text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> People like us may know the meaning and interpretation of everything said during daily prayers, and we may have read several books about daily prayers, but we may still fail to pay attention to the meaning of what we say during daily prayers. <hau>: Irin mu wadanda mun san me muke fadi, mun san tafsiransa sannan kuma mun karanta littafa da dama kan hakan, to amma a lokacin da muke salla shi kenan sai hakan ya bace mana cewa me muke yi. | 93 | 2.45577 |
<translate> Irin mu wadanda mun san me muke fadi, mun san tafsiransa sannan kuma mun karanta littafa da dama kan hakan, to amma a lokacin da muke salla shi kenan sai hakan ya bace mana cewa me muke yi. <en>: People like us may know the meaning and interpretation of everything said during daily prayers, and we may have read several books about daily prayers, but we may still fail to pay attention to the meaning of what we say during daily prayers. | 92 | 4.966113 |
<translate> As the poet Saeb says, during praying some people think about anything except God, and sometimes they remember what they have misplaced. <hau>: Kamar yadda (mawakin nan) Sa'ib ya fadi - wanda yanzu dai ba zan iya tuna wakar tasa ba, to amma a dunkule dai yana fadin cewa ne wasu mutane a lokacin salla suna tuna komai in ban da Allah, a wasu lokuta ma har abin da ya bace musu su kan samo shi. | 93 | 3.438078 |
<translate> Kamar yadda (mawakin nan) Sa'ib ya fadi - wanda yanzu dai ba zan iya tuna wakar tasa ba, to amma a dunkule dai yana fadin cewa ne wasu mutane a lokacin salla suna tuna komai in ban da Allah, a wasu lokuta ma har abin da ya bace musu su kan samo shi. <en>: As the poet Saeb says, during praying some people think about anything except God, and sometimes they remember what they have misplaced. | 92 | 4.966113 |
<translate> Performing daily prayers in an attentive manner - that is to say, paying attention to the fact that we are speaking to God - is a good start. The same is true about performing one's daily prayers on time. The same is true about congregational prayers and nawafil [prayers which are not obligatory]. <hau>: Salla dai abu ne mai kyau; tattaro zuciya waje guda a yayin salla - wato fahimtar cewa muna magana ne da wani, akwai wani da muke magana da shi - lalle hakan mafari ne mai kyau; haka shi ma yin salla a farkon lokaci yake; salla cikin jam'i ma haka take; nafiloli ma haka suke; mutum yana iya duba irin wadannan jerin abubuwa cikin rayuwarsa. | 144 | 4.256668 |
<translate> Salla dai abu ne mai kyau; tattaro zuciya waje guda a yayin salla - wato fahimtar cewa muna magana ne da wani, akwai wani da muke magana da shi - lalle hakan mafari ne mai kyau; haka shi ma yin salla a farkon lokaci yake; salla cikin jam'i ma haka take; nafiloli ma haka suke; mutum yana iya duba irin wadannan jerin abubuwa cikin rayuwarsa. <en>: Performing daily prayers in an attentive manner - that is to say, paying attention to the fact that we are speaking to God - is a good start. The same is true about performing one's daily prayers on time. The same is true about congregational prayers and nawafil [prayers which are not obligatory]. | 143 | 7.749319 |
<translate> Each new year can bring about such auspicious things if we try to make the best of it. <hau>: Idan har muka yi himma, to daga karshe dai sabuwar shekara tana iya zama mai cike da irin wadannan albarkoki a gare mu insha Allahu. | 53 | 1.63718 |
<translate> Idan har muka yi himma, to daga karshe dai sabuwar shekara tana iya zama mai cike da irin wadannan albarkoki a gare mu insha Allahu. <en>: Each new year can bring about such auspicious things if we try to make the best of it. | 52 | 2.783206 |
<translate> Each of us has a responsibility to fulfill. <hau>: Ko da yake baya ga wadannan abubuwa kowane guda daga cikin mu - ni da ku din nan - muna da wani aikin, muna da wani lamari a cikin rayuwarmu; wanda gwagwardon yadda muka aikata hakan da kyau sannan kuma duk wani kokari da muka yi wajen mayar da su su zamanto saboda Allah, to insha Allahu za su zamanto suna da tasiri mai kyau. | 87 | 4.147522 |
<translate> Ko da yake baya ga wadannan abubuwa kowane guda daga cikin mu - ni da ku din nan - muna da wani aikin, muna da wani lamari a cikin rayuwarmu; wanda gwagwardon yadda muka aikata hakan da kyau sannan kuma duk wani kokari da muka yi wajen mayar da su su zamanto saboda Allah, to insha Allahu za su zamanto suna da tasiri mai kyau. <en>: Each of us has a responsibility to fulfill. | 86 | 4.638677 |
<translate> Leader Meets with Iraqi Prime Minister - Khamenei.ir <hau>: Jagora ya Gana Da Firayi Minista Nuri Maliki Na Iraki | 29 | 0.764017 |
<translate> Jagora ya Gana Da Firayi Minista Nuri Maliki Na Iraki <en>: Leader Meets with Iraqi Prime Minister - Khamenei.ir | 27 | 1.418889 |
<translate> Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution met this morning with the Iraqi Prime Minister Nouri Maliki and his accompanying delegation. <hau>: A safiyar yau litinin (23-4-2012) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gana da firayi ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki da 'yan tawagarsa da suka kai masa ziyarar ban girma. | 72 | 2.292052 |
<translate> A safiyar yau litinin (23-4-2012) ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gana da firayi ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki da 'yan tawagarsa da suka kai masa ziyarar ban girma. <en>: Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution met this morning with the Iraqi Prime Minister Nouri Maliki and his accompanying delegation. | 71 | 3.820087 |
<translate> Speaking at the meeting, His Eminence stated that the increasing power of Iraq in the Arab world and in the region is a source of joy for the Islamic Republic of Iran. <hau>: A yayin wannan ganawar, Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana cewar irin karfi da tasirin da kasar Iraki take ci gaba da samu a kowace rana a kasashen larabawa da wannan yankin wani lamari ne mai faranta wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran rai. | 86 | 2.674061 |
