text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Good Morning My king👑 ! Ina maka fatan alkhairi da samun ci gaba mai amfani a rayuwa. Da nisan kwana mai albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kut zancen banza sai kace dan aljanu shekara tara 🤣🤣🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsabar rashin darajja aiyukansune da kuma rashin mutunta kimar masanaantar kannywood da hukumar takeyi saboda siyasa da kuma san zuciya kuma shiyasa ake target din wanda akaga dama sannnan aci mutuncinsa saboda wani raayi na hukumarkuma hukumar aikinta ba don knywood bane | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ana rashin mutunci a nigeria wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da kyau, namijin duniya!👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsine wa ma karyaci 🤬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna layin tea ☕☕☕ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Let's pray 🙏 Allah ya kawo mafita. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah duk wanda yA zaluncemu duk karfinsa da mulkinsa Ya Allah kada ka barshi Yaji dadin duniya,ka saka mana mu mutanen kano da irin zaluncin da akai mana Ya zuljalalu wal ikhram 🙏🏽😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mahmoud zai rasa 5 million Naira da Summaiya da kuma Laila. Ita kuma Summaiya za ta koma gurun Lukaman 😂😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤭🤭lailai kuwa zaa ga kewa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab! Sahun Sallah Kuma ya koma kamar ana Assembly a makaranta? 🤔 to Allah ya kawo mana dauki kana wannan bala'i | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
akwai masu ruwa da tsakin da ya wuce su ne kuji bukola saraki fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba wannan wane irin waka ne sais kace dae wace ta girma hannun rahama sadau 💃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da bamu san asalin balbela ba sai tace mana daga Saudi Arabia take, 🤐😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba'a canzawa Tuwo Suna, Kwankwasiyya Amana✊✊✊✊ https://t.co/9mernWfkfv | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Umma ta gaida asha mr trump 🤣 https://t.co/YH9MDMLIw8 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki allah ya bata lapia amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kan uba yau Ali yayi quote na Tweet 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An samu shedu gudu 4 da suka gansu suna aikata haka??? 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
barka da sallah lightand love️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tunda kun kasa yi masa interview muji me ze fada mana ai se ku rabu damu,ko wa ya fada muku beji dadi ba oho😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakara daukaka da basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ace masa haqurin mu ya qare ya siyo wani ya raba mana | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa dai kada bashi yayi ajalin Nigeria 🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk wanda yace zai iya hade hauya rike mashi bota | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaga idon ganduje saikace dujiii🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan tatsuniya ce kawai kullum maganar kudin da abaca yakai kasar waje, waini kam abaca nan shi kadai ne shugaban daya mulki Nigeria tin bayan samun yanci kai, ko kuwa dai ana rainawa Dan Nigeria hankali ne da sunan abaca haba da Allah! abin ya isa hakanan, Mtsww🙌😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kadan daga cikin aikin wannan Jaaaaaaaaaa😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jamiyyar zata rabu biyu kuma haka mukeso 2023 mu cinye su zabe 🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama kiran da shugaban Saudi 🇸🇦 yy masa kenan? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab gaskiya idan yan Somalia basu jifesu ba to suna ruwa sun kasa samar da zaman lfy a kasarsu sai a wata kasar zasu samar 😅😂🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na gamsu cewa zaiyi dama dama kamar na minti 10 zuwa 30 gajeren shiri don yanke hukunci akan mutane. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Matsalan ba su bayar bane, at the end talakawa me da asara.... Saboda dole zasu nemo Hanyar dazasu mai da x10 na abinda sukavayar....🙂🤷🏽♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai watofa shi talaka fa bazai taba huta waba sai sai in ya mutu fa allah 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakan yasa wannan kaso daya samu ba karamin kokari yayi ba, kuma ta nuna yan kallo a shirye suke da suci gaba da cincirindon kallo idan Kannywood ta saki fim dinta. To sai dai a batun kudi baza a samu kudi masu yawa ba duk da kaso 25% da 30% daya samu...👇 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni Wlh Ko hoton Tsohonnan Banason Gani Allah.👌😏😕🚶🚶🚶 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ikon Allah, wani abu sai a Nigeria. Wai shin ganin Watan nan ibada ne ko Ra'ayi ne? Ya Allah Ka karbi Ibadun mu ba dan Halin mu ba. Amin🙏🏽🙏🏽🙏🏽 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kwarai kuwa, musamman idan mutum nason ya damfari wani 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baku da aiki sai fadar sharri, har wani DA DUMI-DUMI kuke cewa 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user El Rufa'i karami acikin su amma sai fitina 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai sai kingama fitarda kudinki a cinema sannan mu talakawa zamu kalla😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aunty rahama much love | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tabbas kuwa muma munsha zana 😁 amman ba akan ko wani laifi ba! | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina tashi zan kira 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
