text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> And it is due to this reason that this strategy has been known as "Mutual Assured Destruction" or MAD. <hau>: Ba abin mamaki ba ne idan har aka kira wannan siyasar kawar da juna da sunan hauka.
47
1.036881
<translate> Ba abin mamaki ba ne idan har aka kira wannan siyasar kawar da juna da sunan hauka. <en>: And it is due to this reason that this strategy has been known as "Mutual Assured Destruction" or MAD.
46
2.45577
<translate> In recent years, a number of governments who possess nuclear weapons have even gone beyond the pre-emptive strategy based on mutual annihilation in dealing with other nuclear powers to the extent that in their nuclear policies they insist on maintaining the nuclear option even if they are faced with conventional threats from countries violating the NPT. This is while the greatest violators of the NPT are the powers who have reneged on their obligation to dispose of nuclear weapons mentioned in Article 6 of the Non-Proliferation Treaty. These powers have even surpassed other countries with respect to promoting nuclear weapons in the world. <hau>: Cikin shekarun baya-bayan nan wasu daga cikin gwamnatocin da suka mallaki (fasahar) nukiliya, sakamakon tunanin karfin fuskantar sauran kasashen da suke da karfin nukiliya wanda ya ginu bisa asasin cutar da juna, sun riki siyasar nukiliya na kiyaye ‘yancin amfani da (makaman) nukiliya wajen fuskantar masu take yarjejeniyoyin amfani da nukiliya da hana yaduwar, alhali kuwa mafiya girman masu take yarjejeniyar hana yaduwar makaman kare dangin su ne dai wadannan kasashe wadanda ba ya ga take nauyin da ke wuyansu cikin sashi na 6 dangane da abin da ya shafi kawar da makaman kare dangi, ba haka kawai ba har ma suna regegeniya ne a tsakaninsu wajen yada wadannan makamai na kare dangi ciki kuwa har da taimakon haramtacciyar kasar Isra'ila wajen mallakan wadannan makamai na nukiliya da kuma ba da kariya ga siyasar wannan gwamnatin.
282
4.09295
<translate> Cikin shekarun baya-bayan nan wasu daga cikin gwamnatocin da suka mallaki (fasahar) nukiliya, sakamakon tunanin karfin fuskantar sauran kasashen da suke da karfin nukiliya wanda ya ginu bisa asasin cutar da juna, sun riki siyasar nukiliya na kiyaye ‘yancin amfani da (makaman) nukiliya wajen fuskantar masu take yarjejeniyoyin amfani da nukiliya da hana yaduwar, alhali kuwa mafiya girman masu take yarjejeniyar hana yaduwar makaman kare dangin su ne dai wadannan kasashe wadanda ba ya ga take nauyin da ke wuyansu cikin sashi na 6 dangane da abin da ya shafi kawar da makaman kare dangi, ba haka kawai ba har ma suna regegeniya ne a tsakaninsu wajen yada wadannan makamai na kare dangi ciki kuwa har da taimakon haramtacciyar kasar Isra'ila wajen mallakan wadannan makamai na nukiliya da kuma ba da kariya ga siyasar wannan gwamnatin. <en>: In recent years, a number of governments who possess nuclear weapons have even gone beyond the pre-emptive strategy based on mutual annihilation in dealing with other nuclear powers to the extent that in their nuclear policies they insist on maintaining the nuclear option even if they are faced with conventional threats from countries violating the NPT. This is while the greatest violators of the NPT are the powers who have reneged on their obligation to dispose of nuclear weapons mentioned in Article 6 of the Non-Proliferation Treaty. These powers have even surpassed other countries with respect to promoting nuclear weapons in the world.
281
10.859961
<translate> By providing the Zionist regime with nuclear weapons and supporting its policies, these powers play a direct role in proliferating nuclear weapons which is against the obligations they have undertaken according to Article 1 of the NPT. <hau>: A hakikanin gaskiya suna da hannu kai tsaye cikin yaduwar wadannan makamai kai da kuma yin karen tsaye ga nauyin da ke wuyansu karkashin sashi na 1 na yarjejeniyar da aka kulla sannan kuma da yin barazana ga zaman lafiyar wannan yanki da kuma duniya baki daya.
94
2.728633
<translate> A hakikanin gaskiya suna da hannu kai tsaye cikin yaduwar wadannan makamai kai da kuma yin karen tsaye ga nauyin da ke wuyansu karkashin sashi na 1 na yarjejeniyar da aka kulla sannan kuma da yin barazana ga zaman lafiyar wannan yanki da kuma duniya baki daya. <en>: By providing the Zionist regime with nuclear weapons and supporting its policies, these powers play a direct role in proliferating nuclear weapons which is against the obligations they have undertaken according to Article 1 of the NPT.
