is concerned, our expectations are far beyond these things.
45
2.401197
<translate> Do not say "there are still people...." <hau>: Kada ku ce har ya zuwa yanzu akwai mutane.
23
0.600299
<translate> Kada ku ce har ya zuwa yanzu akwai mutane. <en>: Do not say "there are still people...."
21
1.091453
<translate> I will start a discussion later on which is partially related to this issue. <hau>: Wani bangare na bahasin da zan gabatar ya shafi wannan lamarin ne.
32
0.81859
<translate> Wani bangare na bahasin da zan gabatar ya shafi wannan lamarin ne. <en>: I will start a discussion later on which is partially related to this issue.
31
1.63718
<translate> It is a very good movement. These were the points I wanted to discuss. I have written down a summary of the comments made by the friends so that I do not forget them later on. <hau>: Irin wannan yunkuri na daliban jami'a wani yunkuri ne mai kyau kuma wanda wajibi ne a tabbatar da shi; lalle aiki ne mai kyau gaske. Ina so ne in gabatar da ‘yan wadannan abubuwa. Abubuwan da ‘yan'uwa suka fadi, na rubuta su a takaice don su ci gaba da zama a kwakwalwata.
101
3.27436
<translate> Irin wannan yunkuri na daliban jami'a wani yunkuri ne mai kyau kuma wanda wajibi ne a tabbatar da shi; lalle aiki ne mai kyau gaske. Ina so ne in gabatar da ‘yan wadannan abubuwa. Abubuwan da ‘yan'uwa suka fadi, na rubuta su a takaice don su ci gaba da zama a kwakwalwata. <en>: It is a very good movement. These were the points I wanted to discuss. I have written down a summary of the comments made by the friends so that I do not forget them later on.
100
5.402694
<translate> They will be investigated and followed up. <hau>: Za a bincika da kuma bin diddigin lamarin.
20
0.545727
<translate> Za a bincika da kuma bin diddigin lamarin. <en>: They will be investigated and followed up.
19
0.982308
<translate> It is wrong to think that these comments will be forgotten. <hau>: Bai kamata a yi zaton cewa za a mance da su ba.
29
0.81859
<translate> Bai kamata a yi zaton cewa za a mance da su ba. <en>: It is wrong to think that these comments will be forgotten.
28
1.473462
<translate> No, your comments will either be the focus of special attention and work, or they will at least be used to add to our collective knowledge and experience. <hau>: A'a, ko dai a jumlace ko kuma a daidaiku za a lura da su da kuma sanya su cikin aiki don alal akalla su taimaka cikin irin kwarewa da bayanan da ake da su.
72
2.128334
<translate> A'a, ko dai a jumlace ko kuma a daidaiku za a lura da su da kuma sanya su cikin aiki don alal akalla su taimaka cikin irin kwarewa da bayanan da ake da su. <en>: No, your comments will either be the focus of special attention and work, or they will at least be used to add to our collective knowledge and experience.
71
3.820087
<translate> That is to say, none of these statements and opinions will be ignored. <hau>: Wato babu ko guda daga cikin wadannan abubuwa da zai tafi haka nan kawai.
33
0.873163
<translate> Wato babu ko guda daga cikin wadannan abubuwa da zai tafi haka nan kawai. <en>: That is to say, none of these statements and opinions will be ignored.
32
1.691753
<translate> The next point that I want to raise is in fact the beginning of a discussion. By Allah's favor, you dear youth will follow up this discussion in your meetings. <hau>: Abin da ne ke son fadi, a hakikanin gaskiya wani mafari ne na wani bahasi, wanda cikin yardar Allah ku din nan matasa sai ku ci gaba da bin diddiginsa.
73
2.019189
<translate> Abin da ne ke son fadi, a hakikanin gaskiya wani mafari ne na wani bahasi, wanda cikin yardar Allah ku din nan matasa sai ku ci gaba da bin diddiginsa. <en>: The next point that I want to raise is in fact the beginning of a discussion. By Allah's favor, you dear youth will follow up this discussion in your meetings.
72
3.87466
<translate> Over the past 6, 7 months, I referred to the stability of the Islamic Republic and the Revolution in several speeches. <hau>: A yau ina so ne in kara haske kan batun tabbaci da tsayuwar juyin juya halin Musulunci da kuma fadada shi.
