text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
wayyo allah ya allah ka kawo mana karshen abun nan allah ya kawo mana kwanciyan hankali ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kano sarki ɗaya ne muhammadu jikan muhammadu sanusi ll | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sunci kowa cancatar shiga siyasa #dalilina shine sunada ilimi a gameda komai na rayuwa. Ina goyon baya 100%👏✌ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmm wanna bai kamata yazama mai magana da yawu fadar shugaba kasa yafikamata yazama mai magana dayawu fadar animals kaji mara tausayi mara imani god day see u abinci dazakaci sai kafadawa sojojo sune zasu baka damar cin abinci | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Abin ban sha'awa. . . . Wannan shiri ya bada sha'awadaga farawa zuwa ƙarshe. Kwaikwayon ya kai matakin na duniya. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Alhamdulillah 🙏🙏🙏. Saura hukunci✔️✔️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ae maganin shege karan maguzuwa, tayi mun dede wallahi 💯 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ways zai siya kuma?😳 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bakiyi kyau ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutmelesi yanzu wadan nan wai mata neh 😾😂...Kuma Wai suna da wadanda suke san su,koh dayake na money be fine bobo🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yanunamuna muma munkoma scul🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user My love bakiyi bacci ba, hope it’s well, Ina tunaninki kawai sai naga wannan tweet 🥰 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya kawo kazantar daki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amana supply nashi a film house cinema on 7th Feb., zai bada armashi muna ci muna kallo....yommie😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahaha wai har yanzu akwai talaka da ke son buhari? 🤔 (tambaya) | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kar kayi. . Yana da muni da gaske. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
Abin birgewa' ba birgewa bane. Babu yaya! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Lmao kaji wata magana😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama basu d aiki wadan nan inyamuran sai danfara da safarar kwayoyi don haka suka lalata sunan nigeria a kasashen duniya sbd haka visa ta china da sauran minyan kasashen duniya takeyi mana yan nigeria wahala matuka sbd wannan mummunar hali nasu dama raba kasar akayi wlh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin Najeriya na na farko. . . . A shekaru dayawa da suka wuce, Na ga rahoto masu ɗan yawa suna magana gameda yanda ƙasar Najeriya takeda masana'antar shiri na gida mai nasara. Yayin da wannan gaskiyar tabbas ya ja hankalina, Na kasa samun wani shirin Najeriya wanda akwai don ni na kalla har sai da nayi tuntuɓe akan ... | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wa zai zo muje chad siyan rago bana nima zanyi layya😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chafff. Wannan Answer. Babu ruwana 🕵 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Irin wannan kyau🌹🌹haka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user to ni meya dameni da wuta nida nike ƙauye garin da ko hanyar mota babu ga yan bindiga sun addabe mu kusan kullum a saman bishiya nake kwana ☹️ ku kunata wutan lantarki Allah ya kyauta dai Allah yasa a rage ƙuɗin sunyi gaskiya wlh hb da allah wai kamar Nigeria 🤔 mamaki abn yake.? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah taala ya kai haske a kabarin sa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su turomana shi izuwa kàsa nijeriya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah y shiga tsakanin na gari d mugu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
su babba da jikka an sami yanda akeso | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nima rushes arziki 😅😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Banji dadin labarin ba 🥺 Allah ya sauwaka, ya kawo mata mafi alkhairi 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ah ah a barmu a haka ma ya ishe mu😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣😂🤣gaskia dai kenan koda nama akai🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gomnaty taji tsoro | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ba laifi Alhamdulilah ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka gafarta masa 😭...kuma Allah kataimaka mana tun duniyar nan,duk mai hannu wurin kisansa,yaa ALLAH ka tinamasu asiri...ka wulaƙantasu birahmatika 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bbr mgna 😂😂😂sauyi km🤯 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Mara anfani wa jahar shi.baka Yi El'rufaeee.mara tauhidi .wallhi Kai dai wannan tsoho bakaii ba.ya ubangiji Kai magana Mara gaskiya ako Ina yake ko uban wane .Allah ka sakawa talakawan Nigeria ya Allah 😭😭🤲 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Gaskiya ga so samune ace aminu saira yasani Cikin labarina😚 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba buhari dodar, Allah ya taya riqo😀😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma anyi faduwar tasa wallahi Allah yasawake 😡 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hmmm rahama ni ma haka nagani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba dae yan uwa indae matan NIGERIA 🇳🇬 Ne wlh Acikin dubu (1000) daya (1) za a samu hm sufa kullun hannunsu kasa yake. Wato abasu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To duk basu da gaskiyar da za azabesu batare da sunbuyaba koba haka bane yan uwa😻😻😻😻😻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman daga Ingilan yake, seya Koma Chan 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eyya sorry dan atiku shine mijin dazata aura shiyasa 😢 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a nigeria so akeyi tayi magana kawai amma se da akayi protests | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Adalcin da akeyi a Saudi Arabia 🇸🇦 Anayin shi a Nigeria 🇳🇬 ne Dan rainin wayo kawai 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe za,a daidaita FG na marin shugaban ASUU. Gayu ba ranar komawa. A tattara a koma Islamiyya😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yanzu naga wata da gown da hotonki a gaban gown | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shirin mai ban mamaki kallo dole | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kaji yanda akeyi don Allah🤥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki an meda talakawan Nigeria basu san me sukeyi ba,wato sheƙau har wata gona gareshi a sambisa😱bbc don Allah in baku da wani labarin arziki kudena damun mu... | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinga Ni ko rahma nayi matukar bakin ciki😠 da Naga wanan hotun Nan kina jamana zagi a matsayin ki n musulma tun Muna damuwa har mun sallama ki Amma abin takaici shine abin ya tashi daka kanmu ta dalilin ki anyi batanci ga fiyayyen halitta Annabin Muhammad S A W 😭😰😥😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Akbar kabiran Allah ya gafarta ma ibro ya haskka kabin ka yasa mu cika da imani 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah don alfarman annibi ka kawo mana karshin wannan musiban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
