text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> This is a very interesting thing to do. <hau>: Wannan wani aiki ne mai kyaun gaske.
21
0.545727
<translate> Wannan wani aiki ne mai kyaun gaske. <en>: This is a very interesting thing to do.
20
1.036881
<translate> Moreover, another friend reported that a research center has been established in Sharif University of Technology and that it is working on such areas. <hau>: Haka nan kuma wani daga cikin ‘yan'uwan ya sanar da cewa a jami'ar Sharif an kafa wata cibiya ta bincike sannan kuma tana gudanar da ayyukanta a wadannan fagagen.
63
1.910043
<translate> Haka nan kuma wani daga cikin ‘yan'uwan ya sanar da cewa a jami'ar Sharif an kafa wata cibiya ta bincike sannan kuma tana gudanar da ayyukanta a wadannan fagagen. <en>: Moreover, another friend reported that a research center has been established in Sharif University of Technology and that it is working on such areas.
62
3.328933
<translate> These are very important things to do. <hau>: Lalle wadannan ayyuka ne masu muhimmancin gaske.
19
0.491154
<translate> Lalle wadannan ayyuka ne masu muhimmancin gaske. <en>: These are very important things to do.
18
0.927735
<translate> The motivation of our young and thinking students is very important for the country. <hau>: Irin wadannan kumaji na samartaka na daliban jami'oi masu tunani lamari ne mai matukar muhimmanci ga makomar wannan kasar.
42
1.364317
<translate> Irin wadannan kumaji na samartaka na daliban jami'oi masu tunani lamari ne mai matukar muhimmanci ga makomar wannan kasar. <en>: The motivation of our young and thinking students is very important for the country.
41
2.182907
<translate> Of course some of the solutions which were discussed were completely right. <hau>: Tabbas wasu daga cikin hanyoyin magance matsalolin da aka fadi, lalle sun dace.
31
0.873163
<translate> Tabbas wasu daga cikin hanyoyin magance matsalolin da aka fadi, lalle sun dace. <en>: Of course some of the solutions which were discussed were completely right.
30
1.582607
<translate> Anyway, it is not the case that our government officials are not concerned about economic issues. <hau>: Ala kulli hal lamarin dai ba shi ne cewa jami'ai ba su damu da batutuwan da suka shafi tattalin arzki ba ne.
47
1.418889
<translate> Ala kulli hal lamarin dai ba shi ne cewa jami'ai ba su damu da batutuwan da suka shafi tattalin arzki ba ne. <en>: Anyway, it is not the case that our government officials are not concerned about economic issues.
46
2.45577
<translate> Criticisms were made of certain governmental organizations. There is no doubt that some of these criticisms are valid. I would accept some of the criticisms, but many things that seem possible on an intellectual level are things that are not easy in practice. <hau>: Ko shakka babu wadansu daga cikin wadannan suka din sun dace, ni ma dai na yarda da hakan; to sai dai kuma a duniyar tunani da nazari mutum yana iya tunani abubuwa da yawa, abubuwa da yawa su kan zo cikin kwakwalwarsa, amma a fagen aiki kan, to aiwatar da wannan aikin ba lamari ne mai sauki ba.
119
3.601796
<translate> Ko shakka babu wadansu daga cikin wadannan suka din sun dace, ni ma dai na yarda da hakan; to sai dai kuma a duniyar tunani da nazari mutum yana iya tunani abubuwa da yawa, abubuwa da yawa su kan zo cikin kwakwalwarsa, amma a fagen aiki kan, to aiwatar da wannan aikin ba lamari ne mai sauki ba. <en>: Criticisms were made of certain governmental organizations. There is no doubt that some of these criticisms are valid. I would accept some of the criticisms, but many things that seem possible on an intellectual level are things that are not easy in practice.
118
6.385002
<translate> Obstacles should be eliminated, but it is not easy to clear all obstacles: sometimes it takes time to do so. It is necessary to pay attention to this point. <hau>: To wajibi ne a kawar da wadannan abubuwa masu kawo cikas din; ko da ya ke kawar da su din ba lamari ne mai sauki ba; a wasu lokuta ma suna bukatar lokaci; wajibi ne a yi la'akari da hakan.
80
2.401197
<translate> To wajibi ne a kawar da wadannan abubuwa masu kawo cikas din; ko da ya ke kawar da su din ba lamari ne mai sauki ba; a wasu lokuta ma suna bukatar lokaci; wajibi ne a yi la'akari da hakan. <en>: Obstacles should be eliminated, but it is not easy to clear all obstacles: sometimes it takes time to do so. It is necessary to pay attention to this point.
