text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> The country should move forward. <hau>: Wajibi ne kasar nan ta ci gaba. | 19 | 0.600299 |
<translate> Wajibi ne kasar nan ta ci gaba. <en>: The country should move forward. | 18 | 0.927735 |
<translate> We are still taking the first steps. We are still at the beginning of our path. <hau>: Mu dai har ya zuwa yanzu muna a matakin farko ne, muna mafarin hanya ne. | 39 | 1.036881 |
<translate> Mu dai har ya zuwa yanzu muna a matakin farko ne, muna mafarin hanya ne. <en>: We are still taking the first steps. We are still at the beginning of our path. | 38 | 2.019189 |
<translate> As I said, one of the most important characteristics of the Revolution is that it creates role models. <hau>: Na fadi cewa daya daga cikin siffofin da wannan juyi ya kebanta da shi, shi ne zama abin koyi. | 46 | 1.309744 |
<translate> Na fadi cewa daya daga cikin siffofin da wannan juyi ya kebanta da shi, shi ne zama abin koyi. <en>: As I said, one of the most important characteristics of the Revolution is that it creates role models. | 45 | 2.401197 |
<translate> This is possible. Naturally student organizations have a role in this regard. <hau>: To ko shakka babu kungiyoyin daliban jami'a suna da rawar da za su taka. | 33 | 0.873163 |
<translate> To ko shakka babu kungiyoyin daliban jami'a suna da rawar da za su taka. <en>: This is possible. Naturally student organizations have a role in this regard. | 32 | 1.691753 |
<translate> When you look at the enemies - namely, the arrogant powers, the camp of oppression, the camp of big international capitalists, cartels and trusts and other such camps - you should see them as a unified front. This is my first recommendation to the student organizations that think about different issues related to students, the country, the Revolution and different other things. <hau>: Nasiha ta ta farko da zan yi wa kungiyoyin daliban jami'a da suke tunani cikin lamurran da suka shafi daliban jami'a da kasar nan, juyin juya halin Musulunci da kuma dukkan komai ita ce cewa: a lokacin da kuka kalli sansanin masu adawa, wato ma'abota girman kai, sansanin azzalumai da sansanin ‘yan jari hujja na kasa da kasa, to lalle ku kalle su da mahanga guda. | 158 | 4.474958 |
<translate> Nasiha ta ta farko da zan yi wa kungiyoyin daliban jami'a da suke tunani cikin lamurran da suka shafi daliban jami'a da kasar nan, juyin juya halin Musulunci da kuma dukkan komai ita ce cewa: a lokacin da kuka kalli sansanin masu adawa, wato ma'abota girman kai, sansanin azzalumai da sansanin ‘yan jari hujja na kasa da kasa, to lalle ku kalle su da mahanga guda. <en>: When you look at the enemies - namely, the arrogant powers, the camp of oppression, the camp of big international capitalists, cartels and trusts and other such camps - you should see them as a unified front. This is my first recommendation to the student organizations that think about different issues related to students, the country, the Revolution and different other things. | 157 | 8.513335 |
<translate> There is a unified front that is opposed to the Islamic Revolution, which is a spiritual, religious, cultural and ideological Revolution. <hau>: Akwai hadin gwuiwa a tsakaninsu wajen fada da juyin juya halin Musulunci, wanda wani juyi ne na addini da al'adu da kuma akida. | 56 | 1.582607 |
<translate> Akwai hadin gwuiwa a tsakaninsu wajen fada da juyin juya halin Musulunci, wanda wani juyi ne na addini da al'adu da kuma akida. <en>: There is a unified front that is opposed to the Islamic Revolution, which is a spiritual, religious, cultural and ideological Revolution. | 55 | 2.946924 |
<translate> When you consider them a unified front, many of their actions will reveal their real significance. <hau>: A lokacin da kuka kalle su da mahanga guda, to kuwa da dama daga cikin ayyukansu za su bayyana cikin ma'anarsu ta hakika. | 51 | 1.691753 |
<translate> A lokacin da kuka kalle su da mahanga guda, to kuwa da dama daga cikin ayyukansu za su bayyana cikin ma'anarsu ta hakika. <en>: When you consider them a unified front, many of their actions will reveal their real significance. | 50 | 2.674061 |