93
5.020685
<translate> These countries, headed by the bullying and aggressive US regime, have posed a serious threat to the Middle East region and the world. <hau>: Gwamnati mai wuce gona da iri da kuma amfani da karfi ta Amurka ita ce a kan gaban irin wadannan kasashe.
51
1.255171
<translate> Gwamnati mai wuce gona da iri da kuma amfani da karfi ta Amurka ita ce a kan gaban irin wadannan kasashe. <en>: These countries, headed by the bullying and aggressive US regime, have posed a serious threat to the Middle East region and the world.
50
2.674061
<translate> It behooves the International Conference on Nuclear Disarmament to investigate the threats posed by the production and stockpiling of nuclear weapons in the world and propose realistic solutions to counter this threat to humanity. This will prepare the ground for taking steps towards safeguarding peace and stability. <hau>: A saboda haka, ya dace a yayin wannan taro na kasa da kasa kan kwance damarar makaman nukiliya, baya ga bincike kan hatsarin kera makaman kare dangi da kuma ci gaba da ajiye su a duniya, har ila yau kuma a gabatar da hanyoyi na hakika wajen fada da wannan barazana da take fuskantar bil'adama, don a samu damar taka gagarumar matsaya wajen tabbatarda sulhu da tabbatuwa a duniya.
139
4.365813
<translate> A saboda haka, ya dace a yayin wannan taro na kasa da kasa kan kwance damarar makaman nukiliya, baya ga bincike kan hatsarin kera makaman kare dangi da kuma ci gaba da ajiye su a duniya, har ila yau kuma a gabatar da hanyoyi na hakika wajen fada da wannan barazana da take fuskantar bil'adama, don a samu damar taka gagarumar matsaya wajen tabbatarda sulhu da tabbatuwa a duniya. <en>: It behooves the International Conference on Nuclear Disarmament to investigate the threats posed by the production and stockpiling of nuclear weapons in the world and propose realistic solutions to counter this threat to humanity. This will prepare the ground for taking steps towards safeguarding peace and stability.
138
7.476455
<translate> We believe that besides nuclear weapons, other types of weapons of mass destruction such as chemical and biological weapons also pose a serious threat to humanity. <hau>: Mun yi amanna da cewa baya ga makaman nukiliya, sauran makaman kare dangi ma, irin su makamai masu guba, gagarumar barazana ce ga bil'adama.
60
1.63718
<translate> Mun yi amanna da cewa baya ga makaman nukiliya, sauran makaman kare dangi ma, irin su makamai masu guba, gagarumar barazana ce ga bil'adama. <en>: We believe that besides nuclear weapons, other types of weapons of mass destruction such as chemical and biological weapons also pose a serious threat to humanity.
59
3.165215
<translate> The Iranian nation which is itself a victim of chemical weapons feels more than any other nation the danger that is caused by the production and stockpiling of such weapons and is prepared to make use of all its facilities to counter such threats. <hau>: Al'ummar Iran wadanda su ma sun fuskanci cutarwar makamai masu guba, sama da sauran al'ummomi suna jin hatsarin da ke tattare da kera irin wadannan makamai da kuma yaduwarsu, a shirye take ta ba da dukkanin gudummawarta wajen fada da wadannan makamai.
99
2.728633
<translate> Al'ummar Iran wadanda su ma sun fuskanci cutarwar makamai masu guba, sama da sauran al'ummomi suna jin hatsarin da ke tattare da kera irin wadannan makamai da kuma yaduwarsu, a shirye take ta ba da dukkanin gudummawarta wajen fada da wadannan makamai. <en>: The Iranian nation which is itself a victim of chemical weapons feels more than any other nation the danger that is caused by the production and stockpiling of such weapons and is prepared to make use of all its facilities to counter such threats.
98
5.293549
<translate> We consider the use of such weapons as haraam and believe that it is everyone's duty to make efforts to secure humanity against this great disaster. <hau>: Mu dai muna ganin irin wadannan makamai a matsayin haramun ne, sannan kuma dukkanin kokari wajen kare bil'adama daga wannan gagarumin bala'i a matsayin wani nauyi da ke wuyan kowa.
64
1.855471
<translate> Mu dai muna ganin irin wadannan makamai a matsayin haramun ne, sannan kuma dukkanin kokari wajen kare bil'adama daga wannan gagarumin bala'i a matsayin wani nauyi da ke wuyan kowa. <en>: We consider the use of such weapons as haraam and believe that it is everyone's duty to make efforts to secure humanity against this great disaster.
