text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> When a person knows that the civilization, progress and wealth of certain countries is the result of a large amount of vandalism, misconduct, brutality and injustice in the past, he will gain a new perspective on what he has to do and on the duties he must fulfill. <hau>: A lokacin da mutum ya fahimci cewa an samu irin wannan dukiya da ci gaban da ake ganinsu a wasu irin wadannan kasashe ne sakamakon irin wannan danyen aiki da rashin adalci, to kuwa mutum zai sake dubi cikin ayyukan da ya kamata ya aikata da kuma irin nauyin da ke wuyansa. | 115 | 3.110642 |
<translate> A lokacin da mutum ya fahimci cewa an samu irin wannan dukiya da ci gaban da ake ganinsu a wasu irin wadannan kasashe ne sakamakon irin wannan danyen aiki da rashin adalci, to kuwa mutum zai sake dubi cikin ayyukan da ya kamata ya aikata da kuma irin nauyin da ke wuyansa. <en>: When a person knows that the civilization, progress and wealth of certain countries is the result of a large amount of vandalism, misconduct, brutality and injustice in the past, he will gain a new perspective on what he has to do and on the duties he must fulfill. | 114 | 6.166711 |
<translate> The same things happened in the Soviet Union in another form. <hau>: A tarayyar Sobiyeti ma wani lamari makamancin hakan ne ya faru. | 29 | 0.81859 |
<translate> A tarayyar Sobiyeti ma wani lamari makamancin hakan ne ya faru. <en>: The same things happened in the Soviet Union in another form. | 28 | 1.473462 |
<translate> The goals that had been specified in the Soviet Union were not fulfilled. The goals were ideological in nature. <hau>: A tarayyar Sobiyetin an tsara wasu manufofi da ake son cimmawa - wadanda manufofi ne da suke da alaka da akida - to amma ba a cimma su ba. | 58 | 1.910043 |
<translate> A tarayyar Sobiyetin an tsara wasu manufofi da ake son cimmawa - wadanda manufofi ne da suke da alaka da akida - to amma ba a cimma su ba. <en>: The goals that had been specified in the Soviet Union were not fulfilled. The goals were ideological in nature. | 57 | 3.05607 |
<translate> It had been claimed that the Soviet government was a populist government - a socialist government, a government founded on the people and committed to fulfilling their needs. These principles were violated from the early years. <hau>: Tun da farko dai an yi da'awar cewa hukumar kwaminisancin wata hukuma ce ta mutane, hukuma ta al'umma, ta gurguzu. Hukuma ta al'umma wacce ta ginu bisa yunkuri na al'umma da kuma biyan bukatun mutane; to amma tun a shekarun farko-farko aka yi watsi da hakan. | 99 | 3.110642 |
<translate> Tun da farko dai an yi da'awar cewa hukumar kwaminisancin wata hukuma ce ta mutane, hukuma ta al'umma, ta gurguzu. Hukuma ta al'umma wacce ta ginu bisa yunkuri na al'umma da kuma biyan bukatun mutane; to amma tun a shekarun farko-farko aka yi watsi da hakan. <en>: It had been claimed that the Soviet government was a populist government - a socialist government, a government founded on the people and committed to fulfilling their needs. These principles were violated from the early years. | 98 | 5.293549 |
<translate> After the Russian Revolution took place in the year 1917, the path of the revolution changed in 5, 6 years. The people were eliminated from government calculations in the real sense of the word. A communist party with millions of members came to power, and within the party power belonged to the few individuals who were at the highest levels of the party. <hau>: Bayan shekarar 1917 wadda ita ce shekarar juyin juya halin tarayyar Sobiyetin, bayan shekaru biyar zuwa shida aka sauya hanyar da ake kai; aka yi watsi da mutane cikin gudanarwa ta hakika; wata jam'iyya ta ‘yan kwaminis mai miliyoyin membobi ta dare karagar mulki, a wannan jam'iyyar ma wasu ‘yan mutane ne suke mulki kuma a kowane lokaci su ne suke ci gaba da mulkin. | 145 | 4.038377 |
<translate> Bayan shekarar 1917 wadda ita ce shekarar juyin juya halin tarayyar Sobiyetin, bayan shekaru biyar zuwa shida aka sauya hanyar da ake kai; aka yi watsi da mutane cikin gudanarwa ta hakika; wata jam'iyya ta ‘yan kwaminis mai miliyoyin membobi ta dare karagar mulki, a wannan jam'iyyar ma wasu ‘yan mutane ne suke mulki kuma a kowane lokaci su ne suke ci gaba da mulkin. <en>: After the Russian Revolution took place in the year 1917, the path of the revolution changed in 5, 6 years. The people were eliminated from government calculations in the real sense of the word. A communist party with millions of members came to power, and within the party power belonged to the few individuals who were at the highest levels of the party. | 144 | 7.803891 |
