text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> It is necessary to help promote justice. <hau>: Haka nan kuma wajibi ne a taimaka wa ci gaban adalci.
23
0.709445
<translate> Haka nan kuma wajibi ne a taimaka wa ci gaban adalci. <en>: It is necessary to help promote justice.
22
1.146026
<translate> This decade is the decade of progress and justice for us. <hau>: Wadannan shekaru goman a wajen mu shekaru ne na ci gaba da kuma tabbatar da adalci.
33
1.036881
<translate> Wadannan shekaru goman a wajen mu shekaru ne na ci gaba da kuma tabbatar da adalci. <en>: This decade is the decade of progress and justice for us.
32
1.691753
<translate> From an Islamic perspective, progress minus justice is not progress at all. <hau>: Duk wani ci gaban da babu adalci cikinsa, to a mahangar Musulunci ba ci gaba ba ne.
38
1.146026
<translate> Duk wani ci gaban da babu adalci cikinsa, to a mahangar Musulunci ba ci gaba ba ne. <en>: From an Islamic perspective, progress minus justice is not progress at all.
37
1.964616
<translate> For example, the people of Asalouyeh have their own needs. <hau>: (A matsayin misali) mutanen wannan yanki na Asaluye suna da wasu bukatu irin na su.
40
1.200599
<translate> (A matsayin misali) mutanen wannan yanki na Asaluye suna da wasu bukatu irin na su. <en>: For example, the people of Asalouyeh have their own needs.
39
2.073761
<translate> Contributing to the fulfillment of these needs is an instance of economic jihad. It is part of the great work that we are supposed to do. <hau>: Taimako wajen magance wadannan matsaloli yana daga cikin jihadi na tattalin arziki; yana daga cikin manyan ayyuka.
54
1.146026
<translate> Taimako wajen magance wadannan matsaloli yana daga cikin jihadi na tattalin arziki; yana daga cikin manyan ayyuka. <en>: Contributing to the fulfillment of these needs is an instance of economic jihad. It is part of the great work that we are supposed to do.
53
2.837779
<translate> Today I had several discussions with the managers and officials in charge of different sectors about ecological issues, pollution and problems of the local residents. <hau>: A yau din nan mun tattauna da daraktoci da jami'an bangarori daban-daban dangane da lamurran da suka shafi yanayi, gurbatar iska da sauran matsaloli daban-daban.
61
1.746325
<translate> A yau din nan mun tattauna da daraktoci da jami'an bangarori daban-daban dangane da lamurran da suka shafi yanayi, gurbatar iska da sauran matsaloli daban-daban. <en>: Today I had several discussions with the managers and officials in charge of different sectors about ecological issues, pollution and problems of the local residents.
60
3.219787
<translate> It is necessary to address the problems of the people. <hau>: Wajibi ne a magance matsalar da mutane suke da su.
27
0.764017
<translate> Wajibi ne a magance matsalar da mutane suke da su. <en>: It is necessary to address the problems of the people.
26
1.364317
<translate> This nation can achieve the position that it deserves through cooperation, solidarity, sense of brotherhood and good deeds. <hau>: Ta hanyar aiki tare, 'yan'uwantaka da kuma aiki saboda Allah, lalle wannan al'umma za ta iya samun matsayin da ya dace da ita.
54
1.582607
<translate> Ta hanyar aiki tare, 'yan'uwantaka da kuma aiki saboda Allah, lalle wannan al'umma za ta iya samun matsayin da ya dace da ita. <en>: This nation can achieve the position that it deserves through cooperation, solidarity, sense of brotherhood and good deeds.
53
2.837779
<translate> It is possible to stand up against these enemies through unity, solidarity, cooperation and jihad. <hau>: To amma ta hanyar hadin kai da aiki kafada da kafada tare da kuma wannan yunkuri na gaba daya ana iya yin nasara a kan wannan kiyayya da kuma magance shi.
55
1.855471
<translate> To amma ta hanyar hadin kai da aiki kafada da kafada tare da kuma wannan yunkuri na gaba daya ana iya yin nasara a kan wannan kiyayya da kuma magance shi. <en>: It is possible to stand up against these enemies through unity, solidarity, cooperation and jihad.
54
2.892351
<translate> The Iranian nation has managed to overcome its enemies and preserve its dignity so far, and it will be the same in future. <hau>: Kamar yadda ya zuwa yanzu dai al'ummar Iran suka yi nasara a kan makiyansu sannan kuma suka iya tabbatar da daukaka da kuma kare mutumcinsu; a nan gaba ma za su yi hakan.