63
3.383505
<translate> Sayyid Ali Khamenei <hau>: Sayyid Ali Khamene'i
12
0.272863
<translate> Sayyid Ali Khamene'i <en>: Sayyid Ali Khamenei
10
0.491154
<translate> Jumada al-Awwal 1, 1431 <hau>: 1, Jimada Awwal 1431
21
0.491154
<translate> 1, Jimada Awwal 1431 <en>: Jumada al-Awwal 1, 1431
19
0.982308
<translate> Leader’s Speech to Cultural and Political Figures - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Ga Wasu Masana Na Al'adu Da Siyasa
30
0.654872
<translate> Jawabin Jagora Ga Wasu Masana Na Al'adu Da Siyasa <en>: Leader’s Speech to Cultural and Political Figures - Khamenei.ir
28
1.473462
<translate> The following is the full text of the speech delivered on April 12, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution in a meeting with cultural and political figures of Iran. <hau>: Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi ne a yayin ganawarsa da wasu masana masu gudanar da ayyukansu a bangaren al'adu da siyasa na Iran bayan salla.
87
2.564915
<translate> Shimfida: Abin da ke biye fassarar jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi ne a yayin ganawarsa da wasu masana masu gudanar da ayyukansu a bangaren al'adu da siyasa na Iran bayan salla. <en>: The following is the full text of the speech delivered on April 12, 2011 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution in a meeting with cultural and political figures of Iran.
86
4.638677
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai
27
0.491154
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful
25
1.309744
<translate> May God make the new year auspicious for the friends, brothers and sisters [who have attended this meeting] and their family and relatives. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya albarkaci wannan sabuwar shekara a gare ku gaba daya 'yan'uwa maza da mata da kuma dukkanin iyalanku.
61
1.63718
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya albarkaci wannan sabuwar shekara a gare ku gaba daya 'yan'uwa maza da mata da kuma dukkanin iyalanku. <en>: May God make the new year auspicious for the friends, brothers and sisters [who have attended this meeting] and their family and relatives.
60
3.219787
<translate> I hope the new year will be auspicious and enjoyable for all of you and the entire Iranian nation. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya sanya wannan sabuwar shekara mai cike da albarka da faranta rai a gare ku da kuma dukkanin al'ummar Iran.
53
1.582607
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da ya sanya wannan sabuwar shekara mai cike da albarka da faranta rai a gare ku da kuma dukkanin al'ummar Iran. <en>: I hope the new year will be auspicious and enjoyable for all of you and the entire Iranian nation.
52
2.783206
<translate> Of course we are partially responsible for this. We are the ones who make our lives auspicious or inauspicious through our behavior and our orientations. <hau>: Ko da yake wani bangare na hakan yana hannunmu ne; mu din nan ne ta hanyar ayyuka da matakan da za mu dauka za mu sanya rayuwar mu ta zamanto mai albarka ko kuma ta zamanto mara albarka.
79
2.401197
<translate> Ko da yake wani bangare na hakan yana hannunmu ne; mu din nan ne ta hanyar ayyuka da matakan da za mu dauka za mu sanya rayuwar mu ta zamanto mai albarka ko kuma ta zamanto mara albarka. <en>: Of course we are partially responsible for this. We are the ones who make our lives auspicious or inauspicious through our behavior and our orientations.
78
4.202096
<translate> That is to say, the destiny of people is determined by the choices they make. <hau>: Wato mutum ne ya ke tsara irin yadda makomarsa ta karshe za ta kasance, zabi yana hannun shi kansa mutum ne.
46
1.418889
<translate> Wato mutum ne ya ke tsara irin yadda makomarsa ta karshe za ta kasance, zabi yana hannun shi kansa mutum ne. <en>: That is to say, the destiny of people is determined by the choices they make.
45
2.401197
<translate> Allah the Exalted has given us the capability to make choices. "And guide him to the parting of the mountain ways?" <hau>: Allah Madaukakin Sarki Ya ba mu wannan karfin na muna iya zabi: "Kuma ba mu shiryar da shi ga hanyoyi biyu ba?"
58
1.528035
<translate> Allah Madaukakin Sarki Ya ba mu wannan karfin na muna iya zabi: "Kuma ba mu shiryar da shi ga hanyoyi biyu ba?" <en>: Allah the Exalted has given us the capability to make choices. "And guide him to the parting of the mountain ways?"
56
3.001497
<translate> [The Holy Quran, 90: 10] Allah the Exalted presents us with choices. <hau>: (Suratul Balad 90:10), ya nuna mana hanyoyi guda biyu wadanda za mu zabi (guda).
44
1.255171
<translate> (Suratul Balad 90:10), ya nuna mana hanyoyi guda biyu wadanda za mu zabi (guda). <en>: [The Holy Quran, 90: 10] Allah the Exalted presents us with choices.