50
1.309744
<translate> A yau ina so ne in kara haske kan batun tabbaci da tsayuwar juyin juya halin Musulunci da kuma fadada shi. <en>: Over the past 6, 7 months, I referred to the stability of the Islamic Republic and the Revolution in several speeches.
49
2.619488
<translate> Of course what happens is the result of certain conditions in which the revolutionary generation lives, conditions that did not exist for previous generations. The Islamic Revolution is a case in point. <hau>: Wata zuriya ta al'umma ce ta samar da shi, ko da yake hakan ya dogara ne da wani irin yanayi da aka samar, wanda al'ummomin da suka gabata ba su sami irin sa ba; irin juyin juya halin Musulunci.
81
2.401197
<translate> Wata zuriya ta al'umma ce ta samar da shi, ko da yake hakan ya dogara ne da wani irin yanayi da aka samar, wanda al'ummomin da suka gabata ba su sami irin sa ba; irin juyin juya halin Musulunci. <en>: Of course what happens is the result of certain conditions in which the revolutionary generation lives, conditions that did not exist for previous generations. The Islamic Revolution is a case in point.
80
4.311241
<translate> They come to suffer from stagnation and deviation, in which case the transformation fails to benefit the people the way it should, but the damage that has been caused by the transformation remains for the people and it is not possible to make up for the damage. <hau>: Daya daga cikin wadannan yanayi guda biyu ne dai zai bayyana: ko dai a lokacin da wannan al'umma ta samar da wannan sauyi, ya zamana al'ummomi masu zuwa su ci gaba da bin diddiginsa, su ci gaba da binsa da kammala shi da kuma ci gaba da riko da shi.
113
3.165215
<translate> Daya daga cikin wadannan yanayi guda biyu ne dai zai bayyana: ko dai a lokacin da wannan al'umma ta samar da wannan sauyi, ya zamana al'ummomi masu zuwa su ci gaba da bin diddiginsa, su ci gaba da binsa da kammala shi da kuma ci gaba da riko da shi. <en>: They come to suffer from stagnation and deviation, in which case the transformation fails to benefit the people the way it should, but the damage that has been caused by the transformation remains for the people and it is not possible to make up for the damage.
112
6.057566
<translate> I carefully studied the developments that have happened over the past 2 or 3 centuries - during which great revolutions have taken place - but I did not find a single case like the Islamic Revolution. I advise you to study the history of the same era: you may find a similar case. <hau>: Cikin sauye-sauye da aka samu tsawon karnoni biyu zuwa ukun da suka gabata wanda karni ne na juye-juyen hali masu girma, duk inda na duba - kuna iya bincikawa mai yiyuwa ne ku sami wani abu - amma dai ni duk yadda na dubi lamarin ban ga wani abu kamar juyin juya halin Musulunci ba wanda yanayinsa na farko ya ci gaba da kasantuwa har shekara da shekaru, haka ya kasance, haka manufarsa ta kasance, sannan kuma juyin yana ci gaba da bin hanyar cimma wannan manufar.
162
5.620985
<translate> Cikin sauye-sauye da aka samu tsawon karnoni biyu zuwa ukun da suka gabata wanda karni ne na juye-juyen hali masu girma, duk inda na duba - kuna iya bincikawa mai yiyuwa ne ku sami wani abu - amma dai ni duk yadda na dubi lamarin ban ga wani abu kamar juyin juya halin Musulunci ba wanda yanayinsa na farko ya ci gaba da kasantuwa har shekara da shekaru, haka ya kasance, haka manufarsa ta kasance, sannan kuma juyin yana ci gaba da bin hanyar cimma wannan manufar. <en>: I carefully studied the developments that have happened over the past 2 or 3 centuries - during which great revolutions have taken place - but I did not find a single case like the Islamic Revolution. I advise you to study the history of the same era: you may find a similar case.