66
2.128334
<translate> Kamar yadda ya zuwa yanzu dai al'ummar Iran suka yi nasara a kan makiyansu sannan kuma suka iya tabbatar da daukaka da kuma kare mutumcinsu; a nan gaba ma za su yi hakan. <en>: The Iranian nation has managed to overcome its enemies and preserve its dignity so far, and it will be the same in future.
65
3.492651
<translate> They should not stray away from this path and this orientation. <hau>: Don haka kada ku yi watsi da wannan tafarki. Ku yi kokari.
31
0.873163
<translate> Don haka kada ku yi watsi da wannan tafarki. Ku yi kokari. <en>: They should not stray away from this path and this orientation.
30
1.582607
<translate> What I saw during this visit was satisfactory. <hau>: Abin da a yau na gani a wannan wajen, to abu ne mai faranta rai.
30
0.982308
<translate> Abin da a yau na gani a wannan wajen, to abu ne mai faranta rai. <en>: What I saw during this visit was satisfactory.
29
1.528035
<translate> They should think of a way to address these shortcomings. <hau>: Mutum yana jin cewa lalle akwai tunanin magance wadannan nakasa da ake da su.
31
0.873163
<translate> Mutum yana jin cewa lalle akwai tunanin magance wadannan nakasa da ake da su. <en>: They should think of a way to address these shortcomings.
30
1.582607
<translate> Great achievements have been made, and this shows that the Iranian nation can do anything that it wants. <hau>: Ala kulli abin da aka yi, aiki ne mai girman gaske; hakan kuwa lamari ne da ke nuni da cewa al'ummar Iran duk wani abin da suka so yi, lalle za su iya yinsa.
63
2.237479
<translate> Ala kulli abin da aka yi, aiki ne mai girman gaske; hakan kuwa lamari ne da ke nuni da cewa al'ummar Iran duk wani abin da suka so yi, lalle za su iya yinsa. <en>: Great achievements have been made, and this shows that the Iranian nation can do anything that it wants.
62
3.328933
<translate> Feeling of self-confidence is the greatest spiritual asset that a nation can have. <hau>: Irin wannan shu'uri na iyawa cikin wata al'umma, mafi girman jari ne na ruhi ne ga wannan al'umma; to al'ummar mu tana da irin wannan shu'urin; kuma ana iya ganin abubuwan da ke tabbatar da hakan a kusan ko ina.
71
2.783206
<translate> Irin wannan shu'uri na iyawa cikin wata al'umma, mafi girman jari ne na ruhi ne ga wannan al'umma; to al'ummar mu tana da irin wannan shu'urin; kuma ana iya ganin abubuwan da ke tabbatar da hakan a kusan ko ina. <en>: Feeling of self-confidence is the greatest spiritual asset that a nation can have.
70
3.765514
<translate> It is necessary to do certain things in this regard. <hau>: Mu yi tunani da kuma gudanar da ayyukan ilimi a wannan bangaren.
27
0.764017
<translate> Mu yi tunani da kuma gudanar da ayyukan ilimi a wannan bangaren. <en>: It is necessary to do certain things in this regard.
26
1.364317
<translate> Our youth will be able to work on these things and by Allah's favor, they will make progress in this regard. <hau>: Matasanmu za su iya ba da gudummawarsu a wannan fagen kuma insha Allah za a sami ci gaba.
49
1.255171
<translate> Matasanmu za su iya ba da gudummawarsu a wannan fagen kuma insha Allah za a sami ci gaba. <en>: Our youth will be able to work on these things and by Allah's favor, they will make progress in this regard.
48
2.564915
<translate> This source of wealth belongs to the Iranian nation. <hau>: Wannan dukiya ce ta al'ummar Iran.
20
0.436581
<translate> Wannan dukiya ce ta al'ummar Iran. <en>: This source of wealth belongs to the Iranian nation.
19
0.982308
<translate> We have this source of wealth, and this is the most important thing. <hau>: Lalle mu dai muna da wannan dukiyar; wannan shi ne tushen lamurran.
33
0.873163
<translate> Lalle mu dai muna da wannan dukiyar; wannan shi ne tushen lamurran. <en>: We have this source of wealth, and this is the most important thing.
32
1.691753
<translate> If a nation enjoys such a workforce, it can make use of its natural sources of wealth. <hau>: A lokacin da wata al'umma ta kasance tana da wannan karfin, to za ta iya amfanuwa da irin dukiya ta dabi'a da take da ita da kuma sanya ta wajen biyan bukatun mutane.
