text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Tofa !!! Allah yasa dai muji Alheri Manjo 😳😳😳 mungaji da gafara sa bamuga kaho ba 😭😭😭 sai karar damu akeyi mu yan arewa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakarba 🙏🏻) Amma itakuma kocece acikin malaman Nigeria oho
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da iznin wa za a sayar, dan mu ba mutum ya hau na tsawon shekara takwas, ya barwa na baya, amma mu da kayanmu sai dai kawai mu gani an kai kasuwa ana buga masa kararrawa? Da haka fa aka karar da Nigerian Airways ☹️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kihuta 'yar gatan mati a zazzau, muna jiran mati a sokoto fa😀😀😀👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user MASHA ALLAH 👍 Allah yayi masa jagora ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan ai tada zaune tsaye ce it trends yesterday and you carry it over so we mouv
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saboda sun San cewa za a Tona aika aikan da sukayi 😂 Da banma da kisan da akayi na rashin Imani a zariya 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bara naga mutum yayi knocking kofar gidan mu 😡😡😡
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wato rahama rashen iymaninki har yakaiga kinsa kafurai da wadanda suke alakada kafurci suna mana abunda sukaga dama ko wlh duk rananda kika kuskura kikazo nangida kano ko kd sai munfi ubanki muga wanda yadaure miki gindy banza wa uya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wannan daka ganin hadari se ai wanka dakashi ai Bari a 👀 ko #RariyaTheMovie
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subhanallah... Fata na Gari dai lamiri🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh duk sunzo qasarmu toh allah yabamu ikon taimaka musu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lazy youth su samu wajan Shan iska mana 🤣😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dafatan Allah ya baiyana su🙏😰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tofahh abin kuma harya fara kaiwa hakane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia akwai lauje cikin nadi, Wannan duk Bazai wuce politics ba, Kuma bazai rasa alaqa da tallafin kudi da gwamnatin kano ta nema ba ga gwamnatin garayya!!, Nidai ban tabajin inda aka fara gwajin covid ba Kuma aka dakatar Sai a kano. 😭😭😭This is very bad wallahi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya bamu ikon yin abunda da zai karawa addininmu na musulinci daraja da kima a duniya da lahira kuma allah yasa mu wakilan allah a ban qasa kamar yadda ya fadawa a alquani mai girma kuma allah ya gafarta mana zunubanmu gaba daya ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranar da nafara ganin su a kabara bayan magrib, Seda na tsorata sbda inada labarin mai- tatsine 😭 Allah ka qara shiryar damu 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu me ya dame mu.....?😒😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kun iya bada labari
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Rahma barkanki da dare ✋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tunda sarki sunusi ya sauka shikenan mukaji shiru ashe an daura wani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Majalisar Usman mai shayi. 😢😥💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bii musu haqqinsu mukuma Allah ya karemu albarkacin annabi Muhammad S A W A 💟✊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai dai kuma ma rasa amfani ga """"""""""""""""yan qasar. Ku kadai ne kuke taimakawa masu qaramin qarfi. Allah ya saka da alkhairi aunty Rahma 👍👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasan zakayi zaki🤷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tow gasunan dai🤷🏼‍♂️🤷🏼‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai wannan kazantace ko kuma rashi iya wanki amma ki canza bai miki makeup saboda kinfara likin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qarfin matasa duk wanda yazamo abunda yazamo qarfin matasa ne✊✊✊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh sai kuma mai🙄💁🏼‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nikam aina location na BBC nan yake ne nayi wakan abubuwan da Buhari baiyi ba ya mana karya akai, sai makiyan buhari sun ban N200 each zan saki wakar, 0077980206 Access Bank Mujaheed sani Muhammad.... 🌚🌚🌚
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai lauyoyi za su ci kudin banza kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user ku zo ku gani😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 💁🏻‍♂️💁🏻‍♂️💁🏻‍♂️ shike nan kawai Allah wadar zasuce kenn 💁🏻‍♂️💁🏻‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Slm Mallam Shin Garzali Miko zai iya dawowa cikin shirin labarina, ko dei labarin sa ya qare acikin shirin?? Allah taimaka 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user """"Men are scum""""/""""namiji ba dan goyo baneh"""" 💔😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ma Shaa Allah, Se kuma yayi kokarin fadawa magoya bayansa matsayin sa a yanzu💯🙏🏻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂tab yaseen kana ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yajikanta da Rahama yasa Aljanna ce makomarta🙏 Allah yakyauta tamu intazomuna😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku dawo da sallau danallah har episode ba sallau
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jiya muna cinema amman ban ga zuwan Kuba😌😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ka gayawa su Tinubu daman su suka manna mana kai 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au wai dama har gidan chasu ne da su? 😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kaikaji hauka dn Allah 🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Allah yasa mafarki SUMAYYA take🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Munanan ankare munxura idanu🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a a wai whats going on ne please ana ta tweet ba tagging ko karin bayani explain naah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba aiki zaiyiba kenan🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Labarin yana daya daga cikin labarai mafi kyawu daga ƙarshen shekarun 80s da farkon shekarun 90s shirmen rom-coms wanda yayi matuƙar rashin ma'ana ko ma menene.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
wannan zancen banzane yakeyi ️️️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😢😢😢Allah sarki Allah kamana maganin wannan masifar
