text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Yin hakan dai dai ne ina goyon bayan hakan 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
lol ana kaftin sunah kyaftin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wakar na tsaya ga annabi muhammadu saw allah ya jiqansa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya dawomana da k lafiya🕋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau Kuma mu aka Taba😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya minister of lying affairs 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fata nagari ga wanda yafi alkairi🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya aljannar duniyya 💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cibiyar Marasa Hankali da Tunani De Wanda Basa Kishin Kansu Da Al'Ummar Su. GA Rashin Hangen Nesaa Agurin Mu da San Zuciya.😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan ba kinfi yrs ba hege nake kuutji fah sisters dinki ina mah lefin haba aunty
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yakaramai lpy imani da tsoran allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tsabar maulace kawai irin ta malam bidia da kuma neman gindin zama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji iskanciwai masu bada labari na tambayar labari koh taya zamu sani oho
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza karma ka dauka. 😭😭😢😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
we appreciated it but what can u say about these pple that feed on daily struggles iyayenmu dayawa suna cida yan uwanmu da iyayenmu mata ne da abinci irin na tsuntsu wanda kullum se anfita an nemo basutaraba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtwsss sun zo duk sun hada mana hold-up a gari😏 Apc zancen banza🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ka kawo karshen tashin hankalin nan😩🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sosai duk kun rainamana wayo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kamar dole ne auren
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Business nawa kkeyi ne 🤔?, gaskiya matan arewa yakamata kuyi koyi da @user. Da ace matan arewa haka sukeda zuciyar nema irin na Aunty Rahama da tuni baa wannan stage din mukeba. Aunty Rahama Allah yasa albarka a duk business dinki 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri zai iya zama marar kyau, amman mai amfani?
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
samarin arewa ku cigaba da dunkule hannu za a cigaba da yin wuf da yan matanku
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Muna godiya Sai munzo cin cake 😂😋😋 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bakomai Akwai Allah mai girma da daukaka yanaji yana gani, Shi Zai mana maganin su insha Allah☝️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan ya kasance abin daɗi don kallo. . . . The Delivery Boy na shaƙatawa ne sosai, labari mai kyau, an bada shi da hazaƙa. Ya kamata ku kalle shi!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Jirgin yawale ta amsa 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahaha Allah ya taimaki honorable gudaji kazaure fatan alheri😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau bazzen manjo talakawa suna murna da samunka a duniya , alherin Allah shi kaima ka baba sarkin tausayin talaka 😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
subhanallahi ya allah ka kawo mana agaji
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm waya ga ya masu Borno gabas take?😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Up up presidor sai dai kuma lukman hwa nanan gefe😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama sadau 😊😊 love you so much from Ghana Aka Tatuma 😊😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya allah kakawo karshen wannan masifar da ta addabi Nigeria. 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa’inna illaihi raji’un ALLAH yayi mana maganin wannan cutar da gaggawa bada dadewa ba amin ya ALLAH 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har na gan Shi a gurin boka yaje kiranye 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni fa har yau ban ji ya ce komai game da kisan fiye da mutum tamanin 'yan Zamfara ba 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nonsense...ku fada mana abu mai amfani🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ko me yake cewa kuma🤔?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi most of you that are happy for this development should end in tears 😭 because Allah said Innaka mayyitun wainnahum mayyitoona Thumma innakum yawma alqiyamati AAinda rabbikum takhtasimoon.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah, Allah ya qara bamu lafiya gaba daya.🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba allurar korona ba Wuhan can inda kurinar ta taso ma taci uwarta Da aimin wannan allaurar akan dubu arbain gara inje inci gaba da sace sacen kajin Makwabtanmu😎 Nidai kawaii ku fadamin Nawa aki saida Abaya ❓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 𝐀𝐦𝐞𝐧𝐧 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐤𝐢𝐲𝐚𝐲𝐞 𝐧𝐚 𝐤𝐚𝐛𝐚✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ka ji tsoron allaah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su kuma maza su kwaci kansu kenan 🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A hankali dia bayan mun sha hakuri freedom yazo 👌🤭🤭😁Allah kara tsaremu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ba'a bamu ba ALLAH ya isa haqqi na😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😥 Wai komai Sai ace kano😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Samari muna qara baku shawarwari wllhy kar mutum yayiwa aure dubin yadda buhari yayiwa Nigeria sbd haka idan kunne yaji...🚶‍♂️🚶‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user More win hajiya rahama 🔥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Best in Hausa Fulani😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun dai babu dadin ji Walahi 🤦‍♂️. Casu fa 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
