text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Madalla Sabo ta fanni Barasa zairagu😀😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa kanawa ku shirya, mu kam haryanxu sai Abba gida gida. 🔥❤
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sabuwar kaɗi na Najeriya!. . . . Gaba ɗaya naji daɗin shirin! Ingattance ne, na gaskiya, mai shirme, ban dariya da bincike a cikin duka hanyoyin da suka dace ... Kuma ina sa ido ga siffan Abba na gaba!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya kara ma Dr lafiya da imani 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yakara mana son Annabi (S.A.W) 💗💗💗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaba ɗaya, ban bada shawararshi ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user I love u more for that sef inason mutum that he has respect for his religion and our noble prophet s.a.w da kuma idan aka fada mishi mistakes nashi ya karba hanu biu biu may Allah s.w.t forgive us all🙏🙏 Allah ya kara daukaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaushe zaku dawo dikko dikko neh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user ku zo nan ana magana da yan shekara 20 😂😂😂🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 😂 😂 Dama masunta ke gajeren wando
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shaci-fadi! Ai kuwa kanka ya kamata ka fara daurewa farko. Ttsew!🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Rubutun shirin bazai iya wucewa don samarwar rashin ƙwarewan
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Amin Amin Rahama Is highly respectful tweet 👍🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yau lashewa saikace wani minti? 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin Rahama 🙏. Weather sai hamdala
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
jamiyyar apc ta shiga rudu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yasan zaka fito
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye wannan ba fata bane....😒 Da yardar Allah hakan bazai faru damu a Nigeria ba👈 Allah muke roko ya yaye mana duk wata chunchin rayuwa da muke chiki....🙏🙏🙏😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sir wai me kenan kano kawai na Gane😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user dan baza ayi rawa ba shi yasa you won't be protesting... Jakin banza 😂😂😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wow, wannan labarin gaskiya! Wow! Mai ban mamaki. . . . Wow wannan labari! da yawan yawan yawan labarai na masaniyar baƙaƙe har ƙarshen 'yan Afirka na ƙasar waje, kuma har zuwa ƙarshen zamani. Na ji daɗi da ɗan uwan mu ya bada labarin shi kuma har ya kai ga rubutu, bada umarni, jagoran 'yan wasa. Sai Damson wow, wasan ...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
innalillahi waina ilaihim rajiu wannan ai so suke nan gaba a siyar da nigeria nan atiku yace zai siyar da nnpc amma a kai chi ai ni a ganina gara atiku wllh da yasiyar da nnpc din ai da min huta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
babban director na
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha dama ace ni aka bawa damar nayi masa 🤣😂🤣 walhi da mugunta zan masa @user @user @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba'a bada shawara akanshi ba. Labarin makirci abin takaicin wanda rashin isashiyar baiwa ya bayar.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 🤣🤣😂 shima yagama masu amfani Kennan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Insha Allahu baza a bayar ba karawa me karfi karfi asara ne wlh Allah Ameen 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user We all have our dirty secrets escalating once fault doesn't help her or we! Wlh if u went through Boko 75% of us mazinata ne in one way or the other kabarinta daban namu daban mu gyara namu mu barta da nata!!!! Habaaa😔😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chaii, 🙆‍♂️ Su yan Kannywood din nan, kamar Wanda su ne kadai suka fara yin film a duniya? 🤔 Haba, duk sati sai anji wani abu na cece_kuce a Kan su.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waiyo Allah waiyo Allah mudai munshiga uku kalu innalillashi wa ina ileshir raju'un ilimunne ba'a bukata 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
retweet and dan najeriya ne ya lashe gasar cin abinci mai masifar yaji a kasar china congratulations dan mayya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
aslm fatima douboun gaisuwa dafatan alhéri dafatan kin wini lfy gaskiya mouna jindadin akuchi da rufi sosai allah ya kara basira sunana hassan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bashi da abin da zai fadawa kanawa ina da tabbacin babban dana sanin Dan Kano shine zabar Buhari da yake 😂🤣😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inuwar giginya na nesane meshan dadi nakusa kuma ba lbr 😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ma ta ce da ni take 😀😁😋😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dubawa zakuyi yan wahala
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
congratulations ramatu no offense allah sama karatun albarka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya kawo mana đauki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai ko kaji mutin ke dasu yawayi gari ankashe 40plus out of them wlh seya fita farautar wanda yayi masa wannan aikin....😎 Can u believe it they're all human ?? Dear @user pls resign..... you're nothing to us but a living dead body shame on you and your administration😭🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya kara maka lapia BABA ALLAH ya hore mana abin siya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji yanda bawan Allah Nan Ke Bayani Kai Kace An Nemi Shawararsa🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na rasa mahaifiya da yar'uwata a wannan shekarar so bazan taba mantawa da ita ba har Nima in koma ga Allah 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
idan muka dauki hausa unguwar zomomi ne daidai ko unguwar zomaye
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tambaya harta shirme gabadaya bbc bakusan aikinkuba wlh ba abunda kuke sai hauka da shirme meya damemu da sanda tafara film talakawa suna cikin wani hali baku iya yadawa amma kuna iya yada shirme
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sangaya zomu zauna as well as filazal
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai bbc🤔❗, ku ji tsoron Allah. Rashin abun fada ko jin baki❗🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