<translate> This issue clarifies the responsibility of students and student organizations. <hau>: Hakan lamari ne da ke bayyanar da nauyin da ke wuyan daliban jami'a ko kuma kungiyar daliban jami'a a fili. | 36 | 1.200599 |
<translate> Hakan lamari ne da ke bayyanar da nauyin da ke wuyan daliban jami'a ko kuma kungiyar daliban jami'a a fili. <en>: This issue clarifies the responsibility of students and student organizations. | 35 | 1.855471 |
<translate> Well, this is an act of terror. <hau>: To wannan wani aiki ne na ta'addanci. | 20 | 0.491154 |
<translate> To wannan wani aiki ne na ta'addanci. <en>: Well, this is an act of terror. | 19 | 0.982308 |
<translate> It makes you sad that the enemy or some terrorists have targeted a number of scientists in your country. Another way of looking at the issue is to consider the assassinations as part of a large-scale plot against the Islamic Republic. For example, in the eight-year war that we fought with Iraq, when the enemy artillery targeted a particular spot, it did not mean that the enemy was focusing all its attention on that particular spot. <hau>: A matsayin misali a fagen yakin kan iyaka da Iraki - wanda shekaru takwas muka yi muna yaki - idan har makiya suka kai hari kan wani waje, ma'anar hakan ba wai shi ne makiyan sun damu da wannan waje na musamman ba ne; ma'anar hakan ita ce cewa hakan wani yunkuri ne da makiya suke yi don janyo hankalin ku zuwa ga wannan wajen su kuma su sami damar kai hari wani wajen na daban - kamar yadda suke fadi yunkurin kariya wanda a hakikanin gaskiya hakan wani makirci ne - ko kuma su raunana sojojinmu da suke wajen don su sami damar kai hari na gaba daya. | 203 | 6.221284 |
<translate> A matsayin misali a fagen yakin kan iyaka da Iraki - wanda shekaru takwas muka yi muna yaki - idan har makiya suka kai hari kan wani waje, ma'anar hakan ba wai shi ne makiyan sun damu da wannan waje na musamman ba ne; ma'anar hakan ita ce cewa hakan wani yunkuri ne da makiya suke yi don janyo hankalin ku zuwa ga wannan wajen su kuma su sami damar kai hari wani wajen na daban - kamar yadda suke fadi yunkurin kariya wanda a hakikanin gaskiya hakan wani makirci ne - ko kuma su raunana sojojinmu da suke wajen don su sami damar kai hari na gaba daya. <en>: It makes you sad that the enemy or some terrorists have targeted a number of scientists in your country. Another way of looking at the issue is to consider the assassinations as part of a large-scale plot against the Islamic Republic. For example, in the eight-year war that we fought with Iraq, when the enemy artillery targeted a particular spot, it did not mean that the enemy was focusing all its attention on that particular spot. | 202 | 10.859961 |
<translate> Another possibility was that the attack had been arranged to weaken our front at a particular place so that the enemy could carry out a large-scale operation. When you look at the issue from this perspective, it becomes clear that the enemy is after thwarting the scientific movement in the country. <hau>: A lokacin da kuke kallon lamarin da wannan mahangar, za a iya fahimtar cewa makiya suna kokarin kawar da yunkurin ciyar da ilimi na kasar nan gaba ne; wato wannan daya ne daga cikin makirce-makircen makiya. | 107 | 2.619488 |
<translate> A lokacin da kuke kallon lamarin da wannan mahangar, za a iya fahimtar cewa makiya suna kokarin kawar da yunkurin ciyar da ilimi na kasar nan gaba ne; wato wannan daya ne daga cikin makirce-makircen makiya. <en>: Another possibility was that the attack had been arranged to weaken our front at a particular place so that the enemy could carry out a large-scale operation. When you look at the issue from this perspective, it becomes clear that the enemy is after thwarting the scientific movement in the country. | 106 | 5.73013 |
