text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Har ah gaban ubangiji bacci yake😅😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne a yanzu ba, tunda shi sabon aure ne bai San Mata Ba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi ta banzar , abin daya kamata yayi ne dashi da duk wasu musulmin yan kwallon kafa, amma sun kasa, anyi mishi kuma wai zai kai kara..kaji shashasha😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Menene shagube kuma 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Minti cassa'in ne zai bambanta..😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user kano ta ganduje ne da buhari 😽 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kamata yayi ace a fara gwajin akansa tunda shine shugaba🤷🏻♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shege jaki Idan ma yagoyi bayan hakan, uban waye zai aureshi😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen Rahama Allah yakarbi ibada happy sallah to u💙💙 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hopefully akwai gym na mata kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya fa da, alama soyayyah tayi dadi, wai nikuwa ina champion😂 dinmu #Mahmud | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC kun haukace😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarkin sokoto dae | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dan Allah a ina na kano yake ne😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da iyaye zasu gane cewar yin makarantar boko a najeriya scam ce da sun daina kai yaran su | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki mutumin kirki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Mun dade muna jin wannan tatsuniyar 😔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawale Kenan Ashe Da Soyayya Mama Aisha Ta Rike Mana Shi Amma Wallahi da Tuni Ya Shilla ✈️✈️✈️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Àllah yasa haka yazama Alkairi ga kasata Nigeria 🇳🇬 Amine | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yajikan Alh Umar Musa Yar'Adua, bai taba chewa shi Adali bane Amma ya nuna mana azahiri -RIP🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hukuncin da ya Kama ta ake yi a Nigeria kenan, yin hakan zai kawo saukin wannan masifa😏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Munanan. Zamuga yanga 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah ,Allah yayiwa rayuwa albarka🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Hasashe Ta tabbata 😂😂sorry Mahmud @user Abin yayi gaskiya Allah karo basira @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamu yi pdp sak😜😜 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kara yayi ta kujerar sa aiki aiki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tau ganiga wane ya ishi wane tsoron Allah. Natabbata she's doing something wrong that's why she was exposed. Am not happy rather than sad 😔 Allah tsayannan, sauran mata kukama kanku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakan na nufin ya sha ruwan rayu kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kema kiyi ciki ki haihu baki da aure indai cardi B ce ke 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bamusanshi ba kuma insha Allah baza musanshi ba....😉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😆😆ai shima dan siyasa ne kamar kowanne saboda haka babu wani laifi don anyi masa ihu kamawa tayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abin da shugabanni Nigeria suke mana Allah kayi musu irinsa ranar Lahira 🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria ba'a dauki ran talaka abakin komaiba,kazudda jini ayafema kasaci akuya kashekara 5 a sanqame, very sad wlh 😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user U look 💋💋💯💯 Ina yin ki aunty fati | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mai mata zai bada wannan amsar😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kana mana wannan kwabar🤦♀️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan hauka kenan kana rabama mutane yan kudade kuma kana qara musu tsananin rayuwa allah wadaran wannan tunani naka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Amin kanin ba kama suna 😂 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kudinmu na ajakuta power plant😠😡😠😡😠 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC WHY YOU SAY THIS SECRET OUT wallahi zakusa JARUMA duk tasa kukan ma yayi tsada like goron Tula. 🙏🤣😅 tab kuka takusa tafi karfin talaka kenan in kuka bari @user taga post innan # KUKA RIP 😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiyansa ne ai yaga duk shiga bata malam bahaushe ba hakanan tsarin rayuwa no banga laifinsa ba don ba musulunci yy umarni d hakan ba saidai in hindun fact | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user you are welcome yallabai✌ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuce muma muyi rancen kudi zaa biya uwar mu bashi😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nan da kwanaki kadan zakuji am fitar da 10 billion kudin data, sbd shara,ar internet😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aikin banza ga wadan da yakamata aje a tarwatsasu can amma ana nan ana kokarin hana cikakkakun yan qasa🇳🇬 fadan gaskiya da nuna rashin jin dadinsu akan abin ake masu ko aka musu #EndNorthBanditry #northneedsars #bornoneedsars #FreeZakzaky | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba mamaki faruwar hakan tsakanin su domin tun nan Nigeria shugaba Buhari yasan bakowane zai bashi kwarin guiwar cigaba da mulkiba musamman talakkawa, duba da irin halinda mu talakkawa muke ciki fargabarmu a nan itace ya sake darewa kaddara ta auku ya mutu yabar da cizon yats😭😭. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai azumin nan bai ta6a ki ba Meye sirrin ne...? 