<translate> During certain eras such as the Stalin era, power was in the hands of only one person. However, later on the central board of the communist party had control over everything in the country. <hau>: To a matsayin misali lokacin mulkin Stalin, kusan ana iya cewa mutum guda ne ma yake mulkin, amma zamunnan da suka biyo baya, wannan kwamiti da kungiya ta asali ta jam'iyyar kwaminis din su ne suke mulki. | 85 | 2.401197 |
<translate> To a matsayin misali lokacin mulkin Stalin, kusan ana iya cewa mutum guda ne ma yake mulkin, amma zamunnan da suka biyo baya, wannan kwamiti da kungiya ta asali ta jam'iyyar kwaminis din su ne suke mulki. <en>: During certain eras such as the Stalin era, power was in the hands of only one person. However, later on the central board of the communist party had control over everything in the country. | 84 | 4.529531 |
<translate> Some of these writings used to be translated into Farsi and I used to read them. <hau>: A wancan lokacin an rubuta littafa da dama wasu daga cikin su ma an fassara su cikin harshen Farisanci, mun karanta su. | 48 | 1.528035 |
<translate> A wancan lokacin an rubuta littafa da dama wasu daga cikin su ma an fassara su cikin harshen Farisanci, mun karanta su. <en>: Some of these writings used to be translated into Farsi and I used to read them. | 47 | 2.510343 |
<translate> Before the collapse of the Soviet Union many of these bitter and unpleasant dimensions were kept hidden. <hau>: Har zuwa kafin faduwar tarayyar Sobiyeti, mafi yawa daga cikin wadannan abubuwa na ban takaici sun kasance a boye ne; bayan faduwar tarayyar Sobiyetin ne da dama daga cikin abubuwa suka fito fili, aka fahimci irin abubuwan da suke yi da kuma irin takura mutane da suke yi. | 80 | 3.165215 |
<translate> Har zuwa kafin faduwar tarayyar Sobiyeti, mafi yawa daga cikin wadannan abubuwa na ban takaici sun kasance a boye ne; bayan faduwar tarayyar Sobiyetin ne da dama daga cikin abubuwa suka fito fili, aka fahimci irin abubuwan da suke yi da kuma irin takura mutane da suke yi. <en>: Before the collapse of the Soviet Union many of these bitter and unpleasant dimensions were kept hidden. | 79 | 4.256668 |
<translate> That is to say, the revolution was totally derailed from the beginning. <hau>: Wato wannan juyi dai tun da farko ya kama wata hanyar, ba wai bai ci gaba da wanzuwa ba ne, a'a bai cika alkawarin farko da ya dauka ba ne. | 53 | 1.964616 |
<translate> Wato wannan juyi dai tun da farko ya kama wata hanyar, ba wai bai ci gaba da wanzuwa ba ne, a'a bai cika alkawarin farko da ya dauka ba ne. <en>: That is to say, the revolution was totally derailed from the beginning. | 52 | 2.783206 |
<translate> Of course there were also certain pseudo-revolutions in the Middle East region and mostly in North Africa and Latin America, which were not genuine revolutions. <hau>: Mun shaidi wasu yunkuri makamantan juyin juya hali da suka faru a yankin gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afirka da Latin Amurka wadanda alal hakika ba wai juyin juya hali ba ne; a mafi yawan lokuta juyin mulki ne. | 79 | 2.45577 |
<translate> Mun shaidi wasu yunkuri makamantan juyin juya hali da suka faru a yankin gabas ta tsakiya da kuma arewacin Afirka da Latin Amurka wadanda alal hakika ba wai juyin juya hali ba ne; a mafi yawan lokuta juyin mulki ne. <en>: Of course there were also certain pseudo-revolutions in the Middle East region and mostly in North Africa and Latin America, which were not genuine revolutions. | 78 | 4.202096 |
<translate> In the late 1950s and early 1960s a leftist revolutionary movement was started in North African countries - namely, Egypt, Libya, Sudan and Tunisia. <hau>: A karshe-karhsen shekarun 1950 da kuma farko-farkon shekarun 1960 a kasashen arewacin Afrika - wato Masar da Libiya da Sudan da Tunusiya - an samu faruwar wasu juyin juya hali masu akidar gurguzu. | 73 | 2.292052 |
<translate> A karshe-karhsen shekarun 1950 da kuma farko-farkon shekarun 1960 a kasashen arewacin Afrika - wato Masar da Libiya da Sudan da Tunusiya - an samu faruwar wasu juyin juya hali masu akidar gurguzu. <en>: In the late 1950s and early 1960s a leftist revolutionary movement was started in North African countries - namely, Egypt, Libya, Sudan and Tunisia. | 72 | 3.874659 |
<translate> All these countries became revolutionary. <hau>: Dukkanin wadannan kasashe, kasashe ne na juyi; amma in ban da wasu ‘yan kadan, su kansu wadannan mutanen da suka kaddamar da wannan juyin, sun kauce wa tafarkin juyin. | 44 | 1.964616 |