79
4.256668
<translate> For example, regarding the regional issues one of the friends said that there has not been enough action. <hau>: Dangane da lamurran da suka shafi yankin nan, wani daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da cewa a matsayin misali ba a yi abin da ya kamata a yi ba.
58
1.964616
<translate> Dangane da lamurran da suka shafi yankin nan, wani daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da cewa a matsayin misali ba a yi abin da ya kamata a yi ba. <en>: For example, regarding the regional issues one of the friends said that there has not been enough action.
57
3.05607
<translate> I would tell you that in general this is not the case. <hau>: To ni dai a takaice ina son in sanar da ku cewa lalle ba haka lamarin ya ke ba.
36
1.146026
<translate> To ni dai a takaice ina son in sanar da ku cewa lalle ba haka lamarin ya ke ba. <en>: I would tell you that in general this is not the case.
35
1.855471
<translate> The general atmosphere inside the country was also good in this regard. <hau>: A wannan fagen ma dai yanayin kasar nan yanayi ne mai kyau.
29
0.764017
<translate> A wannan fagen ma dai yanayin kasar nan yanayi ne mai kyau. <en>: The general atmosphere inside the country was also good in this regard.
28
1.473462
<translate> The presence of our students in different areas, opinions that are expressed regarding the regional issues - all of these things are helpful. <hau>: Kasantuwar daliban jami'a a bangarori daban-daban da bayyanar da ra'ayi dangane da lamurran da ke gudana a wannan yankin, dukkanin wadannan abubuwa ne masu taimakawa.
58
1.691753
<translate> Kasantuwar daliban jami'a a bangarori daban-daban da bayyanar da ra'ayi dangane da lamurran da ke gudana a wannan yankin, dukkanin wadannan abubuwa ne masu taimakawa. <en>: The presence of our students in different areas, opinions that are expressed regarding the regional issues - all of these things are helpful.
57
3.056069
<translate> These efforts are being continued and by Allah's favor, their scope will grow and improve on a daily basis. <hau>: Ana ci gaba da gudanar da wannan aikin kuma da yardar Allah a kowace rana za su ci gaba da girma da kuma fadada.
50
1.418889
<translate> Ana ci gaba da gudanar da wannan aikin kuma da yardar Allah a kowace rana za su ci gaba da girma da kuma fadada. <en>: These efforts are being continued and by Allah's favor, their scope will grow and improve on a daily basis.
49
2.619488
<translate> No, certain things are being done and the measures that are being taken are good measures. <hau>: Bai kamata a yi zaton cewa babu wani abin da ake yi ba, ana ci gaba da gudanar da ayyuka, kuma ayyuka masu kyau.
48
1.528035
<translate> Bai kamata a yi zaton cewa babu wani abin da ake yi ba, ana ci gaba da gudanar da ayyuka, kuma ayyuka masu kyau. <en>: No, certain things are being done and the measures that are being taken are good measures.
47
2.510343
<translate> First of all, what she said was absolutely well-thought-out and accurate. <hau>: Da farko dai abin da ta fadi din haka ya ke.
30
0.709445
<translate> Da farko dai abin da ta fadi din haka ya ke. <en>: First of all, what she said was absolutely well-thought-out and accurate.
29
1.528035
<translate> These are tried and true facts. This is why I am so sensitive about the issue of humanities. I never said we should not learn the knowledge of westerners who have made a lot of progress over several centuries. <hau>: Mu dai ba mu taba cewa kada a koyi irin ilmummukan da kasashen yammaci suke da su a fagage daban-daban na ilmummukan dan'adam da suka samo su tsawon karnoni daban-daban ba, ko kuma kada mu karanta littattafan su ba; abin da mu ke cewa shi ne kada mu zamanto masu koyi ne kawai.
112
3.601796
<translate> Mu dai ba mu taba cewa kada a koyi irin ilmummukan da kasashen yammaci suke da su a fagage daban-daban na ilmummukan dan'adam da suka samo su tsawon karnoni daban-daban ba, ko kuma kada mu karanta littattafan su ba; abin da mu ke cewa shi ne kada mu zamanto masu koyi ne kawai. <en>: These are tried and true facts. This is why I am so sensitive about the issue of humanities. I never said we should not learn the knowledge of westerners who have made a lot of progress over several centuries.