😀😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ogah nine dan zaman gidan ka in ka tafi aiki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kina bata girma kike ce mata Aisha babu cewa mama ko wata kalma da zata nuna cewa kuna ganin girman nagaba daku duk yanda akai shima boss baya samun girmamawa kawai gobe da nisanku shine yake aiki hausawa sunce dole ace da Mijin iya baba 😡😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bafa zamu fasa zuwa masallaci ba.... Allah yatsare mana imanin mu 👏👏👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Well deserved😂🤣 Ungulu ta koma gidanta na tsamiya Congratulations sabon sarki🕺👏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahhh😂😂😆gaskia kin kware, award din yan tuka kke xamu baki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhmmm Allah ya shirya 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banta6a mantawa sanda wasu Yan mata su su hudu sukayi wa wani tsoho Mai gadi fyade😥💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara lafiya da Nisan malam ,Allah jikan malam jafar Muhammud Adam amee. 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dandaqa sai kace diyan gwailayen bunsuru😂🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Babu shugaba da ya kai Baba Buhari gaskiya da tausayin talakawa, cigaba da gashi tsoho Dan Daura.😁🏃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yakawo me gda lpy😍😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba🤔 Wani aiki se kasarmu ta gado #We_move | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai kuwa bakuda ansar tambaya ta.😐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 20 yrs bayan Musa Mai Sanaa ya ce mata jeki kya gani😂😂😂 https://t.co/5k81ARkwuu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yamana tsari da wannan annoba Dan alfarmar annabin rahama s a w🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😍 Somach Kaman Yanda Nakesan Kaina | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtcheew. Wannan Labarin yakai 2weeks a duniya 🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya temaka bakwaneman sabbin jarumai dama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayi babu sabulu 😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ruwa takarewa dan kada😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user A very sad news💔🥺 This is the reason I don’t like watching series, sai mutum ya fara jindadi za’a tsaya kaii😣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Alhamdulillah Masha Allah Yayi daidai Allah ya taimaka gwamna Zulum Allah yakare mana kai 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Company ya tsaya kenan 🤣😂😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Abin tausayi, saboda da wannan zai iya zama mai ban sha'awa sosai. Amman a yanda yake, kawai cikakken awan rashin ƙwarewa ne. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya tsaremu da tsarewarsa, ya karemu da karewarsa....Ameen 🤲🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau Kam sallah sallah😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha! Ai kunei iya yan corruptions gandon dollar 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo ma jama,ar kaduna dama najeriya saukin wannan al, amari 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To kidaina kallo mana, dole ne. Wasting time kawai🔺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh INA anfanin illimi da ba'a anfani dashi, Allãh ya rabamu da irin wannan illimi marar anfani 👐 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gamu a nan 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don uwarku yan majalisar najeriya makiya hassada ga yaran talakawa idon matsalar kudi ne.... Meye amfanin kudaden da kuke cinyewa arage kashi hamsin na kudinku idan kashin kasa kuke mtswww😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To pa Su Rahama anatinanikenan to am ma tinaninmekikeyi🤔?? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ayya baby baza mu taba rabuwa ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nageria da dadi mallam 😂 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inji wane Dan iska ya fadi haka😒😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shiga dasu baba ganduje | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 To waya sani ne? Shugabanni Barayi sunyi yawa a Najeriya. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Nifa Anawa Gajeren Naxareen Nafahimci Wan Nan Mutumin Da Alamun Rudin Tsufane Kedamun Shi Dan Wahala🤪🤪🤫🤫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sbd kin ganta da manyan nonuwa ba harda yi mata | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kamasu kawu mai unguwar filaye | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama Gaskia in anka zo kebbi nine za'a bawa manager😅😜 #matiazazzau @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user gaskiya taska wannan episod din ya bani dariya over🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmm 🤔 munajin bayanan tirilioyi amma wasu talakawa na rasa iyayen su akan 5k kudin magani Ina mafita talaka Nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Special Jollof' tukunna wani na ba zato ba tsammani ne daga Nollywood a ƙasashen waje. Kuma kamar yanda aka saba; An nuna muhimmancin shi daga shirmamman labari da fiye da yanda ake buƙata na rashin zuciya na aikin wasan kwaikwayo. Babu komi na gani a nan. Gaba ɗaya ɓata kuɗi ne da lokaci. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nagge dadin kiwo 🤓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji gidan yayi tsit saboda da alura ta tono garma...Amma ba Dan hakaba da yanxu kaji gidan kaman zai tsage..sai BABA. 👇 https://t.co/FiRsUKdXBj | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bone ya debo muku ruwa😂🤌My kd people, kun debo ruwan dafa kanku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yakara lafiya Alan waka 💕💕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai wanan abu dame yai kama ya Allah kaga halin da Nigeria take ciki allah kakawoman dauki daga wancan sai wannn mutane ba tausayi 😭😭😭😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya dai ji tsoro kawai kuma anyi walkiya mun gan shi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lanberia kenan😅...ai suna sane suka kunno kayar su,,dama ai lokacin siyasa ya kusa~salon su raba mana hankali~sun dade barakar bata yage ba~anki adinke barakar...😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wa'alaikin salamu Allah yayi miki jagora yakara dora ki hayya madaidaici🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.