<translate> That is to say, the assassinations should be seen as a link in the chain of the enemy's plots. There are several integrated levels of action, including economic sanctions, promotion of corruption, promotion of addiction, security measures and undermining the faith of the people - both their faith in Islam and their faith in the Revolution. <hau>: Akwai wata alaka tsakaninsu, wato a matsayin misali tsakanin silsilar takunkumin tattalin arziki, yada lalata, yada muggan kwayoyi, hare-hare, haifar da rauni da girgiza cikin tushe da lamurra na akida; shin akida ta Musulunci ne ko kuma akida ta juyin juya halin Musulunci. | 127 | 3.165215 |
<translate> Akwai wata alaka tsakaninsu, wato a matsayin misali tsakanin silsilar takunkumin tattalin arziki, yada lalata, yada muggan kwayoyi, hare-hare, haifar da rauni da girgiza cikin tushe da lamurra na akida; shin akida ta Musulunci ne ko kuma akida ta juyin juya halin Musulunci. <en>: That is to say, the assassinations should be seen as a link in the chain of the enemy's plots. There are several integrated levels of action, including economic sanctions, promotion of corruption, promotion of addiction, security measures and undermining the faith of the people - both their faith in Islam and their faith in the Revolution. | 126 | 6.821583 |
<translate> These are different inter-connected levels of action. One of these levels, which is a link in the chain, is to thwart the scientific movement in the country by intimidating and eliminating our scientists. <hau>: Wadannan wasu abubuwa ne da suke da alaka da junansu; daya daga cikin wadannan silsilar ma - wanda me yiyuwa ne silsila ce da suke hade da junansu - shi ne kawar da yunkuri na ilimi na kasar nan da kawar da masananmu da kuma kashe su. | 102 | 3.219787 |
<translate> Wadannan wasu abubuwa ne da suke da alaka da junansu; daya daga cikin wadannan silsilar ma - wanda me yiyuwa ne silsila ce da suke hade da junansu - shi ne kawar da yunkuri na ilimi na kasar nan da kawar da masananmu da kuma kashe su. <en>: These are different inter-connected levels of action. One of these levels, which is a link in the chain, is to thwart the scientific movement in the country by intimidating and eliminating our scientists. | 101 | 5.457267 |
<translate> This is the perspective we should adopt on the issue. <hau>: Da irin wannan mahangar ya kamata mu kalli lamurra. | 26 | 0.709445 |
<translate> Da irin wannan mahangar ya kamata mu kalli lamurra. <en>: This is the perspective we should adopt on the issue. | 25 | 1.309744 |
<translate> This is because the issue was big enough, but you should have reflected the importance of the assassinations. <hau>: Kamata ya yi ku girmama lamarin - ba wai ku kambama shi ba don kuwa shi kansa lamari ne mai girma - ku bayyanar da shi yadda ya ke. | 57 | 1.855471 |
<translate> Kamata ya yi ku girmama lamarin - ba wai ku kambama shi ba don kuwa shi kansa lamari ne mai girma - ku bayyanar da shi yadda ya ke. <en>: This is because the issue was big enough, but you should have reflected the importance of the assassinations. | 56 | 3.001497 |
<translate> No, this issue must not sink into oblivion. It is not something insignificant. <hau>: Lalle bai kamata a mance da wannan lamarin ba; ba aiki ne karami ba. | 38 | 0.927735 |
<translate> Lalle bai kamata a mance da wannan lamarin ba; ba aiki ne karami ba. <en>: No, this issue must not sink into oblivion. It is not something insignificant. | 37 | 1.964616 |
<translate> The issue of science in the country is another link in the chain I explained. <hau>: Lamarin ilimi a kasar nan, wata silsila ce ta wadannan ayyuka da shekaru goma zuwa sha biyu muke neman tabbatar da su. | 45 | 1.473462 |
<translate> Lamarin ilimi a kasar nan, wata silsila ce ta wadannan ayyuka da shekaru goma zuwa sha biyu muke neman tabbatar da su. <en>: The issue of science in the country is another link in the chain I explained. | 44 | 2.346625 |
<translate> Anybody who fails to gain knowledge will be ruled. This is the logic behind our scientific movement over the past 10-15 years. <hau>: Wannan shi ne mandikin mu a wannan yunkuri na ilimi da muka sa a gaba cikin wadannan shekaru goma zuwa sha dayan (da suka gabata). | 57 | 1.582607 |