rayuwarsa agadon saraita gaba dayanta abar kewace agaremu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk da kyau hanci ki nan hanci Fati ya fi naki fa. 😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Thank God numfashinmu ba a hannunsu yake ba. Dan shima nasan da yanzu an bambamta yawan wanda talaka zai shaka da na mai kudi. 😠😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A tsare shigo da shinkafa 👊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akan naira nawa zaayi rijistar? 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia BBC KO kadan Bakwason Kano 🤣😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai ku za'a tambaya the answer is with you 🤦🏾‍♂️😂💔🏃🏾
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato Nigeria Shegiyace wlh wannan matsalar tsaron da kudancin Nigeria wata sabuwa drama siyasa ce 😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wayyo allah kudin mu shikenan allah ne kadai yasan iya makudan kudaden da zaa kashe a banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan sabuwar hanyace ta neman rashin son zaman lafiya a duniya kawai😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yanada irin gundira da rashin gaskiya. rikitarwa dayawa na zaɓin ruwaya
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kuma an rasa shugaban da zai iya aiki a kai ko nufinka haka zamuyi ta zama har duniyar ta kare
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasaka mana zaluntar mu da akayi.🙏🙏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Manchester United Bakuzo abanza ba Congratulations Zaku Rageta da wannan ma 😁😁 https://t.co/mh7SVwyl7o
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya da shawara ta zai bi da hausar sa yayi amma dai ko ba komai an yi nishadi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wslm...Allah ya Yafe miki...ya kiyaye gaba....Allah ya kara daukaka...Allah ya kareki daga sharrin mahassada...Ameen thumma Ameen..🙏🙏🙏*More lyf 2 ur haters*
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunbin giwa kodame kazo anfika...💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu wani kalubale sai Alheri, sarki kayi ruko da gaskia ka huta.😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😩😩😩abun tausayi a dageh young doctors
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Har wutar Mambila da ya samar? Har yanda ya kawo tsaro musamman a Katsina? Har yanda talakawa ke shanawa kuma man fetir ya sauka warwas? Har matatun mai da ya gina? Ai canji ya tabbata🚶🚶🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ah dama za a basu ai da sun rage zafi amma ga wani malami can yara sun sashi hawan jini goma ten naira idan yace a qara taf ai ya taro aradu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Yana da ban tsoro da yanayin tare da fargaba mai razanarwa a hankali wanda bai biya ba da gaske a ƙarshe.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Zane shi zasuy ko me 🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiyane Allah y bamu zama lfy kuma yakara hada kawunanmu Amin ya Allah🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ai carina capoor ce
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yabaki lafya Mamana, Yasa kaffarece agareki😢😢😢. I really felt that which you're going through, May Allah grant you quick recovery Aameen.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sbd sunqi zabarshi senate president
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Yan Jigawa kuna ruwa wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ka qara isarma musulunci da Musulmai ☺️🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
maanar wordpress karanta anan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwara tae ta ballewa da baba buhari ya wadi xabe wallahi..🤨😐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gskya ne Amma kaso mai yawa ma'aikatan Jaridune Sboda duk mai hankali bazai ga gidansa naci da wuta yakasa ihun neman taimako ba😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shiri mummuna ne." mummuna" dole ta zama kalmar.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
bakiga wani fatan tsiya bane da sukemana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yajikansa ya kyautata Makwanchinsa.. Munyi Rashi babbah!! 👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai kam ke duk kayan da kika saka sai sun miki kyau ne. Kina 🔥🔥🔥 pha
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karen Yaci Uwassa 🙄😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Ina jin dadin yanda BBC ke rairai NEWS kamar ana waqa 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yaqa imani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah muntuba🙏 shedanci yasamu wajen zama a kasar da SHUGABA S.A.W yake kwance😭. Ya Allah karusa dukkan wani shiri na kafirai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk dai iskancin ka vaxakai kamar abu jahilva muje xuwa inka fasa kai ba dan babanka bane
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kin karni da rain.🙆😭🛌 Ohhh, ko su hurul'in Yaya suke...? Ohoo🤔🤔 🔥🔥🔥 https://t.co/iOamrmKfdJ
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to hell with there contributional aid canda tallafinsu allah ya isa tsakaninmu dasu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakyauta gaba Allah Subhanahu Wata'ala yakawomana Karshen Wannan Ta'addancin, AllahvKawulakanta masuyin Wannan Ta'addancin kawargaxa shirinsu ya Rabb. 👌👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 'Dan katsagallen yahudawa 🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣 to dama talaka na hawa jirgin kasane wannan matsalar su ce ai domin kokaje sayen tikitinma sai kasamu ya kare
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Imagine this 🌏 world Allah yamasa rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na ilimi amma shiri ɓoyayye & janyo baƙin ciki da aka ƙago shi da ƙwarewa. Babban shiri ne da aka yi aiki da kyau da bada umarni an ƙage shi da ƙwarewa yayin da ya zama na ilimi zuwa wani mataki amma ya kasance masaniya mai cikkaken shigarwa.. . . . Binciko tsere, da al'adar ƙungiya , a England yana da wahala a yarda d...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Rahama kina birgeni fatan alkayri 😍😍😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC daga nan sansfransisco a sansfransisco state University me and my colleague munji dadin lbrn nan 😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wahala El Rufa'i 🤣🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zanen ne baku iya zayyanawa kash BBC yau hausa yabasheku😜😆😆😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ansace karfe 11 na dare amma kuma wai da uniform ajikinsu kai Ana shegiya a kasarnan!🤔🤔😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a sayar da kasar kawai kowa ya karbi kudin shi kuma ya san nayi daman ni rabi dan sudan ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train