161
8.731627
<translate> They either did not continue at all, like the Russian Revolution, or they continued but with a considerable time lapse and with many hardships, like the French Revolution or the movement that led to America's independence, which might or might not be called a revolution. <hau>: (Sauran juyi) Ko dai bai ba su ci gaba da wanzuwa ba, a matsayin misali juyin juya halin tarayyar sobiyeti; ko kuma ya ci gaba da wanzuwar na wani lokaci mai tsawo tare da matsaloli da wahalhalu masu yawan gaske (misalin hakan) irin su babban juyin juya halin kasar Faransa, irin juyin juya halin Amurka; muna iya kiransu da juyin juya hali ko kuma koma dai mene ne.
143
4.856967
<translate> (Sauran juyi) Ko dai bai ba su ci gaba da wanzuwa ba, a matsayin misali juyin juya halin tarayyar sobiyeti; ko kuma ya ci gaba da wanzuwar na wani lokaci mai tsawo tare da matsaloli da wahalhalu masu yawan gaske (misalin hakan) irin su babban juyin juya halin kasar Faransa, irin juyin juya halin Amurka; muna iya kiransu da juyin juya hali ko kuma koma dai mene ne. <en>: They either did not continue at all, like the Russian Revolution, or they continued but with a considerable time lapse and with many hardships, like the French Revolution or the movement that led to America's independence, which might or might not be called a revolution.
142
7.694746
<translate> The initial goals were finally reached in one way or another, but with a lot of efforts and with a considerable time lapse. <hau>: Daga karshe dai an tabbatar da wadannan manufofi na farko ta wata hanya, amma bayan wahalhalu masu yawa da kuma tsawon lokaci.
56
1.528035
<translate> Daga karshe dai an tabbatar da wadannan manufofi na farko ta wata hanya, amma bayan wahalhalu masu yawa da kuma tsawon lokaci. <en>: The initial goals were finally reached in one way or another, but with a lot of efforts and with a considerable time lapse.
55
2.946924
<translate> For example, the Great French Revolution has been called "great" because after this revolution two or three other revolutions happened in France over the next 50, 60 years, but the initial revolution was more important and more significant which was carried out in the year 1789 against the French monarchy, the same thing that happened in Iran. <hau>: A matsayin misali a wannan babban juyin juya hali na kasar Faransa, suna kiransa da babba saboda bayan wannan juyin an samu faruwar wasu juye-juyen guda biyu zuwa uku a tsawon shekaru hamsin zuwa sittin a kasar Faransan; to sai dai wannan juyi na farkon shi ne juyi mafi muhimmanci da kuma tasiri wanda ya faru a shekarar 1789 don tinkarar mulkin sarakuna a kasar Faransan; wato irin wannan abin da ya faru a kasar Iran.
156
4.856967
<translate> A matsayin misali a wannan babban juyin juya hali na kasar Faransa, suna kiransa da babba saboda bayan wannan juyin an samu faruwar wasu juye-juyen guda biyu zuwa uku a tsawon shekaru hamsin zuwa sittin a kasar Faransan; to sai dai wannan juyi na farkon shi ne juyi mafi muhimmanci da kuma tasiri wanda ya faru a shekarar 1789 don tinkarar mulkin sarakuna a kasar Faransan; wato irin wannan abin da ya faru a kasar Iran. <en>: For example, the Great French Revolution has been called "great" because after this revolution two or three other revolutions happened in France over the next 50, 60 years, but the initial revolution was more important and more significant which was carried out in the year 1789 against the French monarchy, the same thing that happened in Iran.
155
8.40419
<translate> Of course the royal family that was ruling France at that time was far more established and powerful than the pathetic Pahlavi family. They were the Bourbons. <hau>: Ko da yake sarakunan da suke mulki a Faransa a wancan lokacin, sun fi kama kasa sosai sama da wadannan ‘ya'yan gidan sarautar Pahlawi na nan.
68
1.800898
<translate> Ko da yake sarakunan da suke mulki a Faransa a wancan lokacin, sun fi kama kasa sosai sama da wadannan ‘ya'yan gidan sarautar Pahlawi na nan. <en>: Of course the royal family that was ruling France at that time was far more established and powerful than the pathetic Pahlavi family. They were the Bourbons.
67
3.601796
<translate> They had ruled France for several hundred years and there were very powerful rulers among them. <hau>: Shekaru daruruwa suka yi suna mulki a kasar Faransa, daga cikin su akwai sarakuna masu karfin gaske.
