text
stringlengths
0
7.06k
length
int64
0
2.03k
loss
float64
0
10.9
<translate> We need to know what these threats are, in order not to be surprised and to be able to find solutions. We faced these perils and threats after the victory of Islamic Revolution and experienced them. With the grace of Allah and the leadership of Imam Khomeini and sacrifices of our people we managed to sail t...
175
5.839275
<translate> Wajibi ne a fahimci hatsarin da ake fuskanta don a tsira daga shakku da rauni wajen fada da hakan, sannan kuma a fahimci hanyar magance hakan. Lalle mu mun fuskanci wadannan hatsari bayan nasarar juyin juya halin Musulunci, mun fahimce su, mun jarraba su, sannan kuma cikin yardar Allah da jagorancin Imam Kh...
174
9.441072
<translate> I divide the harm to these movements into two groups: those that have their roots within ourselves and come from our own weaknesses, and those that have been directly planned by the enemy. <hau>: Ni dai na raba wadannan hatsari da cutarwa zuwa gida biyu: wadanda suke da tushe a tattare da mu sannan kuma suk...
80
2.292052
<translate> Ni dai na raba wadannan hatsari da cutarwa zuwa gida biyu: wadanda suke da tushe a tattare da mu sannan kuma suka samo asali daga raunin da muke da shi da kuma wadanda makiya kai tsaye suka tsara su. <en>: I divide the harm to these movements into two groups: those that have their roots within ourselves and...
79
4.256668
<translate> The sense and thought that after the downfall of the corrupt dictator the job is over. <hau>: Kashi na farko, su ne irin su: jin cewa bayan kifar da wani lalataccen shugaba dan amshin shata da kuma mulkin kama karya shi kenan komai ya kawo karshe.
57
2.019189
<translate> Kashi na farko, su ne irin su: jin cewa bayan kifar da wani lalataccen shugaba dan amshin shata da kuma mulkin kama karya shi kenan komai ya kawo karshe. <en>: The sense and thought that after the downfall of the corrupt dictator the job is over.
56
3.001497
<translate> The story of the Battle of Uhud and the defenders seeking the spoils of victory caused the defeat of Muslims, and the mojahids were reprimanded by God. This is a good example that should never be forgotten. <hau>: Abin da ya faru a yakin Uhudu da neman tara ganima da wadanda aka ba su gadin wannan mashigar ...
101
2.946924
<translate> Abin da ya faru a yakin Uhudu da neman tara ganima da wadanda aka ba su gadin wannan mashigar lamarin da ya haifar da shan kashin da musulmi suka fuskanta, daya ne daga cikin alamun hakan wanda bai kamata har abada mu mance da shi ba. <en>: The story of the Battle of Uhud and the defenders seeking the spoil...
100
5.402694
<translate> Being shocked and awed by the appearances of the arrogant powers and the feeling of fear from America and other interventionist powers are of these kinds of harm that should be avoided. <hau>: Haka nan kuma wajibi ne a nesanci tsorata daga irin iko da karfi na zahiri na ma'abota girman kai da kuma Amurka da...
75
2.019189
<translate> Haka nan kuma wajibi ne a nesanci tsorata daga irin iko da karfi na zahiri na ma'abota girman kai da kuma Amurka da sauran manyan kasashen duniya suke da shi. <en>: Being shocked and awed by the appearances of the arrogant powers and the feeling of fear from America and other interventionist powers are of t...
74
3.983805
<translate> The brave and young should throw out these fears from their heart. <hau>: Wajibi ne jaruman masana da matasa su fitar da tsoro daga cikin zukatansu.
34
1.036881
<translate> Wajibi ne jaruman masana da matasa su fitar da tsoro daga cikin zukatansu. <en>: The brave and young should throw out these fears from their heart.