<translate> A yayin wannan ganawar, Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana cewar irin karfi da tasirin da kasar Iraki take ci gaba da samu a kowace rana a kasashen larabawa da wannan yankin wani lamari ne mai faranta wa Jamhuriyar Musulunci ta Iran rai. <en>: Speaking at the meeting, His Eminence stated that the increasing power of Iraq in the Arab world and in the region is a source of joy for the Islamic Republic of Iran. | 85 | 4.584104 |
<translate> He stressed: “The efforts to increase the power of Iraq – especially through preparing the ground for constant scientific jihad as well as through creating a widespread national movement for the construction of Iraq – will increase the achievements of the Iraqi people and government and will strengthen their position.” <hau>: Jagoran ya ci gaba da cewa: Kokari wajen kara karfafa irin karfin da kasar Iraki take da shi musamman a bangaren karfafa bangaren ilimi da kuma yunkurin sake gina kasar lamari ne da zai kara ninninka irin matsayin da al'umma da kuma gwamnatin Iraki take da shi. | 113 | 2.892351 |
<translate> Jagoran ya ci gaba da cewa: Kokari wajen kara karfafa irin karfin da kasar Iraki take da shi musamman a bangaren karfafa bangaren ilimi da kuma yunkurin sake gina kasar lamari ne da zai kara ninninka irin matsayin da al'umma da kuma gwamnatin Iraki take da shi. <en>: He stressed: “The efforts to increase the power of Iraq – especially through preparing the ground for constant scientific jihad as well as through creating a widespread national movement for the construction of Iraq – will increase the achievements of the Iraqi people and government and will strengthen their position.” | 111 | 6.002994 |
<translate> Ayatollah Khamenei said that certain developments in the past few months have revealed the power of the Iraqi people and government in the Arab and Muslim world. <hau>: Jagoran ya bayyana cewar wasu batutuwa da suka faru a kasar Irakin cikin 'yan watannin baya-bayan nan lamurra ne da suke nuni da irin karfin da al'umma da kuma gwamnatin Irakin suke da shi a kasashen larabawa da na musulmi. | 79 | 2.510343 |
<translate> Jagoran ya bayyana cewar wasu batutuwa da suka faru a kasar Irakin cikin 'yan watannin baya-bayan nan lamurra ne da suke nuni da irin karfin da al'umma da kuma gwamnatin Irakin suke da shi a kasashen larabawa da na musulmi. <en>: Ayatollah Khamenei said that certain developments in the past few months have revealed the power of the Iraqi people and government in the Arab and Muslim world. | 78 | 4.202096 |
<translate> He added: “The complete withdrawal of the American troops from Iraq is among these crucial developments. The withdrawal is a great victory that has been gained as a result of the resistance of the Iraqi government and the national determination of the Iraqi people.” <hau>: Daga nan sai ya ce: Ficewar sojojin mamayan Amurka daga kasar Iraki daya ne daga cikin wadannan lamurra masu muhimmancin gaske kana kuma gagarumar nasara ce wacce aka same ta albarkacin tsayin dakan gwamnati da kuma nufi na al'ummar Irakin. | 98 | 2.619488 |
<translate> Daga nan sai ya ce: Ficewar sojojin mamayan Amurka daga kasar Iraki daya ne daga cikin wadannan lamurra masu muhimmancin gaske kana kuma gagarumar nasara ce wacce aka same ta albarkacin tsayin dakan gwamnati da kuma nufi na al'ummar Irakin. <en>: He added: “The complete withdrawal of the American troops from Iraq is among these crucial developments. The withdrawal is a great victory that has been gained as a result of the resistance of the Iraqi government and the national determination of the Iraqi people.” | 96 | 5.184403 |
<translate> The Leader of the Islamic Revolution said that hosting the Arab summit was another manifestation of the power of Iraq. He reiterated: “Certain countries made widespread efforts to show that Iraq is excluded from the Arab world, but by holding the Arab summit in Baghdad, Iraq has achieved leadership of the Arab League. <hau>: Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana taron shugabannin kasashen larabawa da aka gudanar a kasar Iraki a kwanakin baya a matsayin daya daga cikin fagagen da suke nuni da karfi da kuma nasarorin da kasar Iraki take ci gaba da samu yana mai cewa: wasu bangarori sun yi iyakacin kokarinsu wajen mayar da kasar Iraki saniyar waje a tsakanin kasashen larabawa, to amma gudanar da taron shugabannin kasashen larabawa da aka gudanar a birnin Bagadaza ya mai da kasar Iraki ta zamanto jagorar wannan kungiya ta hadin kan larabawa sannan shi kuma firayi ministan Irakin a matsayin shugaban kungiyar. | 183 | 6.385002 |
<translate> Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya bayyana taron shugabannin kasashen larabawa da aka gudanar a kasar Iraki a kwanakin baya a matsayin daya daga cikin fagagen da suke nuni da karfi da kuma nasarorin da kasar Iraki take ci gaba da samu yana mai cewa: wasu bangarori sun yi iyakacin kokarinsu wajen mayar da kasar Iraki saniyar waje a tsakanin kasashen larabawa, to amma gudanar da taron shugabannin kasashen larabawa da aka gudanar a birnin Bagadaza ya mai da kasar Iraki ta zamanto jagorar wannan kungiya ta hadin kan larabawa sannan shi kuma firayi ministan Irakin a matsayin shugaban kungiyar. <en>: The Leader of the Islamic Revolution said that hosting the Arab summit was another manifestation of the power of Iraq. He reiterated: “Certain countries made widespread efforts to show that Iraq is excluded from the Arab world, but by holding the Arab summit in Baghdad, Iraq has achieved leadership of the Arab League. | 182 | 9.877652 |
<translate> Having referred to the historical background of Iraq and its position in the Arab world, His Eminence stressed: “Considering this background and the natural and human capacities of Iraq, the possibility that Iraq will restore its position and power is not remote.” <hau>: Har ila yau kuma yayin da ya ke ishara da irin tsohuwar kwarewa da kuma matsayin da kasar Iraki take da shi a tsakanin kasashen larabawa Jagoran ya jaddada cewa: Bisa la'akari da irin wannan kwarewar da kuma irin albarkatun kasa da karfi na dan'adam da kasar Irakin take da shi, lalle ana iya cewa sake dawo da irin wannan matsayin (da Iraki) take da shi ba abu ne da za a ce ba mai yiyuwa ba. | 141 | 4.802394 |
