text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> We should become used to consuming every product that is produced inside the country. In all areas including the areas related to daily consumption as well as larger and more important areas, we should create a cultural norm among ourselves and consider it our obligation to seriously avoid consuming foreign... | 160 | 4.966113 |
<translate> Wajibi ne mu saba da kuma sanya hakan ya tzamanto wata al'ada a gare mu. Haka nan kuma mu dinga jin cewa lalle wajibi ne a kanmu mu yi amfani da dukkanin kayayyakin da ake samar da irin su a cikin gida da kuma nesantar kayayyaki (irin su) da ake shigowa da su daga kasashen waje. A dukkanin fagage: shin a fa... | 159 | 8.622481 |
<translate> We are hoping that with this orientation and attitude, once again the Iranian nation will manage to overcome the machinations of the enemies and the tricks of the ill-wishers in the economic arena in the year 1391. <hau>: A saboda haka muna fatan ta hanyar hakan da kuma daukan wannan matsayar a wannan sheka... | 91 | 2.510343 |
<translate> A saboda haka muna fatan ta hanyar hakan da kuma daukan wannan matsayar a wannan shekarar ta 1391 al'ummar Iran za su sami nasara a kan makircin makiya da kuma kaidin masu bakar aniya a fagen tattalin arziki. <en>: We are hoping that with this orientation and attitude, once again the Iranian nation will man... | 90 | 4.856967 |
<translate> I pray to Allah the Exalted to bestow success on the Iranian nation on this front and all other fronts. <hau>: Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wa al'ummar Iran dacewa a wannan fagen da kuma dukkanin fagage. | 50 | 1.255171 |
<translate> Ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya ba wa al'ummar Iran dacewa a wannan fagen da kuma dukkanin fagage. <en>: I pray to Allah the Exalted to bestow success on the Iranian nation on this front and all other fronts. | 49 | 2.619488 |
<translate> I pray to Allah the Exalted to make the soul of our magnanimous Imam (r.a.) happy and satisfied with us. <hau>: Sannan kuma Ya faranta ran Imaminmu mai girma (Imam Khumaini) da yarda da ayyukanmu. | 56 | 1.309744 |
<translate> Sannan kuma Ya faranta ran Imaminmu mai girma (Imam Khumaini) da yarda da ayyukanmu. <en>: I pray to Allah the Exalted to make the soul of our magnanimous Imam (r.a.) happy and satisfied with us. | 55 | 2.946924 |
<translate> I pray to Allah the Exalted to associate the pure souls of our honorable martyrs with His saints in the hereafter. <hau>: Hakan nan kuma Ya tayar da rayukan shahidanmu masu girma tare da waliyansa. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu. | 63 | 1.855471 |
<translate> Hakan nan kuma Ya tayar da rayukan shahidanmu masu girma tare da waliyansa. Wassalamu alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu. <en>: I pray to Allah the Exalted to associate the pure souls of our honorable martyrs with His saints in the hereafter. | 62 | 3.328933 |
<translate> Leader's Remarks at International Conference on Islamic Awakening + Video and Audio - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Wajen Taron Farkawar Musulunci Na Tehran | 36 | 0.654872 |
<translate> Jawabin Jagora Wajen Taron Farkawar Musulunci Na Tehran <en>: Leader's Remarks at International Conference on Islamic Awakening + Video and Audio - Khamenei.ir | 34 | 1.800898 |
<translate> (O Prophet, fear Allah and do not obey the disbelievers and the hypocrites. <hau>: Ya Kai Annabi! Ka bi Allah da takawa, kuma kada ka yi da'a ga kafirai da munafukai. | 49 | 1.418889 |