33
1.746325
<translate> Trusting the enemy and falling into trap of their smiles and promises is another threat that needs to be avoided by the forerunners and leaders. <hau>: Haka nan kuma dogaro da makiya da fadawa tarkon dariya da kuma alkawurransu da irin goyon bayan su daya ne daga cikin irin wadannan hatsari mai girma, wanda...
88
3.110642
<translate> Haka nan kuma dogaro da makiya da fadawa tarkon dariya da kuma alkawurransu da irin goyon bayan su daya ne daga cikin irin wadannan hatsari mai girma, wanda a yanayi na musamman wajibi ne masana su nesanci su da kuma yin taka tsantsan a kansu. <en>: Trusting the enemy and falling into trap of their smiles a...
87
4.69325
<translate> The second group of harm has been experienced by almost all countries of the region during different events. The first harm is the coming to power of those who are committed to America and the West. The West tries after the downfall of its pawns to protect the basic pillars of the system and levers of power...
194
5.620985
<translate> Cuta ta biyu wacce a mafiya yawan lokuta al'ummomin wannan yankin sun fuskanci hakan a lokuta daban-daban, to na farkon hakan shi ne darewa karagar mulkin wasu mutane da suke daukan kansu a matsayin yaran Amurka da kasashen yammaci. Kasashen yammaci bayan faduwar โ€˜yan amshin shatansu suna ta kokari wajen ga...
193
10.477951
<translate> This means wasting of all your efforts and sacrifices. <hau>: Hakan yana a matsayin watsi da dukkanin kokari da jihadin da aka yi ne.
30
0.927735
<translate> Hakan yana a matsayin watsi da dukkanin kokari da jihadin da aka yi ne. <en>: This means wasting of all your efforts and sacrifices.
29
1.528035
<translate> At this stage, if they face resistance of the people, they try to introduce and offer to the movement and people other alternatives that are designed to divert the course of the movement. <hau>: A irin wannan yanayi a duk loakcin da suka fuskanci gagwarmaya al'umma da kuma taka tsantsan din su, to za su yi ...
95
3.056069
<translate> A irin wannan yanayi a duk loakcin da suka fuskanci gagwarmaya al'umma da kuma taka tsantsan din su, to za su yi kokari samar da wata hanya ta kauce wa tafarki da kuma gabatar da su ga ma'abota wannan yunkuri da kuma juyi. <en>: At this stage, if they face resistance of the people, they try to introduce and...
94
5.075258
<translate> This scenario could be recommending government models and constitutions that will again throw the Islamic countries into the trap of cultural, political and economic dependence on the West. This could lead to their influence among the revolutionaries greater financial and media strength of an unreliable cur...
233
5.73013
<translate> Wannan makircin yana iya kasancewa ta hanyar ba da shawarar gudanar da wasu tsari da hukuma na daban da kuma kundin tsarin mulki ta yadda za su sake sanya kasashen musulmi cikin tarkonsu da kuma mayar da su โ€˜yan amshin shatansu a fagaen al'adu, siyasa da tattalin arziki, kamar yadda kuma yana iya zama ta ha...
232
10.859961
<translate> If this tactic does not produce the desired result, experience tells us that they will go for anarchy, terrorism, civil war among followers of religions or ethnic communities and tribes, political parties, or even among neighboring nations and governments. <hau>: Idan har wannan tsari na su bai yi nasara ba...
108
3.219787
<translate> Idan har wannan tsari na su bai yi nasara ba, to kuwa tarihi yana gaya mana cewa za su koma ga hanyoyin da suka hada da haifar da rikici da kisan gilla da yakin basasa tsakanin mabiya addinai ko kabilu daban-daban da kungiyoyi kai hatta ma tsakanin al'ummomi da gwamnatocin da suke makwabtaka da junansu. <en...
107
5.784702
<translate> Parallel to these actions, they will impose economic siege and sanctions, freeze national assets and launch all-out media war and propaganda. <hau>: Haka nan kuma a ko da yaushe za su yi amfani da hanyar sanya takunkumi na tattalin arziki da rike albarkatun kasa na wata al'umma da kuma yada farfaganda da am...
