text stringlengths 0 7.06k | length int64 0 2.03k | loss float64 0 10.9 |
|---|---|---|
<translate> O Prophet! <hau>: Ya Kai Annabi! | 10 | 0.272863 |
<translate> Ya Kai Annabi! <en>: O Prophet! | 9 | 0.436581 |
<translate> Fear Allah, and hearken not to the unbelievers and the hypocrites: verily Allah is full of knowledge and wisdom. <hau>: Ka bi Allah da takawa, kuma kada ka yi da'a ga kafirai da munafukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilimi, Mai hikima. | 65 | 1.800898 |
<translate> Ka bi Allah da takawa, kuma kada ka yi da'a ga kafirai da munafukai. Lalle, Allah Ya kasance Mai ilimi, Mai hikima. <en>: Fear Allah, and hearken not to the unbelievers and the hypocrites: verily Allah is full of knowledge and wisdom. | 64 | 3.438078 |
<translate> And put thy trust in Allah, and enough is Allah as a disposer of affairs.) <hau>: Ka dogara ga Allah. | 26 | 0.327436 |
<translate> Ka dogara ga Allah. <en>: And put thy trust in Allah, and enough is Allah as a disposer of affairs.) | 25 | 1.309744 |
<translate> Leader's Speech at Inauguration of Islamic Awakening and Ulama Conference - Khamenei.ir <hau>: Jawabin Jagora Wajen Taron Kasa Da Kasa Kan Malamai Da Farkawa Ta Musulunci | 41 | 0.873163 |
<translate> Jawabin Jagora Wajen Taron Kasa Da Kasa Kan Malamai Da Farkawa Ta Musulunci <en>: Leader's Speech at Inauguration of Islamic Awakening and Ulama Conference - Khamenei.ir | 39 | 2.073761 |
<translate> In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful <hau>: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai | 27 | 0.491154 |
<translate> Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai <en>: In the Name of Allah, the Beneficent, the Merciful | 25 | 1.309744 |
<translate> All praise belongs to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master, Muhammad al-Mustafa, and upon his immaculate household, chosen companions and those who follow them well, until the Day of Judgment. <hau>: Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin su tabbata ta Shugabanmu Muhammad al-Mustafa tare da Alayensa tsarkaka da sahabbansa zababbu, da wadanda suka bi su da kyautata har zuwa ranar tashin kiyama. | 107 | 2.946924 |
<translate> Dukkan godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin su tabbata ta Shugabanmu Muhammad al-Mustafa tare da Alayensa tsarkaka da sahabbansa zababbu, da wadanda suka bi su da kyautata har zuwa ranar tashin kiyama. <en>: All praise belongs to Allah, the Lord of the Worlds, and peace and greetings be upon our Master, Muhammad al-Mustafa, and upon his immaculate household, chosen companions and those who follow them well, until the Day of Judgment. | 106 | 5.73013 |
<translate> I welcome you honorable guests and I ask Almighty and Merciful God to bless this collective effort and make it an effective step towards happiness of Muslims. "Surely He listens and responds." <hau>: Ina muku maraba da zuwa, Ya ku baki masu girma, sannan kuma ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya albarka cikin wannan kokari (da aka yi) sannan kuma ya sanya hakan ya zamanto mai tasiri wajen ci gaban al'ummar musulmi, "Lalle shi mai ji da kuma amincewa ne". | 105 | 3.219787 |
<translate> Ina muku maraba da zuwa, Ya ku baki masu girma, sannan kuma ina rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya sanya albarka cikin wannan kokari (da aka yi) sannan kuma ya sanya hakan ya zamanto mai tasiri wajen ci gaban al'ummar musulmi, "Lalle shi mai ji da kuma amincewa ne". <en>: I welcome you honorable guests and I ask Almighty and Merciful God to bless this collective effort and make it an effective step towards happiness of Muslims. "Surely He listens and responds." | 103 | 5.566412 |
<translate> Today the subject of Islamic Awakening, which you will discuss in this conference, tops the list of the issues of the Islamic world and the Islamic Ummah, an amazing phenomenon that will result in the re-emergence of Islamic civilization - for the Islamic Ummah and then for all of the world - in the not too distant future providing that, with Allah's permission, it stays healthy and continues. <hau>: A yau maudhu'in 'farkawa ta Musulunci' wanda za ku yi magana da kuma bahasi kansa a wannan taron, ya kasance daga cikin lamurra na gaba-gaba a duniyar musulmi sannan a tsakanin al'ummar musulmi; haka nan kuma wani lamari ne mai ban mamaki wanda cikin yardar Allah idan ya tabbata da kuma ci gaba da wanzuwa, to nan ba da jimawa ba zai sake dawo da ci gaban Musulunci ga al'ummar musulmi da kuma duniya baki daya. | 175 | 4.966113 |
<translate> A yau maudhu'in 'farkawa ta Musulunci' wanda za ku yi magana da kuma bahasi kansa a wannan taron, ya kasance daga cikin lamurra na gaba-gaba a duniyar musulmi sannan a tsakanin al'ummar musulmi; haka nan kuma wani lamari ne mai ban mamaki wanda cikin yardar Allah idan ya tabbata da kuma ci gaba da wanzuwa, to nan ba da jimawa ba zai sake dawo da ci gaban Musulunci ga al'ummar musulmi da kuma duniya baki daya. <en>: Today the subject of Islamic Awakening, which you will discuss in this conference, tops the list of the issues of the Islamic world and the Islamic Ummah, an amazing phenomenon that will result in the re-emergence of Islamic civilization - for the Islamic Ummah and then for all of the world - in the not too distant future providing that, with Allah's permission, it stays healthy and continues. | 174 | 9.441072 |
<translate> Today what lies in front of our eyes and cannot be denied by any informed and intelligent individual is that the world of Islam has now emerged out of the sidelines of social and political equations of the world, that it has found a prominent and outstanding position at the center of decisive global events, and that it offers a fresh outlook on life, politics, government and social developments. <hau>: Abin da a halin yanzu muke ganinsa da idanuwanmu sannan kuma babu wani mutum da ya san inda aka sa gaba da zai yi inkarinsa, shi ne cewa a halin yanzu Musulunci ya fice daga yanayin zama dan kallo a fage na siyasa da zamantakewa ta duniya da komawa cikin fagen masu tasiri da ayyana makoma a duniya. | 143 | 3.601796 |