60
2.128334
<translate> A lokacin da wata al'umma ta kasance tana da wannan karfin, to za ta iya amfanuwa da irin dukiya ta dabi'a da take da ita da kuma sanya ta wajen biyan bukatun mutane. <en>: If a nation enjoys such a workforce, it can make use of its natural sources of wealth.
59
3.165215
<translate> But if a nation does not have such a workforce, its natural sources of wealth will be used to serve the interests of foreigners. <hau>: Amma idan har ta kasance ba ta ita, to kuwa wannan dukiya ta dabi'a za ta zamanto ne a hannu wasu sannan kuma su dinga amfanuwa da ita.
63
1.910043
<translate> Amma idan har ta kasance ba ta ita, to kuwa wannan dukiya ta dabi'a za ta zamanto ne a hannu wasu sannan kuma su dinga amfanuwa da ita. <en>: But if a nation does not have such a workforce, its natural sources of wealth will be used to serve the interests of foreigners.
62
3.328933
<translate> Its natural sources of wealth will benefit foreigners more than itself. <hau>: Za ta amfani wasu ne sama da su kansu masu ita din.
28
0.764017
<translate> Za ta amfani wasu ne sama da su kansu masu ita din. <en>: Its natural sources of wealth will benefit foreigners more than itself.
27
1.418889
<translate> Thankfully we have this source of wealth. <hau>: To alhamdu lillahi mu dai muna da wannan dukiyar.
25
0.764017
<translate> To alhamdu lillahi mu dai muna da wannan dukiyar. <en>: Thankfully we have this source of wealth.
24
1.255171
<translate> Fortunately the general atmosphere of the country is in favor of hard work and solidarity. This situation is the result of the selfless efforts that have been made in the past. <hau>: Abin farin cikin shi ne cewa yanayi na gaba daya na kasar nan yanayi ne na aiki; yanayi ne na kokari, yanayi ne na hadin kai, hakan kuwa ya samo asali ne albarkacin kokarin da a baya aka yi.
83
2.401197
<translate> Abin farin cikin shi ne cewa yanayi na gaba daya na kasar nan yanayi ne na aiki; yanayi ne na kokari, yanayi ne na hadin kai, hakan kuwa ya samo asali ne albarkacin kokarin da a baya aka yi. <en>: Fortunately the general atmosphere of the country is in favor of hard work and solidarity. This situation is the result of the selfless efforts that have been made in the past.
82
4.420386
<translate> The families of some of our dear martyrs are present in today's meeting. <hau>: A yau wasu daga cikin iyalan shahidan wannan yankin suna wajen nan.
32
0.81859
<translate> A yau wasu daga cikin iyalan shahidan wannan yankin suna wajen nan. <en>: The families of some of our dear martyrs are present in today's meeting.
31
1.63718
<translate> We should know that every achievement we make today is the result of the selfless efforts of our martyrs and their blood: selfless efforts of our martyrs, disabled soldiers and war veterans. Some of our people went to the battlefields and laid down their lives, but they were not martyred. Allah the Exalted saved their life, and they are still serving the Revolution and the country. <hau>: Wajibi ne mu fahimci cewa dukkanini abin da a yau muka sami nasarar samunsa, ya samo asali ne albarkacin kokarin shahidai da jinin shahidai da kuma sadaukarwar da shahidai suka yi ne; shahidai, wadanda aka raunana da kuma masu sadaukarwa. Wasu sun tafi fagen daga, sun sadaukar da rayukansu, sun sami ladar sadaukarwa saboda Allah; duk da cewa Allah Madaukakin Sarki, alhamdu lillahi, Ya kiyaye rayukansu da kuma sanya su wajen hidima ga wannan juyin da kuma hidima ga kasar nan.
191
5.839276
<translate> Wajibi ne mu fahimci cewa dukkanini abin da a yau muka sami nasarar samunsa, ya samo asali ne albarkacin kokarin shahidai da jinin shahidai da kuma sadaukarwar da shahidai suka yi ne; shahidai, wadanda aka raunana da kuma masu sadaukarwa. Wasu sun tafi fagen daga, sun sadaukar da rayukansu, sun sami ladar sadaukarwa saboda Allah; duk da cewa Allah Madaukakin Sarki, alhamdu lillahi, Ya kiyaye rayukansu da kuma sanya su wajen hidima ga wannan juyin da kuma hidima ga kasar nan. <en>: We should know that every achievement we make today is the result of the selfless efforts of our martyrs and their blood: selfless efforts of our martyrs, disabled soldiers and war veterans. Some of our people went to the battlefields and laid down their lives, but they were not martyred. Allah the Exalted saved their life, and they are still serving the Revolution and the country.
