text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
tohmunji abunda yafi wannanwasu ma sun kashesun sace mutanesun yi fyadesun kona dukiyan alumasai ga wata kalmaamnesty | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam Director wannan dan kawalin fa kamar dan kawalin babar sumayya..kodai ajjiye mata shi tayi har sai da ta girma sannan ta bata.. ? Kai amma wannan dan kawalin fa yasha ajiya..har shekaru 20....Anayi munajin dadi director 😂😂😂🤣 https://t.co/xqog9Uf3VR | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni dake mun dace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahhhhhhh da sanda muke gida kuma meyasa cutar tke qaruwa 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ayidai mu gani 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jinjina ta musamman!👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba fada da malam ba daren | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user allah Ya Karo Shekaru masu amfani cikin rayuwa d daukaka d nutsuwa Ameen 🎂🎉 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user U look so charming and happy 😀 😀 😀 😀 But u should be wearing hijab KO🙏🙏🙏🤗🤗🤗 Sabida abanbance aya da tsakuwa😊😊😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user Allah ya kareki yar uwa kuma Allah ya bada sa'a keep shinning dear😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wai Fati washa ce virgin😄😄😄😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wani bangare kamarya 🤔🤔 wana bangare kenan??? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya tazamto Jarumar Mata😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhmm 😞Allah sa mudace | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji inda ake demokaradiya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin awa 2 ne da ƙwamma kada na ƙira shi nishaɗi amma lokacin ƙarfafawa. Idan ina tantama, gamsuwa ta yana zama dama-dama... Na samu na haɗu da shirin saboda bayyane, na samu masaniyar taimakon Ubangiji a da.. . . . Nace "eh" kuma ga ƙiran Ubangiji. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 😤😤😡😡😡Allah yasakama wannan yaron | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji wannan wawan kai da Buharin ma ya ware ka kaman ba vice president ba, dan shegiya xaka xo ka mana iyayi mtswwwwwww 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma har yanzu ba labarin sauki... Mai yuwuwa su kuma sun irin wadannan addu'o'in sama miyan 100😭 Allah ka duba bayin ka, ka kawo mana dauki. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC Hausa, ku ai sai kugayama dakta ba daga yin allurar matsalan take ba, domin kuwa kuda kanku kuka kawo mana labarin likitan da akayima wannan allura ta rigakafin cutar Korona a Amurka, amma daga bisani cutar ta sake kamashi, to kunga ko ai anyi ba'a yiba kenan. #Acigaba da 😷 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab wallahi ya lailayota dama ya kwana biyu bai yi ba😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user NAN KIKA DAWO NEH KUMA BAYAN NAGA KINAMA LIVERPOOL JAJE TOPA🙄🙄🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle kam Mata kuzo BBC HAUSA daku take mai rabo kan sa,a 💃💃💃💃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 😆Ai lallai kam Kaga yanda ta tada hanki kamar jirgi na kokarin tashi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yakawo Nagari Dan Karfin salati 🙏 @user Rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
taff toh allah ya kiyaye | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yah Allah ka azurta mu da identical twins masu Albarka. Ka raya mana su rayuwa islamiyya. Su kuma wadannan ALLAH SWT ya albarkaci zamantakewar su, ya sanya musu juria da kuma haqurin zaman tare 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masanan uban su ya daki hancin uwatai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
watakam inji yan twitter kenan saboda mun saba karya koh me | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Fine Wine zai iya zama mai daɗi sosai,amma potential ɗin labarin ba'a explored ɗinshi gaba ɗaya ba | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wai Arsenal tayi abun kai 🤣😂🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
for the first time in years we wake up without emir in zazzau rest on bauna saniyar sake usumanu na zazzau allah yasa antashi a saa alfarmar annabisaw da alqurani | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hello Nigeria's 🤣🤣🤣🤣🤣sai baba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭😭😭😭😭 Allah ya fito dashi Cikin qoshin lafia | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Na’am wannan gaskiya neh Malam, Allah jikan mahaifa,yakara nisan kwana Da daukaka Aamiin🤲🤲🤲🤲 @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Please someone should translate to English... hausa na bai Kai haka ba😂💔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Domin Kallon Video Danna Wannan link 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 https://t.co/0zcrSHzkzQ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anyi rashin tarbiyya😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toooh 🙄! Wata sabuwa inji yan caca | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka dai zai qare a wulaqance 🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tabbas bbc wannan magana da baba manjo kukeyi wato shugaban kasar lanjeriya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Manchester United ce kawai zata iya yin haka ta kwana lfy 🤪🤪🤪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kawai a saka hukuncin kisa ga masu kidnapping domin wannan shine mafitar magance wannanatsalar @user @user @user @user @user ku taimaka wa talakkawa da dokar kisa akan masu kidnapping domin talakka kadai ne abin zaifi wahalarwa😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Pls My Aunty🙏 idon kuka samu kanku a irin wannan wuri, kukare mutuncinku da addinku. Amatsayinku na musulmai. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ysakama da alkairi 👍🏿👍🏿👍🏿dama naka senaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hahah Allah sarki abin tausayi😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