43
2.292052
<translate> Of course sometimes the conditions make it easy for people to make a choice. Other times the conditions make the choices difficult. However, one should always make a choice. <hau>: Ko da yake a wani lokaci yanayi zai ba mu damar da cikin sauki za mu iya zabin, a wani lokacin kuma zabin zai yi wahala; to amma ala kulli hal dai wajibi ne mu yi zabi cikin dukkanin lamurra.
81
2.510343
<translate> Ko da yake a wani lokaci yanayi zai ba mu damar da cikin sauki za mu iya zabin, a wani lokacin kuma zabin zai yi wahala; to amma ala kulli hal dai wajibi ne mu yi zabi cikin dukkanin lamurra. <en>: Of course sometimes the conditions make it easy for people to make a choice. Other times the conditions make the choices difficult. However, one should always make a choice.
80
4.311241
<translate> Every day we repeatedly ask God to "guide us to the straight path" [the Holy Quran, 1: 6], and this shows that every minute a path branches off from the straight path we are treading - assuming that we have identified the straight path and that we are following this path. <hau>: Abin da ya zo cikin Suratul Hamd mai albarka, wanda a kowace rana mu ke karanta ta na cewa: "Ka shiryar dam u ga hanya madaidaiciya" (Suratul Hamd 1:6) lamari ne da ke nuni da cewa madaidaiciyar hanyar da muka rika - a matsayin misali idan har mun fahimci hakan - to a kowane lokaci muna iya isa ga wannan mararrabar (hanyoyi biyu).
141
4.365813
<translate> Abin da ya zo cikin Suratul Hamd mai albarka, wanda a kowace rana mu ke karanta ta na cewa: "Ka shiryar dam u ga hanya madaidaiciya" (Suratul Hamd 1:6) lamari ne da ke nuni da cewa madaidaiciyar hanyar da muka rika - a matsayin misali idan har mun fahimci hakan - to a kowane lokaci muna iya isa ga wannan mararrabar (hanyoyi biyu). <en>: Every day we repeatedly ask God to "guide us to the straight path" [the Holy Quran, 1: 6], and this shows that every minute a path branches off from the straight path we are treading - assuming that we have identified the straight path and that we are following this path.
140
7.585601
<translate> That is to say, the straight path is not like a tunnel that leads to the end once you enter it. It is not like a railroad with no junctions. There are many junctions on the straight path, and it is necessary to identify these junctions and to choose the right direction. <hau>: Wato lamarin ba shi ne cewa wannan hanyar tamkar wata hanya ta karkashin kasa ba ce ta yadda daga lokacin da mutum ya shiga shi kenan haka zai ta tafiya - tamkar layin dogo - a'a, akwai mahada da suka hada hanyoyi bibbiyu da uku uku da yawa a kan hanyarsa, wanda wajibi ne a kalle su, a fahimce su sannan kuma a sanya kafa a wajen da ta dace.
142
4.365813
<translate> Wato lamarin ba shi ne cewa wannan hanyar tamkar wata hanya ta karkashin kasa ba ce ta yadda daga lokacin da mutum ya shiga shi kenan haka zai ta tafiya - tamkar layin dogo - a'a, akwai mahada da suka hada hanyoyi bibbiyu da uku uku da yawa a kan hanyarsa, wanda wajibi ne a kalle su, a fahimce su sannan kuma a sanya kafa a wajen da ta dace. <en>: That is to say, the straight path is not like a tunnel that leads to the end once you enter it. It is not like a railroad with no junctions. There are many junctions on the straight path, and it is necessary to identify these junctions and to choose the right direction.
141
7.640173
<translate> I do not want to say that this is very difficult or impossible. <hau>: A'a ba wai ina cewa ne wannan lamari ne mai tsananin wahala da ba za a iya cimma shi ba ne, a'a.
41
1.364317
<translate> A'a ba wai ina cewa ne wannan lamari ne mai tsananin wahala da ba za a iya cimma shi ba ne, a'a. <en>: I do not want to say that this is very difficult or impossible.
40
2.128334
<translate> No, Allah the Exalted has placed clear signs in front of everybody's eyes. "This is because your Lord would not destroy towns unjustly while their people were unwarned." <hau>: Allah Madaukakin Sarki dai Ya gabatar mana da gaskiya (da fitattun alamu) a fili a gaban dukkanin mu; "Wancan kuwa saboda Ubangijinka bai kasance Mai halaka alkaryoyi saboda wani zalunci ba ne, alhali kuwa mutanensu suna jahilai" (Suratul An'am 6:131).