<translate> Wannan shi ne mandikin mu a wannan yunkuri na ilimi da muka sa a gaba cikin wadannan shekaru goma zuwa sha dayan (da suka gabata). <en>: Anybody who fails to gain knowledge will be ruled. This is the logic behind our scientific movement over the past 10-15 years. | 56 | 3.001497 |
<translate> Fortunately this scientific movement has produced good results in the country to a large extent. <hau>: A halin yanzu dai ya zuwa wani haddi mai yawa an sami sakamako cikin wannan yunkuri na ilimi. | 41 | 1.146026 |
<translate> A halin yanzu dai ya zuwa wani haddi mai yawa an sami sakamako cikin wannan yunkuri na ilimi. <en>: Fortunately this scientific movement has produced good results in the country to a large extent. | 40 | 2.128334 |
<translate> This requires that we be vigilant against their actions. One of the things that I would particularly like to tell our student organizations is that they should engage in profound, purposeful and planned intellectual and cultural work. <hau>: Hakan zai sanya mu yin taka tsantsan cikin ayyukan da suke gudanarwa. Daya daga cikin abubuwan da na ke son jan hankali a kai musamman ga kungiyoyin daliban jami'a, shi ne su ba da muhimmanci ga ayyuka na tunani da al'adu da kuma tsare-tsare don cimma wata manufa. | 98 | 2.946924 |
<translate> Hakan zai sanya mu yin taka tsantsan cikin ayyukan da suke gudanarwa. Daya daga cikin abubuwan da na ke son jan hankali a kai musamman ga kungiyoyin daliban jami'a, shi ne su ba da muhimmanci ga ayyuka na tunani da al'adu da kuma tsare-tsare don cimma wata manufa. <en>: This requires that we be vigilant against their actions. One of the things that I would particularly like to tell our student organizations is that they should engage in profound, purposeful and planned intellectual and cultural work. | 97 | 5.238976 |
<translate> You should do profound work regarding logical issues, moral issues, historical issues and issues that are related to the Revolution. <hau>: Wajibi ne ku gudanar da ayyuka masu zurfi a fagen lamurran da suka shafi sanin Allah, lamurran da suka shafi kyawawan halaye, dangane da lamurran da suka shafi tarihi da kuma lamurran da suka shafi juyin juya halin Musulunci. | 74 | 2.674061 |
<translate> Wajibi ne ku gudanar da ayyuka masu zurfi a fagen lamurran da suka shafi sanin Allah, lamurran da suka shafi kyawawan halaye, dangane da lamurran da suka shafi tarihi da kuma lamurran da suka shafi juyin juya halin Musulunci. <en>: You should do profound work regarding logical issues, moral issues, historical issues and issues that are related to the Revolution. | 73 | 3.929232 |
<translate> You should work on different issues of the country - such as the issues which were discussed by the friends. <hau>: Dangane da lamurra daban-daban da suka shafi kasar nan - kamar irin wadannan abubuwan da ‘yan'uwa suka fadi - wajibi ne ku gudanar da ayyuka a wannan fagen. | 55 | 1.746325 |
<translate> Dangane da lamurra daban-daban da suka shafi kasar nan - kamar irin wadannan abubuwan da ‘yan'uwa suka fadi - wajibi ne ku gudanar da ayyuka a wannan fagen. <en>: You should work on different issues of the country - such as the issues which were discussed by the friends. | 54 | 2.892351 |
<translate> Imagine that you are doing research about the Central Bank, the health system of the country or the issue of economic jihad, which is very good, but you should not limit yourselves to these things. <hau>: A matsayin misali kuna gudanar da ayyuka da bincike dangane da babban bankin kasa, dangane da tsarin lafiya, dangane da tsarin kokari na tattalin arziki; wannan aiki ne mai kyaun gaske; to amma bai kamata a dogara da wadannan kawai ba. | 91 | 2.619488 |
<translate> A matsayin misali kuna gudanar da ayyuka da bincike dangane da babban bankin kasa, dangane da tsarin lafiya, dangane da tsarin kokari na tattalin arziki; wannan aiki ne mai kyaun gaske; to amma bai kamata a dogara da wadannan kawai ba. <en>: Imagine that you are doing research about the Central Bank, the health system of the country or the issue of economic jihad, which is very good, but you should not limit yourselves to these things. | 90 | 4.856967 |