<translate> Abin da a halin yanzu muke ganinsa da idanuwanmu sannan kuma babu wani mutum da ya san inda aka sa gaba da zai yi inkarinsa, shi ne cewa a halin yanzu Musulunci ya fice daga yanayin zama dan kallo a fage na siyasa da zamantakewa ta duniya da komawa cikin fagen masu tasiri da ayyana makoma a duniya. <en>: Today what lies in front of our eyes and cannot be denied by any informed and intelligent individual is that the world of Islam has now emerged out of the sidelines of social and political equations of the world, that it has found a prominent and outstanding position at the center of decisive global events, and that it offers a fresh outlook on life, politics, government and social developments. | 142 | 7.694746 |
<translate> This is considered an important and significant phenomenon in today's world, which is suffering from a deep intellectual and theoretical vacuum after the failure of communism and liberalism. <hau>: Ya sami wani matsayi mai girma da kuma bayyanar da kansa a fage na rayuwa da siysa da gwamnati da kuma tsarin na zamantakewa, wanda hakan wani lamari ne mai matukar muhimmanci a irin wannan duniya da muke ciki bayan shan kashin tsarin gurguzu da na jari hujja. | 85 | 2.837779 |
<translate> Ya sami wani matsayi mai girma da kuma bayyanar da kansa a fage na rayuwa da siysa da gwamnati da kuma tsarin na zamantakewa, wanda hakan wani lamari ne mai matukar muhimmanci a irin wannan duniya da muke ciki bayan shan kashin tsarin gurguzu da na jari hujja. <en>: This is considered an important and significant phenomenon in today's world, which is suffering from a deep intellectual and theoretical vacuum after the failure of communism and liberalism. | 84 | 4.529531 |
<translate> This is the first sign of the political and revolutionary events in North Africa and the Arab region on a global scale, which itself is a harbinger of greater truths that will come to pass in the future. <hau>: Wannan shi ne tasiri na farko da wadannan sauye-sauye na siyasa da juyin juya hali da suka faru a arewacin Afirka da kuma kasashen larabawa suka haifar a mahanga da kuma mizani na kasa da kasa. Hakan kuwa wani lamari da ke bishara da wani lamari mai girma da zai faru nan gaba. | 106 | 3.328933 |
<translate> Wannan shi ne tasiri na farko da wadannan sauye-sauye na siyasa da juyin juya hali da suka faru a arewacin Afirka da kuma kasashen larabawa suka haifar a mahanga da kuma mizani na kasa da kasa. Hakan kuwa wani lamari da ke bishara da wani lamari mai girma da zai faru nan gaba. <en>: This is the first sign of the political and revolutionary events in North Africa and the Arab region on a global scale, which itself is a harbinger of greater truths that will come to pass in the future. | 105 | 5.675557 |
<translate> Islamic Awakening, which speakers in the arrogant and reactionary camp do not even dare to mention in words, is a truth whose signs can be witnessed in almost all parts of the world of Islam. <hau>: Farkawa ta Musulunci wacce masu magana da yawun girman kan duniya da hukumomin da suka ci baya ba sa ko so a ambaci wannan kalma sannan kuma suna cikin tsoro a duk lokacin da suka ji an ambace ta, wata hakika ce wacce a halin yanzu a kusan dukkanin kasashen musulmi ana iya ganinta a fili. | 106 | 3.383505 |
<translate> Farkawa ta Musulunci wacce masu magana da yawun girman kan duniya da hukumomin da suka ci baya ba sa ko so a ambaci wannan kalma sannan kuma suna cikin tsoro a duk lokacin da suka ji an ambace ta, wata hakika ce wacce a halin yanzu a kusan dukkanin kasashen musulmi ana iya ganinta a fili. <en>: Islamic Awakening, which speakers in the arrogant and reactionary camp do not even dare to mention in words, is a truth whose signs can be witnessed in almost all parts of the world of Islam. | 105 | 5.675557 |
<translate> The most obvious sign of it is the enthusiasm of public opinion, especially among young people, to revive the glory and greatness of Islam, to become aware of the nature of the international order of domination and to remove the mask from the shameless, oppressive and arrogant face of the governments and centers that have been pressuring the Islamic and non-Islamic East in their clutches for more than two hundred years and have been exposing nations to their brutal and aggressive thirst for power disguised with the mask of civilization and culture. <hau>: Mafi girman alamar hakan ita ce irin kumajin da al'umma musamman matasa suke nunawa wajen rayar da irin daukakar da Musulunci yake da ita, da kuma masaniyar da suka samu dangane da yanayin tsarin mulkin mallaka na duniya da kuma bayyanar bakar fuskar azzaluman gwamnatoci ma'abota girman kai da cibiyoyin da sama da shekaru dari biyu suka lankwame kasashen Musulunci da ma wadanda ba na musulmin ba da kuma ci gaba da zaluntar wadannan al'ummomi. Bangarorin wannan farkawa mai albarka suna da girma sannan sun fadada. | 215 | 4.91154 |
<translate> Mafi girman alamar hakan ita ce irin kumajin da al'umma musamman matasa suke nunawa wajen rayar da irin daukakar da Musulunci yake da ita, da kuma masaniyar da suka samu dangane da yanayin tsarin mulkin mallaka na duniya da kuma bayyanar bakar fuskar azzaluman gwamnatoci ma'abota girman kai da cibiyoyin da sama da shekaru dari biyu suka lankwame kasashen Musulunci da ma wadanda ba na musulmin ba da kuma ci gaba da zaluntar wadannan al'ummomi. Bangarorin wannan farkawa mai albarka suna da girma sannan sun fadada. <en>: The most obvious sign of it is the enthusiasm of public opinion, especially among young people, to revive the glory and greatness of Islam, to become aware of the nature of the international order of domination and to remove the mask from the shameless, oppressive and arrogant face of the governments and centers that have been pressuring the Islamic and non-Islamic East in their clutches for more than two hundred years and have been exposing nations to their brutal and aggressive thirst for power disguised with the mask of civilization and culture. | 214 | 10.859961 |
<translate> The dimensions of this auspicious awakening are widespread and mysterious, but what was witnessed of its immediate outcomes in a few North African countries can make hearts confident about the great and amazing outcomes that will be achieved in the future. <hau>: To amma irin nasarorin da aka samu a wasu kasashen arewacin Afirka, za su iya kwantar da hankula dangane da sakamako mai girma da za a samu a nan gaba. | 81 | 1.800898 |
