text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> I am very happy to meet you dear brothers and sisters. <hau>: Lalle na yi farin ciki da wannan ganawa da na yi da ku, Ya ku ‘yan'uwa masu girma.
36
1.200599
<translate> Lalle na yi farin ciki da wannan ganawa da na yi da ku, Ya ku ‘yan'uwa masu girma. <en>: I am very happy to meet you dear brothers and sisters.
35
1.855471
<translate> Fortunately in every part of the country and in every sector, there are clear signs that our dear nation is making progress in theoretical and practical arenas. Bushehr province is one of the oldest provinces of our country, and its people have emerged victorious out of the test. <hau>: Abin farin cikin shi ne cewa a dukkanin bangarori da lunguna na kasar nan ana iya ganin alama ta ci gaba da daukaka da tunani da ilimi na al'ummar mu masu girma. Lardin Bushehr yana daga cikin tsoffin larduna kuma na asasi na wannan kasar sannan kuma lardi ne da ke da mutanen da suka ci jarabawar da aka yi musu.
130
3.874659
<translate> Abin farin cikin shi ne cewa a dukkanin bangarori da lunguna na kasar nan ana iya ganin alama ta ci gaba da daukaka da tunani da ilimi na al'ummar mu masu girma. Lardin Bushehr yana daga cikin tsoffin larduna kuma na asasi na wannan kasar sannan kuma lardi ne da ke da mutanen da suka ci jarabawar da aka yi musu. <en>: Fortunately in every part of the country and in every sector, there are clear signs that our dear nation is making progress in theoretical and practical arenas. Bushehr province is one of the oldest provinces of our country, and its people have emerged victorious out of the test.
129
6.985301
<translate> Anybody who is familiar with the history of this region knows that the people of this area have made selfless efforts for the sake of our country, our independence and our dignity. <hau>: Duk mutumin da ya san tarihin wannan yankin, ya san cewa mutanen wannan yankin na Tekun Fasha, sun yi gagarumar hidima ga kasar mu, ga ‘yancin kasar nan da kuma daukakar al'ummar Iran.
78
2.182907
<translate> Duk mutumin da ya san tarihin wannan yankin, ya san cewa mutanen wannan yankin na Tekun Fasha, sun yi gagarumar hidima ga kasar mu, ga ‘yancin kasar nan da kuma daukakar al'ummar Iran. <en>: Anybody who is familiar with the history of this region knows that the people of this area have made selfless efforts for the sake of our country, our independence and our dignity.
77
4.147523
<translate> Having realized the importance of this region, the belligerent and hegemonic powers decided to completely dominate this rich part of the Persian Gulf region during a certain historical stage. <hau>: A wani lokaci a baya ma'abota girman kai da masu wuce gona da iri da mulkin mallaka sun so su kwace wannan yanki mai matukar muhimmanci a duniya da mamaye wannan waje mai arziki na Tekun Fasha su mai she shi cikin ikonsu.
87
2.674061
<translate> A wani lokaci a baya ma'abota girman kai da masu wuce gona da iri da mulkin mallaka sun so su kwace wannan yanki mai matukar muhimmanci a duniya da mamaye wannan waje mai arziki na Tekun Fasha su mai she shi cikin ikonsu. <en>: Having realized the importance of this region, the belligerent and hegemonic powers decided to completely dominate this rich part of the Persian Gulf region during a certain historical stage.
86
4.638677
<translate> The same colonial powers whose presence had done irreparable damage to the people of the Indian subcontinent - as well as the people of North Africa and East Asia - were not prepared to give up this region. <hau>: Wadannan ‘yan mulkin mallaka wadanda kasantuwarsu ta cutar da mutanen Indiya nesa ba kusa ba, haka nan ga arewacin Afirka ta wata hanyar da kuma gabashin Asiya ta wata hanyar ta daban, ba a shirye su ke su yi watsi da wannan yankin ba.
96
2.783206
<translate> Wadannan ‘yan mulkin mallaka wadanda kasantuwarsu ta cutar da mutanen Indiya nesa ba kusa ba, haka nan ga arewacin Afirka ta wata hanyar da kuma gabashin Asiya ta wata hanyar ta daban, ba a shirye su ke su yi watsi da wannan yankin ba. <en>: The same colonial powers whose presence had done irreparable damage to the people of the Indian subcontinent - as well as the people of North Africa and East Asia - were not prepared to give up this region.