111
6.002994
<translate> This is completely clear to anybody who has read the history of the Renaissance and anybody who has become familiar with the people of that era. <hau>: Duk wanda ya karanta tarihin ci gaban ilimi (a Turai) da kuma fahimtar mutanensu a fili zai ga wannan lamarin.
54
1.364317
<translate> Duk wanda ya karanta tarihin ci gaban ilimi (a Turai) da kuma fahimtar mutanensu a fili zai ga wannan lamarin. <en>: This is completely clear to anybody who has read the history of the Renaissance and anybody who has become familiar with the people of that era.
53
2.837779
<translate> There is nothing wrong with benefiting from the kind of psychology, sociology, philosophy, communication sciences and other fields of humanities that have been established or promoted by the west. <hau>: Babu wata matsala mu yi amfani da ilmummukan fahimtar dan'adam da al'umma da falsafa da ilummuka na alaka da sauran ilummukan rayuwa da zamantakewa ta dan'adam da kasashen yammaci suka samar ko kuma suka yada su.
85
2.619488
<translate> Babu wata matsala mu yi amfani da ilmummukan fahimtar dan'adam da al'umma da falsafa da ilummuka na alaka da sauran ilummukan rayuwa da zamantakewa ta dan'adam da kasashen yammaci suka samar ko kuma suka yada su. <en>: There is nothing wrong with benefiting from the kind of psychology, sociology, philosophy, communication sciences and other fields of humanities that have been established or promoted by the west.
84
4.529531
<translate> I have repeatedly said that we do not at all feel ashamed of learning. <hau>: A lokuta da dama na sha fadin cewa mu dai ba ma jin kunya ko kaskanci dangane na koyon wani ilimi.
41
1.309744
<translate> A lokuta da dama na sha fadin cewa mu dai ba ma jin kunya ko kaskanci dangane na koyon wani ilimi. <en>: I have repeatedly said that we do not at all feel ashamed of learning.
40
2.128334
<translate> We need to learn: both from the west and from the east. <hau>: Wajibi ne mu koya, mu koya daga kasashen yammaci, haka nan daga kasashen gabashi, hadisi na cewa: Ku nemi ilimi ko da kuwa a kasar Sin ne(1).
54
2.073761
<translate> Wajibi ne mu koya, mu koya daga kasashen yammaci, haka nan daga kasashen gabashi, hadisi na cewa: Ku nemi ilimi ko da kuwa a kasar Sin ne(1). <en>: We need to learn: both from the west and from the east.
53
2.837779
<translate> We work under a master in order to become a master. Westerners do not want this. This has been the colonial policy of the west since old times. <hau>: To wannan shi ne abin da ‘yan kasashen yammacin ba sa so; tun da jimawa wannan ita ce siyasar mulkin mallaka ta kasashen yammaci; suna so ne ya zamana a duniya an sami nuna wariya da bambanci a cikin lamurran da suka shafi ilimi.
85
2.783206
<translate> To wannan shi ne abin da ‘yan kasashen yammacin ba sa so; tun da jimawa wannan ita ce siyasar mulkin mallaka ta kasashen yammaci; suna so ne ya zamana a duniya an sami nuna wariya da bambanci a cikin lamurran da suka shafi ilimi. <en>: We work under a master in order to become a master. Westerners do not want this. This has been the colonial policy of the west since old times.
84
4.529531
<translate> History is one of the branches of humanities. <hau>: Daya daga cikin ilummukan rayuwa da zamantakewa ta dan'adam shi ne tarihi.
30
0.982308
<translate> Daya daga cikin ilummukan rayuwa da zamantakewa ta dan'adam shi ne tarihi. <en>: History is one of the branches of humanities.
29
1.528035
<translate> Once again I would like to advise you to read history. <hau>: A nan ma dai ina sake kiranku da ku karanta tarihi.
28
0.764017
<translate> A nan ma dai ina sake kiranku da ku karanta tarihi. <en>: Once again I would like to advise you to read history.
27
1.418889
<translate> Read the history of the era of colonialism in order to see what great violence westerns caused in spite of misleading appearance and their claims of support for human rights. <hau>: Ku karanta tarihin lokacin mulkin mallaka, don ku ga irin abubuwan da kasashen yammaci suka aikata a wannan fagen duk kuwa da ikirarin tsari da kare hakkokin bil'adama da sauransu da suke yi.