<translate> Ya Kai Annabi! Ka bi Allah da takawa, kuma kada ka yi da'a ga kafirai da munafukai. <en>: (O Prophet, fear Allah and do not obey the disbelievers and the hypocrites. | 48 | 2.564915 |
<translate> Indeed, Allah is ever Knowing and Wise. <hau>: Lalle, Allah Ya kasance Mai ilimi, Mai hikima. | 24 | 0.654872 |
<translate> Lalle, Allah Ya kasance Mai ilimi, Mai hikima. <en>: Indeed, Allah is ever Knowing and Wise. | 23 | 1.200599 |
<translate> And follow that which is revealed to you from your Lord. <hau>: Kuma ka bi abin da aka yi wahayi da shi zuwa gare ka daga Ubangijinka. | 32 | 0.982308 |
<translate> Kuma ka bi abin da aka yi wahayi da shi zuwa gare ka daga Ubangijinka. <en>: And follow that which is revealed to you from your Lord. | 31 | 1.63718 |
<translate> Indeed Allah is ever, with what you do, Acquainted. <hau>: Lalle, Allah Ya kasance Mai labartawa ga abin da kuke aikatawa. | 32 | 0.81859 |
<translate> Lalle, Allah Ya kasance Mai labartawa ga abin da kuke aikatawa. <en>: Indeed Allah is ever, with what you do, Acquainted. | 31 | 1.63718 |
<translate> (2) And rely upon Allah; and sufficient is Allah as Disposer of affairs.(3) Surat Al-Ahzab) <hau>: Ka dogara ga Allah. Kuma Allah Ya isa Ya zama wakili." | 45 | 0.81859 |
<translate> Ka dogara ga Allah. Kuma Allah Ya isa Ya zama wakili." <en>: (2) And rely upon Allah; and sufficient is Allah as Disposer of affairs.(3) Surat Al-Ahzab) | 44 | 2.346625 |
<translate> I welcome our honored audience and dear guests. <hau>: Ina wa mahalarta wannan taro da kuma baki masu girma barka da zuwa. | 27 | 0.873163 |
<translate> Ina wa mahalarta wannan taro da kuma baki masu girma barka da zuwa. <en>: I welcome our honored audience and dear guests. | 26 | 1.364317 |
<translate> What has brought us here together is the Islamic awakening, which comes from the stronger inspiration and greater understanding among Muslim ummah. <hau>: Abin da ya tara mu a wannan wajen nan shi ne batun farkawa ta Musulunci, wato yanayi na farkawa da dawowa cikin hayaci da al'ummar musulmi suka samu wand... | 108 | 4.365813 |
<translate> Abin da ya tara mu a wannan wajen nan shi ne batun farkawa ta Musulunci, wato yanayi na farkawa da dawowa cikin hayaci da al'ummar musulmi suka samu wanda kuma a halin yanzu ya haifar da gagarumin sauyi tsakanin al'ummomin wannan yankin sannan kuma ya samar da yunkure-yunkure da sauye-sauye wanda shaidanu d... | 107 | 5.784703 |
<translate> There is no doubt that colossal social upheavals have always relied on solid foundation of history and civilization and are products of accumulation of wisdom and experiences. <hau>: Ko shakka babu a ko da yaushe sauyi mai girma na zamantakewa yana dogaro ne da tarihi da ci gaba sannan kuma sakamako ne na t... | 74 | 2.073761 |
<translate> Ko shakka babu a ko da yaushe sauyi mai girma na zamantakewa yana dogaro ne da tarihi da ci gaba sannan kuma sakamako ne na tattaruwar masaniya da kwarewar da aka samu na tsawon lokaci. <en>: There is no doubt that colossal social upheavals have always relied on solid foundation of history and civilization ... | 73 | 3.929232 |
<translate> Over the past 150 years, the presence of great intellectual and jihadi personalities that have been opinion leaders and behind Islamic movements in Egypt, Iraq, India and other countries in Asia and Africa has served as precursors and pioneers for the present situation in the Islamic world. <hau>: Cikin she... | 106 | 2.783206 |