<translate> Har ila yau kuma yayin da ya ke ishara da irin tsohuwar kwarewa da kuma matsayin da kasar Iraki take da shi a tsakanin kasashen larabawa Jagoran ya jaddada cewa: Bisa la'akari da irin wannan kwarewar da kuma irin albarkatun kasa da karfi na dan'adam da kasar Irakin take da shi, lalle ana iya cewa sake dawo da irin wannan matsayin (da Iraki) take da shi ba abu ne da za a ce ba mai yiyuwa ba. <en>: Having referred to the historical background of Iraq and its position in the Arab world, His Eminence stressed: “Considering this background and the natural and human capacities of Iraq, the possibility that Iraq will restore its position and power is not remote.” | 139 | 7.531028 |
<translate> The Leader of the Islamic Revolution stressed that certain people are opposed to the increasing power of Iraq, further adding: “The power of a country depends on certain requirements and instruments, and the most important requirements and factors are scientific progress, construction of the country and rendering services to the people.” <hau>: Haka nan kuma yayin da ya ke ishara da cewa ko shakka babu irin wannan karfi da kasar Iraki take ci gaba da samu wani lamari ne da yake da masu adawa da shi, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar: Ci gaba da kuma samun tsayin dakar kowace kasa lamari ne da ke bukatar wani lamari mai share fage da kuma kayan aiki wanda mafi muhimmancin cikinsu shi ne samun ci gaba na ilimi da gina kasa da kuma yin hidima ga al'umma. | 150 | 4.91154 |
<translate> Haka nan kuma yayin da ya ke ishara da cewa ko shakka babu irin wannan karfi da kasar Iraki take ci gaba da samu wani lamari ne da yake da masu adawa da shi, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar: Ci gaba da kuma samun tsayin dakar kowace kasa lamari ne da ke bukatar wani lamari mai share fage da kuma kayan aiki wanda mafi muhimmancin cikinsu shi ne samun ci gaba na ilimi da gina kasa da kuma yin hidima ga al'umma. <en>: The Leader of the Islamic Revolution stressed that certain people are opposed to the increasing power of Iraq, further adding: “The power of a country depends on certain requirements and instruments, and the most important requirements and factors are scientific progress, construction of the country and rendering services to the people.” | 148 | 8.022182 |
<translate> Ayatollah Khamenei said that Iran has very good experiences in the area of launching a scientific movement, adding that Iran has made unbelievable achievements in this regard. <hau>: A wani bangare na jawabin nasa, yayin da ya ke ishara da irin gagarumar kwarewar da Iran take da shi a fagen yunkuri na ilimi da kuma gagarumin sakamakon hakan, Ayatullah Khamenei cewa ya yi: Wajibi a kasar Iraki wacce tushen ilimi ne na kasashen larabawa a samu wani yunkuri na ilimi da motsawa ta masana da malamai da daliban jami'a a wannan fagen. | 113 | 4.147522 |
<translate> A wani bangare na jawabin nasa, yayin da ya ke ishara da irin gagarumar kwarewar da Iran take da shi a fagen yunkuri na ilimi da kuma gagarumin sakamakon hakan, Ayatullah Khamenei cewa ya yi: Wajibi a kasar Iraki wacce tushen ilimi ne na kasashen larabawa a samu wani yunkuri na ilimi da motsawa ta masana da malamai da daliban jami'a a wannan fagen. <en>: Ayatollah Khamenei said that Iran has very good experiences in the area of launching a scientific movement, adding that Iran has made unbelievable achievements in this regard. | 112 | 6.057566 |
<translate> At the end of his statements, the Leader of the Islamic Revolution stressed that brilliant prospects are awaiting the people of Iraq. <hau>: Daga karshe dai Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar lalle makomar kasar Iraki wata makoma ce mai kyau sama da irin yanayin da a halin ake ciki. | 60 | 1.746325 |
<translate> Daga karshe dai Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewar lalle makomar kasar Iraki wata makoma ce mai kyau sama da irin yanayin da a halin ake ciki. <en>: At the end of his statements, the Leader of the Islamic Revolution stressed that brilliant prospects are awaiting the people of Iraq. | 58 | 3.110642 |
<translate> At the meeting, the Iraqi Prime Minister referred to his negotiations in Tehran and said: “By Allah’s favor, the relations between Iran and Iraq have been expanded in different areas and different industrial and trade delegations from the two countries are constantly negotiating with each other.” <hau>: Sannan kuma yayin da ya ke ishara da irin tattaunawar da ya yi da jami'an Iran tun bayan zuwansa ya bayyana cewar: Cikin yardar Allah alakar da ke tsakanin Iran da Iraki tana ci gaba da fadada a dukkanin bangarori, sannan kuma ana ci gaba da samun musayen ziyara tsakanin jami'an bangarorin masana'antu da kasuwanci na kasashen biyu a koda yaushe. | 124 | 3.710941 |
<translate> Sannan kuma yayin da ya ke ishara da irin tattaunawar da ya yi da jami'an Iran tun bayan zuwansa ya bayyana cewar: Cikin yardar Allah alakar da ke tsakanin Iran da Iraki tana ci gaba da fadada a dukkanin bangarori, sannan kuma ana ci gaba da samun musayen ziyara tsakanin jami'an bangarorin masana'antu da kasuwanci na kasashen biyu a koda yaushe. <en>: At the meeting, the Iraqi Prime Minister referred to his negotiations in Tehran and said: “By Allah’s favor, the relations between Iran and Iraq have been expanded in different areas and different industrial and trade delegations from the two countries are constantly negotiating with each other.” | 122 | 6.603292 |
<translate> Nouri Maliki expressed hope that his negotiations with Iranian officials will prepare the way for further expansion of ties between Iran and Iraq. <hau>: Firayi ministan kasar Iraki ya yi fatan cewa: tattaunawar da ya yi da jami'an Iran daban-daban za ta zamanto mai share fagen ci gaban alaka da aiki kafada da kafada tsakanin kasashen biyu. | 65 | 2.019189 |