74
2.019189
<translate> Ku karanta tarihin lokacin mulkin mallaka, don ku ga irin abubuwan da kasashen yammaci suka aikata a wannan fagen duk kuwa da ikirarin tsari da kare hakkokin bil'adama da sauransu da suke yi. <en>: Read the history of the era of colonialism in order to see what great violence westerns caused in spite of misleading appearance and their claims of support for human rights.
73
3.929232
<translate> This is not to say they only killed people. They also made a lot of efforts to keep their colonies backward and to deny them the opportunity to make progress in different areas. <hau>: Ba wai kawai sun kashe mutane ba ne; sun gudanar da ayyuka masu yawa wajen dakatar da ci gaban al'ummomi da ci gaba da barinsu karkashin mulkin mallakansu.
72
1.855471
<translate> Ba wai kawai sun kashe mutane ba ne; sun gudanar da ayyuka masu yawa wajen dakatar da ci gaban al'ummomi da ci gaba da barinsu karkashin mulkin mallakansu. <en>: This is not to say they only killed people. They also made a lot of efforts to keep their colonies backward and to deny them the opportunity to make progress in different areas.
71
3.820087
<translate> What I am trying to say is that we should learn humanities so that we can produce an indigenous form of humanities and export it to the world. <hau>: Mu muna fadin cewa ne mu koyi ilmummukan dan'adam don mu sami damar samar da shi da kuma gabatar da shi ga duniya.
62
1.582607
<translate> Mu muna fadin cewa ne mu koyi ilmummukan dan'adam don mu sami damar samar da shi da kuma gabatar da shi ga duniya. <en>: What I am trying to say is that we should learn humanities so that we can produce an indigenous form of humanities and export it to the world.
61
3.27436
<translate> Yes, when this happens, then every single person who goes out of our borders will be a source of hope and confidence for us. <hau>: Na'am a lokacin da hakan ta faru, to duk wani wanda ya fita daga kan iyakokin mu zai zamanto abin fata da kuma dogaranmu.
60
1.691753
<translate> Na'am a lokacin da hakan ta faru, to duk wani wanda ya fita daga kan iyakokin mu zai zamanto abin fata da kuma dogaranmu. <en>: Yes, when this happens, then every single person who goes out of our borders will be a source of hope and confidence for us.
59
3.165215
<translate> This is why I say we must not imitate westerners in humanities. This is what I want to say as far as humanities are concerned. One of the friends pointed out that in his letter to Malek al-Ashtar the Commander of the Faithful (a.s.) had told Malek to publicly punish wrong-doers. <hau>: Wani daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da cewa Amirul Muminin (a.s) cikin umurnin da ya ba wa Malik al-Ashtar ya bayyana masa cewa wajibi ne a tona asirin muggan mutane; amma kai kuma (mai maganar yana nufin Jagoran ne) kana cewa kada a tona asirinsu.
135
3.492651
<translate> Wani daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da cewa Amirul Muminin (a.s) cikin umurnin da ya ba wa Malik al-Ashtar ya bayyana masa cewa wajibi ne a tona asirin muggan mutane; amma kai kuma (mai maganar yana nufin Jagoran ne) kana cewa kada a tona asirinsu. <en>: This is why I say we must not imitate westerners in humanities. This is what I want to say as far as humanities are concerned. One of the friends pointed out that in his letter to Malek al-Ashtar the Commander of the Faithful (a.s.) had told Malek to publicly punish wrong-doers.
134
7.258164
<translate> The Commander of the Faithful (a.s.) did not tell Malek al-Ashtar to disgrace people before their offences had been proven. <hau>: To Amirul Muminin (a.s) bai ce a bayyanar da abubuwa (laifuffukan) da ba a riga da an tantance su ba.
65
1.746325
<translate> To Amirul Muminin (a.s) bai ce a bayyanar da abubuwa (laifuffukan) da ba a riga da an tantance su ba. <en>: The Commander of the Faithful (a.s.) did not tell Malek al-Ashtar to disgrace people before their offences had been proven.
64
3.438078
<translate> The Commander of the Faithful (a.s.) never said such a thing and definitely such a recommendation is not Islamic. <hau>: Babu inda aka taba samun hakan cikin maganganun Amirul Muminin (a.s), sannan kuma ko shakka babu hakan ba ya cikin koyarwar Musulunci.