<translate> Cikin shekaru dari da hamsin din da suka gabata kasantuwar masana da masu jihadi na Musulunci a kasashen Masar da Iraki da Iran da Indiya da sauran kasashen nahiyar Asiya da Afirka su ne suka share fagen yanayin da a halin yanzu ake ganinsa a kasashen musulmi. <en>: Over the past 150 years, the presence of ... | 105 | 5.675557 |
<translate> The developments in the 1950's and 60's led to coming to power of regimes that were mostly inclined to materialistic ideologies and thoughts, and because of their inherent character fell into the trap of Western imperialist and colonialist powers. These are experiences that are lessons to learn from, and ha... | 164 | 4.693249 |
<translate> Hakika abubuwan da suka faru cikin shekarun 1950 da 1960 miladiyya a kasashe daban-daban wadanda a mafi yawan lokuta su ka sanya gwamnatocin da suke da akida ta abin duniya sannan a dabi'ance bayan wasu shekaru suka fadawa tarkon ma'abota girman kai da ‘yan mulkin mallaka na kasashen yammaci, lalle haka wad... | 163 | 8.840772 |
<translate> The Islamic Revolution in Iran that was hailed by Imam Khomeini as “victory of blood over swordâ€, and establishment of the lasting, robust, courageous and progressive Islamic republic, and its impact on present Islamic awakening is itself a long story that deserves to be debated and researched. There is... | 197 | 5.238976 |
<translate> Abin da ya faru na gagarumin juyin juya halin Musulunci a kasar Iran wanda kamar yadda mai girma Imam Khumaini ya bayyana jini ne ya yi nasara a kan takobi da kuma kafa dawwamammen tsarin Jamhuriyar Musulunci kuma mai karfi da jaruntaka ya yi tasiri wajen farkawa ta Musulunci da ake samu a yau, wanda shi ka... | 196 | 10.64167 |
<translate> For that reason, the present and mounting facts and truths in the Islamic world are not simply events that are severed from the past historical roots, social and intellectual backgrounds to allow our adversaries and the shallow-minded to present them as a passing wave and short-lived phenomenon in order to ... | 170 | 5.075258 |
<translate> Hakikanin abubuwa da ke faruwa a duniyar musulmi, ba lamurra ne da za a iya raba su da tushensu na asali na tarihi da zamantakewa da tunani ba, a saboda haka wauta ne makiya ko kuma masu karamar kwakwalwa su yi tunanin cewa lamari ne mai wucewa ko kuma wani lamari ne mai sauki ba, sannan kuma ta hanyar kark... | 169 | 9.168207 |
<translate> In this brotherly dialogue with you I want to place greater emphasis on three areas: <hau>: A cikin wannan jawabi na ‘yan'uwataka ina son in yi karin haske kan lamurra guda uku na asasi: | 45 | 1.364317 |
<translate> A cikin wannan jawabi na ‘yan'uwataka ina son in yi karin haske kan lamurra guda uku na asasi: <en>: In this brotherly dialogue with you I want to place greater emphasis on three areas: | 43 | 2.292052 |
<translate> 1. Taking a glance at the identity of these uprisings and revolutions <hau>: 1- Dubi na gaba daya cikin hakikanin wadannan yunkuri da juye-juye. | 38 | 0.982308 |
<translate> 1- Dubi na gaba daya cikin hakikanin wadannan yunkuri da juye-juye. <en>: 1. Taking a glance at the identity of these uprisings and revolutions | 36 | 1.910043 |
<translate> 3. Recommendations to find solutions and prevent these threats and harms. Regarding the first point, I believe the most important element in these revolutions is the actual and mass presence of people in the arena of action, struggle and jihad. <hau>: 1- Dangane da batu na farko, a ra'ayina mafi muhimmanci ... | 114 | 3.383505 |
<translate> 1- Dangane da batu na farko, a ra'ayina mafi muhimmanci dalilin wadannan juye-juye, shi kasantuwa ta hakika ta al'umma a fagen aiki da gwagwarmaya da jihadi, ba wai kawai da zukata da bukata da imaninsu ba, face dai baya ga hakan, da jiki da karfinsu. <en>: 3. Recommendations to find solutions and prevent t... | 113 | 6.112139 |