190
10.314234
<translate> I pray to Allah the Exalted to increase the power, dignity and progress of the Iranian nation on a daily basis. <hau>: Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya kara irin daukaka da karfi da kuma ci gaban da al'ummar Iran take samu insha Allah.
53
1.418889
<translate> Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya kara irin daukaka da karfi da kuma ci gaban da al'ummar Iran take samu insha Allah. <en>: I pray to Allah the Exalted to increase the power, dignity and progress of the Iranian nation on a daily basis.
52
2.783206
<translate> I pray to Allah the Exalted to help us do our share of work in this great public endeavor and make God satisfied with us. <hau>: Sannan kuma Ya ba wa dukkanin mu dacewar ba da ta mu gudummawa cikin wannan gagarumin aiki. Sannan kuma Allah Madaukakin Sarki ya yarda da mu.
62
1.691753
<translate> Sannan kuma Ya ba wa dukkanin mu dacewar ba da ta mu gudummawa cikin wannan gagarumin aiki. Sannan kuma Allah Madaukakin Sarki ya yarda da mu. <en>: I pray to Allah the Exalted to help us do our share of work in this great public endeavor and make God satisfied with us.
61
3.27436
<translate> Leader’s Message to International Conference on Nuclear Disarmament - Khamenei.ir <hau>: Sakon Jagora Wajen Taron Kwance Damarar Makaman Nukiliya A Tehran
37
0.927735
<translate> Sakon Jagora Wajen Taron Kwance Damarar Makaman Nukiliya A Tehran <en>: Leader’s Message to International Conference on Nuclear Disarmament - Khamenei.ir
35
1.855471
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> I would like to welcome the honorable guests who have gathered here. <hau>: Ina muku barka da zuwa, Ya ku manyan baki, da kuka taru a wannan wajen.
36
1.091453
<translate> Ina muku barka da zuwa, Ya ku manyan baki, da kuka taru a wannan wajen. <en>: I would like to welcome the honorable guests who have gathered here.
35
1.855471
<translate> It is a pleasure that the Islamic Republic of Iran is hosting the International Conference on Nuclear Disarmament today. Hopefully, you will make use of this opportunity and present human societies with the timeless and valuable results that you will obtain through discussion and consultation. <hau>: Abin farin ciki ne cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a halin yanzu, tana daukan bakuncin wannan taron kasa da kasa na kwance damarar (makaman nukiliya), da fatan cewa za a amfana da wannan dama da aka samu da kuma gabatar wa al'ummomin duniya sakamako mai girman da aka cimma daga tattaunawa da shawarwari da kuka yi da junanku.
121
3.656369
<translate> Abin farin ciki ne cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a halin yanzu, tana daukan bakuncin wannan taron kasa da kasa na kwance damarar (makaman nukiliya), da fatan cewa za a amfana da wannan dama da aka samu da kuma gabatar wa al'ummomin duniya sakamako mai girman da aka cimma daga tattaunawa da shawarwari da kuka yi da junanku. <en>: It is a pleasure that the Islamic Republic of Iran is hosting the International Conference on Nuclear Disarmament today. Hopefully, you will make use of this opportunity and present human societies with the timeless and valuable results that you will obtain through discussion and consultation.
120
6.494147
<translate> The study of atoms and nuclear sciences are one of the greatest human achievements which can and should be at the service of the wellbeing of nations across the world as well as the growth and development of all human societies. <hau>: Masaniyar zarra da ilmummukan nukiliya daya ne daga cikin nasarorin da bil'adama suka samu wanda zai iya zama kuma ma wajibi ne ya zamanto wata hanya ta jin dadin al'ummomin duniya da kuma ci gaban dukkanin bangarorin bil'adama.
91
2.510343
<translate> Masaniyar zarra da ilmummukan nukiliya daya ne daga cikin nasarorin da bil'adama suka samu wanda zai iya zama kuma ma wajibi ne ya zamanto wata hanya ta jin dadin al'ummomin duniya da kuma ci gaban dukkanin bangarorin bil'adama. <en>: The study of atoms and nuclear sciences are one of the greatest human achievements which can and should be at the service of the wellbeing of nations across the world as well as the growth and development of all human societies.
90
4.856967
<translate> The applications of nuclear sciences cover a wide range of medical and industrial needs as well as energy requirements, each of which has considerable importance. <hau>: Faduduwar ayyukan ilmin makamashin nukiliya lamari ne da ke biyan bukatun likitanci, makamashi da masana'antu wanda kowane guda daga cikinsu yana da irin muhimmancin da ya dace da shi.
