text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user @user @user @user @user @user @user Da mai shan wiwi, taba/sigari, shisha duka daya na dauke su saboda hayaki suke fitar wa,in bakauyanchi ba mai zai sa wata sakarya shiga @user tana busan shisha har ta kusa tayar da gobara 😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Nigeria baza ta taba gyaruwa indai har Yan siya sar mu baza su cire son zuciya a ransu wlh.🙈 What a shame
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Innalillahi wainailaihirajiun,Ya Allah ka kawo Mana daukih😢😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranar saka kaya😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kufa yan rainin hankali ne inkuka rasa abin fada saiku fara raina mana hankali mai ya hada dabba da takunkumi😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi MDD Da Gudu Na Tsula Musu Yafe A Gadon Baya, Majalisar Dinkin Duniyar Banza Idona Idon Dan Hegeya Sena Sare Mai Kai, I Hate Nonsense 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kusace kuce ansace😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tambayi bbc ka sha labari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Shiyasa naga @user na neman wuta tunsafe domin yayi changing wayar sa 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 📻 BBC Hausa da sauran ma'aikatan Ku maza da Mata wadanda Duke Nigeria Da birtaniya INA taya Ku murnar Cika shekara @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koba radadi ba? 🙄 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Babban matakin gaba a cikin bada labarin nollywood, da yin shiri. Wannan shirin ya kamata ya saita matsayin inganci na abinda shirye-shiryen Nollywood ya kamata yayi kama zuwa cigaba. A ++
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Eh ba matsala xan iya aurenta sabida ba harum bane 😘😘😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi ban gane ta ba sai da ya yi magana allah ya kara kaifin basira oga director
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hava😃 wasa ma kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya gafarta masa, Allah ya kyautata makwancinsa 🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
“@user: Kutumar Uba!!!” Ba girman ki bane ashar find another instead🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai yanzu ma aka fara daukan film din🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
An yi shi da kyau, labarin mutum da ya faɗa tareda wasan kwaikwayon mai matuƙar kyau. . . . Tabbas ya cancanci kallo.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
inda yana gida akayi wannan yatabar da akwai tsaro ko babu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai aman sun faye tsoron wahalar ciyar wa to ni mata hudu zanyi kuma burina na bar da Dari biyu duniya Allah ka cikamin😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kanal genar ne kawai don ganduje yana jin maganarsa sosai kamar baban sa😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na so shi!. . Ina son shirin, jaruman, mai bada umarni da sauransu. Haƙiƙa kowa ya saka shi zama mai kyau tare da baiwar wasan kwaikwayon su. . . . Duk wanda ya same shi a rashin kyau a bayyane bai san shiri mai kyau ba, kuma yana yiwuwa ba zai iya danganta da al'adunmu ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hauka ne kawai wlh😴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
munbi kankana da mugum gudu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yazaayi farin jinin sa yakaru yana bacci, baya iya wata biyar baifita waje ba, wadanda suka zabeshi yabarsu cikin hali mai wuya, Abubuwa dayawa sun tabarbare, talaka bashi da gata sai Allah, kuma talakan ma na Arewa, kasarka tanada Arziki amma wadanda Suke ciki sune yanwahala 🤦🏾‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tinda sun raba mana kyauta mai zai hana mu saka 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma Meyasa bayace musulmai gabadaya sai dai yan tijjaniya ?🤔..
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wandama Dai Ya Fita Can ta Matsemasa. !!! 😋
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂kai idai baku kama suna ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ni ko kadan hakan bai bani mamaki ba domin kuwa vazu dauki rayukan yankin arewa a baki komai ba hakan ya kara tabbatar mana da mulkin kama karya ake yi mana allah ya kaimu lokacin zabe maga shegen da zai zo mana arewa campaign
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Pls fada musu again yan iska 😡 lokacin da yan boko haram suka samu a gaba basuce komai haka muma bazamu goyi bayan yan iska ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai Dan Allah meyasa ku bbchausa Karin maganar ku gaba daya akan baba buhari yake karewa ne..?? Wato Kuna nufin idan ya gama mulki baida sana'a sai dai ya koma maula ko?? To wlh bazayyuyu ba, ko banza yanada Shanu zai koma daura ya ci gaba da kiwo😏😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munafukai damu suke🔴⚪⚫😩
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa sowarware wannan matsalar Fyade amin summa amin 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yayi gum ne yana tunanim qasashen da zai chilla✈ ba corona virus din bace aranshi🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kurkura da Engine DAF, 🤐
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka cigaba da ciyar damu halal ya Allah Babban Director 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
tohh allah shi taimaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaiii🙆🏿🙆da bura'uba fha ,waye ya koya miki pls ???
