text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user @user Allah yayiwa Ganduje Albarka 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhhh wannan ainalasheta buƙatar majehaji?🤔🤔🤔🤔🤔 Sallah 😌😌😌😌😌😌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai kam ga fitsarraru yan Uwanki😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nikam wannan mutumin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai; wannan gomnanma barawone dashi ake hada baki, koma ince yaransane -lntelligent 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya acikin lamarin nan anya ko ba siyasa aciki 🤔. Ade yi naxari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yaji qansa da rahama😭😭. Amma mai yasa baba buhari bai bisu ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura uba Alkuran karya suke min Baba Buhari😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tohh🤔 Allah ya kyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sadau kugu ya fara cikowa... Masha Allah. Da Abu Dan firit kamar kugun maza.🤣😂🤣😂🤣😂🤣😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Who re u supporting? Barcelona?..... Gaskiya a'a😪😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da sai kaga kashe na tashin kankali, Idan budurwa tawa saurayi laifi kawai kaji daram, In kuwa tsakanin saurayi da saurayine haka, Tsakanin makiyi da makiyi haka, Tsakanin talaka da dan siyasa haka, Kai wannan batayiba🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅😅ALLAH YA KYAU TO MUMA NAMASTEE | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isan mu Garbati🙌😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai makoci nah ya siyo kurah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya ubangiji allah ka amsa adduar bayinka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH kar giwa muci nama😋😋 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahahahah kaga asalin tsinannu Alhaji😂😂😂😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni wlh abinda yake batamin rai shine wnn mutumin bamajinshi sai anzo karahen azumi 🙄yaxo mana da son rai mu wlh baxamuyi 30 ba tinda ba@user Saudia muke ba 😨kana sarkin musulmai bamu tabajin kayi batu akan musulman da ake Kashewa ba ...kawai dai sarkin ganin wata ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Danshine zaka rama ka killace talakkawa wata 1 ko 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab! Akwai kura fa 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tatas kakeji alaji | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaga su daso an zaro idanu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
naku ba irin nasu bane hajjaju allah yaja kwananki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan shi ne a da keka a hana ka kuka😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai ahe dai tsohuwa ce shiyasa take painting fuskar ta 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa a dauke akwatin 📦 nan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yasin wannan duk Yan matan Layin mu ba Mai muninta... 🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inada Bukatar Ganin Shugana @user Domin Muyi Interview Da Shi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user When zaku fara head line mutum 23 sun kamu a Abuja Couz nasan BBC a Abuja take ba kano ba amma kun takurawa kano da yawa 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh! Allah ka tsare mu daga wannan musibar🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Tsayin yayi yawa, kwaikwayo marar kyau, yawan rashin dacewa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dace kaman ta yi hausan da bakin ta a bidio sai mu tabatar💯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kunga kashe mun da kukeyi. Ba mafita bane kuke so mu baku satan answer😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haka kike bawa yayan ki abinci ?? Idan haka kike chillawa yayan ki abinci kamar karnuka ko jakai to laa ba asa tarbiyyar da kika samu kenan daga gurin mahaifan ki, wata qil hakan ba laifi bane agurin ki. 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai kam ta hanyar basuwa da karba😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan babban shirme da rashin sa ni addini ko dama ai ba musulmai bane amma a addinin su ba bai yarda da haka ba duniya ta kusan tashi gaskiya banji dadin irin wannan lafazi ba daga Abdul Aziz muhammad Jihar Bauchi a karamar hukumar Darazo Najeriya 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Haba mlm, idan aka rasa irin Rahma sadau, to watakila aji duriyar su, amma muddin sarauniya Rahma nanan ai washa bazata ganu ba‼️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user babu karya kowane daga cikinsu yanada Hali maikyau amma gsky nidai nafison Laila ma'ana maryam wazeery👈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya qara arziqi mai gida ✌ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan rayuwa,,, hmmmmmm! Wai me SLS yayiwa ganduje ne, Allah sarki bawan Allah, ido kawai ka zuba ka hanashi bacci inada kayi magana? Ya Salam! Allah ya bar mana kai SLS🍀🍀🍀🍀Ameen!! I | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yataimakeku Nigerian 🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬 police | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kasa shi a film muga ko ze iya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
munafikan layi zo ku gani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user pls kuna yada labaran qarya dayawa wlh a wace kasuwar naira tai muguwar faduwa yau kuji tsoron Allah 😷 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shiri mai manyan jarumai amman an zartar dashi a talauce. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wannan mataki yayi daidai wlh💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Nice one Mai gida👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yanzu Mene abun guda anan? Wannan ai iskanci ne 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yana samun abnda yakeso | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama ae duk qarya ce mu mun sani | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahh😂😂 Shegu ba shungama jawo mana masifa akan cin dabbobinsun nan😂😂💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An zagi fiyayyen halitta Annabi a Kano Gwamna da muƙarrabansa sunyi shiru kamar komai be faru ba kuma wai yana kiran kansa da khadimul Islam, amma kuma sai gashi cikin gaggawa shi da muƙarrabansa wai sun sauke sarkin Kano bisa rashin biyayya ga Gwamnati 👀👀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yayikyau mal Aminu saira amma fa gaskiya munkagau da muga amfara daura season 3, ko kuma asanr damu zuwa wane lokaci za'afara daurawa 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Shugaban kasa yfara gaisuwan wireless na dole, shegiya Coronavirus😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maganin rashin kudi fa ? 