63
1.855471
<translate> Faduduwar ayyukan ilmin makamashin nukiliya lamari ne da ke biyan bukatun likitanci, makamashi da masana'antu wanda kowane guda daga cikinsu yana da irin muhimmancin da ya dace da shi. <en>: The applications of nuclear sciences cover a wide range of medical and industrial needs as well as energy requirements, each of which has considerable importance.
62
3.328933
<translate> For this reason, it can be said that nuclear technology has gained a prominent position in economic areas of life. <hau>: A saboda wannan dalilin ana iya cewa fasahar nukiliya tana da gagarumin matsayi cikin rayuwa ta tattalin arziki sannan kuma bayan gushewar zamani da kuma karuwar bukatu na masana'antu, likitanci da makamashi muhimmancin zai dada karuwa.
66
2.292052
<translate> A saboda wannan dalilin ana iya cewa fasahar nukiliya tana da gagarumin matsayi cikin rayuwa ta tattalin arziki sannan kuma bayan gushewar zamani da kuma karuwar bukatu na masana'antu, likitanci da makamashi muhimmancin zai dada karuwa. <en>: For this reason, it can be said that nuclear technology has gained a prominent position in economic areas of life.
65
3.492651
<translate> And with the passage of time and the rise in industrial and medical needs and energy requirements, its importance will continue growing, and the efforts to achieve and utilize nuclear energy will increase accordingly. <hau>: A bisa wannan dalilin kokarin samun makamashin nukiliya da kuma amfani da shi, shi ma zai karu.
59
1.091453
<translate> A bisa wannan dalilin kokarin samun makamashin nukiliya da kuma amfani da shi, shi ma zai karu. <en>: And with the passage of time and the rise in industrial and medical needs and energy requirements, its importance will continue growing, and the efforts to achieve and utilize nuclear energy will increase accordingly.
58
3.110642
<translate> Just like other nations of the world, Middle Eastern nations that are thirsty for peace, security, and progress have the right to guarantee their economic position as well as a superior position for their future generations through utilizing this technology. <hau>: Al'ummomin kasashen yankin Gabas ta tsakiya kamar sauran al'ummomin duniya da suke kishirwar sulhu da zaman lafiya da kuma ci gaba suna da hakkin amfana da wannan makamashi don su lamunce matsayi na tattalin arziki mai kyau ga al'ummominsu masu zuwa.
97
2.728633
<translate> Al'ummomin kasashen yankin Gabas ta tsakiya kamar sauran al'ummomin duniya da suke kishirwar sulhu da zaman lafiya da kuma ci gaba suna da hakkin amfana da wannan makamashi don su lamunce matsayi na tattalin arziki mai kyau ga al'ummominsu masu zuwa. <en>: Just like other nations of the world, Middle Eastern nations that are thirsty for peace, security, and progress have the right to guarantee their economic position as well as a superior position for their future generations through utilizing this technology.
96
5.184403
<translate> Preventing the nations of the region from paying serious attention to this natural and valuable right is probably one of the goals behind creating doubts about the peaceful nuclear programs of the Islamic Republic of Iran. <hau>: Mai yiyuwa ne daya daga ciki dalilan wannan tada jijiyoyin wuya da kokarin shafa kashin kaji ga shirin makamashin nukiliyan Jamhuriyar Musulunci ta Iran na zaman lafiya shi ne kawar da hankulan al'ummomin wannan yankin daga wannan hakki na su na dabi'a mai tsananin muhimmancin gaske.
92
2.783206
<translate> Mai yiyuwa ne daya daga ciki dalilan wannan tada jijiyoyin wuya da kokarin shafa kashin kaji ga shirin makamashin nukiliyan Jamhuriyar Musulunci ta Iran na zaman lafiya shi ne kawar da hankulan al'ummomin wannan yankin daga wannan hakki na su na dabi'a mai tsananin muhimmancin gaske. <en>: Preventing the nations of the region from paying serious attention to this natural and valuable right is probably one of the goals behind creating doubts about the peaceful nuclear programs of the Islamic Republic of Iran.
91
4.91154
<translate> The interesting point is that currently the only nuclear criminal in the world is falsely claiming to fight the proliferation of nuclear weapons. This is while there is no doubt that it has not taken any serious measures in this regard, and it will never do so. <hau>: Abin ban dariya ne yadda mai laifi gudan da ya taba amfani da makaman kare dangi a duniya, ya ke da'awar fada da yaduwar makaman kare dangi, alhali kuwa ko shakka babu babu wani mataki na gaske da ya gabatar kuma har abada ma ba zai yi hakan ba wajen cimma wannan manufa.