<translate> Firayi ministan kasar Iraki ya yi fatan cewa: tattaunawar da ya yi da jami'an Iran daban-daban za ta zamanto mai share fagen ci gaban alaka da aiki kafada da kafada tsakanin kasashen biyu. <en>: Nouri Maliki expressed hope that his negotiations with Iranian officials will prepare the way for further expansion of ties between Iran and Iraq. | 64 | 3.438078 |
<translate> The following is the full text of the message issued on March 20, 2012 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on the occasion of Norouz [Iranian New Year]. <hau>: Shimfida: A daidai lokacin da sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1391 ta shigo ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya fitar da wani sako na taya murna ga al'ummar Iran da sauran al'ummomin da suke gudanar da wannan bukin a ranar 20, Maris 2012. | 104 | 3.328933 |
<translate> Shimfida: A daidai lokacin da sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ta 1391 ta shigo ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya fitar da wani sako na taya murna ga al'ummar Iran da sauran al'ummomin da suke gudanar da wannan bukin a ranar 20, Maris 2012. <en>: The following is the full text of the message issued on March 20, 2012 by Ayatollah Khamenei the Leader of the Islamic Revolution on the occasion of Norouz [Iranian New Year]. | 103 | 5.566412 |
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> O Conqueror of hearts and sight, O Planner of night and day, <hau>: Ya Mai sassauya zukata da idanuwa, Ya Mai jujjuya dare da rana, Ya Mai sauya karfi da yanayi, Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi. | 56 | 2.019189 |
<translate> Ya Mai sassauya zukata da idanuwa, Ya Mai jujjuya dare da rana, Ya Mai sauya karfi da yanayi, Ka sauya yanayinmu zuwa ga mafi kyawun yanayi. <en>: O Conqueror of hearts and sight, O Planner of night and day, | 55 | 2.946924 |
<translate> Dear Allah, bestow on him what enlightens his eyes and his heart (from among the things) about himself, about his descendants, about his followers, about his special ones, about his common ones, about his enemies and about all people of the world. <hau>: Ya Ubangiji Allah, Ka zamanto majibinci, garkuwa, shugaba, mataimaki, mai shiryarwa da kuma nuna hanya ga Waliyinka, Al-Hujjat dan Al-Hasan, tsira da amincinka su tabbata a gare shi da kuma iyayensa, a wannan lokacin da kuma dukkanin lokuta har ka tabbatar da shi doron kasarka yana mai maka biyayya da kuma tabbatar da shi na tsawon lokaci. Your greetings be upon him and his ancestors now as well as at all times, an Imam, a guardian, a leader, a helper, a proof and the source until the time You establish him on earth in obedience (to You) and cause him to live in it for a long time. 0.344305 37.txt 1611-Leader-s-Norouz-Message.txt Ya Ubangiji Allah! Ka ba shi abubuwan da idanuwansa za su haskaka da su sannan kuma zuciyarsa za ta ji dadinsu cikin kansa da zuriyarsa da ‘yan Shi'ansa da wadanda suke karkashinsa, na kurkusa da shi da kuma dukkanin mabiyansa da makiyansa da kuma dukkanin mutanen duniya. | 285 | 7.858463 |
<translate> Ya Ubangiji Allah, Ka zamanto majibinci, garkuwa, shugaba, mataimaki, mai shiryarwa da kuma nuna hanya ga Waliyinka, Al-Hujjat dan Al-Hasan, tsira da amincinka su tabbata a gare shi da kuma iyayensa, a wannan lokacin da kuma dukkanin lokuta har ka tabbatar da shi doron kasarka yana mai maka biyayya da kuma tabbatar da shi na tsawon lokaci. Your greetings be upon him and his ancestors now as well as at all times, an Imam, a guardian, a leader, a helper, a proof and the source until the time You establish him on earth in obedience (to You) and cause him to live in it for a long time. 0.344305 37.txt 1611-Leader-s-Norouz-Message.txt Ya Ubangiji Allah! Ka ba shi abubuwan da idanuwansa za su haskaka da su sannan kuma zuciyarsa za ta ji dadinsu cikin kansa da zuriyarsa da ‘yan Shi'ansa da wadanda suke karkashinsa, na kurkusa da shi da kuma dukkanin mabiyansa da makiyansa da kuma dukkanin mutanen duniya. <en>: Dear Allah, bestow on him what enlightens his eyes and his heart (from among the things) about himself, about his descendants, about his followers, about his special ones, about his common ones, about his enemies and about all people of the world. | 284 | 10.859961 |
<translate> I would like to congratulate all my dear countrymen across the nation, all Iranians who are living in different parts of the world and all other nations who celebrate Norouz [Iranian New Year], on the occasion of Norouz and the arrival of the new year. In particular, I would like to congratulate the honorable families of our martyrs, our disabled war veterans and their families, all our war veterans and all those who are active in different arenas in the country. <hau>: Ina taya, al'ummarmu masu girma a duk fadin kasar nan da kuma dukkanin iraniyawa da suke rayuwa a sauran bangarori daban-daban na duniya da kuma dukkanin al'ummomin da suke gudanar da bukukuwan sabuwar shekara ta idin Norouz, murnar wannan idin da kuma shigowar sabuwar shekara; musamman iyalan shahidai masu girma, dakarun da suka sami raunuka a wajen yaaki da iyalansu da kuma dukkanin masu sadaukarwa da kuma dukkanin masu gudanar da ayyukansu a bangarori daban-daban. | 194 | 4.91154 |
<translate> Ina taya, al'ummarmu masu girma a duk fadin kasar nan da kuma dukkanin iraniyawa da suke rayuwa a sauran bangarori daban-daban na duniya da kuma dukkanin al'ummomin da suke gudanar da bukukuwan sabuwar shekara ta idin Norouz, murnar wannan idin da kuma shigowar sabuwar shekara; musamman iyalan shahidai masu girma, dakarun da suka sami raunuka a wajen yaaki da iyalansu da kuma dukkanin masu sadaukarwa da kuma dukkanin masu gudanar da ayyukansu a bangarori daban-daban. <en>: I would like to congratulate all my dear countrymen across the nation, all Iranians who are living in different parts of the world and all other nations who celebrate Norouz [Iranian New Year], on the occasion of Norouz and the arrival of the new year. In particular, I would like to congratulate the honorable families of our martyrs, our disabled war veterans and their families, all our war veterans and all those who are active in different arenas in the country. | 193 | 10.477951 |