<translate> Dukkanin wadannan kasashe, kasashe ne na juyi; amma in ban da wasu ‘yan kadan, su kansu wadannan mutanen da suka kaddamar da wannan juyin, sun kauce wa tafarkin juyin. <en>: All these countries became revolutionary. | 43 | 2.292052 |
<translate> One of these people was Tunisia's Bourguiba. <hau>: Daya daga cikin su shi ne dai wannan Bourguiban na kasar Tunusiya. | 32 | 1.036881 |
<translate> Daya daga cikin su shi ne dai wannan Bourguiban na kasar Tunusiya. <en>: One of these people was Tunisia's Bourguiba. | 31 | 1.63718 |
<translate> Similarly, in Egypt, Anwar Sadat was one of the supporters of Gamal Abdel Nasser. He was among the people who had carried out the coup or what they called "Free Officers Movement". Basically, during the time of Gamal Abdel Nasser, the Free Officers Movement had been started with the goal of liberating Palestine. <hau>: Ko kuma a kasar Masar, Anwar Sadat ya kasance daga cikin mabiyan Jamal Abdun Nasir; yana daga cikin jami'an sojin da suka yi juyin mulki ko kuma abin da suke kira juyin juya halin ‘yantattun jami'an soji; wannan yunkuri na ‘yantattun sojoji a lokacin Jamal Abdun Nasir ya ginu ne bisa taken "'Yanto Palastinu"; to amma daga baya dai lamari ya kai su ga yin sulhu da ‘yan fashin Palastinun, da kulla makirci a kan al'ummar Palastinu. | 171 | 5.566412 |
<translate> Ko kuma a kasar Masar, Anwar Sadat ya kasance daga cikin mabiyan Jamal Abdun Nasir; yana daga cikin jami'an sojin da suka yi juyin mulki ko kuma abin da suke kira juyin juya halin ‘yantattun jami'an soji; wannan yunkuri na ‘yantattun sojoji a lokacin Jamal Abdun Nasir ya ginu ne bisa taken "'Yanto Palastinu"; to amma daga baya dai lamari ya kai su ga yin sulhu da ‘yan fashin Palastinun, da kulla makirci a kan al'ummar Palastinu. <en>: Similarly, in Egypt, Anwar Sadat was one of the supporters of Gamal Abdel Nasser. He was among the people who had carried out the coup or what they called "Free Officers Movement". Basically, during the time of Gamal Abdel Nasser, the Free Officers Movement had been started with the goal of liberating Palestine. | 170 | 9.22278 |
<translate> Finally, a few years ago, they even cooperated with the Zionists to put a siege on Gaza and to eliminate the people of Palestine. <hau>: A baya bayan nan kan lamarin ma ya kai su ga hada baki da kulla makirci da yahudawan sahyoniya wajen killace Palastinawa, wajen killace Gaza, wajen gamawa da al'ummar Palastinu. | 74 | 2.346625 |
<translate> A baya bayan nan kan lamarin ma ya kai su ga hada baki da kulla makirci da yahudawan sahyoniya wajen killace Palastinawa, wajen killace Gaza, wajen gamawa da al'ummar Palastinu. <en>: Finally, a few years ago, they even cooperated with the Zionists to put a siege on Gaza and to eliminate the people of Palestine. | 73 | 3.929232 |
<translate> That is to say, the original movement made a complete U-turn. <hau>: Wato sun juya baya dari bisa dari daga manufarsu ta farko. | 32 | 0.81859 |
<translate> Wato sun juya baya dari bisa dari daga manufarsu ta farko. <en>: That is to say, the original movement made a complete U-turn. | 31 | 1.63718 |
<translate> The same thing happened in Sudan. <hau>: Ko kuma a Sudan. | 15 | 0.327436 |
<translate> Ko kuma a Sudan. <en>: The same thing happened in Sudan. | 14 | 0.709445 |
<translate> I do not think you remember Nimeiry. <hau>: Ina tsammanin ba za ku iya tuna (Ja'afar) Numeiri. | 29 | 0.927735 |
<translate> Ina tsammanin ba za ku iya tuna (Ja'afar) Numeiri. <en>: I do not think you remember Nimeiry. | 28 | 1.473462 |
<translate> I remember the time when he obtained his first official position. He was a revolutionary officer who actually saved Sudan from the clutches of the west. <hau>: Numeiri ya kasance wani jami'in soji ma'abocin juyi ne wanda alal hakika ya ‘yantar da Sudan daga hannun ‘yan kasashen yammaci; amma shi kansa wannan Numeirin a sannun a hankali sai ya sake komawa wajen kasashen yammaci, ya zamanto wani dan amshin shatan kasashen yammaci; ta yadda ma'abota juyin da suka biyo baya wadanda su ne a kan karagar mulkin yanzu suka yunkura da kawar da shi daga karagar mulki. | 124 | 5.075258 |
<translate> Numeiri ya kasance wani jami'in soji ma'abocin juyi ne wanda alal hakika ya ‘yantar da Sudan daga hannun ‘yan kasashen yammaci; amma shi kansa wannan Numeirin a sannun a hankali sai ya sake komawa wajen kasashen yammaci, ya zamanto wani dan amshin shatan kasashen yammaci; ta yadda ma'abota juyin da suka biyo baya wadanda su ne a kan karagar mulkin yanzu suka yunkura da kawar da shi daga karagar mulki. <en>: I remember the time when he obtained his first official position. He was a revolutionary officer who actually saved Sudan from the clutches of the west. | 123 | 6.657866 |