95
5.129831
<translate> At that time the people on the coast of the Persian Gulf - especially the people of Bushehr and Hormozgan provinces - rendered a lot of services to the country. <hau>: A wancan lokacin mutanen wannan yanki na bakin ruwa musamman mutanen lardin Bushehr da kuma lardin Hormuzgan, sun yi gagarumar hidima, sun tsaya kyam, sun nuna jaruntaka sannan kuma sun tabbatar da daukaka da kuma tsayin dakan da suke da shi.
93
3.001497
<translate> A wancan lokacin mutanen wannan yanki na bakin ruwa musamman mutanen lardin Bushehr da kuma lardin Hormuzgan, sun yi gagarumar hidima, sun tsaya kyam, sun nuna jaruntaka sannan kuma sun tabbatar da daukaka da kuma tsayin dakan da suke da shi. <en>: At that time the people on the coast of the Persian Gulf - especially the people of Bushehr and Hormozgan provinces - rendered a lot of services to the country.
92
4.966113
<translate> This is the historical background of this region, and such things will never be erased from history. <hau>: Wanda hakan wani lamari ne da ba za a taba shafe shi daga tarihi ba.
39
0.927735
<translate> Wanda hakan wani lamari ne da ba za a taba shafe shi daga tarihi ba. <en>: This is the historical background of this region, and such things will never be erased from history.
38
2.019189
<translate> Today we are going through another historical stage. <hau>: To a yau ma mun shiga wani sabon shafi na zamani ne.
25
0.764017
<translate> To a yau ma mun shiga wani sabon shafi na zamani ne. <en>: Today we are going through another historical stage.
24
1.255171
<translate> Aggressive hegemons of the world are thinking of new methods to spread their domination over different parts of the world and to promote their illegitimate interests - even at the cost of destroying the identity and dignity of other nations. <hau>: ‘Yan mulkin mallaka da masu son wuce gona da iri na kasa da kasa ta wata hanya ta daban suna cikin tunanin tabbatar da ikonsu a kan duk wani yanki na duniyar nan da za su iya don tabbatar da bakar manufarsu ko da kuwa ta hanyar kawar da mutumci da daukaka ta al'ummomi ne.
109
3.328933
<translate> ‘Yan mulkin mallaka da masu son wuce gona da iri na kasa da kasa ta wata hanya ta daban suna cikin tunanin tabbatar da ikonsu a kan duk wani yanki na duniyar nan da za su iya don tabbatar da bakar manufarsu ko da kuwa ta hanyar kawar da mutumci da daukaka ta al'ummomi ne. <en>: Aggressive hegemons of the world are thinking of new methods to spread their domination over different parts of the world and to promote their illegitimate interests - even at the cost of destroying the identity and dignity of other nations.
108
5.839276
<translate> Over the past years this is what they have been doing in different parts of the world, especially in this region. <hau>: Kamar yadda kuke ganin hakan cikin shekarun baya-bayan nan a yankuna daban-daban na duniya musamman a wannan yankin na mu.
47
1.200599
<translate> Kamar yadda kuke ganin hakan cikin shekarun baya-bayan nan a yankuna daban-daban na duniya musamman a wannan yankin na mu. <en>: Over the past years this is what they have been doing in different parts of the world, especially in this region.
46
2.45577
<translate> What has happened in Iran is exactly the opposite of the goals and interests of global arrogance. <hau>: Abin da ya faru a kasar Iran, abu ne da ya zamanto kishiyar wadannan manufofi na ma'abota girman kai na duniya dari bisa dari.
52
1.691753
<translate> Abin da ya faru a kasar Iran, abu ne da ya zamanto kishiyar wadannan manufofi na ma'abota girman kai na duniya dari bisa dari. <en>: What has happened in Iran is exactly the opposite of the goals and interests of global arrogance.
51
2.728633
<translate> The government which has been established in Iran relies on the people and their hearts, religious faith and emotions. Our government pursues Islamic and Quranic goals - the goals that have been specified in "and to Allah belongs the might and to His Messenger and to the believers." <hau>: A wannan wajen an kafa wani tsari ne wanda ya dogara da mutane, ya dogara ne da zukata, da imani da tausayawa ta mutane; da manufa ta Musulunci, da manufa ta Alkur'ani, ta manufar da take cikin (wannan aya ta) "Daukaka ta Allah ce da Manzonsa da kuma muminai" (Suratul Tagabun 63:8).