72
2.346625
<translate> Haka nan kuma a ko da yaushe za su yi amfani da hanyar sanya takunkumi na tattalin arziki da rike albarkatun kasa na wata al'umma da kuma yada farfaganda da amfani da kafafen watsa labara wajen shafa kashin kaji. <en>: Parallel to these actions, they will impose economic siege and sanctions, freeze national...
71
3.820087
<translate> Their intention is to tire out and frustrate people and make the revolutionaries disappointed. <hau>: Manufar hakan ita ce sanya gajiya cikin zukatan mutane da kashe musu gwuiwa wajen ci gaba da gwagwarmaya.
40
1.146026
<translate> Manufar hakan ita ce sanya gajiya cikin zukatan mutane da kashe musu gwuiwa wajen ci gaba da gwagwarmaya. <en>: Their intention is to tire out and frustrate people and make the revolutionaries disappointed.
39
2.073761
<translate> Assassination of the righteous elite of the society and opinion leaders, defamation and vilification of others and even enticing some with money are among usual ploys used by the Western powers and the claimants of civilization morality. <hau>: Har ila yau kuma da kashe masana masu imani ko kuma bata sunan ...
101
2.728633
<translate> Har ila yau kuma da kashe masana masu imani ko kuma bata sunan wasu, a bangare guda kuma da sayen wadansu masu raunin imani, shi ma daya ne daga cikin hanyoyin da manyan kasashen yammaci da masu da'awar ci gaba da kyawawan halaye suke yi. <en>: Assassination of the righteous elite of the society and opinion...
100
5.402694
<translate> In Iran, the evidence and documents from the U.S. Den of Espionage that fell into the hands of the revolution showed that all these plots were designed by the regime in the United States for the people of Iran for them bringing back the reactionary and dependant rulers in revolutionary countries is a princi...
163
4.91154
<translate> A kasar Musulunci ta Iran, bayanan da aka samu a Shekar Leken Asiri (ofishin jakadancin Amurka a Tehran) bayan da dakarun juyi suka kama wajen suna nuni da cewa dukkanin wadannan makirci gwamnatin AMurka ta kulla su a kan al'ummar Iran. A wajen su sake dawo da gwamnatocin โ€˜yan mulkin kama-karya karagar mulk...
162
8.7862
<translate> In the last part of my remarks, I present recommendations for your consideration and selection that are based on our tangible experiences in Iran and what has been gathered from the precise studies of other countries. <hau>: 3- A bangaren karshe na jawabina, lalle zan gabatar da wasu tunatarwa da janyo hank...
94
2.837778
<translate> 3- A bangaren karshe na jawabina, lalle zan gabatar da wasu tunatarwa da janyo hankali a gare ku bisa la'akari da irin jarrabawar da muka samu a kasar Iran da kuma irin bahasin da aka gudanar kan abubuwan da suka faru a wasu kasashen. <en>: In the last part of my remarks, I present recommendations for your ...
93
5.020685
<translate> Undoubtedly, conditions differ among nations and countries. Nonetheless, there are truths that can prove beneficial for all people. <hau>: Ko shakka babu yanayin al'ummomi da kasashe cikin dukkanin komai ba daya ba ne, to amma akwai wadansu kama da ake da su wadanda za su iya zama masu amfani ga kowa.
64
1.910043
<translate> Ko shakka babu yanayin al'ummomi da kasashe cikin dukkanin komai ba daya ba ne, to amma akwai wadansu kama da ake da su wadanda za su iya zama masu amfani ga kowa. <en>: Undoubtedly, conditions differ among nations and countries. Nonetheless, there are truths that can prove beneficial for all people.
63
3.383505
<translate> The first point is that by placing one's trust in God and believing in the repeated promises of divine victories in the Quran and through astuteness, resolve, and braveness, it is possible to surmount all obstacles and emerge victorious. <hau>: Batu na farko shi ne cewa ta hanyar dogaro da Allah Madaukakin ...