<translate> Jaafar Nimeiry gradually changed from an anti-west element who had carried out a coup against his pro-western government to a western puppet and mercenary. <hau>: Ja'afar Numeiri ya kasance wani mutum mai kyamar yammaci wanda ya yi juyin mulki ga wata hukuma ta yammaci, amma daga baya ya zamanto wani yaron kasashen yammaci kuma dan amshin shatansu. | 80 | 2.510343 |
<translate> Ja'afar Numeiri ya kasance wani mutum mai kyamar yammaci wanda ya yi juyin mulki ga wata hukuma ta yammaci, amma daga baya ya zamanto wani yaron kasashen yammaci kuma dan amshin shatansu. <en>: Jaafar Nimeiry gradually changed from an anti-west element who had carried out a coup against his pro-western government to a western puppet and mercenary. | 79 | 4.256668 |
<translate> The same is true of the others. <hau>: Su ma sauran haka suka kasance. | 18 | 0.436581 |
<translate> Su ma sauran haka suka kasance. <en>: The same is true of the others. | 17 | 0.873163 |
<translate> I remember that during the 1340s when Gamal Abdel Nasser was in office, we used to tune in to the Egyptian radio station "Sawt al-Arab" in the city of Mashhad. <hau>: Ni dai ina iya tunawa a shekarun 1340 hijira shamsiyya (1961-62) a garin Mashhad, mun kasance muna kama radiyo sautin larabawa na Masar - wanda ya kasance a lokacin Abdun Nasir - muna saurare. | 90 | 2.674061 |
<translate> Ni dai ina iya tunawa a shekarun 1340 hijira shamsiyya (1961-62) a garin Mashhad, mun kasance muna kama radiyo sautin larabawa na Masar - wanda ya kasance a lokacin Abdun Nasir - muna saurare. <en>: I remember that during the 1340s when Gamal Abdel Nasser was in office, we used to tune in to the Egyptian radio station "Sawt al-Arab" in the city of Mashhad. | 89 | 4.802394 |
<translate> Gamal Abdel Nasser had travelled to Libya and he delivered a speech on Sawt al-Arab along with Jaafar Nimeiry and Muammar Gaddafi - who was a young man in his late twenties and had just carried out a coup. <hau>: Jamal Abdun Nasir ya tafi kasar Libiya, sannan kuma tare da wannan Gaddafin - wanda a wancan lokacin wani matashi ne dan shekaru ashirin da takwas zuwa da tara ya yi juyin mulki - da kuma wannan Ja'afar Numeirin dukkaninsu suna jawabi a wannan gidan radiyon na muryar Larabawa. | 112 | 3.328933 |
<translate> Jamal Abdun Nasir ya tafi kasar Libiya, sannan kuma tare da wannan Gaddafin - wanda a wancan lokacin wani matashi ne dan shekaru ashirin da takwas zuwa da tara ya yi juyin mulki - da kuma wannan Ja'afar Numeirin dukkaninsu suna jawabi a wannan gidan radiyon na muryar Larabawa. <en>: Gamal Abdel Nasser had travelled to Libya and he delivered a speech on Sawt al-Arab along with Jaafar Nimeiry and Muammar Gaddafi - who was a young man in his late twenties and had just carried out a coup. | 111 | 6.002994 |
<translate> They used to get together and make radical revolutionary statements. <hau>: Dukkaninsu sun taru suna ta fadin kalmomin juyi masu tsanani. | 27 | 0.764017 |
<translate> Dukkaninsu sun taru suna ta fadin kalmomin juyi masu tsanani. <en>: They used to get together and make radical revolutionary statements. | 26 | 1.364317 |
<translate> Even Gaddafi used to invent slogans that filled us with excitement at that time. We were engaged in revolutionary activities and it was illegal to listen to the Egyptian radio station. <hau>: Wannan Gaddafin yana ta fadin wadansu kalmomi wadanda a lokacin suke caza mu. A wancan lokacin mun kasance cikin gwagwarmaya. Kama wannan radiyon ya saba wa doka. | 72 | 1.910043 |
<translate> Wannan Gaddafin yana ta fadin wadansu kalmomi wadanda a lokacin suke caza mu. A wancan lokacin mun kasance cikin gwagwarmaya. Kama wannan radiyon ya saba wa doka. <en>: Even Gaddafi used to invent slogans that filled us with excitement at that time. We were engaged in revolutionary activities and it was illegal to listen to the Egyptian radio station. | 71 | 3.820087 |
<translate> We used to gather in a house at night: one of my friends had a radio and we used to use it to listen to Sawt al-Arab. <hau>: Ni da wasu abokaina - wanda daya daga cikin mu yana da radiyo - da dare mukan tafi wani gida mu zauna muna sauraren wannan radiyon na muryar larabawa. | 70 | 2.019189 |
<translate> Ni da wasu abokaina - wanda daya daga cikin mu yana da radiyo - da dare mukan tafi wani gida mu zauna muna sauraren wannan radiyon na muryar larabawa. <en>: We used to gather in a house at night: one of my friends had a radio and we used to use it to listen to Sawt al-Arab. | 69 | 3.710942 |