well done aunty rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ku hada ni da ita🙄 @user @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kai ana boraouba Najeriya😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahawkaci ya pada rijiya muna geipe alquran se baba allh qara ilimin ciyyo bachi a ko ina padin duniya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahaf dukda zadar maidin kenan🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅😅🤣🤣 Shinkafa kowa yaganki ya tuna manjoo. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂🤣😂a season one ko two❔🙄. Don mu har yanxu bamu ga actor ba, boss muke ta gani.😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaiii BBCHAUSA toh wannan iccen Daga Lahira yafado Hahaha lallaifa https://t.co/h41LOPL0zx🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yakamata su koyawa yan nigeria inda akeyi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user U mean ya dawo mana da #Kesari nabiyu a list dinki ?😭😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kutt abinda ya gagari goggle ai mu yan twitter bah abinda zamu iya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne major 💪🏿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wuya a Gidan kwankwasiyya 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😇Kan uba lallae BBC shekara dubu shida akwae chewin gun halan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mtsswwwwwww allah wadaran naka yalalace ibraheem wai har yanada bakin magana kan chin hanchi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alh Manir Ja'afar Hakimin gundumar Basawa shine zai maye gurbin sa da yardan Allah 🤲 https://t.co/wT58tDLZQf | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hln skt laifi suka yimae da Bai cika alkawarin da yayi musu😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi kuma a suwa💁🏼♀️💁🏼♀️💁🏼♀️🤦🏻♀️🤦🏻♀️🤦🏻♀️😏😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda rayukanmu a hannunsu yake 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To me presidor shine labarina, I am waiting for him since, aiki na kyau malan Aminu👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ita mutuwa waazice so kamata yayi muyi koyi da ita mugara halin mu domin muma dole mu mutu, Allah yamasa rahama 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin da ya kamo fatan ƙasa don mafi kyawun sinima. . . . mutum zai iya fata cewa sauran masu shirya shirye-shirye na Najeriya zasu ginu a guri ɗaya don gaban shirin Najeriya mafi haske. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nidai plzzz idan mutuwa xamuyi afada mana kawai🥺🥺🥺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah 😥 Allah ya karbi shahadar su | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ae ko minti bakomai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima insha Allah daga Sokoto zanyi wannan azumin da addu'oin, ranar attanin don neman taimakon ubangiji. 😢👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Matsala ɗaya ce kawai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭 Allah ya jikansa da rahama, Allah ya baiwa al'ummar musulmi haqurin rashin dattijon arziki. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
jahilin banza kawai ko a bible ba wannan toh️ sakarai kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Barcelona ta koma ta biyun ta a tebir din Laliga😛😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhmm muna jiran sa idan da gaske yake🥴🥴 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yadda takasan ce Madinar Shata🙅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yaushe xa ayi hakan ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko zamu Iya sanin Dalilin🤔? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
haba jagora ba daga kafa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga baya Dai gaskiya ta fito fili🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shashan cin banza kawai, wallahi wannan tsan tsan raini ne, a bugi mutum kuma a koma gefe guda anai masa dariya, Allah ya'isa kan ta farko ma dakayi 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ji wulaqancin Headline😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wani Rana zaka kalla?😔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inzo kibude min WiFi tunda kina Data 😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user to aiy se amaidata inda tafito wato ruwa👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Sun taimaka miki 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hahahahaha akwai magana mutuwa gamai hankali da tunani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bari na kara volume 🎤, Mazaje da dama da suka samu damu a hannunsu a duniya gaba daya yawancin su yan fyade ne domin su kan zubda ruwa ne domin su taka damshi. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kina bata girma kike ce mata aisha babu cewa mama ko wata kalma da zata nuna cewa kuna ganin girman nagaba daku duk yanda akai shima boss baya samun girmamawa kawai gobe da nisanku shine yake aiki hausawa sunce dole ace da mijin iya baba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baza aje ba 👉 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano bai ishemu ba fah😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user sarkin FKD ya kamata kiyi wani abubuwa Sosai a Cikin arewa Pls 👏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ....tohm shikuma dan zango daya koma lagos da zama waye zae karasa mana #basajagadaga ..... Abeg help me ask hiim kodae mu cire rai neh kawae😢 @user @user @user @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab yayi mgn shiya taba 😷 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Cin burodin nan fah bah addini bane ☹️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan labarin damuke kallo Company Ammasco lubricant ne suka dauki nauyin kawomana 😂😂😂😂😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nan yafi auki ai allah yasa yatafi kenan🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ke kuma wannan mi kika sai mashi, to ki fa gane da an samu wadda ta fiki bada kudi kema kin san kin tashi aiki fa🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.