114
3.492651
<translate> Batu na farko shi ne cewa ta hanyar dogaro da Allah Madaukakin Sarki da kuma dogaro da kyakkyawar zato ga alkawarin Allah Madaukakin Sarki na taimakon Ubangiji da ya zo cikin Alkur'ani mai girma ta hanyar amfani da hankali da azama da kuma jaruntaka, lalle za a iya yin nasara kan dukkanin wadannan matsaloli...
113
6.112139
<translate> Of course, the task that you all have taken up is quite grave and momentous. Thus, one must bear great hardship for its sake. <hau>: Tabbas aikin da kuka ba da himma kansa wani aiki ne mai girma da kuma tabbatar da makoma, a saboda haka wajibi ne ku yi hakuri da juriya mai girma wajen cimma shi.
69
2.019189
<translate> Tabbas aikin da kuka ba da himma kansa wani aiki ne mai girma da kuma tabbatar da makoma, a saboda haka wajibi ne ku yi hakuri da juriya mai girma wajen cimma shi. <en>: Of course, the task that you all have taken up is quite grave and momentous. Thus, one must bear great hardship for its sake.
68
3.656369
<translate> The Commander of the Faithful, Imam Ali (`a) says: โ€œููŽุฅูู†ูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ู„ูŽู…ู’ ูŠูŽู‚ู’ุตูู…ู’ ุฌูŽุจูŽู‘ุงุฑููŠ ุฏูŽู‡ู’ุฑู ู‚ูŽุทูู‘ ุฅูู„ูŽู‘ุง ุจูŽุนู’ุฏูŽ ุชูŽู…ู’ู‡ููŠู„ู ูˆูŽ ุฑูŽุฎูŽุงุกู ูˆูŽ ู„ูŽู…ู’ ูŠูŽุฌู’ุจูุฑู’ ุนูŽุธู’ู…ูŽ ุฃูŽุญูŽุฏู ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ุฃูู…ูŽู…ู ุฅูู„ูŽู‘ุง ุจูŽุนู’ุฏูŽ ุฃูŽุฒู’ู„ู ูˆูŽ ุจูŽู„ูŽุงุกู ูˆูŽ ูููŠ ุฏููˆู†ู ู…ูŽุง ุงุณู’ุชูŽู‚ู’ุจูŽู„ู’ุชูู…ู’ ู…ูู†ู’ ุนูŽุชู’ุจู ูˆูŽ ู…ูŽุง ุงุณู’ุชูŽุฏู’ุจูŽุฑู’ุชูู…ู’ ู…ูู†ู’ ุฎูŽุทู’ุจู ู…ูุนู’ุชูŽุจูŽุฑ....
490
10.859961
<translate> Amirul Muminin (a.s) yana fadin cewa: Allah Madaukakin Sarki ba ya karyar wuyan duk wani azzalumin shugaba a wannan duniyar har sai ya ba shi lokaci da kuma dama, sannan kuma ba ya tara karyayyun kasusuwan wata al'umma, har sai ya jarraba ta da bala'oi da wahalhalu..." (huduba ta 88) Wasicci mai muhimmanci ...
488
10.859961
<translate> Celebrate the praises of thy Lord). These are the true foundations of a faithful nation. <hau>: To ka yi tasbihi game dag ode wa Ubangiji" wadanna su ne garkuwa ta hakika ta wata al'umma mumina.
46
1.418889
<translate> To ka yi tasbihi game dag ode wa Ubangiji" wadanna su ne garkuwa ta hakika ta wata al'umma mumina. <en>: Celebrate the praises of thy Lord). These are the true foundations of a faithful nation.
45
2.401197
<translate> Independence, freedom, justice, refusal to bow to despotism and colonialism, rejection of ethnic, racial, and religious discrimination, and the outright rejection of Zionism, which, today, comprise the pivots of the movements in Islamic countries, are all inspired by Islam and the Quran. <hau>: โ€˜Yanci, โ€˜yan...