<translate> There is a big difference between this presence and the presence of a military group or even armed combatants in front of uncaring people or even concerned people. <hau>: Akwai gagarumar tazara tsakanin wannan kasantuwar da yunkurin da kuma yunkuri da juyin da wasu sojoji ko kuma hatta wasu jama'a masu dauk... | 77 | 2.401197 |
<translate> Akwai gagarumar tazara tsakanin wannan kasantuwar da yunkurin da kuma yunkuri da juyin da wasu sojoji ko kuma hatta wasu jama'a masu dauke da makami suka jagoranta ba tare da goyon bayan al'umma ko kuma da yardar su ba. <en>: There is a big difference between this presence and the presence of a military gro... | 76 | 4.09295 |
<translate> In the events of 1950's and 60's in some countries of Africa and Asia, the heavy load of the revolution was not on the shoulder of diverse segments of population and the youth from all parts of the country, but rather on the shoulder of coup d'etat or small and limited armed groups. They decided and acted, ... | 218 | 5.293549 |
<translate> Cikin abubuwan da suka faru cikin shekarun 1950 da 1960 a cikin wadansu kasashen Afirka da Asiya, gagarumin matsalar da ma'abota juyi suka fuskanta a kasashen Asiya da Afirka ita ce cewa ba su sami goyon bayan al'umma da matasa ba, face dai wadansu gungun mutane ‘yan kadan ne masu dauke da makami suka gudan... | 217 | 10.859961 |
<translate> It is the people that bring their body and soul to the arena of action, and by their jihad and devotion push back and defeat the enemy. <hau>: Hakan ya bambanta da irin sauyin da mutane suka dauki nauyin gudanar da shi, inda suke bayar da jini da rayukansu sannan kuma ta hanyar jihadi da sadaukarwarsu suka ... | 70 | 2.128334 |
<translate> Hakan ya bambanta da irin sauyin da mutane suka dauki nauyin gudanar da shi, inda suke bayar da jini da rayukansu sannan kuma ta hanyar jihadi da sadaukarwarsu suka fitar da makiya daga fage. <en>: It is the people that bring their body and soul to the arena of action, and by their jihad and devotion push b... | 69 | 3.710942 |
<translate> It is the people that make the slogans and set the goals, identify and introduce and pursue the enemy. <hau>: A nan mutane ne suka samar da takensu, su ne suke ayyana manufofi, suka fahimci makiya, da bayyanar da su da kuma sanya ido a kansu, sannan kuma suka samar da makomar da ake bukata - ko da kuwa a ju... | 104 | 4.311241 |
<translate> A nan mutane ne suka samar da takensu, su ne suke ayyana manufofi, suka fahimci makiya, da bayyanar da su da kuma sanya ido a kansu, sannan kuma suka samar da makomar da ake bukata - ko da kuwa a jumlance ne - sannan daga karshe kuma suka hana kauce wa hanya da ba wa masu son yin sulhu da makiya da karkatar... | 103 | 5.566412 |
<translate> Have you not considered how Allah presents an example, [making] a good word like a good tree, whose root is firmly fixed and its branches [high] in the sky? <hau>: Shin, ba ka gani ba, yadda Allah Ya buga wani misali, kalma mai kyau kamar itaciya ce mai kyau, asalinta yana tabbatacce, kuma reshenta yana cik... | 76 | 2.073761 |
<translate> Shin, ba ka gani ba, yadda Allah Ya buga wani misali, kalma mai kyau kamar itaciya ce mai kyau, asalinta yana tabbatacce, kuma reshenta yana cikin sama? <en>: Have you not considered how Allah presents an example, [making] a good word like a good tree, whose root is firmly fixed and its branches [high] in t... | 75 | 4.038377 |