40
1.146026
<translate> Shekaru daruruwa suka yi suna mulki a kasar Faransa, daga cikin su akwai sarakuna masu karfin gaske. <en>: They had ruled France for several hundred years and there were very powerful rulers among them.
39
2.073761
<translate> As I said the French Revolution happened in the year 1789. <hau>: To wannan juyin ya faru ne a wancan shekarar da na fadi wato ta 1789 miladiyya.
34
1.091453
<translate> To wannan juyin ya faru ne a wancan shekarar da na fadi wato ta 1789 miladiyya. <en>: As I said the French Revolution happened in the year 1789.
33
1.746325
<translate> The French Revolution was a popular revolution in the real sense of the word. That is to say, the people were present in it, just like our own Revolution. The leaders were also purely populist leaders with new ideas and they were after establishing a society pivoted on the role of the people. <hau>: To juyi ne dai na al'umma da dukkanin ma'anar kalma; wato a hakikanin gaskiya mutane sun kasance a fage - kamar irin juyin juya halin mu - jagororinsa ma dai jagorori ne da suke da alaka da mutane dari bisa dari sannan kuma suna da sabbin tunani sannan kuma suna kokarin samar da wata kasa ce ta al'umma.
126
3.492651
<translate> To juyi ne dai na al'umma da dukkanin ma'anar kalma; wato a hakikanin gaskiya mutane sun kasance a fage - kamar irin juyin juya halin mu - jagororinsa ma dai jagorori ne da suke da alaka da mutane dari bisa dari sannan kuma suna da sabbin tunani sannan kuma suna kokarin samar da wata kasa ce ta al'umma. <en>: The French Revolution was a popular revolution in the real sense of the word. That is to say, the people were present in it, just like our own Revolution. The leaders were also purely populist leaders with new ideas and they were after establishing a society pivoted on the role of the people.
125
6.767011
<translate> Of course what they had in mind was not ideological, but they wanted to have a populist government. They wanted to have a democratic government. <hau>: Ko da yake abin da suke son tabbatarwa ba wani lamari ne da ke da alaka da wata akida ba; suna so ne su tabbatar da hukuma ta mutane, suna son su kafa wata gwamnati ce ta mutane.
73
2.292052
<translate> Ko da yake abin da suke son tabbatarwa ba wani lamari ne da ke da alaka da wata akida ba; suna so ne su tabbatar da hukuma ta mutane, suna son su kafa wata gwamnati ce ta mutane. <en>: Of course what they had in mind was not ideological, but they wanted to have a populist government. They wanted to have a democratic government.
72
3.87466
<translate> The revolution took place in the year 1789. <hau>: To a wannan shekarar ne dai wannan juyi ya faru.
24
0.709445
<translate> To a wannan shekarar ne dai wannan juyi ya faru. <en>: The revolution took place in the year 1789.
23
1.200599
<translate> In only 3, 4 years, the first group that had carried out the revolution was sidelined by an extremist group. Some of the revolutionaries were executed and the extremist group rose to power. <hau>: Bayan gushewar shekaru uku zuwa hudu wadansu masu tsaurin ra'ayi suka kawar da kungiya ta farko ta jagororin wannan juyin; aka kashe wasu daga cikinsu sannan su kuma suka dare karagar mulki.
82
2.073761
<translate> Bayan gushewar shekaru uku zuwa hudu wadansu masu tsaurin ra'ayi suka kawar da kungiya ta farko ta jagororin wannan juyin; aka kashe wasu daga cikinsu sannan su kuma suka dare karagar mulki. <en>: In only 3, 4 years, the first group that had carried out the revolution was sidelined by an extremist group. Some of the revolutionaries were executed and the extremist group rose to power.
81
4.365813
<translate> Then the people reacted and remove them from power because of the radical way in which they treated the people. <hau>: Shekaru hudu zuwa biyar wadannan masu tsaurin ra'ayi suka yi a kan karagar mulki; daga baya sakamakon irin abubuwan da suka yi wa mutane, mutane suka fatattake su.
57
1.855471
<translate> Shekaru hudu zuwa biyar wadannan masu tsaurin ra'ayi suka yi a kan karagar mulki; daga baya sakamakon irin abubuwan da suka yi wa mutane, mutane suka fatattake su. <en>: Then the people reacted and remove them from power because of the radical way in which they treated the people.