<translate> Sentimental work should be avoided in the case of political issues of the country. <hau>: Haka nan dangane da lamurra na siyasa na kasa, ku gudanar da ayyukan da suka dace ba tare da kumaji da rashin lissafi ba. | 48 | 1.582607 |
<translate> Haka nan dangane da lamurra na siyasa na kasa, ku gudanar da ayyukan da suka dace ba tare da kumaji da rashin lissafi ba. <en>: Sentimental work should be avoided in the case of political issues of the country. | 47 | 2.510343 |
<translate> Avoiding corruption in cultural and artistic endeavors is one of the things that I seriously recommend. Be careful. I can mention a few examples in this regard. <hau>: Daya daga cikin abubuwan da na ke wasicci da shi sosai shi ne nesantar nuna halin ko in kula da maganganun da ba su dace ba cikin ayyukan al'adu da fasaha; don haka ku kula sosai. | 77 | 2.292052 |
<translate> Daya daga cikin abubuwan da na ke wasicci da shi sosai shi ne nesantar nuna halin ko in kula da maganganun da ba su dace ba cikin ayyukan al'adu da fasaha; don haka ku kula sosai. <en>: Avoiding corruption in cultural and artistic endeavors is one of the things that I seriously recommend. Be careful. I can mention a few examples in this regard. | 76 | 4.09295 |
<translate> Of course all of them were done around 17, 18 years ago. <hau>: Ina da misalan hakan; ba wai yanzu ba kimanin shekaru sha bakwai sha zuwa takwas da suka gabata. | 38 | 1.200599 |
<translate> Ina da misalan hakan; ba wai yanzu ba kimanin shekaru sha bakwai sha zuwa takwas da suka gabata. <en>: Of course all of them were done around 17, 18 years ago. | 37 | 1.964616 |
<translate> At that time I was informed that there were traces of corruption in the ceremonies held by a certain student organization. <hau>: A wancan lokacin na sami labarin cewa wasu daga cikin daliban jami'a cikin bukukuwan da suke gudanarwa ana samun irin wannan yanayin. | 48 | 1.309744 |
<translate> A wancan lokacin na sami labarin cewa wasu daga cikin daliban jami'a cikin bukukuwan da suke gudanarwa ana samun irin wannan yanayin. <en>: At that time I was informed that there were traces of corruption in the ceremonies held by a certain student organization. | 47 | 2.510343 |
<translate> I issued a message at that time, but the message was ignored. <hau>: Tun daga wancan lokacin na aike musu da sako amma dai ba a lura da lamarin ba. | 35 | 1.036881 |
<translate> Tun daga wancan lokacin na aike musu da sako amma dai ba a lura da lamarin ba. <en>: I issued a message at that time, but the message was ignored. | 34 | 1.800898 |
<translate> It is necessary to seriously avoid and counter moral and cultural corruption. <hau>: Wajibi ne a nesanci hakan cikin al'adu da kyawawan halaye sannan kuma a yi fada da hakan. | 38 | 1.255171 |
<translate> Wajibi ne a nesanci hakan cikin al'adu da kyawawan halaye sannan kuma a yi fada da hakan. <en>: It is necessary to seriously avoid and counter moral and cultural corruption. | 37 | 1.964616 |
<translate> Today one of the policies of the enemy is to promote corruption. <hau>: A yau daya daga cikin siyasar makiya ita ce yada wannan yanayi na nuna halin ko in kula da lalata. | 38 | 1.255171 |
<translate> A yau daya daga cikin siyasar makiya ita ce yada wannan yanayi na nuna halin ko in kula da lalata. <en>: Today one of the policies of the enemy is to promote corruption. | 37 | 1.964616 |
<translate> You should fight this arrogant policy. <hau>: Ku yi fada da wannan siyasa ta ma'abota girman kai. | 24 | 0.764017 |
<translate> Ku yi fada da wannan siyasa ta ma'abota girman kai. <en>: You should fight this arrogant policy. | 23 | 1.200599 |
<translate> It is necessary to counter this policy. <hau>: To a saboda haka wajibi ne a yi fada da hakan; ko da yake ingantacciyar fada, wanda hakan wani nau'i ne na tsayin daka mai kyau cikin fada da makirce-makircen ma'abota girman kai. | 55 | 2.45577 |