<translate> I wish and I pray that Allah the Exalted will bestow joy and happiness on the people of Iran in this new year and that He will frustrate the goals and efforts of the ill-wishers of our nation. <hau>: Ina fata da kuma rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya wannan sabuwar shekarar ta zamanto shekarar da take cike da annashuwa da farin ciki ga al'ummar Iran sannan kuma Ya hana masu bakar aniya a kan wannan al'umma cimma bakaken manufofinsu. | 98 | 2.783206 |
<translate> Ina fata da kuma rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya wannan sabuwar shekarar ta zamanto shekarar da take cike da annashuwa da farin ciki ga al'ummar Iran sannan kuma Ya hana masu bakar aniya a kan wannan al'umma cimma bakaken manufofinsu. <en>: I wish and I pray that Allah the Exalted will bestow joy and happiness on the people of Iran in this new year and that He will frustrate the goals and efforts of the ill-wishers of our nation. | 97 | 5.238976 |
<translate> The year that came to an end - the year 1390 - was one of the eventful years in the world, in the region and in our country. <hau>: Shekarar da ta gabata - ta 1390 hijira shamsiyya- daya ne daga cikin shekarun da abubuwa masu yawa suka faru a cikinsu a fagagen duniya, wannan yankin da kuma cikin kasar nan. | 74 | 2.182907 |
<translate> Shekarar da ta gabata - ta 1390 hijira shamsiyya- daya ne daga cikin shekarun da abubuwa masu yawa suka faru a cikinsu a fagagen duniya, wannan yankin da kuma cikin kasar nan. <en>: The year that came to an end - the year 1390 - was one of the eventful years in the world, in the region and in our country. | 73 | 3.929232 |
<translate> In general, one can see that these events ended in favor of the Iranian nation and they furthered the goals of our nation. <hau>: A yanayi na gaba daya dai ana iya cewa dukkanin abubuwan da suka farun sun kasance masu amfani ne ga al'ummar Iran, sun taimaka musu wajen isa ga manufofin da suka sa a gaba. | 67 | 2.073761 |
<translate> A yanayi na gaba daya dai ana iya cewa dukkanin abubuwan da suka farun sun kasance masu amfani ne ga al'ummar Iran, sun taimaka musu wajen isa ga manufofin da suka sa a gaba. <en>: In general, one can see that these events ended in favor of the Iranian nation and they furthered the goals of our nation. | 66 | 3.547223 |
<translate> In the region, the nations that have been supported by the Islamic Republic have achieved great goals. Certain dictators were removed from power. The constitutions that were ratified in certain countries were based on Islam. <hau>: A halin yanzu masu bakar aniya a kan al'ummar Iran da kasar Iran na daga kasashen yammaci suna cikin matsaloli da tsaka mai wuya kala-kala. A yankin nan al'ummomin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ko da yaushe ta kasance tana goya musu baya sun cimma manyan manufofinsu; an kawar da muggan ‘yan kama-karya; an amince da kundin tsarin mulki a wadannan kasashen da suka ginu bisa koyarwar Musulunci, sannan kuma babbar makiyar al'ummar musulmi da al'ummar Iran - wato haramtacciyar kasar Isra'ila - ta zama saniyar ware. | 148 | 5.784702 |
<translate> A halin yanzu masu bakar aniya a kan al'ummar Iran da kasar Iran na daga kasashen yammaci suna cikin matsaloli da tsaka mai wuya kala-kala. A yankin nan al'ummomin da Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ko da yaushe ta kasance tana goya musu baya sun cimma manyan manufofinsu; an kawar da muggan ‘yan kama-karya; an amince da kundin tsarin mulki a wadannan kasashen da suka ginu bisa koyarwar Musulunci, sannan kuma babbar makiyar al'ummar musulmi da al'ummar Iran - wato haramtacciyar kasar Isra'ila - ta zama saniyar ware. <en>: In the region, the nations that have been supported by the Islamic Republic have achieved great goals. Certain dictators were removed from power. The constitutions that were ratified in certain countries were based on Islam. | 147 | 7.967609 |
<translate> Inside the country, the year 1390 was a year in which the power of the Iranian nation was revealed in the real sense of the word. <hau>: A cikin kasar nan, sheharar 1390 ta kasance shekara ce da al'ummar Iran suka sami karfi da tsayin daka da dukkan ma'anar wannan kalmar. | 61 | 1.63718 |
<translate> A cikin kasar nan, sheharar 1390 ta kasance shekara ce da al'ummar Iran suka sami karfi da tsayin daka da dukkan ma'anar wannan kalmar. <en>: Inside the country, the year 1390 was a year in which the power of the Iranian nation was revealed in the real sense of the word. | 60 | 3.219787 |
<translate> On the political front, the people of Iran exhibited great presence - both in the rallies on the 22nd of Bahman and in the elections on the 12th of Esfand - and they set a new standard for national power in the history of the region. We have had few cases of such presence and such standards in the past. <hau>: A bangaren siyasa a shekarar da ta gabatan, shin a lokacin jerin gwanon ranar 22 ga watan Bahman (ranar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran) ne ko kuma a lokacin zaben ‘yan majalisa da aka gudanar, al'ummar Iran sun bayyanar da irin gagarumar kasantuwarsu a fage inda suka tabbatar da irin tsayin dakarsu da ke tabbatar da kansa cikin tarihin wannan yankin wanda da kyar za a iya samun hakan a shekarun da suka gabata. | 161 | 5.020685 |
<translate> A bangaren siyasa a shekarar da ta gabatan, shin a lokacin jerin gwanon ranar 22 ga watan Bahman (ranar samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran) ne ko kuma a lokacin zaben ‘yan majalisa da aka gudanar, al'ummar Iran sun bayyanar da irin gagarumar kasantuwarsu a fage inda suka tabbatar da irin tsayin dakarsu da ke tabbatar da kansa cikin tarihin wannan yankin wanda da kyar za a iya samun hakan a shekarun da suka gabata. <en>: On the political front, the people of Iran exhibited great presence - both in the rallies on the 22nd of Bahman and in the elections on the 12th of Esfand - and they set a new standard for national power in the history of the region. We have had few cases of such presence and such standards in the past. | 160 | 8.677054 |