<translate> To amma irin nasarorin da aka samu a wasu kasashen arewacin Afirka, za su iya kwantar da hankula dangane da sakamako mai girma da za a samu a nan gaba. <en>: The dimensions of this auspicious awakening are widespread and mysterious, but what was witnessed of its immediate outcomes in a few North African countries can make hearts confident about the great and amazing outcomes that will be achieved in the future. | 80 | 4.311241 |
<translate> Miraculous fulfillment of divine promises is always a hope-inspiring sign that promises the fulfillment of greater promises. <hau>: A koda yaushe cikan alkawarin Ubangiji lamari ne da ke sanya fata cikin zukata dangane da cika manyan alkawurra. | 52 | 1.364317 |
<translate> A koda yaushe cikan alkawarin Ubangiji lamari ne da ke sanya fata cikin zukata dangane da cika manyan alkawurra. <en>: Miraculous fulfillment of divine promises is always a hope-inspiring sign that promises the fulfillment of greater promises. | 51 | 2.728633 |
<translate> The Quranic account of the two promises that Allah the Exalted gave to the mother of Prophet Moses is an example of this divine tactic. <hau>: Hikiyar da Alkur'ani mai girma ya kawo dangane da alkawarin Allah ga mahaifiyar Annabi Musa, daya ne daga cikin misalan da suke tabbatar da cika alkawarin Ubangiji. | 65 | 1.800898 |
<translate> Hikiyar da Alkur'ani mai girma ya kawo dangane da alkawarin Allah ga mahaifiyar Annabi Musa, daya ne daga cikin misalan da suke tabbatar da cika alkawarin Ubangiji. <en>: The Quranic account of the two promises that Allah the Exalted gave to the mother of Prophet Moses is an example of this divine tactic. | 64 | 3.438078 |
<translate> At that difficult moment, when she was ordered to cast her baby in the river in a basket, Allah the Exalted said, "Surely We will bring him back to you and make him one of the messengers." <hau>: A wancan lokacin mai wahalar gaske da aka saukar da umurnin jefa akwatin da ke dauke da wannan jariri (annabi Musa) cikin teku, Allah Madaukakin Sarki Ya yi (wa mahaifiyar Annabi Musa) alkawarin cewa: "Lalle ne Mu, Masu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma Masu sanya shi ne a cikin Manzanni" (Suratul Kasas 28:7). | 124 | 4.038377 |
<translate> A wancan lokacin mai wahalar gaske da aka saukar da umurnin jefa akwatin da ke dauke da wannan jariri (annabi Musa) cikin teku, Allah Madaukakin Sarki Ya yi (wa mahaifiyar Annabi Musa) alkawarin cewa: "Lalle ne Mu, Masu mayar da shi ne zuwa gare ki, kuma Masu sanya shi ne a cikin Manzanni" (Suratul Kasas 28:7). <en>: At that difficult moment, when she was ordered to cast her baby in the river in a basket, Allah the Exalted said, "Surely We will bring him back to you and make him one of the messengers." | 122 | 6.603292 |
<translate> [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 7] The fulfillment of the first promise, which was the smaller promise and a cause for happiness for the mother, became the sign of the fulfillment of the promise of prophetic mission, which was far greater and of course, it required long-term suffering, struggle and patience: "So We restored him to his mother that her eye might be refreshed, and that she might not grieve, and that she might know that the promise of Allah is true..." <hau>: Tabbatuwar alkawarin farko wanda alkawari ne mafi karanci sannan kuma mai faranta wa mahaifiya rai, alama ce ta tabbatuwar alkawari na manzanci, wanda wani lamari ne mai girma wanda kuma yake cike da wahalhalu da kokari da kuma hakuri. "Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa domin idanunta su yi sanyi, kuma ba za ta yi bakin ciki ba, kuma domin ta san cewa lalle alkawarin Allah gaskiya ne" (Suratul Kasas 28:13). | 205 | 5.075258 |
<translate> Tabbatuwar alkawarin farko wanda alkawari ne mafi karanci sannan kuma mai faranta wa mahaifiya rai, alama ce ta tabbatuwar alkawari na manzanci, wanda wani lamari ne mai girma wanda kuma yake cike da wahalhalu da kokari da kuma hakuri. "Sai Muka mayar da shi zuwa ga uwarsa domin idanunta su yi sanyi, kuma ba za ta yi bakin ciki ba, kuma domin ta san cewa lalle alkawarin Allah gaskiya ne" (Suratul Kasas 28:13). <en>: [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 7] The fulfillment of the first promise, which was the smaller promise and a cause for happiness for the mother, became the sign of the fulfillment of the promise of prophetic mission, which was far greater and of course, it required long-term suffering, struggle and patience: "So We restored him to his mother that her eye might be refreshed, and that she might not grieve, and that she might know that the promise of Allah is true..." | 203 | 10.859961 |
<translate> [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 13] This true promise was the great mission which was fulfilled after many years and it changed the course of history. <hau>: Wannan alkawari na gaskiya, shi ne dai wannan manzanci wanda aka tabbatar da shi bayan wasu shekaru sannan kuma ya sauya yanayin tarihin duniya. | 66 | 1.582607 |
<translate> Wannan alkawari na gaskiya, shi ne dai wannan manzanci wanda aka tabbatar da shi bayan wasu shekaru sannan kuma ya sauya yanayin tarihin duniya. <en>: [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 13] This true promise was the great mission which was fulfilled after many years and it changed the course of history. | 65 | 3.492651 |
<translate> Another example is the reminder about the overwhelming power of God to suppress the invaders of the Holy House: in order to encourage His audience through the Holy Prophet to submit to His order, Allah the Exalted makes use of this example "so let them serve the Lord of this House" [The Holy Quran, Sura Quraysh, Ayah 3] and says, "Did He not cause their war to end in confusion?" <hau>: Wani misalin kuma na daban shi ne tunatarwa dangane da gagarumin karfin da Ubangiji yake da shi wajen gamawa da wadanda suka kawo wa Dakin Allah hari wanda Allah Madaukakin Sarki ya sanar da Manzon Allah ne don kadaitar da wadanda yake magana da su, inda yake cewa: "Saboda haka, sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah) (Suratu Kuraish 106:3) sannan a wani wajen kuma yake cewa: "Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin bata ba" (Suratul Fil 105:2). | 193 | 5.73013 |