<translate> To a saboda haka wajibi ne a yi fada da hakan; ko da yake ingantacciyar fada, wanda hakan wani nau'i ne na tsayin daka mai kyau cikin fada da makirce-makircen ma'abota girman kai. <en>: It is necessary to counter this policy. | 54 | 2.892351 |
<translate> I do not want to suggest that this should definitely happen, but it appears that there should be an organization to coordinate these student organizations so that they can move ahead in the same direction. <hau>: Ni dai ba wai ina so ne in ba da shawara kan wani lamari a matsayin dole a aikata shi ba, to amma a ra'ayina a matsayin misali idan aka sami wani irin hadin kai tsakanin wadannan kungiyoyi lalle hakan zai ciyar da kungiyoyin gaba. | 88 | 2.674061 |
<translate> Ni dai ba wai ina so ne in ba da shawara kan wani lamari a matsayin dole a aikata shi ba, to amma a ra'ayina a matsayin misali idan aka sami wani irin hadin kai tsakanin wadannan kungiyoyi lalle hakan zai ciyar da kungiyoyin gaba. <en>: I do not want to suggest that this should definitely happen, but it appears that there should be an organization to coordinate these student organizations so that they can move ahead in the same direction. | 87 | 4.69325 |
<translate> Of course the general orientations are almost the same and this is good. <hau>: Ko da yake mahangar su ta gaba daya kusan daya ce, hakan lamari ne mai kyau. | 37 | 1.091453 |
<translate> Ko da yake mahangar su ta gaba daya kusan daya ce, hakan lamari ne mai kyau. <en>: Of course the general orientations are almost the same and this is good. | 36 | 1.910043 |
<translate> No, nothing is wrong with having variety and difference in student organizations, but as far as general orientations and moving towards the goals of the Revolution are concerned, there should be a kind of coordination so that they can influence academic environments. Student organizations should be able to influence academic environments. <hau>: A'a, babu matsala cikin samun nau'oi daban-daban cikin kungiyoyin ba, to amma su zamanto masu manufa da mahanga guda zuwa ga tafarkin juyin juya halin Musulunci don su sami damar yin tasiri a jami'ar. Wajibi ne kunigyoyin su zamanto masu yin tasiri a tsakanin daliban jami'a. Abin farin cikin shi ne cewa yanayin jami'a wani yanayi ne mai kyau. | 133 | 4.038377 |
<translate> A'a, babu matsala cikin samun nau'oi daban-daban cikin kungiyoyin ba, to amma su zamanto masu manufa da mahanga guda zuwa ga tafarkin juyin juya halin Musulunci don su sami damar yin tasiri a jami'ar. Wajibi ne kunigyoyin su zamanto masu yin tasiri a tsakanin daliban jami'a. Abin farin cikin shi ne cewa yanayin jami'a wani yanayi ne mai kyau. <en>: No, nothing is wrong with having variety and difference in student organizations, but as far as general orientations and moving towards the goals of the Revolution are concerned, there should be a kind of coordination so that they can influence academic environments. Student organizations should be able to influence academic environments. | 132 | 7.149019 |
<translate> Fortunately our academic environments are good. This is not to say that there are no shortcomings, deviations and mistakes. <hau>: Ba wai babu matsala ba ne a jami'oin, ko kuma babu kauce wa hanya da kura-kurai ba ne; a ina ne babu hakan? | 59 | 1.63718 |
<translate> Ba wai babu matsala ba ne a jami'oin, ko kuma babu kauce wa hanya da kura-kurai ba ne; a ina ne babu hakan? <en>: Fortunately our academic environments are good. This is not to say that there are no shortcomings, deviations and mistakes. | 58 | 3.110642 |
<translate> Even in the most sacred organizations and environments, you can see certain deviations. But in general, our academic environments are considered to be dynamic, active, religious and committed to the principles. <hau>: A mafi tsarkin waje ma ana iya samun mutanen da suka kauce wa hanya; to amma a yanayi na gaba daya yanayin jami'a yanayi da ke cike da nishadi da yunkuri da kumaji da kuma riko da addini; wannan lamari ne abin amfanuwa da shi. | 93 | 2.892351 |
