text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
dayn dai momo ne amma ita dayar wlh ban gane ta ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wallahi sai mun kira kasar mu NIGERIA Dan kunci bashi saiku chanxa ma kasa suna 😒😒
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha wato abunda ake bashi yayi masa kadan kenan 😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user JAMA'A BABA yana bukatar addu'a Jiya yace kar kowa yazo masa barkada sallah. Yau kuma yace arufe kowa agida. Anya BABA ba asiri akayi makaba?? 🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc hausa wannan kam zagi kukeson jawa mutuminnan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH SARKI MADRID BA WAN BA KANIN 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yauwa rahama munajiran post na maryam booth
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Meh. . Na gode Allah na karanta littafin. Wannan sigar shirin batayi ma labarin Chimamanda adalci ba kwata-kwata.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Buraidi ya cancanci a darajashi aduk fadin duniya, dan haka ina bayan wanann cigaba 😁🙌🏽
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Me baba yayi 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC 'Takumkumi' ake cewa ba Takunkumi ba 🐪😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na gode da misali mai kyau na yaya YAKE aiki a rayuwar mu: Wannan shiri na ban haushi ne, mai tunatar damu yanda YAKE AIKI ta rashin kyau, mutane masu tuba wanda kawai an ƙira su ne don su mai biyayya. Shi yake yin sauran. Yayi imanin ƙarasa abinda ya fara. Wani irin shiri mai yaba ma Ubangiji, mai nuna yin mai kyau da...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Ya za'a gane masu hankalin? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da gudu wallahi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya isa wlh bazamu yafemiki ba allah ya isa allah ya isa allah ya isa subhanallah kece silarcin mutuncin dan datan allah s️a️w allah ya isa wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A Rasha aka buga Dalar Amurka?🤔🧐🙄🙃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gobe Talata daliban zasuyi tattaki zuwa gidan gwamnati da safe Inshaallah 💪🏻💪🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Allah ya rufa asiri, Haka kuma abun yake kasancewa 😟 Dame kuma za’aji, fama da yadda zasuyi, ko aikata zunubi .
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah kar suyi haka 😢 mutane xasu shagala
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama you Tasha😤
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Amma Fa Se An Hado Da Jari. 😰😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
irin wannan wanka hakah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yaba ƙannaina nasarar auresu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yo ai ke you no more bahaushiya 😂😂 mun maki uzuri 😅🤣😆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bincike me zatayi bayan kun kasa Kashi sai na Wanda suka Kashi, tir da aikin ku😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Komai yayi farko zeyi karshe insha Allahu,fatanmu Allah ya kawo mana mafita albarkan wannan watan Mai alfarma.watarana coronavirus ze zama tarihi.Allah ya gafarta mana badan halinmu ba.ya yaye mana wannan annoba🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahaha Haba @user me ake da irin wannan tashen? Tashen da babu riba sai faduwa a cikin sa 😭 ,suma da za’a duba zukatan su babu abunda za’a gani face tsabar danasani da nadama da kuma fatan inama hannun agogo zai koma baya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam Allah yasaka da Alheri 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
saura naji wani dan iska mai karyar kishi arewa yazageshi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Har yanzu kina niman su da tsokana ko? 😜😉 Looking gorgeous all the same.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan kutumar uwa makaryaci 😬😬😬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kada a raina mana hankali mana, ake nuna mana wadan da suka kamu din yanda akeyi a qasashen waje man... Dis is madness 💁‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user You're right fa. Abin ba dadi gaskiya. Imagine having the headache of defending her on IG but ko reply na gaisuwa batayi. 🙄😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama i miss u ina kika boyene?💗😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC gaba daya baku da hankali. Wai bbc BATA da aikin yi ne? 🤦🏻‍♂️🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba abida zance 🚶🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kawai in fito da magana fili? ..ah toh me zaka jira? Wallahi....... hey chicks hey jimana. 😃😃😂😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah karo kasuwa Mai albarka Thom🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Rahman Allah ya tabbata a garemu Dani dake dasauran musilmai Dan Allah in xaki aure ina so ki gaiyaceni Dan inaso in ganki😳
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Black Maria shiga ba biya sauka da Allah ya isa 🤣😂🤣😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a hukunta shi kawai baya da imanie
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
an gama in dai a kannywood ne allah ya karo kauna ke da hrithik
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai ba naira ba ma har darajar yan kasar nigeria ma faduwa suke a idon duniya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To kai in banda abunka aikome yasamu Nigeria 🇳🇬 azamaninku ya sameta muyanzu bakada baking magana awajanmu kome akayiwa shamuwa watan bakwaine ya Kama kukoma baya kugyara kura kuranku kafin kusami baking magana aha
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta sai mu ringa shiga jirgi kawai 😑
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana mulkin hauka Nigeria 😂😅 @user @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan return of the king ɗin ya ɗaukaka.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Slm Yaya zamuyi musamu da mar kallon shirye shirye ku ta manhajar nagode dan allah bayani nake so 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Banda abunka Buhari Yau akai zabennan tuntuni kanasan kace bakaji abubuwan da suka faruwabane , 😏 to mun mika lamarin jaharmu ga Allah kuma Allah ba abokin wasan kowa bane zaikama jama’ar kano allah ya isar mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shi in banda alfarma zaizo inda yakene🙄😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mu daman ai ba dogara da wai sai @user yay magana ko video ba domin shi ya nuna mutanen arewa cewa shi kaska ne rabi me jini sbd haka cen shi yasani bama buqatar yace komai game da wannan al’amarin ❗️❗️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina Hotunan su. Yake? Idan kuwa. Babu. Wlh karya ne. 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da fatan sunan sa Messi 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shima buharin da irin tasa boyayyar manufar
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhhhh we knw daman hk na faruwa 😂 booth a zazzau episode 1
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Hukumar bunkasa fasahar zamani asa 1billion bazan iya fassarawa ba 🤣.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user kaji fa wai sai yau za a fadi wannan tsohon labarin. Wacce kafa ce bata raba? 😂 i like this news caption though......