141
4.311241
<translate> โ€˜Yanci, โ€˜yanci kai, neman tabbatar da adalci, rashin mika kai ga mulkin kama-karya da mulkin mallaka, kore nuna bambanci na kabilanci da launin fata da mazhana da kuma rashin amincewa da sahyoniyanci, dukkanin wadannan tushe ne na asali na yunkuri da juyin juya halin kasashen musulmi na yau, sannan kuma duk...
140
7.585601
<translate> Never place your trust in the U.S., NATO, or criminal regimes such as Britain, France, or, Italy, which for long plundered and divided your land among themselves. <hau>: Kada ku taba yarda da kuma dogaro da Amurka, kungiyar NATO da gwamnatoci masu aikata laifi irin su Ingila da Faransa da Italiya wadanda a ...
113
3.983804
<translate> Kada ku taba yarda da kuma dogaro da Amurka, kungiyar NATO da gwamnatoci masu aikata laifi irin su Ingila da Faransa da Italiya wadanda a wasu shekaru masu yawa a baya su ne suka rarraba kasashenku a tsakaninsu da kuma kwashe muku albarkatun kasar ku; ku zamanto masu shakku kansu da mummunan zato a kansu, k...
112
6.057566
<translate> Behind these smiles and promises lies conspiracy and betrayal. <hau>: Don kuwa a bayan wannan dariyar da alkawurra akwai makirce-makirce da ha'inci.
37
1.255171
<translate> Don kuwa a bayan wannan dariyar da alkawurra akwai makirce-makirce da ha'inci. <en>: Behind these smiles and promises lies conspiracy and betrayal.
36
1.910043
<translate> Find you own way by resorting to the blessed fountainhead of Islam and give back foreigners' prescriptions to themselves. <hau>: Ku sama wa kanku mafita ta hanyar dogaro da koyarwar Musulunci sannan ku mayar wa bakin haure abin da suka zo muku da shi.
52
1.418889
<translate> Ku sama wa kanku mafita ta hanyar dogaro da koyarwar Musulunci sannan ku mayar wa bakin haure abin da suka zo muku da shi. <en>: Find you own way by resorting to the blessed fountainhead of Islam and give back foreigners' prescriptions to themselves.
51
2.728633
<translate> Another important recommendation is to avoid religious, ethnic, racial, tribal, and border disputes. <hau>: Wani wasiccin kuma mai muhimmanci na daban shi ne ku nesanci sabani na mazhaba, kabila, launin fata da kuma kan iyaka.
51
1.691753
<translate> Wani wasiccin kuma mai muhimmanci na daban shi ne ku nesanci sabani na mazhaba, kabila, launin fata da kuma kan iyaka. <en>: Another important recommendation is to avoid religious, ethnic, racial, tribal, and border disputes.
50
2.674061
<translate> Recognize differences as legitimate and manage them. <hau>: Ku yarda da irin bambancin da ake da su sannan kuma ku tafiyar da su yadda ya dace.
32
1.091453
<translate> Ku yarda da irin bambancin da ake da su sannan kuma ku tafiyar da su yadda ya dace. <en>: Recognize differences as legitimate and manage them.
31
1.63718
<translate> Reconciliation among Islamic religions is the key to salvation. <hau>: Fahimta tsakanin mazhabobi na Musulunci wani mabudi ne na ceto da tsira.
34
1.091453
<translate> Fahimta tsakanin mazhabobi na Musulunci wani mabudi ne na ceto da tsira. <en>: Reconciliation among Islamic religions is the key to salvation.
33
1.746325
<translate> Those who fan the flames of religious division through apostatizing others are the mercenaries and servants of Satan, even if done inadvertently. <hau>: Wadanda suke rura wutar rarrabuwa ta mazhaba ta hanyar kafirta wannan da wancan, lalle su โ€˜yan amshin shata da kuma ma'aikatan Shaidan ne ko da kuwa ba su ...