<translate> A mafi tsarkin waje ma ana iya samun mutanen da suka kauce wa hanya; to amma a yanayi na gaba daya yanayin jami'a yanayi da ke cike da nishadi da yunkuri da kumaji da kuma riko da addini; wannan lamari ne abin amfanuwa da shi. <en>: Even in the most sacred organizations and environments, you can see certain deviations. But in general, our academic environments are considered to be dynamic, active, religious and committed to the principles. | 92 | 4.966113 |
<translate> This is what our academic environments are like. It is necessary to benefit from this reality. It is necessary to influence these environments and to give them an appropriate orientation. <hau>: Haka yanayin jami'ar mu yake; wajibi ne a yi kokarin amfanuwa da hakan, wajibi ne a yi tasiri cikin hakan, wajibi ne a samar da mahanga mai kyau. | 72 | 2.019189 |
<translate> Haka yanayin jami'ar mu yake; wajibi ne a yi kokarin amfanuwa da hakan, wajibi ne a yi tasiri cikin hakan, wajibi ne a samar da mahanga mai kyau. <en>: This is what our academic environments are like. It is necessary to benefit from this reality. It is necessary to influence these environments and to give them an appropriate orientation. | 71 | 3.820087 |
<translate> Another recommendation is that our university officials and student organizations should try to cooperate with each other. <hau>: Wata nasihar kuma ta daban ita ce ya kamata jami'an jami'oin kasa da kuma kungiyoyin daliban jami'a su zamanto masu fahimtar junansu da kuma aiki tare. | 53 | 1.800898 |
<translate> Wata nasihar kuma ta daban ita ce ya kamata jami'an jami'oin kasa da kuma kungiyoyin daliban jami'a su zamanto masu fahimtar junansu da kuma aiki tare. <en>: Another recommendation is that our university officials and student organizations should try to cooperate with each other. | 52 | 2.783206 |
<translate> For example, one of the friends mentioned the issue that happened in the city of Bushehr. <hau>: Na'am wadansu abubuwa su kan bayyana wanda daya daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da hakan a lokacin da ya ke magana kan Bushehr da makamantan hakan. | 57 | 1.910043 |
<translate> Na'am wadansu abubuwa su kan bayyana wanda daya daga cikin ‘yan'uwa ya yi ishara da hakan a lokacin da ya ke magana kan Bushehr da makamantan hakan. <en>: For example, one of the friends mentioned the issue that happened in the city of Bushehr. | 56 | 3.001497 |
<translate> They should have solidarity. This is because the goals are the same - the same goals that the Revolution is pursuing. <hau>: Wajibi ne su yi aiki tare da kuma fahimtar juna; don kuwa manufar dai guda ce; ita ce kuwa manufar juyin juya halin Musulunci. | 56 | 1.63718 |
<translate> Wajibi ne su yi aiki tare da kuma fahimtar juna; don kuwa manufar dai guda ce; ita ce kuwa manufar juyin juya halin Musulunci. <en>: They should have solidarity. This is because the goals are the same - the same goals that the Revolution is pursuing. | 55 | 2.946924 |
<translate> They may have good reasons to eliminate or not eliminate certain fields. This is not my point. My point is that there should be profound work in humanities and that intellectuals should work on this issue. <hau>: Mai yiyuwa ne su ji cewa akwai maslaha cikin a cire wasu ko kuma kada a ciren; wannan ba shi ne abin da na ke cewa ba; abin da na ke cewa shi ne wajibi ne a gudanar da ayyuka masu zurfi a wannan bangaren, masana da ma'abota tunani su yi aiki sosai a wannan bangaren. | 108 | 3.601796 |
<translate> Mai yiyuwa ne su ji cewa akwai maslaha cikin a cire wasu ko kuma kada a ciren; wannan ba shi ne abin da na ke cewa ba; abin da na ke cewa shi ne wajibi ne a gudanar da ayyuka masu zurfi a wannan bangaren, masana da ma'abota tunani su yi aiki sosai a wannan bangaren. <en>: They may have good reasons to eliminate or not eliminate certain fields. This is not my point. My point is that there should be profound work in humanities and that intellectuals should work on this issue. | 107 | 5.784702 |
<translate> I think our time is up. <hau>: To ina tsammanin dai lokacin ya kare. | 18 | 0.491154 |