<translate> (24" Ibrahim ) When I saw the brave body of the proud people of Egypt on television in Tahrir Square, I became convinced that their revolution will triumph. <hau>: A lokacin da na kalli fuskokin jaruman mutanen Masar abin alfahari ta gidan talabijin a Dandalin ‘Yanci (Maidan Tahrir) lalle na sami yakinin ce... | 81 | 2.45577 |
<translate> A lokacin da na kalli fuskokin jaruman mutanen Masar abin alfahari ta gidan talabijin a Dandalin ‘Yanci (Maidan Tahrir) lalle na sami yakinin cewa wannan juyin zai yi nasara da yardar Allah. <en>: (24" Ibrahim ) When I saw the brave body of the proud people of Egypt on television in Tahrir Square, I became ... | 80 | 4.311241 |
<translate> Let me confess something to you. After the victory of the Islamic Revolution and the establishment of the Islamic republic in Iran which caused an earthquake among the worldly materialistic rulers in East and West and brought unprecedented uproar and joy to Muslim nations, we expected that Egypt would be ne... | 147 | 4.529531 |
<translate> Ina son in sanar da ku wannan hakikar wacce ita ce cewa bayan nasarar juyin juya halin Musulunci da kafa tsarin Musulunci a kasar Iran wanda ya girgiza hukumomi masu son duniya na gabashi da yammaci sannan kuma ya sanya al'ummar musulmi cikin yanayi na farkawa da ba a taba ganin irin sa ba, a mafi yawan lok... | 146 | 7.913037 |
<translate> The reason was the history of jihad, progressive thinking and presence of great mojahids and intellectuals in Egypt. <hau>: Irin manyan mutane ma'abota jihadi da kuma masanan da ake da su a kasar Masar, shi ne abin da ya sanya irin wannan tunani a cikin zukatanmu. | 58 | 1.855471 |
<translate> Irin manyan mutane ma'abota jihadi da kuma masanan da ake da su a kasar Masar, shi ne abin da ya sanya irin wannan tunani a cikin zukatanmu. <en>: The reason was the history of jihad, progressive thinking and presence of great mojahids and intellectuals in Egypt. | 57 | 3.056069 |
<translate> ...This sacred secret was nothing but the motivation and resolve to rise, and gradually people of Egypt cemented this thought in their mind and at a historical juncture they manifested their resolve and entered the arena in a magnificent show of their power. <hau>: To amma dai ba a ji wani sauti a fili ba d... | 110 | 3.165215 |
<translate> To amma dai ba a ji wani sauti a fili ba daga kasar Masar ba. Wannan sirri mai tsarki wato wannan kumaji da azama da yunkurawa, a sannu a hankali ta bayyana tsakanin al'ummar Masar, sannan kuma a wani lokaci na tarihi ta bayyanar da kanta a wannan fagen. <en>: ...This sacred secret was nothing but the motiv... | 109 | 5.893848 |
<translate> Tunisia, Yemen, Libya, and Bahrain are no exception to this general rule. <hau>: Haka lamarin ma ya ke a kasashen Tunusiya da Yemen da Libiya da Bahrain, "kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira. | 45 | 1.473462 |
<translate> Haka lamarin ma ya ke a kasashen Tunusiya da Yemen da Libiya da Bahrain, "kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira. <en>: Tunisia, Yemen, Libya, and Bahrain are no exception to this general rule. | 44 | 2.346625 |
<translate> In these revolutions principles, values and goals are not written in prefabricated manifestos of groups and parties, but written in the minds, hearts and desires of each and every person present on the scene and are declared in the context of their slogans and behaviors. <hau>: A cikin wadannan juyin juya h... | 115 | 3.110642 |