<translate> This was what the movements were like. That is to say, due to different reasons, revolutions deviated from the original path at the beginning or later on. <hau>: Haka wadannan yunkurin suka kasance. Wato juye-juyen halin da suka bayyana saboda wasu dalilai mabambanta ko dai tun daga ranakun farko-farko suka kauce wa hanya, ko kuma bayan wani lokaci kadan suka kauce wa tafarkin da suke kai. | 84 | 2.674061 |
<translate> Haka wadannan yunkurin suka kasance. Wato juye-juyen halin da suka bayyana saboda wasu dalilai mabambanta ko dai tun daga ranakun farko-farko suka kauce wa hanya, ko kuma bayan wani lokaci kadan suka kauce wa tafarkin da suke kai. <en>: This was what the movements were like. That is to say, due to different reasons, revolutions deviated from the original path at the beginning or later on. | 83 | 4.474959 |
<translate> In certain cases this deviation lasted more than several decades. <hau>: A wasu lokuta wannan kauce wa hanya ya kan dau shekaru. | 27 | 0.709445 |
<translate> A wasu lokuta wannan kauce wa hanya ya kan dau shekaru. <en>: In certain cases this deviation lasted more than several decades. | 26 | 1.364317 |
<translate> In a country like France the deviation lasted for more than 70 years before they gradually managed to realize some of the original goals - and not all of the goals, but a portion of them. <hau>: A kasa kamar Faransa, wannan kauce wa hanyar ya dau shekaru saba'in da wani abu, har lokacin da a hankali suka cimma wasu daga cikin manufofin, shi din ma ba wai dukkanin manufofin ba. | 81 | 2.182907 |
<translate> A kasa kamar Faransa, wannan kauce wa hanyar ya dau shekaru saba'in da wani abu, har lokacin da a hankali suka cimma wasu daga cikin manufofin, shi din ma ba wai dukkanin manufofin ba. <en>: In a country like France the deviation lasted for more than 70 years before they gradually managed to realize some of the original goals - and not all of the goals, but a portion of them. | 80 | 4.311241 |
<translate> The Islamic Revolution is an exception. <hau>: To amma juyin juya halin Musulunci (na Iran) kan ya zamanto wani juyi maras tamka. | 31 | 1.200599 |
<translate> To amma juyin juya halin Musulunci (na Iran) kan ya zamanto wani juyi maras tamka. <en>: The Islamic Revolution is an exception. | 30 | 1.582607 |
<translate> The Islamic Revolution was a movement that was carried out with specific goals in mind. The goals that had been specified were general in certain cases and they were gradually broken down and made more specific later on, but the Revolution had clear goals. <hau>: Juyin juya halin Musulunci wani yunkuri ne da ke da wasu manufofi bayyanannu, duk kuwa da cewa a wasu wajajen a dunkule suke; a hankali a hankali ne aka rarraba su, suka kara fitowa fili sannan kuma alamunsu suka bayyana; to amma dai manufofi ne wadanda suke a fili. | 108 | 3.219787 |
<translate> Juyin juya halin Musulunci wani yunkuri ne da ke da wasu manufofi bayyanannu, duk kuwa da cewa a wasu wajajen a dunkule suke; a hankali a hankali ne aka rarraba su, suka kara fitowa fili sannan kuma alamunsu suka bayyana; to amma dai manufofi ne wadanda suke a fili. <en>: The Islamic Revolution was a movement that was carried out with specific goals in mind. The goals that had been specified were general in certain cases and they were gradually broken down and made more specific later on, but the Revolution had clear goals. | 107 | 5.784702 |
<translate> Demanding islam, fighting the arrogant powers, demanding independence for the country, bringing about dignity for humanity, defending the oppressed, bringing about scientific, technological and economic progress for the country - these were the goals of the Revolution. <hau>: Manufar dai ita ce tabbatar da Musulunci, ita ce adawa da ma'abota girman kai, ita ce kiyaye ‘yancin kasar nan, ita ce mutumta dan'adam, ita ce kare wadanda ake zalunta, ita ce ci gaba na ilimi da fasaha da tattalin arziki; dukkanin wadannan su ne manufofin juyin. | 111 | 3.328933 |
<translate> Manufar dai ita ce tabbatar da Musulunci, ita ce adawa da ma'abota girman kai, ita ce kiyaye ‘yancin kasar nan, ita ce mutumta dan'adam, ita ce kare wadanda ake zalunta, ita ce ci gaba na ilimi da fasaha da tattalin arziki; dukkanin wadannan su ne manufofin juyin. <en>: Demanding islam, fighting the arrogant powers, demanding independence for the country, bringing about dignity for humanity, defending the oppressed, bringing about scientific, technological and economic progress for the country - these were the goals of the Revolution. | 110 | 5.948421 |