132
3.929232
<translate> A wannan wajen an kafa wani tsari ne wanda ya dogara da mutane, ya dogara ne da zukata, da imani da tausayawa ta mutane; da manufa ta Musulunci, da manufa ta Alkur'ani, ta manufar da take cikin (wannan aya ta) "Daukaka ta Allah ce da Manzonsa da kuma muminai" (Suratul Tagabun 63:8). <en>: The government which has been established in Iran relies on the people and their hearts, religious faith and emotions. Our government pursues Islamic and Quranic goals - the goals that have been specified in "and to Allah belongs the might and to His Messenger and to the believers."
130
7.039874
<translate> [The Holy Quran, 63: 8] It relies on the kind of belief that cannot be shaken by any pressure. <hau>: Ya kuma dogara ne da imanin da babu wani irin matsin lamba da takunkumin da zai girgiza shi.
46
1.091453
<translate> Ya kuma dogara ne da imanin da babu wani irin matsin lamba da takunkumin da zai girgiza shi. <en>: [The Holy Quran, 63: 8] It relies on the kind of belief that cannot be shaken by any pressure.
45
2.401197
<translate> It is an Islamic system. <hau>: To irin wannan tsarin, tsari ne na Musulunci.
19
0.600299
<translate> To irin wannan tsarin, tsari ne na Musulunci. <en>: It is an Islamic system.
18
0.927735
<translate> This resistance against the greed of foreigners is enough to enrage the centers of global power. <hau>: Shi kansa wannan tsayin daka, ita kanta wannan gwagwarmaya wajen tinkarar kwadayin ‘yan kasashen waje, lamari ne da ke kawo karshen kwadayi da kuma handamar manyan masu karfi na duniya.
59
2.073761
<translate> Shi kansa wannan tsayin daka, ita kanta wannan gwagwarmaya wajen tinkarar kwadayin ‘yan kasashen waje, lamari ne da ke kawo karshen kwadayi da kuma handamar manyan masu karfi na duniya. <en>: This resistance against the greed of foreigners is enough to enrage the centers of global power.
58
3.110642
<translate> It is 30 years that they have been expressing their anger in one way or another, but the willpower of the Iranian people - which depends on the will of Allah the Exalted and on their faith in the divine promise of victory - has disappointed the enemies, and the Iranian nation has been treading the path of progress, growth and transcendence every day. <hau>: Shekaru talatin kenan wadannan mutane suke bayyanar da fushinsu ta hanyoyi daban-daban (a kan wannan kasa), to amma sakamakon irada da tsayin dakan al'ummar Iran - wadda irada ce da ta ginu bisa irada ta Ubangiji Madaukakin Sarki da kuma yarda da alkawarin Allah - makiya sun sha kashi sannan al'ummar Iran kuma a kowace rana sai dada ci gaba da kuma samun kamala da daukaka take ci gaba da samu.
161
4.638677
<translate> Shekaru talatin kenan wadannan mutane suke bayyanar da fushinsu ta hanyoyi daban-daban (a kan wannan kasa), to amma sakamakon irada da tsayin dakan al'ummar Iran - wadda irada ce da ta ginu bisa irada ta Ubangiji Madaukakin Sarki da kuma yarda da alkawarin Allah - makiya sun sha kashi sannan al'ummar Iran kuma a kowace rana sai dada ci gaba da kuma samun kamala da daukaka take ci gaba da samu. <en>: It is 30 years that they have been expressing their anger in one way or another, but the willpower of the Iranian people - which depends on the will of Allah the Exalted and on their faith in the divine promise of victory - has disappointed the enemies, and the Iranian nation has been treading the path of progress, growth and transcendence every day.
160
8.677054
<translate> I named this year as "The Year of Economic Jihad". <hau>: Ni dai na sanya wa wannan shekarar sunan ‘Shekarar Kokarin Bunkasa Tattalin Arziki'.
36
1.146026
<translate> Ni dai na sanya wa wannan shekarar sunan ‘Shekarar Kokarin Bunkasa Tattalin Arziki'. <en>: I named this year as "The Year of Economic Jihad".
35
1.855471
<translate> This means that this year the Iranian nation should focus the major portion of its efforts on the economic arena. <hau>: Ma'anar hakan ita ce cewa tsawon wannan lokaci kamata ya yi kokarinmu ya zamanto cikin fagen tattalin arziki ne.
47
1.309744
<translate> Ma'anar hakan ita ce cewa tsawon wannan lokaci kamata ya yi kokarinmu ya zamanto cikin fagen tattalin arziki ne. <en>: This means that this year the Iranian nation should focus the major portion of its efforts on the economic arena.