112
3.165215
<translate> Abin ban dariya ne yadda mai laifi gudan da ya taba amfani da makaman kare dangi a duniya, ya ke da'awar fada da yaduwar makaman kare dangi, alhali kuwa ko shakka babu babu wani mataki na gaske da ya gabatar kuma har abada ma ba zai yi hakan ba wajen cimma wannan manufa. <en>: The interesting point is that currently the only nuclear criminal in the world is falsely claiming to fight the proliferation of nuclear weapons. This is while there is no doubt that it has not taken any serious measures in this regard, and it will never do so.
111
6.002994
<translate> If America's claims of fighting the proliferation of nuclear weapons were not false, would the Zionist regime be able to turn the occupied Palestinian lands into an arsenal where a huge number of nuclear weapons are stored while refusing to respect international regulations in this regard, especially the NPT? <hau>: Idan da a ce ikirarin da Amurka take yi na fada da makaman kare dangi ba karya ba ce, shin haramtacciyar kasar Isra'ila baya ga kin amincewa ta sanya hannu kan yarjejeniyar kasa da kasa ta hana yaduwar (makaman kare dangi) musamman yarjejeniyar NPT, za ta iya samun karfin gwuiwan mai da yankin Palastinu da suka mamaye cibiyar nukiliya da suka jibge makaman nukiliya a wajen?
137
4.311241
<translate> Idan da a ce ikirarin da Amurka take yi na fada da makaman kare dangi ba karya ba ce, shin haramtacciyar kasar Isra'ila baya ga kin amincewa ta sanya hannu kan yarjejeniyar kasa da kasa ta hana yaduwar (makaman kare dangi) musamman yarjejeniyar NPT, za ta iya samun karfin gwuiwan mai da yankin Palastinu da suka mamaye cibiyar nukiliya da suka jibge makaman nukiliya a wajen? <en>: If America's claims of fighting the proliferation of nuclear weapons were not false, would the Zionist regime be able to turn the occupied Palestinian lands into an arsenal where a huge number of nuclear weapons are stored while refusing to respect international regulations in this regard, especially the NPT?
136
7.36731
<translate> Unfortunately, although the word atom is associated with the progress of human knowledge, it is equally associated with the most appalling event in history and the greatest genocide and misuse of man's scientific accomplishments. <hau>: Magana kan zarra, kamar yadda yake nuni da irin ci gaban ilimi da dan'adam ya samu, har ila yau kuma abin bakin ciki yana nuni da mafi munin waki'ar da ta faru cikin tarihi sannan kuma mafi munin kisan kiyashin da aka yi wajen amfani da irin wannan ilimin da dan'adam ya samu.
106
3.547223
<translate> Magana kan zarra, kamar yadda yake nuni da irin ci gaban ilimi da dan'adam ya samu, har ila yau kuma abin bakin ciki yana nuni da mafi munin waki'ar da ta faru cikin tarihi sannan kuma mafi munin kisan kiyashin da aka yi wajen amfani da irin wannan ilimin da dan'adam ya samu. <en>: Unfortunately, although the word atom is associated with the progress of human knowledge, it is equally associated with the most appalling event in history and the greatest genocide and misuse of man's scientific accomplishments.
105
5.675557
<translate> Although many countries have made an effort to manufacture and amass nuclear weapons - which in itself can be considered a preface to committing crimes and has seriously jeopardized global peace - there is only one government that has committed a nuclear crime so far. <hau>: Duk da cewa kasashe daban-daban sun yi kokarin kerawa da kuma jibge wadannan makamai na kare dangi wanda shi kansa hakan yana iya zama wani share fage na aikata laifi da kuma yin barazana ga zaman lafiyan duniya, to amma kasa guda ce kawai ta taba aikata danyen aikin amfani da irin wadannan makamai.
113
3.328933
<translate> Duk da cewa kasashe daban-daban sun yi kokarin kerawa da kuma jibge wadannan makamai na kare dangi wanda shi kansa hakan yana iya zama wani share fage na aikata laifi da kuma yin barazana ga zaman lafiyan duniya, to amma kasa guda ce kawai ta taba aikata danyen aikin amfani da irin wadannan makamai. <en>: Although many countries have made an effort to manufacture and amass nuclear weapons - which in itself can be considered a preface to committing crimes and has seriously jeopardized global peace - there is only one government that has committed a nuclear crime so far.