<translate> A look at the statements of Imam Khomeini (r.a.) and the main documents of the Revolution would reveal that the goals were rooted in Islamic texts. <hau>: A lokacin da mutum ya dubi maganganun Imam (yardar Allah ta tabbata a gare shi) da kuma sauran takardu da bayanai na asalin juyin, zai ga cewa dukkanin wadannan abubuwa sun samo asali ne daga Musulunci. | 78 | 2.292052 |
<translate> A lokacin da mutum ya dubi maganganun Imam (yardar Allah ta tabbata a gare shi) da kuma sauran takardu da bayanai na asalin juyin, zai ga cewa dukkanin wadannan abubuwa sun samo asali ne daga Musulunci. <en>: A look at the statements of Imam Khomeini (r.a.) and the main documents of the Revolution would reveal that the goals were rooted in Islamic texts. | 77 | 4.147522 |
<translate> Being popular and relying on the faith, beliefs, motivation and passion of the people were among the essential pillars of the Revolution. <hau>: Kasantuwarsa na mutane, dogaro da imanin mutane, akidar mutane da kumaji na mutane suna daga cikin tushe na asali na wannan juyin. | 58 | 1.63718 |
<translate> Kasantuwarsa na mutane, dogaro da imanin mutane, akidar mutane da kumaji na mutane suna daga cikin tushe na asali na wannan juyin. <en>: Being popular and relying on the faith, beliefs, motivation and passion of the people were among the essential pillars of the Revolution. | 57 | 3.056069 |
<translate> This is a very important point considering the fact that thirty three years have passed since the Revolution. This is what I mean when I say the Revolution is stable and established. <hau>: A yau shekaru talatin da biyu kenan da samun nasarar wannan juyi. Lalle wannan lamari ne mai muhimmancin gaske. Wannan shi ne tabbatuwa da kuma tsayin dakan juyin da muke fadi. | 75 | 2.128334 |
<translate> A yau shekaru talatin da biyu kenan da samun nasarar wannan juyi. Lalle wannan lamari ne mai muhimmancin gaske. Wannan shi ne tabbatuwa da kuma tsayin dakan juyin da muke fadi. <en>: This is a very important point considering the fact that thirty three years have passed since the Revolution. This is what I mean when I say the Revolution is stable and established. | 74 | 3.983804 |
<translate> Those who say our Lord is Allah, then continue in the right way. [The Holy Quran, 41: 30] The Iranian people said "our Lord is Allah" and they stood firm. This spirit was passed on to later generations. <hau>: Kalma guda muke fadi ita ce: "Lalle wadannan da suka ce, ‘Ubangijinmu, Shi ne Allah" sa'an nan suka daidaitu"(3), al'ummar Iran dai sun ce Allah ne, sannan kuma suka tsaya kyam a kan hakan. Wannan tsayin daka kan wannan maganar, an ci gaba da musayensa daga wannan zuriyar zuwa wancan. | 123 | 3.983804 |
<translate> Kalma guda muke fadi ita ce: "Lalle wadannan da suka ce, ‘Ubangijinmu, Shi ne Allah" sa'an nan suka daidaitu"(3), al'ummar Iran dai sun ce Allah ne, sannan kuma suka tsaya kyam a kan hakan. Wannan tsayin daka kan wannan maganar, an ci gaba da musayensa daga wannan zuriyar zuwa wancan. <en>: Those who say our Lord is Allah, then continue in the right way. [The Holy Quran, 41: 30] The Iranian people said "our Lord is Allah" and they stood firm. This spirit was passed on to later generations. | 122 | 6.603292 |
<translate> The statements that are made are the kind of statements that would have been made at that time. I used to go to University of Tehran once a week and I used to arrange meetings with students. <hau>: A baya na kan tafi jami'ar Tehran a kowane mako, na kan gana da daliban jami'a da jan su salla; bayan sallar na kan amsa musu tambayoyin da suke da su da kuma gabatar da jawabi. | 81 | 2.182907 |
<translate> A baya na kan tafi jami'ar Tehran a kowane mako, na kan gana da daliban jami'a da jan su salla; bayan sallar na kan amsa musu tambayoyin da suke da su da kuma gabatar da jawabi. <en>: The statements that are made are the kind of statements that would have been made at that time. I used to go to University of Tehran once a week and I used to arrange meetings with students. | 80 | 4.311241 |
<translate> And this continued for a long time. <hau>: Lamarin ya dau lokaci ana yinsa. | 19 | 0.491154 |
<translate> Lamarin ya dau lokaci ana yinsa. <en>: And this continued for a long time. | 18 | 0.927735 |