73
2.237479
<translate> Wadanda suke rura wutar rarrabuwa ta mazhaba ta hanyar kafirta wannan da wancan, lalle su โ€˜yan amshin shata da kuma ma'aikatan Shaidan ne ko da kuwa ba su sani ba. <en>: Those who fan the flames of religious division through apostatizing others are the mercenaries and servants of Satan, even if done inadver...
72
3.87466
<translate> Creating your own system of governance is your main and seminal task. <hau>: Kafa wani tsari na gudanarwa shi ne babban aikinku kuma na asali.
32
0.81859
<translate> Kafa wani tsari na gudanarwa shi ne babban aikinku kuma na asali. <en>: Creating your own system of governance is your main and seminal task.
31
1.63718
<translate> This is a complex and difficult undertaking. <hau>: Aiki ne dai mai wahala da tsanani.
20
0.491154
<translate> Aiki ne dai mai wahala da tsanani. <en>: This is a complex and difficult undertaking.
19
0.982308
<translate> Do not allow secular or western liberal or extremist nationalist or leftist Marxist models to be imposed on you. <hau>: Kada ku bari su tilasta muku tsarin rashin yarda da Allah ko kuma tsarin sassauci na yammaci, ko kuma tsarin โ€˜yan kasanci na wuce gona da iri, ko kuma akidar gurguzu.
62
2.073761
<translate> Kada ku bari su tilasta muku tsarin rashin yarda da Allah ko kuma tsarin sassauci na yammaci, ko kuma tsarin โ€˜yan kasanci na wuce gona da iri, ko kuma akidar gurguzu. <en>: Do not allow secular or western liberal or extremist nationalist or leftist Marxist models to be imposed on you.
61
3.27436
<translate> The leftist Eastern Bloc collapsed and the Western Bloc is propped up through violence, war, and deceit, and does not appear to have a bright outlook. <hau>: Sansanin gabashi dai ya fadi sannan kuma sansanin yammaci ma yana ci gaba da wanzuwa ne ta hanyar amfani da karfi, yaki da ha'inci, ba shi da wata mak...
77
2.292052
<translate> Sansanin gabashi dai ya fadi sannan kuma sansanin yammaci ma yana ci gaba da wanzuwa ne ta hanyar amfani da karfi, yaki da ha'inci, ba shi da wata makoma mai kyau. <en>: The leftist Eastern Bloc collapsed and the Western Bloc is propped up through violence, war, and deceit, and does not appear to have a bri...
76
4.09295
<translate> The passage of time will be to their loss and to the benefit of the Islamic current. <hau>: Gushewar zamani lamari ne mai cutarwa a gare su sannan kuma abin da zai amfani yunkuri na Musulunci.
42
1.200599
<translate> Gushewar zamani lamari ne mai cutarwa a gare su sannan kuma abin da zai amfani yunkuri na Musulunci. <en>: The passage of time will be to their loss and to the benefit of the Islamic current.
41
2.182907
<translate> The ultimate goal must be a unified Islamic Ummah and the creation of a new Islamic civilization founded upon faith, rationality, knowledge, and morality. <hau>: Wajibi ne hadaddiyar al'ummar Musulunci ta samar da manufa ta karshe da kuma samar da ci gaba na Musulunci da ya ginu bisa tushe na addini da hank...
73
2.182907
<translate> Wajibi ne hadaddiyar al'ummar Musulunci ta samar da manufa ta karshe da kuma samar da ci gaba na Musulunci da ya ginu bisa tushe na addini da hankali da ilimi da kuma kyawawan halaye. <en>: The ultimate goal must be a unified Islamic Ummah and the creation of a new Islamic civilization founded upon faith, r...