102
3.27436
<translate> Allah Madaukakin Sarki dai Ya gabatar mana da gaskiya (da fitattun alamu) a fili a gaban dukkanin mu; "Wancan kuwa saboda Ubangijinka bai kasance Mai halaka alkaryoyi saboda wani zalunci ba ne, alhali kuwa mutanensu suna jahilai" (Suratul An'am 6:131). <en>: No, Allah the Exalted has placed clear signs in front of everybody's eyes. "This is because your Lord would not destroy towns unjustly while their people were unwarned."
100
5.402694
<translate> [The Holy Quran, 6: 131] Allah the Exalted will not admonish or punish us for doing the wrong thing if we do not have any means of guidance. <hau>: Allah Madaukakin Sarki ba zai kama mu da kuma azabtar da mu saboda aikata abin da bai dace ba, idan har ba mu da wata hanya ta shiriya ba; a'a, Allah Madaukakin Sarki ya sama wa bayinsa dukkanin hanyoyi na shiriya.
88
2.728633
<translate> Allah Madaukakin Sarki ba zai kama mu da kuma azabtar da mu saboda aikata abin da bai dace ba, idan har ba mu da wata hanya ta shiriya ba; a'a, Allah Madaukakin Sarki ya sama wa bayinsa dukkanin hanyoyi na shiriya. <en>: [The Holy Quran, 6: 131] Allah the Exalted will not admonish or punish us for doing the wrong thing if we do not have any means of guidance.
87
4.69325
<translate> Of course there are certain exceptions to this general rule, but Allah the Exalted generally provides people with guidance. <hau>: Ko da yake akwai wadansu yanayi wadanda za su zamanto sun fice daga wannan ka'idar, to amma dai a ka'idance haka lamarin yake; akwai shiryarwa ta Ubangiji.
59
1.855471
<translate> Ko da yake akwai wadansu yanayi wadanda za su zamanto sun fice daga wannan ka'idar, to amma dai a ka'idance haka lamarin yake; akwai shiryarwa ta Ubangiji. <en>: Of course there are certain exceptions to this general rule, but Allah the Exalted generally provides people with guidance.
58
3.110642
<translate> Norouz is an appropriate name for the beginning of a new year, but we may call this beginning whatever we like. Norouz is a very good opportunity. <hau>: Norous (sabuwar rana) suna ne da ya dace ga sabuwar shekara, ko da yake muna iya kiran hakan da duk wani suna da muke so; to amma Norouz dai suna ne da ya dace - lamari ne mai kyau.
86
2.728633
<translate> Norous (sabuwar rana) suna ne da ya dace ga sabuwar shekara, ko da yake muna iya kiran hakan da duk wani suna da muke so; to amma Norouz dai suna ne da ya dace - lamari ne mai kyau. <en>: Norouz is an appropriate name for the beginning of a new year, but we may call this beginning whatever we like. Norouz is a very good opportunity.
85
4.584104
<translate> It is very good if we divide our life into certain stages. <hau>: Yana da kyau idan har muka kasa rayuwar mu zuwa ga wasu marhaloli da matakai daban-daban.
35
1.091453
<translate> Yana da kyau idan har muka kasa rayuwar mu zuwa ga wasu marhaloli da matakai daban-daban. <en>: It is very good if we divide our life into certain stages.
34
1.800898
<translate> If life continues with monotonous regularity and new stages never start, one would not think of innovation and new beginnings. <hau>: Matukar dai rayuwa ta ci gaba da tafiya irin na bai daya kamar yadda take sannan kuma babu wani sabon yanayi da mutum zai samu cikin rayuwarsa, to a bisa ka'ida ba zai fara tunanin sabuntawa ba.
69
2.237479
<translate> Matukar dai rayuwa ta ci gaba da tafiya irin na bai daya kamar yadda take sannan kuma babu wani sabon yanayi da mutum zai samu cikin rayuwarsa, to a bisa ka'ida ba zai fara tunanin sabuntawa ba. <en>: If life continues with monotonous regularity and new stages never start, one would not think of innovation and new beginnings.
68
3.656369
<translate> One of the advantages of dividing life into stages is that one would be able to think, "Well, this year is over, and a new year has started." And the new year will definitely bring about new actions, new ideas, new resolutions and new motives. <hau>: Daya daga cikin fa'idojin kasa rayuwa zuwa gida gida shi ne cewa mutum zai sami wani yanayi na musamman na tunani cikin yunkuri na rayuwa da kuma tafarkin rayuwa, zai yi tunanin cewa to shi kenan wannan shekarar ta tsufa, ta kawo karshe, to shi kenan yanzu sabuwar shekara ta shigo; sabuwar shekara, sabbin ayyuka, sabbin himma da kuma sabbin manufofi da za su ci gaba da zama tare da mutum.