<translate> The statements that students used to make at that time were the same statements that you make today. Of course today the comments are more calculated and well-informed. <hau>: Abubuwan da muke fadi a wancan lokacin da kuma wadanda daliban jami'an suke fadi, su ne dai wadannan kalmomin; ko da ya ke a yau sun balaga da kuma kara zama wadanda suka dace da ilimi da kwarewa. | 77 | 2.346625 |
<translate> Abubuwan da muke fadi a wancan lokacin da kuma wadanda daliban jami'an suke fadi, su ne dai wadannan kalmomin; ko da ya ke a yau sun balaga da kuma kara zama wadanda suka dace da ilimi da kwarewa. <en>: The statements that students used to make at that time were the same statements that you make today. Of course today the comments are more calculated and well-informed. | 76 | 4.09295 |
<translate> What next? What I want to say is that from now on the responsibility of our young generation - who are mostly students - is to pursue this path with the same orientation and to move towards further development. <hau>: Abin da na ke son fadi shi ne dai wannan jumla guda: daga yanzu zuwa nan gaba wannan shi ne nauyin da ke wuyan matasan yau wadanda mafi yawansu daliban jami'a ne su ci gaba da riko da wannan tafarkin da kuma kai shi zuwa ga kamala. | 94 | 2.783206 |
<translate> Abin da na ke son fadi shi ne dai wannan jumla guda: daga yanzu zuwa nan gaba wannan shi ne nauyin da ke wuyan matasan yau wadanda mafi yawansu daliban jami'a ne su ci gaba da riko da wannan tafarkin da kuma kai shi zuwa ga kamala. <en>: What next? What I want to say is that from now on the responsibility of our young generation - who are mostly students - is to pursue this path with the same orientation and to move towards further development. | 93 | 5.020685 |
<translate> This specifies our responsibilities in academic environments. You are the ones who should do the work. <hau>: Ku din nan ku ne zuriyar da za su karbi wannan hakika; wato matasan yau, daliban jami'a na yau. | 44 | 1.255171 |
<translate> Ku din nan ku ne zuriyar da za su karbi wannan hakika; wato matasan yau, daliban jami'a na yau. <en>: This specifies our responsibilities in academic environments. You are the ones who should do the work. | 43 | 2.292052 |
<translate> In the future you will have to shoulder the responsibilities in the country. You will be the ones who will make plans and decisions for the country. <hau>: A nan gaba shugabancin kasar nan zai kasance a hannunku ne. Ku ne masu tsara kasar nan, masu daukan matsaya da gudanar da kasar nan. | 61 | 1.63718 |
<translate> A nan gaba shugabancin kasar nan zai kasance a hannunku ne. Ku ne masu tsara kasar nan, masu daukan matsaya da gudanar da kasar nan. <en>: In the future you will have to shoulder the responsibilities in the country. You will be the ones who will make plans and decisions for the country. | 60 | 3.219787 |
<translate> Of course such a decision will not be made. I have no doubts in this regard. Our young generation will continue this path because the movement enjoys religious roots and strong ideological foundations. <hau>: Zuriyar yau za ta iya daukan matsayin kin aikata komai, to amma na san ba za ku yi hakan ba, ba ni da komai kashin shakku kan hakan. Matasanmu na yau sakamakon tushe na addini da na akida da wannan yunkuri ya ginu a kai, lalle za su ci gaba da bin wannan tafarkin. | 103 | 3.547223 |
<translate> Zuriyar yau za ta iya daukan matsayin kin aikata komai, to amma na san ba za ku yi hakan ba, ba ni da komai kashin shakku kan hakan. Matasanmu na yau sakamakon tushe na addini da na akida da wannan yunkuri ya ginu a kai, lalle za su ci gaba da bin wannan tafarkin. <en>: Of course such a decision will not be made. I have no doubts in this regard. Our young generation will continue this path because the movement enjoys religious roots and strong ideological foundations. | 102 | 5.511839 |
<translate> For the first time in the history of revolutions in the world, a Revolution has been carried out that will present itself to the world and will pursue its original principles with all its power. And by Allah's favor, the Revolution will achieve its ultimate goals. <hau>: A karon farko cikin tarihin juye-juyen hali daban daban na duniya ne aka samar da wani juyi wanda kuma ya gabatar da kansa ga duniya wanda kuma bai yi watsi da maganganu da akidunsa na farko ba sannan kuma ya ci gaba da riko da su da dukkan karfinsa, kuma da yardar Allah zai kai ga manufarsa ta karshe. | 124 | 3.820087 |