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kafin rasuwar mamana tace sakani dariya Kuma nagama da ita lafiya Kuma tacemun xanga alheri a rayuwata Ina farinciki a duk lkcn da na tuna hakan😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banza mara zuciya kawai mtcheew 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Turare zan samu in wanke jikina dashi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan Zancen Hka Yake @user Dan Yanxu Haka Muna Ciki Muna Ganin Irin Rayuwar Dake Faruwa 😓💯🙏✔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mts😘, makar yace kawaeeee
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa mutuwar hutuce gareshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ina fatan liverpool tashaa kashi wannan karan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya zaunar da kasar mu lafiya 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku kuma yan tsulku ina ruwanku da abinda kee faruwa Shikenan bakuda aikinyi sai yada bala'i😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Natausayamata wallahi Allah yasa mufi karfin zukatanmu 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Daddy alinuhu or what are there calling you ana baku amana yara kuna barin su suna blue film dadin abun dai kai ma ka haifi mace 😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan shiri yayi kamar wani mish mash na ra'ayi mai ƙarancin bunƙasa tareda soyayyar rashin zuciya da aka jefa ciki. Bai tabbatar ko yana son zama na ban dariya ne ko shaƙiyanci.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user All the best Allah yataimakeku baki day❤️❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen 🙏 oga sir muma Muna ma fatan alheri
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk wanda yafasa baya kaunar allah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sagittarius zurfin ciki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔🤔🤔😂🤔🤔🤔😂🤔🤔😍🤔🤔 wato ni tambayana anan shine,in akace kiyama tatsaya dan allah suwaye zasu biya bashin da akeci a NIGERIA.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
to muma mutanen kano ai yakamata kizo ki bude branch ai ko kinfi son mutanen kd din next
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Matsalar itace koda an kwato kudaden wasu ne ke sake sacewa,anyi ba a yi ba kenan🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Banda wannan lokacin🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sun ɗauka risk amma aiwatarwan daga shiryawa zuwa wasan kwaikwayo yayi dakyau sosai.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
Wow. . . . Wannan shiri lallai ya saka ni sauya alaƙa ta zuwa mafi kyau. Babban shiri. Shirin da gaske ya fara da jinkiri amma tabbas ya bani sha'awa. Tuno bayan lallai ya saka ƙarshen yawan tsanani saboda komai ya haɗu a guri ɗaya.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
hahahahaha kaga wani dan wahalar chinese ana kukarin barin kasar amma wai kewar ta yaki gaskiya kana ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣😂🤣 munadashi a Yauri
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Diidii dasu naga Ana shigar da Maikano sabuwa house 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
in dai abba yayanki ne gsky kinyi saurin girma
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai😥 Allah ya sawaqe amma Ana zalunci a kasar nan wlh, saikaga nasama kokarinsa ya cuci na kasa dashi, shi bai taimaka mai ba sannan kuma anbashi yabayar kokari yake ya danne😭, Ohh Allah.🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fadan da ba ruwan ka dadin kallo ne da shi 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Littafansa samada 400 kasidu samada 100 ubangiji allah yakaramaka lafiya Allah yakara amfanarda muslulunci dakai, duk wata ilimi dake kanka Allah yakara bankadosu tayadda musulinci zai kara daukaka🙏🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user masu manufa mai kyau ba irin su oo ba iyayen baragada😨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ai sai yayi hudubar shi kadai, da man karyar Bansa ce za'a yiwa masu saurare 🙊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kinga wannan ya fiki iya wasan kwaikwayo ko😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maa sha Allah, Allah yasa a bude dukkan makarantu harda na islamiya🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zan dura ashar yaseen! Saii ku kashe mu aiii! 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rashin hangan nesan #Buhari ne ai. Ya tara mana munafike a gumnati 🙃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Falcon Heavy yayinda yake barin kasa zuwa Mars 😀 https://t.co/9RBn4L4HL9
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
da gaske kece
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mugu dan daura.. Mun warware zanen... Da azumi abakina🤐🤐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ambato shirin. . Cikakken shiri. Naso dukkan daƙiƙa ma shirin. Nayi fatan bai ƙare ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user PDP? Aikin banza, kama kafar wada!🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan kasa tamu Allah muntuba🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta 🙏 ya kawo ma talakawa mafita 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wallahi fa boss din gaske😀😀 ta zuga habu,ta zuga maman sumayya oooh Allah mahmood mutumin kirki,hmm deeja manya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train