<translate> Wani misalin kuma na daban shi ne tunatarwa dangane da gagarumin karfin da Ubangiji yake da shi wajen gamawa da wadanda suka kawo wa Dakin Allah hari wanda Allah Madaukakin Sarki ya sanar da Manzon Allah ne don kadaitar da wadanda yake magana da su, inda yake cewa: "Saboda haka, sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah) (Suratu Kuraish 106:3) sannan a wani wajen kuma yake cewa: "Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin bata ba" (Suratul Fil 105:2). <en>: Another example is the reminder about the overwhelming power of God to suppress the invaders of the Holy House: in order to encourage His audience through the Holy Prophet to submit to His order, Allah the Exalted makes use of this example "so let them serve the Lord of this House" [The Holy Quran, Sura Quraysh, Ayah 3] and says, "Did He not cause their war to end in confusion?" | 191 | 10.368807 |
<translate> [The Holy Quran, Sura al-Fil, Ayah 2] Similarly, in order to raise the spirits of His beloved Prophet and convince him of the truth of the promise "your Lord has not forsaken you, nor has He become displeased" [The Holy Quran, Sura ad-Dhuha, Ayah 3], Allah the Exalted gives the reminder about the miraculous blessing: "Did He not find you an orphan and give you shelter? <hau>: Ko kuma saboda karfafa ruhin Annabi abin kaunarsa da kuma tabbatar da alkawarinsa: "Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ki ka ba" (Suratud Duha 93:3) yana tunatar da ni'imomi masu ban mamaki "Ashe, bai same ka maraya ba, sa'an nan Ya yi maka makoma? | 168 | 3.820087 |
<translate> Ko kuma saboda karfafa ruhin Annabi abin kaunarsa da kuma tabbatar da alkawarinsa: "Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ki ka ba" (Suratud Duha 93:3) yana tunatar da ni'imomi masu ban mamaki "Ashe, bai same ka maraya ba, sa'an nan Ya yi maka makoma? <en>: [The Holy Quran, Sura al-Fil, Ayah 2] Similarly, in order to raise the spirits of His beloved Prophet and convince him of the truth of the promise "your Lord has not forsaken you, nor has He become displeased" [The Holy Quran, Sura ad-Dhuha, Ayah 3], Allah the Exalted gives the reminder about the miraculous blessing: "Did He not find you an orphan and give you shelter? | 167 | 9.059062 |
<translate> He found you astray and guided you." <hau>: Kuma Ya same ka marar shari'a, sai Ya shiryar da kai? | 27 | 0.764017 |
<translate> Kuma Ya same ka marar shari'a, sai Ya shiryar da kai? <en>: He found you astray and guided you." | 25 | 1.309744 |
<translate> [The Holy Quran, Sura ad-Dhuha, Ayah 6-7] And there are many such examples in the Holy Quran. <hau>: (Suratud Duha 93:6-7). Akwai irin wadannan misalan cikin Alkur'ani mai girma da yawan gaske. | 54 | 1.364317 |
<translate> (Suratud Duha 93:6-7). Akwai irin wadannan misalan cikin Alkur'ani mai girma da yawan gaske. <en>: [The Holy Quran, Sura ad-Dhuha, Ayah 6-7] And there are many such examples in the Holy Quran. | 53 | 2.837779 |
<translate> The day when Islam achieved victory in Iran and managed to capture the fort of America and Zionism in one of the most important countries in this extremely sensitive region, those who were wise and quick to learn realized that if they had patience and insight, other victories will come one after another. <hau>: A lokacin da Musulunci ya yi nasara a Iran sannan kuma ya sami nasarar kwace tungar Amurka da sahyoniyawa a daya daga cikin yankuna masu muhimmanci na wannan yanki mai matukar muhimmanci, masu yawo da daukan darasi da hikima sun san cewa idan har aka yi hakuri da kuma amfani da basira, to kuwa za a ci gaba da samun nasarori daya bayan daya. | 131 | 3.929232 |
<translate> A lokacin da Musulunci ya yi nasara a Iran sannan kuma ya sami nasarar kwace tungar Amurka da sahyoniyawa a daya daga cikin yankuna masu muhimmanci na wannan yanki mai matukar muhimmanci, masu yawo da daukan darasi da hikima sun san cewa idan har aka yi hakuri da kuma amfani da basira, to kuwa za a ci gaba da samun nasarori daya bayan daya. <en>: The day when Islam achieved victory in Iran and managed to capture the fort of America and Zionism in one of the most important countries in this extremely sensitive region, those who were wise and quick to learn realized that if they had patience and insight, other victories will come one after another. | 130 | 7.039874 |
<translate> The brilliant truths in the Islamic Republic, which are acknowledged by our enemies, have all been achieved in the shade of trust in divine promises, patience, resistance and asking God for assistance. <hau>: Hakikanin lamari mai ban mamaki da ya faru a Jamhuriyar Musulunci wanda hatta makiyanmu sun tabbatar da hakan, an sami dukkanin hakan ne albarkacin dogaro da alkawarin Ubangiji da hakuri da tsayin da ka da neman taimakon Ubangiji. | 85 | 2.45577 |
<translate> Hakikanin lamari mai ban mamaki da ya faru a Jamhuriyar Musulunci wanda hatta makiyanmu sun tabbatar da hakan, an sami dukkanin hakan ne albarkacin dogaro da alkawarin Ubangiji da hakuri da tsayin da ka da neman taimakon Ubangiji. <en>: The brilliant truths in the Islamic Republic, which are acknowledged by our enemies, have all been achieved in the shade of trust in divine promises, patience, resistance and asking God for assistance. | 84 | 4.529531 |
<translate> In the face of temptations by weak people who, during tense times, shout "we are sure to be overtaken," [The Holy Quran, Sura ash-Shuara, Ayah 61] our people have always shouted "by no means, my Lord is with me and soon will He guide me." <hau>: A duk lokacin da mutane masu rauni, wadanda idan suka ga wata wahala, suke fadin cewa: "Lalle hakika, za a cim mana" (Suratush Shu'ara 26:61), nan take al'ummarmu sukan ce: "A'a, ko daya, (ba za su riske mu ba); hakika Ubangijina yana tare da ni, zai kuwa shiryar da ni (hanyar tsira)" (Suratush Shu'ara 26:61). | 157 | 4.91154 |