57
1.63718
<translate> Babu inda aka taba samun hakan cikin maganganun Amirul Muminin (a.s), sannan kuma ko shakka babu hakan ba ya cikin koyarwar Musulunci. <en>: The Commander of the Faithful (a.s.) never said such a thing and definitely such a recommendation is not Islamic.
56
3.001497
<translate> How can we publicly identify a person by name simply because an accusation has been leveled against him, an accusation that has not been proven? <hau>: Ta ya ya za mu bayyanar da abin da ba a riga da an tabbatar da shi ba, daga mujarradin tuhuma kawai?
59
1.473462
<translate> Ta ya ya za mu bayyanar da abin da ba a riga da an tabbatar da shi ba, daga mujarradin tuhuma kawai? <en>: How can we publicly identify a person by name simply because an accusation has been leveled against him, an accusation that has not been proven?
58
3.110642
<translate> We have no right to publicly identify the accused by name. <hau>: Babu wata hujja da muke da ita da za mu fadi hakan.
28
0.764017
<translate> Babu wata hujja da muke da ita da za mu fadi hakan. <en>: We have no right to publicly identify the accused by name.
27
1.418889
<translate> In a meeting with judiciary officials, I went further than this and said that even if a crime has been proven, public identification of the convict should not be the primary course of action. <hau>: Hatta ma a wancan zaman da aka yi ishara da ita din (ganawar Jagora da jami'an gwamnatin Iran), na fadi sama da hakan ma.
73
1.746325
<translate> Hatta ma a wancan zaman da aka yi ishara da ita din (ganawar Jagora da jami'an gwamnatin Iran), na fadi sama da hakan ma. <en>: In a meeting with judiciary officials, I went further than this and said that even if a crime has been proven, public identification of the convict should not be the primary course of action.
72
3.874659
<translate> After all, somebody might slip and do something wrong, for which he gets punished, but his family, his children and his parents have not done anything wrong to be disgraced. There is no reason to disgrace their family unless this is done out of concern for the greater good. <hau>: Na fadi cewa hatta laifin da aka tabbatar da shi, bai kamata a dinga yayata shi ba, don kuwa mutum guda ne ya aikata wannan laifin kuma za a hukumta shi, amma iyalansa, ‘ya'yansa da iyayensa ba su aikata wani laifi ba; da wani dalili ne za mu bata musu suna da shafa musu kashin kaji? Sai dai idan har akwai wata gagarumar maslaha cikin bayyanar da wannan lamari.
143
4.529531
<translate> Na fadi cewa hatta laifin da aka tabbatar da shi, bai kamata a dinga yayata shi ba, don kuwa mutum guda ne ya aikata wannan laifin kuma za a hukumta shi, amma iyalansa, ‘ya'yansa da iyayensa ba su aikata wani laifi ba; da wani dalili ne za mu bata musu suna da shafa musu kashin kaji? Sai dai idan har akwai wata gagarumar maslaha cikin bayyanar da wannan lamari. <en>: After all, somebody might slip and do something wrong, for which he gets punished, but his family, his children and his parents have not done anything wrong to be disgraced. There is no reason to disgrace their family unless this is done out of concern for the greater good.
142
7.694746
<translate> Yes, sometimes there is a wisdom to publicly identifying a convicted criminal by name, in which case nothing is wrong with doing so. <hau>: Na'am akwai wani lokacin da akwai wata maslaha cikin shi kansa tona asirin cikin wani lamarin da aka tabbatar da shi, to a nan kan babu matsala cikin hakan.
63
1.910043
<translate> Na'am akwai wani lokacin da akwai wata maslaha cikin shi kansa tona asirin cikin wani lamarin da aka tabbatar da shi, to a nan kan babu matsala cikin hakan. <en>: Yes, sometimes there is a wisdom to publicly identifying a convicted criminal by name, in which case nothing is wrong with doing so.
62
3.328933
<translate> This is our logic and there is no narration from the Commander of the Faithful (a.s.) or any other infallible Imam (a.s.) that goes against this logic. <hau>: Babu wani abu sabanin hakan da ya fito daga bakin Amirul Muminin (amincin Allah ya tabbata a gare shi) ko kuma daga baki wani daga cikin Imaman Shiriya (amincin Allah ya tabbata a gare su).