<translate> To ina tsammanin dai lokacin ya kare. <en>: I think our time is up. | 17 | 0.873163 |
<translate> May God protect you. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya kare ku. | 19 | 0.654872 |
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya kare ku. <en>: May God protect you. | 18 | 0.927735 |
<translate> Dear God, by the blessedness of your saints, bestow Your blessings on our youth. <hau>: Ina rokonka saboda waliyanka, ka saukar da albarkoki da falalolinka a kan wadannan matasan. | 45 | 1.255171 |
<translate> Ina rokonka saboda waliyanka, ka saukar da albarkoki da falalolinka a kan wadannan matasan. <en>: Dear God, by the blessedness of your saints, bestow Your blessings on our youth. | 44 | 2.346625 |
<translate> Dear God, make our youth get closer to Islamic goals and ideals on a daily basis. <hau>: Ka ci gaba da kusata yanayin matasan kasar mu zuwa ga manufofin da koyarwar Musulunci a kowace rana. | 41 | 1.146026 |
<translate> Ka ci gaba da kusata yanayin matasan kasar mu zuwa ga manufofin da koyarwar Musulunci a kowace rana. <en>: Dear God, make our youth get closer to Islamic goals and ideals on a daily basis. | 40 | 2.128334 |
<translate> Make the holy souls of our martyrs and the immaculate soul of our magnanimous Imam (r.a.) satisfied with us. <hau>: Ka sanya ruhin shahidanmu da kuma na Imaminmu mai girma su yarda da kuma yin farin ciki da mu. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu. | 73 | 2.237479 |
<translate> Ka sanya ruhin shahidanmu da kuma na Imaminmu mai girma su yarda da kuma yin farin ciki da mu. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu. <en>: Make the holy souls of our martyrs and the immaculate soul of our magnanimous Imam (r.a.) satisfied with us. | 72 | 3.87466 |
<translate> Leader’s Speech in Asalouyeh - Khamenei.ir The following is the full text of the speech delivered on March 28, 2011 by Ayatollah Khamenei to the employees of the National Oil Company in Asalouyeh, Bushehr province. <hau>: Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi ne a yayin ganawa da ma'aikatan kamfanin man fetur na kasar Iran da ke Asaluyeh na lardin Bushehr a ranar litinin 28, Maris, 2011. | 116 | 3.165215 |
<translate> Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi ne a yayin ganawa da ma'aikatan kamfanin man fetur na kasar Iran da ke Asaluyeh na lardin Bushehr a ranar litinin 28, Maris, 2011. <en>: Leader’s Speech in Asalouyeh - Khamenei.ir The following is the full text of the speech delivered on March 28, 2011 by Ayatollah Khamenei to the employees of the National Oil Company in Asalouyeh, Bushehr province. | 115 | 6.221284 |
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> I am very happy that today's visit to this sensitive and important part of the country resulted in a meeting with you dear brothers and sisters, the employees of this important industrial center and the local residents. This meeting is the last part of my trip. <hau>: Na yi matukar farin cikin cewa alhamdu lillahi wannan rangadi na mu na yau a wannan yanki mai matukar muhimmanci na wannan kasar ya kare ne da wannan ganawa da ku, Ya ku ‘yan'uwa masu girma, ma'aikatan wannan kamfani da ma'aikata mai matukar muhimmanci da kuma wani bangare na mazauna wannan yanki; wanda da wannan ganawa ce za mu kawo karshen wannan rangadi na mu. | 127 | 4.147523 |
<translate> Na yi matukar farin cikin cewa alhamdu lillahi wannan rangadi na mu na yau a wannan yanki mai matukar muhimmanci na wannan kasar ya kare ne da wannan ganawa da ku, Ya ku ‘yan'uwa masu girma, ma'aikatan wannan kamfani da ma'aikata mai matukar muhimmanci da kuma wani bangare na mazauna wannan yanki; wanda da wannan ganawa ce za mu kawo karshen wannan rangadi na mu. <en>: I am very happy that today's visit to this sensitive and important part of the country resulted in a meeting with you dear brothers and sisters, the employees of this important industrial center and the local residents. This meeting is the last part of my trip. | 126 | 6.821583 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.