<translate> In spite of all the enmity, in spite of all the propaganda and in spite of all the hostile and malevolent attacks, last year, the Iranian people managed to show and prove their presence on the scene, their dynamism and their preparedness in different scientific, social, political and economic arenas with all their heart. <hau>: Duk da irin wannan kiyayyar, duk da irin wadannan farfagandar, duk da irin wadannan bakaken aniyar, to amma tsawon wannan shekarar al'ummar Iran sun bayyanar da kansu a fagage daban-daban na ilimi, zamantakewa, siyasa da tattalin arziki da kuma tabbatar da irin shiri da kwarewar da suke da su. | 131 | 3.328933 |
<translate> Duk da irin wannan kiyayyar, duk da irin wadannan farfagandar, duk da irin wadannan bakaken aniyar, to amma tsawon wannan shekarar al'ummar Iran sun bayyanar da kansu a fagage daban-daban na ilimi, zamantakewa, siyasa da tattalin arziki da kuma tabbatar da irin shiri da kwarewar da suke da su. <en>: In spite of all the enmity, in spite of all the propaganda and in spite of all the hostile and malevolent attacks, last year, the Iranian people managed to show and prove their presence on the scene, their dynamism and their preparedness in different scientific, social, political and economic arenas with all their heart. | 130 | 7.039874 |
<translate> Thankfully, in spite of all the hardships, we made great achievements last year. <hau>: Alhamdu lillahi shekara ce da aka samu nasarori masu yawa a cikinta duk kuwa da ‘yan matsaloli da wahalhalu da aka fuskanta. | 50 | 1.63718 |
<translate> Alhamdu lillahi shekara ce da aka samu nasarori masu yawa a cikinta duk kuwa da ‘yan matsaloli da wahalhalu da aka fuskanta. <en>: Thankfully, in spite of all the hardships, we made great achievements last year. | 49 | 2.619488 |
<translate> As I have pointed out before, the conditions were the conditions of Badr and Khaybar - that is to say, conditions in which we had to accept and overcome challenges and hardships. <hau>: Kamar yadda na fadi a wani lokaci a baya, yanayin da muke ciki (a halin yanzu) yanayi ne na Badar da Khaibar; wato yanayi ne na tinkarar kalubale da wahalhalun da suka bijiro da kuma yin galaba a kansu. | 95 | 2.946924 |
<translate> Kamar yadda na fadi a wani lokaci a baya, yanayin da muke ciki (a halin yanzu) yanayi ne na Badar da Khaibar; wato yanayi ne na tinkarar kalubale da wahalhalun da suka bijiro da kuma yin galaba a kansu. <en>: As I have pointed out before, the conditions were the conditions of Badr and Khaybar - that is to say, conditions in which we had to accept and overcome challenges and hardships. | 94 | 5.075258 |
<translate> It was announced at the beginning of last year that the year 1390 would be named "The Year of Economic Jihad". <hau>: Kamar yadda na fadi a shekarar da ta gabata cewa shekarar 1390, shekara ce ta kokarin bunkasa tattalin arziki. | 50 | 1.255171 |
<translate> Kamar yadda na fadi a shekarar da ta gabata cewa shekarar 1390, shekara ce ta kokarin bunkasa tattalin arziki. <en>: It was announced at the beginning of last year that the year 1390 would be named "The Year of Economic Jihad". | 49 | 2.619488 |
<translate> Although vigilant and aware people knew that the name, the orientation and the slogan was a necessity for the year 1390, the subsequent efforts by the enemies throughout the year proved this necessity. <hau>: Duk da cewa masana da wadanda suka san abin da ke gudana sun san cewa wannan suna da wannan take da aka ba wa shekarar barar ta 1390 wani lamari ne da ya zama wajibi, to amma kokari da ayyukan makiya a wancan shekarar suna dada tabbatar da hakan. | 95 | 3.001497 |
<translate> Duk da cewa masana da wadanda suka san abin da ke gudana sun san cewa wannan suna da wannan take da aka ba wa shekarar barar ta 1390 wani lamari ne da ya zama wajibi, to amma kokari da ayyukan makiya a wancan shekarar suna dada tabbatar da hakan. <en>: Although vigilant and aware people knew that the name, the orientation and the slogan was a necessity for the year 1390, the subsequent efforts by the enemies throughout the year proved this necessity. | 94 | 5.075258 |
<translate> From the beginning of last year, our enemies started their hostile movement against the Iranian nation on the economic front. <hau>: Makiyanmu tun daga farko-farkon shekarar suka fara nuna bakar aniyarsu da kiyayyarsu ga al'ummar Iran a fagen tattalin arziki (ta hanyar sanya takunkumin tattalin arziki); to amma al'ummar Iran, jami'an kasar nan, mutane da kuma cibiyoyin gwamnati daban-daban, cikin hikima da nuna sanin ya kamata sun sami nasarar tinkarar dukkanin wadannan takunkumin da aka sanya mana, sannan kuma ya zuwa wani haddi mai yawa sun sami nasarar dushe kaifinsa da kuma dakatar da wannan kiyayya ta makiya. | 124 | 5.457267 |
<translate> Makiyanmu tun daga farko-farkon shekarar suka fara nuna bakar aniyarsu da kiyayyarsu ga al'ummar Iran a fagen tattalin arziki (ta hanyar sanya takunkumin tattalin arziki); to amma al'ummar Iran, jami'an kasar nan, mutane da kuma cibiyoyin gwamnati daban-daban, cikin hikima da nuna sanin ya kamata sun sami nasarar tinkarar dukkanin wadannan takunkumin da aka sanya mana, sannan kuma ya zuwa wani haddi mai yawa sun sami nasarar dushe kaifinsa da kuma dakatar da wannan kiyayya ta makiya. <en>: From the beginning of last year, our enemies started their hostile movement against the Iranian nation on the economic front. | 123 | 6.657866 |
<translate> The year 1390 was full of challenges. It was full of dynamism. It was a year in which the Iranian nation managed to overcome the existing challenges, by Allah's grace. <hau>: Haka nan shekarar 1390 shekara ce da take cike da kalubale, shekara ce da ke cike da ayyuka sannan kuma shekara ce da cikin yardar Allah al'umma Iran ta samu nasarori a kan wadannan kalubalen. | 78 | 2.128334 |