88
2.510343
<translate> Babu wani abu sabanin hakan da ya fito daga bakin Amirul Muminin (amincin Allah ya tabbata a gare shi) ko kuma daga baki wani daga cikin Imaman Shiriya (amincin Allah ya tabbata a gare su). <en>: This is our logic and there is no narration from the Commander of the Faithful (a.s.) or any other infallible Imam (a.s.) that goes against this logic.
87
4.69325
<translate> We do not have any right to publicly identify people by name in websites, newspapers or other places simply because they have been accused of something. This is not at all lawful. <hau>: Alal hakika ba mu da hakkin mu dinga tuhumar wasu mutane saboda zaton da muke da shi, lalle hakan bai halalta ba. Bai kamata mu yada hakan cikin shafukan internet ko jarida ko kuma wani mimbari na jawabi ba.
84
2.510343
<translate> Alal hakika ba mu da hakkin mu dinga tuhumar wasu mutane saboda zaton da muke da shi, lalle hakan bai halalta ba. Bai kamata mu yada hakan cikin shafukan internet ko jarida ko kuma wani mimbari na jawabi ba. <en>: We do not have any right to publicly identify people by name in websites, newspapers or other places simply because they have been accused of something. This is not at all lawful.
83
4.474959
<translate> It is necessary to preserve the dignity of people. I was asked to express my opinion regarding the extent to which the policies specified in Article 44 of the Constitution have been implemented. <hau>: Dangane da batun gudanar da siyasar doka ta 44 (dangane da shigo da ‘yan kasuwa cikin harkokin tattalin arzikin kasa), an tambaye ni kan mene ne ra'ayina kan hakan, shin an gudanar da ita ko kuma a'a?
81
2.401197
<translate> Dangane da batun gudanar da siyasar doka ta 44 (dangane da shigo da ‘yan kasuwa cikin harkokin tattalin arzikin kasa), an tambaye ni kan mene ne ra'ayina kan hakan, shin an gudanar da ita ko kuma a'a? <en>: It is necessary to preserve the dignity of people. I was asked to express my opinion regarding the extent to which the policies specified in Article 44 of the Constitution have been implemented.
80
4.311241
<translate> Well, I cannot speak in detail in this regard. <hau>: Kowane guda daga cikin wadannan bangarori yana da nasa hisabin; to amma idan har kuna son amsa ce ta gaba daya, to a nan zan ce lalle an gudanar da ayyuka masu kyaun gaske a wannan fagen.
56
2.346625
<translate> Kowane guda daga cikin wadannan bangarori yana da nasa hisabin; to amma idan har kuna son amsa ce ta gaba daya, to a nan zan ce lalle an gudanar da ayyuka masu kyaun gaske a wannan fagen. <en>: Well, I cannot speak in detail in this regard.
55
2.946924
<translate> No, there are shortcomings, but certain things have already been done. <hau>: Ala kulli hal akwai gazawa, to amma dai an gudanar da ayyuka.
35
0.927735
<translate> Ala kulli hal akwai gazawa, to amma dai an gudanar da ayyuka. <en>: No, there are shortcomings, but certain things have already been done.
34
1.800898
<translate> As far as reforming the High Council of Cultural Revolution is concerned, I would say we have done what we were supposed to. <hau>: Haka nan dangane da sauyi a majalisar koli ta juyi na al'adu, lalle mun yi aikin da ya wajaba mu yi.
53
1.364317
<translate> Haka nan dangane da sauyi a majalisar koli ta juyi na al'adu, lalle mun yi aikin da ya wajaba mu yi. <en>: As far as reforming the High Council of Cultural Revolution is concerned, I would say we have done what we were supposed to.
52
2.783206
<translate> It is true that there are special procedures for the High Council of Cultural Revolution. <hau>: To hanyoyin amfanuwa da majalisar koli ta juyi na al'adu suna da na su tsarin.
38
1.091453
<translate> To hanyoyin amfanuwa da majalisar koli ta juyi na al'adu suna da na su tsarin. <en>: It is true that there are special procedures for the High Council of Cultural Revolution.
37
1.964616
<translate> One of the dear youth said that if the young generation wants to take on responsibilities, it should step into the arena. I confirm this. <hau>: Daya daga cikin matasa masu girma ya bayyana cewa a matsayin misali cewa idan har ana son matasa su dauki nauyin gudanar da kasar nan, to wajibi ne su shigo cikin fage.