137
4.420386
<translate> Daya daga cikin fa'idojin kasa rayuwa zuwa gida gida shi ne cewa mutum zai sami wani yanayi na musamman na tunani cikin yunkuri na rayuwa da kuma tafarkin rayuwa, zai yi tunanin cewa to shi kenan wannan shekarar ta tsufa, ta kawo karshe, to shi kenan yanzu sabuwar shekara ta shigo; sabuwar shekara, sabbin ayyuka, sabbin himma da kuma sabbin manufofi da za su ci gaba da zama tare da mutum. <en>: One of the advantages of dividing life into stages is that one would be able to think, "Well, this year is over, and a new year has started." And the new year will definitely bring about new actions, new ideas, new resolutions and new motives.
136
7.36731
<translate> According to the traditions we and other nations of the world observe, when the new year starts, people put on new clothes and make their houses look new. For example, our people traditionally practice spring cleaning and other such things. Apparently other nations have similar traditions. <hau>: Haka nan kamar yadda al'adar mu da ta sauran al'ummomin duniya wadanda a lokacin da sabuwar shekararsu ta shigo, su kan sanya sabbin tufafi, su kan sabunta gidajensu (tsaftacce su); to a tsakanin mu dai shara da tsaftace gida wani lamari ne da aka saba da shi; a zahiri sauran al'ummomi ma suna da irin wadannan abubuwa.
124
3.765514
<translate> Haka nan kamar yadda al'adar mu da ta sauran al'ummomin duniya wadanda a lokacin da sabuwar shekararsu ta shigo, su kan sanya sabbin tufafi, su kan sabunta gidajensu (tsaftacce su); to a tsakanin mu dai shara da tsaftace gida wani lamari ne da aka saba da shi; a zahiri sauran al'ummomi ma suna da irin wadannan abubuwa. <en>: According to the traditions we and other nations of the world observe, when the new year starts, people put on new clothes and make their houses look new. For example, our people traditionally practice spring cleaning and other such things. Apparently other nations have similar traditions.
123
6.657866
<translate> Therefore, Norouz is a new stage. <hau>: A saboda haka Norouz wani sabon yanayi ne.
24
0.654872
<translate> A saboda haka Norouz wani sabon yanayi ne. <en>: Therefore, Norouz is a new stage.
23
1.200599
<translate> That is to say, they get the opportunity to say, "Well, I had these flaws in the year that went by, so I will start eliminating these flaws in the new year." <hau>: Wannan sabon yanayi yana da wata fa'ida ta cewa mutum zai sami damar yin tunani cikin ayyukan da ya gudanar da kuma wadanda zai gabatar nan gaba; wato mutum zai ce: "to da kyau, a shekarar da ta gabata dai ina da wadannan nakasin; don haka bari in fara kokarin gyara tun daga wannan shekarar, in gyara wadannan abubuwa.
110
3.656369
<translate> Wannan sabon yanayi yana da wata fa'ida ta cewa mutum zai sami damar yin tunani cikin ayyukan da ya gudanar da kuma wadanda zai gabatar nan gaba; wato mutum zai ce: "to da kyau, a shekarar da ta gabata dai ina da wadannan nakasin; don haka bari in fara kokarin gyara tun daga wannan shekarar, in gyara wadannan abubuwa. <en>: That is to say, they get the opportunity to say, "Well, I had these flaws in the year that went by, so I will start eliminating these flaws in the new year."
108
5.839276
<translate> This affects all aspects of life. <hau>: Hakan lamari ne da zai shafi dukkanin bangarori na rayuwar mutum.
22
0.709445
<translate> Hakan lamari ne da zai shafi dukkanin bangarori na rayuwar mutum. <en>: This affects all aspects of life.
21
1.091453
<translate> I believe the most important thing that people should think about is their relationship with God. <hau>: A ra'ayina lamari na farko da mutum zai yi tunani kansa shi ne alakarsa da Ubangiji.
39
1.091453
<translate> A ra'ayina lamari na farko da mutum zai yi tunani kansa shi ne alakarsa da Ubangiji. <en>: I believe the most important thing that people should think about is their relationship with God.
38
2.019189
<translate> At the beginning of each new year, people should tell themselves, "Last year and the previous years are gone, and there is nothing I can do about them, but now a new stage has started." We should define a new relationship with Allah the Exalted, proactively and retroactively. The proactive aspect is related to committing sins. <hau>: Daga lokacin da sabuwar shekara ta shigo, to sai mutum ya yi tunanin cewa to a shekarar da ta gabata dai ga yadda zuciyarsa ta kasance; yanzu kuma wani sabon lokaci ne, sai mu yi kokarin kulla wata sabuwar alaka da Allah Madaukakin Sarki; shin a bangare mai kyau ne da kuma mara kayu. Bangare mara kyau shi ne sabon Allah.
