text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
alhamdulillah yakara tattalin arzikin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kiyaye faruwar haka a gaba next level ne 😢 😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ehn🤔 to Allah yai mana tsari dasu kasanya sabani tsakanin mu dasu mai nisan gaske | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ...Toh me ya anfanemu dashi?🤗 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura uba! An tabo tsuliyar Dodo 🤣💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
saboda ba uwar da zata tsinana musu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user What an insecure country 😭 Allah ya kare mu Allah ya kubutar dasu daga hannun azzaluman nn | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
insha allah daga wannan cutar tasa sai lahira dan uwarsaduk wanda ya taba annabi ko ubansa waye bazai zauna lpy | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Maki gani ya kauda idonsa. Queen of the north. Didi rahamasadau 💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yakara jaddada Rahama Gareshi 🤲🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan bakasan gariba sai ka saurari daka maana shine idan bakasan shugaba buhari ba toh yasin kashigo nigeria gaskiya mun daku a turmi lugub a barmu haka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai kiruku kabi a hankali fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jahilci Mana Naga dai ba shigar banza bace abaya simple dress ce in Kuma anaso mu koma sa wando ne toh🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baya tsami banza. Ma'anta-- ba'ataba yin komi Saida dalili👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da kyau fasihin director | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakane kuwa. Muna godiya. 🙌🏻🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya mudai yan kd rahma munsan xamanmudake kinnuna mana wariya😥😥😥😥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah yasa ganawanda sukayi ya taimaki talakan najeriya🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labari da dumi diminsa BBC an kashe wani dan makaranta mu akan naira 3500 😭😭😭😭😭😭 you can get the full story if you wish | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Bani da labari yan mata 💃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji Dan wahala, wlh shima dadine ya masa yawa shine yafara suyar qosai, waya gayama yanzu masu degree suna zama jiran aiki 1.5 graduat ake samu duk shekara kuma ko 5k ba a dauka aiki duk shekara nupinka sauran duk zaman jiran Aiki suke😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh dai kunaji berayen Nigeria kalubale gare ku 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakuri zamu ci😌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk da an yi masa rigakafin kenan?? 😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hajiya zubaida zubairu mazugal | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna matuƙar adawa da wannan ra'ayi naka!!!😢😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Anayi ina gefe ina dariya😹😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya kamata a kama shi kafin ya saka ma wasu 😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai ku bbchausa gaba daya Karin maganar ku akan baba buhari take karewa..?? Wato buhari yayima talakwa alkwari ya kasa cikawa ko..?? Anan Kuma kunyi gaskiya buhari shine bakin ganga😏😏😏😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare, kada azo a saida Nigeria a biya bashi💔😴😟 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tirqashi! Ance Mu Nisanci Gumaka Keh Kuma Kusantarsu Ma Kike🤮🤢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Meh karya Dan Wuta balbal😫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaria birnin ilmi,Zaria kowa malam. Ku kanawa kunsan ku bayin mune.Akwai wata Kofa a Kano ana ce mata kofan mata,Ko kunsan tarihin kofan.Da Queen 👸Amina ta zaria taci Kano da yaki sai tace duk mata suzo su wuce ta wannan kofan sai sarki zamanin yayi shigan mata yazo ya wuce 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai wace hqkq kuma a ina take nabita da gudu can bige | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama sukan muna tsammanin haka agaresu saboda yan uwansune amma ga abun haushi kam allah wadaran naka ya lalace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inna lillah wa inna ilaihi rajioon an maida yan nigeria wawaye wallahi allah ya isa elrufai fa yafi karfin ku wani abun ma sai nan gaba in ya zama shugaban kasa duk inda zaayi gyara dama sai an wahala wannan bawan allahan yana son gyara ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan uwarki bakiy jifan bane...? I wanan addininmu kike ciwa mutunci inahar baki tuba ba wlh sai mun jefeki kaman yedda akejifa shedan insha allah👆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda akwai goro a bakin sa 😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ga wani crazy, ardent masoyi fah😂 https://t.co/vGJnla21Qs | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga aiki sune suyi sun kasa suna abunda bai Sha fesuba🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amurka zata zama jamhuriyar Ayaba. 😅🤣😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ina yan izala ga aiki sai afara zagi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To me ya faruu Corona ta hanaku airing movie dinku ko😅😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Tohhhhh wane ake kiranshi kuma,,,,,,,nasande ba dan wake ake cewa ba, ta turanci ake fadan sunan abincin da akeso 😅😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda ni dan Bauchi ne.🤩 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji mazaje 😃 ta ruwan ma ba'a baya ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bari Mu Karaji Wani Bature Yazagi Najeriya Da Rashin Bin Doka 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi ladama da 🏃🏃🏃🏃🏃 ladama fada ake ko aikine yake nuna anyita kixo kina raina Allah da manxansa kixo kina wani kuka a duniya kowa na gani idan k yi ladama gaba dayan k xaki canxa dabi'unk kamar yanda wayanda suka gabace k suka aikata ko n kk wa wannan ladamar baxan karba b | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Noti baya dauruwa Sai da WASHA😊😂😘❤ @user https://t.co/R1bqkrmrZ1 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana wulaqanci a duniya wlh 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kici gaba da gasashi kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuna ta ambatar sunan mahaifiyar mu. Allah Ya isa 😫😫😫 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Massadah sai dai ku mutu Ramatun mu tayi gaba tabarku da gaba.🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtseww neman kudi yaxama hauka yan jarida badae karya ba😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hajia Ina barka DA Sallah Na🌚🌚🌚 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nabiyo bacci da gudu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😂🤣ku ce mishi ya xo min da kudinda xai Kai Karan, ni xan mishi maganinsu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gt xankoma yasin tunda kinyi allah ya isa kituromin din dan tacisu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbc take 😁 😁 😁 yada labarai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ban ma san anayi ba😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya baki Ladan ki ya kuma karba ibadun Mu gaba daya.Ameen🤲🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
farin tsoho mai farar zuciya mai farar aniya mai farin alkhairi mu zamfarawa bamu taba mantawa dakai baba allah ya biyaka da gidan aljanna firdausi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma da anzo an tsare mutum ya kasa karanta Fatiha amma an iya turancin karya mtwceew😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ni jiya harda siyo alawa xan rabawa yara sbd xaa bda labarin mahmoud lokacin mom batajin magana saida nagasha maganin bacci | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamin kwana 2 adainaba 😂😂 tayaya zaayi hakan tafaru alhalin cikin kowa da yunwa hakan bazaiyuwaba sai lokacin tashin duniya 😢🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
an huta da wahala | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ka shika min buri na ,na haduwa da rahama sadau wataran Ameen ...🙏🏾 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abinda shugaba buhari yakamata yayine tunbaya rokona shine Allah yasahankan zaikawo cigaba wurin dakile yakida ta'addanci akasarmu Nigeria 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mata sadau ina nan inajira f 🌺 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hahahahaha bana Bauchi State wasa yayi kyau daga sama har qasa,,, ko ayau burina ya cika Kaima munmaida Kai ghost 👻 worker same as yanda kayi wa Abbanah for almost 6 months,,,,,, hahahah kogi 50 50 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun Nan yana min dadi sosai a zuciya nah. 🌶️ 🌶️ 🌶️ Dem | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nipa matar nn burgeni take yi da zata yarda ai da mun dedeta na aureta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To lallai duniya taimasu dadi🤭😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wan nan shi ake kira in ka iya ruwa baka iya lakaba😊😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abba gida gida abba kowanne gida akwai abba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wlh irin wannan abun da kukeyi shine babban abinda ke haddasa masifa acikin al'umma. Kuna yada labaran karya dana shirme🇳🇬🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yinhakan shine mafi'alkhairi ga yan arewa 💯💯💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂😂😂 Walahi mun shiga aikin kwadago, yanzu nake ganin yadda ake ta karanta maka bulughul Kurra. CR7 ne malamin ta a yanzu haka | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An ƙayatar dani bayan kallon shirin, komai yayi yanda akeso. An burgeni musamman da ingancin jerin 'yan wasa da ma'aikata. Mai bada umarni, Kemi Adetiba tayi aiki mai kyau kuma ina alfahari da ita. Na bada shawararshi ga mutane dayawa. Na zuba ido don kallon wasu aikin ta. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Na wannan my lovely wife 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakomai nidai duk Wanda ya zalince Ni shida allah ban yafe Masa bah 🙌 don Ni maraya ne wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ya kyauta hakan zai rage hadu rurruka da ake samu👋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai kyau. Wasan kwaikwayo da labari sunyi kyau, amman samarwa da gudanarwa zai iya zama ɗan fin haka. gaba ɗaya daidai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ai tukunna ma ba kun manta da allah ba kunce sai buhari jiki magayi bakuga komai ba baayiwa allah kinshiya a zauna lafiya hmmm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba sun ce sun gyaru ba😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah muna rokon ka ka bamu zaman lafiya a duniya baki daya 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai kar a maidamu marasa hankali mana bbchausa tace ganduje ya amince a yi sallar juma'a da idii kuma yanxu ankawo wanna zancen🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ashe Firmino Dan iska ne shi ma 🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rashin nasara ce kawai ta jawo musu rashin nasara | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba suma wai komai sayarwa suke😅😅😅😅 abun seems sick wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dama haryanzu ana irga masu corona ne?? Ikon Allah🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Dukda babban aikin yayi sabo na ban sha'awa duhu na rashin sulhu na Farming ya janye labarin ban sha'awa, ya saka shi zama kallon wahala da bai kamata ya zama ba. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Zanxo koh a big naki ne a saka ni mu tafi tare 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
inda wani yayi rawa ya samu kudi wani in yayi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ameeeen ya allh 😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wlh kuwa queen rahama biki gane me yake cewa ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amman kai dai daqiqine wai kam kai ba bakatafe bane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shine shirin Najeriya da nafi so. Sabon fasali mai ban sha'awa da gaske. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Toh fa Yayi daidai Allah ya taimaka namu kalo🙄🙄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da Suna Tausayin Talakawan Su Da Cement Bai Kai 4 k Ba 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.