banda rashin kunya ma lokacin da rabiu kwankwaso ya nada sunusi lamido ai presidency basa so amma saboda basu da hurumi hka suka hakura sai yanxu saboda rashin kunya wato buhari aka raina kenan koh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bada sa'a 👏 ai abin alfaharin mune.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🎂🎂🎂🎈🎈🎈🎁HBD, fatan tsawon rai cikin aminci
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganar Gaskiya duk musulmi Kwarai zaiji dadi sosai da irin Wanan hukumci, Muma nan muna fatan Allah ya kawo irin Wanan doka Anan Afrika 🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ehyya. Allah ya bashi lafiya. Corona is fighting back 🔙
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaji muganan hankali aameen ya allah aameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user -sadau amma kinsha kwaya 💊 kika dauki pic nan😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na kacala kacalcal, na tsohuwa mai ido duk kwantsa, kafiri a ci ka da tsinke, mai yinka ba ta sake zani, sai dai ta gani wajen dangi🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wai bincike bayan ga abu anyi kiri kiri saboda rashin gaskia irin na shugaban Nigeria haba da allah😕😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai babu mamaki. Ku je ku nemo irin siraran benayen nan na Kano 😉😋😀😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user My fabrics business comes first. Ake taimaka min da retweet oga🙏🏽
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Bangane ka saurari daka ba😏.......Ina neman Karin bayani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ai daga ganin baba buhari asiri ne ya ke ta dawainiya dashi 😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan rayuwa dai Allah yatasare imanin mu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wa'iyazu billahi... It's sad 😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranar wanka ana so ka wanki ku ina a jikin ka🙈🙈🙉😿😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user bakin rijiya ba wajan wasan yaro bane 😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kanawa. Masu wanke hanu a sha ruwar ba 🤣. Corona ta wuci wasa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kakiyaye Allah muntuba🙏🙏🙏🙏😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Nigeria ana wasa da hankalin talaka ya akai har aka sauke shi ba'ai bincike ba sai yanxu 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh taya zai yi farinjini bayan y mayar d yan nigeria maroka da almajirai allah y isa bazanuyafe ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa🤔🤔🤔, toh yanxu wa kuke so mu tambya??
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maza na siya wa Mata tsire ne da daddare domin kyarkyara... Kuma kyarkyara ba'a yinta da rana😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su mene nasu a ciki? Allah kayi mana maganin wannan fitina! 🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa muna cikin masu kai karshen 2021, itama. 🤗🤗👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user chab daga ganin oono na ife ɗinnan ba lallai yayi mutunci ba😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To meye fa idar ganowar kayan.dama wani abu kukagano ma mutane da zai taimakesu.🇳🇬🇳🇬🇳🇬💙💪 never give up
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin ya bar abu da yawa wanda ake sha'awa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Muje murokama Nigeria xalan lafi'a☺😮😮
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai bara zana ga tsaro a kasata Nigeria 🤔 ALLAH ka kawo mana dauki. Ya Hayyu Yaa Qayyum 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanalillah allah 🙏🙏 yakawomana xaman lpy a kasarmu najeriya dama duniya baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga baya kenan, Akwai Alhinin da ya huce ka raka mamaci zuwa makwancin sa? Allah ya jikan Sojojin mu musulmai da suka rasa rayukan su💔😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Zane shi zasuy ko me 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kudin da muka neman daga wajen Liti Mugu ne har yanxu basu iso ba 😂🤣😅 https://t.co/YkOCetXocc
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su gobara Manyah!😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dolr sai an cire kaya 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bana sayarwa bani mastiyaci kawa kazata yanda kasu kasaya da lantarki🤦🤦😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allaah kyauta😭😭end of d world
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah yakara Nasara da daukaka 💯👍👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ran maza ya maci 😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Please BABA don't go there zasu kasheka😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wooh.. Gaskiya nadade banga drama irin ta yau ba wallahi😂😂 keep it up
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya sanya alheri yabaku zaman lfy 🤣😅🤓
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaci kaza a mota, ka kawo ma yara tsaraban yalo 😂😂😂😂🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku yanzu yazakui kenan😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji fa son banza, wato duk kama karyar da kuke bai isheku ba ko? Kunfi son a bari ku kirkiri naku yanda ranku yakeso to gaku ga kundin saiku gyara.🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
gsky ne tawan wlh kina
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An gaida yawale😂🤘🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train