56
3.001497
<translate> Some of them were executed and a third group came to power. <hau>: Aka kashe wasu daga cikinsu sannan wata jama'a kuma ta uku ta dare karagar mulkin.
32
0.927735
<translate> Aka kashe wasu daga cikinsu sannan wata jama'a kuma ta uku ta dare karagar mulkin. <en>: Some of them were executed and a third group came to power.
31
1.63718
<translate> That is to say, three different groups of people came to power in 11, 12 years and each new group eliminated members of the previous group. <hau>: Wato tsawon shekaru sha daya zuwa sha biyu - wato zuwa shekara ta 1800 - kungiyoyi uku na jama'a sun yi mulki wanda kowace guda daga cikinsu ta kawar da wadda ta gabace shi ne.
69
2.073761
<translate> Wato tsawon shekaru sha daya zuwa sha biyu - wato zuwa shekara ta 1800 - kungiyoyi uku na jama'a sun yi mulki wanda kowace guda daga cikinsu ta kawar da wadda ta gabace shi ne. <en>: That is to say, three different groups of people came to power in 11, 12 years and each new group eliminated members of the previous group.
68
3.656369
<translate> Over the first 10, 11 years, famous political figures from different revolutionary groups were executed. <hau>: Tsawon wadannan shekaru sha daya zuwa sha biyu na farko, an kashe sanannun ‘yan siyasa na cikin wannan juyin.
42
1.200599
<translate> Tsawon wadannan shekaru sha daya zuwa sha biyu na farko, an kashe sanannun ‘yan siyasa na cikin wannan juyin. <en>: Over the first 10, 11 years, famous political figures from different revolutionary groups were executed.
41
2.182907
<translate> Later on the chaos that resulted from these events - it is obvious that chaos would be created in such a country - exhausted the people's patience. In the end, a group with three members was formed and Napoleon was one of the members. He was a young army officer who had made certain achievements in Egypt. <hau>: Daga baya kuma wannan rikicin da ya kunno kai - a fili ya ke cewa a kasa irin wannan da take da irin wadannan siffofi rikici zai iya kunno kai - sun gajiyar da mutane; har zuwa lokacin da aka kafa wata kungiya ta mutane uku wanda Napoleon yana daga cikin wadannan mutane ukun; wani jami'in soji ne saurayi wanda ya kasance a Masar - labarin hakan dai ya yadu ko ina - ya sami matsayi don haka ya zo ya kasance a saman wannan kungiya ta mutane uku daga baya kuma ya zamanto sarki dan mulkin kama-karya.
170
5.839275
<translate> Daga baya kuma wannan rikicin da ya kunno kai - a fili ya ke cewa a kasa irin wannan da take da irin wadannan siffofi rikici zai iya kunno kai - sun gajiyar da mutane; har zuwa lokacin da aka kafa wata kungiya ta mutane uku wanda Napoleon yana daga cikin wadannan mutane ukun; wani jami'in soji ne saurayi wanda ya kasance a Masar - labarin hakan dai ya yadu ko ina - ya sami matsayi don haka ya zo ya kasance a saman wannan kungiya ta mutane uku daga baya kuma ya zamanto sarki dan mulkin kama-karya. <en>: Later on the chaos that resulted from these events - it is obvious that chaos would be created in such a country - exhausted the people's patience. In the end, a group with three members was formed and Napoleon was one of the members. He was a young army officer who had made certain achievements in Egypt.
169
9.168207
<translate> The country that had suffered all those losses in order to remove a king from power, the country that had executed King Louis XVI and his wife turned back into a monarchy after Napoleon. <hau>: Wannan kasar da ta fuskanci dukkanin irin wannan hasarar, ta kawar da sarauta daga karagar mulki sannan kuma suka rataye sarki Louis na sha shida da matarsa, sai ga shi an sake mai she ta mulkin sarauta da hanyar mulkin Napoleon.
84
2.510343
<translate> Wannan kasar da ta fuskanci dukkanin irin wannan hasarar, ta kawar da sarauta daga karagar mulki sannan kuma suka rataye sarki Louis na sha shida da matarsa, sai ga shi an sake mai she ta mulkin sarauta da hanyar mulkin Napoleon. <en>: The country that had suffered all those losses in order to remove a king from power, the country that had executed King Louis XVI and his wife turned back into a monarchy after Napoleon.
