text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Tunda sun San d hka. Maii suka yi Don rage wahalan???🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na tsohon yayi, sarrafa littafi na rashin nutsuwa tare da (nan ba'ayi amfani dashi ba) zurfi
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Gaskiya kannywood Kuna da jarumai masu matukar kyau 😊❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su suka haddasa fitinan Libya 🇱🇾
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh fa yau kuma me ya shiga tsakanin da har yake furta wannan kalamai ba ya fatan sake ganawa da mutum kamar buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya dinkin nan ya mun kyau wlhi😍😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sukashe kansu Dan mijn uwarsu duk makiyan mune Yan wahala 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zamu dau mataki anci mutunci maigirma ganduje A bainar jama'a yaxa abashi ferfesa kuma daga baya a janye 🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
inalillahi wainna ilaihi rajiun allah ubangiji yasa haka shine mafi alkhairi garesu damu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user 🤣🤣🤣🤣🤣 china da copy copy har hausa Basu bariba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai dan wake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta qare masu😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani aikin Sai Kano😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah subhanahu wataala kawargaxa shirinsu kakawomana qarshensu ya allah kawulakantasu dasuda masu daukar nauyinsu ya arhamarraheemeen ‍️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Garin su Kare, yace ni ma kai ni aka yi!😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan indiyancin 🇮🇳 babu Inda zai Kai ki.. Ki samu @user kiyi WUF dashi kawai.. 🙅‍♂️🙅‍♂️🙅‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Alhamdulillah!! Am happy for Zainab... Allah ya fitoda sauran da suke cikin irin wannan hali kuma basu samu mai cetosu ba😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
cinnaka bakasan na gida ba daga fadawa buhari gskya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karyan banza da na wopi. Duk mun gane inda ka dosa, a baiwa fayemi mulki dan ya baka vice idan ya gama a bar ma kujerar shugaban kasa. Ka kyale talakawa su zabi abun da ran su ke so🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
muga mutanen a qira mana sunayensu kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuce kun rantse da Allah😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Azumin gobe is now by choice 😎🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A nemo ruwa da sabulu 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
bawai rashin addinin sa bane ya dame mu idan yaga dama yace babu duniya ko babu iska ma ina ruwan mu zagin annabi muhd shine bazamu jura ba kuma bazamu yarda ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
farfesa ya fara aiki kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya kaimu😁😁😁 Dan kwambo once he said """"""""""""""""Kaji abu sai kace naira""""""""""""""""🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Banza irinki wawuya bokon ki na banza ne🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan fa wai shine yake da Alhakin bawa KO wane Dan kasa kariya, kuma yake irin wannan maganar. Idan kuwa haka ne ya chanchanci ka sauka, a bar wanda zai Iya kula da rayukan mu😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau nasan ba zaiji daɗin garin ba😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya gaskiyar labarinnan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user idan @user yaxo yayi maganar Dollars 💵 kace masa Film ne... https://t.co/LNUO5aG1iB
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky wannan kwalliyar dai bata ma kudin sabulun tayi mudai talakawa munga takan mu wlh😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shin da gaske sarkin musilmine kuwa koh dai sarkin
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh fa hada col jibril bala yakubu mai ritaya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kano ko da me kazo amfika
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai daka barshi sai ya karasa kasa sojoji su tusoshi ya dawo da kafar data kaishi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma dukansu sun dade suna neman mulki kafin suka samu ..... Toh ko amerika ma zasu chi uban su ke Nan kaman yanda Nigeria suke chi 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji yayi musu Rahma amin🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mun gode mishi fa san nunshi da aiki amma dan allah yaushe zai sauqa ne kam nina gajida mulkin shi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user to sai mai. ko so yake mu tafa masa 👏👏👏👏👏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Indan nazo zamuyi pics dake 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Wannan na ta iya girki ne # Aina zata iyayi kawae ta iya .amma fa tana burgeni😉
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke ki shiga taitayin ki🙄 Bakin rijiya ba wajan wasan Yaro Bane.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Thou ina ruwan mu Shin wai ku miyasa kuke munafukai ku mi kuke rabawa ne?🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ......yaro ya tsinci hakori😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Eh, amma abon haushi da banga suna nan ba 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wannan shine zancen gobnatin buhari kullum tsawan shekara 2xuwa 3 mungaji da Karyar Buhari da yan barandarsa 🇳🇬🇳🇬bad government
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Magana ta gaskiya babu wanda yafi dacewa daki Aura saini, kuma idan kinka Auran Ahswear Kinyi Jahadi😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah bai haramta ba sai wani kamfani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau. . . . Duka okon da Bona suna farin ciki game da dama a London kuma da sauri aka nuna su akan masu wariyar launin fata da gaskiyar rayuwar can ta son kai. Kodayake dukansu sunada ilimi kuma sun zo don inganta ilimi, anyi amfani dasu kuma an tunkuɗasu cikin rashin gida, har ma 'yan Najeriya da ke zaune a ...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
mai karya dai dan wuta ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Last frame din nan kam wata ajebo 😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