<translate> A duk lokacin da mutane masu rauni, wadanda idan suka ga wata wahala, suke fadin cewa: "Lalle hakika, za a cim mana" (Suratush Shu'ara 26:61), nan take al'ummarmu sukan ce: "A'a, ko daya, (ba za su riske mu ba); hakika Ubangijina yana tare da ni, zai kuwa shiryar da ni (hanyar tsira)" (Suratush Shu'ara 26:61). <en>: In the face of temptations by weak people who, during tense times, shout "we are sure to be overtaken," [The Holy Quran, Sura ash-Shuara, Ayah 61] our people have always shouted "by no means, my Lord is with me and soon will He guide me." | 155 | 8.40419 |
<translate> Today this is a precious experience that is available to the peoples who have stood up against arrogance and tyranny and have managed to overthrow and shake corrupt governments that are subservient to and dependent on America. Resistance, patience, insight and faith in the divine promise "surely Allah will help him who helps His cause" will pave this path of glory for the Islamic Ummah until it reaches the peak of Islamic civilization. <hau>: A yau dai wannan gagarumar kwarewar tana hannun wadannan al'ummomi wadanda suka yi tsayin daka a gaban ma'abota girman kai da 'yan mulkin mallaka, sannan kuma suka sami nasarar kawar da lalatattun hukumomi da 'yan amshin shatan Amurka ko kuma girgiza su. Tsayin daka da hakuri da basira da dogaro da alkawarin Ubangiji na cewa: "Kuma lalle, hakika, Allah Yana taimakon wanda yake taimakonSa. | 167 | 4.256668 |
<translate> A yau dai wannan gagarumar kwarewar tana hannun wadannan al'ummomi wadanda suka yi tsayin daka a gaban ma'abota girman kai da 'yan mulkin mallaka, sannan kuma suka sami nasarar kawar da lalatattun hukumomi da 'yan amshin shatan Amurka ko kuma girgiza su. Tsayin daka da hakuri da basira da dogaro da alkawarin Ubangiji na cewa: "Kuma lalle, hakika, Allah Yana taimakon wanda yake taimakonSa. <en>: Today this is a precious experience that is available to the peoples who have stood up against arrogance and tyranny and have managed to overthrow and shake corrupt governments that are subservient to and dependent on America. Resistance, patience, insight and faith in the divine promise "surely Allah will help him who helps His cause" will pave this path of glory for the Islamic Ummah until it reaches the peak of Islamic civilization. | 166 | 9.00449 |
<translate> At this important meeting, which has been attended by a group of religious scholars of the Islamic Ummah from different Islamic countries and denominations, I believe it is appropriate to discuss a few necessary points regarding the issue of Islamic Awakening. <hau>: A halin yanzu a wannan taron mai muhimmanci da wasu gungun malaman al'umma daga kasashe da kuma mazhabobi daban-daban da suka taru, ina ganin ya dace in yi bayanin wasu batutuwa na wajibi da suka shafi farkawa ta Musulunci: | 96 | 2.510343 |
<translate> A halin yanzu a wannan taron mai muhimmanci da wasu gungun malaman al'umma daga kasashe da kuma mazhabobi daban-daban da suka taru, ina ganin ya dace in yi bayanin wasu batutuwa na wajibi da suka shafi farkawa ta Musulunci: <en>: At this important meeting, which has been attended by a group of religious scholars of the Islamic Ummah from different Islamic countries and denominations, I believe it is appropriate to discuss a few necessary points regarding the issue of Islamic Awakening. | 95 | 5.129831 |
<translate> The first point is that the earliest waves of awakening in the countries of this region, which started simultaneously with the entry of the pioneers of colonialism, were mainly caused by religion and religious reformers. <hau>: Batu na farko shi ne cewa a mafi yawan lokuta malamai da masu gyara na addini ne suka faro guguwar farkawar da ta faru a kasashen wannan yankin a daidai lokacin da ‘yan mulkin mallaka suka fara bayyana. | 88 | 2.346625 |
<translate> Batu na farko shi ne cewa a mafi yawan lokuta malamai da masu gyara na addini ne suka faro guguwar farkawar da ta faru a kasashen wannan yankin a daidai lokacin da ‘yan mulkin mallaka suka fara bayyana. <en>: The first point is that the earliest waves of awakening in the countries of this region, which started simultaneously with the entry of the pioneers of colonialism, were mainly caused by religion and religious reformers. | 87 | 4.693249 |
<translate> The names of outstanding leaders and personalities - such as Sayyid Jamal ad-Din, Muhammad Abduh, Mirza-e Shirazi, Akhund-e Khorasani, Mahmoud al-Hassan, Muhammad Ali, Sheikh Fazlollah, Hajj Agha Noorullah, Abul A'la Maududi and tens of famous, great, mujahid and and influential clerics from Iran, Egypt, India and Iraq - have been recorded in history books forever. <hau>: Ko shakka babu sunayen jagorori da fitattun mutane irin su Sayyid Jamaluddeen da Muhammad Abdu da Mirza Shirazi da Akhund Khorasani da Mahmud Al-Hasan da Muhammad Ali da Sheikh Fadhlullah da Hajj Agha Nurullah da Abul A'ala Maududi da sauran fitattun malamai da mujahidai da yawa da suka fito daga kasashen Iran da Masar da Ingiya da Iraki, sun shiga cikin tarihi. | 188 | 4.91154 |
<translate> Ko shakka babu sunayen jagorori da fitattun mutane irin su Sayyid Jamaluddeen da Muhammad Abdu da Mirza Shirazi da Akhund Khorasani da Mahmud Al-Hasan da Muhammad Ali da Sheikh Fadhlullah da Hajj Agha Nurullah da Abul A'ala Maududi da sauran fitattun malamai da mujahidai da yawa da suka fito daga kasashen Iran da Masar da Ingiya da Iraki, sun shiga cikin tarihi. <en>: The names of outstanding leaders and personalities - such as Sayyid Jamal ad-Din, Muhammad Abduh, Mirza-e Shirazi, Akhund-e Khorasani, Mahmoud al-Hassan, Muhammad Ali, Sheikh Fazlollah, Hajj Agha Noorullah, Abul A'la Maududi and tens of famous, great, mujahid and and influential clerics from Iran, Egypt, India and Iraq - have been recorded in history books forever. | 187 | 10.150517 |
<translate> Similarly, in the contemporary era, the brilliant name of the great Imam Khomeini is shining like a brilliant star at the forefront of the Islamic Revolution. <hau>: A wannan zamani na mu ma fitaccen suna mai haskakawa na Imam Khumaini mai girma ya kasance tamkar wani haske ne mai haskaka tarihin juyin juya halin Musulunci. | 67 | 1.800898 |
<translate> A wannan zamani na mu ma fitaccen suna mai haskakawa na Imam Khumaini mai girma ya kasance tamkar wani haske ne mai haskaka tarihin juyin juya halin Musulunci. <en>: Similarly, in the contemporary era, the brilliant name of the great Imam Khomeini is shining like a brilliant star at the forefront of the Islamic Revolution. | 66 | 3.547223 |
