text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Ya Maganar Raba Kafa🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ae kamata yayi ma su janye tallafinsu gaba ɗaya a kan Najeriya, kamar yadda Ita ma lanjeriyas bata iya tallafawa ƴaƴanta 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai surutun sa yayi yawa 😃 waya sani ko kunan ke masa zafi 😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waye hakan 👌kunma renamu yasin sekace wani shata ko Dan kwairo
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ranka yadade ina miko sakon gaisuwa agareka allah ubangiji yakara lafiya sir
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmm Allah yasa abincin yana zuwa garesu....domin a kasar mu dai abin sai addu'a🙏📿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user happy birthday daukaka ta allah ce shi yadaukaki wasu suna nuna bakin ciki agareki allah yakiyaye gabanki da bayanki 💪💪💪💪💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahah naji Amsan nan😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wasikar Masoya Dauke take da sunki-sunki na Kalaman Soyayya karanta su a nan 👇👇👇👇👇👇 https://t.co/fK47bDKmkF
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya sawaka. Talakan Nigeria dai yaga takan sa 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar Rayuwa kenan komai yanada Lokaci, Allah yasamudace🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sadau ba gashi 🤔👆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai matsala wallahi🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kutt ! Makaryata kawai,Allah dai ya ba GMB mulkin nan ku ga yadda ake yi. Allah dan isarka Allah 🙏🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi kullin achikin bada hakuri yake ❓ Duk wamda kaga anbawa hakuri to chutar shi akayi Mataki yakamata ya dauka bawai bada hakuri ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaishe ki hajiyan Allah 👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har yanxu dae munki mu waye.. Mu yan Nigeria 😣😣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama ko bai karaba zamu ci gaba da pantamawa ai 😂🙌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Indae zasu bawa gyu abinci ae da yawa kin sawa zasuyi😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
maybe shikadai yachi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
xanxo a ban alakoro
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanan haka yake my top celebrity😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga irinsu ko @user 😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi yaga wata kenan 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tah ina yah zama brother dinki 🙄🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anci moriyar Ganga dole ayasar da Garaya 😂😂 #NextLevel Alajii 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shegu tsinannu ba, aniyarsu tabisu👊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zasuci broubansune 😡😢😡😢 jahilai na asara
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shin wai tallafin baya taba karewa ne saboda tun yana aketa cece kuce ya koma shima wai tallafi ake biya mai yanzu kuma haann
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sis kawo mu raba mana please
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sahihancin labarin ganduje👍
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hamm koma meye wannan gmb shiya jawa kansa muna nuna masa so amma baya son mu sai yan kudi ‍️‍️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wannan lamarin maiyi dadi bah wlh 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Section 35 ko. Zakaga section 35 ganin idonka barrister 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wayyo kudin mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya karemu daga wannan cotar ta corona virus
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ku tambayi Goggle 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Kai abun ya fara isarka kenan kaida kace gwanda yan kasuwar ka suyi bara da korona ta kamasu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan da uban Abba kuke 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waiyo kudin mu 😢 da kanan sai can😴 amma Allah ya kusan kawo karshan wannan dama-damar InshaAllah by 2019 we will vote u out
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
nikam ma buharin nan bazai mutu bane
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki adalin shugaba babu komai allah ya na tara da kai 😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah ya karawa rayuwa albarkah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bazan iya rayuwa ba seh da kaimunafuka yaranta uku ko yaji bata taba yi ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
eh️️ ai sune yakamata ace sunshigo sahu nagabayo jahilima yayi siyasa bare malami
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bakomai Allah ya yemana Afuwa Gabadaya👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Am into cake business and small chops kindly follow my page thank you 😊Mudai Alhamdulillah iyaye sunbamu tarbiyya mekyau muyi sanaa munemi na kanmu mu kama kanmu a gidan iyayanmu..Allah kuma ya kara shiryamu baki daya ameen 😊follow my page pls and retweet https://t.co/6mvvOhwRTr
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaa allah ka jiqan malami daya tilo wanda yake na kwarai sosai da gaske the imam with d only true defination of malam in nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya kamata kasa ta sani mu ba dalibai ba ne kawai muma yan kasa ne Kuma ya kamata a bamu haqqin mu. A shirye muke mu fito domin mu nuna bacin ran mu lokaci kawai muke jira. Koda kuwa za a kashe mu zamu sadaukar da rayuwar mu ga kannenmu💯 #EndAsuuStrikeNow #EndAsuustrike
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm kowa fa yasamu waje dan iska ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma muna so🤭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hausa ma wani abu neh😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tantabara me tashi sama 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji Karyan Banza Kawai Kai Nabi Tsaro Da Gudu Ba Wando Ha'ush Kaji Iskancin Banza 😍😍🚶🚶🚶🚶🚶🚶🚶🚶
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Iya duba-duba samodara, iya duba zani na samodara, Baba ne ya siya min samodara, ya ce inyi yanga samodara, toh ga yangar na yi samodara. 🤣🤣🤣 https://t.co/JimHpndc7T
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