46
2.45577
<translate> This region is an economic region which relies on production, and production - particularly production that is based on knowledge - is the most important factor which can bring about sustained growth for the economy of a country. <hau>: Wannan yankin dai wani yanki ne na tattalin arziki wanda ya ginu bisa abubuwan da ake samarwa; sannan kuma samar da kayayyaki shi ne yanki mafi muhimmanci na bangaren tattalin arziki na wata kasa da kuma ci gabanta; musamman ma bangaren tattalin arzikin da ya ginu bisa asasi na ilimi.
99
3.110642
<translate> Wannan yankin dai wani yanki ne na tattalin arziki wanda ya ginu bisa abubuwan da ake samarwa; sannan kuma samar da kayayyaki shi ne yanki mafi muhimmanci na bangaren tattalin arziki na wata kasa da kuma ci gabanta; musamman ma bangaren tattalin arzikin da ya ginu bisa asasi na ilimi. <en>: This region is an economic region which relies on production, and production - particularly production that is based on knowledge - is the most important factor which can bring about sustained growth for the economy of a country.
98
5.293549
<translate> This is true of this region, which is both an economic region and a region for production and knowledge. The production is knowledge-based. <hau>: To haka lamarin ya ke a wannan wajen, waje ne na tattalin arziki, waje ne na samar da abubuwan da ake bukata sannnan kuma na ilimi da masaniya ta asasi.
66
2.019189
<translate> To haka lamarin ya ke a wannan wajen, waje ne na tattalin arziki, waje ne na samar da abubuwan da ake bukata sannnan kuma na ilimi da masaniya ta asasi. <en>: This is true of this region, which is both an economic region and a region for production and knowledge. The production is knowledge-based.
65
3.492651
<translate> This is what the Iranian nation deserves. <hau>: Wannan yanayi ne da ya dace da matsayin al'ummar Iran.
22
0.654872
<translate> Wannan yanayi ne da ya dace da matsayin al'ummar Iran. <en>: This is what the Iranian nation deserves.
21
1.091453
<translate> There was a day when the people of this region and the people of other parts of our country used to stand up against the bullying and greed of plundering and aggressive governments in a particular way, but today the situation is more complicated. Today resistance against such powers requires serious efforts which are profound and carefully planned. <hau>: Idan har a wata rana a baya mutanen wannan yankin da sauran mutanen yankuna daban-daban na kasar nan sun yi irin wannan tsayin daka a gaban masu son amfani da karfi da mulkin mallaka da satar dukiyar al'umma, to kuwa a yau tsayin daka wajen tinkarar irin masu karfi na wannan lokaci mai tsananin muhimmnaci yana bukatar irin wannan gagarumin kokari da aiki tukuru.
136
3.874659
<translate> Idan har a wata rana a baya mutanen wannan yankin da sauran mutanen yankuna daban-daban na kasar nan sun yi irin wannan tsayin daka a gaban masu son amfani da karfi da mulkin mallaka da satar dukiyar al'umma, to kuwa a yau tsayin daka wajen tinkarar irin masu karfi na wannan lokaci mai tsananin muhimmnaci yana bukatar irin wannan gagarumin kokari da aiki tukuru. <en>: There was a day when the people of this region and the people of other parts of our country used to stand up against the bullying and greed of plundering and aggressive governments in a particular way, but today the situation is more complicated. Today resistance against such powers requires serious efforts which are profound and carefully planned.
135
7.312737
<translate> Fortunately our nation is familiar with the culture of jihad. <hau>: Abin farin cikin shi ne cewa al'ummar ta fahimci (ma'anar) kokari (jihadi).
36
1.146026
<translate> Abin farin cikin shi ne cewa al'ummar ta fahimci (ma'anar) kokari (jihadi). <en>: Fortunately our nation is familiar with the culture of jihad.
35
1.855471
<translate> We are not alien to the concept of jihad. <hau>: Mu din nan ba mu kasance wadanda ba su san ma'anar kokari ba.
27
0.81859
<translate> Mu din nan ba mu kasance wadanda ba su san ma'anar kokari ba. <en>: We are not alien to the concept of jihad.