146
3.874659
<translate> Daga lokacin da sabuwar shekara ta shigo, to sai mutum ya yi tunanin cewa to a shekarar da ta gabata dai ga yadda zuciyarsa ta kasance; yanzu kuma wani sabon lokaci ne, sai mu yi kokarin kulla wata sabuwar alaka da Allah Madaukakin Sarki; shin a bangare mai kyau ne da kuma mara kayu. Bangare mara kyau shi ne sabon Allah. <en>: At the beginning of each new year, people should tell themselves, "Last year and the previous years are gone, and there is nothing I can do about them, but now a new stage has started." We should define a new relationship with Allah the Exalted, proactively and retroactively. The proactive aspect is related to committing sins.
145
7.858463
<translate> People get used to committing certain sins, and they do not realize the importance of those sins. <hau>: Mutum ya kan zamanto ya saba da aikata wasu zunuban; don haka ba ya iya fahimtar irin muhimmancin da suke da shi.
48
1.473462
<translate> Mutum ya kan zamanto ya saba da aikata wasu zunuban; don haka ba ya iya fahimtar irin muhimmancin da suke da shi. <en>: People get used to committing certain sins, and they do not realize the importance of those sins.
47
2.510343
<translate> Unfortunately human beings justify their actions, but it is not impossible to critically evaluate one's actions. <hau>: Idan har mutum ya yi dan tunani, to zai iya fahimtar tasirinsu cikin ayyuka da dabi'unsa.
43
1.255171
<translate> Idan har mutum ya yi dan tunani, to zai iya fahimtar tasirinsu cikin ayyuka da dabi'unsa. <en>: Unfortunately human beings justify their actions, but it is not impossible to critically evaluate one's actions.
42
2.237479
<translate> Allah the Exalted has provided us with the ultimate proof. <hau>: Allah Madaukakin Sarki dai ya tabbatar mana da hujja.
27
0.654872
<translate> Allah Madaukakin Sarki dai ya tabbatar mana da hujja. <en>: Allah the Exalted has provided us with the ultimate proof.
26
1.364317
<translate> If we look carefully, we can identify our flaws. <hau>: Idan har muka duba da kyau, za mu gano hakan.
27
0.709445
<translate> Idan har muka duba da kyau, za mu gano hakan. <en>: If we look carefully, we can identify our flaws.
26
1.364317
<translate> If they refer to their inner voice, their flaws will be revealed to them. <hau>: To mutum dai ya kan saba da wasu zunubai, ya kan ga wadansu zunuban a matsayin kanana don haka ba ya ma kula da su.
49
1.63718
<translate> To mutum dai ya kan saba da wasu zunubai, ya kan ga wadansu zunuban a matsayin kanana don haka ba ya ma kula da su. <en>: If they refer to their inner voice, their flaws will be revealed to them.
48
2.564915
<translate> Well, human beings get used to certain sins. <hau>: Daya daga cikin ayyukan da ya kamata a aikata a sabuwar shekara shi ne wannan; wato mutum ya duba cewa ta ya ya za a iya rage zunuban da ake da su; wato ya rubuta. A shekarar bara ko bariya ce na ke karanta wani abu dangane da rayuwar shahid Afshordi (Bakiri) - ina zaton tarihin rayuwarsa ne ko kuma daya daga cikin wadannan shahidan - a wajen an rubuta cewa shi din a kowace rana ya kan rubuta kura-kuran da ya yi; kamar yadda ya zo cikin wasu daga cikin wasiyyoyin wasu malaman akhlak da kuma wasu hadisai da makamantan hakan na cewa ku dinga rubuta kura-kuran da kuka yi, a kowane dare sai ku yi hisabi wa kanku.
160
8.076755
<translate> Daya daga cikin ayyukan da ya kamata a aikata a sabuwar shekara shi ne wannan; wato mutum ya duba cewa ta ya ya za a iya rage zunuban da ake da su; wato ya rubuta. A shekarar bara ko bariya ce na ke karanta wani abu dangane da rayuwar shahid Afshordi (Bakiri) - ina zaton tarihin rayuwarsa ne ko kuma daya daga cikin wadannan shahidan - a wajen an rubuta cewa shi din a kowace rana ya kan rubuta kura-kuran da ya yi; kamar yadda ya zo cikin wasu daga cikin wasiyyoyin wasu malaman akhlak da kuma wasu hadisai da makamantan hakan na cewa ku dinga rubuta kura-kuran da kuka yi, a kowane dare sai ku yi hisabi wa kanku. <en>: Well, human beings get used to certain sins.