<translate> A karon farko cikin tarihin juye-juyen hali daban daban na duniya ne aka samar da wani juyi wanda kuma ya gabatar da kansa ga duniya wanda kuma bai yi watsi da maganganu da akidunsa na farko ba sannan kuma ya ci gaba da riko da su da dukkan karfinsa, kuma da yardar Allah zai kai ga manufarsa ta karshe. <en>: For the first time in the history of revolutions in the world, a Revolution has been carried out that will present itself to the world and will pursue its original principles with all its power. And by Allah's favor, the Revolution will achieve its ultimate goals. | 123 | 6.657866 |
<translate> You should know that this auspicious movement which is based on these values depends on your motivation, determination, courage, power of thinking and strong willpower. <hau>: Ku san cewa wannan yunkuri mai albarka wanda kuma ya dogara da wannan abu mai kima ya ta'allaka ne da kumaji, himma, jaruntaka, karfi na tunani da kuma gagarumar azama. | 74 | 2.182907 |
<translate> Ku san cewa wannan yunkuri mai albarka wanda kuma ya dogara da wannan abu mai kima ya ta'allaka ne da kumaji, himma, jaruntaka, karfi na tunani da kuma gagarumar azama. <en>: You should know that this auspicious movement which is based on these values depends on your motivation, determination, courage, power of thinking and strong willpower. | 73 | 3.929232 |
<translate> Thankfully the Revolution has made good progress so far. As I said, we have not strayed away from our goals. <hau>: Kamar yadda na fadi, ba mu kauce wa manufar da aka shata ba, ba mu kuma ja da baya ba; wannan bala'in da ya fada wa manyan jami'an juye-juyen halin da suka gabata bai fada wa juyin mu ba. | 74 | 2.564915 |
<translate> Kamar yadda na fadi, ba mu kauce wa manufar da aka shata ba, ba mu kuma ja da baya ba; wannan bala'in da ya fada wa manyan jami'an juye-juyen halin da suka gabata bai fada wa juyin mu ba. <en>: Thankfully the Revolution has made good progress so far. As I said, we have not strayed away from our goals. | 73 | 3.929232 |
<translate> The Revolution managed to preserve its essence by relying on its principles and it has also moved ahead on the path of perfection. <hau>: Lamurra daban-daban da suka kunno kai, juyin ya yi nasara a kan dukkaninsu sannan kuma da irin wannan karfi da ya ke da shi ya sami damar kare kansa don ya samu damar isa ga kamala. | 69 | 2.346625 |
<translate> Lamurra daban-daban da suka kunno kai, juyin ya yi nasara a kan dukkaninsu sannan kuma da irin wannan karfi da ya ke da shi ya sami damar kare kansa don ya samu damar isa ga kamala. <en>: The Revolution managed to preserve its essence by relying on its principles and it has also moved ahead on the path of perfection. | 68 | 3.656369 |
<translate> The Revolution has pushed the country forward. <hau>: Wannan juyi ya ciyar da wannan kasar gaba. | 21 | 0.600299 |
<translate> Wannan juyi ya ciyar da wannan kasar gaba. <en>: The Revolution has pushed the country forward. | 20 | 1.036881 |
<translate> The advances that we see in different areas have been unprecedented in the country over the past few centuries. A few days ago I briefly mentioned some of these advances in a meeting with our government officials. <hau>: Irin wannan ci gaban da a yau kuke ganinsu a bangarori daban-daban - wanda a jawabin da na yi a lokacin ganawa da jami'an gwamnati a kwanaki biyu zuwa ukun da suka gabata na yi ishara a takaice da wadannan abubuwa - wanda wannan kasar ba ta taba ganin irin sa cikin karnonin da suka gabata ba. | 103 | 3.383505 |
<translate> Irin wannan ci gaban da a yau kuke ganinsu a bangarori daban-daban - wanda a jawabin da na yi a lokacin ganawa da jami'an gwamnati a kwanaki biyu zuwa ukun da suka gabata na yi ishara a takaice da wadannan abubuwa - wanda wannan kasar ba ta taba ganin irin sa cikin karnonin da suka gabata ba. <en>: The advances that we see in different areas have been unprecedented in the country over the past few centuries. A few days ago I briefly mentioned some of these advances in a meeting with our government officials. | 102 | 5.511839 |
<translate> Of course we had similar achievements in the old times, but the advances that have been made are unprecedented in recent centuries. <hau>: Na'am a cikin tarihi an taba samun hakan, a wani zamani gwargwadon yanayin zamanin an sami wani abu makamancin hakan; to amma a karnonin baya-bayan nan kan ba a taba ganin irin hakan ba. | 66 | 2.182907 |
<translate> Na'am a cikin tarihi an taba samun hakan, a wani zamani gwargwadon yanayin zamanin an sami wani abu makamancin hakan; to amma a karnonin baya-bayan nan kan ba a taba ganin irin hakan ba. <en>: Of course we had similar achievements in the old times, but the advances that have been made are unprecedented in recent centuries. | 65 | 3.492651 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.