😪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user This was happened today @user Dan musa LGA. Allah ya kawomana dauki Amin😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan yaso ko yanxu neh maha ya ƙara👌 mu dai fatan mu shine, Allah ya bamu abin siye🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hegiya dogariya ta iya kisisina😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna godiya baba buhari🙌🙌🙌🙌🙌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ba amana ayi a zazzau ama kuma kune jirgin qarshe😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ,,Mahmud👨🏼🎤 Sumayya🤱🏻 Presidor👨🏾🎨 Murja🧕🏼 They bear thesame FATHER👍🏻.. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gaskiya bantaba ganin hausa series dayai kyan labarina ba Every week da sabon abunda ze sakawa masu kallo shaukin ganin episode nagaba Allah yakara basira babban director 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ok shikenan Mai gida Allah yantada ikon giyarawa 👏kasan dama ance dahinta fuska | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In sha Allahu Allah sai Ya yi mana maganin ku da wuri ba sai an yi nisa ba, tunda mu kun fi ƙarfinmu😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nabi kulle da gudu️️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an shiga da wanda bai kwantu daidai ba kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah duk Wanda yake da hannu, Allah Kai Masa abin daya dace dashi.....😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayi muna gefe muna shan zobo 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudi ya deserving Kirari..😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Romper Stomper tareda ruɗani da kuma wasan kwaikwayo mai ƙawa. . . . Mafi kyawun shirin al'ada na kai tanƙwal da akayi cikin shekaru...idan kana son shiri kamar Romper Stomper, wannan Ingila ce, lemun aikin agogo...zaka iya son wannan kuma idan kanason wasan kwaikwayo da akayi dakyau.... jarumai shirin farko da aka sa... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Dama washa fati tana iya fadin hadisai a tweet ban taba gani ba sai yau, malam faty😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wanan toh kila Anaconda ne snake din ko ?bye the way @user kadai xai iya tabbatar mmu da kowane irin Snake ne😀😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa ya gyara. Ya Sani. Kowa Ya 6ata. Ya Sani. See your life here. GARBATI 😏😏 https://t.co/P4pCRyMGtr | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mumafa sai muje har kasar wajen suma mu hanasu zaman lpy dan gidansu sun manta osama bin adin ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aslm ya allah ka kawo wa alummar annabi muhammad saw dauki ka sassauta mana ya allah kai mana maganin damuwar mu alfarmar wannan watan na ramadan na annabi yace amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmmmm allah yasa mu daceda anyi magana sekuce imani a zuciya takenonsenseif imani a zuciya take munji sekuma akace mutun yayi yadda yaga dama kohwaiyazubillahwai mutun musulmi amman ka kasa banbantashi da ahlul kitab ga shigar banza ka karin gashiga kai ba dankwali | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wanda yayi wannan posting din dagaji dan wiwi ne 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Insha Allah negative zaa gani.🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yayi mana maganin Abinda bamu iyawaa 👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ya baki mafi Alkhari.. Miss Sadau😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user After zakaji Sunce kudinsa yakai 100Million😭😪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yaro kenan ba giyan mulki na saka yarinta ba kaga wanda yayi shekaru aruaru ya mutu balle kai me shekara shida tana sama tana dabo xata kan ka da kaina da sauran mutane wlh tlh se kowa ya qare | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
burina shine na samu aiki kam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Naji daɗin alaƙar da ta ƙagu tsakanin Mr Tayo (Bimbo Manuel) da Ejiro (RMD), | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya tsinewa kalaman garba shehu makaryaci wawa marassa kisin yankinsu , idan hakane meyasa akanemi kuri'ar su a 2015 da kuma 2019 ?, wlh Allah wadai da kai DA buhari Allah , ya isa kuncin Amanar mu wlh zakuga karshinku,😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba @user Yanzu bahu Sirri tsamaninmu da Ubangijin mu kenan❓ Anqi a Fadan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Raka asara da guda😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ita ma fa Laila ka yaudare ta🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Ashe murja Bata San kana da jamila ba🤔🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun mamaki har yanzun a 2021 akwai masu sauraran jawabin Buhari. 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user mungaji da karya since..... 😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiyane malan falalu allha ya kara dwokaka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan rashin hankali ne dakuma rashin kishin kasa ya jawo hakan amma dai ya kamata gomnatin Nigeria su dauki mataki akan wayan nan muta nen domin kawo karshen su kawai congilan ce na yan siyasa bako mai ba 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!! Allah yayi mana garkuwa 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a wace dalilin lallai na tabbata wannan lawyer dinsu bai gaji da cin na banza ba sai dada durmiyadda su yake tayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tohfah SubhanAllah. A kasar tamu mai tsarki 🙆🏽♂️? | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ko ansa mata miya a kamata | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya ka kiyaye gaba.🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sunce 1,500 Naira aka kara! 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ka Ji Yanda Ta Fito Dabam A #Hausance. 😂😂😂 https://t.co/ybXY4vnr6S | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.