<translate> Meanwhile, today and in the past, hundreds of famous religious scholar and thousands of lesser-known religious scholars have played a role in great and small reform movements in different countries. <hau>: A wannan fagen akwai daruruwan sanannun malamai da wadanda ba a sansu ba da a yau da kuma jiya suka taka gagarumar rawa a yunkurin gyara da suka faru a kasashe daban-daban. | 71 | 1.910043 |
<translate> A wannan fagen akwai daruruwan sanannun malamai da wadanda ba a sansu ba da a yau da kuma jiya suka taka gagarumar rawa a yunkurin gyara da suka faru a kasashe daban-daban. <en>: Meanwhile, today and in the past, hundreds of famous religious scholar and thousands of lesser-known religious scholars have played a role in great and small reform movements in different countries. | 70 | 3.765514 |
<translate> The list of non-cleric religious reformers, such as Hassan al-Banna and Iqbal Lahori, is also long and amazing. <hau>: Lalle jerin sunayen masu gyara na addini daga mutanen da ba malamai ba irin su Hasan al-Banna da Ikbal Lahori suna da yawa sannan da ban mamaki. | 61 | 1.746325 |
<translate> Lalle jerin sunayen masu gyara na addini daga mutanen da ba malamai ba irin su Hasan al-Banna da Ikbal Lahori suna da yawa sannan da ban mamaki. <en>: The list of non-cleric religious reformers, such as Hassan al-Banna and Iqbal Lahori, is also long and amazing. | 60 | 3.219787 |
<translate> Almost everywhere, clerics and theologians have been the intellectual authority and spiritual support for the people and wherever they have appeared in the role of guides and pioneers at the time of great developments and have moved forward in the first rows of popular movements in the face of dangers, the intellectual bond between them and the people has been strengthened and they have played a significant role in showing the path to the people. This is as beneficial to the wave of Islamic Awakening as it is unpleasant and distressing to the enemies of the Islamic Ummah, those who bear grudges against Islam and those who are opposed to the rule of Islamic values, and they are trying to take away this intellectual authority from religious strongholds and create new centers for it. <hau>: A duk lokacin da aka sami faruwar wani sauyi, malaman sun taka rawar masu shiryarwa, haka nan kuma sun kasance a cikin sahu na mutane wajen fuskantar hatsari. Alaka ta tunani a tsakaninsu da mutane ta karu sannan kuma shiryarwarsu ta yi tasirin gaske wajen fahimtar da al'umma inda aka sa a gaba. Kamar yadda hakan ya zamanto mai albarka da kuma amfani ga yunkurin farkawa ta Musulunci, haka nan kuma suka zamanto babbar matsala ga makiyan al'umma da masu kulla makirce makirce ga Musulunci da kuma masu adawa da tabbatar da iko da hukuma ta Musulunci. | 269 | 2.45577 |
<translate> A duk lokacin da aka sami faruwar wani sauyi, malaman sun taka rawar masu shiryarwa, haka nan kuma sun kasance a cikin sahu na mutane wajen fuskantar hatsari. Alaka ta tunani a tsakaninsu da mutane ta karu sannan kuma shiryarwarsu ta yi tasirin gaske wajen fahimtar da al'umma inda aka sa a gaba. Kamar yadda hakan ya zamanto mai albarka da kuma amfani ga yunkurin farkawa ta Musulunci, haka nan kuma suka zamanto babbar matsala ga makiyan al'umma da masu kulla makirce makirce ga Musulunci da kuma masu adawa da tabbatar da iko da hukuma ta Musulunci. <en>: Almost everywhere, clerics and theologians have been the intellectual authority and spiritual support for the people and wherever they have appeared in the role of guides and pioneers at the time of great developments and have moved forward in the first rows of popular movements in the face of dangers, the intellectual bond between them and the people has been strengthened and they have played a significant role in showing the path to the people. This is as beneficial to the wave of Islamic Awakening as it is unpleasant and distressing to the enemies of the Islamic Ummah, those who bear grudges against Islam and those who are opposed to the rule of Islamic values, and they are trying to take away this intellectual authority from religious strongholds and create new centers for it. | 268 | 10.859961 |
<translate> They have learned through experience that they can easily reach a compromise with these centers over national principles and values, and this is something that will never happen in the case of pious religious scholars and devoted religious personalities. <hau>: Don haka suka matsa kaimi wajen ganin sun kawar da wannan madogara ta tunani daga sansani na addini da kuma samar da wasu sabbin mutane wadanda suka fahimci cewa ana iya kulla yarjejeniya da su wajen cutar da koyarwa da ababe masu kima na addini. | 95 | 2.783206 |
<translate> Don haka suka matsa kaimi wajen ganin sun kawar da wannan madogara ta tunani daga sansani na addini da kuma samar da wasu sabbin mutane wadanda suka fahimci cewa ana iya kulla yarjejeniya da su wajen cutar da koyarwa da ababe masu kima na addini. <en>: They have learned through experience that they can easily reach a compromise with these centers over national principles and values, and this is something that will never happen in the case of pious religious scholars and devoted religious personalities. | 94 | 5.075258 |
<translate> This makes the responsibility of religious scholars heavier. Through vigilance and caution and by identifying the enemy's deceptive methods and machinations, they should completely shut the door to infiltration and foil the enemy's plots. <hau>: Wajibi ne ta hanyar taka tsantsan da kuma sanya ido sosai, sannan kuma ta hanyar fahimtar irin makirce-makircen makiya, su rufe dukkanin wata kafar da makiya za su sami damar kutsawa da kuma hana su samun nasara. | 98 | 2.892351 |
<translate> Wajibi ne ta hanyar taka tsantsan da kuma sanya ido sosai, sannan kuma ta hanyar fahimtar irin makirce-makircen makiya, su rufe dukkanin wata kafar da makiya za su sami damar kutsawa da kuma hana su samun nasara. <en>: This makes the responsibility of religious scholars heavier. Through vigilance and caution and by identifying the enemy's deceptive methods and machinations, they should completely shut the door to infiltration and foil the enemy's plots. | 97 | 5.238976 |