barka da sallah hajia fati | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya watsa jamus din da duk wani dan iskan dake goya masu baya😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman Yakamata acee musu uwa ne yadda Yakamata 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chan ta matse musu. Damuwata masallatai da aka rufe ne 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wato baba azaune yayi tasa sallar🤔 ko meyasa? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sojoji sun saba bin yan KD da gudu ko ina aka kaisu sai sun nuna halinsu😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ubangiji ya gafarta mai ya kyautata tamu 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh Mu zamuci uwarsa. Idan yafi Qarfinta toh Mu muna daidai dashi😠😡😠. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user inaga @user zai samu lasisi kenan very soon 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tarihi kam kaman ta maimaita kanta ai👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Big fat lie' ba kawai mai ban dariya bane, yana da tsananin rashin inganci don | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user To me kakeso kenan. 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaza ayi jirgi ba matuki😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaga talakawa Babu Wanda Zai tsallake Kowa seyayi tab 🤔😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk wannan tallatawhin dakike bawani dadi da film din yai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Divorce not allowed' har yanzu wani na ban dariya ne na tilas yana ƙoƙari da rashin kunya don matso dariya tareda kaya tsofaffi kuma masu jinkiri, da tabbacin zaka tafi da ciwon kai. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah yajikan maam | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gamari ga tsinka jaka azo har nigeria a daura wannan auren sannan a sake ayi wuff da ango zuwa american | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai wannan kangon na wudil ba aimasa fenti bane? 🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kawo mana sauki .. Amin 🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun gane Annabi isah ba Dan Allah bane yau wlh😄😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lefinki iyawa Queen 👑 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bafa a Shiga tsakanin bawa Da Ubangijin sa.. people should notice this😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsire nan zai dadi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba wasa a fuskokinsu, may you succeed always guys💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasaka da alkairi wa duk wanda yakeda hannun cikin wannan babban jahade a garin kaduna ameen ya rabb | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhnmm Assasa yakin basasa kenam......a kasashen ketaren ya aka kare balle nan da ba mai kaunar kowa daga bangarorin kabilu 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamfara 💭💭sabo da sanyi kankara ke fadowa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wajan d yafi bani dariya sadau tazo dubiya her dad was like meyasa Mai gidanki baizo b hope dai ya baki sako she answer him 200 ya bada akawo maka he was like 200k Ai taisa ayi abubuwa not knowing 200 aka bada 😆😆😆😆😆😆😆😆😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su rahama manya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a maimakon labarun nan da kida kuke saka mana mukan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
agaskiya inada ja don kuwa kuduba da idanuwar ku kugani gurbacewar yanayi da iska akasar china wanda gashi kana gani hayakin masanaantu ya lalata yanayi kuma kowa yarufe hanchin sa da bakinsa don gudun karya shaki iska mai guba amma china bata zama ta daya ba sai kano | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kiyi masa reply in hindi since dama bamu ganeba amma mu sakalemu kikayi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
iya aikinku iya shagalinku bbc | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wani lokaci a baya...🤐🤐🤐 https://t.co/aFZ94wkp7C | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Oga falalu munyi missing gidan badamasi wllhy 😇 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
adam kannywood or am sorry kace kafita | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inayin pressido sosai🤗🤗 kawai ya gyara halinshi sumayya tayi sanadin shiriyan shi, amma mahmud be dace da soyyayan sumayya ba ko kadan, bashida alkawari. Mal Aminu Saira u are doing very well this film goes with many minds seriously, proud of you 😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allh yabada zamn lpy👏🏿👏🏿 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Waye wannan zai yi min kwacen Rahama 🤔💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user a taimaka min😂😂 https://t.co/6pVrSNHQoE | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan wahala ashe kana nn | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi taragu da dan kamfai cikin dare 🏃🏾🏃🏾🏃🏾 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ta bar wawaye da bashi gaskiya bana anchi bashi da yawa damasu chin bashin shaddodi damasu chin na abayoyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kai mana maganin wannan taaddanciameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yau BBC ta shiga gonar rake kenan😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan kaga Dan uwanka yaje kaima zaka je ko bajima ko badade in Sha ALLAH 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutumelesi!!👀👀tAb wannan shine biyu babu.. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba don Allah akeyi ba kenan😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
halo me nayi kuma cydm | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara basira kuma Allah ubangiji yacikamiki muradinki harxuwa lokacin Allah y taimakemu daganaki sales💘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai jikan shi dake Nigeria ya yadda Koh?❓ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ai Akan 💕💙💜💝 SO 💖💞💗 Babu abunda bazaifaruba 🥰🥰🥰😍😍 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka Raina kwakwalwarsu be😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allhamdulilah 🙏🏻 Bincike nada kyua kafin aure ! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.