65
1.910043
<translate> Daya daga cikin matasa masu girma ya bayyana cewa a matsayin misali cewa idan har ana son matasa su dauki nauyin gudanar da kasar nan, to wajibi ne su shigo cikin fage. <en>: One of the dear youth said that if the young generation wants to take on responsibilities, it should step into the arena. I confirm this.
64
3.438078
<translate> There are some people who have been involved in theoretical work and are scholarly, but they are not prepared to enter the arena of action and deal with operational problems. <hau>: Akwai wadansu wadanda sun gudanar da ayyuka na ilimi, suna da ilimin, to amma su dai ba ma su jure wa irin matsalolin da suke tattare da kasantuwa a fage din ba ne.
73
2.128334
<translate> Akwai wadansu wadanda sun gudanar da ayyuka na ilimi, suna da ilimin, to amma su dai ba ma su jure wa irin matsalolin da suke tattare da kasantuwa a fage din ba ne. <en>: There are some people who have been involved in theoretical work and are scholarly, but they are not prepared to enter the arena of action and deal with operational problems.
72
3.87466
<translate> If you do not want other people to walk into you or if you do not want to walk into other people, then you must stay home. <hau>: Idan har mutum ba ya so ya buga ko a buge shi, to sai ya yi zamansa a gida.
54
1.255171
<translate> Idan har mutum ba ya so ya buga ko a buge shi, to sai ya yi zamansa a gida. <en>: If you do not want other people to walk into you or if you do not want to walk into other people, then you must stay home.
53
2.837779
<translate> Of course it is possible to stay home or retreat from public life and still do something positive. <hau>: Tabbas ana iya zama a cikin gida sannan kuma ana iya tafiya a wani bangare nasa, kuma za a iya aikata ayyuka masu kyau; to amma daga lokacin da mutum ya shigo cikin fage na zamantakewa - shin fagen siyasa ne ko kuma sauran fagage na gudanarwa - to akwai wannan lamari na bugu da bugewa.
83
3.383505
<translate> Tabbas ana iya zama a cikin gida sannan kuma ana iya tafiya a wani bangare nasa, kuma za a iya aikata ayyuka masu kyau; to amma daga lokacin da mutum ya shigo cikin fage na zamantakewa - shin fagen siyasa ne ko kuma sauran fagage na gudanarwa - to akwai wannan lamari na bugu da bugewa. <en>: Of course it is possible to stay home or retreat from public life and still do something positive.
82
4.420386
<translate> But who do you think the people you are criticizing are? <hau>: To kuna tsammanin su wa kuke suka din?
25
0.545727
<translate> To kuna tsammanin su wa kuke suka din? <en>: But who do you think the people you are criticizing are?
24
1.255171
<translate> They are yesterday's good youth who worked hard and selflessly and now they are holding a position and doing their responsibilities. <hau>: Su ne dai wadannan matasan da suka yi aiki, suka sha wahala, suka yi jihadi, to a halin yanzu sun kai ga wani matsayi na shugabanci sannan kuma suna ci gaba da gudanar da wani aikin.
67
2.237479
<translate> Su ne dai wadannan matasan da suka yi aiki, suka sha wahala, suka yi jihadi, to a halin yanzu sun kai ga wani matsayi na shugabanci sannan kuma suna ci gaba da gudanar da wani aikin. <en>: They are yesterday's good youth who worked hard and selflessly and now they are holding a position and doing their responsibilities.
66
3.547223
<translate> They may make certain mistakes and your criticisms may be fair. But this is the nature of managerial work. <hau>: To mai yiyuwa ne ya zamana akwai wani kuskure cikin wannan aiki na su, kuma sukan da kuke yi yana bisa hanya.
52
1.473462
<translate> To mai yiyuwa ne ya zamana akwai wani kuskure cikin wannan aiki na su, kuma sukan da kuke yi yana bisa hanya. <en>: They may make certain mistakes and your criticisms may be fair. But this is the nature of managerial work.
51
2.728633
<translate> When you enter the arena of management, the same things will happen to you. <hau>: Ku din nan ma a lokacin da kuka shigo fagen shugabanci, to wadannan maganganu suna nan; wani matashin zai zo ya tsaya a nan, ya soki ayyukanku.
51
1.800898
<translate> Ku din nan ma a lokacin da kuka shigo fagen shugabanci, to wadannan maganganu suna nan; wani matashin zai zo ya tsaya a nan, ya soki ayyukanku. <en>: When you enter the arena of management, the same things will happen to you.
50
2.674061