<translate> A cikin wadannan juyin juya hali, ba wai wasu ‘yan jama'a ko kungiyoyi ne suka tsara tushe da kima da manufofi ba, face dai ana iya ganinsu cikin kwakwala da zukata da bukatu dukkanin al'umma ne, sannan kuma sun tabbatar da su cikin halaye da dabiunsu. <en>: In these revolutions principles, values and goals... | 114 | 6.166711 |
<translate> With these signals one can clearly tell that the principles of current revolutions in the region, in Egypt and other countries, are first and foremost the following: <hau>: A bisa wannan hisabin a fili ana iya cewa tushe da koyarwar wadannan juye-juyen hali na wannan yankin, wato a kasar Masar da sauran kas... | 78 | 2.45577 |
<translate> A bisa wannan hisabin a fili ana iya cewa tushe da koyarwar wadannan juye-juyen hali na wannan yankin, wato a kasar Masar da sauran kasashe na daban, a matakin farko sun ginu ne bisa wadannan abubuwa: <en>: With these signals one can clearly tell that the principles of current revolutions in the region, in ... | 76 | 4.09295 |
<translate> - Revival and renewal of national dignity and respect that have been broken and trampled during long years of dictatorial and corrupt rule and the political domination of America and the West. <hau>: - Sake rayar da daukaka da karama ta al'umma wadanda tsawon lokaci lalatattun shugabanni ‘yan mulkin kama-ka... | 80 | 2.237479 |
<translate> - Sake rayar da daukaka da karama ta al'umma wadanda tsawon lokaci lalatattun shugabanni ‘yan mulkin kama-karya da kuma bakar siyasar Amurka da kasashen gabashi suka take su da kuma zubar musu da su. <en>: - Revival and renewal of national dignity and respect that have been broken and trampled during long y... | 79 | 4.256668 |
<translate> - Keeping up the banner of Islam which is the profound faith and longstanding attachment of people and being able to enjoy peace of mind, justice, progress and prosperity that could only be achieved under Islamic Sharia. <hau>: - Daga tutar Musulunci wanda hakan wata tsohuwar akida ce ta mutane wacce ta ke ... | 86 | 2.237479 |
<translate> - Daga tutar Musulunci wanda hakan wata tsohuwar akida ce ta mutane wacce ta ke cike da aminci da adalci da ci gaba wanda ba za a taba samun su ba in ba karkashin inuwar shari'ar Musulunci ba. <en>: - Keeping up the banner of Islam which is the profound faith and longstanding attachment of people and being ... | 85 | 4.584104 |
<translate> - Resistance against the influence and domination of the United States and Europe that have wreaked the greatest damage and humiliation on the peoples of these countries over the past two hundred years. <hau>: - Tsayin daka wajen tinkarar kutsawa da mulkin mallakan Amurka da kasashen Turai wadanda tsawon ka... | 73 | 1.910043 |
<translate> - Tsayin daka wajen tinkarar kutsawa da mulkin mallakan Amurka da kasashen Turai wadanda tsawon karnoni biyu suka cutar da al'ummomin wadannan kasashe da kuma wulakanta su. <en>: - Resistance against the influence and domination of the United States and Europe that have wreaked the greatest damage and humil... | 72 | 3.874659 |
<translate> - Countering the usurper and fictitious Zionist regime that the imperialist powers have planted like a dagger in the heart of this region to serve as a tool to continue their diabolical domination after expelling a whole nation from their historical homeland. <hau>: - Fada da haramtacciyar gwamnatin sahyoni... | 108 | 2.783206 |
<translate> - Fada da haramtacciyar gwamnatin sahyoniyawa wacce ‘yan mulkin mallaka suka dasa ta cikin kasashen wannan yankin sannan kuma suka sanya ta ta zama wata hanya ta ci gaba da bakar mulkin mallakansu, sannan kuma suka fitar da wata al'umma daga asalin kasar ta. <en>: - Countering the usurper and fictitious Zio... | 107 | 5.784703 |