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da alamu Amurka nason kwafar 'inconclusive', makamancin na kasa Najeriya 😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki rayuwa Kenan 😢😢😢 Allah y gafarta mata y sa aljannace makomarta mu Kuma idan tamu tazo Allah y sa mu Chika d kyau d imani https://t.co/ExqHb9yfT6
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nih kam man utd nake goyon bayan suci wannan gasar sannan kokunki koh kunso su zasuci kofi dakune yan city😉
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya indai munhadu dashii fuska da fuska to yaseeen xantamaitanbaoyee akanmuu mu yan najeria dakuma alkawarin daya daukarmana najiii koyasamiii damar cikamanasuuu bakiii daya kai buhariiiiii buhariiiiiiii❓❓❓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da Addu'anta da waqan shata duk dayane 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta yadda aka daure😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameen Allah ya masa rahama🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaro Mai tashe, 😂😂😂😂😂 bokiti yasa waka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman yana da farin jinine, wannan mara imanin ai daga ganin shi babarsa da bakin jini tayi naqudaersa😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user wnan cheat ne fah sai baku sa lagos ba 😣😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai indae har akwai wani magani na so, to bae wuce hakuri bah👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanxu fah wannan matar da take debo ruwa tana fada wa shikenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Hausa barkan ku da shan ruwa 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai matuƙar burgewa
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
innalillahi wainna ilaihirajiu ya allah ka rabamu da sharrin shedan dana zuciya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahaha, idan mutum zai baka Riga ka duba ta wuyansa😆😆😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya isah allah ya isah allah ya isah a koma islamiyya ganduje akwai jahilci a lamarinnan allah ya baku mulki ne dan ku nemi lahira ba duniya ba kanada ikon da zakace mu fita muyi ibada muje kasuwa amma kana ji kana gani ake zalintar mu allah ya isah wlh jahilai dabbobi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nima nayi Allah wadai da kisan mutane 70 a jamhuriyar Nigar, sai me? 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah wadaran naka ya lalace Wai karen dawa yaga na gida In va rashin kunya da qin Allah ba guy din nan ya isa yayi maganar cin hanci to shi puska ma yaci gabadaya mtsssssw😡😠💔💔💔💔💔💔💔💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sadau wai yaushe xaki sakar mana mati a zazzau ne mu kallah 🙏🏼
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user sarki Allah ya kara kiyayi mana kai kuma Allah ya kara baku hakurin rashin mahaifin ku 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user katya kakeyi dan uwarka was a makaryaci dan wahala banza🖕🖕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia Adamu ya haukace😂😂😂 wrestling ma entertainment ne bama kwallon Kafa ba. Gaskia ilimi yayi Qaranci a wanga waje
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Layin labari mai kyau. . . . Ya kasance shiri mai kyau da layin labari. Ina son shi.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😅😅😅 Gashi nan shugaban majalisar dinkin duniya! Da mukeji tun muna Yara a labaren bbc! Finally we got him! https://t.co/tyW3uKehci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nigeria ana iya hege gida bai koshiba har zaa kaiwa dawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wanda naji ya che katsina Allah tsinke ma uwar makiyin shi Albarka😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Se uban Abba namu👍👍👍,aikinka yn kyau
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo mana karshen wannan masifun Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yh Allah kaikadai zaka iya kubuto da yarannan da aka dauke a kankara cikin koshin lpy Yh Allah kafitar da bayinka daga kangi yh Allah 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na dole a kalla. . . . Takardu masu ban mamaki, ban dariya da kuma motsa zuciya- ya bugi kyakkyawar daidaituwa tsakanin gwagwarmayar aboki na ciki da kuma ɗaukan hankali na Nollywood.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
da kyau ai daman ita shiriya ta allah ce allah ya kan shirya bawansa lokacin da yaso allah kara shiryamu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsakani na da shi ci ne kawai 🚶🚶
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen babban mutum
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
auzubillahi minasshaidanirrajeem allah ka shiryar damu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya dai kudage dan kwanbo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah kai mana maganin muta nennan dan Girman ka kafimu sanin ta wacce hanya xaka biyo musu Allah kana gani Allah ka bi mana hiqqin mu Amin 😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kufa masu kudin nan kunfi kowa son kudi 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
layin waya to wayar fa kai ana tsiya a qasar nan aradu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Gaskiyane Allah yakara daukakaku daga naku mai sauraronku harkullum 👌🙏😚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai zango bakasan mai kakeyibah indai har zaka hada kanka da Aliko dangote dasu Ahmed musa a ina aka sanka in ba Arewa ka fadamin sunan film din ka da kayi a nollywood🤪🤪🤪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh amen koma tayi azimin oho
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutini munhau motar baba mai gilashi na bauchi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dole uwar naqi 😂😂😂🤣. Amuruka ta sha wahala
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
^^happy bday sir allah ya kara tsawon kwana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mai matuƙar muni
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kaji gwani saikace shikadaine governor akasan mtsww
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤣🤣 ai samun Wanda zakadinga sharing dinma is good 👍🏻 din wasu kawayen yanzu kowa yayi takansa 🏃🏻🏃🏻. I would like to have a friend like yours 😍😍💚
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aha! Anzo wurin 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train