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
abun fa da ban tsoro allah ya sa a gano su cikin aminci allah ya tsare su daga dukkan sharri amin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah muke roƙo ya jiƙan mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji (Dr.) Shehu Idris CFR. Allah ya yafe mishi kurakuransa na sarari da na ɓoye, ameen. Allah yasa wanda zai gaje shi ya gaji adalci, haƙuri da juriyansa ya ƙara a kai🙏 *Jana'iza Yau 20Sept. a Fadan Zazzau 5:00pm
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da qasa baki daya, Ameen ya rabbi 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user Efik - yaran calabar ta sa na fara manta hausa 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
muna noma motoci ne mahaukatan shuwagabanni
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba abin mamaki bane, Kuma a hakan shugaban kasar dan Arewa ne!😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kawo karshen wannan tashin hankali wlh gaba yan nijeriya wasun mu bama kyautawa yanz menen amfanin tashin hankali da zubar da jini 😭😭😭 kaico allah ya shiryemu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba kyau ba dadi dan siyasa ahannun kidnapper 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya karawa kasarmu zaman lafiya 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
baban ka mai albarka ne yaro allah ya gafar ta masa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ya allah kaxama gatan mu amma wallahi ba wanda xai iya kyaran nigeria sai allah subuhanahu wataalaa sbd tayi lalacewar da bamai iya kyarata sai ubangiji mu koma ga allh dumin shiyasan abinda mu bamu sani ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karban bashin nan kam dole ne Ina kudaden da aka sata suke a karbo ayi amfani da su mna Kai! Allah ya kyuata wannan itace Nigeria 🇳🇬🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kila kafin yan'bindiga susaki yarannan, wannan yana daga cikin sharundan da suka gindayawa govt. 😹 😹 😹 Govt ne kawai ke shawagi da jirage awuraren.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy birthday Hajiya Binta Bula 😎😎😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya bata lapia, ya kuma kuɓutar dasu daga hannun waɗannan azzaluman bayin nasa🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani Abu sai nigeriya gaskiya banta ganin bikin shan rake ba sai A kano ko kano sai da shafin BBC HAUSA Ayi bikin shan rake lafiya BBC HAUSA muna godiya da irin yadda koke yada muna labaro nishadi ban tausayin ban takaici dadai sauran su allah yakara basira baki dai 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂Kadanma Ya gani Dan uwassa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba malam. Ba a kamo masu satan shanu ba a nan cikin Kasa. Sai wa'anda ke jamus za a Kamila?? 🤣😂😁😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
munafuukai sun sa nigerian nigerian a gaba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kayi fida da phone din kuma naga kafito da itta daka kasanka allah yamana tsari da itta ya baka juriya da dauriya kan aikin ka ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kema naki yananan fitowa😂😋😋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Daɗin kallo. . . . Na ji daɗin kallon wannan shirin. Na so hangen nesan marubucin da kuma abubuwan daya gani. Na yaba da cewa ba nau'in shirin Nollywood ba ne.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Hhhh toh ya muka ganmu a Twitter din 😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na buge shi da guduman nan Pbam!!!😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa shidin bai zauna a gida bane 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ashe na iya acting kmr rahma sadaurhm kidunga kallon shirin kwana najidadi data fadi hk i love u so much nd loving ur films
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babbar Magana TIRKASHE🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa muna mu kallo 🤪🙄 Allah ya kyauta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai mu sai ya rufe saman Nigeria mudaina shakar rahamar ubanji sannan xamu yadda cewa yana mana bakin ciki😡👊🤬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mudai 'yan 🇳🇬 mun mika komanmu zuwa ga ubagijinmu dukwanda ya zalincemu Allah ya sakamana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
inshaallah nan da years sai kinyi aure kiyi screenshot din wannan maganar tawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zaka iya solving wannan Mathematic ❓❓❓ Wata yarinyace a makaranta aka tambayeta shekarunta nawa, sai tace batasan shekarun taba amma tasancewa shekarunta rabin na mamantane, sai malamin yatambayeta to shekarun mamannata nawane? Namma tace bata saniba sai dai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shugaban Navy dinnan ai nadauka garzali miko ne yasin😀😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sarauniyar mata Allah yaja zamani Fati..🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifa Ina ganin nafi simeone murna yau an sallami yan iska🤗🤗🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Ubangiji Allah ya rayaku 🙏😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
alhmdllh har naji alamar murar ta kusa tafiya katan hudu kawai zai warkar da wannan murar jinjina ga rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
indadai kudine akasace dayanxu sun nemosu saboda suwawushe humm allah dai nagani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Yamasa Albarkar Yaburgeni Sosae Allahu yabashi Lfy kuma 📶
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba'a boye duwawu😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga talakawa a cikin halin haulai amma an kaiwa kaji abinci wait wai suma kajin ko ka manta su kansu abinci ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shirmamman shiri.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wai budurwa😂 Chakwakiya kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm an maida mulkin kasar ma wasa 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malan banda tufka da war’wara 🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kudan yima guy dinnan uzuri yana danjin tsoron gan dollar ne kar ya janje masa tallafi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user i was like asking yan gidan mu wazai idan min da karin maganar(Hakorin dariya)... and my brother was like HAKORIN DARIYA “HAKORIN KUKA”😅🤪😅 Mana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskiya kinyi kyau sosai😍😍 Allah yataimaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A tambayi Kwado🐸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anji sai mai yafaru😠😠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kowa idan yanaso yaxamo media celebrity sae ya kwaso shirmensa da hawka yazo yana fada akan mutum to wallahi duk akwae randa zamu maimaita abinda muka fada akan kowa haba is it by force just pray for her period
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au Daman ku Baku san Biya mukayi ba..sati 2 da suka wuce banci ba ban Sha ba da kyar da bone nissamu dubu 2 nikkai sunka canza min Address dina... Kuma wai Dan basuda kunya sunka amsa🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yi jaa biyu 🚬 Ka koma Office Babaa😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai yanzu yan jarida sun rasa duk wata kima da daraja a idanun mutane domin basu taimakawa da komai illa son zuciyarsu kamata yayi ace jarida tazama jagaba wajen kwatarwa talaka yanci da samar mass da walwala amma kash abin takaici abin ba haka yakeba a kasata nigeria
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂😂 hmmmm, da magana Kenan Oga
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yaushe Pogba ya zama Moises Caicedo?😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kalli Idon shi.... Kamar wani marar gaskiya🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😀😀😀😀 aikin banza some People will wonder why nake dariya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhh akwai kura 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BA qarya me gida Ina qarayinka pa👍👍💪💪💪👉
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train