26
1.364317
<translate> Our nation is experienced in different areas of jihad: military jihad during the eight-year Sacred Defense Era, political jihad since the beginning of the Revolution, economic and scientific jihad. <hau>: Al'ummar mu a fagen jihadi; shin jihadi ne na soji a lokacin kallfaffen yaki na shekaru takwas; haka nan a fagen jihadi na siyasa, tsawon wannan lokaci; haka nan a fagen jihadi na tattalin arziki da ilimi, wata al'umma ce wacce ta ci jarrabawar da aka yi mata.
94
3.165215
<translate> Al'ummar mu a fagen jihadi; shin jihadi ne na soji a lokacin kallfaffen yaki na shekaru takwas; haka nan a fagen jihadi na siyasa, tsawon wannan lokaci; haka nan a fagen jihadi na tattalin arziki da ilimi, wata al'umma ce wacce ta ci jarrabawar da aka yi mata. <en>: Our nation is experienced in different areas of jihad: military jihad during the eight-year Sacred Defense Era, political jihad since the beginning of the Revolution, economic and scientific jihad.
93
5.020685
<translate> We are familiar with jihad. <hau>: Lalle mu muna da masaniya kan abubuwan da ya shafi jihadi (kokari).
24
0.873163
<translate> Lalle mu muna da masaniya kan abubuwan da ya shafi jihadi (kokari). <en>: We are familiar with jihad.
23
1.200599
<translate> The kind of jihad that we should engage in - namely, economic jihad - is not more difficult than the other kinds of jihad that the Iranian nation has engaged in so far. But we should know what we want to do. <hau>: Wannan jihadin da wajibi ne mu aiwatar da shi a yau - wato jihadi na tattalin arziki - , to ya fi sauran jihadodin da al'ummar Iran ya zuwa yanzu suka yi matsala da wahala; to amma wajibi ne mu fahimci me muke son aikatawa.
97
2.728633
<translate> Wannan jihadin da wajibi ne mu aiwatar da shi a yau - wato jihadi na tattalin arziki - , to ya fi sauran jihadodin da al'ummar Iran ya zuwa yanzu suka yi matsala da wahala; to amma wajibi ne mu fahimci me muke son aikatawa. <en>: The kind of jihad that we should engage in - namely, economic jihad - is not more difficult than the other kinds of jihad that the Iranian nation has engaged in so far. But we should know what we want to do.
96
5.184403
<translate> Jihad has a particular meaning. <hau>: Kowa da kowa dai yana da nauyi a wuyansa.
21
0.654872
<translate> Kowa da kowa dai yana da nauyi a wuyansa. <en>: Jihad has a particular meaning.
20
1.036881
<translate> The efforts made by faithful men - some of whom I met today - are an instance of jihad. And many of you are among those faithful men, and your efforts are an instance of jihad. <hau>: Wadannan mutane masu imani wadanda a yau din nan mun ga wasu daga cikinsu sannan kuma da dama daga cikinku kuna aiki ne a wannan wajen, kuna daga cikin ma'aikatan wannan ma'aikata, to wannan aiki na ku jihadi.
84
2.346624
<translate> Wadannan mutane masu imani wadanda a yau din nan mun ga wasu daga cikinsu sannan kuma da dama daga cikinku kuna aiki ne a wannan wajen, kuna daga cikin ma'aikatan wannan ma'aikata, to wannan aiki na ku jihadi. <en>: The efforts made by faithful men - some of whom I met today - are an instance of jihad. And many of you are among those faithful men, and your efforts are an instance of jihad.
83
4.474959
<translate> The work that is being done in this impressive industrial and economic center is an instance of jihad. <hau>: Wannan aiki da ake gudanarwa a wannan yanki na masana'antu da tattalin arziki mai girma, wani jihadi ne.
42
1.146026
<translate> Wannan aiki da ake gudanarwa a wannan yanki na masana'antu da tattalin arziki mai girma, wani jihadi ne. <en>: The work that is being done in this impressive industrial and economic center is an instance of jihad.
41
2.182907
<translate> If your intentions are divine, your efforts will be jihad in the way of God. When a person makes efforts to promote justice and Islam and to bring about glory for the Islamic Ummah and the faithful people of Iran, his efforts are jihad in the way of God. <hau>: Idan har niyya ta zamanto ta Ubangiji, to jihadi (kokarin) ya kan zama jihadi saboda Allah. A lokacin da mutum ya yi kokari saboda daukaka kalmar gaskiya, saboda daukaka kalmar Musulunci, saboda samar da daukaka ga al'ummar musulmi da kuma al'ummar Iran masu imani, to wannan jihadi (kokari) ya kan zama jihadi saboda Allah.