159
8.622481
<translate> Shahid Afshordi used to write down these things. <hau>: Shi din nan ya kasance ya kan rubuta wadannan abubuwa a kan takarda.
30
0.81859
<translate> Shi din nan ya kasance ya kan rubuta wadannan abubuwa a kan takarda. <en>: Shahid Afshordi used to write down these things.
29
1.528035
<translate> People like us cannot do so: our self-esteem cannot take this although nobody else is supposed to see what we write down. <hau>: Mutane irin mu dai ba za mu iya rubutawa ba,; ko da yake bai kamata ma wani ya gani ba, mu rubuta tsakaninmu da takardar.
59
1.691753
<translate> Mutane irin mu dai ba za mu iya rubutawa ba,; ko da yake bai kamata ma wani ya gani ba, mu rubuta tsakaninmu da takardar. <en>: People like us cannot do so: our self-esteem cannot take this although nobody else is supposed to see what we write down.
58
3.110642
<translate> It is necessary to evaluate oneself and then reduce one's sins one by one. <hau>: Wajibi ne mutum ya yi hisabi wa kansa, daga nan sai ya dinga rage wadannan zunuban daya bayan daya.
44
1.418889
<translate> Wajibi ne mutum ya yi hisabi wa kansa, daga nan sai ya dinga rage wadannan zunuban daya bayan daya. <en>: It is necessary to evaluate oneself and then reduce one's sins one by one.
43
2.292052
<translate> The same is true about the retroactive aspect. <hau>: A bangare mai kyau ma haka lamarin yake.
22
0.545727
<translate> A bangare mai kyau ma haka lamarin yake. <en>: The same is true about the retroactive aspect.
21
1.091453
<translate> For example, I am speaking to you, and you are listening. I am aware that my audience is listening to my speech. <hau>: A matsayin misali ni din nan da a halin yanzu na ke magana da ku, to ku din nan ku ne wadanda nake magana da ku.
57
1.582607
<translate> A matsayin misali ni din nan da a halin yanzu na ke magana da ku, to ku din nan ku ne wadanda nake magana da ku. <en>: For example, I am speaking to you, and you are listening. I am aware that my audience is listening to my speech.
56
3.001497
<translate> The same thing should be true about praying: we must believe that God is listening to us. <hau>: Mutum ya fahimci cewa lalle akwai wani wanda ya ke magana da shi sannan kuma shi din nan yana nan yana saurarensa sannan shi kuma yana ci gaba da magana. A yayin salla ma haka ya kamata lamarin ya kasance.
65
2.401197
<translate> Mutum ya fahimci cewa lalle akwai wani wanda ya ke magana da shi sannan kuma shi din nan yana nan yana saurarensa sannan shi kuma yana ci gaba da magana. A yayin salla ma haka ya kamata lamarin ya kasance. <en>: The same thing should be true about praying: we must believe that God is listening to us.
64
3.438078
<translate> I believe that a person can get closer to God even if he does not at all understand the meaning of what he says during praying - he should just be aware that he is speaking to God. <hau>: Kai hatta ma idan har mutum bai san ma'anar abubuwan da yake fadi ba, wato ko kadan bai san ma'anar abubuwan da yake fadi din ba, to amma ya fahimci cewa lalle fa yana magana ne da wani, yana magana ne da Allah, to kuwa hakan yana kusata mutum ga Allah.
99
3.165215
<translate> Kai hatta ma idan har mutum bai san ma'anar abubuwan da yake fadi ba, wato ko kadan bai san ma'anar abubuwan da yake fadi din ba, to amma ya fahimci cewa lalle fa yana magana ne da wani, yana magana ne da Allah, to kuwa hakan yana kusata mutum ga Allah. <en>: I believe that a person can get closer to God even if he does not at all understand the meaning of what he says during praying - he should just be aware that he is speaking to God.
98
5.293549
<translate> The Commander of the Faithful (a.s.) said, "Daily prayers are a means for every pious man to get closer to God." <hau>: Amirul Muminin (a.s) yana fadin cewa: (salla tana) "kusata dukkanin wani mai tsoron Allah zuwa ga Ubangiji" shi kansa hakan lamari ne da ke kusata mutum.
74
2.237479
<translate> Amirul Muminin (a.s) yana fadin cewa: (salla tana) "kusata dukkanin wani mai tsoron Allah zuwa ga Ubangiji" shi kansa hakan lamari ne da ke kusata mutum. <en>: The Commander of the Faithful (a.s.) said, "Daily prayers are a means for every pious man to get closer to God."
72
3.874659