112
6.057566
<translate> Only the government of the United States of America has attacked the oppressed people of Hiroshima and Nagasaki with atomic bombs in an unfair and inhumane war. <hau>: Gwamnatin Amurka ce kawai ta kai hari da irin wadannan makamai a kan al'umma kasar Japan a (garuruwan) Hiroshima da Nagasaki a wani yakin rashin daidaito kuma na rashin tausayi.
70
1.964616
<translate> Gwamnatin Amurka ce kawai ta kai hari da irin wadannan makamai a kan al'umma kasar Japan a (garuruwan) Hiroshima da Nagasaki a wani yakin rashin daidaito kuma na rashin tausayi. <en>: Only the government of the United States of America has attacked the oppressed people of Hiroshima and Nagasaki with atomic bombs in an unfair and inhumane war.
69
3.710942
<translate> Since the detonation of the early nuclear weapons by the US government in Hiroshima and Nagasaki created a human disaster of unprecedented proportions in history and exposed human security to a great threat, the global community has reached a unanimous agreement that it is necessary to completely destroy such weapons. <hau>: Tun daga lokacin da harin farko da aka kai da wannan makami a yayin wannan yaki da gwamnatin Amurka ta kai a Hiroshima da Nagasakin da kuma faruwar irin wannan danyen aiki maras tamka cikin tarihin bil'adama kana kuma sulhu da zaman lafiyar bil'adama suka fuskanci gagarumar barazana, tun daga lokacin aka samu baki guda na al'ummomin duniya wajen kawar da wadannan muggan makamai.
128
3.874659
<translate> Tun daga lokacin da harin farko da aka kai da wannan makami a yayin wannan yaki da gwamnatin Amurka ta kai a Hiroshima da Nagasakin da kuma faruwar irin wannan danyen aiki maras tamka cikin tarihin bil'adama kana kuma sulhu da zaman lafiyar bil'adama suka fuskanci gagarumar barazana, tun daga lokacin aka samu baki guda na al'ummomin duniya wajen kawar da wadannan muggan makamai. <en>: Since the detonation of the early nuclear weapons by the US government in Hiroshima and Nagasaki created a human disaster of unprecedented proportions in history and exposed human security to a great threat, the global community has reached a unanimous agreement that it is necessary to completely destroy such weapons.
127
6.876155
<translate> The use of nuclear weapons resulted not only in large-scale killings and destruction, but also in indiscriminate massacre of people - military members and civilians, young and old, men and women. And its anti-human effects transcended political and geographic borders, even inflicting irreparable harm on future generations. <hau>: Sakamakon amfani da makaman nukiliya ba wai kawai zai tsaya ga kisan kiyashi da lalata abubuwa ba ne, face dai lamari ne da ba zai bambance tsakanin al'umma, soji da fararen hula, babba da karami, mace da namiji, tsoffi da samaruka ba, sannan kuma cutarwarsa ba ta da wata kan iyaka ta siyasa da kasa ba, face ma hatta ga zuriya masu zuwa cutarwar za ta shafe su.
151
4.584104
<translate> Sakamakon amfani da makaman nukiliya ba wai kawai zai tsaya ga kisan kiyashi da lalata abubuwa ba ne, face dai lamari ne da ba zai bambance tsakanin al'umma, soji da fararen hula, babba da karami, mace da namiji, tsoffi da samaruka ba, sannan kuma cutarwarsa ba ta da wata kan iyaka ta siyasa da kasa ba, face ma hatta ga zuriya masu zuwa cutarwar za ta shafe su. <en>: The use of nuclear weapons resulted not only in large-scale killings and destruction, but also in indiscriminate massacre of people - military members and civilians, young and old, men and women. And its anti-human effects transcended political and geographic borders, even inflicting irreparable harm on future generations.
150
8.131327
<translate> Therefore, using or even threatening to use such weapons is a serious violation of the most basic humanitarian rules and is a clear manifestation of war crimes. <hau>: A saboda haka duk wani amfani kai hatta ma barazanar amfani da wannan makami yin karen tsaye ne ga dokoki na bil'adama da abokantaka sannan kuma babbar alama ce ta laifuffukan yaki.
67
1.910043
<translate> A saboda haka duk wani amfani kai hatta ma barazanar amfani da wannan makami yin karen tsaye ne ga dokoki na bil'adama da abokantaka sannan kuma babbar alama ce ta laifuffukan yaki. <en>: Therefore, using or even threatening to use such weapons is a serious violation of the most basic humanitarian rules and is a clear manifestation of war crimes.