<translate> There is no doubt that the revolutions in the region that rely on and demand these principles are not to the liking of America, Europe and the Zionists, and they are going to use all means to deny them, but the truth will not change with their denial. <hau>: Ko shakka babu wannan hakika ta cewa juyin juya h... | 140 | 4.529531 |
<translate> Ko shakka babu wannan hakika ta cewa juyin juya halin wannan yankin sun riki wadannan koyarwa da kuma ganin an tabbatar da su wani lamari ne da ba zai yi dadi wa Amurka da kasashen yammaci da yahudawan sahyoniya ba, sannan kuma za su yi amfani da dukkanin karfinsu wajen ganin sun yi fada da hakan, to sai da... | 139 | 7.531028 |
<translate> The widespread participation of people in these revolutions is the most important element that constitutes their identity. <hau>: Kasantuwar wannan juyin na al'umma shi ne mafi muhimmanci dalilin kafa shi da kuma tabbatar da shi. | 42 | 1.146026 |
<translate> Kasantuwar wannan juyin na al'umma shi ne mafi muhimmanci dalilin kafa shi da kuma tabbatar da shi. <en>: The widespread participation of people in these revolutions is the most important element that constitutes their identity. | 41 | 2.182907 |
<translate> Foreign powers that tried everything in their power and used all their schemes to keep in power the tyrannical, corrupt and subservient rulers in these countries and only abandoned them when the people left no choice for them have no right to claim a share in the victory of these revolutions. <hau>: Manyan ... | 161 | 5.457267 |
<translate> Manyan kasashen masu kwadayi sun yi amfani da dukkanin karfi da iyawar da suke da ita wajen ganin sun tabbatar da wadannan shugabanni ‘yan kama-karya sannan kuma lalatattu ‘yan amshin shatansu a wadannan kasashen, ba za su taba yin watsi da goya musu baya har sai lokacin da al'umma suka mike sannan kuma suk... | 160 | 8.677054 |
<translate> Even in Libya intervention by America and NATO cannot distort the truth. <hau>: A kasashe irin su Libiya, lalle tsoma bakin Amurka da kungiyar NATO ba zai iya sauya wannan hakikar ba. | 39 | 1.255171 |
<translate> A kasashe irin su Libiya, lalle tsoma bakin Amurka da kungiyar NATO ba zai iya sauya wannan hakikar ba. <en>: Even in Libya intervention by America and NATO cannot distort the truth. | 38 | 2.019189 |
<translate> In Libya, NATO has caused irreparable damage. <hau>: A kasar Libiya, kungiyar NATO ta aikata danyen aikin da ba za a iya cike gurbinsa ba. | 33 | 1.091453 |
<translate> A kasar Libiya, kungiyar NATO ta aikata danyen aikin da ba za a iya cike gurbinsa ba. <en>: In Libya, NATO has caused irreparable damage. | 32 | 1.691753 |
<translate> Had it not been for the military intervention of NATO and America, victory of people might have been delayed, but all these infrastructures would not have been damaged, and innocent women and children killed and then enemies that were accomplices of Qaddafi would not have been able to intervene in this inno... | 189 | 6.603292 |
<translate> Idan ba don amfani da karfin soji da Amurka da kungiyar NATO suka yi a kasar Libiya ba, mai yiyuwa ne nasarar da al'umma suka samu ya dan yi jinjiri, to amma a bangare guda kuma da ba za a lalata kasar irin yadda aka lalata ta a halin yanzu ba, da ba a kashe irin wadannan rayuka da ba su ci ba su sha ba na ... | 188 | 10.205089 |
<translate> People and the elite that are of the people and others who are from the people are the true owners of these revolutions that should be trusted to protect them and draw the path to the future. <hau>: Mutane da masana na cikin mutane da kuma wadanda suke samun goyon bayan al'umma su ne ma'abota wannan juyin s... | 94 | 2.892351 |