72
3.87466
<translate> The liberation of Palestine from the savage claws of the Zionists is also a great objective. <hau>: Haka nan kuma โ€˜yantar da Palastinu daga zaluncin sahyoniyawa ma wata manufa ce mai girma.
45
1.255171
<translate> Haka nan kuma โ€˜yantar da Palastinu daga zaluncin sahyoniyawa ma wata manufa ce mai girma. <en>: The liberation of Palestine from the savage claws of the Zionists is also a great objective.
44
2.346625
<translate> The countries of the Balkans, Caucasus, and western Asia were liberated from the claws of the former Soviet Union after eighty years. Why should the Palestinian people not be able to free themselves from the captivity of the oppressor Zionists after seventy years? <hau>: Kasashen Balkan da Kafkaz da yammaci...
112
3.110642
<translate> Kasashen Balkan da Kafkaz da yammacin Asiya sun tsira daga zalunci tsohuwar tarayyar Sobiyeti bayan shekaru tamani na zalunci; me ya sa al'ummar Palastinu da ake zalunta ba za su โ€˜yantu daga zaluncin sahyoniyawa azzalumai bayan shekaru saba'in ba? <en>: The countries of the Balkans, Caucasus, and western As...
111
6.002994
<translate> The young generation of today is a source of pride for the past generations. <hau>: Matasan wannan lokaci ababen alfaharin al'ummomin da suka gabata ne.
30
0.709445
<translate> Matasan wannan lokaci ababen alfaharin al'ummomin da suka gabata ne. <en>: The young generation of today is a source of pride for the past generations.
29
1.528035
<translate> Trust your young generation. Revive their feeling of self-confidence and benefit them by the experiences of the elders. <hau>: Ku yarda da kuma dogara da matasanku, ku rayar da ruhin yarda da kai dake tattare da su, sannan kuma ku amfanar da su da irin kwarewar da kuke da ita.
66
2.182907
<translate> Ku yarda da kuma dogara da matasanku, ku rayar da ruhin yarda da kai dake tattare da su, sannan kuma ku amfanar da su da irin kwarewar da kuke da ita. <en>: Trust your young generation. Revive their feeling of self-confidence and benefit them by the experiences of the elders.
65
3.492651
<translate> There are two important points in this connection: <hau>: Akwai wadansu abubuwa masu muhimmanci guda biyu a nan:
23
0.600299
<translate> Akwai wadansu abubuwa masu muhimmanci guda biyu a nan: <en>: There are two important points in this connection:
21
1.091453
<translate> First, one of the most important demands of the people who have revolted and who have been liberated is to have a decisive participation in the management of their countries. And since they believe in Islam, their desire is to have a system of Islamic democracy, i.e. the rulers being elected through the vot...
175
4.856967
<translate> Na farko, cewa daya daga cikin bukatar al'ummomi da suka yiu juyi da kuma โ€˜yantar da kansu shi ne kasantuwar mutane a fagen gudanar da kasar su, to da yake sun yi imani da Musulunci, to kuwa abin da suke bukata shi ne โ€˜tsarin demokradiyya na Musulunci', wato mutane ne za su zabi shugabanni, to amma tushen k...
174
9.441072
<translate> This can crystallize in various countries, depending on their conditions, through various methods and forms. However, utmost care must be taken not to confuse this with the western liberal democracy. <hau>: Hakan lamari ne da zai iya zama abin gudanarwa a kasashe daban-daban bisa la'akari da yanayin wadanan...
89
2.619488
<translate> Hakan lamari ne da zai iya zama abin gudanarwa a kasashe daban-daban bisa la'akari da yanayin wadanan kasashe, to amma wajibi ne su yi taka tsantsan kada su yi kuskure da hada hakan da tsarin demokradiyya na kasashen yammaci. <en>: This can crystallize in various countries, depending on their conditions, th...
88
4.747822
<translate> The secular, and at times anti-religious, western democracy is in no way related to the Islamic democracy which is committed to the values and main principles of Islam in its system of government. <hau>: Babu wata alaka tsakanin demokradiyyar da babu ruwanta da addini wacce a wani lokacin ma tana fada da ad...
