text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
wit misbahuakaanfara barka da jummaa iya wuya tare mutane na kano
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai kuma muga mai fitar dasu bah, tunda su ba 'yan Najeriya bane! 🤔🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to ai su naturally ahead daman suna gida sede kuma su kasu in basa strike da sauransu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Makami? Tab harda su gariyo kenan 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😥😢😭ALLAH Madaukakin sarkikayimasu gafara AMEEEN 🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah kasa ya cika alkawarin daya daukarwa mutanen 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki talakka bawan Allah, Ya Allah kazama gatan talakka🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user What a tears😭😭😭 ALLAH ya axurtamu da irin wannan alkhairin
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user dai da hanunsa da kafarsa ras Ha 😂 Ha
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai kam. Wato dai """"""""""""""""kowa ya samu Rana yai Shanya"""""""""""""""" 🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhh aekuwa katashe suu yanxu waya gayamuku ana barci yanxu naija life
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user fatan alkairi zouwa ga zango ina jine dadi kalon fim kinka😦😦
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user a matsayinshi na me digiri ya rasa darasin da zai nunawa matasa sai na tuyar kosai. kodai kodai 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
a ranar alhamis ne najeriaya xata cika shekara da shiga quncin rayuwa aikin banza kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC kamarya ban ganebaa🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai to me ze da yaran haka🙊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mafi kyawun shiri da na taɓa kallo. Wannan mutumin ya cancanci Oscar.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user @user @user @user @user @user @user Yayi laushi ya hakura🤣😂 amma idan hagu taki......
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Barina lallaba na canza wayana tunda bulus ta samu 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah jikansa yamasa rahma 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na san za ayi gida da waje 😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
my bro wan die dan bakinciki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Harda masu bendown select😂😂💔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hala🤔 mutan garin ne suka yiwa Baba Buhari rashin kunya Yanzu ga irinta nan gobe ma kwa qara ace duk Hakuri irin na baba amma saida kuka qureshi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahaha😁😁😁 Akwai hauka ke.nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ka cire harufa Biyun farko na sunnan sumayya sauran shine yake describing wacece sumayya Dan haka Mahmood ka hadu jaraba sai tayi maka bakin ciki daga karshe.😜😜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zata faru dai🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah ka kara mana son Annabi (S.A.W) 💗💗💗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Maigidan nata ma ta sosoke shi a Fili, a gaban duniya.. Bare wani mamman daura? Aisha ta manta Buhari ne gatar ta.. Idan babu tsoho, wacece Ita?😁😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qaryane ya bamujima👂???
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koh kunya babu🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alh Manir Ja'afar Yariman Zazzau 🙏 https://t.co/dWg9yNw4au
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mtsww aikin ban za😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan labari ne mai ban tsoro gaskiya kuma baimin dadin ji ba🤗
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user mashirmata ne yanzu 🤦
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user ga mutumin ka fa 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh kai kajii sai ka kiyaye
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
telegram zai danne whatsapp nan bada jimawaba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
legendary actor with all the sauceallah ya kara daukaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kutuma❗🤔😏Amma Bbc Kun ma raina Mana hankali, toh me yayi na alkhairi da har xa'a tuna da shi.🙄😊😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Marmarin jiran zango na 2.. . . Ina matukar son wannan wasan kwaikwayon. 'yan wasa masu ban sha'awa, babban layin labari da rubutu. Bazan iya jiran zango na 2.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
shi ya koro kuliya mana
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ancema ran Juma'ah tashin duniya 🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia bai kamata ba, domin wllh talakawa su suke da bukata fiye da kowa, kashiga cikin unguwanni kaga yanda mutane suke rayuwa cikin yunwa 😭 And now kana maganar bayar da 5 billion, adai sake tunani Mr President !