124
3.710941
<translate> Idan har niyya ta zamanto ta Ubangiji, to jihadi (kokarin) ya kan zama jihadi saboda Allah. A lokacin da mutum ya yi kokari saboda daukaka kalmar gaskiya, saboda daukaka kalmar Musulunci, saboda samar da daukaka ga al'ummar musulmi da kuma al'ummar Iran masu imani, to wannan jihadi (kokari) ya kan zama jihadi saboda Allah. <en>: If your intentions are divine, your efforts will be jihad in the way of God. When a person makes efforts to promote justice and Islam and to bring about glory for the Islamic Ummah and the faithful people of Iran, his efforts are jihad in the way of God.
123
6.657866
<translate> I would like to thank all the people who are active in this area, and I demand from them that they should consider their work as jihad in the way of God. <hau>: Ni dai ina bukatar dukkanin ma'aikata, kwararru da masu aiki a wannan wajen - bayan gode musu - lalle ina son su dinga jin cewa wannan aiki na su wani jihadi ne saboda Allah.
73
2.019189
<translate> Ni dai ina bukatar dukkanin ma'aikata, kwararru da masu aiki a wannan wajen - bayan gode musu - lalle ina son su dinga jin cewa wannan aiki na su wani jihadi ne saboda Allah. <en>: I would like to thank all the people who are active in this area, and I demand from them that they should consider their work as jihad in the way of God.
72
3.874659
<translate> Do not get tired. You should know that Allah the Exalted has promised success for jihad in the way of God. <hau>: Kada ku gajiya, sannan kuma ku san cewa alkawarin Allah cikin jihadi shi ne samun nasara.
46
1.036881
<translate> Kada ku gajiya, sannan kuma ku san cewa alkawarin Allah cikin jihadi shi ne samun nasara. <en>: Do not get tired. You should know that Allah the Exalted has promised success for jihad in the way of God.
45
2.401197
<translate> If you move forward for the sake of God and on His path, you will succeed. <hau>: A lokacin da kuka motsa saboda Allah sannan kuma a tafarkin Allah, to lalle za ku kai ga nasara.
42
1.200599
<translate> A lokacin da kuka motsa saboda Allah sannan kuma a tafarkin Allah, to lalle za ku kai ga nasara. <en>: If you move forward for the sake of God and on His path, you will succeed.
41
2.182907
<translate> This year all our people and government officials from across the country should make such efforts for the sake of God. <hau>: A wannan shekarar wajibi ne dukkanin bangarori daban daban na al'ummar mu, jami'an kasar nan, jami'an bangarori daban-daban na lardi a duk fadin kasar nan, wajibi ne su yi dukkanin kokarinsu a tafarkin Allah.
65
2.237479
<translate> A wannan shekarar wajibi ne dukkanin bangarori daban daban na al'ummar mu, jami'an kasar nan, jami'an bangarori daban-daban na lardi a duk fadin kasar nan, wajibi ne su yi dukkanin kokarinsu a tafarkin Allah. <en>: This year all our people and government officials from across the country should make such efforts for the sake of God.
64
3.438078
<translate> And Allah the Exalted will bless their efforts. <hau>: Lalle Allah Madaukakin Sarki zai sanya albarka cikin lamarin.
25
0.654872
<translate> Lalle Allah Madaukakin Sarki zai sanya albarka cikin lamarin. <en>: And Allah the Exalted will bless their efforts.
24
1.255171
<translate> Allah the Exalted will definitely help the people whose efforts, work and determination have this orientation, just the way He has assisted us during the past 32 years. Without God's assistance it was not possible for a nation to stand up against global arrogance. There are rich sources of natural gas in this region, which we share with the neighboring countries. <hau>: Idan ba tare da irada ta Ubangiji ba, babu yadda za a yi wata al'umma ta iya irin wannan tsayin dakan a gaban ma'abota girman kan duniya. A wannan yanki da ke da arzikin iskar gas, lalle muna da abokan tarayya; ni dai ba na son in yi amfani da kalmar abokan hamayya (ga kasashen da suke makwabtaka da mu).
143
3.874659
<translate> Idan ba tare da irada ta Ubangiji ba, babu yadda za a yi wata al'umma ta iya irin wannan tsayin dakan a gaban ma'abota girman kan duniya. A wannan yanki da ke da arzikin iskar gas, lalle muna da abokan tarayya; ni dai ba na son in yi amfani da kalmar abokan hamayya (ga kasashen da suke makwabtaka da mu). <en>: Allah the Exalted will definitely help the people whose efforts, work and determination have this orientation, just the way He has assisted us during the past 32 years. Without God's assistance it was not possible for a nation to stand up against global arrogance. There are rich sources of natural gas in this region, which we share with the neighboring countries.