<translate> One of the greatest calamities is becoming attracted to the lure of worldly wealth. <hau>: Neman jin dadin duniya babban bala'i ne. | 30 | 0.491154 |
<translate> Neman jin dadin duniya babban bala'i ne. <en>: One of the greatest calamities is becoming attracted to the lure of worldly wealth. | 29 | 1.528035 |
<translate> Exposure to the favors of wealthy and powerful people and being indebted to taghuts of lust and power are the most dangerous cause of separation from the people and loss of their trust and friendliness. <hau>: Kwadayi da neman mulki wadanda abubuwa ne da suke sanya komawa ga masu mulki, abubuwa ne masu hatsarin gaske da suke gurbata mutum da kai shi zuwa ga fasadi da kauce wa hanya. | 86 | 2.128334 |
<translate> Kwadayi da neman mulki wadanda abubuwa ne da suke sanya komawa ga masu mulki, abubuwa ne masu hatsarin gaske da suke gurbata mutum da kai shi zuwa ga fasadi da kauce wa hanya. <en>: Exposure to the favors of wealthy and powerful people and being indebted to taghuts of lust and power are the most dangerous cause of separation from the people and loss of their trust and friendliness. | 85 | 4.584104 |
<translate> It is necessary to constantly keep this holy Quranic ayah in mind: "(As for) that future abode, We assign it to those who have no desire to exalt themselves in the earth nor to make mischief and the good end is for those who guard (against evil)." <hau>: Wajibi ne a koda yaushe su dinga tuna wannan ayar mai girma: "Wancan gidan Lahira Muna sanya shi ga wadanda suke ba su nufin daukaka a cikin rayuwar duniya, kuma ba su son barna. | 108 | 2.346625 |
<translate> Wajibi ne a koda yaushe su dinga tuna wannan ayar mai girma: "Wancan gidan Lahira Muna sanya shi ga wadanda suke ba su nufin daukaka a cikin rayuwar duniya, kuma ba su son barna. <en>: It is necessary to constantly keep this holy Quranic ayah in mind: "(As for) that future abode, We assign it to those who have no desire to exalt themselves in the earth nor to make mischief and the good end is for those who guard (against evil)." | 106 | 5.73013 |
<translate> [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 83] <hau>: Kuma akiba ga masu takawa take" (Suratul Kasas 28:83). | 36 | 1.036881 |
<translate> Kuma akiba ga masu takawa take" (Suratul Kasas 28:83). <en>: [The Holy Quran, Sura al-Qasas, Ayah 83] | 34 | 1.800898 |
<translate> Today in the era of hope-inspiring movements of Islamic Awakening, sometimes certain things are witnessed which on the one hand, show the efforts by the agents of America and Zionism to create unreliable intellectual authorities and which on the other hand, show the efforts by debauched Qaruns to drag religious and pious people towards their poisoned and contaminated activities. <hau>: A halin yanzu a wannan zamani na yunkuri mai sanya fata na farkawa ta Musulunci, a wasu lokuta a kan ga wasu yunkuri da ke nuni da kokarin ‘yan amshin shatan Amurka da sahyoniyawa wajen samar da wasu madogaran maras aminci, sannan a daya bangaren kuma ga wasu ‘Yan Karuna masu bautar son zukatansu na kokarin janyo ma'abota addini da tsoron Allah zuwa ga tabarmarsu da ke cike da guba. | 167 | 4.802394 |
<translate> A halin yanzu a wannan zamani na yunkuri mai sanya fata na farkawa ta Musulunci, a wasu lokuta a kan ga wasu yunkuri da ke nuni da kokarin ‘yan amshin shatan Amurka da sahyoniyawa wajen samar da wasu madogaran maras aminci, sannan a daya bangaren kuma ga wasu ‘Yan Karuna masu bautar son zukatansu na kokarin janyo ma'abota addini da tsoron Allah zuwa ga tabarmarsu da ke cike da guba. <en>: Today in the era of hope-inspiring movements of Islamic Awakening, sometimes certain things are witnessed which on the one hand, show the efforts by the agents of America and Zionism to create unreliable intellectual authorities and which on the other hand, show the efforts by debauched Qaruns to drag religious and pious people towards their poisoned and contaminated activities. | 166 | 9.00449 |
<translate> Religious scholars and pious men should be extremely vigilant and careful. <hau>: A saboda haka wajibi ne malaman addini da sauran masu riko da addini su yi gagarumin taka tsantsan. | 38 | 1.200599 |
<translate> A saboda haka wajibi ne malaman addini da sauran masu riko da addini su yi gagarumin taka tsantsan. <en>: Religious scholars and pious men should be extremely vigilant and careful. | 37 | 1.964616 |
<translate> The second point is the necessity of delineating a long-term goal for Islamic Awakening in Muslim countries, a noble aim that gives orientation to the awakening of nations and helps them reach a certain point. <hau>: Batu na biyu shi ne wajibcin tsara manufa ta tsawon lokaci ga wannan farkawa ta Musulunci da ke faruwa a kasashen musulmi; wato kololuwar manufar da za ta tsara wannan farkawa da kuma taimakawa al'umma isa ga wani matsayi. | 93 | 2.674061 |
<translate> Batu na biyu shi ne wajibcin tsara manufa ta tsawon lokaci ga wannan farkawa ta Musulunci da ke faruwa a kasashen musulmi; wato kololuwar manufar da za ta tsara wannan farkawa da kuma taimakawa al'umma isa ga wani matsayi. <en>: The second point is the necessity of delineating a long-term goal for Islamic Awakening in Muslim countries, a noble aim that gives orientation to the awakening of nations and helps them reach a certain point. | 92 | 4.966113 |
<translate> It is through identifying this particular point that one can prepare a roadmap and specify the medium- and short-term goals in it. <hau>: Ta hanyar fahimtar hakan ne za a iya tsara wata taswirar hanya da kuma tsara manufofi na tsaka-tsaki da kuma na kurkusa. | 56 | 1.473462 |
<translate> Ta hanyar fahimtar hakan ne za a iya tsara wata taswirar hanya da kuma tsara manufofi na tsaka-tsaki da kuma na kurkusa. <en>: It is through identifying this particular point that one can prepare a roadmap and specify the medium- and short-term goals in it. | 55 | 2.946924 |
<translate> This final goal cannot be anything less than creating a brilliant Islamic civilization. <hau>: Manufa ta karshen kuwa ba za ta taba zama wani abu kasa da ‘samar da ci gaba da kuma al'adu na Musulunci masu haskakawa' ba. | 48 | 1.746325 |