83
4.474959
<translate> Of course Napoleon was an active and powerful military leader and he did great things for France. <hau>: Na'am Napoleon ya kasance wani soja ne mai karfi sannan kuma ya aikata ayyuka masu girma ga kasar Faransa.
42
1.200599
<translate> Na'am Napoleon ya kasance wani soja ne mai karfi sannan kuma ya aikata ayyuka masu girma ga kasar Faransa. <en>: Of course Napoleon was an active and powerful military leader and he did great things for France.
41
2.182907
<translate> He had non-military achievements as well, but his achievements were mostly military achievements. <hau>: Yana da ayyuka wadanda ba na soji ba, to sai dai kuma mafi yawan ayyukansa na soji ne.
40
1.146026
<translate> Yana da ayyuka wadanda ba na soji ba, to sai dai kuma mafi yawan ayyukansa na soji ne. <en>: He had non-military achievements as well, but his achievements were mostly military achievements.
39
2.073761
<translate> He annexed several European countries to France. He annexed Italy, Spain and Switzerland to France. <hau>: Ya shigo da wasu kasashen turai zuwa cikin Faransa; ya mayar da kasashe irin su Italiya, Spain, Swiss suka zamanto wani bangare na Faransa.
50
1.63718
<translate> Ya shigo da wasu kasashen turai zuwa cikin Faransa; ya mayar da kasashe irin su Italiya, Spain, Swiss suka zamanto wani bangare na Faransa. <en>: He annexed several European countries to France. He annexed Italy, Spain and Switzerland to France.
49
2.619488
<translate> He conquered several European countries and annexed them to France. <hau>: Ya sami nasara kan wasu daga cikin kasashen Turai da mai she su karkashin ikon Faransa; ko da ya ke bayan gushewar Napoleon daya baya daya sun rabu da Faransan, wato wadannan nasarori da ya samu ba su tabbata ba.
60
2.564915
<translate> Ya sami nasara kan wasu daga cikin kasashen Turai da mai she su karkashin ikon Faransa; ko da ya ke bayan gushewar Napoleon daya baya daya sun rabu da Faransan, wato wadannan nasarori da ya samu ba su tabbata ba. <en>: He conquered several European countries and annexed them to France.
59
3.165215
<translate> After Napoleon's exile and death, monarchy remained the system of government in France for around 50 years - that is to say, until around the year 1815. Of course there were very difficult and bitter upheavals. If you read 19th century French novels, including the books of Victor Hugo, Balzac and others, you will clearly see the signs of the upheavals and the hardships and bitterness that the people of France went through. <hau>: Bayan korar Napoleon da mutuwarsa - wato a kimanin shekarar 1815 - hukumar sarakuna ta yi kimanin shekaru hamsin tana iko a kasar Faransa cikin yanayi mai tsanani, ta yadda idan har kuka karanta littafan labarun karni na sha tara na kasar Faransa, a fili za ku ga alamun irin wadannan juyi da irin wadannan wahalhalu da bala'oi da suka faru a kan mutanen Faransa; daga cikin su kuwa akwai littafan Bictor Hugo da Balzac da sauransu.
186
5.075258
<translate> Bayan korar Napoleon da mutuwarsa - wato a kimanin shekarar 1815 - hukumar sarakuna ta yi kimanin shekaru hamsin tana iko a kasar Faransa cikin yanayi mai tsanani, ta yadda idan har kuka karanta littafan labarun karni na sha tara na kasar Faransa, a fili za ku ga alamun irin wadannan juyi da irin wadannan wahalhalu da bala'oi da suka faru a kan mutanen Faransa; daga cikin su kuwa akwai littafan Bictor Hugo da Balzac da sauransu. <en>: After Napoleon's exile and death, monarchy remained the system of government in France for around 50 years - that is to say, until around the year 1815. Of course there were very difficult and bitter upheavals. If you read 19th century French novels, including the books of Victor Hugo, Balzac and others, you will clearly see the signs of the upheavals and the hardships and bitterness that the people of France went through.