<translate> Mutane da masana na cikin mutane da kuma wadanda suke samun goyon bayan al'umma su ne ma'abota wannan juyin sannan kuma su ne suke da nauyin kare shi da tsara yadda zai tafi da kuma ciyar da shi gaba, sannan kuma za su zama hakan insha Allah. <en>: People and the elite that are of the people and others who ... | 93 | 5.020685 |
<translate> 2- Regarding the threats and harm, I should first emphasize that although there are threats, but there are also ways to stay safe. <hau>: 2- Dangane da batun bala'i da kuma hatsari... da farko dai wajibi ne in jaddada cewa lalle akwai hatsari to amma akwai kuma hanyar guje wa hakan. | 62 | 1.691753 |
<translate> 2- Dangane da batun bala'i da kuma hatsari... da farko dai wajibi ne in jaddada cewa lalle akwai hatsari to amma akwai kuma hanyar guje wa hakan. <en>: 2- Regarding the threats and harm, I should first emphasize that although there are threats, but there are also ways to stay safe. | 61 | 3.27436 |
<translate> Mere presence of threats should not scare nations. <hau>: Lura da wadannan hatsarin bai kamata ya zamanto ya tsoratar da al'ummomi ba. | 29 | 0.982308 |
<translate> Lura da wadannan hatsarin bai kamata ya zamanto ya tsoratar da al'ummomi ba. <en>: Mere presence of threats should not scare nations. | 28 | 1.473462 |
<translate> ( Indeed, the plot of Satan has ever been weak) Allah says about a group of mojahids of early Islam: <hau>: Dangane da wata jama'a ta mujahidai a farkon Musulunci, Allah Madaukakin Sarki yana fadin cewa: "Wadanda mutane suka ce musu: "Lalle ne, mutane sun tara (rundunoni) saboda ku, don haka ku ji tsoronsu. | 78 | 2.728633 |
<translate> Dangane da wata jama'a ta mujahidai a farkon Musulunci, Allah Madaukakin Sarki yana fadin cewa: "Wadanda mutane suka ce musu: "Lalle ne, mutane sun tara (rundunoni) saboda ku, don haka ku ji tsoronsu. <en>: ( Indeed, the plot of Satan has ever been weak) Allah says about a group of mojahids of early Islam: | 76 | 4.09295 |
<translate> But it [merely] increased them in faith, and they said, "Sufficient for us is Allah, and [He is] the best Disposer of affairs." <hau>: Sai (wannan magana) ta kara musu imani, kuma suka ce: "Mai isar mu Allah ne, kuma madallaci da shi a matsayon wakili. | 70 | 1.63718 |
<translate> Sai (wannan magana) ta kara musu imani, kuma suka ce: "Mai isar mu Allah ne, kuma madallaci da shi a matsayon wakili. <en>: But it [merely] increased them in faith, and they said, "Sufficient for us is Allah, and [He is] the best Disposer of affairs." | 68 | 3.656369 |
<translate> So they returned with favor from Allah and bounty, no harm having touched them. <hau>: Sa'an nan suka juya da wata ni'ima daga Allah da wata falala, wata cuta ba ta shafe sub a, kuma suka bi yardar Allah. | 49 | 1.63718 |
<translate> Sa'an nan suka juya da wata ni'ima daga Allah da wata falala, wata cuta ba ta shafe sub a, kuma suka bi yardar Allah. <en>: So they returned with favor from Allah and bounty, no harm having touched them. | 48 | 2.564915 |
<translate> And they pursued the pleasure of Allah, and Allah is the possessor of great bounty. ) <hau>: Kuma Allah ne Ma'abocin falala Mai girma". (Suratu Al Imrana 3:173-174). | 47 | 1.364317 |
<translate> Kuma Allah ne Ma'abocin falala Mai girma". (Suratu Al Imrana 3:173-174). <en>: And they pursued the pleasure of Allah, and Allah is the possessor of great bounty. ) | 46 | 2.45577 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.