142
7.694746
<translate> You see that all those who are dissatisfied with the progress of the Iranian nation have joined hands against the Iranian nation in this regard. <hau>: A lokacin da kuka duba, za ku ga cewa dukkanin mutanen da suke adawa da irin ci gaban da Iran take samu sun hada hannayensu waje guda don fada da al'ummar Iran.
65
1.964616
<translate> A lokacin da kuka duba, za ku ga cewa dukkanin mutanen da suke adawa da irin ci gaban da Iran take samu sun hada hannayensu waje guda don fada da al'ummar Iran. <en>: You see that all those who are dissatisfied with the progress of the Iranian nation have joined hands against the Iranian nation in this regard.
64
3.438078
<translate> They help the neighboring countries as much as they can, and when it comes to us, they create as many obstacles as they can. <hau>: Suna taimakon kasashen da suke makwabtaka da mu gwargwadon yadda za su iya, to amma daga lokacin da lamarin ya zo bangaren mu sai su yi ta kokarin haifar da gibi cikin hakan.
66
2.019189
<translate> Suna taimakon kasashen da suke makwabtaka da mu gwargwadon yadda za su iya, to amma daga lokacin da lamarin ya zo bangaren mu sai su yi ta kokarin haifar da gibi cikin hakan. <en>: They help the neighboring countries as much as they can, and when it comes to us, they create as many obstacles as they can.
65
3.492651
<translate> This shows the meaning of jihad: having a hostile enemy in front of you. <hau>: To a irin wannan yanayi ne ma'anar jihadi da gwagwarmaya take bayyanar da kanta; sannan kuma mutum yake jin kiyayyar makiya a tattare da shi.
48
1.63718
<translate> To a irin wannan yanayi ne ma'anar jihadi da gwagwarmaya take bayyanar da kanta; sannan kuma mutum yake jin kiyayyar makiya a tattare da shi. <en>: This shows the meaning of jihad: having a hostile enemy in front of you.
47
2.510343
<translate> In this case and in similar cases, every step that you take will enrage and upset the enemy. And they will engage in as much obstructionism as they can. <hau>: Duk wani matakin da kuka taka, to kuna fusata makiya ne, kuna sanya su yin fushi ne, don haka duk wani abin da za su iya yi zai yi don dai su yi kafar ungulu.
78
2.237479
<translate> Duk wani matakin da kuka taka, to kuna fusata makiya ne, kuna sanya su yin fushi ne, don haka duk wani abin da za su iya yi zai yi don dai su yi kafar ungulu. <en>: In this case and in similar cases, every step that you take will enrage and upset the enemy. And they will engage in as much obstructionism as they can.
77
4.147523
<translate> They will try to focus on whatever you need for this progress, and they will try to limit your access to those things. <hau>: Duk wani abin da kuke bukatarsa a wannan fage na ci gaba, to su kuwa za su yi dukkanin abin da za su iya wajen ganin sun hana ku mallakan wannan abin.
64
2.019189
<translate> Duk wani abin da kuke bukatarsa a wannan fage na ci gaba, to su kuwa za su yi dukkanin abin da za su iya wajen ganin sun hana ku mallakan wannan abin. <en>: They will try to focus on whatever you need for this progress, and they will try to limit your access to those things.
63
3.383505
<translate> What is the solution? <hau>: To mene ne maganin?
13
0.327436
<translate> To mene ne maganin? <en>: What is the solution?
12
0.600299
<translate> The solution is to rely on ourselves and utilize our own capacities: the inexhaustible source of determination and talent that our people and youth enjoy. There are many things that should be discussed in this regard. <hau>: Maganin shi ne komawa da kuma dogaro da kai; dogaro da irin karfin da ake da shi; wannan abin da ke tabbatar da irin karfin irada da kwarewar da alhamdu lillahi ake iya ganinsu cikin wannan kasa ta mu ta Iran, a tattare da al'ummar mu da kuma matasanmu. Akwai maganganu masu yawa a wannan fagen.