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka mana tsari da marowata dai😊😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga kyau ga lasting
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah shine gatan yan arewa a kasar nan stop killing innocent
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wace cuta ce Ita kuma Wannan 😨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya mana maganin dukan cututtukan dake damun mu🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama zakiyi mana da hausa da yafi 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai, Ana wata ga wata. Dafatan baza suyi TAX guda biyu 😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan doka tayi kyau dafatan kasata ma zatayi koyi dasu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chelsea ayidai mugani!!!! Mu Liverpool zamu sake sha ta gabanku da yardar Allah😀😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user In her wildest dream kenan. Sumaiyya ta cika naci duk da mahaifiyar mahmoud tacimata mutunci amma tananan akan bakanta. Summaiya na da baban aiki a gabanta. Nidai nawa kalo.😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Da Naijeria ne...Yan Maula Sun tareshi.....Suna aikinsu🤣🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunga abinda ta jawomana ko 😭😭😭 https://t.co/VTtCiuGrg3
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
daji garin su kura da zaki
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abin kunya mata tafi miji sanin yakamata 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gana da ban ban😆😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user My favorite person inayinki ❤️❤️❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ansa shi yace dae
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Jikan su da Rahama ya sa Aljanna ce makomar su... Ameen Ya Allah 💔🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kash laifin dadi karewa 🙏 Allah ya karo basira 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah me gafara ne ❤ kuma me tausayine, idan kikayi kuka a gabansa cike da nadama da alkawarin bazaki karaba 👏🏻 to lallai yanaji yana kuma gani zaikuma yafe miki, allah ya shiryamu gaba daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zakarar da Allah ya nufa da Chara Koh ana Haaa maza Haaa mata sai yayi 🤷
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa innalillahi rajiuun ! Innalillahi wa innalillahi rajiuun! Rahma kiji tsoron Allah, all those people advising you wallahi suna sonki ne da Rahamar Allah😭 Wallahi ina tausaya maki ace yau ki wayi gari ki jiki cikin Qabari kin koma ma Allah a irin wannan yanayi 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tazo muji ya😠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Ci Uban Haters Kawai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
A kusan tsayin awa biyu, Akasarin ' ƙiran Ubangiji' babu sha'awa, rashin ra'ayi da kuma ban tsoro.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Dear @user I said I have customized original Adidas jersey for. Yet no reply, kin sa jiya wasu waspapin da yellows suna min tsiya. Wai baky yi na ne. Shi yasa. 😭😭😭😭😭😭😭😭.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user An gama haihuwa kenan sai reno da tarbiya kawai.👨‍💻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ɗaya daga cikin mafi muni. . . . daga ƙaurin sunan zanyi tsammanin babban shiri amman yana ɗaya daga cikin shiri mafi muni dana taɓa gani a tsawon lokaci.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Ay kowacce irin dabara xasuyi sarki , indai xata pitar dasu a ruwa😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya tambeye ku? Giskiya Har yanzu baku waye ba wanan Na iya hadasa rikichi fa! This is not news this is rubbish, tell us who wrote this headlines the person needs to be sacked ✊ @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Irin wannan salon waƙa na ban kunya na kyakkyawan littafi.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
lalle waye director din film din
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shugaba Jagaba Abin Yabo (SAW) 👌👌👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kayi saar wannan sunan lie lie lie
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh Allah yarabasu lfy😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya Bashi Ikon Kawo Chanji A Harakar Tsaron Nigeria 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
munagodiya amma nasan koan baya nigeria mu anna kasar baza musamuba amma kuma haryanzu muna kishin kasarmu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yabarsu sai ran tashin Alqiyama ya bude su🙄😒😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubansa ya daki hancin uwa tasss dannmeci uwa naii shi gunkin😡😡😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tare da shugaban kasarsu baa na katsina kam na can ya bararraje sawaye kamar wata mai ciki yana jiran tsammani daga buratai idan an tabashi yace shi tsohon sojane da shi akayi yakin basasan na najeriya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
jiya nayi mafarkin ya aurekiy
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shikuma zazzakyyy yaushe zaa sakeshi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunda nke bantaba ganinta bbu hijab ba sai yao ikon Allah 😱
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Buhari dodar idan yagama ya karya kujerar.😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yakamata nazo abani daya wllh 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai ni kam mutanen nan basu san sun girma su daina karya bahaaaaaaaaah
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga baya kenan wai anyi sadaka da karuwa 😂😂🏃🏽‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah y vashii saa sbd wnn duk sharrin maqiiyanshii neh da kuma tugguhuvangijii allah yah qetarar dashii daga kukan yan hassada da makirceh nah maqiiyah arewacin nigeria
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
momma nd abbiey️️allah yakara su lfy da nisan kwana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A gaskia ba'a mana Adalci! Talaka kam shine a wahale😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gsky kafada wlh👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Aci gaba da taya wasu munna. 😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wai shi kunya yakeji ayy gwara ka bude fuskar babaa😂😂 https://t.co/zGaaa8tQ4h
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiyar magana wannan ya zama wani abu ai kamata ya yi shi ma a killace shi a kano mai makon a kawo shi jigawa wannan ya nupin me kenan suma susamu nasu kenangaskiya naji ba dadi a raina wallahi ☻☻
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga cin zabe?🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔Allah ya jikan musulmi.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
i so much loves you aunty rahma inayinki irin sosai dinnan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train