subhanallah allah yatsaremu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh original i baya buya allah ya karawa baba lafiya da nisan kwanaya kuma kare shi daga sharri masu hassada da zubbace zubbace ameen thumma ameenmuch love mrpresident sir in u we trust again insha allah fatan alkairi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ta muta dukan kawo wuka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata sabuwa. Maaga wannan Almaraa.🙄🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama Nan ne bangon duniyan? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mayen jirgi kawai kullun cikin tafiye tafiye anata kashe mutane ko ajikinsa allah yasa akama yusuf buhari da zarah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a hade kokuma a rabe
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gaskiya ne! da Hakan Buhari yayi amfani wajan batawa @user suna da nufin wai atiku barawone sai daga baya kawai sai gashi a halinda muke ciki chanda na yanzu ya lunka 3😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Layin labari mai kyau AMMA ɓata awa 2 ne mai muhimmanci
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Namijin kwarai saidai aimasa alkalanci da abinda ya bayyana na zahiri aimasa kyakkyawan zato. Amma kamanni basa tabbatar halayen mutum. Idan kinasaon mijin kwarai sai kizama matar kwarai👌🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Hahaha still wani qudurin kuma yakeson cika narasa gane sai yaushe dan Nigeria zai daina bari ana raina tunaninshi🤭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa da abin da ya dame shi👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki swthrt bbu komai Since olready Allah ya kare manake Alhamdulillah Ala kulli halin👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kema Kifidda Kudi Ajikinki Kibayar Saboda Allah......Bawai Bude Gurin Karuwancin Dakikayi A Kaduna Ba Wai Wajen Cin Abinci hmmmm Ana Hege A Kasar Na...😴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanan na nuna cewa kasuwar su ta fara disha shewa. mana sun fara gajiya ko kuma sun gaji. Don haka Be jibpa tan😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baa bawa RMadrid PK ba 😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kano kam fa sei abba minsomi ganduje doh fa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣🤣🤣 ba amana.. ya zo muyi maneji da shi a arsenal
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nigeria kenan 😰🤔 wai ace baruwan mu da doka tayaya zaka dauki abunda na kaika ajiyeba😢💔... Dama Benin Republic tabamu Aron shugaban kasarta na shekara daya kawai 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
maganar da governor zulum yafada gaskiya ne munga sauyi sosai aqasarmu sakamakon mulkin nan mudai ahakan muna godiya baramuzama butulubaa allah yakayuata yadada karemu daga sharrin duk wanda yake nufimmu da sharri ya allah kaqarawa shuwagabannimmu tausayimmu azukatansuu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda ya turawa Rarara koh Rariya neh ma sunan nashi kudi a kan a yiwa Buhari waka kuma talaka na neman kudin abinci toh wlh ban yafe https://t.co/qLh7HHevRH hadu a qiyama🥺😫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mai twitin rahoto da alamu kai dan Madrid ne damuwan ka Messi yatafi dan kuja iska hahaha ba'inda zashi toh.. zaku cigaba da karban sabga😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutmelesi 😂 Idan akayi convert dinshi da naira nawa zai zama ?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da tuni yan arsenal zuciyoyinsu sun dade da bugawa.🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda Allah Haskashi da aron Lokaci to ni bazan mishi Hassada ba saboda batawa kai lokacine ,Kaiwai saidai Namishi Addu'a ya Kasancewa mai tsoron Allah .Rahama Allah ya Kara Daukaka ,Ya kuma dauraki kan Hanya madai daiciya .stay more blessed😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah ka kawo ma wadannan bayin allah dauki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"Dalilin jinkai"""" 🤔Ikwan Allah, jinkai bayan shekara hudu? She an kashe mutun sannan za a ji kan sa?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab da za'ayi a 9ja iyalen ganduje da tini sunci gado 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah muma saudia ne suka jaza mana barka da sallah jamaar kasar niger
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ba abin ka xagi kotunba matsalar sai ka sha dauri
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
b har cikin xuciya ba yaseen wannna congrats en
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Barka, da fatan Allah ya karba ibadunmu sannan ya baki miji na gari🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke yar Barcelona, ce daman🙄🙄🤪😜😀😲?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah kara musu fahimtan juna da zaman lafiya na taya su murna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan kwalliyar ko Ruwa bata biya balle kudin Sabulu. 🙆🙆🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
humm kaji maganar banza lokacin da kuke campaign dinku ana kashe alumma duk bakusan d hakaba sai yanzu innocent ppl have been slaughtered zakuce baku da magana akan tsaro lockdown da kuka kulle alumma shima baku da tsarone wallahi kunji kunya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya malam nima banji dadin sako manashi a cikin wannan shirin ba zaibata mana 🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gskya kema maryam ya dace next game kitafi ki kallo ball din😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani a ciki uban wasu ne, wani a ciki mijin wata ne, wani a ciki yana da iyaye tsofaffi wanda dashi suka dogara... Sai dai kawai suji kamar a mafarki ance musu an yanka wane😭... Wannan rashin imani da me yayi kama?
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bashida wani tasiri a nan domin basusan darajar abin ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To mu ai ruwa tasha🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢 19/09/2019 , Bazan taba mantawa dawannan ranar arayuwayataba amatsayin rana mafi muni 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
anzo gidanku anyi draw amma you guys are celebrating hala madrid
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kamar yaya? An fi su taka leda mana. Ko kun raina Liverpool ne? 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lmao 😂😂😂 masana chin tuwo ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train