66
3.547223
<translate> From a military and security perspective, after certain powers were armed with this anti-human weapon, there remained no doubt that victory in a nuclear war would be impossible and that engagement in such a war would be an unwise and anti-human act. <hau>: A bangare soji da tsaro ma, bayan kokarin da wasu manyan kasashen duniya suke yi na mallakan irin wadannan makamai masu cutar da bil'adama, babu shakka cewa nasara ba za ta samu ba cikin yakin makaman nukiliya sannan kuma shiga cikin irin wannan yakin lamari ne da ya saba wa hankali kuma dan'adamtaka.
113
3.328933
<translate> A bangare soji da tsaro ma, bayan kokarin da wasu manyan kasashen duniya suke yi na mallakan irin wadannan makamai masu cutar da bil'adama, babu shakka cewa nasara ba za ta samu ba cikin yakin makaman nukiliya sannan kuma shiga cikin irin wannan yakin lamari ne da ya saba wa hankali kuma dan'adamtaka. <en>: From a military and security perspective, after certain powers were armed with this anti-human weapon, there remained no doubt that victory in a nuclear war would be impossible and that engagement in such a war would be an unwise and anti-human act.
112
6.057566
<translate> However, despite these obvious ethical, intellectual, human, and even military realities, the strong and repeated urge by the global community to dispose of these weapons has been ignored by a small number of governments who have based their illusory security on global insecurity. <hau>: To sai dai duk da irin wannan yanayi da yake a fili wanda kuma ya dace da hankali hatta ma da lamurran soji, amma wadansu ‘yan kasashe wadanda suka gina tsaron kasashen bisa tsaron duniya sun yi karen tsaye wa kiraye-kirayen da al'ummomin duniya suke yi wajen kawar da wadannan makamai.
114
3.165215
<translate> To sai dai duk da irin wannan yanayi da yake a fili wanda kuma ya dace da hankali hatta ma da lamurran soji, amma wadansu ‘yan kasashe wadanda suka gina tsaron kasashen bisa tsaron duniya sun yi karen tsaye wa kiraye-kirayen da al'ummomin duniya suke yi wajen kawar da wadannan makamai. <en>: However, despite these obvious ethical, intellectual, human, and even military realities, the strong and repeated urge by the global community to dispose of these weapons has been ignored by a small number of governments who have based their illusory security on global insecurity.
113
6.112139
<translate> The insistence of these governments on the possession and proliferation of nuclear weapons as well as increasing their destructive power - which are useless except for intimidation and massacre and a false sense of security based on pre-emptive power resulting from guaranteed annihilation of everyone - has led to an enduring nuclear nightmare in the world. <hau>: Ci gaba da kokarin da wadannan gwamnatoci suke yi wajen ajiye wadannan makamai da kara yawansu da kara irin karfin cutarwar da suke da shi wadanda ba su da wani aiki in ban da ta'addanci da tsoratar da al'umma, da samar da tsaro na karya daga hare-hare ya haifar da ci gaban cutarwar nukiliya ga duniya.
131
3.383505
<translate> Ci gaba da kokarin da wadannan gwamnatoci suke yi wajen ajiye wadannan makamai da kara yawansu da kara irin karfin cutarwar da suke da shi wadanda ba su da wani aiki in ban da ta'addanci da tsoratar da al'umma, da samar da tsaro na karya daga hare-hare ya haifar da ci gaban cutarwar nukiliya ga duniya. <en>: The insistence of these governments on the possession and proliferation of nuclear weapons as well as increasing their destructive power - which are useless except for intimidation and massacre and a false sense of security based on pre-emptive power resulting from guaranteed annihilation of everyone - has led to an enduring nuclear nightmare in the world.
130
7.039874
<translate> Innumerable human and economic resources have been used in this irrational competition to give the superpowers the imaginary power to annihilate more than a thousand times their rivals as well as other inhabitants of the world including themselves. <hau>: An yi hasarar mabubbugar tattalin arziki da karfi na dan'adam da ba za a iya kirga su ba wajen gasar da ta saba wa hankali wajen kowane guda daga cikin wadannan kasashe masu karfi da za ta iya cutar da abokiyar hamayyarta da sauran mutane - su din nan ma suna daga cikinsu - cutarwa har sau goma.
117
3.656369
<translate> An yi hasarar mabubbugar tattalin arziki da karfi na dan'adam da ba za a iya kirga su ba wajen gasar da ta saba wa hankali wajen kowane guda daga cikin wadannan kasashe masu karfi da za ta iya cutar da abokiyar hamayyarta da sauran mutane - su din nan ma suna daga cikinsu - cutarwa har sau goma. <en>: Innumerable human and economic resources have been used in this irrational competition to give the superpowers the imaginary power to annihilate more than a thousand times their rivals as well as other inhabitants of the world including themselves.
116
6.275857