suna da hankali kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya ka wahalar da sumayya da murja | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aida yanzu ka chaza aiki 😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahaukatan banza sai suyi doka ganduje yazama sarkin kano yau na kara godewa allah da baiyi ni bakano ba ️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama qarya ce kawai 👌😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user dagaske tsarin ki na yan rawa ne kawai? Kuma fa kinyi kama da Priyanka 😁😁😁😁😁.. Allah ya jiqan Chairman https://t.co/qg0oOS72JR | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kano ta Buhari ce tun asali. Allah ya taimaki BABA. Wannan taron daman na yan papalolo ne 😆 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Sadau airline zai cigaba da yawo 😂😹 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
munsaba jin irinwannan labarin wajen kukasheka daga baya yazama magna jari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya kike. Uban waye yace yaciyar da yan Makaranta Abinchi lokacin Lockdown 🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga tsako zae mutu kurket 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kyakkyawan labari na zuwan zamani ... . . Na so wannan wasan kwaikwayon. Na kalle shi sosai da fatan akwai wani zangon. Ina aiki a makarantar gaba da sakandare kuma ɗaliban da aka nuna sun kasance gaskiya don samar da babban haɗin shirin ban dariya da wasan kwaikwayo. Hikima ta saka ni dariya da ƙarfi. Yana da kyau k... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ya salam gaskiya allah shikyauta | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ko banza dai Covid_19 ta hana clubing da sauran aikin banza😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya allah ka kara mana son annabi saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai dan wiiwii ne✌ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sauran shugabanin kasa she su tuna tarda shi , ce wa ya manta da talakkawan sa da yayi wa alkawali, Kuma haryanxu shuru 🤫🤫ne ba labari | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaikayi inyahau jikinka akwai radadi😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yar kwal’uba dole ai tunda kun hana mu cin yar gwamnati🤔 kun bar mu da yar chana da yar beru uwayen mu nata fama da tsinta... Allah ya isa😰😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmm!Karon farko a dadin kowa da mutumin kirki ya chi gaba """"""""""""""""Malam Nura a mataimakin Headmaster!!!😘 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Rashin kasancewa a cikin ruhin Kirsimeti, wannan shirin ... Ba nida abin da zan faɗa haƙiƙa. Yana da ban dariya, mai ban sha'awa. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
duk mune tuzurai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙄 wata sabuwa ya Allah kana gani | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bazamu yarda ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A zauna a gida a wanke hannu, idan an kuma jin yunwa a sake wanke hannu. 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tohm su harna fara daria kafin time din | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta Masa yasa Aljannah firdaus ce makoma agareshi amen 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah dai yasa kar wajan raba kafan a fada | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karyane,Dame yake amfani a date of birth dinshi??😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda dama so ake akashe musulmai amma daga rikicin limanci sai kisa saboda alkalin daga church aka dauko shi ko? Toh Allah ya isanmu😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
imagine years girl raped by persons over month ayam sorry to asked like how kidnapping dinta sukayi suka daureta daki over month kokuwa plz dan allah inason qarin haske | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kalli hulan Ganduje 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ah tab wani ra'ayi yarage ansake shine yaje yamutu acan ba ahannun gomnat, R.I.P el-zazzaky😒😓 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ayi a hankali kada a hantsila😊😊😊😊😊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masa 😳Muda Ba Yan Bauchi Ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhh kuma abun haushi ana kiran sallah kinashan ruwa kawai ma xakiji like xaki iya cigaba d axumin ma😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
so suke a kashe mu kenan kai nigeria an raina mana hankali idan abun kirki ne a ba sai sun bada kudi ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah dai yasa bazagi bane 😊😊😊 Don Naga words in basuda yawa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aiki aiki aiki wani aikin sai kano | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abi gida gida a raba mana kawae | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mallam ashe kaima kana Dan taba chajin😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya salam wanann cin kan har ina | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yau liverpool zata kara tazarar ita kuma | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jajirtaccen ma'aikaci, munai wa ɗaukacin ma'aikatan sashin Hausa na BBC ta'aziyyar rashin sa🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ya bayyana wa BBC dalilin da ya sa ya daina sumbatar mata a fina-finan Nollywood 👇 Latsa nan don aika wa 'yan uwa da abokan arziki wannan bidiyo ta WhatsApp ➡️https://t.co/pwhNudwpDY https://t.co/axj6LeUHSA | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.