79
2.128334
<translate> Babu wata alaka tsakanin demokradiyyar da babu ruwanta da addini wacce a wani lokacin ma tana fada da addini da tsarin demokradiyya na Musulunci wanda ya yi amanna da koyarwar Musulunci. <en>: The secular, and at times anti-religious, western democracy is in no way related to the Islamic democracy which is ...
78
4.202096
<translate> The second point relates to the fact that Islamic tenets must not be equated with backwardness, obscurantism, and ignorant and extremist biases. <hau>: Batu na biyu shi ne bai kamata masu kishin addini su zamanto masu tunani na koma baya da tsaurin ra'ayi mai cutarwa ba.
65
1.528035
<translate> Batu na biyu shi ne bai kamata masu kishin addini su zamanto masu tunani na koma baya da tsaurin ra'ayi mai cutarwa ba. <en>: The second point relates to the fact that Islamic tenets must not be equated with backwardness, obscurantism, and ignorant and extremist biases.
64
3.438078
<translate> The demarcation between these two must be pronounced. <hau>: Wajibi ne a shata layin da ke tsaknain wadannan abubuwa biyun.
31
0.982308
<translate> Wajibi ne a shata layin da ke tsaknain wadannan abubuwa biyun. <en>: The demarcation between these two must be pronounced.
30
1.582607
<translate> Religious extremism, which is usually attended by violence, is the cause of falling short of the lofty goals of the revolution. This, in turn, results in the loss of public support and the eventual failure of the revolution. <hau>: Tsaurin ra'ayi na addini wanda a mafi yawan lokuta ya ke tattare da son amfa...
110
3.383505
<translate> Tsaurin ra'ayi na addini wanda a mafi yawan lokuta ya ke tattare da son amfani da karfi ido rufe shi ne ummul aba'isin din koma baya da kuma nesantar manyan manufofin juyi, sannan kuma lamari ne da zai sanya kosawar mutane sannan daga karshe kuma wannan juyin ya sha kashi. <en>: Religious extremism, which i...
109
5.893848
<translate> In sum, to speak of Islamic awakening is not to speak of a nebulous and indistinct concept that is amenable to various interpretations. <hau>: A takaice dai: magana kan farkawa ta Musulunci, ba magana ce kan wata ma'ana da ba ta fito fili ba wacce kuma za a iya yi mata fassara daban-daban da tawili ba; maga...
109
4.09295
<translate> A takaice dai: magana kan farkawa ta Musulunci, ba magana ce kan wata ma'ana da ba ta fito fili ba wacce kuma za a iya yi mata fassara daban-daban da tawili ba; magana ce kan wata hakika da ake iya ganinta da kuma jin ta a jiki da ta samar da yunkuri da kuma juyin juya hali daban-daban masu girma da kuma fa...
108
5.839276
<translate> The verses recited at the outset contain a complete and effective set of guidelines, especially in this sensitive and momentous junctureรขโ‚ฌยฆ Though, they are addressed to the Holy Prophet (PBUH), we all are their interlocutors and responsible for adhering to them. <hau>: Ala kulli hal wannan fagen dai yana b...
116
2.946924
<translate> Ala kulli hal wannan fagen dai yana bukatar wani tsari da kuma kai shi ga manufa. Ayar da na karanta a farkon magana ta, wata koyarwa ce da kuma umurni na aiki; sannan kuma har abada musamman ma a wannan lokaci lamari ne mai tsara makoma. <en>: The verses recited at the outset contain a complete and effecti...
115
6.221284
<translate> (In the name of Allah, the Compassionate, the Merciful. <hau>: Bari mu sake karanto wannan ayar: "Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.
37
0.982308
<translate> Bari mu sake karanto wannan ayar: "Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. <en>: (In the name of Allah, the Compassionate, the Merciful.
36
1.910043