su ragar gazata ma ba karyawa ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ya kamata ku bani kyauta nine farkon yin Like da Retweet da kuma Comment da kuma saurara😛😛
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza bata kai zomo kasuwa!😳
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen ya Nuna Mana Naki Auren da Namu Baki Daya ameen🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
himm yanzu rayuwa tachanja idan bakada kudi saidai kallo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gulma Kuma? Wanene shi? Brad Pitt ne ko Ben Afleck?😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
happy birthday allah yakara shekaru masu albarka ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirin ban mamaki. . . . Ina son son kallon wanna shirin tare da fulotin shi mai matukar kayau, bada umarnin wasan kwaikwayo da Dakore kuma 'yan wasan sunyi ƙoƙari sosai a wasan kwaikwayon. An nuna gaba ɗaya al'adar mu da abinda ke nuna al'adar mu. Ya cancanci Oscar idan ajin asali ne. Tabbas 10/10 a gurina
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user An tarwatsa layin zabe a rumfar Mai Garin Gama👉 https://t.co/hkIGhLNwt3 #KanoRerun #NigeriaDecides #Kanodecides https://t.co/D2Uan8BrSz
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zan ce masa ya yi wa allah ya taimaka ya karɓi ragowar albashin sa sai ya sauka wani ya tuka motar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa mace ce ta haife shi. Shin, akwai wanda zai manta uwarsa?😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user MASHA ALLAH..na taya ki murna Hajiya..Allah🤲🏼 ya ci gaba da yi maki albarka da kariya daga hannun makiyinki..AMEEN ya Rabbi 🙏🏾🙏🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cikakken layin labari mai ban mamaki. . . . Wannan wasan bai yi gaba ɗaya yanda nayi tunanin zai kasance ba. Yana da sau 10 da kyau. Batutuwa daban-daban na ɗalibai da yadda suke haɗuwa tare don fitar da su, kyau kwarai da gaske. Ina fatan tsawon lokaci biyu
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user kudai bbc anyi hegun yen iska😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai BBC kunfiya karya da yawa 😂😂😂.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan sanda Abokin banza ko a lahira kaga motan yan sanda na wucewa wayonkan kawai ka gudu 🏃 🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aka ce an dauke majigin cinema din gaba daya Amma wai an Kama barawon Yana kwalli polis teshen...👈👈👈👈
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user State by state ake warkewa kenan? Wannan jinya da ban al'ajabi take😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga mahaukaciya wai ci gaban yaran da zasuzo, inama yunwa tabar mutum yayi abun da yaran zasu samu😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da karfi da yaji za’a mayar da yara tsofaffi 😂🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kinnuna jajircewarki irinki muke nema a Nigeria 🇳🇬.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ni kafa kawai nkso in wanke😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da fiska kaman kantun gana😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbar allah ya jikan mai martaba sarkin zazzau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ɓata lokaci. . Ba'a wani bayyana labarin ba, baiyi hankali ba kuma saka mutumin Najeriya yana zagi da kalmar zagin jamaica ba Jamaica bane??.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Har nima. Ina cewa. Zana zo a bani. Rancen Kudin. Saboda wlh. Ina kar6ar. Kidan Baba Buhari. Kaico. Allah kayi wadaran naka. Ya Lalace. Allah yasa. England tazo ta kar6e mu. Kowa ma. Ya rasa. Indae a mulkin wannan Tsohon ne 😢😢😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai Jama’a gwamnan namu😂😅 wai suma sai da suka wanki gara
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A kaisu ina kuma ❕🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah mun tuba 🤲🤲😭😭 Allah muna neman yafiyarKa 😭😭😭🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user gsky aka bincika na kusa haifanki da aqauye na tashi (wagga👦 ne yayanki)
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ‘Abinda Yasa Na Daina Hawa Jirgi indae Xanji Saudiya Biyo Nae nyma Kasha lbry Kawae✌️🏌🏻‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ƙazanta mai wari na yanayi marasa ma'ana mired a cikin halayyar wawanci, Tattaunawa mai shirme, bada labari na rashin ƙwarewa da kuma wasan kwaikwayo mai matuƙar muni.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Mu dai munga ta kanmu 😟
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A duk lokacin da kakeso ka gano matsala akan wani! Toh tabbas ka shiga inda dole wataran sai an gani! Maaurata ba yara bane! This is stupidity 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm lanjeriya kasar yanci kisa kyauta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama ba musulmi bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mahmoud dai ka jaa mana zagi da karin tsana a wjn mata
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gwamnatin ta gaza ta fuskar tattalin arziki da inganta rayuwar al'ummar kasar nan kullum agogon talauci na duniya a kan Nigeria 🇳🇬 yake tsayawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai daman malami ne amma tir da wannan maluntakar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subahanallah Allah kayi Mana maganinmu😏😏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya samo Film din nan 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jahilci da hauka 😠😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmm washa kenan idam allah yakawo masu sonku don allah kuna basu fuska balle har kugane
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasiin baki amsamin Tambaya ko dayaba😒😒 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: 'Yan Boko Haram sun sace mutane a Kamaru http://t.co/iyhSNTVvj0”😿
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma haryanzu bamuji ance wani ko wata sun mutu ba sbd cutar coronavirus
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai najeriya zasu zo suyi zanga-zangar indai dagaske sukeyi😜😜😜 https://t.co/150g7my7Pl
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh ai mu da an ce mu dena zuwa hajj, kawai mu ringa yi dga Nigeria tinda ba wani bambanci. Ka’aba kawai ya rage a gina mana muma. 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train