<translate> Haka nan shekarar 1390 shekara ce da take cike da kalubale, shekara ce da ke cike da ayyuka sannan kuma shekara ce da cikin yardar Allah al'umma Iran ta samu nasarori a kan wadannan kalubalen. <en>: The year 1390 was full of challenges. It was full of dynamism. It was a year in which the Iranian nation managed to overcome the existing challenges, by Allah's grace. | 77 | 4.147522 |
<translate> A new year has begun for us and God willing, the Iranian nation will manage to achieve many advances through its efforts and vigilance and by relying on Allah the Exalted. <hau>: A halin yanzu dai ga wata shekarar nan ta shigo, wanda ta hanyar dogaro da Allah, a wannan karon ma al'ummar Iran za ta sami nasarori masu yawan gaske ta hanyar kokari da nuna sanin ya kamata da take da shi. | 83 | 2.45577 |
<translate> A halin yanzu dai ga wata shekarar nan ta shigo, wanda ta hanyar dogaro da Allah, a wannan karon ma al'ummar Iran za ta sami nasarori masu yawan gaske ta hanyar kokari da nuna sanin ya kamata da take da shi. <en>: A new year has begun for us and God willing, the Iranian nation will manage to achieve many advances through its efforts and vigilance and by relying on Allah the Exalted. | 82 | 4.420386 |
<translate> My conclusion - which is based on the reports I have received and on the consultation I have had with aware and well-informed people - is that economic matters will be the important challenge this year, which starts from today. There can be no end to economic jihad. <hau>: A fahimta ta, bisa rahotannin da na samu da kuma shawarwari da na yi da mutane da suke da masaniya da sanin inda aka dosa, mun cimma matsayar cewa fagen da ake da kalubale sosai a cikinsa a wannan shekarar ma - wanda a yau ne ta shigo - shi ne fagen tattalin arziki. | 116 | 3.27436 |
<translate> A fahimta ta, bisa rahotannin da na samu da kuma shawarwari da na yi da mutane da suke da masaniya da sanin inda aka dosa, mun cimma matsayar cewa fagen da ake da kalubale sosai a cikinsa a wannan shekarar ma - wanda a yau ne ta shigo - shi ne fagen tattalin arziki. <en>: My conclusion - which is based on the reports I have received and on the consultation I have had with aware and well-informed people - is that economic matters will be the important challenge this year, which starts from today. There can be no end to economic jihad. | 115 | 6.221284 |
<translate> Economic jihad and jihad-like presence in economic arenas is a necessity for the Iranian nation. <hau>: Kokari a fagen bunkasa tattalin arzki da kuma yin damara da tsayin daka a wannan fagen wani lamari ne da ya zama wajibi a kan al'ummar Iran. | 52 | 1.746325 |
<translate> Kokari a fagen bunkasa tattalin arzki da kuma yin damara da tsayin daka a wannan fagen wani lamari ne da ya zama wajibi a kan al'ummar Iran. <en>: Economic jihad and jihad-like presence in economic arenas is a necessity for the Iranian nation. | 51 | 2.728633 |
<translate> This year I will analyze the issues related to economic jihad. <hau>: To a wannan shekarar zan rarraba batutuwan da suka shafi tattalin arziki ne kashi-kashi. | 33 | 0.982308 |
<translate> To a wannan shekarar zan rarraba batutuwan da suka shafi tattalin arziki ne kashi-kashi. <en>: This year I will analyze the issues related to economic jihad. | 32 | 1.691753 |
<translate> If we manage to increase and push ahead with domestic production in an appropriate way by relying on God's grace, on the firm determination of the people and on the efforts of our government officials, undoubtedly a major portion of the enemy's efforts will be frustrated. <hau>: Idan har cikin yardar Allah da kuma azamar mutane da kuma jami'an gwamnati muka sami damar karfafa irin kayayyakin da ake samarwa a cikin gida kamar yadda ya dace, to babu shakka za mu sami nasara a kan wani bangare mai yawa na irin kiyayyar da makiya suke nuna mana. | 111 | 3.056069 |
<translate> Idan har cikin yardar Allah da kuma azamar mutane da kuma jami'an gwamnati muka sami damar karfafa irin kayayyakin da ake samarwa a cikin gida kamar yadda ya dace, to babu shakka za mu sami nasara a kan wani bangare mai yawa na irin kiyayyar da makiya suke nuna mana. <en>: If we manage to increase and push ahead with domestic production in an appropriate way by relying on God's grace, on the firm determination of the people and on the efforts of our government officials, undoubtedly a major portion of the enemy's efforts will be frustrated. | 110 | 5.948421 |
<translate> If the Iranian nation manages to solve the problem of domestic production and move forward in this arena by relying on its determination, will power, awareness and vigilance, by relying on the cooperation and assistance of its government officials and by relying on accurate planning, undoubtedly it will completely overcome the challenges that the enemy has created. <hau>: Matukar dai al'ummar Iran, ta hanyar himma da azamarta da kuma sanin ya kamata da taka tsantsan dinta, sannan kuma da taimakon jami'an gwamnati da kuma tsare-tsare masu kyau wadanda suka dace, aka sami nasarar magance matsalar kayayyakin da ake samarwa a cikin gida da kuma aka sami nasara a wannan fagen, to shakka babu za a yi nasara kan matsalolin da makiya suka haifar da su. | 147 | 4.311241 |
<translate> Matukar dai al'ummar Iran, ta hanyar himma da azamarta da kuma sanin ya kamata da taka tsantsan dinta, sannan kuma da taimakon jami'an gwamnati da kuma tsare-tsare masu kyau wadanda suka dace, aka sami nasarar magance matsalar kayayyakin da ake samarwa a cikin gida da kuma aka sami nasara a wannan fagen, to shakka babu za a yi nasara kan matsalolin da makiya suka haifar da su. <en>: If the Iranian nation manages to solve the problem of domestic production and move forward in this arena by relying on its determination, will power, awareness and vigilance, by relying on the cooperation and assistance of its government officials and by relying on accurate planning, undoubtedly it will completely overcome the challenges that the enemy has created. | 146 | 7.913037 |