<translate> Manufa ta karshen kuwa ba za ta taba zama wani abu kasa da ‘samar da ci gaba da kuma al'adu na Musulunci masu haskakawa' ba. <en>: This final goal cannot be anything less than creating a brilliant Islamic civilization. | 47 | 2.510343 |
<translate> All parts of the Islamic Ummah - in the form of different nations and countries - should achieve the civilizational position that has been specified in the Holy Quran. <hau>: Wajibi ne al'ummar musulmi da dukkanin bangarorinsu su kai ga irin ci gaba da Alkur'ani yake son su kai gare shi. | 61 | 1.473462 |
<translate> Wajibi ne al'ummar musulmi da dukkanin bangarorinsu su kai ga irin ci gaba da Alkur'ani yake son su kai gare shi. <en>: All parts of the Islamic Ummah - in the form of different nations and countries - should achieve the civilizational position that has been specified in the Holy Quran. | 60 | 3.219787 |
<translate> The main and the general characteristic of this civilization is that it should allow human beings to utilize all the material and spiritual capacities that Allah the Exalted has bestowed on them and on the world in order to bring about happiness and transcendence for humanity. <hau>: Siffa ta asali kuma ta gaba daya ta irin wannan ci gaban kuwa ita ce dukkanin al'umma su amfana da dukkanin fagage na duniya da na lahira wanda Allah Madaukakin Sarki ya samar da su don tabbatar da sa'ada da daukakar mutane a wannan duniya. | 107 | 2.837779 |
<translate> Siffa ta asali kuma ta gaba daya ta irin wannan ci gaban kuwa ita ce dukkanin al'umma su amfana da dukkanin fagage na duniya da na lahira wanda Allah Madaukakin Sarki ya samar da su don tabbatar da sa'ada da daukakar mutane a wannan duniya. <en>: The main and the general characteristic of this civilization is that it should allow human beings to utilize all the material and spiritual capacities that Allah the Exalted has bestowed on them and on the world in order to bring about happiness and transcendence for humanity. | 106 | 5.73013 |
<translate> The surface structure of this civilization can and should be witnessed in popular government, in the laws that have been extracted from the Holy Quran, in identifying and addressing different needs of humanity, in avoidance of rigidity and reactionary attitudes as well as unwarranted innovation and adulteration, in creating public welfare and wealth, in establishing justice, in liberation from an economy that is based on special privileges, usury and taking pride in wealth, in promoting human values, in defending oppressed people in the world, and in hard work and innovation. <hau>: Ana iya ganin zahirin irin wannan ci gaba ne cikin hukuma ta mutane, cikin dokokin da aka samo su daga Alkur'ani mai girma, cikin kokari da biyan bukatun bil'adama, cikin nesantar koma baya da bidi'oi, cikin samar da jin dadi da dukiya ta gaba daya, cikin tabbatar da adalci, cikin ‘yantuwa daga tattalin arzikin da ya ginu bisa cin riba da zaluntar mutane, cikin yada kyawawan halaye, cikin goyon bayan wadanda aka zalunta, da kuma kokari aiwatar da aiki da sabbin abubuwa. | 218 | 4.802394 |
<translate> Ana iya ganin zahirin irin wannan ci gaba ne cikin hukuma ta mutane, cikin dokokin da aka samo su daga Alkur'ani mai girma, cikin kokari da biyan bukatun bil'adama, cikin nesantar koma baya da bidi'oi, cikin samar da jin dadi da dukiya ta gaba daya, cikin tabbatar da adalci, cikin ‘yantuwa daga tattalin arzikin da ya ginu bisa cin riba da zaluntar mutane, cikin yada kyawawan halaye, cikin goyon bayan wadanda aka zalunta, da kuma kokari aiwatar da aiki da sabbin abubuwa. <en>: The surface structure of this civilization can and should be witnessed in popular government, in the laws that have been extracted from the Holy Quran, in identifying and addressing different needs of humanity, in avoidance of rigidity and reactionary attitudes as well as unwarranted innovation and adulteration, in creating public welfare and wealth, in establishing justice, in liberation from an economy that is based on special privileges, usury and taking pride in wealth, in promoting human values, in defending oppressed people in the world, and in hard work and innovation. | 217 | 10.859961 |
<translate> Adopting an ijtihadi and scholarly outlook on different areas - ranging from humanities to the system of formal education, from economy and banking to technical and technological production, from modern media to art and cinema and to international relations and other areas - are all among the requirements for this civilization-building. <hau>: Daga cikin laziman wannan gini na ci gaba har da dubi irin na ilimi da kwarewa cikin fagage daban-daban, kama daga ilmummuka zuwa ga tsarin koyarwa da tarbiyya, haka nan kuma daga tattalin arziki da ayyukan bankuna zuwa ga samar da kayayyakin da ake bukata da kuma fasaha, haka nan kuma daga kafafen watsa labarai na zamani har zuwa ga fasaha da fina-finai da kuma alaka ta kasa da kasa da sauransu. | 145 | 4.420386 |
<translate> Daga cikin laziman wannan gini na ci gaba har da dubi irin na ilimi da kwarewa cikin fagage daban-daban, kama daga ilmummuka zuwa ga tsarin koyarwa da tarbiyya, haka nan kuma daga tattalin arziki da ayyukan bankuna zuwa ga samar da kayayyakin da ake bukata da kuma fasaha, haka nan kuma daga kafafen watsa labarai na zamani har zuwa ga fasaha da fina-finai da kuma alaka ta kasa da kasa da sauransu. <en>: Adopting an ijtihadi and scholarly outlook on different areas - ranging from humanities to the system of formal education, from economy and banking to technical and technological production, from modern media to art and cinema and to international relations and other areas - are all among the requirements for this civilization-building. | 144 | 7.803891 |
<translate> Experience has shown that all of these things are possible and within the capacities of Muslim communities. <hau>: Kwarewar da muke da ita ta tabbatar da cewa dukkanin wadannan abubuwan, abubuwa ne masu yiyuwa kuma ba za su fi karfin al'ummarmu ba. | 53 | 1.691753 |
<translate> Kwarewar da muke da ita ta tabbatar da cewa dukkanin wadannan abubuwan, abubuwa ne masu yiyuwa kuma ba za su fi karfin al'ummarmu ba. <en>: Experience has shown that all of these things are possible and within the capacities of Muslim communities. | 52 | 2.783206 |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.