185
10.04137
<translate> A republican government came to power. Later on the republic changed as well. There was the French First Republic, the Second Republic, the Third Republic and so on until the country turned into what is known today as France, which is a democracy. <hau>: Ko da yake bayan shekarar 1860 da wani abu, an sake samun faruwar wani juyin da ya kawar da ‘ya'yan gidan sarautar Napoleon - Napoleon na uku - da kuma kafa hukuma ta jamhuriya; ko da yake wadannan jamhuriyoyi ma sun sami sauyi: jamhuriya ta farko, jamhuriya ta biyu, jamhuriya ta uku har zuwa ga yau din nan yadda kuke ganin kasar Faransa take a yau.
133
4.474958
<translate> Ko da yake bayan shekarar 1860 da wani abu, an sake samun faruwar wani juyin da ya kawar da ‘ya'yan gidan sarautar Napoleon - Napoleon na uku - da kuma kafa hukuma ta jamhuriya; ko da yake wadannan jamhuriyoyi ma sun sami sauyi: jamhuriya ta farko, jamhuriya ta biyu, jamhuriya ta uku har zuwa ga yau din nan yadda kuke ganin kasar Faransa take a yau. <en>: A republican government came to power. Later on the republic changed as well. There was the French First Republic, the Second Republic, the Third Republic and so on until the country turned into what is known today as France, which is a democracy.
132
7.149019
<translate> The French Revolution had to face all those hardships. <hau>: Haka juyin juya halin kasar Faransa ya fuskanci irin wadannan matsaloli; wato tun farkon bayyanarsa ya sami damar bayyanar da kansa cikin mutane da kuma samun matsayi, ya ci gaba da kasantuwa.
52
2.128334
<translate> Haka juyin juya halin kasar Faransa ya fuskanci irin wadannan matsaloli; wato tun farkon bayyanarsa ya sami damar bayyanar da kansa cikin mutane da kuma samun matsayi, ya ci gaba da kasantuwa. <en>: The French Revolution had to face all those hardships.
51
2.728633
<translate> The same things happened in America. The American Revolution - namely, America's liberation from the British government - took place 5, 6 years before the French Revolution, around 1782. <hau>: Juyin juya halin Amurka - wato abin da ake kiran ‘yantar da Amurka daga hannun Birtaniya - ya faru ne shekaru biyar zuwa shida kafin juyin juya halin Faransa; wato ya faru ne kimanin shekarar 1782.
76
2.182907
<translate> Juyin juya halin Amurka - wato abin da ake kiran ‘yantar da Amurka daga hannun Birtaniya - ya faru ne shekaru biyar zuwa shida kafin juyin juya halin Faransa; wato ya faru ne kimanin shekarar 1782. <en>: The same things happened in America. The American Revolution - namely, America's liberation from the British government - took place 5, 6 years before the French Revolution, around 1782.
75
4.038377
<translate> Of course America's population was not more than 4, 5 million at that time. <hau>: Ko da yake a wancan lokacin mutanen Amurkan ba su wuce mutane miliyan hudu zuwa biyar ba.
38
1.091453
<translate> Ko da yake a wancan lokacin mutanen Amurkan ba su wuce mutane miliyan hudu zuwa biyar ba. <en>: Of course America's population was not more than 4, 5 million at that time.
37
1.964616
<translate> Certain figures - such as the famous George Washington and others - came to power, but the same things that happened to the French Revolution happened to the American Revolution as well. <hau>: Sun yunkura, suka kafa wata gwamnati, wasu mutane suka dare karagar mulki - a matsayin misali wannan sanannen mutumin George Washington da sauransu - to sai dai su ma kamar hakan ne.
73
2.019189
<translate> Sun yunkura, suka kafa wata gwamnati, wasu mutane suka dare karagar mulki - a matsayin misali wannan sanannen mutumin George Washington da sauransu - to sai dai su ma kamar hakan ne. <en>: Certain figures - such as the famous George Washington and others - came to power, but the same things that happened to the French Revolution happened to the American Revolution as well.