<translate> Therefore, the issue of domestic production is an important issue. <hau>: A saboda haka lamarin samar da kayayyakin da ake bukata a cikin gida lamari ne mai matukar muhimmanci. | 34 | 1.091453 |
<translate> A saboda haka lamarin samar da kayayyakin da ake bukata a cikin gida lamari ne mai matukar muhimmanci. <en>: Therefore, the issue of domestic production is an important issue. | 33 | 1.746325 |
<translate> If we manage to increase our domestic production, the issue of inflation will be resolved, the issue of unemployment will be resolved and our economy will be strengthened in the real sense of the word, which will disappoint the enemy. <hau>: Matukar dai muka sami damar karfafa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida, to kuwa za a magance matsalar tsadar kayayyaki; za a magance matsalar rashin aikin yi; sannan kuma tattalin arziki na cikin gida zai tsaya da kafafunsa da dukkanin ma'anar wannan kalma. | 98 | 2.837779 |
<translate> Matukar dai muka sami damar karfafa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida, to kuwa za a magance matsalar tsadar kayayyaki; za a magance matsalar rashin aikin yi; sannan kuma tattalin arziki na cikin gida zai tsaya da kafafunsa da dukkanin ma'anar wannan kalma. <en>: If we manage to increase our domestic production, the issue of inflation will be resolved, the issue of unemployment will be resolved and our economy will be strengthened in the real sense of the word, which will disappoint the enemy. | 97 | 5.238976 |
<translate> When the enemy becomes disappointed, his efforts and machinations will come to an end. <hau>: A lokacin da makiya suka yanke kauna, to kuwa za a kawo karshen kokarin makiya, makirce-makirce da kuma kaidinsu. | 50 | 1.691753 |
<translate> A lokacin da makiya suka yanke kauna, to kuwa za a kawo karshen kokarin makiya, makirce-makirce da kuma kaidinsu. <en>: When the enemy becomes disappointed, his efforts and machinations will come to an end. | 49 | 2.619488 |
<translate> Therefore, I call on all our government officials, all the people who are active on the economic front and all our honorable people to give rise to a boom in domestic production this year. <hau>: A saboda haka ina kiran dukkanin jami'an gwamnati, dukkanin masu gudanar da ayyukansu a fagen tattalin arziki da kuma dukknain al'ummarmu masu girma da su sanya wannan shekarar ta zamanto shekarar bunkasa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida. | 86 | 2.510343 |
<translate> A saboda haka ina kiran dukkanin jami'an gwamnati, dukkanin masu gudanar da ayyukansu a fagen tattalin arziki da kuma dukknain al'ummarmu masu girma da su sanya wannan shekarar ta zamanto shekarar bunkasa kayayyakin da ake samarwa a cikin gida. <en>: Therefore, I call on all our government officials, all the people who are active on the economic front and all our honorable people to give rise to a boom in domestic production this year. | 85 | 4.584104 |
<translate> Therefore, this year's slogan is "National Production and Supporting Iranian Labor and Capital". <hau>: A saboda haka taken wannan shekarar shi ne ‘Karfafa Kayayyakin Da Ake Samarwa A Cikin Gida Da Kuma Goyon Baya Ayyukan ‘Yan Kasa'. | 49 | 1.691753 |
<translate> A saboda haka taken wannan shekarar shi ne ‘Karfafa Kayayyakin Da Ake Samarwa A Cikin Gida Da Kuma Goyon Baya Ayyukan ‘Yan Kasa'. <en>: Therefore, this year's slogan is "National Production and Supporting Iranian Labor and Capital". | 48 | 2.564915 |
<translate> We should be able to support the labor of Iranian laborers and the capital of Iranian investors, and the only way to make this happen is to strengthen national production. <hau>: Wajibi ne mu karfafa leburan Iran; mu goyi bayan masu zuba jari ‘yan kasa, za a cimma hakan kuwa kawai ta hanyar karfafa irin kayayyakin da ake samarwa a cikin gida. | 74 | 2.128334 |
<translate> Wajibi ne mu karfafa leburan Iran; mu goyi bayan masu zuba jari ‘yan kasa, za a cimma hakan kuwa kawai ta hanyar karfafa irin kayayyakin da ake samarwa a cikin gida. <en>: We should be able to support the labor of Iranian laborers and the capital of Iranian investors, and the only way to make this happen is to strengthen national production. | 73 | 3.929232 |
<translate> The role that the government should play in this regard is to support our domestic industrial and agricultural products and the role of our investors and laborers is to strengthen the cycle of production and bolster production work. <hau>: Rawar da gwamnati za ta taka a wannan fagen shi ne ba da goyon baya ga kayayyakin da ake samar da su a cikin gida, masana'antu da ayyukan gona. Sannan rawar da masu zuba da jari da leburori (ma'aikata) za su bayar ita ce karfafa abubuwan da ake samarwar da kuma tabbatar da nasara cikin hakan. | 112 | 3.765514 |
<translate> Rawar da gwamnati za ta taka a wannan fagen shi ne ba da goyon baya ga kayayyakin da ake samar da su a cikin gida, masana'antu da ayyukan gona. Sannan rawar da masu zuba da jari da leburori (ma'aikata) za su bayar ita ce karfafa abubuwan da ake samarwar da kuma tabbatar da nasara cikin hakan. <en>: The role that the government should play in this regard is to support our domestic industrial and agricultural products and the role of our investors and laborers is to strengthen the cycle of production and bolster production work. | 111 | 6.002994 |
<translate> And the role of the people - which I believe is the most important role - is to consume our domestic products. <hau>: Su kuwa mutane rawar da za su taka - wanda kuma ina ganin ta fi na sauran muhimmanci - ita ce saye da kuma amfani da abubuwan da aka samar da su a cikin gidan. | 62 | 2.019189 |
<translate> Su kuwa mutane rawar da za su taka - wanda kuma ina ganin ta fi na sauran muhimmanci - ita ce saye da kuma amfani da abubuwan da aka samar da su a cikin gidan. <en>: And the role of the people - which I believe is the most important role - is to consume our domestic products. | 61 | 3.27436 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.