114
3.765514
<translate> Maganin shi ne komawa da kuma dogaro da kai; dogaro da irin karfin da ake da shi; wannan abin da ke tabbatar da irin karfin irada da kwarewar da alhamdu lillahi ake iya ganinsu cikin wannan kasa ta mu ta Iran, a tattare da al'ummar mu da kuma matasanmu. Akwai maganganu masu yawa a wannan fagen. <en>: The solution is to rely on ourselves and utilize our own capacities: the inexhaustible source of determination and talent that our people and youth enjoy. There are many things that should be discussed in this regard.
113
6.112139
<translate> Today the officials in charge of this center discussed some of these things during this long visit, and I offered some recommendations. <hau>: Wasu daga cikin awdannan maganganu a yau jami'ai sun yi bayaninsu tsawon wannan rangadi da muka yi, mu ma dai mun ba da wasu shawarwari.
58
1.746325
<translate> Wasu daga cikin awdannan maganganu a yau jami'ai sun yi bayaninsu tsawon wannan rangadi da muka yi, mu ma dai mun ba da wasu shawarwari. <en>: Today the officials in charge of this center discussed some of these things during this long visit, and I offered some recommendations.
57
3.056069
<translate> Everybody has to play a role in this economic jihad, and this is the point that I would like to address to the entire Iranian nation. <hau>: Wata maganar da zan yi ta shafi dukkanin al'ummar Iran ne, ita ce kuwa cewa wajibi ne kowa da kowa ya ba da tasa gudummawar a wannan jihadi na tattalin arziki.
65
1.855471
<translate> Wata maganar da zan yi ta shafi dukkanin al'ummar Iran ne, ita ce kuwa cewa wajibi ne kowa da kowa ya ba da tasa gudummawar a wannan jihadi na tattalin arziki. <en>: Everybody has to play a role in this economic jihad, and this is the point that I would like to address to the entire Iranian nation.
64
3.438078
<translate> As far as managing the economy of a country, consumption is an essential pillar: appropriate consumption, consumption that is not wasteful. And this is something that is constantly recommended. <hau>: Cikin gudanar da tattalin arzikin wata kasa, batun yadda ake amfani da kayayyaki wani rukuni na asasi ne; don haka amfani yadda ya dace da kuma nesantar almubazzaranci da wasa da dukiya, lamari ne da a ko da yaushe ake kira zuwa gare shi.
95
3.110642
<translate> Cikin gudanar da tattalin arzikin wata kasa, batun yadda ake amfani da kayayyaki wani rukuni na asasi ne; don haka amfani yadda ya dace da kuma nesantar almubazzaranci da wasa da dukiya, lamari ne da a ko da yaushe ake kira zuwa gare shi. <en>: As far as managing the economy of a country, consumption is an essential pillar: appropriate consumption, consumption that is not wasteful. And this is something that is constantly recommended.
94
5.075258
<translate> Now I would like to speak about the necessity of creating the culture of hard work for the sake of God. <hau>: To a nan ina son in ce wani abu dangane da samar da al'adar kula da aiki da kokari saboda Allah.
47
1.255171
<translate> To a nan ina son in ce wani abu dangane da samar da al'adar kula da aiki da kokari saboda Allah. <en>: Now I would like to speak about the necessity of creating the culture of hard work for the sake of God.
46
2.45577
<translate> Even as a teacher, you can play a role in this economic jihad. You can engage in economic jihad by teaching this culture of hard work to the youth in your class - who are going to be tomorrow's workforce. <hau>: Kai din nan a matsayinka na malami, za ka iya ba da taka gudummawar cikin wannan jihadi na tattalin arziki; a gobe za ka iya koyar da wannan matashi da wannan karfi na mutane wannan al'ada; to hakan yana iya zama jihadi na tattalin arziki.
97
2.783206
<translate> Kai din nan a matsayinka na malami, za ka iya ba da taka gudummawar cikin wannan jihadi na tattalin arziki; a gobe za ka iya koyar da wannan matashi da wannan karfi na mutane wannan al'ada; to hakan yana iya zama jihadi na tattalin arziki. <en>: Even as a teacher, you can play a role in this economic jihad. You can engage in economic jihad by teaching this culture of hard work to the youth in your class - who are going to be tomorrow's workforce.
96
5.184403
<translate> No matter where you work, you can play a role in this economic jihad. <hau>: A ko ina kake, lalle za ka iya ba da taka gudummawar a wannan jihadi na tattalin arziki.
39
1.146026
<translate> A ko ina kake, lalle za ka iya ba da taka gudummawar a wannan jihadi na tattalin arziki. <en>: No matter where you work, you can play a role in this economic jihad.
38
2.019189