72
3.87466
<translate> After the initial movement had been carried out, the American nation went through a lot of hardships. <hau>: Bayan wannan yunkuri na farko da suka yi, al'ummar Amurka sun wahala sannan kuma sun fuskanci yakukuwan basasa masu ban mamaki, wanda a daya daga cikin wadannan yakukuwa na basasan - wanda mafi muhimmancinsa shi ne yaki tsakanin arewa da kudanci; wato alal hakika tsakanin arewa maso gabashi da kudu maso gabashi; don kuwa a lokacin yammacin Amurkan bai jima da shiga cikin kasar ba - tsawon wadannan shekaru hudun alal akalla mutane miliyan guda ne aka kashe.
115
5.075258
<translate> Bayan wannan yunkuri na farko da suka yi, al'ummar Amurka sun wahala sannan kuma sun fuskanci yakukuwan basasa masu ban mamaki, wanda a daya daga cikin wadannan yakukuwa na basasan - wanda mafi muhimmancinsa shi ne yaki tsakanin arewa da kudanci; wato alal hakika tsakanin arewa maso gabashi da kudu maso gabashi; don kuwa a lokacin yammacin Amurkan bai jima da shiga cikin kasar ba - tsawon wadannan shekaru hudun alal akalla mutane miliyan guda ne aka kashe. <en>: After the initial movement had been carried out, the American nation went through a lot of hardships.
114
6.166711
<translate> Of course accurate statistics did not exist at that time. The statistic is based on the estimates of those who have spoken or written in this regard. Finally after the passage of around 100 years since America's independence, the American government gradually became established and managed to continue its movement on the original path. <hau>: Ko da yake a wancan lokacin ma dai ba a rubuta adadin ba; wannan wani abu ne da wadanda suka yi rubutu kan hakan su ke fadi. Har zuwa lokacin da daga karshe dai a hankali a hankali bayan gushewar kimanin shekaru dari daga ‘yancin Amurka, kafin gwamnatin ta dan sami wani kwanciyar hankali da kuma samun damar ci gaba da tafiyar da take yi kamar yadda ta kasance tana yi a baya.
140
4.311241
<translate> Ko da yake a wancan lokacin ma dai ba a rubuta adadin ba; wannan wani abu ne da wadanda suka yi rubutu kan hakan su ke fadi. Har zuwa lokacin da daga karshe dai a hankali a hankali bayan gushewar kimanin shekaru dari daga ‘yancin Amurka, kafin gwamnatin ta dan sami wani kwanciyar hankali da kuma samun damar ci gaba da tafiyar da take yi kamar yadda ta kasance tana yi a baya. <en>: Of course accurate statistics did not exist at that time. The statistic is based on the estimates of those who have spoken or written in this regard. Finally after the passage of around 100 years since America's independence, the American government gradually became established and managed to continue its movement on the original path.
139
7.531028
<translate> Of course the crimes that were committed and the tragedies that were caused by the rulers and their armies are a long sad story: attacking the neighboring countries and massacre of Native Americans. <hau>: Tabbas irin danyen aikin da aka aikata, irin munanan abubuwan da masu mulki da na kurkusa da su da kuma sojojin su suka aikata, lalle abubuwa ne masu sosa rai sosai da kuma ban mamaki: da suka hada da kai hari kan kasashen makwabta, wuce gona da iri kan ‘yan asalin kasar - wato jajayen Indiyoyi - da kuma irin dirkar mikiyan da aka yi wa jajayen indiyoyin.
120
4.474958
<translate> Tabbas irin danyen aikin da aka aikata, irin munanan abubuwan da masu mulki da na kurkusa da su da kuma sojojin su suka aikata, lalle abubuwa ne masu sosa rai sosai da kuma ban mamaki: da suka hada da kai hari kan kasashen makwabta, wuce gona da iri kan ‘yan asalin kasar - wato jajayen Indiyoyi - da kuma irin dirkar mikiyan da aka yi wa jajayen indiyoyin. <en>: Of course the crimes that were committed and the tragedies that were caused by the rulers and their armies are a long sad story: attacking the neighboring countries and massacre of Native Americans.
119
6.439575
<translate> I am sorry that our youth do not know about these events. <hau>: Lalle ni ina bakin cikin cewa matasan mu ba su san wadannan abubuwa ba.
31
0.873163
<translate> Lalle ni ina bakin cikin cewa matasan mu ba su san wadannan abubuwa ba. <en>: I am sorry that our youth do not know about these events.
30
1.582607